Header Ads
Showing 132001 words to 135000 words out of 163596 words

Chapter 45 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1305

Ads at the middle of Article

ba, uwa uba tana bukatar ta komai bakin aikinta da ta d'auki tsawon shekaru tana yi ,ko hakan zai sanyaya mata rai da rage mata damuwar dake damun zuciyarta da kadaicin zaman gidan , gabadaya tattara makaman yakinta ta zubar ta rungume rayuwar aurenta, amatsayin kaddarata, dan a yadda take ganin khalid ba lusarin namiji bane ,sannan ba irin njm da zai yi sakin aure bane "
a yanzu duk abinda yake so shi take masa dangin girki da gyaran gidan zuwa shimfid'arsa duk tana kiyayyewa da iyakacin kokarinta ,shi kuwa bangarensa yasan tasoma ladabbatuwa , amman ya basar daita yacigaba da sha'aninsa.
yau ma karmar kullun da misalin karfe takwas na dare yana zaune a parlour'n ya lankwasashi kafarsa daya karkashin dayar kafarsa, system ne agabansa yana dane dane gefe daya km kwalin hollondia yougot ne acikin kwali yana sha yana duban system .


ta fito cikin doguwar riga fara sol mara nauyi ta samu guri gefensa can ta zauna kirjinta na bugawa daf daf magana take son yi masa akan aikinta amman ta kasa, shi kuma gabadaya yaki d'agowa ya kalleta duk da tsab yagama karantar yanayinta yasan akwai abinda ke damunta.


ta tashi ta shiga d'akinta minti biyu tsakani ta sake fitowa, kusan tashiga d'akinta yafi sau babu adadi "d'aga idanuawansa yayi ahankali ya saukesu akan wrist watch din dake d'aure da tsintsiyar hannunsa 10:pm ,tsaki yaja ya mike yashiga d'akinsa tabiyo bayansa da sauri dan tasan karshe zai iya bukatarta rashin zuwanta garesa kuwa wata sabuwar damuwarce mai tattare da tsagwaron wulakanci, koda tashiga d'akinsa har ya cire kayan jikinsa yashige bathroom tasamu guri ta zauna zaman jiran fitowarsa .


"bathtub yashiga yayi shower tukun ya fito, black boxer da block singlet ya saka duk dai tana kallonsa sannan ya fad'a kan gadonsa ya kwanta flat yana runtse idanunsa.
zuciyarta na matukar buguwa da karfin gaske.
ta yunkura tana kokarin matsowa inda yake amman matsanancin fargaba da tsoronsa sun hanata karasawa , gumi ne yasoma karyo mata tana jin kamar tayi kuka.
Yayinda zuciyarta tashiga wasi wasin "taje garesa ne tayi masa maganar aikina ko kuma ta hakura ta tambayi kanta kirjinta na dokawa "i can't ta furta a can kasan makoshinta "zai iya hanani ,to yaya zakiyi haka Allah ya kaddaro miki taki rayuwar zakiyita a karkashin mutumin da bakya kauna, shine maganar datayi "oh my God have mercy on me ka sanya min juriya, I have oredy give up my mind saboda banida yadda na iya da rayuwata, lumshe idanunta tayi ta bude tana kallonsa tuno irin maruka da dukan datake sha a Hannunsa yasa da sauri ta sake runtse idanunwata kamar mai shirin yin kuka, shi kuwa d'aura hannunsa yayi akansa kamar mai shirin yin bacci yana mamakin zaman datake agurin, acikin zuciyarsa yake furta am really sorry sajida i don't mean to hurt you anymore, kece kika jawo komai, ina sonki sai dai shi wannan son bazai sa na d'auki raini daga gareki ba.


kusan tsawon minti goma tana nan zaune agurin yayinda dad'd'an kamshin turarensa ke sake shiga rainta da bugar mata da zuciya "sajida yakira sunanta muryarsa a sanyaye.
da sauri takaraso garesa tayi hugging dinsa tasoma aika masa da zafafan romacing tunaninta kiran sunanta da yayi abinda yake bukata kenan daga gareta .
hannuwansa duka yasa yayi hugging dinta yace "sajida mai kike bukata daga gareni? "meke damunki Ya k'arasa mgnr yana shafa wuyantan,
tayi narairai da idanuwa kmr zatayi kuka.
ya mike zaune daita a tsakiyar gadon yana dubanta "tambayarki fa nake kinyi min shiru. Tace "uhm ammm daman.. daman nace yakamata nakoma bakin aikinana akalla wata biyu kenan ina... "shiiiiii ya k'arasa maganar yana taking of clothes dinta cikin sauri a hankali ya kwantar daita kan gado ya fara kissing dinta hungrily, tun daga wuyanta ya fara shafata lokaci guda ta fara son manta takamaiman abinda ya kawota tsabar shaukin abinda ta dinga jina sansar jikinta he quickly slams his dick into her and stated fucking her badly wannan karon batayi yunkurin hanashi ba kmr koda yashe ,shi kuma hakan yasa ya kara bashi damar rikicewa had'e da rikitata har sai da sukayi realise sannan ya rungumeta tsam ajikinsa na tsawon minti biyu yana sauke naunayen ajiyar zuciya itama haka ta dinga sauke numfashi tana sake shigewa cikin jikinsa ahankali ya kai bakinsa cikin kunnenta yace " da alamun bai isheki ba ?
Tayi shiru taki cewa dashi komai illa zallar kunyar daya rufeta kwantar daita yayi ya "mike zai shiga bayi tayi saurin riko tafin hannunsa tana kawar da idanunta dan batason kallonsa matukar bai zame mata dole ba ,ya jiyo ahankali yana kallonta "ko bai isheki bane?
tayi saurin girgiza masa kai "ok what else again ?
bakinta na rawa tace "akan zance aikina ta k'arasa mgnr tana sakar masa yatsun hannunsa "kisawa ranki lokacin daina zuwa aiki yayi ,saboda ni a tsarina matata bazata wani aiki ba, tayi saurin zaro idanunta waje tare da dafe daidai saitin zuciyarta yace "eh abinda kika ji shi na fad'a bazaki wani aiki ba..
yana gama fad'ar haka yashige bayi ya sakarwa kansa ruwa, yayi wanka tsarki ya fito ya sauya wasu kaya zuwa na bacci, yayi kwanciyarsa ya juya mata baya.
tsawon minti talatin tana zaune ta rasa yadda zatayi domin shawo kansa ,hakuri take son bashi amman ta kasa mgn ,dan ko tace zatayi magana a halin datake ciki muryarta bazata fito ba dan hk ta tattara kayanta ta bar d'akin zuwa nata Tana jan dogon tsaki, da wani irin sauri khalid ya duro daga kan gadon yana kiran sunanta "sajida sajida .. !!!
tayi masa banza ta k'ara sauri dan tasan manufar biyota da yayi, haka kawai ta zauna ya kwana yana tumurmusa "wai bada ke nake magana bane kina jina kikayi banza dani? ya fad'i hkn yana mai k'ara sauri amman ina kafin yayi wani yunkuri tuni ta shige d'akinta, ta sanya key jikinta na rawa, Allah nagode maka da bai kamani ba ajiyar zuciya da numfashi ta dinga saukewa atare " jikin kofar ya tsaya yana bugawa "sai dai ki tabbata acikin d'akin amman zaki san kiyi min tsaki .. jikinta na rawa tace "dan girman allah kayi hakuri wallahi bansan lokacin da nayi ba, "to ki bud'e min kofa "uhmmmmm ni dai kayi hakuri shiru yayi yana duban kofar yana jin kmr ya 'ballata amman ya k'asa ,dan yasan kudinsa ne zai yi kuka, washegari bai tsaya sauraronta ba ya wuce aiki.
da yamma kuwa da ya dawo gidan wasan 'buya sajida tashiga yi dashi dan sam taki yarda su ke'bance dashi .
bayan kwana biyu , komai ya daidaita a tsakaninsu ,shi dai zance zuwa aiki da fita nan da can ne ,bai yarda dashi ba, tayi kuka tayi rarrashi yace sam bai san da hakan ba, ta zauna zaman aure inda daga karshe yace ta shirya suje su gaida Mahaifiyarsa ,da wani irin sauri ta d'ago idanunta cike da ruwan hawaye tana girgiza masa kanta shima hk yasamu kansa da girgiza nasa "ban gane manufarki ba gurin mahaifiyar tawa ne bazaki ba komai?
tayi saurin goge hawayenta da hannunta tana sake girgiza masa kai "to me kike nufi da girgiza min kan da kike kmr wata kadangaruwa ?
cikin muryar kuka tace "ni tsoron nake ji.... murmushi yayi yana mamakinta tsoro fa ya maimaita yana dubanta ta d'aga masa kai "common ki tashi ki shirya babu abinda zai faru ,babu yadda ta iya hk ta tashi ta d'aura after dres a saman kayanta suka bar gidan gabanta na wani irin mahaukacin bugu, gaba d'aya tsoro da fargaba had'uwarta da sukurarta ne ke ta'azzarar zuciyarta tunda suka shiga motar ta d'aura kanta saman cinyoyinta tana zubar da hawaye shi dai bai kulata ba, ya tsaya ya tsiya kayan fruit dazasuyi kaiwa yan gidan .......
cikin mintunan da basu wuce shabiyar ba suka isa gidan,inda gbdy gidan ya rikice da hayaniyar ganinsu, manya da yara kowa murnar ganinsu suke,amman banda kannensa da suke ciki d'aya da mahaifiyarsa da tun sanda suka shigo take zabga musu uwar harara, ta cika fam, najin haushin taso sajida gaba da yayi kmr wata yarinya.
"ta kasa had'iye 'bacin ranta, har sai da ta kai da cewar "kai kuma daga ina haka da ka wani taso uwar mata gaba abun ma ko tsari babu... ?


sororo khalid yayi agurin jikinsa yayi mugu mugun sanyi yana kallonta kafin daga baya ya waske tare da shafa sumar kanshi yace "daga gida munzo gaisheku ne "
"shine ka wani taso wannan abar gaba dan kawai ka 'bata min rai ..tana gama fad'ar hk ta wuce fuuuuuuu tashige part dinta.
nan khalid ya shiga gaisawa da jama'ar gidan ,ita kuwa sajida tsayuwa tayi agurin kmr an dasata, ta dawo wata abar tausayi agurin "yau itace akewa irin wannan banzar maganar da tozarci?
"wai ma meye tayiwa wannan baiwar Allah da har take nuna mata kiyayya haka? hawayen dake k'ok'arin fitowa daga cikin idanunta tayi saurin mayarwa, saboda mutane dake zagaye dasu.
bayan sun gaisa da abokan zaman mahaifiyarsa ya kamo hannuta kai tsaye zuwa part din mahaifiyarsa.
ganin zasu shiga d'akin hannuta cikin nasa yasa tayi saurin cirewa da dabara sannan suka shiga d'akin bakinsu d'auke da sallama .
har kasa sajida ta durkusa ta gaisheta amman mahaifiyar khalid taki amsawa illa gurin zama data nunawa khalid "ka zauna "
jikinsa a sanyaye ya zauna ya kamo hannuta sajida dake durkushe gaban mahaifiyarsa ta zauna gefensa.
sannan ya gaisheta ta amsa masa aciki tana jan tsaki, gabad'aya sajida ta kasa sakewa agurin, banda d'ari d'ari babu abinda take a zaune agurin bata ta'ba d'aukar rayuwarta zata dawo abar tausayi irin haka ba, a she jin dadi da isa na wani lokaci ne baya dourewa ?
duk sanda Mahaifiyarsa tayi mata wani abu sai ta tuna da mahaifiyar emran.. rayuwa kenan sakayya yanxu tun a duniya allah yake yin ikonsa, hirarsu suka shiga yi tun tana iya jiyo su har tazo batajin komai ba Saboda zurfin datayi a tunanin rayuwa.
lokaci daya tayi firgigib ta dawo natsuwarta sakamakon muryar khalid data ratsa cikin dodon kunneta yana mata rad'a "meye abun dogon tunani ?
ta kalli inda taga mahaifiyarsa zaune bata gurin ta sauke naunauyen ajiyar zuciya batare da tace komai ba, tayi nisa kad'an dashi domin gujewa wani sabon wulakacin.
mahaifiyarsa ta dawo dakin tana cewa "ga baban naku can ya dawo "sajida ce tayi saurin mikewa tana yi mata sallama nan ma bata ce daita ci kanki ba illa ta'be bakin datayi har sai dataga ficewarta daga d'akin sannan zuciyarta tayi sanyi, tace "Saboda Allah da annabi banda jaraba irin taka ina kai ina auren wannan matar?
khalid yace "yace haba hjy ki daina fad'ar haka dan Allah, wasu maganganu boye akeyi amman dai kiyi hkr idan na bata miki rai"
" 'bacin rai kuma na nawa, amman dai karkayi tunani zanyi gum da bakina dole na fad'i abinda ke raina... ajiyar zuciya ya sauke sannan yayi mata kyautar dayasa yi mata a duk sanda yaxo sannan ya fito daga cikin part din. suka shiga suka gaisa da mahaifinsa wanda yayita sa musu albarka acikin rayuwar aure..



**********


Zaune me'ad take a gefen gadonta ta zabga tagumi sosai tayi zurfi ciki tunanin mijinta , abubuwan dake faruwa idan tace bai isheta ba karya take, ahalin datake ciki ta damu kwarai .
ta d'an dade zaune kafin daga baya hankalinta ya koma ga TV data kunna tun awa daya data gabata, ahankali idanunta ya sauka akan sheeik kabir gambe dake gabatar da wa'azi Akan mata.
ahankali malamin yake fitar da kalamansa akan mahimmanci macen dabasan daraja da kima aurenta ba ,macen da bata kimanta mijinta ba, macen da bata daraja mijinta ba, da macen da bata d'aukar maganarsa da matsanancin ba, bata bashi hakkokinsa daya rataya a wuyanta, da hakkokinsa daya dace, sannan bata d'aukeshi shugabanta ba ,da macen da bata d'auki mijinta amatsayin miji da zai yi commanding dinta ba sannan bata obey dinsa to duk macen da bata kasance haka ba karshenta shine wutar jahannama..saboda aljannar mace yana karkashin tafin kafar mijinta, "akan kishiya kuma Allah ne yace ayi idan da Allah zakiyi jayayya ,sai ki fito ki gaya mana, kina da yara mata,kina da kanne mata, kina da yayye mata, ta yaya zaki ce mijinki baxai k'ara aure ba ?
"ke yanzu idan akace baza'a auri naki yaran ba da yan'wauki yaya zakiji?
kina son ki zauna ke kad'ai kmr idon tochila ,idan wata lalura ta taso miki ,tafita ko rashin lafiya ,mijinki ya gigice ,yaran gida su shiga wani hali gidan ya rakice, amman idan kina da abokiya zama gidan zai samu natsuwar da'ake bukata, dan haka mata kuji tsoron Allah kishiya yar uwa ce abokiyar zama ce da Allah ne yace ayi, idan mijinki taji zai k'ara aure naki shine Allah ya kawo miki ta gari wacce zaku zauna lafiya daita, ku had'a karfi da karfi kubawa mai gida kulawa ,duk macen da bawa mijinta kulawa da farinciki lokacin ,da zai yi aure zatayi mutunci a idanunsa ,zatayi kima ,zai dinga ganin girmanta saboda tayi hakuri saboda Allah, Allah kuma bazai tozartata ba, duk wanda yayi hakuri, yayi wani abun alkhairi saboda Allah ,sakamakonsa yana gidan aljanna.
jin wad'an nan kalaman dake fitowa daga bakin malamin, yasa bata San sanda hawaye ya fara gangaro mata ba.
kafin kace me ta rushe da wani irin mahaukacin kuka adaidai lokacin da taji an turo kofar d'akin an shigo ,fu'ad ne yashigo d'akin sanye cikin wasu had'add'un kananan kaya wad'anda suka mugun amsar jikinsa ,sai kamshi turare yake bazawa ,cikin tashi hankali yasanyawa kofar key ya k'araso gareta ita kuma tana ganinsa tayi saurin mikewa ta zube gabansa ta rike kafafunsa tana gunjin kuka tamkar ranta zai fita cikin muryar kuka tace "honey ka yafe min ,ka yafe min mijina, Dan Girman Allah ka taimaka ka yafe min abubuwan danayi maka abaya, Dan girman Allah ka yafe min ka daga min tafin kafarka gabadaya ta rud'e ta fita haiyacinta sai ka yafe min, ka daga min tafin kafarka nasamu nashige aljanna take furtawa.
wallahi na tuba bazan sake kin bin umarninka ba, duk abinda kace shi zanyi ..
ahankali wa'azin shima ke shiga cikin kunnensa wanda take ya fahimci abinda ya maida masa rikitacciyar matarsa haka, yasanya duka hannuwansa ya d'agota ya rungumeta ajikinsa yashiga shafa gashin kanta zuwa bayanta wani irin sabon kaunarta ne , yashiga bin jikinsa, shi duk duniya babu halittar dayake jin kullun soyayyarta na ninkuwa acikin zuciyarsa tamkar me'ad dinsa har ga Allah zuciyarsa ita kad'ai take so duk macen da zai aura abayanta take ,ko auran najma dayake son yi shi yasan ba wai Dan yana sonta bane,sai dan rashin kyautatawarta da rashin kulawar da baya samu shi da yarinyarsa daga gareta yasa hankalinsa karkata zuwa wani guri ,Amman ba Dan matarsa tarasa komai ba sai Dan hoting dinta dayake son yi ..
wani irin sanyi dadi ne yashiga bin ilahirin jikinsa ,ya ji dadi sosai fiyye da tunani may karatu ...
ya rungume tsam ajikinsa yasoma kissing dinta yana bata hkr pls "kukan ya isa haka na yafe miki, na d'aga miki kafafuwa duka ki shiga aljanna madaukakiya Allah ya yafe mana gabad'aya.
fuskarta ya kamo da hannuwansa yana kallon cikin kwayar idanunta "my love me ya sameki baki da lafiya ne naji jikinki ya d'auki zafi haka?
"lafiyata lau kawai dai kwanakin nan hk nake jin jikina, yasoma tafiya daita yana kissing din wuyanta while hannuwansa duka na saman kirjinta ,har suka isa bakin gadon suka fad'a kai ,suna maida numfashi zuciyoyinsu na bugawa atare , suna kallon junansu kmr ranar suka fara ganin juna ahankali ta had'e bakinsu guri daya ta kamo lip's dinsa ta fara tsotsa tana tana romacing dinsa .


cikin kirma ya fara cire mata rigar baccin dake jikinta yayi fillinging dashi, cikin wani irin yanayi suka shiga romancing junansu ahankali ya gangaro kasanta ya ware kafafunta ya sauke bakinsa ya soma sucking dinta, wani irin zaburan dadi tayi sanda harshensa ya caki kasanta, hannuta duka tasa ta luma ciki sumar kanshi, tana yamutsawa tana sake d'ago masa bombom dinta sama daga nan komai ya canza salo, fu'ad yayi matukar jigatata tun a wajen romancing ya bari jikinta yayi week ta kamkame jikinta tana sake danna kansa, shi kuma sai aikin tsotsarta yake yi kmr yasamu sweet wani irin gigicewa tayi ,ta yadda jikinta ke tsuma hk nashi keyi sannan yashige sunyi round one suna kokarin zarcewa suka ji ,ana knowking din kofar da karfin gaske ....alokaci daya gabansu yayi mummunar fad'uwar "me'ad..... kina ina ki bud'e min kofar nan ..jikinta na rawa ta turesa daga jikinta, ta duro tana dafe kirjinta saboda yadda gabanta ke faduwa, shima fu'ad da sauri ya duro yayi zip din wandonda, dan shi daman bai cire kayansa duka ba riga kawai ya cire ya saura daga shi sai dogo wando da farar singlet, ahankali ya fuskanceta ya kai hannunsa zai janyota ya rungumeta ,ta goce tana kallonsa a matukar tsorace still tana cigaba da jiyo sautin muryar mahaifinta yana bata umarnin ta bud'e d'akin.
ganin yadda ta rikice tarasa takamaiman abinda zatayi yas shi isa inda jakar kayanta yake ya ciro mata doguwar riga ya dawo inda take ya zira mata ya nufi kofar zai bud'e ta kamo hannunsa jikinta na rawa "kar ka bude plz....


Mmn sudais ce
[11/3, 8:31 AM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


~NA~


*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~
*MARYAM ALHASSAN D'AN'IYA (MAR'OB)*


page 87


......da sanyi jiki ya matsota sosai kmr zai shige cikin jikinta

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads