Showing 162001 words to 163596 words out of 163596 words
Chapter 55 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
damunta ?
fu'ad ya fad'i hkn yana tsare dr da idanunwa wanda kallo daya zaka musu ka misalta kalar tashin hankali dayake ciki..
shiru ya d'an ratsa parlour'n can ,sannan fu'ad yace "dr ka taimaki rayuwata kasanar dani idan wani abu ke damunta "
Muryarsa cike da in inna yace "ammm... "uhmmm dama dama na dade da kamuwa da matsanancin kaunarta ne shi.. shine... ..
Ya sake yi shiru ya kasa k'arasawa.
fu'ad ya sauke naunauyen ajiyar zuciya jin ba wani abun ne yasamu tilon diyarsa , farinciki rayuwarsa ba ,ahankali ya gyara zamansa kafin daga bisani ya d'ago idanunsa ya tsurawa likinta yana kallonsa batare dayace masa komai ba ,illa zallar farinciki daya tsinci kanshi ciki ,a zahirin gaskiya yayi matukar farinciki da mutun kmr doctor almustapha yake son nasreen dinsa, irinsu doctor ake bawa aure koda kuwa ba masu cikakken asali bane ,ballanatana shi din da asalinsa, Dan gata duk garin nan babu Wanda zai ce bai San matsayin mahaifinsa ba..
Ganin fu'ad yayi shiru yaki cewa komai sai idanuwa daya Zuma masa yana kallonsa ,yasa hankali doctor yayi mugu mugun tashi, tunaninsa ko bazai bashi auren nasreen bane, Dan haka ya fixgo mgn da kyar yace "Dan girman Allah karka hanani aurenta, itace rayuwata...
"Itace farincikina saboda ita na kasa yin aure tsawon shekarun nan ,muddin ka hanani aurenta zan shiga mawuyacin hali ya k'arasa mgnr tamkar zai yi kuka..
Fu'ad yayi murmushin jin dadi kana yace "bazaka rasa nasreen ba da yarda Allah,nasreen takace har abada matuka tana sonka ,muddin ina raye ban mutu ba da yardar Allah sai ka aureta ,doctor kai din mutumin kirki ne Wanda ya had'a abubuwan da yakamata abaka aure diya kota waye a garin nan ,balle diyar cikina ,idan ban duba komai na baka auren nasreen ba ,yakamata na duba darajar da mutuntaka da kulawa da rayuwarta daka d'auki tsawon shekaru kanayi ,kai ne mutumin daya fi dacewa daita ,Dan haka karka damu ni ne nan mahaifin nasreen kuma ina tabbatar maka na baka aurenta matukar tana sonka ...
Take doctor yashiga yiwa fu'ad godiya kmr zai rusuna masa "karka damu doctor zan mata magana idan har ta aminta da kai, zan aura maka ita koda kuwa a gobe kake muradin kasancewa tare daita ,Yanxu ma zan tuntu'beta ne saboda alkwarin Dana d'aukawar kaina ,akan bazan ta'ba yiwa diyar cikina auren dole ba sai wanda take so ,da zarar nagama daita zan nemaka.
Dan haka doctor ya Mike tsaye tare da yi masa sallama yana adduar Allah yasa ta amince .
Bayan tafiyar doctor fu'ad ya kira me'ad ya sanar mata yadda sukayi doctor, mamaki yayi yadda yaga itama tayi murna sosai da lamarin , daga karshe tashiga jin kunya abubuwan da sukayita faruwa a idanunsa a tsakaninta da fu'ad "honey bakaji kunyar amince masa ba bayan duk abubuwan da sukayita faruwa agaban idanunsa "ai yasan da haka yake son aurenta, sannan ita soyayya ina ruwanta da hakan," ni dai ki tayani adduar Allah yasa ta Amince domin idan ta nuna bataso sai dai yayi hakuri ,Wanda bazan so hkn takasance ba saboda yadda na hango tsagwaron soyayyarta acikin kwayar idanunsa "
"Karka damu InshaAllahu zata amince .
Daren ranar bayan fu'ad ya kammala da abubuwansa na yau da kullum daya saba a duk daren duniya , ya nufi d'akin nasreen , tana kwance kmr koda yaushe rike da story book the Joy's of motherhood ,tana ganinsa tayi littafin sheida had'e da ajiyewa akan bedside, ta mike zaune tana mamakin ganin mahaifinta adaidai wannan lokacin , lallai duk abinda yashigo dashi dakinta mai matukar mahimmanci ne, Dan haka tayi consentret akansa har lokacin daya janyo karamar stool ya zauna yana fuskantarta, gabadaya hankalinta yayi mugun tashi tun kafin taji abinda zai ce mata.
shiru ya ratsa d'akin kafin na wani lokaci kafin daga baya ya numfasa yasoma magana a tausashe ta tsigar dazata fahimcesa, tunda yasoma magana ta tsinci zuciyarta na wani irin dokawa take kuma jikinta ya dauki kirma kasancewar yau shine karo na farko data tsinci magana irin wannan" wai ita din doctor almustapha yake so ? Tayiwa kanta tmbyr da zuciyarta tagaza bata amsa .
Har sanda mahaifinta ya dasa aya cike take da tsantsar mamaki .
Fu'ad yayi shiru yana jiran yaji abinda zatace akan lamarin Amman yaji tayi shiru illa sunkuyar da kanta kasa datayi tana wasa da yatsun hannunta "nasreen mahaifinta yakirata "me kika gani kina son doctor ko kuwa baki sonshi ?
"Dan bazan iya takurawa rayuwarki bane da kai tsaye zai aura masa ke batare da saninki ba, saboda na yaba da nagartarsa, kuma duk wani uba na gari zai su hada iri da doctor.
sai alokacin ta d'ago ta dubi mahaifinta sannan tace "ABBA tunda har ka yarda da nagartarsa nima na amince dashi ...ta karasa fad'ar tana sake sunkuyar da kanta kasa..
Murmushin jin dadi fuad yashiga yi yana furta kalmar Alhamdullahi, Allah na gode maka ke kuma Allah yayi miki albarka, yadda kika faranta min kema Allah ya faranta miki ...
Kanta a sunkuye tace "ameen abbana .
Ya Mike ya fice daga d'akin yana murna yana shiga dakinsa ya iske mead inda ya barta zaman jiransa ,tana gama shiga dakin ya janyota ya rungumeta tsam ajikinsa yana juyi daita " kiyi murna nasreen ta amince zata auri doctor "Alhamdullahi ta furta .
Washegari Fu'ad yakira doctor yace " ya turo masa iyayensa, batare da bata lokaci ba, iyayen doctor suka kawo kansu cike da matsanancin farinciki domin sun damu kwarai da yayi aure, kullun yana saka musu lokacin, an saka ranar dauri aure nan da wata daya acewar doctor ,fu'ad bai takurasa ba ya amince .
Rana bata karya ayau jama'a
Da dama suka sheida d'aurin auren nasreen fu'ad Muhammad, da almustapha Muhammad almustapha bisa sadaki naira dubu hamsin .
Anyi shagalin biki iri daban daban Wanda ba'atayin irinsa ba, dangin amarya da ango an gwangaje .
Daren ranar daza'a kaita gidan mijinta, zaune take a gaban iyayenta tana wani irin kuka me taba zuciya ,yayinda su kuma iyayenta suna zaune a gefen gado ,jikin fu'ad a matukar sanyaye yana jin so mai tattare da kewar diyarsa.
cikin sanyayyiyar murya mead tace "da fari zan fara da yi miki nasiha da kisan *YANCINKI* arayuwar aurenki ,kisani aure rayuwa ce irin wace bakisa ba Amman duk runtsi duk wuya kisan *'YANCINKI* Dana mijinki har ma da ya'yan Dazaki Haifa nan gaba ,ki d'auki kyawawan halayyan kije gidan mijinki dasu kibar munanan halayyana saboda alamuran dake cikin rayuwa aure masu girma ne Amman hakuri shine jigon komai ,ki zamo mace ta gari abin alfahari agurin mijinki fada sosai tayi mata daga karshe ta fashe da kuka fuad ma ya daura akan nata akan duk abinda zataji tagani tayi hakuri dashi sannan tayiwa mijinta ladabi da biyayya ......
Sannan suka bawa masu kai amarya umarnin shigowa su wuce daita ,an kai amarya hadadden agidanta adake Maryland estate sai fatan Allah yabasu zaman lafiya ..
***********
Bayan wata biyu da bikin nasreen..
zaune yake akan kujerar kushin me zaman mutun uku system ne akan cinyarsa yana operating dinta cikin iyawa da k'warewa sanye cikin wasu haddaun fararen kaya riga da wando na bacci sai ga muwaddat ta zuro da gudu ta afka ajikinsa tana kukan shagwaba tamkar wata yarinya yar shekara uku alhalin shekaratar biyar , ya bar abinda yake yi ya rungumeta da hannuwasa duka "wa ya ta'ba min innata ?
cikin kuka tace masa bayan auntynsu waleeda ce tace bazata bani bbynta na na d'auka ba wai sai na kara girma...
kafin yace wani abu sai ga me'ad tashigo dakin tana murmushin nan nata mai tafiyar da ruhi tace "au kara ta kawo?
"me tace maka ?
yayi murmushi sannan yace "cewa tayi wai suhalait ce ta hana d'aukar bbynta, to me yasa zata hana innata d'aukar bbyn byn tana son d'auka.. ?
"dan girman Allah ina muwaddat ina d'aukar waleeda?
"kasan baxata iya ba saboda girman jikin yarinyar, ba ma dole uwarta ta hanata d'auka ba haka kawai taje ta yar mata da 'ya .
yana jin haka yace "muwaddat kiyi hkr kinji innata, kyale musu 'yarsu ,yariyar ta dubi mead sai tace mumy muma zaki haifa mana bby ko?
"ni muwaddat me'ad ta fad'i haka tana duban idanunta fu'ad,sannan tacigaba mgn "zan zan haifa miki mana dayake ance miki haihuwar banzace kmr wata akuya , yana jin haka ya Mike tsam yace mata "shikenan jeki muwaddat Inshaallahuu nayi miki alkwarin kawomuku new bby nan kusa ..
Yarinyar ta xura da gudu tana murna,shi kuma ya janyo me'ad jikinsa tare da tsareta da idanunwansa yace "fad'a min abinda kikacewa muwaddat dazu?
tayi shiru "to daga yau na janye rashin haihuwar agidan nan ,sai kinyi mana doxir ni da muwaddat..
ya maida kofar ya rufe tace "wallahi da wasa nake kasan Allah ni kaina ina son haihuwar amman ka duba NASREEN yanzu tazo tana haihuwa mu ma ace muna....
"shiiiii ya fad'a had'e da daura dan yatsansa a bakinta tayi shiru kawai batare datace masa komai ba "babu ruwana da NASREEN na haihuwa munayi ya'yan NASREEN daban haka namu daban "dan Allah my love mun fa girma da haihuwar nan..
"ai sai na cikawa muwaddat alkwarinta dana d'aukar mata da yarda allah so that kwa dinga haihu tare da NASREEN din..
shiru tayi kawai tana jin yadda yake sarrafata gbdy ta kasa katabus daga nan suka fada Kan gado .......
alhamdullahi
sai mun had'u a sabon labarina mai suna muwaddat .
taku har kullun aysha a bagudo
....Mmn sudais ce