Header Ads
Showing 159001 words to 159513 words out of 159513 words

Chapter 54 - YAR GARUWA COMPLETE.BY REAL SMASHER.-1.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jul 2024

1227

Ads at the middle of Article

wata rana wani yaji bare har ya gorantama yaranmu.....Tun da kin jima da barin wannan layin,kuma ko a yanzun aka kalleki babu wanda zai yarda kin yi irin wannan rayuwar,saboda kina da abubuwan da zasu gogema mutum tunanin haka,kina da ilimi bayaga nasarori da kika samu a rayuwa,yanzun kina a matsayin mata ga MR KHALEED SAFWAN,after all these gashi har kin haifamin sanyin idaniyata kuma abun k'aunata,so kada ki damu ako da yaushe zamu ci gaba da kasancewa tare kamar farkon auren mu...So yanzu komai zai koma FREE.....
*LOVE FREE...!*
*KISS FREE...!!*
*LIVE FREE...!!!"*


Dariya dukansu suka yi yana dad'a rungumeta a jikinsa had'e da sakar mata fake a Cheek's enta,da gudu yaransu suka shigo maza uku mata biyu suna fad'in
*"PAPA nd MOMMA.....APPY WEEDING ANNIVASERY...."*
Da mamaki iyayen suka kallesu coz basu san inda suka jiba,LITTLE ce ta kalli iyayen nasu tana fad'in
"PAPA..... UNCLE ne ya fad'a mana jiya da muka je gidan Granny's..."
Cike da nishad'i BB ya bud'e musu hannu inda MOMMA'NSU ke kwance cikin jikinsa wanda ganinsu baisa ta tashiba,da gudu ko suka k'arasa suna dariya dukansu ya rungume yana jin sonsu har cikin b'argonsa....


"To yanzun kowa ya yazo fad'amin abunda yake da buk'ata a yau ni kuma nayi muku alk'awarin bawa kowa abunda yake so..."


Kallonsa HAJIYA KHUBRA tayi tana murmushi,shi d'inma ita yake kallo kuma yana maganar,da sauri LITTLE dake da shekara takwas a lokacin ta furta
"PAPA mu dai da kid sis a kaimu saudiyya muga d'akin Allah...irin na photon nan..."
Ido KHUBRA ta dad'a bud'ewa tana kallonsu da mamaki coz batayi tsammanin jin hakaba daga bakinsu,sai dai amsar *ALHAJI KHALEED* tasa ta binsu da kallo dan ko amsa musu yayi da fad'in
"An gama...ku shirya in sha Allah idan kuka yi hutu a skul zamuje Umra next month...."
Ihu suka d'auka duka yaran suka sake rungume iyayen nasu suna fad'in
*"WE ALL LUV AND PROUD WITH U PAPA ND MOMMAH..........!"*


~K'ARSHE.....~



*ALHAMDULILLAH...!*
*ALHAMDULILLAH...!!*
*ALHAMDULILLAH...!!!*


_A nan na kawo k'arshen wannan littafi nawa na *Y'AR GARUWA..* Ina mai mik'a d'umbin godiyata ga Allah (S.W.T) daya bani iko,dama da kuma lafiyar dana kawo k'arshen wannan labari nawa,inda nayi kuskure ubangiji ya yafemin ni daku,inda kuma nayi dai² Ubangiji ya had'amu a ladan..._

_Sannan ina mai mik'a godiya ga masoyana,y'an uwana,dama magoya bayana,da sukayi jimirin ci gaba da bina cikin saurarena akoda yaushe,inda har ga shi na samu na kawo k'arshen wannan labari,Allah yasa jama'a suyi amfani da darussan dake cikin wannan labari,ina godiya sosai tare da fatan alkhairi a gareku masoya....Sai mun sake had'uwa nan gaba idan Allah ya nufa...Fasubhanakallahumma wabii-hamdika nash-hadu an-laa-ilaha illa-antaa nastagfiruka wana tubu ilaiik........._


_TAMMAT BII HAMDILLAH...!_




_FOR CORRECTION'S/COMMENT'S JUST CONTACT ME @MY WHATSAPP ACCOUNT +2348125527472._





*UR'S AND ONLY....*










*_®єαl $mααhєr._* 😉

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads