Header Ads
Showing 54001 words to 57000 words out of 139785 words

Chapter 19 - Albi Book Complete document by Hajjace.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

999

Ads at the middle of Article

burgeta yadda taga suna riƙe da junansu. A motar da Matawalle yake ciki su Imran suka shiga still yana riƙe da hannun Rahama, duk yadda Matawalle yaso Imran ya bar Rahama ta zauna a front seat ƙi yayi dole suka zauna a back aka sanya Imran a tsakiya. Har airport aka kaisu da yake motocin gidan gwamnatin Kaduna ne sukaje aka ɗakko shi lokacin da yazo. Ko a cikin jirgi guri ɗaya Imran ya zauna da Rahama, anan ne kuma Senator Bashir Matawalle ya sake jin wata sabuwar tsanar Rahama a cikin zuciyarsa. Suna sauka a Airport ɗin Kano securities ɗin Matawalle suka gyara motocin dan basu tafi ba kasancewar yace zai dawo karsu yi nisa. "Daddy aban mota ɗaya." Cewar Imran yana kallon mahaifin nasa. "No my son ina so muje gida akwai maganar da zamu yi daku." Sai da ya kalli Rahama yaga kanta yana ƙasa sannan ya amince, yasan dai duk tsiya babu wanda zai iya raba auran su.


*******
Mommy, Humaidah, Aunty Aziza, Ilham, Maheera sai Imran da Rahama ga kuma uban gayyar wato Matawalle zaune a sitting room duk sun zubawa Imran ido. Cikin bada umarni Matawalle yace. "Tunda ka dage sai daka auri yarinyar nan, ina so ka amince da auran Humaidah ko Ilham ta hakane kawai zan lamunce da auran jinin Galadanci da kaje kayi." Shaye da toka Imran ke kallan Daddy yana faɗin. "Daddy wallahi bazan auri wata ba bayan Rahama, ya kamata a karɓi uzuri na a kuma aminta da buƙatata haba, ni wallahi daddy bazan auri Humaidah ko Ilham ba, wai Daddy su ka haifa ne ko ni? Me yasa ake san ayi min dole?" "Ba dole za'a yi maka ba Imran, mafita mai kyau ake san samar maka." Cewar Mommy, ya wurga mata wani shashashan kallo tare da faɗin. "Idan ina magana da Daddy na karki sake sa min baki, idan kuma ba haka ba Wal...." "Ya isa Imran, ko babu komai ita ɗin mahaifiyace a wajanka." Da mugun ɓacin rai yake faɗin, "Maah bazata taɓa yi min abinda Mommy keyi min ba, yanzu ma saboda buƙatar su suke san shiga tsanina da kai Daddy." Aunty Aziza tace. "Ya kamata kayi shiru Imran, duk kan mu nan masu kaunarka ne, da bama sanka bazumu haɗaka da jinin mu ba." "OKay." Ya faɗa yana wani haɗe rai, ya kalli Maheera Matawalle, ilham da kuma Humaidah yace su basu wuri. "Maheera ki kai Rahama part ɗina gani nan zuwa." Gaban Rahama na faɗuwa tabi bayan su Maheera suka fita hawaye ne suka cika Idon Rahama lokaci ɗaya, shin da gaske Imran aure zai kara yi? wani irin abu mai nauyi taji ya saukar mata a zuciya......








#Asmy B Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Senator Matawalle
#Aliyu Matawalle
#Albi
#Haske writer's Association
[11/17, 6:36 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI....*
(My Heart❤️)


NA
*ASMY B ALIYU*
DA
*HAJJA CE*


PAID BOOK..#(500)


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764


*Katin waya na MTN.ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*


*Areewabook*
https://arewabooks.com/chapter?id=6362e614d52c9563f327d94f


25.....




"Na Amince zan auri Humaidah sabida farin cikin ka kawai zanyi haka da kuma neman albarkarka, banda haka babu komai a rai na akan Humaidah saboda bana jin kuma zan taɓa sonta Daddy. Maganarsa ta ƙarshe ba ƙaramin taɓa Mommy tayi ba, sai dai taji daɗi ko banza dai sunyi nasara. Baki buɗe Aunty Azeeza Matawalle ke kallon Imran cike da ɓacin rai take faɗin. "Humaidah ka zaɓa wacce ta girmeka itace zaka aura Imran? ga Ilham yarinya ɗanyen jini dai-dai kai?" Cike da gajiya da al'amarin Imran ya shiga girgiza kai yana faɗin. "Ko babu maganar Humaidah ni bazan iya auren Ilham ba saboda na ɗauketa ne tamkar yarda su Maheera Matawalle suke a wurina, ina nufin babu aure tsakanin mu ki daina wannan maganar dan Allah Aunty." Mommy na haɗa Ido da Azeeza Matawalle ta wani juya mata Ido irin tayi nasarar nan. "Kana jin abunda take faɗa Yaya?." Azeeza ta faɗa cikin raunin murya. "Kiyi hakuri Azeeza tunda har an samu zai auri Humaidan." Afusace Azeeza matawalle ta figi jakarta ta hannu tayi waje fuskarta s mugun haɗe . Jikin motar ta ta tsaya ta ciro wayarta ta kira wayar Ilham. Ilham dake zaune cikin balcony tayi nisa a tunaninta abun duniya yabi yayi mata yawa. Idan Imran yayi rejecting nata ya xatayi? da tsananin soyayyar da take yi masa? gudun kar suyi rigima yasa ta kasa shiga cikin gidan saboda Humaidah sai watsa mata habaici takeyi, itakuma Maheera Matawalle da babu ruwanta da sha'anin kowa da kowa magana ma tana yi mata wuya ta nufi nata ɗakin, ita kuma bazata iya zaman kurame da Maheera ba shi yasa ta dawo cikin balcony tana jiran Mum ɗinta. Tana cikin wannan yanayi ne kiran Mum ɗin nata ya shigo a wayarta, ji tayi gabanta yayi wani irin bugawa "Kizo mu tafi gida." Azeeza Matawalle ta faɗa mata kawai ta kashe wayarta. Yadda taji muryar Mum ɗin nata ya tabbatar mata da cewar babu lafiya. Har suka wuce daga gidan Matawalle ran Azeeza Matawalle a ɓace yake, hawaye cike a Idanun Ilham take kallon Mum ɗin nata da wata irin murya Ilham ke faɗin. "Mum ya zabi Humaidah koh?" Rai a ɓace tace, "Yaa zabeta sai kiyi hakuri tunda ba shine autan maza ba, Allah ma ya rabaki da mai shan giya wanda ke yawo cikin ƴan ta'adda. Daman ai rufa masa asiri xa'ayi banda haka ai kinfi karfin Imran Matawalle Ilham, wallahi ta kowace hanya kin fishi." Azeeza Matawalle ta faɗa sounding so very angry. Cikin fashewa da kuka ilham ke faɗin." Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun ni kuma ya zanyi da soyayyarsa Mum? wallahi idan ban auri Imran Matawalle ba mutuwa zanyi, na riga na gama faɗawa friend's ɗina shi zan aura, kuma yanzu suji ya auri mata har biyu babu ni a ciki ai rainani zasuyi suce karya nakeyi. Kuma kin min alkawari Mum kince zan samesa meyasa kika kasa samarmin?" Ta faɗa tana saka tafukkan hannunta cikin fuskarta tare da fashewa da wani irin kuka mai sosa rai. Azeeza Matawalle ta shiga girgiza kai cike da jin takaicin ƴartata take faɗin. "Tunda na kasa ai yanzu sai ki dawo hankalinki ki mayarda hankalinki wajan Yusoof Ali Matawalle, ga wanda ke sonki sosai bakya kulasa sai wanda bai ma san kina yi ba. Inace Yusoof da Imran duk abu ɗaya ne koh?" Cikin fashewa da kuka Ilham take faɗin. "Wallahi ba abu ɗaya bane ba Mum, saboda Yaya Imran yafi Yusoof Matawalle kamewa da jan aji, komai nashi daban ne, personality ɗinsa daban ne Mum." Ilham ta ƙarasa maganar cikin muryar kuka. Haushi da takaici yasa Azeeza cewa. "Ai sai kiyi don ubanki, kije ki auresa mu gani." Azeezah Matawalle ta ƙarasa maganar sounding so pissed up tana kara gudun motar, yayinda Ilham ta haɗe fuskarta ajikin seat tana kara sakin wani marayan kuka....


***************


Mommy ta riqa hannun Humaidah tana juyi da ita a tsakiyyar parlorn, babu abunda ke tashi cikin parlorn sai ihun Humaidah wacce ihun nata ne yasa Maheera Matawalle fitowa daga nata ɗakin hankalinta a matuqar tashe take kallonsu. Tsayawa sukayi suna kallonta "Ƙaraso Mahee muyi murnar tare." Humaida ta faɗa sounding so very happy tana miqo mata hannunta. Maheera ta wani yakune fuska gamida crossing hands ɗinta akan ƙirjinta tana girgiza kai tana faɗin. "Ni dai ina baki shawara Aunty Humaidah ki hakura da auren Yah Imran. Bakya ganin akwai takura acikin aurenku? Ke baki hango irin soyayyar da yake yiwa Rahama Galadanci acikin idanuwansa ba? Zaki zama ƴar kallo ne kawai acikin su." A fusace Mommy take faɗin. "Tafi dan Allah zaki zo ki fara yi mana iyayi anan wajan." Mommy ta ƙarasa maganar tana bin Maheera da wata irin harara tare da faɗin, "Wallahi albasa batayi halin ruwa ba, ni dai wallahi kakaf cikin halayenki babu irin halina." Maheera tana jin Mommy ta girgiza kai gamida hayewarta kan stairs tana fatan Mommyn ɗinta ta shiryu ita da Aunty Humaidah. Saboda ta tsani halin su banda Daddy da bazata dawo hutu ba wannan karon, sabida kawai halayen Mommyn nata da xuciyarta baxata iya ɗauka ba. "Amman dai ba'a gida ɗaya zamu zauna ba koh Aunty?" Mommy ta wani zaro Ido tana faɗin. "Toh da ke kadai kikeso ki xauna?" Humaidah ta turo baki tana faɗin. "Ni kin san ina da kishi fa, na tsani na buɗe ido naga Imran tare da wannan yarinyar." Mommy ta shiga girgiza kai "Lallai ma ke ta kishi ma kikeyi koh? toh bari na faɗa maki zaman ku gida ɗaya shine zaman lafiyarki, idan kika yarda aka raba maki gida zaki kwashi kashin ki a hannu, dan zakiyi wata ko fiye da hakan baki ga ƙafarsa cikin gidanki ba. Kedai kawai ku xauna gida ɗayan mu samu mufitar da ita daga cikin rayuwarsa duka." Humaidah tayi murmushi tare da rungume Mommy tana faɗin. "Ina sonki da yawa Yayata, Allah yabar min ke." Ta ɗago tana faɗin. "Bari na kira Dr. Kamal a waya gara ayi min ɗinkin hq ɗina, sannan zuwa dare dan Allah Aunty kiyi magana da mai kayan matan nan dan kaya na musamman za'a haɗa min." Mommy tayi murmushi tana faɗin. "Karki damu nike da wannan ɓangaren daman., kuma Matawalle ya sanar dani nan da wani satin za'a ɗaura auren, ya kamata mu fara shiri bari na koma ɗakina sai na kira Hajiya Jummai ta haɗani da mai kayan matan ta." Da haka mommy ta miqe tsaye ta nufi bangarenta itama Humaidah ɗakinta ta nufa dan kiran Dr. Kamal.


******
Hawaye na rolling akan kyakkyawar fuskarta take kallonsa, "Da gaske ka amince zaka auri Humaidah?" Ta faɗa tana kallonsa, ji yayi zuciyarsa na karyewa. bai dawo cikin hankalinsa ba sai yanzu, shin taya ya faɗawa Daddy zai auri Humaidah? Wata zuciyarsa ce ta basa amsa da faɗin, sabida farin cikin mahaifinka. Murmushi yai mai ciwo yana faman rintsa idanunsa. Rahama jin Imran ɗin yaki bata amsa yasa ta shiga kaɗa kai zuciyarta na mata wani irin suya. "Tabbas bazan zauna da ita ba Imran, bazan zauna da kishiya sam ba bazan iya jurar ka raba soyayyata da wata ɗiya macce ba, dan haka kana da zabi Imran na yarda na amince ka auri Humaidah daman a gida ɗaya kuka tashi. Amman ina mai tabbatar maka da cewar, daga ranar da ka aureta zaka sallameni na koma gaban iyayena dana gujesu saboda kai, na kunyata su duk adalilinka Imran. Zan iya hakura da duk wata soyayyar da nake yi maka na koma gida, sabida kishin ka da nake tsananin yi bazai bari na ganka tare da wata bayan ni ba." Agigice ya fisgota duka ya mannata cikin kirjinsa yana yi mata wani irin kallo da idonsa da suka daɗe da canja kala. Ƙoƙarin kwace kanta take yaki cikata, tana jin yadda zuciyarsa ke tsananin bugawa tamkar zata fito daga cikin kirjinsa. Fuskarta ya kamo da duka hannayensa guda biyu suka kalli cikin idanun juna, a hankali ya zura bakinsa cikin nata ya shiga kissing ɗinta with so much love and affection. Haka ya shiga shafa ko wace gaɓa ta jikinta yana jin yadda hawayenta ke sauka a saman fuskarsa. Duk yadda taso ta hana Imran taɓa mata jikinta ta kasa, lokaci ɗaya ya haukace mata, hannunsa ya saka cikin rigarta yana murza na shanunta. Babu abunda ke tashi a cikin room ɗin sai saukar numfashinsu, tana jin yadda pant ɗinta ya jiqe. Lokaci ɗaya ta shiga ƙoƙarin kwatar kanta amma ya rufe kowace ƙofa. A haukace yaja zip ɗin rigarta ya saukar da rigar zuwa ƙasa, tana ƙoƙarin fisge kanta ya shiga girgiza mata kai dan bazai iya magana a lokacin ba, yabi milk bra ɗin dake jikinta da wani irin kallo yana ganin yadda nashanunta suka cika bra ɗin. Wani abu yakeji tun daga ƙasan maqoshinsa har cikin yatsan ƙafarsa yana fisgarsa. Hannu yasa ya balle bra ɗin, runtse Ido tayi hawaye na zubar mata. Ji tayi da gaske Imran yana ƙoƙarin shigarta yakeyi saboda ya riga ya gama tadawa kanshi sha'awarta. Da wani irin qarfi ta tureshi tare da komawa gefe ta haɗa kai da gwiwa ta shiga rera wani sabon kuka. Tunowa kawai Imran ɗin zai auri Humaidah ya ruguza dukkan wani hope na rayuwar da ta tsara zatayi dashi a gidan auren su. Dafe kansa yayi yana jin kukanta na wani irin taɓashi, yasan ko zai lallasheta yanzu aikin banza ne dan bazata taɓa sauraransa ba. Miqewa yayi tsaye yana jin yadda b. ɗinsa tayi wani irin cika, bazai iya tsayawa ba, ficewa yayi daga cikin ɗakin duka. Bayan sallar isha'i Maheera Matawalle ta shigo ɓangaren nasu tare da ƴar aiki a bayanta ɗauke da manyan kuloli na alfarma, tun a ƙofar shiga Maheera keta buga sallama babu kowa, dinning area tayiwa Hinde umurnin su aje kulolin. Bin stairs ɗin tayi da kallo tana tunanin ta wuce ko ta haura saman? Juyawa tayi zata fice daga parlorn ta bayanta taji ana faɗin, "Maheee!'' Tana juyawa sukayi Ido biyu da Imran, murmushi ya sakar mata ta juyawa ta dawo cikin parlorn ta wani langabe kai tana faɗin. "Yaya mana'' Ta faɗa tana turo bakinta yasan laifinsa yaja dogon hancinta gamida ware mata manyan sexyyy eye's ɗinsa ta girgiza kai tana faɗin. "Ina amaryar? na kawo mata abinci." Zai riqo hannunta ta wani fisge tana faɗin, "Yayaah please!" Ya girgiza kai yana faɗin. "Ba wurina kika zoba kenan?" Ta gyaɗa masa kai tana kara turo baki. "Wayace ki kawo mata abinci?" Ya mata tambayar gamida xuba mata idonsa. Wani Abu ta haɗe yau ita ta shiga kitchen tareda masu aiki ta shirya masu abincin dare na musamman daddy da Imran, ko wajen xubawa Imran ɗin sai da Mommy tayi ta masifa tana kiranta da marar xuciya duk rashin kunyar da Imran ɗin yayi mata acikin parlor bataji xafi ba shine xata kwashi abinci ta kai masa. A lokacin ce mata tayi. "Mommy kin san Yah Imran shine fav ɗina, nafi sabawa dashi kin manta har wanka shi kika bari yayi min lokacin da Ina ƙarama? duk wani dawainiyata baki sani ba shi kike sakawa da kuma ƴan aiki, kuma rashin kunya ai kune kika hasalashi yake yi maki duka sabida Auren Aunty Humaidah." Ta faɗa tana turo baki. Mommy xata fisgota ta kwace ta fita daga kitchen ɗin da gudunta, Mommy na kwala mata kira bata saurareta ba. Ta girgiza kai tana ware masa Ido take faɗin. "Sabida Aunty Rahama na kawo." Wani irin daɗi yaji jin Maheera ta kira Rahama da Aunty." Yaja numfashi yana cewa. "Ki xauna bara naje na kirata." Ya faɗa yana juyawa ya nufi stairs, wannan karon tayi wanka tana kwance a kan bed fuskar nan tata babu fara'a tamkar hadari. Kan bed ɗin ya hau gamida jawota jikinsa duka. Kalmar sorry ya shiga raɗa mata a cikin kunnen ta. Wani irin haushinsa takeji, ta ture shi tana kawar da fuska, matsawa tayi daga jikinsa sosai. Ya shafa sumar kansa yana kallonta yana mamakin kafiyarta "Taso muje kinyi bakuwa." Ta girgiza masa kai tana faɗin. "Bana bukatar ganin kowa a cikin rayuwata please kaima ka fita." Ta faɗa da rawar murya lokaci ɗaya ya haɗe rai shima ya jawo legs dinta ya ɗagata dukanta ya nufi ƙofa. Ganin da gaske haka xai fita da ita a parlorn kuma yace akwai bakuwa ta fara kiciniyar sauka ƙasa, gashi ko hula babu akanta, dogon gashinta na reto a tsakiyyar bayanta tana wullah kafafunta. Jin yaki saukar da ita yasa ta kwantar da kanta cikin kirjinsa ta fashe da kuka. Baki da Ido Maheera Matawalle ta saki tana kallon drama. Ya sauketa ta rufe Ido ta kasa kallon Maheera Matawallen da wata irin kunyarta. Dariya Maheera ta fashe da ita tana tafa hannayenta "Yaya wannan matar taka shagwaɓabɓiya ce, to kiyi hakuri Aunty Rahama kizo muci abincin dare tare dan ni dai yau da Yayana nakeson cin abinci." Babu yadda ta iya dole ta zauna Maheera tayi serving ɗinsu Rahama duk ta kasa sakewa acikin su tana ganin yarda maheera ke bin dogon gashin kanta da Kallo, lokaci ɗaya Imran ya dagata duka xuwa kan cinyarsa ya dibi abincin ya kai bakinta. Ƙoƙarin sauka take ya riqeta sosai gamida hade rai. Maheera ta girgiza kai ta miqe tsaye tana faɗin "Matar Yaya sai da safe ki kular min da Yayana." Murmushi Imran ya bita dashi tana fita Rahama ta sauka daga kan jikinsa da gudu ta nufi stairs bata sake kulashi ba.
Washe gari tun karfe bakwai tayi shirin xuwa school Imran ya karbo Mata kaya wajen Maheera ta saka, babu yadda baiyi da ita ba akan tabar zuwa school ɗin nan sai sun tare, amman ta nuna masa bata san xancen ba. Da Kansa ya fita kaita makaranta tana kallon get din gidan su xuciyarta na tsananin bugawa kwantar da kanta Jikin seat tayi tana Jin hawaye na cika idonta lokaci Daya...












#Asmy b Aliyu
#Hajja ce
#Imran Matawalle
#Rahama Galadanci
#Humaida
#Maheera Matawalle.
#Haske Writers Association
[11/17, 6:36 PM] Asmy B Aliyu😘: *ALBI...*(my heart❤️)


ASMY B ALIYU
DA
HAJJA CE


PAID BOOK...#500*


*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
Asma'u Buhari Aliyu
*Shaidar biya ta 08086207764*


*Katin Wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp.*




26....


"Tsayarda motar Imran." Ta faɗa masa tana bude idonta agigice shima a wani irin rikice ya taka burkin motar xuciyarsa na bugawa ya ɗauka wani abun ne ya sameta, ta kallesa hawaye na zubar mata cikin rawar murya take faɗin. "Ina son naga Ummi." Lips ɗinsa ya cije yana kallonta baice komai ba ya tada motar gamida juyata bai tsaya a ko'ina ba sai a ƙofar gidansu Rahama. Ya shafa fuskarta a hankali yana kallonta cikin sanyi murya yake faɗin. "All d best." Da haka ta ɓalle marfin motar ta doshi get ɗin gidan nasu tana jin zuciyarta na wani irin bugawa, kafafun ta nayi mata wani irin nauyi. Jada bayan tayi tana jin zuciyarta na wani irin dokawa tuno gargaɗin Ummi da Abbanta akanta lokacin da zata bar gidan. Ta share hawayen da suke zubo mata tasa hannu tayi knocking ta ƙaramar ƙofar, ba jimawa kuwa maigadi ya fito ya ɓude, ganinta yasa ya buɗe ido yana kallonta. Jikinsa yayi wani irin sanyi, cikin rawar murya ta gaisheshi ya amsa cike da tausayinta "Abba na ciki?" Ya shiga girgiza kai yana cewa, "A'a yayi tafiya sai dai Hajiya

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads