Showing 117001 words to 120000 words out of 163596 words
Chapter 40 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
ya kai hannusa daya ya kamo hannunta, while dayan hannunsa na kan west dinta ya matsota ya manneta ajikinsa yana jujjuyawa daita ahankali ahankali .
ai take hall din ya d'auki ihu mutane suka dinga fitowa daya bayan daya, Suna lika musu kudi , tsawon minti 30 sukayi a flow suna rawa ko nace Khalid yake rawa sannan suka koma mazauninsu still hannunsu na sarkefe da juna ....
Bayan sun zauna aka soma ciye ciye da shaye shaye, yan'uwansa suka dinga shiga rawa suna cashewa son ransu, can mc ya sake neman amarya da ango inda yake cewa "uwar ango da kanta zata nuna bajintarta ..haka ba Dan ran sajida yaso ba suka sake fitowa, sai dai abinda ya d'aga mata hankali da bata mamaki bai wuce yadda taga mahaifiyar khalid din taki kallon inda take amatsayinta na matar d'anta ,d'anta kawai ta fuskanta tana zuba masa ruwan kudi shima yaciro rafar yan dari biyar biyar yashiga lika mata , suka ware amarya gefe tmkr basu san Allah yayi halittata agurin ba.
nan fa yan'uwa da abokin arziki suka fito suka dinga yi musu liki wasu daga cikinsu ,su likawa sajida wasu kuwa kiri kiri suka ki, sai mahaifiyarsa hjy zainab da Khalid kawai suke ta fama yiwa liki .
anci an sha an gwangwaje, yayinda ango ya dinga hawa da sauka da amaryarsa, iya hakurin sajida ya k'are inda tace "wallahi ba zata sake tashi fita koina ba , daginsa nayi mata kallon wulakanci da gani gani, daman kasan abinda ka shiryawa zuwa na kenan Dan a wulakantani yasa ka matsa sai nazo?
yadda sukewa auren namu rashin dacewarsa haka zalika abun yake agurina ,wallahi wallahi tunda ka zabi zama dani ka tsiyowa kanka wulakanci da bakinciki tattare da babban tashin hankali har sai ranar daka sakeni dan bazan ta'ba iya zama da kai amatsayin miji ba .....
jin bai ce mata komai ba ya sake bata damar cigaba da maganarta "dan Allah ka kalleni ka kalli kanka nayi maka kama da kalar matar aurenka ban da tsaurin ido irin haka?
"me zanji a aurenka?
"me zaka iya min?
"aikin banza kawai daza'a kawo mutun tsakiyar dangi ana masa kallon tozarci ,da wulakanci bama za bar mutun da abinda yake ji ba da tarin gajiya, dan girman Allah mutun ya sake kankabar riko hannuna da zumar tashi zuwa wani guri ta k'arasa mgnr tana juyar da kanta gefe had'e da jan tsaki.. .
yayi tmkr bai jita ba, yana sake kirkiro murmushin karfin hali duk da azahiri gaskiya maganganunta suna shiga cikin kunnuwansa had'e da kai wa kwalkwaluwarsa farmaki daki daki yake nazarin magnganunta ,ganin sai faman mita ta keyi tana maimata kalmar bazata sake tashi ba, yasa shi cewa "duk ki gama rantse rantseki na banza sai dai banso hkn ya faru ba, Amman sai kin tashi, matsawar aka kiranmu.
" zance gajiya kuma kirki damu kina da d'an shila a hannunki wanda zai iya d'auke miki duk tarin gajiyarki.
taja gutun tsaki aciki ranta taki cewa komai ,Dan kar ya nemi rainata cikin bayyanar nasi .
sai faman cika take tana batsewa azahirin gsky rashin kallon arzikin da mahaifiyarsa da wasu daga cikin daginsa da suka yi ta mata ,ya dameta matukar sannan yayi mugun tsaya mata arai ..
Hall ya hargitse da hayaniyar jama'a inda ta nemi ango tarasa yashige cikin jamarsa ..
gashi duk rabin mutane sun fara wuce wa, ai ko ranta ya sake dagulewa da kyar take janyo numfashi tana fitarwa tsabar bakinciki batayi auni ba sai gani tayi hall din yana neman watsewa sai ita kad'ai zaune akan kujerar tsiya da zuciyarta tayiwa suna da hkn ,da wasu tsirarun mutane , tun ranta na 'baci yazo ya daina, sai dai hankalinta a matukar tashe yake cike da matsanancin tsoro da faduwar gaba .
tayi tsuru zaune tana mamakin ikon Allah tattare da zallar wulakancinsa gareta ..can sai gashi cikin sauri ya dawo yana cewa "tsohuwar amaryata tashi muje, ko yanzu ma kina son na d'aukeki ne?
Tsam ta mike tsaye tayi gaba tare da yin kasa can da muryarta tace "uwarka ce karewa tsohuwa dan rainin sense kawai .
Da wani irin kallo yabi bayanta dashi mai tattare da ma'anoni dayawa wanda yasa Jikin sajida a sanyaye tashiga motar zuciyarta na wani irin bugawa da karfin gaske, tafiya kadan yayi yasamu guri gefen titi yayi parking ya kashe motar hannunsa ya kai ya kara volume din music yacigaba da bin wakar ,duk iskancita ya shiryawa hakan, kuma zai yi maganinta da izinin Allah tsawon minti goma suna tsaye haka , gashi dare na sake karatowa yasa tace "kai malam tsayuwar me mukeyi anan ?
"kai ...ka mai dani gida dan ban saba tsayuwa a irin wuraren nan ba,dan nasan tsabar tsagwaron wulakanta bawa ne da rashin sanin ciwon na gaba da kai yasa ka wani zo ka shanya mutane anan tayi mgnr tare da manta waye khalid din da kuma abinda mgnr tata zai iya haifarwa ,ai kuwa ko rufe bakinta bata gama yi ba taji saukar mari biyu hagu da dama .
A firgice ta zaro idanunta waje tayi tare da saurin dafe kuncinta tana fuskantarsa a matukar firgice, wannan shine karonsa na farko da hannunsa ya sauka akan kuncinta "ka mareni? shima yayi mugun kafeta da manya idanunsa yace "ko zaki rama ne tare da janyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam ,yasoma shashfa sansar jikinta dake kyarma ,so yake gaya mata tayi hakuri saboda shi kansa ba'a son ransa ya aikata hkn ba, amman ya kasa furta komai dan bazai iya bata hakurin ba ta sake rainashi.
"kina jina ko ina bukatar ki tattara gbdy hankalinki da natsuwarki gareni ,bazan tillastaki ba haka zalika banza takuraki ba gurin kwatar da hanlinki gareni,tabbas ni yaro ne sai dai ba irin wanda kike tunani ba, muryarta cike da sheshekar kuka zata bud'e bakinta kenan yayi saurin d'aura bakinsa kan nata "shiiiiiiiiii banason jin komai daga bakinki ya zarce da lasar lips dinta tayi k'ok'arin kawar da fuskarta ,Amman yaki yarda yayi nasar caf laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ya manneta gam ajikinsa ,yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali akan titi ,sai daya sha bakinta son ransa sannan ya sakar mata bakin yana fidda numfashi sama sama ta tattaro miyon bakinta zata tofa masa a fuska ,ko me ta tuno ta fasa ta guntse miyon .
Murmushin takaici yayi sannan yace "yakamata zuwa yanzu ki bambance matsayin da kika bani sannan ki san irin mijin da kika aura yana gama fad'ar hk yace "ki hadeye miyon nan kafin na miki mai gabadaya kana ya tada motar aguje ya bar gurin, ita kuwa bakinciki abinda yayi mata bai sa tayi mgn, sannan bata jin duk abinda zai yi mata ,ba zai ta'ba kaiwa fu'ad ba, kallon fu'ad kawai idan tayi yanayinta na sauyawa.
idan kuma jikinsu ya had'u guri daya ,zallar shaukinsa kawai ke gamsar daita ba irin wannan salon da d'an iskan yaron nan me tashen balagar tsuntsaye yake mata ba ta kasa had'e yawun ta dukar da kanta bisa cinyoyinta hawaye na gangaro mata .
sun hau titi sosai khalid yace "better dan yin shirun zai fiyyewa mutun amfani amman idan ba tsoro ba tsohuwa ta sake bud'ewa mutane baki ta yi wata mgn anan ko ta maimata abinda tace, bata kula shi ba dan ta lura so yake yaga yayi silar rabata da rayuwarta batare da burinta ya cika ba.
adaidai lokacin daya kusan bakin get din gidansu ya d'an waigo ya kalleta sannan yace "ko na d'an tsaya daga nan ne in dan rage miki zafi naga sai gumi kike fitarwa? batace masa komai ba taji yayi hon.
masu gadi suka bud'e masa tangameman get din gidan ya shigo harabar gidan tun bai gama daidai tsayuwar motarsa ba ta fito ta nufi cikin gidan tana tsine masa. murnushi kawai yayi ya bar gidan yana kisma irin azabar da gallaza Mata idan tazo hannunsa .
************
Kwance fu'ad yake akan makeken gadonsa a cikin hotel din da company dinsu ta d'auki nauyi ,idanunsa a runtse,ba bacci yake ba , duk wani tunaninsa sun tattara sun koma ga matarsa ne da tilon diyarsa, sai bawar Allah najma da yake jin zuciyarsa ta kasa hakura akanta ,zuciyarsa da ruhinsa suna matukar bashi karfin gwiwar gurin taimaka mata ,ba Dan yana sonta ba sai Dan inganta rayuwata.
tunanin duniya yayi akan lamarin taimakon rayuwarta ,Amman ya rasa takamaimai hanya daya da zai tsayar domin agazawa gareta baya ga aureta ....
shiru yayi tare da lalu'bo bargo ya lullu'be jikinsa yana jin wani sauyi na daban ajikinsa agame da matarsa gabadaya bacci ma ya kasa ziyartarsa balle yayi nasarar d'aukarsa ahalin yanzu matarsa kawai yake bukata a kusa dashi yana jin tmkr yaje ya taho daita batare dasanin kowa ba ,yayinda wani bangaren na zuciyarsa ke k'ok'arin hanashi na aikata hkn ,jayayya da mahaifinta ba shine faida garesa ba illa hakuri, hakuri yakamata yabawa zuciyarsa akan surukin nasa ko babu komai akwai darajar me'ad da nasreen tsakani , lisafin kwanakin komawarsa gida yake gashi ayyuka gabadaya sunsashi gaba, Wanda duk silar tsanin arziki ne garesa Allah sarki innata ya furta yana kamkame jikinsa "ina ma kina raye inna kiga yadda rayuwar fu'ad dinki ta sauya?
ya bud'e idanunsa yayi ahankali hawaye na zubo masa "kin sha wahalar rayuwa dani kin inganta rayuwata Amman gashi komai yana faruwa dani byn babu ke , na yarda da hukuncin ubangiji Allah ya jikanki yayi miki rahma yasa alhanna ce makomarki ya meida idanunsa ya runtse duk yadda yaso bacci ya d'aukesa abun ya tura joystick dinsa banda harba babu abinda take ,ahankali ya kai hannuwansa duka bisa joystick dinsa yana shafawa ahankali ahankali jikinsa na tsuma ya d'auki lokaci kafin bacci yayi nasarar d'aukarsa.
Duk acikin kwanakin zuciyarsa makaleta take da son d'aura idanunsa akan me'ad, Tare da son jin muryarta Dan ko ya kira bata d'aukar wayarsa sai dai tabawa nasreen su sha hirarsu yayinda shi kuma yafi bukatar yaji sautin zazzakar muryarta cikin kunnuwansa suna masa kuwa...Allah Allah ya dingayi watanin biyu din daya dibawa kansa na komawa gida su cika ya tattara yaje ga matarsa, matar rufin asirinsa.
********
Friday karshen sati Wanda mafi asakarin ma'aikatan dake aiki a garuruwa daban daban suke k'ok'arin zuwa gida week end , suke saukowa daga matattakalar jirgi ,ciki har da fu'ad Wanda ke sanyi cikin laulausar farin yadi fari sol mai sharara Wanda hatta farin singlet dinsa ana hangowa ,farar fatar jikinsa sai sheki take zubawa agogon diamond ne d'aure da tsintsiyar hannunsa, sai kamshi turaren dio yake fita daga jikinsa, gashin kansa kwance luf sai zuba sheki yake kallo daya zaka masa kaji yashiga zuciyarka tare da Burgeka ,ahankali yake takowa har ya k'araso inda had'ad'd'iyar motarsa kirar toyata Camry ,ke tsaye zaman jiransa .
kabir aminsa ne yazo d'aukarsa ,ya bud'e murfin motar yashiga ya zauna fuskarsa d'auke da wadataccen murmushi yana shiga motar gabadaya gamshin turarensa ya gauraye motar ya mikawa kabir hannu suka gaisa sannan kabir ya tada motar suna tafe suna hira cike da tsantsar farinciki "abokina kafa samu lafiya komai ya kasance mana yadda muke so.
"kai dai bari kabir al'amarin ubangiji kenan ,a kullun ina sake godewa Allah bisa ni'imar da yayi min da kuma mai gidana sir Malik yayi min komai arayuwa shine tsanin komai na rayuwata ,"haka ne inji cewar kabeer "yanzu ina muka nufa sabon gidanka ko tsohon ?
Murmushi fuad yayi sannan yace" ka kaini gidan rikitaccen surukina ina bukatar sanya mata acikin idanuna......
kabir yace "kai dai kace zakaje rage mara kawai Dan yanayi kad'ai ya isa ya tabbatar da hkn ya k'arasa mgnr yana dry tare da dukan sitiyarin mota .
fu'ad yayi saurin had'e rai " banson wulakanci da rainin wayo fa ,to meye ruwanka idan ma rage marar zan je yi ?
Wata dryr kabir ya sake kwashewa daita "ni da nasan hali ..kar dai ayi abun kunya gidan suruki ...
"ai kuwa k'arewar abun kunya har lalata sai nayi wallahi..
hira suka cigaba dayi acikin hirar kabir ke bashi labarin yadda auren sajida ya kasance...
Tsaki fu'ad yaja sannan yace "maganinta kenan ,abinda ya cancacin mai hali irin nata kenan har suka iso kofar gidan alhj ediris fu'ad yace "kabir yi Parking gaba kad'an da gidan sai nashiga da kafafuna, zarcewa kabir yayi gaban gidan tare da tsaida motar yayi parking fu'ad ya fito rike da da karamar akwati yana gyara zaman rigarsa da tsayuwarsa sannan ya juya har yasoma tafiya kabir yayi masa hon ya dawo ta gefensa ya tsaya "na wuce ne ko yaya Dan naga sai wani rawar jiki da kafafu kake yi ?
,"rawar duniya nakeyi ..zaka iya wucewa idan nagama zan kiraka yana gama fad'ar hk ya juya .
Shigowarta gidan kenan ta shiga bayi domin yin wanka ko cikakken minti Goma batayi ba fu'ad yasanyo kai cikin harabar gidan ,kai tsaye number me'ad ya kira aka ci sa'ar tana hannun nasreen da sauri yarinyar ta d'auka tana murna "hello dady nah ...
bangaren fu'ad shima yace "hello my bby nah ,ki fito yanzu ur dady is outside aguje ta kwasa tana tsalle batare data tsaya sauraran abinda zaice ba, tayi harabar gidan dashi idanunta suka fara cin karo da gudu takarasa tashige jikinsa ta rungume shi "dady I really miss you "I miss you too my bby ya fad'a tare da rungumeta tsam ajikinsa yana sauke naunayen ajiyar zuciya when last daya sanyata acikin idanunsa.
Hannunsa rike da hannunta suka shiga cikin gidan kai tsaye parlour'n mumy ta nufa dashi yasamu guri ya zauna ya ajiye akwatin tsabarta ita da momy'nta itama tasamu guri ta zauna kusa dashi tana zuba masa surutu .
haiyaniyarsu ce ta fito da mumy tana ganinsa ta saki fuskarta sosai Sam bata nuna masa wata damuwa ba , ya D'an zamo daga kan kujerar dayake zaune ya rankwafa ya gaisheta cike da girmamawa"mumuy mun yini lafiya ya gidan ?
ta amsa tana tambayarsa yanayin aikinsa had'e da ,
tayasa murna K'arin girman dayasamu ya ji dadi kwarai da abinda tayi masa ,ta juya ahankali ta shiga kitchen ta d'auko wata special foodflaks dake d'auke da abinci ta d'aura atire da ruwan roba na nestly water Dan daman basa rasa abincin agidan ta kira nasreen yarinyar tashigo had'ad'en kitchen din tana murmushin farinciki ganin dadynta.
Mumy tace "yau kuma babu dama anga dady ko ?
Nasreen ta girgiza mata kai tana rungumeta "oya d'auki tiren nan ahankali ke kai parlour, nasreen ta d'auka ta fito ta kawo gabansa ta ajiye momy ta fito daga kitchen din ta tsaya agabansu "Kaci abinci idan kuma akwai abinda kake bukata kayi magana a d'aura maka yanzu "babu komai momy, na gode sosai da kulawa wannan ma ya isa tayi murmushi irin nasu na manya sannan tashige d'akinta..
Sam shi ba wai abinci ne agabansa ba zuciyarsa me'ad kawai take son gani da kwadayin son kasancewa tare daita , Dan hk ahankali ya kamo hannun nasreen cikin NASA yace "bby where's ur momy ?
Ya tambayi nasreen.
Nasreen tace "tana d'akinta yanzu ta dawo daga aiki tayi maganar can kasa had'e da nuna masa hanyar d'akin "ok ya saki hannunta ya Mike tare da cewa "ki duba abubuwan Dana zo miki dashi duk abinda bai miki ba idan nafito ki gaya min ,sannan ya nufar hanyar d'akin data nuna masa ya kai hannunsa zai yi knocking sai kuma ya fasa ya murd'a handle din ahankali yaci sa'ar kofar a bud'e take ya tura kad'an ya sanya kai yashigo cikin d'akin tare maida kofar ya rufe ,ya jingina bayansa da jikin kofar ya murd'a key ya tsurawa bayanta ido .
zaune ya ganta akan pray mata tana lazimin Wanda tun aurensu bai ta'ba ganin wannan lokacin ya wuceta ba ta aranar juma'a .. ..
ya sake gyara tsayuwarsa ya jingina da kofar sosai yana jin tana sake shiga ransa gani yayi gabadaya yanayinta ya sake sauya masa ta canja ,Dan ta rame sosai .
Yana nan tsaye har ta idar ta yunkura ta Mike tsaye ta d'auki daddumar sallarta da niyyar niketa kmr ance ta juyo bayanta , idanunta ya sauka akanshi , cikin fararen kaya ,saurin murza idanunta tayi da hannunta daya ,mafarki take ko kuwa dai gizon dayasaba yi mata ne ?
Take gabanta yayi wani mugun fad'uwa,shi kuwa ya bala'in tsura mata kyawawan idanunsa yana kallonta sannan da sanyi jiki yake k'arasowa zuwa inda take ,ahanali ahankali har ya ida Isowa, ya kai hannunsa duka biyu ya kamo fuskarta dake cike da tsantsar mamakin ganinsa cikin d'akin yana shafawa ahankali tayi saurin runtse idanunta "sauraniyyar masu kyau ya furta me'ad ta bud'e idanunta tasanya cikin kwayar idanunsa ranta na mata sanyi, bugu da kari taji matukar farinciki sunan daya fad'a mata ,matsota yayi sosai ya rungumeta tsam ajikinsa yana shafa bayanta "I really miss you my love ,tasoma kokarin kwacewa Amman yaki sakinta sai ma Wani irin kissing dinta da yake,na fitar hankali ,tun tana kaucewa tare dakiyar zuciya har ta kasa jura hkn ,Dan daman itama gabadaya a wannan lokacin a matukar bukace take dashi ,kwanakin datayi batare yin wani abu ba ko jin dumin jikinsa ita kad'ai tasan halin datake ciki. ahankali tasoma maida masa martani ganin tsayuwa bazata kai su ba yajata zuwa Kan gado ,Dan alokacin babu abinda jikinta zai iya tabukawa domin hanashi ta'ba jikinta ba saboda mutuwar da yayi ,kwantar daita agadon yayi ya haye samanta yacigaba da sarrafata hijab din jikinta ya zame ,ai bai gama shiga tashin hankali ba sai da kwayar idanunsa ya sauka a sansar jikinta wannan rigar dake jikinta da shi