Showing 57001 words to 60000 words out of 163596 words
Chapter 20 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
aboki bata d'auka bane?
""eh bata d'auka ba sai dai safwan ne ya dauki wayar, yana gama fadar hk ya juya yayi cikin hanzari saboda announcement din dayaji anayi, yabi layi bayan wani matashi rike da jakar kayansa ,, tsayuwarsa ke da mutane suka dinga bin bayansa, byn minti biyar sai ga wani murdedden kare iso layin dasu ke yana shin shina su ,lokacin da wannan karen ya iso ga jakar fu'ad sai ya ihu babu kaukautawa yana haushi......
Mmn sudais ce
[11/3, 8:27 AM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
MRS ADAM
( YAR MUTAN KAGARA)
page 63 to 64
........Wannan ihun da karen ke yi babu kaukautawa ,yasa gabadaya jami'an tsaro dake harabar gurin, yi masa caa aka tare da saita bakin bindugunsu a daidai saitin kwalkwaluwasa suna mazurai da idanuwa tmkr zasu cinyesa .
nan take tsoro da matsanancin firgici ya bayyana a Kan fuskar fu'ad, ba iya zuciyarsa kad'ai ke rawa ba hatta gangar jikinsa kyarma yake, tsabar firgici da tashin hankalin daya tsincin kansa ciki a karon farko a rayuwarsa, sai zare manya idanunsa yake yana duban tarin jami'an tsaron dake zagaye dashi yake.
Kai tsaye jakar kayansa aka soma bincika , abin mamaki ana buɗewa sai ga cocaine , ba ƙaramin tashin hankali fu'ad ya sake tsintar kansa ciki ba ,zuciyarsa ta tsaya cak na wani lokaci ta daina bugawa ,kafin daga baya tasoma bugawa da karfi karfi kmr ana buga mata guduma , nan da nan aka yi arresting din shi, duk ƙoƙarin da yayi don nuna musu ba shida hannu a laifin da ake tuhumarsa dashi basu saurare shi ba, suka tasa keyarsa aka wuce da shi wajen Binciken manyan laifuka.
Tsaye yake agaban shugaban jami'an tsoro na jahar gbdy, hannuwansa duka goye abayansa, yana kallon mutumin dake gabansa kmr yadda shima yake kallonsa, tsawon minti goma sannan sir kola saraki ya d'auke idanunsa akansa yace ,"fu'ad sunanka ko?
Cikin sauri fu'ad yace "eh yallabai.
"Ka natsu ka kwantar da hankalinka ,yanzu ka gaya mana suwaye suka sakaka wannan aiki?
"ina mai tabbatar maka matsawar ka sanar mana da ko su waye suka saka ,zan sa a sakeka salin alin batare da wata damuwa ba .
"Wallahi wallahi!! yallabai bansan komai ba akan abinda ake tunhumata dashi ba ,salima ban san yadda akayi wannan rud'anin ya faru ba ...
"Dakata malam ,karka mana karya mana, ko bakason ka tsairatar da rayuwarka ?"yimana karya daidai yake da salwantar da rayuwarka a gidan yari. ..
Cike da matsanancin tashin hankali fu'ad yace "wallahi ni dai babu wanda yasani ,sannan bansan lokacin da hodar ibils tazo cikin jakata ba,ka taimaka yallabai wallahi bansan komai ba yakarasa mgnr hawaye nabin kuncinsa......
Sir kola yayi shiru kawai yana kallonsa yana nazarinsa batare dayace masa komai ba ,tabbas alamomi sun suna kmr bashi da masaniya akan abinda ake tuhumarsa, amman kuma zai iya yiwuwa yakasance yana sane tare da sanya hannunsa ciki , Dan kusan mafi akasarin wad'an da ake kamawa da wannan laifin kowa haka yake cewa.
Kai tsaye sir kola yace a fita dashi, ana fita dashi d'akin horo akayi dashi ,aka shiga dukansa domin ya fad'i gsky Yin duniya akayi dashi Amman yace shi bai san komai ba ,Dan haka akayi magark'ama dashi, ranar sam bai runtsa ba ,tunanin duniya yayi akan lamarin Amman ya rasa ta inda wannan abu ya faru dashi..
*************
Bayan watanni uku da faruwar wannan al'amari, me'ad na xaune tana kallon labarai sai kawai ji tayi an ambaci sunan fu'ad tare da cewa ana tuhumarsa da babban laifin xuwa ƙasar England da hodar iblis, ba ƙaramin tashin hankali me'ad ta shiga ba, gaba daya ji tayi hankalinta na kokarin fita daga gangar jikinta ,saboda damuwa da halin da fu'ad ke ciki, ihu mai ƙarfi ta saki ta zube kasa sumammiya, bata tashi farkawa ba sai ganinta tayi a gadon momy ,tana tambayar ta
"Tunanin me kike yi haka me'ad kike so ki jefa Rayuwar ki cikin haÉ—ari?
idan wani abu kike buƙata kamata yayi ki fad'a mana amma ba ki rika ƙoƙarin hallaka kanki da damuwa ba.
Cike da ƙarfin hali ta d'ago idanunta dake cike da ruwan hawaye ta kalli momy dashi sannan ta bude bakinta da kyar momy"ina cikin tashin hankali da damuwar da ku kad'ai ne xaku iya yi min maganinta, amma nasan ba lallai ne ku lura da halin da nake ciki ba"
Cike da tausayawa momy ta tambaye ta "fada min ko menene Ni kuma nayi miki alƙawarin xan yi miki maganin matsalar ki matuƙar dai Abin bai fi karfina ba"
Muryarta na had'ewa tace "momy fu'ad nake so shi nake son gani a tare da Ni shi kad'ai ne farin cikina idan baki nemo min shi ba hakan xai iya xama silar ajalina"
A razane momy ta kalleta "Amma ba ki da hankali me'ad ban san har yanzu ke shashasha bace sai da kika yi wannan Maganar me xaki yi da fu'ad ?
"yaron da aka kama shi da babban laifi irin wannan, yaron da ƙarshensa mutuwa ce makomarsa me xaki yi da gawa me'ad?
A daidai wannan lokacin da suke magana dadyn me'ad ya shigo, cike da nutsuwa yake takunsa har ya karaso inda suke.
"Lafiya momyn me'ad me yake faruwa?"
Sauke ajiyar zuciya tayi, "wai yarinyar nan har yanzu bata hakura da yaron nan fu'ad ba, a kansa xata jefa rayuwarta cikin haÉ—ari, anya yaron nan haka ya bar me'ad kuwa abin yayi yawa haka"?
Dady na jin abinda momy ta fad'a fuskar sa gaba É—aya ta canja babu annuri ko kad'an a tattare da shi.
"Me'ad!!!"
A hankali ta d'ago ta kalle shi tare da cewa "Na'am daddy"
Gyara tsayuwarsa yayin "indai Ni na haife ki nayi rainonki na hidimta miki kamar yadda kowane uba yake yiwa d'ansa baki isa ki auri fuad ba ko da hakan xai yi sanadiyyar mutuwar ki, don haka ki sa a ranki babu ke babu tarayya da É—an matsiyata mara tarbiyya,mai safarar hodar iblis.
Cikin ƙarfin hali me'ad ta tashi daga kwanciyar da tayi bata san lokacin da bakinta ya buɗe ba ta fara zazzaga bayani.
"Daddy baxan iya rabuwa da fu'ad ba har abada saboda ina son shi, duk wannan halin da ya shiga ku ne sanadin sanya shi a wannan hanyar saboda kun nuna bakwa son talaka kuma baxa ku bashi aurena ba, saboda ba shi da abin duniya, xan sadaukar da raina da Dukkan farin cikina wajen ganin na fitar da shi daga Wannan halin da yake ciki"
Tashi tayi ta sauka daga kan gadon da kyar tasoma kokarin barin bari d'akin sai taji dukkan ciwon da ke damunta ya tafi, sai ma wani ƙarfi da taji a jikinta.
Kai tsaye wajen wani abokin karatunta ta nufa ,wanda yakasance lawyer ne mai zaman kansa, tana xuwa ta labarta masa halin da fu'ad yake ciki ba ƙaramin tausaya masa yayi ba, ya kuma yi alkawarin xai bi diddigin shari'ar har a gano mai gaskiya.
Ba a É—auki lokaci mai tsawo ba lawyer ya fara aikinsa, inda aka je airport din da aka kama fu'ad aka gudanar da bincike mai tsanani, cikin ikon Allah aka gano cewa akwai hannun wasu ma'aikata a Cikin laifin waÉ—anda aka biya su don su kullawa fu'ad sharri.
A ranar da Court xata xauna don xartar da hukunci aka shigo da wadanda ake tuhuma, ba tare da bata lokaci ba kowannen su ya amsa laifinsa kuma suka shaidawa kotu cewa Safwan ne ya basu kwangilar yin haka, a nan take kotu ta bada umarnin a tafi a taho da Safwan, Cikin kankanin lokaci aka xo da Safwan, Lokacin da aka karantar masa laifinsa bai musanta ba sai dai ya nemi kotu tayi masa sassauci.
A ranar aka saki fu'ad shi kuma Safwan da tawagarsa aka tasa keyar su xuwa gidan yari.
Ba karamin farin ciki me'ad tayi ba ganin yadda Allah ya fitar da masoyinta daga cikin tsaka mai wuya, godiya mai yawa fu'ad ya yiyawa me'ad a lokacin ya tabbatar da cewa me'ad son gaskiya take yi masa, har gida ta raka shi, sannan ta tafi gidan su.
Bayan ya samu nutsuwa ya ƙara rubuta application na neman aiki a wani Company, cikin Sa'a Allah yasa aka ɗauke shi ana biyan shi naira dubu saba'in 70,000 kowane wata.
***********
Bayan wani lokacin fuad ya sake zuwa ma ,mahaifin mead da batun aurensu, amman still mutumin yaki amincewa, ita kuwa me'ad tace duk duniya babu wanda ya isa ya hanata auren abinda zuciyarta ke so, da kyar momy tasamu ta shawo kansa inda yace bisa sharadin, zai amincewa aurensu, momy tace "wani sharadi ne dady?"ni naso ka hakura ka barsu su auri juna tunda shi wanda kake son ta aura ga yadda takasance dashi.
"Babu ruwanki da yadda takasance dashi saboda nasan ba halinsa bane, yayi hkn ne bisa wasu dalilai, amman tunda kema bayan diyarki kike ba damuwa kuyi duk abinda ranku yake so ,ni dai sharadina duk runtsi duk wuya ko wata matsalar mutuwar aure kar me'ad ta sake ta dawo gidana amatsayin ni ubanta ne idan ta amince da haka fine gobe ma ya turo a daura musu aure.......
Momy ta kalli mead itama momy din take kallo zuciyarta cike da matsanancin tsoron abinda dady yace Amman take wani bangaren daga zuciyarta ta shiga hasko mata babu abinda zai faru sai alkairi a tsakaninta da masoyinta fuad.
Dan hk muryarta a sanyaye tace "shikenan dady Dan wannan ba zai zama da matsala ba ,na amince .
"Okay kice ya turo iyayensa wani sati da sadakinsa kawai nake bukata Dan nasan bashi da abinda zai kawo, yana gama fad'ar hk ya juya ya bar parlour'n a fusace kmr zai tuntsura.
Sati na cika kuwa mahaifin kabeer yazo masa amatsayin wakilinsa ,inda aka saida zance mai karfi, akan sati mai zuwa za'a aure, batare da 'bata lokaci ba satin na cika wanda yakama ranar asabar din karshen wata, aka d'aura auren me'ad ediris takai da fu'ad Muhammad argungu bisa sadaki dubu talatin.
A ranar da aka d'aura auren, a ranar mahaifinta yace bazata kwanan masa a gida ba tunda an d'aura taje can takarata .
Da sauri me'ad ta durkusa agabansa tana kuka tana bashi hakuri, batasan cewar tayi kuskure ba sai a lokacin datake ganin zatayi nisa dasu gashi har lokacin mahaifinta na fushi daita "dady kayiwa Allah kayi hakuri ka yafe min , Dan Allah kasanya min albarka acikin rayuwar aurena ,kamin fata alkhairi kada na tafi kana fushi dani, na tuba dady ba laifina bane so ..so...ne .
Komawa yayi ya zauna a bakin gadonsa cikin daga murya yace " aure kike bukata kuma nayi miki , addua ko sanya albarkata ce dai bazan yiwa auren dana banaso ba ,kuma banga wanda ya isa yasani aikata hkn ba ki tattara kibar min gida sannan karki manta duk wuya duk dadi karki nufo gidana ....
Momy ta janyota zuwa Kan kujera ta zaunar daita kusa daita tana kuka itama mead tana kuka "kukan ya isa haka me'ad ni mahaifiyarki ce ,naji na amince na yarda ina son abinda kike so ,kuma ba zan tsinewa aurenki ba ,San sanya miki albarka cikin rayuwar aurenki, shima dady nasan daga baya zai sanya miki albarka, sai dai zance da zan miki yanzu bai wuce, kinsan rayuwa aure, ba rayuwa ce irin wanda kika saba bace , akwai bambamci dayawa acikinsa, hakuri shi ke Jan ragamar rayuwar aure, dan hk ki zamo mai hakuri Allah yayi miki albarka da rayuwar aureki.... takarasa fad'ar hkn a daidai lokacin da kanwarta hjy rahmatu ta turo kofa d'akin tashigo.
"Taso muje me'ad kowa yashiga mota ke kad'ai ake jira.
Ta mike tsaye jikinta na rawa hjy rahmatu ta janyo hannunta ta riketa gam dan karta fadi, momy tabi bayansu tana wani irin kuka shi kuwa dady ya koma saman gadon ya kwanta lamo yana tunanin, Allah ne kadai yasan halin daya shiga a wannan lokacin, ta yaya rayuwarsa zata cigaba da gudana batare da me'ad dinsa na cikin jin dadin dayakeson ya ganta ciki ba ?
,rashin Jin dadinta a yanzu ya zame masa babban gibi .....
Kai tsaye sai gidan mijinta dake new okoba estate, wanda da tarin gudunmuwarta aciki aka kama hadadden 3 bedroom flat din aka nufa daita.
Tana zaune a tsakiyar gadonta lullu'be cikin mayafi sai baza kamshi take cikin hadaddiyar gezner, yayinda su misna da wasu daga cikin kawayenta ke zaune gefenta suna hira sama sama amman ban da sajida data gocewa zuwanta, wanda ita kanta mead din take cike da mamakin rashin hallararta .
ango da abokansa suka shigo d'akin cike da barkwanci bayan sun siyi bakin amarya kmr yadda yazama al'ada suka wuce gabadayansu tare da kawayen amarya ,gidan ya saura su kad'ai .
Ahankali K'arasowa gareta , ya zame mayafin dake lullu'be da kanta, ya tsura mata Mayan idanunsa , itama kallonsa kawai take,bata ko kiftawa ,ga wani kalar murmushi datake sakar masa wanda ita kanta batasan tana yinsa ba,ahankali ya hura mata iskar bakinsa da sauri tayi kasa da kanta, take wani irin kunyarsa ta rufeta, gbdy jikinta ya d'auki rawa ta ja baya kad'ai ta zuro kafafunta kasa domin saukowa daga Kan gadon, cikin sa'a ya riko laulausar tafin hannunta, kasa juyowa tayi ta kalleshi, saboda wani irin kwarjini daya k'ara mata.
Cikin wani salo yakira sunanta "me'ad my love my everything, yau kuma ni kike jin kunya ,sannan ina zaki tafi kibarni a daidai wannan lokacin da nake tsananin bukace dake?
"Wannan ranar farinciki ce garemu gbdy , bazan ta'ba manta wannan ranar ba saboda mahimmancinta ,ina sonki....
A yadda yayi maganar da kuma yanayin sunan daya kirata dashi bakaramin rud'ar daita ya sake yi ba,cikin wani irin shauki ya janyota zuwa jikinsa rungumeta ajikinsa tsam yana shafa bayanta tare da aika mata wani salo na musamman mai tsayawa a zuciya ,wanda hakan ya saukar musu da kasalar da ba basu ta'ba jin irinta ba ajikinsu, kusan minti Goma suna rungume da juna suna aikawa junansu sakonnin soyayya sannan suka je sukayi alwala domin sake godewa Allah daya nuna musu wannan ranar, bayan sun idar fu'ad ya dade yana masu adduar zaman lafiya mai dorewa haka zalika itama tayi musu addua sosai inda yayi mata tambayoyi Akan addini ,yayi mamaki kwarai da gaske saboda tasan komai ta fanni abinda ya shafi sallah da tsarki ,ta wannan bangaren ya jinjinawa iyayenta .
Da kansa yashiga gabatar mata da kayan tand'e tand'e da kuma kazar amarci kmr yadda al'ada ya tana da, sai daya tabbatar data koshi sannan ya barta .
ya shiga bathroom dinta ya watsa ruwa ya fito d'aure da towel inda ya isketa inda ya barta zaune "ki shiga ki wasa ruwa ,ina zuwa, yanzu zan dawo nayi miki massaging Dan nasan a matukar gajiye kike ko?
Ta kashe masa idonta daya batare da tace masa komai ba .
Yana fita ta mike ta cire gabadaya kayan jikinta ta daura towel tashige bathroom bata dauki wani lokaci ba ta fito ta shirya cikin wasu hadaddun riga da bata wuce iya cibiyarta ba mai matukar shara shara ya kwanta ajikinta luf sai Dan Wandon rigar mai bud'ad'en baya wanda ya shige tsakiyar bombom dinta ,ta sake bin jikinta da bayan kunnenta da kasan noniwanta zuwa cinyoyinta da hadaddiyar humra lungu da sako ta mulke sannan ta haye gado ta kwanta zaman jiransa.
Shima tsab yagama shirinsa cikin rigar bacci ya fashe ilahirin jikinsa da turaransa me tada hankali ya nufo dakin inda ya iske cikin yanayin dayafi bukata, tsayawa yayi cak yana dubanta tamkar yaga wata halita davan, lumshe idanunsa yayi, kana yayi saurin hadeye wani busashen miyo , saboda ganin halittar kirjinta a bayyane a gabansa yana hangowa muraransa abinda bai ta'ba gani ba kenan a zahirance ,take yanayin jikinsa ya sake sauyawa tsigar jikinsa suka mike ,jikinsa d'auki kyarma batare da bata lokaci ba ya isa gareta bayan ya kashe wutar d'akin ya zagayo ta bayanta ,tare da kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yasoma mata massaging "my love sorry kinata jirana ko?
"Uhm kawai ta iya furtawa saboda hanusa dake tafiya a sansar ajikinta wanda ya saukar mata da jin wata muguwar kasala mai hade da sha'awa, haka ya dinga shafa jikinta ahankali yana hadawa da romacing dinta har ya raba da kayan jikinta, ahankali ya kwantar daita ya hadeta da kirjinsa yasoma kissing wuyanta zuwa saman nonuwanta a zafafe in a romantic waya ya dinga murza Kan brest dinta kafin daga baya ya sauke bakinsa akansu, yasoma tsantsan Kan nononta yana lumshe idanunsa tamkr yasamu loly pop ,ya dade yana tsotsar kan nononta sannan yayi kasa tare da sauke harshensa cikin kasanta yasoma sucking dinta, wani irin d'auke numfashi tayi da sauri sannan ta dawo dashi tare da ajiyar zuciya, sai da fu'ad ya rud'ata ya cukud'ata ya gama kashe mata jiki tsab Wanda ko yatsan hannunta bata iya dagawa sannan suka fad'a duniyar ma'aurata .
Fu'ad bai barta ba har garin biyun dare yana juyata akan bed ,sai daya tabbatar data murzu iya murjuwa ta gamsar da kansa sannan ya barta duk wani sha'awarsa sai daya fitar daita batare da wata tausayawa sannan ya koma gefe yana fidda numfashi da ajiyar zuciya, murmushi yake ta faman yi Dan yasha zumar da bai taba shan irinsa ba . Tabbas mead ta cika macen da duk wani nmj zai so ,hamdala yakewa ubangiji daya mallaka masa zahra amatsayin matarsa Dan iya cikar mace ta cika har zarta niimarta ta dabance, babu abinda fu'ad yake sai sambatu har cikin zuciyarsa cewa yake in babu me'ad bazai iya cigaba da rayuwata ba .
Ita kuwa ta galaibaita sosai hawaye ne kawai ke zuba a idanunta Dan ko iya daga hannunta batayi ,baa jin sautinta sai sheshekan kukan datake mirginowa