Showing 63001 words to 66000 words out of 163596 words
Chapter 22 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
take care of her while I go to work and make money for us....meye salary dinka zai mana da rayuwarmu gabadaya idan na zauna gida ?
"kai kasa common sense dinka kayi tunani Dan haka don't don't west my time plz..
" I don't have anything to tell you any more ,just take off your clothes and go sit there and watch over that girl shine kawai abinda bazan gaji da gaya miki ba amatsayinki na shashar uwar ......
"Ni kake cewa shashar uwa saboda ina son inganta rayuwarmu data tilon diyarmu? Kana tunani bansan ciwon kaina Dana yarinyata bane ko me you should mand your taught fu'ad ka daina gaya min duk any stupid maganar daya fito daga bakinka saboda bani kadai nake da yancin zama na kula daita ba ,kaima ubanta kana yancin zama ka kula daita..
"Short up there *YANCINKI* ne sha sha daki kula daita duk wata uwar data san yancin kanta Dana ya'yanta kije ki tambayeta zata gaya miki gskyr danake gaya miki, a yau mead kin rasa mai fuskantar ya gaya miki gsky saboda kina amsar albashi da bai taka kara ya karye ba .....Sam iliminki bai amfanar miki da komai ba ke haka naki iyayen suka miki, ?
"da kace sun fifita aikinsu akan rayuwarki da yanzu bakiyi takama da wannan banzar aikin naki ba yakarasa mgnr yana busa mata numfashi wanda yasa ta lumshe kyawawan idanunta sannan ahankali ta bud'esu tare da tsura masa ido tana kallonsa...kusan minti biyu tana manne da fadadden kirjinsa zuciyarta na rawa sannan ta bude bakinta da kyar ta kira sunansa cikin sanyayyiyar murya .
"Fu'ad ka rabu dani bana son wata matsala da kai ayanzu ,kaga koda na tashi a safiyar yau din nan, ban shiga lamarin kowa ba acikin gidan nan , saboda na yiwa kaina magana am telling you kuma na gayawa ubangijina ,Allah yana jin a halin yanzu haka, na bud'e bakina sannan na d'aga hannuwana duka garesa "nace Allah yadda nake son tafiya aikin nan ,bana son wahala kuma banason nayi fad'a da kowa ayau din nan in particular, "am sure my God has answered my prayers I beg you for God's sake don't let me be influenced by paternal linage custom "ina rokonka ka barni karka barin aljanun gadon gidan mahaifina su taso a yanzu su tsinkareni na shuka maka rashin mutuncin da ban ta'ba maka ba a iya tsawon rayuwarmu.....
"Su taso Dan kutumar ubansu aljanun sun dade basu taso ba ,,idan aljanun gadon gidan ubanki basu taso sun tsinkareki ba ,ki bari na gidan gadon uwarki kiyi adding dinsu ajikinki sutaso, a shirye nake da duk wani iskancinki , wuce ciki ki cire wad'an yan iskan kayan da kika saka ki zauna ki kular min da yarinyata you are going nowhere.......
"Me fu'ad....?
"Yes of course..
"Fu'ad Dan girman Allah kabani key sannan kabarni na kama gabana bana son wata matsala da kai ...
Ya furzar da iska ta bakinsa mai dumi sannan yace "It seems you are going insane common sense dinki bai gaya miki GSKy ,da abinda yakamata yakarasa mgnr yana ta'ba saitin 'kwa'kwaluwarsa ,kalli bari na tmbyeki wai na rokeki ne kafin ki aureni ko me you tell me da kika zabi galazawa rayuwata data yarinya?
" baka rokeni ba amman aurenka danayi shine the most worse kuskuren danayi arayuwata, a halin yanzu na fara regreating aurenka. ...
"Ni zakicewa haka?"ni zaki ce kinyi da kinsani, ni bance nayi danasani auren shashar uwa irinki ba ..."
you mate are out there begging me to marry them wallahi ba irinki yakamata na aura ba mistake nayi ,kuma na godewa Allah da har yanzu lokaci bai kuremin ba ...
"Wani irin girgiza tayi mai had'e da ihu ta saka ta furta "what mistake fa kace ?
"Abinda kunenki yaji shi nace ba irinki yakamata na aura ba mistake me I just favoured you, idan kin mata na tuna miki ....
"Ji ..kuji min mutamin nan , ni kayiwa favoured ?" Ka manta taimakawar danayi maka , na tsaya tsayin daka da rayuwata da aljihuna da komai nawa duk ka manta ba ..
"koma da me zakice nima nayi miki taimako tunda na aureki ban barki kin wulakanta ba, kmr sauran kawayenki, ke yanzu kawayenki nawa ne suke zaune a gida suke neman miji irina basu samu ba ,ke Dan kin ga kina dashi a hannunki shine kike iskanci , aikin nan naki Allah yasa aljannah zaki siya dashi tunda nace bazaki ba,bazaki ba ..
"Ai kuwa baka isa ba wallahi.... kai din butulo ne sannan mai manta alkairi ne, da baka manta alkairi da wad'an nan zantuttukan basu fito daga cikin bakinka, Akan taimakon junanmu da albashinka ba zai mana komai ba ..
"Dan Allah malama matsa kusa dani ....
"Babu inda zani come on ka bani key nakama gabana ,
mutumin nan ina gaya maka kabani key takarasa mgnr tana cakumarsa tare rike hannunsa da key'n yake ciki .
"Ke... ke..ke !!! Meye haka kina hauka ne?
" ko mai ke damun tunaninki?
"Zan ji miki ciwo fa sakar min riga kinsan dai bana dukan mace ko, karki bari na fara saboda I will beat you badly "ka fara mana ina ruwana ,what I need is to give me the key nakama gabana..
"You are looking for my trouble me'ad zan miki dukan mutuwa fa ,ya daga hannunsa da niyyar kai mata gigitaccen mari ya hango fitowar nasreen daga d'akinta tana tahowa garesu da kyar take daga kafafunta rike da goshinta. Dan hk ya fasa abinda yayi niyya yasoma kok'arin banbare mead ajikinsa data cukurkudeshi Amman ina me'ad taki yarda ita lallai sai ya bata key kafin ta sakeshi .
Ganin me'ad taki sakinsa sai ihu take ya bata key nasreen takira sunansu atare"mummy, dady.. kawai tayi luuuuuu ta zube kasa summammiya a take mead ta sakeshi tayo gurin nasreen tana ihun kiran sunanta "nasreen nasreen!! Dan Allah ki tashi karki wa momynki hk plz, Dan Allah ka mamin ita mukaita hospital kokarin daga yarinyar suke amman ina ko motsi batayi wani ihun ta saka,"Iam done for..... ba tak'arasa ba taga ya nufi d'akinsa daita ya kwantar daita akan gadonsa ta shigo d'akin aguje Zata isa ga nasreen ya dakatar daita "stop there I don't want see you here, ba aiki zaki ba ? " You can go for now, out of this room before I pieces you right now ya nuna mata hanyar fita da yatsan hannunsa, ganin tana tsaye kikam taki fita sai idanu data tsurawa nasreen tana kuka yakaraso gareta ya kamo hannuta yashiga janta Amman taki tafiya har sanda ta numfashin yarinyar ya dawo daidai lokacin daya turata da hannunsa duka har sai daya fitar daita waje ya bugo kofar da karfi ya dawo d'akin cikin sosai daidai wannan lokacin nasreen ta sauke naunayen ajiyar zuciya da atishawa da sauri yakaraso gareta ya rungumeta ajikinsa yana mata sannu "dady ina mumy take ta tafi aikin ko?
Girgiza mata kai kawai yayi alamun aa, ta runtse idanunta hawaye nabin kuncinta "dady kace momy tazo plz ina son naganta ina sonta kusa dani ....
Hawaye ne ya gangaro bisa kuncinsa "yaya mead take son yayi da rayuwarsa data yarinyarsa?
Hawaye yake zubarwa sosai kmr yadda nasreen ke zubarwa kusan minti 30 tana rungume ajikinsa sannan bacci ya d'auketa ahankali ya kwantar daita , ya tashi ya fito zuwa parlour'n abinda ya bashi mamaki bai wuce rashin ganin me'ad ba ya nufi d'akinta da sauri, bata nan ya sake dawowa parlour'n yana duba key amman bai gani ba .
runtse idanunsa yayi gam zuciyarsa na wani irin harbawa da sauri sauri yana jin kmr ya furta mata abinda zai natsar daita tare da gigita rayuwarta da komai nata ,amman ya kasa ya koma ya zauna Kan kujera ya rafka uban tagumi yana tunanin mataki na karshe da zai d'auka akanta karar wayarsa da'ake kira tun minti goma da wuce ya dawo dashi daga tunanin daya lula ya ciro daga aljihun gaban rigarsa yana dubawa private number ce aka kirasa dashi ,yayi shiru kmr bazai dauka ba ,sai kuma yayi tunanin d'auka muryar daya ji ne yasashi cire wayar yana sake kallon screen din wayar "sajida ya furta sannan ya mead wayar kunnenshi yayi shiru yaki cewa komai..
Bangarenta kuwa cewa tayi "my favourite ya kake da jikin bby nasreen hop she's getting better for now? "Sannan a ina makomar maganarmu ta tsaya?" plz ina son sani , fu'ad idan narasaka a wannan karon zan mutu ,wallahi mutuwa zanyi plz karkace min a'a ka taimaki rayuwata ka yantota daga shingi Dan...
"Dakata malama karki cika ni da shirme din banza, wai me kika d'aukeni ne ?shasha lusari ...?
"Ko ance miki nima sauna ne da bansan ciwon kaina ba ?
"To bari kiji ingaya miki nayi kurakurai da dama arayuwata amman bazan ta'ba kuskuren amincewa aurenki ba sajida koda kuwa ke kad'ai zaki saura a duniya..
Muryarta na cracking tace plz fu'ad don't do this to me zuciyata na wa..
"Short up wawiya kawai ,ya katseta ta hanyar fadar hk, wai ma ance miki ina da bukatar k'ara aure ne ko me, da kike kokarin takurawa rayuwata?
"Ina son matata tana sona wannan matsalar ce kawai ke damun rayuwarmu kuma ina tunanin zamu samu solutions akai, Dan haka zaki iya barin rayuwata Dan babu abinda zanyi dake idan ma aure nake da bukata nasan inda mata suke ya fad'a yana katse kiran gbdy yashiga juya kai da wayar hannunsa tare da jijiga kafarsa daya. .
Bangaren me'ad kuwa Koda ta isa company dinsu duk wani ma'aikaci dake aiki acikinsa ya hallara, ita kad'aice batazo ba, Dan haka cikin sauri sauri ta daidaita tsayuwar motarta a inda aka tana domin parking ta fito mataimakinta mudansir na hangota ya k'araso da sauri ya amshi mukulin motar yana gaisheta "good morning ma.
"Morning kawai tace tayi gaba abinta ,inda dubbanin ma'aikata ke gaisheta tana amsawa da kyar har tashiga makeken office dinta tare da zama akan kujerarta zamanta ke wuya, tayi wata irin zabura ta mike tsaye jikinta na rawa, take kuma zufa yasoma ketowa jikinta kmr babu iskar dake kadawa acikin office din ,cike da matsanancin mamaki ta sake zama Kan kujera da sauri ta sake mikewa saboda tiririn da kujerar keyi, Dan haka tasa hannuta taji Amman sai taji sanyi me gyaraye Dana ac na shiga tafin hannunta tayi shiru zuciyarta na wani irin dokowa.
shigarta office din babu wani dadewa mudanrsi yashigo rike da jakarta da wasu file Amman yadda ya ganta tsaye sa'banin koda yaushe idan tashigo mazauni take fara nema ,ya bashi dry sosai ,sai dai yayi kokarin dakewa, abun yayi masa dadi sosai daman kuma malamin ya gaya masa zai yi mamaki , but bai zaci da wuri haka ba.
Jakar ya ajiye akan table dinta da file file sannan ya nufi office dinsa yana kwashewa da wata uwar dry "shegiyar maseefaffiyar mata kawai karshenki yazo zamuga yadda zaayi zaman aiki ana takama sauran abokan aikinsa yakira suka hadu suka dinga zaginta .
**********
Yau kwana biyu kenan da zuwan suhailat gidan me'ad Amman Sam hankalinta yaki kwanciya akan matsalarta, Wanda tasan a kashi dari yayarta ce mai ragamar laifi acikin dukkanin abinda ke faruwa, tayi zurfi sosai cikin tunani dan gashi har yau monday batasan yadda lamarin zai kasance ba ,sun daidaita ko kuwa har lokacin suna Kan ra'ayinsu ,tana nan zaune har sanda momy ta fito cikin shirin fita tana mata sallama , har ta kai bakin kofa ta dawo ta tsaya akanta ta kira sunanta "suhailat lafiyarki kuwa tun d'azu ina miki magana ?
Firgigib suhailat ta dawo haiyacinta tana sauke naunayen ajiyar zuciya kana "tace wallahi momy ina cikin matsanancin damuwa , gsky banso gaya miki ba saboda banason ke ma damuwar tashafeki amman nayi duk wani nazarina naga ke kika fi cancantar nagayawa..jin haka yasa momy ta samu guri gefenta ta zauna "me ya faru? "Menene ki gaya min damuwarki.?
Wani ajiyar zuciyar ta sauke sannan tace "shekaranjiya danaje gidan aunty me'ad tun daga harabar gidan na dinga jin haiyaniyarsu .Amman tunda fita zakiyi yanzu ki bari idan kin dawo zan gaya miki komai..
"Kinga gaya min yanzu, Dan gabadaya hankalina a matukar tashe yake..
"Momy ki tafi kawai idan kin dawo zan gaya miki.."ke dakata bam ma son sake jin wani exucuse saboda duk inda zani zuciyata bazata samu natsuwa ba can zuciyata zata koma ni dai gaya min koma menene...
"Shikenan momy lokacin da naje gidan basu san na shigo ba ,ina daga waje na dinga jin ita da mijinta suna jayayya sosai, mutsu fa sosai ita dashi har ma sun fara yin fad'a atsakaninsu ..
"Sun fara fad'a fa kikace ?
"To me kuma zai hadasu fad'a su da suke zaune lfy?
" ni dai lokacin Dana shiga shine aunty me'ad take koramin abubuwan dake faruwa duk dai akan matsalar rashin lfyr nasreen, ni dai na fara jin tsoro kar yadda suke sainsan nan kar yazamota daga karshe yazo ya saketa fa ...
" uhm Allah ma ba zai sa ba,InshaAllahu babu abinda zai faru atsakaninsu sai alkairi ,irin wannan gidan bazai ta'ba hargitsewa ba ,balle wani abu shi saki ...
"Ki daina saurin kawo zance saki cikin lamarinsu ,karki sake fad'ar hk Dan ba haka ake magana ba ,koda yaushe ki dinga yiwa yayarki fatan alkairi arayuwar aurenta..
"Yadda nake ganin kansu ahad'e kmr zasu cinye juna ina farinciki da murna Allah bazai kawo abinda zai shiga tsakaninsu ba, albarkacin annabi Muhammad s.a.w mugunji da mugun gani bazasu ganshi ba ,badamuwa dai InshaAllahu zan kirasu.
"A'a momy kira fa ,ai wannan matsalar ta wuce a tsaya akira, koda ma zaki kira miijinta zaki kira kice zaki zo duba lafiyar nasreen Dan banason tasan ma nagaya miki kin dai San halinta....
"Oh ni khadeeja wannan wani irin tashin hankali ne ?"Allah ka taimakeni akan lamarin yarinyar nan, kai na ma fasa zuwa koina bari na koma ta mike ta nufi hanyar step.."ki tafi inda zaki mana koda zuwa gobe hk sai kije, irin hk fa yasa tun dana dawo naki fad'a miki..
"Ke nace ban zuwa na fasa gbdy ma na rikice narasa gane kaina gara kawai nayi zamana..
"Oky kawai suhailat ta fad'a itama tattara kayayyakinta tayi d'akinta.
Wunin ranar me'ad kusan a tsaye tayisa acikin office dinta, wanda daga karshe shi kansa office din yasoma mata tirarin azabar azafi ata koina ajikinta ,idan tayi yunkurin zama saman kujerarta sai taji kmr ana tsira mata allurai ga km tiririn azaba zafi haka ta dingaye office din har ta hakura ta fito daga cikinsa. Yayinda idanun mudansir Dana abokansa ke kanta sai lekenta suke suna kwashewa da dry. .
Mmn sudais ce๐๐๐๐๐๐
'
๐๐๐๐๐๐
'YAN CINKI
๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
MRS ADAM
( YAR MUTAN KAGARA)
Page 67 t0 68
....gabadaya Kasa xaman office din tayi, ta shiga ta fita ta yi haka yafi sau ba adadi, ga tarin aiki birjik a kasa zaman jiran sanya hannunta amman kasa aiwatarwa saboda ji take kamar ana xuba mata tafasasshen ruwan xafi a jikinta, idan tayi yunkurin zama a kujerar kuma sai taji kamar ana sukarta da allura, haka ta dinga sintiri tana shiga tana fita, yayin da kuma su tahir da da ma'aruf da mudassir suke kyalkyale mata da dariyar mugunta.
Mudassir ne ya dafa kafadar Tahir, "mutumina kana ganin matar nan fa gaba ษaya ta rasa sukunin rayuwarta"
A jiyar xuciya ma'aruf ya sauke tare da cewa "Kai dai bari ai yau ina ganin ikon Allah dama akwai irin wadannan Malaman a duniya, wanda suke aiki kamar yankan wuka, ai ni duk tunanina zancen da muka yi da kai wlh ya bi ruwa, baxa a taษa samun malamin da xai iya yi mata aiki ba da jikinta zai dinga irin wannan tururin xafin gaskiya malamin nan gaske ne"
"Ai kaษan ka gani ma domin ni malamin nan ya tabbatar min da cewa Wannan aikin da take tunkaho da takama da shi har take wulakanta mutane a kansa sai ya fita a hannunta, na tsani yarinyar nan saboda irin wulakancin da take yi mana, da sannu sai aikin nan ya dawo wajen mu"
Murmushi Tahir yayi tare da cewa "Fatana aikin nan yana fita a hannunta wajena xai dawo, ni ne xan dawo Manager Kuma bana so ku yi kin baฦin ciki, idan matsayinta ya dawo hannuna fa kamar komai yana wajenku ne tare xamu juya Kamfanin nan yadda ranmu yake so"
Kallonta suka yi suka ฦara bushewa da dariyar mugunta, haka suka xauna suna ta tsine mata albarka a wajen nan duk juyin da tayi sai sun mata dariya, ta koma sai kace zautacciya, sai kaiwa take tana komowa duk wanda ya ganta sai yayi mamakin ganinta saboda abinda ba a taba gani bane a history din rayuwarta, saboda a kullum me'ad taxo office tana xuwa take shigewa ta xauna sai dai idan wani abu ne mai matuฦar muhimmanci yake fito da ita amma bata irin Wannan zaryar.
Tana cikin wannan halin ne tayi wani tunani, da tsayuwar nan da take yi me xai hana baxa ta kira sudais ba, (sudais aminin fu'ad ne dama kuma sun yi magana da kawarta sajeeda cewa xata kira shi ta faษa masa matsalar da take ciki a gida ko akwai abinda zai iya yi a kai)
Wayarta ta dakko a gida ta shiga duba number sudais, tayi Sa'a kuwa kira ษaya tayi masa ya ษauka, bayan sun gaisa ne ta faษa masa cewa tana son ganinsa yanzu a gida akwai magana mai matukar muhimmanci da take so su yi da shi. Amsa mata yayi da xai zo kamar yadda ta buฦata
Suna gama wayar ta nufi bakin motarta da sauri ta shiga tayi mata key ta nufi hanyar gida, tana cikin driving taji wayarta