Header Ads
Showing 84001 words to 87000 words out of 163596 words

Chapter 29 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1320

Ads at the middle of Article

bazata fito ba saboda shaukin dake dawaiyya daita


"Ta k'arasa zare masa rigarsa ta ajiye wanda zuwa lokacin tuni tayi wurgi da after dress dinta tana aika masa da zafafan romancing masu rikitawa, kwakwaluwar Fu'ad ta kuma d'aukar ,duk wannan abinda take masa basabon abu bane saboda yana samunsa agurin matarsa kusan fiyye da hakan Amman bai San me yasa ya biye mata tare da k'ok'ari kusanta kansa da haram ba .
Sunyi nisa sosai cikin duniyar romancing din juna tana lailaya joystick dinsa shi kuma yana aikin tsotsa nipples dinta inda sajida tasoma k'ok'arin fito da joystick dinsa domin saita cikin kasanta byn tayi gefe da pent dinta gefe shima gbdy tsuma jikinsa yake, babu abinda yake bukata kmr ya jishi cikin jikinta yana k'ok'arin shigarta yayi saurin dawowa cikin haiyacinsa jikinsa na wani irin rawa sakamakon bugun k'ofar da ake tayi da k'arfi tare da sautin muryar wasiu abokin aikinsa dayaji har cikin kwakwaluwarsa.
a matukar zabure ya mik'e daga jikinta zai tashi tayi saurin rike shi cikin wani irin shauki tanason meidashi jikinta"pls Fu'ad karka barni zero zan shiga cikin wani hali ka taimaka to, ko iya romancing ne .....
Ya fixge jikinsa "tashi ki bar min office dina yayi mgnr muryarsa can kasa kmr wani mashayi ..."ta yaya kake expecting na tashi na wuce fu'ad batare da nasan matsayina ba?
"Kalli ka duba halin danake ciki 10 yrs now ina faman jiranka, kai fa kana da mata ni kuma fa ta sake fixgoshi sai saman kirjinta "Dan girman Allah fu'ad ni bance dole kayi wani abu dani ba asalima zance aurenmu ne yakawoni, Dan Allah ka taimakeni ka taimaki rayuwata ka aureni......ai bata gama rufe bakinta ba ya d'auketa da wani gigitaccen marin dayasa taga wulgawar wasu taurari sannan yak'arasa mikewa yana huci yana meida rigarsa da mabali cikin wani irin fushi yace " maza tashi ki bar min office banza shedaniya, wadda tafi said'an dafi jarababba kawai maci amanar ruhi, ke dai kin lafta babban asara a rayuwar ki, mace kamar jaka babu kamun kai kina yawon bina, ke dai anyi asarar haihuwa keda tunkiya meye marabar ku?
bak'ar jaka me son jefa bawa a halaka tir da halin dabbanci irin naki wawiya ki tashi ki fita kibar min office tun ban kassaraki ba wallahi..... sbd banason cigaba da kallon wannan banzar fuskan taki sannan kisawa ranki kmr me'ad taji wannan lamarin ba dai kinji kuma kin gani ba ......


Tashi tayi tana meida nonuwanta ma'ajiyarsu sannan ta zira after dress dinta tana gyara zaman rigarta ta tsura masa idanunta tana murmushin takacin zagin dayayi maya sam baza kace ita akama wannan zazzafan mari ba,ahankali ta tako har zuwa inda yake tsaye dafe da goshinsa yana cika yana batsewa takira sunansa cikin wata irin murya"Fu'ad duk abinda zaka yiwa Sajida, bazata tab'a jin haushinka ba, ko jin bakin ciki ba face sake kanainaye zuciyarta da mallaketa dazakayi, abinda bazan gaji da furta maka ba shine ina sonka kuma agaban ko waye zan furta hkn koda kuwa gaban aminiyata ce ....
dan hk sai anjima ta sanya kai ta isa jikin k'ofar ta bud'e har zata murd'a handle sai kuma ta juyo fuskarta d'auke da murmushi tace "kasan yadda zakayi dani fu'ad, ko ka aureni ko kuma mu dinga zuba love akoina muka had'u.......
Ta sake juyawa ta bud'e kofar,amadadin taga mutumin daya kwafsa musu gurin cima Burinsu sai gama wayam babu kowa da alamun wanda yayi knocking din ya gaji da tsayuwa ya kama gabansa..


Tana fita yashiga zagaye office din rike da kugunsa yana shafa sumar kansa kirjinsa na wani irin bugawa "wani jaraba da maseefa ne ke shirin kusanto rayuwarsa?
"Kasan yadda zakayi dani ko ka aureni ko kuma mu dinga zuba love a duk inda muka had'u..ya sake furta furucinta na karshe yana cizan lips dinsa, take yashiga tunani mafuta yadda zaiyi da yadda zata barshi ta bar rayuwarsa. "anya kuwa bazai hakura ya auri Sajida ba?
dan wannan salon iskancin nata garesa yayi tsamari, karfa wata rana ayi me gaba d'aya abinda bazai so faruwarsa ba kenan ,zuciyarsa ce take tunzirasa Akan ya hakura ya aureta yayinda wani bangaren na zuciyarsa ke hanasa, sai dai yafi d'aukar shawarar zuciyar data aminta ya auri sajida , "to kuma yayi yaya da taimakon da zuciyarsa ke son yiwa najma abar tausayi ?
ya Jima tsaye yana shawagin tunani batare dayasan abinda yakamata yayi ba .


Ganin tunanin bazai bar kanshi ba yasashi kiran me gidansa kira daya biyu ya d'auka tare da ambatar sunan "Fuad ya'akayi da lamarin aikinka komai dai yana tafiya daidai?
"nasan kaji dad'in wannan cigaban daka samu yanzu ? "haka ne Sir nagode sosai da kulawarka gareni Allah yabar girma.


"Ameen"


"Daman nakira ne saboda ina son ganinka akwai magana me mahimmanci danake son mu tautauna dakai, "ok ina jiranka"


"wani lokaci ke nan zanzo ?


"Karka damu a duk lokacin dakake son ganina zaka ganni kai din ba kamar kowa bane ...


"nagode sir idan natashi aiki zan biyo a ina zan sameka?
"Kasameni a guess house d'ina "alright Sir yakatse kiran yana sake yi masa godiya bisa karamcinsa garesa.


Koda ya tashi daga aiki kai tsaye gurin me gidan nasa ya nufa yasamu guri agefensa ya zauna tare da risinawa "barkanmu da war haka Sir"


"ya kake Fuad fatan ka wuni lafiya ?


"Eh Lafiya lau Sir"


"Yauwa ina sauraran ka meke tafe da kai d'ana dan duk naganka wani iri kamar kana tattare da damuwa?


Fu'ad yaja numfashi da kyar ya sauke kana yace " gaskiya da matsala me gida , matsalar kuma duk akan Sajida ne yalla'bai wallahi banida niyyar auren Sajida bisa wasu dalilai nawa sai dai adaidai wannan lokacin bani da zabin daya wuce na auren ta..


"Na yarda na amince zan aureta amman gaskiya ba'ason raina ba, sai abu nagaba akwai wata yarinyar agidana dake taima kawa matata gurin kula da Nasreen azahirin gsky yarinya tana matukar bani tausayi shine naga babu hanyar da zanbi gurin taimakawa rayuwarta kamar na aurenta, zan had'asu duka na aura dan haka kana iya samun mahaifin sajida da zance .


tunda yasoma magana me gidansa yake binsa da kallo har sanda ya dasa aya sannan yace "wannan ba matsala bane matsawar zaka iya sponsoring dinsu 'in sha Allahu ni kuma zan nemi mahaifinta Allah yayiwa rayuwarka Albarka ,Allah yabaka ikon kula da lamarinsu .


"Ameen"


ya amsa mishi tare da mai sallama ya fita, yana fita yashiga motarsa zuciyarsa fal da tunani anya kuwa baiyi rashin hankali ba,na zartar da hukuncin auren Sajida ba?
Da wannan fargaban ya isa gida .


Bayan tafiyarsa me gidansa ya kira Sajida ya sanar mata abinda Fu'ad yazo masa dashi, yace ta gayawa mahaifinta zaizo cikin satin su gana sai dai bai gaya mata su biyu Fu'ad din zai aura ba, sosai Sajida taji dadi wannan kiran har ta dinga gani , abubuwan da suka faru tsakaninsu ne yasa hakan ta faru cikin sauri.


Daren ranar fu'ad ya kasa runtsawa uwa uba ya gaza rike kansa ,duk inda ya juya zuciyarsa sai ta motsa cike da bukatuwa , wata irin kafurar shaawa ce take bijiro masa tare da addabi ruhinsa da gangar jikinsa,yayinda joystick dinsa ta mike kyamm tace dole sai taci abincinta, ahankali yasanya hannunsa ya janyo agogonsa dake ajiye saman mirrow ya duba lokaci karfe 1:00 ta wuce da wasu mintina ya waiga gefensa inda take kwance yasan zuwa lokacin ta dade dayin bacci ,ba yanzu tashigo dakin ba akalla tasamu awa biyar da kwanciya .
Hannuwansa yasanya ya dafe joystick dinsa yana runtse idanunsa saboda yadda yake jin jikinsa bazai iya hakuri ba ,iya hakurinsa ya k'are ,kar yaje ya jefa kansa halaka alhalin ga matarsa, ya Mike ya sauko daga saman gadon yashiga toilet saboda yana bukatar rage mararsa ya sake wanke bakinsa ya fito yana shafa sumar kansa idanunsa ya tsurawa lafiyayyiyar matarsa me shegen kyau kmr ita ta halici kanta, sam shi dai bai ga makusa ajikinta ba sai dai ta fannin taurin kai da maseefar son aikin tsiya ,kwance take tana baccin hankali kwance kmr yar tsana duk da yaki bata had'in kullun tana makale ad'akinsa ,gadon ya hau tare da janyota jikinsa yasoma kissing jikinta wuyanta zuwa saman nonuwanta, a zafafe cikin bacci yaji ana romancing dinta Wanda ba sabon abu bane agareta dan yasaba to mata haka koda kuwa sunyi saduwar aure a farkon dare bazai hana cikin dare taji yana lalubarta domin sakeyi, Amman yaushe rabon hkn ta kasance atsakaninsu ?


"Yanzu batayi mamaki Dan tasan wallahi fuad bazai taba iya daukar dogon lokaci ba matukar ba neman mata ta fara ba ,daman kuma akwai lokacin data tanada domin fito masa a mutun dinta sak da sauri tasanya idanunta cikin nasa da suka gama rikidewa zuwa green,hade rai yayi sosai Dan bayason takawo masa raini Dan bai shirya shiryawa daita ba .. jikinta a matukar sanyaye tashige cikin jikinsa ta kanainayesa tasoma aika masa Danata salon tare da had'e bakinsu guri daya tasamu nasarar cafko laulausar harshensa. kwakumeta yayi tsam ajikinsa yana lasar wuyanta zuwa cikin kunnenta tare zame yar rigar baccin datake sanye da jikinta, itama ahankali ta tashiga zame short niker dake jikinsa suka saura babu kaya ,gbdy sun fita haiyacinsu hankali kwance fu'ad ke saffara matarsa batare da wani fargaba ko jin tsoro ba, jikinta na kirma tayo kasa kad'an ta d'aura bakinta tana tsotsar joystick dinsa, sosai take sucking dinsa tare da lashe kanta "assssss ...uhmmm abinda fu'ad kawai yake iya fada yana fitar da numfashi da kyar.sai data rudashi sosai tayi sama zuwa chest dinsa tana murza nipples dinsa while bakinta na faman aikin sucking dinsa, wani irin numfashi fu'ad yake fitarwa idanunsa gbdy sun rufe sun birkice babu abinda yake muradi kmr yajishi cikin jikinta cak ya dauke ya daura saman cikinsa ya dannan Joystick dinsa cikin kasanta yana kissing brest dinta har yagama shigewa wani irin zazzafan numfashi taja yasoma zira mata sandar girma ahankali ya meidaita zaune shima ya zauna kafafunta lankwashe cikin nasa still joystick dinsa na cikin jikinta, kusan fu'ad bai barta ba sai daya tabbatar daya gamsu iya gamsu itama kuma babu laifi tayi kokari duk bata wuce round Amman tabiye masa suka raya daren ...


Washegari da wuri ta tashi tashiga kitchen domin sake wanke masa zuciya, ahi kuwa duk yadda yaso ya d'aure mata hkn yaki yiwu Dan haka dole ya D'an saki ransa har yayi breakfast yaso kwarai yaga ko gilmawar najma ne saboda kusaan kwanaki goma kenan bai sanyata a idanunsa ba ,Amman duk iya zaman da yayi bai ga alamunta ba ,gashi lokaci na tafiya hk ya tashi ya wuce .



***********


Me gidan fu'ad yasamu mahaifin Sajida da zancen inda sam dattijon yaki amincewa da maganar dayazo daita "wannan ai shirmen banza ne ,kuma shine babban abun kunyar da zata aikata arayuwarta ,"Sajida ta auri mijin Me'ad sam ni dai babu hannuna cikin wannan lamarin, "sannan ina rokonka dan girman Allah kar ka sake zuwa min da makamanciyar wannan zance Dan ina ganin girmaka, babu yadda me gidan Fu'ad baiyi da mahaifin Sajida ba,Amman yace sam ba dai da yawunsa ba haka jiki a sanyaye ya tafi..


Ai ko yana tafiya ya rufe Sajida da bala'i ta inda yake shiga bata nan yake fita ba"daman kinsa abin kunya da zaki aikata kenan shiyasa, ki kaki yarda ki sanar da kowaye zaizo neman aurenki, to wannan abun kunyar ba dani ba wallahi, barikiji ingaya miki Me'ad tamkar 'yar uwa take gareki ..
"daddy ka saurari uzirina ........."babu abinda zan saurara matsawar akan wannan abun kunyar ne kuma bana bukatar a sake tada zance nan ya wuce fuuuuuuu ya nufi d'akinsa kamar zai kifa .


kuka ta rushe dashi tare da d'aura kanta saman cinyar Aunty Nadiya "ki taimakeni aunty wallahi da kyar nasamo kansa ya amince zai aureni gashi dady na neman hanawa .
Aunty nadiya ta d'aura hannunta saman kanta cike da matsanancin soyayya "ki daina kuka Sajida mahaifinki yafiki gaskiya wannan babban abun kunya kike shirin aikatawa arayuwarki.


" ki zauna ki nazarci halakarku da Me'ad zumunci ne me k'arfi tun daga Kan iyayenku har zuwa kanku bai kamata hakan ta faru ba, duniya zata zageki "wallahi Aunty akan auren nan banki duniya ta tatsine min ba, matukar zan rayu da Fu'ad shekara goma ina zaman jiran wannan ranar amman dady nason rusa min farin cikina ta zabura ta mike tsaye cikin matsanancin tashin hankali "da kaina zan sanawar Me'ad d'in.


"ko shikenan ba ....zan gaya mata yadda nake son mijinta Dan bazan iya rayuwa babu shi ...tana gama fad'ar haka ta nufi d'akinta tana wani irin kuka .


*********


Najma tsaye tana faman had'awa NASREEN abinda zataci kafin ta dawo daga school sanye cikin kod'ad'un kaya tun wanda tazo dashi bata sauya ba, sun yage guri ya kai uku gashi babu yadda za'a yi ta d'inke duk inda ya yage ta had'a da d'an uwansa ta kulle hakan yasa, zanin kayan ya dangale mata sosai daman kala biyu tazo dasu daga wannan na jikinta sai wani shima ya tsufa sosai, yayinda Fu'ad da shigowar sa kenan zai shige d'akinsa yayi mata kuri da kyawawan idanunsa cike da tausayawa "wai kamar batare take da masu kudi ba an kasa taimaka mata da wasu kayan..
kmr ance Najma ta juyo taga yayi mata kuri yana kallonta take gabanta yayi wani irin fad'uwa ta matsa daga can cikin kitchen din domin boye kanta yayinda har lokacin gabanta bai daina fad'uwa ba.


Fu'ad ya taka har zuwa bakin kitchen din ya tsaya batare daya shiga ba "Najma tsorona kikeji ko kunyata ? Yayi mata tambyr yana saita kwayar idanunsa akanta.


Najma tayi saurin girgiza kai "dan Allah kayi hakuri ka daina min magan Aunty batason hakan tace idan na sake yi maka magana sai ta yanka ni gunduwa gunduwa.


Fu'ad yayi murmushin "Me'ad kenan me rikicin ganga sannan yace "karki damu barazana take miki babu yankaki daza tayi..


Najma tayi saurin kallosa "wallahi zata iya kaga kuma in ta yankani ta yanka banza, kuma na yarda da hakan dan a shekarun baya ta ta'ba watsawa Aunty Ummi yayata ruwan zafi har ta kone a fuska, Fu'ad yaji tausayinsu sosai ,aransa yake sake jin kwad'ayin taimaka mata koda kuwa zai rasa ransa ne ya saukar da naunauyen ajiyar zuciya sannan yashigo cikin kitchen din sosai still idanunsa na kanta "Najma ina son ki taimaki kanki ta hanyar amincewa da aurena domin ina bukatar naganki kina rayuwar 'yanci...


Najma tayi saurin kallonsa hantar cikinta na wani irin kad'awa gbdy ta kasa gane manufar maganar sa da inda ta dosa, ya jinjina mata kansa "zaki aureni ...?


" ina son taimaka miki Amman gbdy atunani banga irin taimakon daya dace Dana miki ba kamar na aureki .


da sauri Najma ta mike daga tsugunne datayi tana girgiza kai jikinta na wani irin rawa cikin wani irin tsananin tsoro da razana ,yayinda wani irin, azzafan gumi yashiga tsatsafo mata a fuska duk kuwa da AC dake aiki a kitchen d'in...


" Fu'ad ka haukace .... tunda kake furta irin wad'an mugayen kalaman irin na mutumin daya haukace..


basai ya juya ba yasan mai yin wannan maganar Me'ad dinsa ce to yaushe ta dawo gidan ?
Yayiwa kansa tmbyr kirjinsa na mahaukacin bugu..


ita kuwa Najma tuni ta kame dan azabar tsoro da fargaba Me'ad takaraso gaban Fu'ad ta tsaya idanunta cike da ruwan hawayen bakin ciki ta kalli cikin kwayar idanunsa ,ido cikin ido "fu'ad kabani mamaki kuma bani kunya tunda duk matan duniya babu wacce kagani kake son had'ani daita amatsayin kishiya sai wannan abar wace iyayenta suka dogara daita Amman wallahi baka isa ba dan banga abinda wannan abar tafini ba, banda lalata gidanka dazakayi....


Fu'ad ya matso sosai har suna iya jiyo hucin numfashin junansu yana kallon cikin idanunta "hakika me'ad kinyi babban kuskuren sai dai kisani ni fu'ad a yanxu yarinyar karama kmr Najma nake son aure yarinyar karama wace zata min ladabi da biyayyar danake bukata bazata min iko da takama da wani aikinta ba ko nuna min ubanta wani kosa ne a Nigeria , dan nayi alkwarin zan sake auren amman yar mara shi wato yar talaka irina da kuke rainawa saboda ganin kaskancinsu acikinku..
"anya fuad dinta bai haukace ba kuwa da har yake furta mata wadan nan kalaman masu yanayi dana mahaukata ?


gbdy me'ad tarasa abinda zatayiwa Najma dan ta huce, dan duk duniya a yanzu babu wanda ta tsana take jin zata iya mata komai kmrta
wadda take ganin wani namiji mai hankali komai lalacewarsa bazai iya cewar yana sonta ba, duk kuwa da irin kyawun halittarta, amman sai gashi mijinta wanda duk duniya bata had'ashi da komai ta fifitashi akan komai na rayuwarta iyayenta da komai nata wai shine yake bukatar mallakarta amatsayin mata ta fad'i kalmar a fili..


"take Najma ta d'aura hannunwanta duka bisa kanta "wayyohlly Allah nashiga ukuna daman nagaya maka Aunty kasheni zatayi tunda banida gata..


Me'ad tayi kukan kura ta janyo tunkuyar da ruwan zafi yake ciki yana tafasa tayi kan Najma dashi Najma ta kidemi tayi bayan Fu'ad batasan lokacin data kankameshi ba, tana kururuwa da ihun neman dauki.


Fu'ad yayi saurin rike mata hannu dan yasan halinta zata aika balle yanzu da bata cikin haiyacinta "meye hk Me'ad kike k'ok'arin kashe yar mutane ?


"kina hauka ne ko kin sha wani abu ne ni da kike son yin kisan kai bayan kinsan idan kin kasheta kema kasheki za'ayi, ni Yakamata ki illata ba ita ba saboda ni nace zan aureta .


Me'ad bata sauraresa ba kaitsaye tayi kan Najma dake tsaye tana kuka jikinta na rawa

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads