Header Ads
Showing 66001 words to 69000 words out of 163596 words

Chapter 23 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1296

Ads at the middle of Article

tayi ƙara tana dubawa taga number mahaifiyarta ne, ɗauka tayi cikin ladabi ta gaisheta, tambayarta tayi jikin nasreen, amsa ta bata cewa jikin nata da sauki, magana mahaifiyarta ta cigaba da yi.
Insha Allah da misalin karfe 4:00 xata xo ta sameta a gida tana so ta duba jikin nasreen.


dariya tayi bayan gama sauraron bayaninta kaf "mead am so disappointed of you "Meyasa kike son maida mijinki bawa ko ince mijin hjy ni haka kikaga ina yiwa naki uban dan baki da kunya kike cewa maganar da mijiki ya fada ba maganar arxiki bce.


"ence yarinya bata da lfy likita yace lallai sai daya daga cikinku ya ajiye Aikkns ya zauna tare daita domin kula da yarinyarta amman saboda maseefar son aiki kina kokarin batawa mijinki duniyarki kuma aljanarki rai .


"idan baki sani ba maganar aiziki mijinki yayi miki dayace miki kece yafi dacewa daki zauna bashi ba domin baki taba ganin inda akayi haka ke ko a garin mahaukata baa taba yi ba miji ya zauna gida ya kula da lamuran gidan.


"ke tsaya yanxu ko mijikin bai tsaya gaya miki abinda ya dace ba ke amatsayinki na uwa bakisan kece yafi cancata ki tsaya agida ba?


indai ke uwar arziki ce indai ba akasin haka ba .


"to yanzu me kike expecting mijinki ya tsaya yayiwa yarinya yar shekara goma?


"beside if your husband is taking care of the Child and you go to work what do you expect people to say?


"they will defiantly be misjudged, za'a ce kin maida mijink mijin tace ,mijiki ke kula da gida daga karshe zaginki duniya zatayi Kuma duk wanda yabaki wannan shawarar cutarki zai yi.


"wallahi bari kiji kece kika fi dacewa ki ajiye aiki ki kula da yarinyarki, nasan abinda ke damunki fa da matsalarki, bakomsi ba saboda wadan yan kudaden da kike amsa ya fi nashi shiyasa kike behive haka...


ke yanxu bakisan ceawar abarka dake cikin zaman aurenku da rashin damuwa shine komai ba?


duk wani abinda ke cikin duniyar nan albarka shine kan gaba ko mutun na amsar naira daya albarka yashiga ciki wallahi zai yi abinda msi amsar one million bai yi ba.


"haka ne momy inji cewar fu'ad.


kinga idan kika bi umarnin mijinki kika ajiye aikin nan kika zauna a gida domin ki kula da lafiyar yarinyark zaki ga abun mamakin da zai biyo bayan biyayyar da kikayi ko bama haka ba mead wannan dutyki ne banashi bane ,abinda fa nasan bazan yarda ayiwa fsn ba bazan bari kiyi fu'ad, haka zalika idan shine yake son cutar dake sai inda karfina yakare, dan haka yazama dole ki zauna ki kula da NASREEN....


sudais ya gyara zamansa tare da cewa "momy kiyi hkr da katse miki hanzari danayi kinawa yarinyarki fad'a, "we throw the stone to the direction of the flow of the bird .....


yauwa dan albarka, Allah yayi maka albarka sosai naji dadin furucinka dan allah kasamun baki acikin zance yarinyar nan..


"no momy kar tunanin yake inda bana nan make nufi ba... ai abokina yakamata ki bari muyi masa fad'a.. muyi masa magana ta gsky akan wannan matsalar ba me'ad ba .


fu'ad yayi saurin bude idanuwansa gabadaya ysna duban sudais cike da matsanancin mamakin jin furucinsa.


abun mamaki shi dayake daukar dubu dari kacal yayinda matarsa ke d'aukar 55,000 par month...


"kaga dan Allah malam it's going to be 15000 because 50k will soon be added, dan haka kayi saurin gyara wannan banzar maganar taka .


"koda an maka karin 50k akan 100k yakai yawon nata ne?
a"tamyarka nake ya Kai Nata ne kuma zata muku..


"idan kai bakaga abinda zata mana ni san abinda zatayi da wata shashar maganarka, ka gyara maganarka sannan kasan irin maganar dazaka min sudais yakarasa mgnr yana jan tsaki.


"duk ma abinda zakace bazai dameni ba, gsky ce dai bakaso kuma wallahi ko zaka mutu sai na fad'a maka tunda karasa mai gaya maka, gsky fu'ad kai bulo ne basan arziki ba sannan baka iya cin arziki ba bakasan mutunci ba , yanzu wannan bawar Allah da ta dinga wahala akanka kmr zata mutu akanka rayuwarta ce kawai vata baka ba, kai yAnzu kan wannan yar karamar matsalar har sai duniya tasani abinda yakamata atsakaninku kuzuyi abunku ka yarda ka amince ka zauna agida ka kula da yarinyarku ba sai kowa yasani ba, kai yanzu idan ita ta'ajiye aikinta kai zaka iya biyan school fees din NASREEN? "ok sai yanzu na fahimci abinda kake nufi yarinka dake karatu a makarantar kudi kakeyiwa bakiciki ta bar private school zuwa public school wallahi you are not thoughtful ,in da kana da cikakken hankali irin nawa a yanzu zakayi kokarin ajiye aikinka ka zauna ka kula da yarinyarku.


"In dai irin wannan hankalin naka ne wallahi tallahi gara bani dashi ka fahimceni ?" ,me ye amfanin wannan banzar tunaninka gareni ?
"Meyasa Sam kai baka da tunani mai kyau acikin kwakwaluwarka? "Jifa yadda kake magana kmr wani sauna wanda bai San ciwon kansa ba ,wai bula bula kmr shasha "kodayake kai fa a gidanka mijin hjy ne kamata yayi nayi maka uzuri?
" if not da kana da kwakwaluwar maza da baka fad'i abinda ka fad'a..har kake wani tsayawa yi min magana akan abinda bazai ta'ba yiwuwa ba "malam kaajiye magana ta fahimta kuma a inda ta dace ahalin yanzu promotion is going on in my office now and my salary would be increased by 50k ,that not all ,I may be assured the position of the manager ..i will be overseeing the whole company, when workers resume, yayinda idan mutane sunzo zasu dinga girmamani gud morning sir gud morning sir!! Ni zaa dinga girmamawa haka .


"You are a fool fuad.....


"What........?


Suka hada bakinsu gabadaya har sudais gurin furta hakan tare da juyowa suka fuskanci inda take zaune rungume da hannuwanta duka akirji tana cika tana batsewa..


"Mead ni kika cewa haka ?"it seems you are mad .


"You're crazy you're foll kmr yadda na fada me zakayi na fada maka me zakayi ,?
"You don't have anything to do than ihun banza da wofi..


"Momy kina zaune fa kina jinta kina jin abinda take gaya min ni kike gayawa wadan nan maganganun ke har kin isa how dare you talk to me like that?
"Amman zaki gane kuskurenki zan saita kwajwaluwarki ,zan koyar dake darasin dake cikin rayuwar izayar aure da bakisan dashi ba ki sawa zuciyarki iskancinki yazo kashe...."mead me nake ji yake fitowa daga cikin bakinki kina hauka ne ko kin sha wani abu be mijin naki kike gayawa haka ?
"Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun wannan wace irin masefa ce haka?"daman irin zaman da kukeyi kenan?


"Dan Allah kayi hakuri fu'ad nasanka da hakura ka kara akan wanda kake da zan mata fada "momy kina bani hskuri Akan furucinsa yanzu momy wannan matar arziki ce ? Yakarasa fadar hk yana taba daidai saitin kwalkwaluwasa.


"Ennnnnnn don't talk to me touching head I don't like it , Kafin ka sake harzuka kwalkwaluwata kasan na sha yi maka warning akan banso kana magana kana taba saitin kwalkwaluwarka idan kasa hannunka saitin kwalkwaluwarka yana birkita nawa brain din takarasa mgnr tare zabura ta Mike tsaye tana fuskantarshi don't ever talk to me touching head..


" wallahi da alamun ciwon hauka yasoma taba tunaninki, ke kanki kina bukatar gani doctor personally, ni kike gaya magana haka? Ni ni kirjinsa kawai yake nuna wa yana furta kalmar ni ni...shima ya mike tsaye jikinsa na rawa yasoma kokarin karasowa indatake momy tayi saurin shiga tsakaninsu tana bashi hakuri kmr zatayi masa sujada...


" ooooooo ta d'aura hannuta abakinta, wallahi kaji kunya fu'ad kuma asirinka ya tono,kuma wallahi bazan daina furta maka kalma fool ba ,sannan duk inda ake neman nmj mai abun kunya idan akazo gurinka ansamu angama shameless man....oooooooo..


"Ba laifinki bane ,laifina ne wallahi, da barki danacinki ban aureki ba da yanzu ina zaune lfy danasani aurenki nayi yafi sau ba adadi.."Dan Allah malam kayi mana shiru mai abun kunya yanxu kai saboda yes sir yes sir kake son kaki zama ka kula da tilon diyarka, kasani duk duniya bakada kowa sama da nasreen uwa uba dangi duk babu sai nasreen Amman saboda karin girma da yes yes yasa ka kasa zama ka kula daita wallah shem on you kaji kunya matsayinka na uba Sam baka San yancinka ba, automatically we are not supposed to be having this argument in dai kai nmj da hankalinsa yacika ne
..idan kai cikakken nmj mai cikakken hankali da tunani ne ,nmj da yasan yadda ake amfani da kwalkwaluwa ne bai kamata mu tsaya muna jainja akan matsalar nan ba balle argument kawai kana embarrassing your self..


Momy tayi saurin fuskantar fu'ad jikinta na wani kyarma gabadaya ta kasa furta komai illa kirjinta datake shafawa alamun ya kwantar da hankalinsa yayi hakuri zatayi wani abu akan lamarin, shi kuwa wani irin tsuma yake gbdy kokarin cafkota yake but momy ta kasa ta tsare


Mead ta zabga masa wata katuwar harara "ok anayi maka yes sir yes sir agurin aiki ni bana ce maka yes sir yes sir agida ?


"If you call me, how do I respond to you? Bada girmamawa nake amsa maka ba ?


A matukar fusace yace "kin gadama fadar haka da kinsani karkice sir , Like you have a choice ,aikin me kika amsa agurina dakikiyar banza kawai da batasan ciwon kanta ba ..


" tambaya aikin Dana amsa kake, if I want to sarve ur food ,don't I always kneel down?


" you should have stood and placed it on my head stupid kawai, wannan ba aikin bane ..,"ok wannan aikina ne ko ba abinda kake nufi kenan ba ..?


"Naji aikina ne , idan nagama naje gurin aiki ta buga hannunta tana rike karamin Dan yatsanta "karfe nawa kake tashi ,karfe nawa nake tashi?


"Did you tell me? " zuwa wannan lokacin I will wake up early, I would have gotten to work by past seven, seven din da tuni na kammala da break wanda kai sai alokacin zaka tashi kace wanka zakayi "wai bazakiyi shiru ba me'ad ina tsaye kike gaggayawa mijinki mgn son ranki Amman ina mead taki yin shiru inda take shiga bata nan take fita ba Dan haka momy ta sake juyowa ta fuskanci fu'ad kmr zatayi kuka "kayi hakuri ..."karki damu momy, tayi duk abinda tagadama ba har gorin banda dangi tayi min ba ..


"An yi maka gori har da goroba ma, indai akan wannan banzar promotion din dazaka samu ne na yes sir yes sir wallahi baka ga komai acikin gidan tun duk wahalar danake akan baka gani nayi maka hidimar gidanka tsab nagama na tafi aiki nagama dukkanin wani wahala Wanda kai alokacin karfe hudu agida zata maka, you always get home by 5pm and be watching football match Chelsea man you here, ni zan dawo gida around 6 PM Wanda kafin na dawo idan nasan bamu da abubuwan amfani a gida haka zan tsaya a kasuwa na tsiya kayayyakin damuzamuyi amfani dashi da sauransu sannan na kamo hanyar gida kuma alokacin zance zan shiga kitchen kai duk kana zaune kana kallo ...


" no karkije mana kiyi zamanki, ni kike expecting naje miki kasuwa na tsiyo miki abubuwan amfani? "Meye aciki idan kaje da wannan zaman kallon da kake ,ai zaka iya zuwa kai har girkin ma sai kayi meye aciki ?"ko kai sudais meye baka wa matarka idan bata nan , I think har momy kake kiranta dashi ko ba hk ba ? Sudais Yayi saurin girgiza mata kansa sannan yace "Exactly ...


"Ok kana ji ai da kunnenwaka, kodayake AI abakinka na fara jin momy sudais dayake kiran matarsa dashi yayinda kai har wani zaben kalar abinci dazakaci kakeyi ni pounded yam zanci, ko kaza zanci banason kaza kalli yadda hannuna ya dawo agidanka ,ko haka ka aureni da shayayen hannu ,my arms got bigger as a result of pounded yam I pound every night..


"No karki tuka ai da kince bazakayi ba kin jira nazo nayi da kaina,shasha banzar kawai ?


"Momy bai tsaya anan ba fa ..I will wash press and pack my daughter school uniform ready for school the next day ,gajiya zata kamani zanje nayi sauri nayi wanka domin na kwanta akan gado na huta nayi bacci har da min shari, lokacin ne shi kuma zai zo min da shegen jikinsa yace tashi tashi ni kiba hakina ni kuma zance ya kyaleni nagaji dayawa, Amman Sam bazai yarda zai ce shi hakinsa yake so...


"Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun fuad yasoma furtawa acikin zucciyarsa yayinda gbdy ilahirin jikinsa ya mutu murus wata irin kunya ta kamashi yaji kmr kasa ta tsage agurin yashiga, ya kula bashi kad'ai yaji kunyar maganarta ba har momy,ganin taki yin shiru tanata zubo zance, yaga kunyar mara kunya hasara ne ,yayi saurin katseta ta hanyar cewa "wannan shirmen da kike fad'a bashi bane ainihin matsalar da'ake magana akanta ,idan kuma shi zaki meida topic ,but before komai yagama tabar'barewa atsakanimu bari kiji.....


"Me zanji babu?" Ai babu abinda zanji ,kai banson jin komai daga wannan bakin naka fu'ad ,kamin shiru dole na zayyane abinda ke cikina asan ba zuwa aiki kawai ne amfani ba cikin gidan ,gbdy rayuwar danayi da kai azaba kake gallaza min naje aiki na dawo nayi maka girki ,dare mahutar bawa zan huta amman kazo min da matsalarka ,bani da ikon cewa nagaji kayi fushi, idan kuma na baka had'in kai ka meida kmr bad'ad'ashiyar kaza akan bed, you just starte laying with me bama kayi cike da tausayawa ba a,a ka dinga channise dani kenan akan bed......


Wata irin razananniyar tsawa ya buga mata ba wannnan surutun naki yayi matter ba ,ki ajiye wannan maganar banzar mara ma'ana da tushe , me'ad mead !!! Wallahi kina bani tausayi saboda zaki had'u da fushina da....


" ba fushinka zan hadu dashi ba, ka kasheni idan zaka iya, karya ne bakayi duk abinda na fad'a, Baka d'aukar kafata ka jefata can dayar ma ka jefata can ka d'auki kaina ka dukar kasa, kafafuna suyi ciwo, hannuwana su rike gbdy jikina ya d'auki caji sannan washegari zan tashi zuwa aiki byn nagama girki


" kai let me tell you something you are ready for it wallahi sai ka zauna acikin gidan ka kula da yarinyarmu..


"This all rubbish you are saying is nt the issue on ground shasha kawai mara hankali da tunani ai ni bansa mahaukaciya nake aure ba ..


"Aaàaaaaaa ya isa ya isa but am telling sai ka zauna mutuwa ce kawai zata dakatar da haka, Amman babu D'an kutumar babakeren da zai hana hkn kasancewa kai you must stay at home, even your mother dare not....


"Ummmm my mother? Ya fad'i haka jikinsa na sake d'aukar kirma"my mother Zan sakeki fa ,wallahi me'ad zan sakeki kuma saki na har abada.


"I will surprise you with divorce lest bet ki rubuta ki ajiye zan sakeki daga karshe na kara aurena za kiga ikon Allah ba dai ni kikewa wannan wulakanci Ba?" zan nuna miki ba zuciyata ce banida ba, abubuwan da suka faru abaya nake duba amman wallahi zan sa...


Wata irin firgiracciyar k'ara ta saki da karfi wace tasamu nasarar karad'e ilahirin parlour'n ,take gumi yashiga keto mata ta koina a ilahirin jikinta , nan take jikinta ya d'auki rawa kar..kar.. zuciyarta ta nemi tsayawa na wucin gadi ,wani irin tsalle tayi sai gata agabansa tana huci "let giv you good news your great grandmother dare not..baka isa ba fu'ad wallahi idan ka isa ka sakeni shigiya nake you dare not ganin yadda jikinsa yake rawa yasa......


momy tayi saurin shiga tsakaninsu tare da rufe mata baki jikinta na sake d'aukar rawa, zuwa lokacin kuka momy take da idanunta "kiyi shiru me'ad kar bakinki ya jawo miki maseefa ..
Wani irin gumi ne sake keto mata "momy shi bakiji abinda yace ba daga wannan yar magana sakina fa yace ,wallahi fu'ad your grandmother not dare bazan saku agareka..


"Ba uwata da kakata kika zaga ba, sai dai taki uwar, yakarasa mgnr yana d'auketa da wani gigitaccen marin dayasata durkushewa kasa da sauri dafe da kuncinta "uwarki kike zagi stupid kawai.
Jikin momy na rawa tace."na nagode ko ka zageni fiyye da haka fu'ad bazai min ciwo ba ,AI kamin mutunci kuma ka mutuntani nasani. "kiyi hakuri momy ba dake nake ba Amman yau sai naci uwar uwar me'ad acikin agidan nan" ba uwata kika zaga ba har da hadawa kakata,?" wallahi sai kin gane kuranki.
"ai nice uwarta kama zageni babu abinda za'a yi amman dai kayi hakuri Dan girman Allah ka duba mutuncina karka biyewa wannan yarinyar wanda zata kashe take nema.
"kiyi hakuri momy "no don't worry fu'ad kana damar zagina ma,ka daina bani hkr waja min har ga Allah banji ciwo...


"Hakuri me kike bashi momy byn zaginki yake, ba uwata kazaga kasan wanda kazaga ,momy ta buge mata baki kiyi min shiru yar iskar yarinya mara hali,ba dai kina biyewa yan iskar kawayenki ba ,zasu kaiki su kaiki su baro, ke gari zai waya idan kikayi kuskuren daya sakeki wallahi babu ruwana babu hannu sai dai ki karata da matsalarki, ni wannan mugun halin naki bansan inda kika samo shi ba....iya tashin hankali momy tashiga sai faman hakuri take bawa fu'ad , yayinda Sudais yayi wuki wuki da idanuwa yana zaro su waje ya had'a uwar gumi yana kadawa fu'ad kai saboda gbdyya kasa mgn yayi illa idanu dayake zarowa, shi kansa cike yake da matsanancin mamakin me'ad yana ganin rashin mutuncin matarsa a she a she akwai mamanta a rashin sense..


"Ba dai kina biyewa kawaye ba zakiga abinda zan miki wallahi sai kinyi mamakina "ni momy babu wasu kawaye dake zigani gsky na fad'a kuma daman shi baya son gsky ..


" gsky gidan uwar wa kika fad'a, fuad ya furta hakan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads