Showing 75001 words to 78000 words out of 163596 words
Chapter 26 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
dura mata magani bazan yarda ba, sai dai ku tafi tare da me aiki wannan shine kawai abinda zance.
"cikin marairacewar murya kmr can baya kafin rigimar zaman gidan ta had'asu tace " plz honey kayi addua ,sannan ina bukatar komai ya wuce atsakaninmu mu dawo kmr da tunda matsalarmu tazo karshe..
"ke dawa zaku dawo kmr da?
" har abada me'ad kin rasa wannan damar agurina, domin kinyi kuskuren barin damarki ta subuce miki, bazan ta'ba dawo miki kmr da ba saboda yanzu bana tataki kowa yayi rayuwarsa har sanda Allah zaiyi ikonsa ....
zubewa tayi kasa bisa gwiwowinta tana zare idanu "dan girman allah karkayi min haka fu'ad, wallahi nayi danasani ka yafe min " a fusace yace "stupid bakiyi dakinsani ba tukun sai nan gaba oya get out of my room..
batace komai ba ta Mike jiki a sanyaye ta fita amman tasha alwashin zatayi hkr da duk abinda zai mata tunda ita ta fara.
me'ad yau ma acikin mota tayi aikinta abinda ke sake bawa mutane mamaki kenan ,wannan sauyawar tata ta tsayawa mutane arai amman kowa yasanya mata ido saboda sanin ita din yar ra'ayi ce kuma batason shishigi, ba'asata ba'a hanata , sai gurin 5:30pm tagama komai dake gabanta ta d'auki hanyar dawowa gida tana zuwa ta fada kitchen saboda lokaci ya wuce .
**********
Sauri yake ya kammala ayyukansa dake gabansa sakamakon kiran gaugauwan da me gidansa yayi masa akan yasamesa a guest house dinsa, cikin minti talatin yasamu k'arasa, ya fito cikin sauri yashiga motarsa ya fice aguje .
a natse yashiga babban parlour'n hannunsa daya cikin aljihun wandosa yayinda kunnensa ke manne da waya yana karasa shiga abinda yagani ne yasashi kasa cigaba da wayarsa, tsaye yayi yana kallonta cike da matsanancin mamakin abinda ya kawota....
Mmn sudais ce
[11/3, 8:28 AM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
MRS ADAM
( YAR MUTAN KAGARA)
Page 72
......Ahankali me gidansa ya d'ago yana dubansa fuskarsa d'auke da murmushi, sannan yace " ya kaja ka tsaya kana mamaki,ka k'araso mana ka zauna ....
jiki a sanyaye fu'ad ya k'araso yasamu guri kusa da me gidansa ya zauna har lokacin idanunsa na kanta , sannan zuciyarsa na cike da matsanancin mamakin abinda ya kawota "to me take nufi dashi...?
"Ana so dole ko kuwa dazata zo gurin me gidansa?
"Shifa baya son kayan nacin nan, haka mead ta dinga yi masa naci har daga karshe tasamu nasarar mallakarsa yanzu kuma ga sajida.
Itama tun daya shigo parlour'n idanunta ke kansa tana kare masa kallo tsab ko kifta idanunta batayi,domin sosai kayan dake sanye jikinsa suka masa maseefar kyau ,bayan bayyanar da sumar kirjinsa da sukayi a filli saboda bai rufe maballin rigar har sama ba ,azuciyarta tace "baby kayi masefar kyau tana kada masa kwayar idanunta, wani irin sabon shaukin soyayyarsa ce ke sake taso mata tare da huda kowa wani sashi na gangar jikinta, adduarta daya Allah yasa zuwanta yayi mata amfani yazamo silar yin aurensu..
tsawon minti goma da zamansa, batare da me gidansa ya sake cewa dashi komai ba illa coffee dayaketa kur'ba kad'an kad'an yana karewa yanayinsu kallo had'e da nazarinsu ,sannan ya ajiye cup din akan D'an karamin table din dake ajiye agefensa kana ya numfasa, tare da kiran sunansa "fu'ad kasan kowacece wannan yarinyar dake zaune?
Take Gaban fu'ad yabada wani irin rasssss yashiga duka uku uku sannan yace "sir na santa kawar matatace....
"Ok meye tsakaninka daita saboda tazo min da wata magana..?
"Babu komai atsakanina daita face gaisuwa..
Jin haka yasa gabanta faduwa itama take kuma zuciyarta tashiga rawa "babu komai tsakanina daita face gaisuwa ta sake maimaita abinda ya fada tana kuresa da idanunta, zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu.
Naunayen ajiyar zuciya me gidansa yaja ya sauke sannan yace sajida ko ?
Da sauri Ta d'aga masa kai . "Dan bamu guri ki shiga dakin can kijiramu.
ta mike tsam zuciyarta na wani irin dokawa, jikinta na rawa tana jin kar ta kurma ihu ta shiga dakin daya nuna mata wanda ke facing dinta.
"Fu'ad wannan yarinyar tazo min da zance tana sonka da aure, a yadda tabani labari tace sama da shekara goma ta d'auka tana dawainiya da soyayyarka tun kafin ka aure me'ad, giftawar me'ad tsakani, yasa ta dane nata soyayyar, Amman a dan tsakankanin wannan lokacin take jin bazata iya hakura dakai ba ,kodan matsalar dake faruwa agidanka ,tayi alkwarin zama da kai da amana tare da kulawa da nasreen,inda har tace zata ajiye aikinta ta zauna zaman aure da kulawar gidanka,Dan haka me zaka iya cewa yanzu akan wannan lamarin?
Wani irin naunayen ajiyar zuciya da numfashi ya sauke atare, yana duban me gidansa sannan ya bud'e bakinsa da kyar tmkr me koyon mgn "sir duk naji bayaninka, sai dai Dan Allah kabata hakuri saboda banida niyyar k'ara aure ahalin yanzu, ta gidana ma ban gama daita ba balle nayi tunanin kara aure, auren ma da aminiyar matata wace Allah kad'ai ne yasan tsakaninsu ,bana jin iya aurenta ,domin kuwa aurenta shine babban abun kunyar da zan aikata arayuwa yakarasa fadar hk yana me sukuyar da kanshi kasa....
"Babu zance kunya, abinda yakamata kayi kenan... domin musguna matarka bisa ga mummunar halaiyarta, auren sajida kad'ai zai sa tashiga hankalinta ..duk wace zaka aura bazai ta'ba mata ciwo ba kmr auren sajida, bugu da kari yarinyar na sonka da alamun zata maka biyayya tunda har aikinta tace zata ajiye ta kular maka da yarinka abinda matarka ta gida ta gazayi maka kenan .
"ni dai amatsayina ina baka umarnin da shawarar ka aureta kawai kasamu ingancin rayuwa nmj ne kai kana damar kara aure fiyye da daya ,karka sanyawa zuciyarka damuwa feel free kayi abinda yadace...
Fu'ad ya d'ago da sauri yana dubansa gabansa nacigaba da faduwa "kayya meyasa zai yi masa haka ?
"Shi fa bazai iya ba ,shi ko aure zaiyi bazai iya auren irin sajida ba ga tarin mata nan yara masu jini ajika ya tsallakesu ya auri uwar mata ina da sake bazai iya ba yayi mgnr a kasan zuciyarsa .......
"Kamin wannan alfarma nasan zaka iya min fiyye da fu'ad yarinyar tabani tausayi bugu da kari tana sonka gashi ta duba girmana tasan ahalin yanzu babu. Wanda zai iya saka ko hanaka nima din ba dole zan maka ,amman dai banason kullun ina ganinka cikin damuwa ,mata babu abinda suka tsana sama da kishiya kayi amfani da wannan damar ..
Shiru fu'ad yayi yakasa magana gashi dai maganar yake son yi Amman ko bud'e bakinsa bazai iya ba ,gumi ne kawai yashiga tsatsafo masa ta koina ajikinsa "ta faru takare yanzu yaya zaiyi da rayuwarsa....?
"Kace wani abu mana fu'ad kabarni ni kadai sai zuba zance nakeyi ,idan kana ganin bazaka iya min wannan alfarma ba shikenan "karka damu Allah yasa hakan .."no sir ba..babu komai zan duba lamarin ."ba wai zaka duba lamarin ba, ka fuskanci lamarinta ,sannan ku fahimci juna . "Okay sir I will know what to do ..
"nagode sosai daga yanzu kaje kasoma shirinka ni kuma zan yi kokari nasamu mahaifinta da zance da zarar ya dawo kasar Dan ta sheidamin yaje dubai, "karka sanya wata damuwa aranka balle tunanin halin da matar zata shiga ai duk abinda aka mata ita jawo tunda ta kasa tsaya akan yancinta dan haka kaje waje zan turo maka ita ku fahimci juna.
Jikinsa Sam babu laka ya mike tamkr wanda kwai ya fashewa acikin zuciyarsa na dokawa ya fita daga parlour'n ya bude motarsa yashiga ya zauna yana zurfafa tunaninsa "anya kuwa zai iya auren sajida?
"Aminyar matarsa ce fa ,wannan lamari bazai zama da cin amana ba kuwa ?
" wayyo me'ad wallahi banso kara miki kishiya ba, banso had'aki da kowa ba ,dake kad'ai na shirya rayuwata ,"me yasa kikayi abinda duniya take ganin kara aure kad'ai ne matsalahar damuwarmu..?
Lokacin daya bar parlour'n me gidansa yakira sajida, ta fito da Dan saurinta ta rusuna agabansa kanta sukuye akasa tana wasa da yatsun hannunta "kije waje yana jiranki mungama magana akan komai ,kiyi kokari ki shawo hankalinsa.
"Nagode sosai yallabai Allah saka da alkairi ,Allah kara girma, ya gyara naka kmr yadda ka gyara lamarina "karki damu kije kawai .
Yana zaune cikin motarsa yana kallon saman motar sannan idanunsa aruntse ,yayinda hannusa ke rungume a saman fad'adden kirjinsa ta bud'e motar tashigo ta zauna, tana kallonsa kmr zata cinye shiru ne yacigaba da biyowa kafin daga bisani ta kai hannuta ta shafo gefen fuskarsa dake zagaye da gashi sai sheki suke zubawa tsabar gyaran da suke samu "abban nasreen am really sorry for disturb you na kasa jurewa ne, soyayyarka ce ke neman haukatani ,komai zanyi kaine araina, narasa sukuni ni kaina ina duba lamarin amman ba laifina bane son ne......
ya bud'e idanunsa da kyar ya watsa mata su wanda take numfashinta ya nemi d'aukewa girgiza kansa yayi kawai yana kare mata kallo "a she zaki iya son abinda mead take matsanancin so ?
"A she haka amana da yarda tayi karanci da har kike
kokarin aikata hk ga me'ad,?
"Me mead tayi miki da kika zabi ki so abinda take ?
"zanso ace wata ce ke furta min wad'an nan zantuttuka bake ba ......why why sajida wannan cin amana ne zalla?
"It's not my fault nima tsintar zuciyata nayi da hakan ina sonka ba kuma zan iya
..."sajida ya katseta ta hanyar kiran sunanta ta tsareshi da idanunta tana kallonsa " zaki iya fita lamarina sajida ?
"Dan Ina bukatar kibar rayuwata saboda banasonki banason wata halaka tashiga tsakaninku ya fad'a yana kafeta da manyan idanunsa wad'anda kallon cikinsu kad'ai na haddasa mata shiga wani yanayi na daban, ahankali tashiga girgiza masa kanta alamun bazata iya ba at the same time hawaye ya cicciko a idanunta "ina sonka ta yaya kake expecting zan iya rabuwa dakai?
" ni dai ina son kibar rayuwa...
" sajida duk abinda ke faruwa agidana Nasan kin sani ,amman duk da hk ina son matata kuma banajin zan iya mata kishiya ballanatana aurenki da zaizama auren cin amana... "Dan haka ina rokonki da ki bar rayuwata ki manta dani ,ki rarrashi zuciyarki akaina ni mijin mace daya ne .."cike da muryar kuka tace "I can't fu'ad...ta fadi hk tana fad'a jikinsa ta rungume tsam ta d'aura hannunsa daya akan bombom dinta,tana kukan kirsa, saurin d'auke numfashi yayi,zuciyarsa na wani irin harbawa, "bazan iya rabuwa dakai ba ,bazan iya fita cikin lamarinka ba ina sonka fu'ad zan sadaukar da komai nawa matsawar akanka ne, farinciki da kulawa, zan ajiye aikina zan kular maka da nasreen ,na rantse zan kyautata maka, ka amince dani ,ina sonka fiyye da yadda me'ad take sonka, soyayyarka tasa duk kallon mata nakewa mazan duniya, kai kad'ai kawai zuciyata tagani me nagarta, na yarda idan ka aure ba kasameni a yadda kake so ba ka sakeni, wallahi ina sonka duk mgnr nan datake hannunta bai tsaya guri daya ba, haka zalika bakinta na cikin kunnenshi wanda hkn yasashi suman zaune har ya kasa tsawarta mata, ita kuwa abinda take so kenan domin tasha mafarkin faruwarsa ,ahankali ta balle botiran rigarsa guda biyu ta zira hannuta ciki kirjinsa tana shafa kirjinsa dake cike da kwantacen gashi, ahankali har ta kai Kan nipples dinsa, tasan ko shi waye tasan jinsa mazan dayakasance aciki abakin matarsa, tasan kalar jarabarsa, tasan yadda take masa bazai iya jurewa ba ,ita kuwa ko kanta zata iya mallaka masa yayi duk yadda yake so daita matsawar zai aureta, da kyar yasamu yayi karfin halin zareta daga jikinsa ya ajiye mazauninta, sai dai bai iya cewa komai ba illa numfashin dayake jawowa da kyar yana fitarwa onexpecting yaji hannunta saman mararsa tana shafawa ahankali ahankali"kamin mazauni acikin zuciyarka da mararka fuad ,ka duba kagani, getting to 11 years kenan bansamu me maye min rayuwa ba duk akan kaunarka dan Allah ka duba lamarina karkace aa idan kaki amincewa komai zai iya faruwa ....
Tunda suka kasance acikin motarsa ,har zuwa sanda ta kai hannunta Kan joystick dinsa, ya fara jin jikinsa ahankali gbdy yana d'aukar cajin na ban mamakin da bazai iya hakuri da jura ba ,ahankali yake jin wani irin feelings from know where yana bijirowa gangar jikinsa dama zuciyarsa ,gbdy komai ya soma tsaya masa , sannu ahankali lamarin dayake jin ajikinsa ya fara tsamari tun yana basarwa har yasoma nuna reaction dinsa ,Dan yana jin lamarin a ilahirin jikinsa , gbdy dauriyarsa ce take neman zuwa karshe sai kawai jikinsa ya fara rawa rawa ya fara tsuma kmr Wanda ya sha maganin tauri ,sake fuskantar shi tayi sosai tana kashe masa idanunta, ganowa datayi a hannun yake yasa ta dinga motsoshi still hannunta na Kan zandariyarsa tana shafawa,koda bata ganta a zahirance ba tasan sharbebiya ce da alamun zatayi dadi da gardi, Dan gashi har wandonsa yasoma jikewa, tana gama matsoshi ta sake fad'awa jikinsa bata tsaya wata wata ba ta had'e bakinsu guri daya "wayyohlly Allah kasa control fu'ad yayi bai San sanda ya cafki harshenta ba ya fara tsotsa kmr yasamu sweet, idaunsa a lumshe ya d'aura hannunsa Kan manya bombom dinta dake matse cikin siket masu shegen taushi , itama jin hannunsa Kan bombom din yasa gabadaya ta rikirkice sosai suka makale juna suna tsotsar bakin junansu still hannunsa na Kan bombom dinta yana matsawa..
banda sautin fitar numfashinsu bakajin komai acikin motar, ji take kmr ta fito masa da brest dinta ya tsotsa Dan gabadaya jikinta ya mutu murus,shi kadai take bukata, shi kansa brest dinta dake tokare da kirjinsa yafi bukata ahalin dayake ciki Amman ina bazai iya ba yana cikin mammatse bombom dinta bakinsu na hade suna tsotsar juna kmr zasu cinye junansu . zuciyarsa ta hasko masa me'ad dinsa "duk mugun halinta tana sonshi, tana damuwa da lamarinsa matsalarsu daya zuwa biyu daita rashin zama ta kula da nasreen sannan da nuna gajiyawarta a shifidarsa Wanda shi ba ruwansa da rakinta,Dan baya hanashi morar jikinta sai dai idan bai shigeta ba ,hakika wannan Abu dayake aikatawa ahalin haramun ne ya haramta tsakaninsa da sajida bugu da kari baya jin sonta....wannan tunanin yasashi dawowa cikin haiyasinsa shima fa ubane, ya zai ji idan wani yayiwa nasreen dinsa haka?
"Wayyo Allah ai da sauri ya zareta ajikinsa yana mayar da numfashi ..."ki tsaya hk karki sake yunkurin kai hannunki jikina sannan kina iya fita daga cikin motata "maganar mu fa ina ta kwana?
"Tana bola kije ki tsinceta out... kayan jikinta ta gyra da suka soma squeezing bataji komai aranta tasan dai idan kere na yawo zabo na yawo wata rana za.......
Salin alin ta fita daga cikin motar ta nufi motarta tana meida numfashi, tana nan zaune ya fice aguje sannan tabiyo bayansa ya d'auki hanyar gida itama, da murnarta tashiga gidan ta rungume aunty nadiya data zama matar babanta a yan shekarun baya da suka wuce"aunty ina cikin farinciki burina ya kusan cika zuciyata zata kasance da abinda take muradi tsawon shekaru ,aunty kimin adduar samunsa.."Allah ya tabbatar idan alkhairi ne agareki da rayuwarki "ameen aunty nagode ta nufi d'akinta ta fad'a saman gadonta tana juyi wayyohlly Allah fu'ad ina sonka dayawa dan Allah kasoni koda rabin wanda nake makane ta mike tsaye tana duba agogo lokaci ya wuce sosai kai tsaye bayi tashiga ...
Shi kuwa fu'ad Yana shiga gidan kai tsaye inda aka tanada domin ajiye motocin gidan ya nufa yayi parking sannan ya fito yayiwa motarsa key ,ya nufi cikin gidan a parlour'n ya isketa tsaye tana tsintiri cikin had'addiyar doguwar riga har kasa wace akayi dinki palazo, tayi masefar kyau , idanunsa na sauka akanta yaji kirjinsa ya buga da matsanancin karfi.
itama idanunta na sauka akansa, Tsuru tayi masa da ido tana kallonsa sannan ta meida idanunta kan agogon bango dake manne a parlour'n karfe goma har ta wuce ta da wasu mintuna runtse idanunta tayi tana tsuke karamin bakinta, sannan ahankali tasoma takowa zuwa inda yake tsaye yana dubanta, kokarin saita numfashinsa da natsuwarsa yayi tun kafin takaraso inda yake tana gama karasowa garesa ta kai hannunta daidai saitin zuciyarsa datake hango yadda take bugawa tare da kai hancinta daidai kirjinsa daya manta bai meida botiran da sajida ta bud'e masa ba.
kamshin wani azababben turare taji ya doki hancinta , take zuciyarta tashiga sanar mata wace ke amfanin da irin turaren , sai dai tasan ba nata bane sai dai na wata ne daban ..
Idanunta ta tsura masa sosai kirjinta na mahaukacin bugu sannan tace "ka fara neman auren ne ko neman mata ka fara ....?
"Duk abinda zuciyarki ta gaya miki ya bata amsa atakaice yana bi ta gefenta ya wuce ya nufi hanyar d'akinsa zuciyarsa na wani harbawa da sauri sauri itama tabiyo bayansa da sauri " honey don't try to do that to me ..after all we have settled the issue on ground let's continue our life,yayi mata banza ya kusa kansa cikin d'akin yana shiga d'akin ya bugo kofar garan kad'an yarage bai buge mata fuska ba.
ta tsaya shiru tana duban kofar sannan ta tura tashiga ciki ta iske shi gaban mirrow yana balbale sauran botiran gaban rigarsa"fuad takira sunansa "karkamin haka wallahi na tuba karka kara aure me kake son nayi maka ka gaya min am ready for it, zanyi amman karka min kishiya ,banason kishiya,saboda na tsani sharing din duk wani abinda nake so .
yayi mata banza yacigaba da abinda yake zai shige bathroom tayi saurin riko hannunsa cikin nata hawaye kwance acikin kwayar idanunta " fu'ad Dina da inna karka min haka Dan Allah bazan iya ba I can't take it ......
"Kayiwa darajar Allah da inna ka yafemin abinda nayi maka, sharrin sheid'an ne dana zuciyata..
Ya fixge hannunsa a fusace " innar