Header Ads
Showing 150001 words to 153000 words out of 163596 words

Chapter 51 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1301

Ads at the middle of Article

,ta kallesa da idanunta da suka ciciko da ruwan hawaye sannan muryarta cike da kuka tace "yanzu ni wani 'bare 'bare nayi?
"ai bazaki sani ba ...
jin hk yasa kawai taji hawaye na gangarowa ta gefen idanun wanda yasa ilahirin jikinta d'aukar zafi.
jikinta a matukar sanyaye ta kamo tafin hannunsa cikin nata ya fixge ta sake lalubowa ta rike gam kayi hakuri "wallahi idan kaji babu dadi aranka, amman ni sam banga wani 'bare 'bare danayi ba..
jin yadda jikinta ke rawa gashi ya d'auki mugun zafi wanda yasan ba haka suka baro gida ba yasashi damke hannunta sosai ya lumshe idanunsa "kayi hakuri sam sam banida nufin bakanta maka tak'arasa mgnr hawayenta na dinga a saman hannunsa .

hannunsa d'aya yasa yana goge mata hawayen dake tsiyaya ta rungumeshi ajikinta tana kissing dinsa shima bayi sanya a gwiwa ba yashiga meida mata martani tsawon minti goma suna haka tana bashi hakuri yace "komai ya wuce amman takiyaye yanayin yadda take mgn bakowa yadace tayiwa mgn kmr yadda take masa ba "kiyi hkr nima nayi reacting ba yadda yakamata ba.
"to zance zuwa gurin me'ad din fa zamu ne ko ka fasa?
"zamu sai dai ba yau ba dan kabir abokinsa ya fad'a min jiya suka shigo garin , yanzu dai mu bari su dan kara huta wa acikin satin nan zamuje, tace"to Allah ya kaimu yace "ameen.


"to muje mugaida su hjy ,
lumshe idanunsa yayi tare da murza sitiyarin mota ya hau kan titi.


a kofar gidansu khaleed suka iske mahaifinsa yana alwalar sallar magriba ta durkusa har kasa ta gaishesa ya amsa, anan tabar khalid tashege cikin gidan bakinta d'auke da sallama abokan zaman surukarta suka had'a baki gurin amsawa suna fad'ada fararsu tana matukar jin dadin yadda suke mata , tana jin ina ma haka surukarta take mata .
tunda tashigo tasamu aunty amarya ta dawo , murnarta ta karu da fariciki dan tasan ita yar lele ce gun aunty amarya ,
sajida take tbyr aunty amarya jikin kanwarta da suke uwa daya uba daya, dayake tayi tafiya zuwa bekuta saboda dubo jikinta sai tace "ai mai jiki cuta ta warke wato abin nufi ta rasu nan take jikin Sajida yayi sanyi.
sajida tayiwa aunty amarya gaisuwa cikin jimamin mutuwar yar'uwarta sannan kai tsaye tayi hanyar d'akin surukar karta tsaya bata lokacin tasha harara da zagi, dan akwai ranar da hkn ta faru kusan har tanka in taka sukayi, a cewar umma suna neman hade mata kai ne da surukarta.


ta shiga inda ta isketa zaune akan kujerar tana kallo tv da sallama tashiga cike da girmamawa ta durkusa har kasa ta gaisheta babu yabo babu fallasa ta amsa mata sannan ta mike tasamu guri ta zauna gefen can tayi shiru..
kannensa suka dinga fitowa daga d'akunsu daya byn daya suna gaisawa tana amsa cike da sakin fuska, anisa ta jata zuwa d'akinta kasancewar ita duk tafi sauran yaran d'akin saukin kai bayan sun shiga d'akin ta dinga janta da hira.
hira tayi dadi anisa tashiga nuna mata tsiyayyar kayan aurenta datayi sajida tace "gsky duk sunyi kyau sosai "nagode aunty ni dai aunty ina sonki acikin raina kuma dan Allah kiyi hkr da halin hjy.


sajida tayi murmushin karfin hali tare da cewa "karki damu anisa babu komai fa, nifa ban d'auki abinda hjy take min a wani abu ba, ni wallahi da yayanki zai yarda ma da ya barni anan gidan domin mu sake samun fahimtar juna ,ina matukar son hjy acikin raina ina jinta tmkr mahaifiyata dana rasa....
duk maganar da sukeyi acikin kunnen khalida sukayi ,wannan dalilin ne ma yasa ya barta agidan ya wuce, ai kuwa taji dadi sosai washegari da safe ta gyara part din hjy tas ta girmata abincin datasan tafi so sannan ta nufi d'akin aunty amarya.


tana kwance a parlour'n umman khalid bisa doguwar kujera ,sai ga khalid yashigo ya zauna shima yayinda ta mike,zaune tayi masa sannu da zuwa ta tashi ta kawo masa abinci shimkafa da miya da had'in salad da tumatir wanda itace tayi had'in abinda yasa tayi hk saboda tana son taci nata da mai dayaji tasa an daka mata hadadden yaji wanda yaji tafarnuwa da gyadar miya..
aunty amarya ce kawai tasan sajida na d'auke da ciki amman daga mahaifin khaleed har ummansa babu wanda yasani abinda yasa khalid bai sanar ba dan gudun fitinar
ummansa ne .


khaleed yana kallonta ta zuba abincin kadan a plet ta zabga uban yaji ta fara ci bai ce mata komai ba dan yasan kwadayi ne irin na masu ciki


sai dai tana kammala cin abinci nan tasoma zare idanuwa tana yarfe hannu saboda yadda yajin ya ratsata dayawa, gbdy yajin ya gigitata ya rudata, duk da sanyi AC dake falon bai hanata gumi ba duk ta kidime.
shikafar fara ce da mai amman ta maidata tmkr mai miya saboda mugun yajin data zabga tarasa inda zata saka ranta taji dadi, kawai ta kamo hannayen khaleed ta rike gam tana nishi da kyar kirjinta nayi mata wani azababben zafi.. "taimakeni khalid bakina zafi shi kuwa daya rasa yadda zai mata kawai sai ya danna bakinsa cikin nata bashi ya cire ba duk kuwa da uban darar datake tana karajin, zafin yajin har sai dayayi sauki, alokacin tuni barci yayi awon gaba daita cak ya d'auke yayi kan gadon ummansa daita ya kwantar sannan ya zuba mata idanu yana kallon yadda take sauke numfashin wahala.
ya rage gudun fankar d'akin ya saisaita shi saboda iskar dake shigowa sannan ya d'auki robar yajin ya nufi d'akin aunty amarya dashi yashiga "aunty yajin nan yayi zafi dayawa ungo dan Allah ki ajiye agurinki kisa a sake had'a mata wani mara zafi .
ta karba tace "ai sai danace mata wannan yajin zaiyi fad'a, tace adaka mata.
ya ciro dari biyar aljihunsa ya mika mata yce"kiyi mata mara zafi sosai tace to ta karba, shi kuma ya ajeye robar yajin ya fice.


dare tayi musu tuwon semovita miyar kubewa busashiya da busashen kifi tasa nama, miyar tayi dadi sosai ta zuba a kulolin da anisa ta nuna mata sannan ta zuba nasu ita da mijinta .


bayan sunyi sallah ne suka zauna ci ta d'auko robar yajinta taga ya canza kala ta dai zuba kadan taji salam ta d'ago tana kallonsa "wa ya canji min yaji?
"ni ne dan bazaki illata min kanki da d'ana ba yajin d'azu yayi zafi sosai ana fa tace ita sam batason yajin daddawa, shi kuma yace bazata ci yaji mai zafi ba, ta tashi ta fita sai d'akin aunty amarya tace mata "dan Allah idan kina da yaji ki dan sammin.
"dazu ma fa khaleed ya kawo yajin nan yace in juye in sauya miki wani shine kika sake dawowa in sake bakin?


sajida tace "ince dai sakiyar yaji aka min shine ya kawo miki lallai ma khalid din ina son abina fa, tace "ai na fad'a miki yayi miki zafi dayawa kika ki yarda.
sajida tayi murmushi yanzu hk zanci tuwon babu yaji?
aunty amarya tace "ina da wani guntu babu zafi "bani haka ta d'auko mata ta bata tayi mata sai da safe sannan ta juya.


bayan sun gama cin abinci sai khalid ya dubeta yace ina son gobe muje gidansu me'ad a wuce gurin.
sajida tace "babu damuwa amman ina son na sake zuwa gurin mahaifina muyi sallama dan yace min jibi zai wuce italy "yace babu damuwa duk zamu idan Allah ya kaimu"
tace "shikenan Allah kai mu nagode .


washegari tun safe ta shirya tsaf shima ya shirya cikin wasu haddaun kanana kaya wad'anda suka mugun amsar jikknsa sai kamshi yake bazawa suka fito harabar gidan ya bud'e mata gaban mota tashiga ya rufe shima ya zagaya yashiga ya zauna yayi wa motar key.


suna tafiya suna hira tmkr basu ba har suka shigo cikin rukunin shimfida shimfidan gidajen manya mutane dake william's estate yana yi yana duba address din da kabiru ya bashi don haka sai sajida tace baka gane gidan bane?
"ai ba wancan gidan nasa bane wani sabo ne ya gina anan, kabir ne yayi min kwantace.
tace "amman sun san yau zamu zo ko?
yace "eh yasani yana nan yana sauraron zuwanmu dan nayi masa waya kafin mu fito .
sajida batayi zaton gidan da khaleed ya taka burki a bakin get din shine gidan ba, domin kuwa yafi dacewa da gidan gwamna ,a zatonta ma ko gidan gwanati ne, wasu murda murdan security tagani a bakin get din wanda yasa ta baki kawai tana alajabin wannan abu ,yayi hon aka bude masa yashige.


subuhanallah dukkansu sukayi tasbihi ga Allah bisa yabawarsu ga wannan gida domin kyawun gidan da haduwarsa ya wuce tunani.
suna shiga babban parlour gidan kuwa tsaya sukayi kawai abin yafi gaban mamaki sai alajabi wani kamshi ne mai dadin gaske da sanyaya zuciya ya busosu ,kafafunsu bisa wani rantsatsen carpet mai laushi gaske ga wani sanyin dadi dake shiga jikinsu..


Khalid ya daga wayarsa yakira number fu'ad, yana d'auka yace "kun iso to ku sawo fuskarku gabas zaku samu wani parlour'n acikin yace "to ya wuce gaba sajida na biye dashi a baya.


wani kofa suka gani mai ado da qayatarwa sannan ga wani labule mai raga mai kyawun gaske suka daga labulen.
yana zaune bisa tattausan kapet mai kyau kalar fulawa, da hannu ya nuna musu gurin zama suka zauna har lokacin hankalinsu na kan kallon parlour'n da irin tsarinsa.


"sannuku da zuwa shi ya dawo da hankalinsu gurin kalle kalle da suke.


mmn sudais ce
[11/11, 12:36 PM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~


*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~
*HUSAINA,D'ANLARABAWA (YAR PARTY ABBA GIDA GIDA)*🤩🤩


page 92


....kallo daya fu'ad yayiwa sajida yayi saurin d'auke idanunsa akanta, sakamakon tuno abubuwan da suka faru abaya, sannan ya nuna musu gurin zama da hannunsa, ya mike tsaye yana mai mika wa Khalid hannu suka gaisa cikin sakin fuska, itama sajida taso gaisheshi amman tsoron abinda zai biyo bayan gaisuwar ya hanata , ta sunkuyar da kanta k'asa dan wani irin maseefaffen kunyarsa ce tayi mata diran makiya ta rufeta gbdy tayi mata dabaibayi.


fu'ad wanda ke sanye cikin farin yadi fari sol mai shara shara wanda ake iya hango farar singlet dinsa yace wa khaleed yana zuwa tare da shigewa ciki inda me'ad take.


ahankali ya tura kofar d'akinta yasanya kansa yashiga wani ni'imataccen kamshi ne na musamman ya doki hancinsa ,ahankali ya lumshe kyawawan idanunsa saboda wani sanyin dadi daya ziyarci kirjinsa, lokaci guda kuma soyayyarta dake daskare acikin zuciyarsa ta sake ninkuwa .
yana mugun kaunar kamshin turaren da take amfani dashi ,a duk sanda ya shakesa sai ya jisa cikin wani yanayi na bugawar zuciya.


a zaune akan kujerar mirrow dinta ya sameta tagama shirya kanta cikin wani ratsantsen less mai ruwan yellow da zanen fulawa Baki baki ajikinsa , wanda akalla kudinsa zai kai kamanin 70k anyi mata dinkin doguwar rigar wanda yasha aikin tsone work sai sheki take zubawa tana fitar da wani sihirtaccen kamshi .
ya k'araso zuwa inda take cikin haukinta ya rankwafo ya d'aura ha'barsa asaman kafad'arta ,ta cikin mirrow ta d'ago tsumammun idanunta dake d'auke da Zara zaran gashin ido ta kalleshi tana mai kashe masa idanuwanta da suka sha ailine "honey har bakin sun karaso ?
ya kashe mata idonsa daya alamun eh yana yawo da hannunwansa duka ajikinta yana cigaba da kallonta "ok bari naje naga wad'an bakin da tun jiya nasha dogon wa'azi akansu ta fad'i hk ne kasancewar ya sanar mata da zasuyi Baki sai dai bai bayyana mata ko su waye ba.


"my love muje ki gansu but karki manta da alkawarinmu, duk wad'an da ki kagani amatsayin bakinmu ki amshesu hannu biyu, sannan abinda suka nema gurinki ki tabbatar da kinyi batare da wani bata lokaci ba ,ina son komai zakiyi kiyi saboda a Allah da kuma ni"
"karka damu honey matsayinka ya wuce haka ,ya wuce kace ga abinda zanyi nace maka a'a, duk yadda kace haka za'a yi muje kawai ta yunkura ta mike tsaye tasoma tafiya ya riko tafin hannuta ,tare da janyota ya manneta da kirjinsa ya d'aura hannunsa daya Kan cikinta daya soma fitowa yana shafawa ahankali kana ya lumshe idanunsa " my love ina matukar son bby nan ,ina jinsa tsaye cikin raina ,ban sani ba kodan an sameshi a cikin wani yanayi ne ?


ta d'aura hannunta saman nashi kana tace "A tunanina duk son da zaka yiwa wannan bby ba zai ta'ba kaiwa na nasreen ba ...
Yayi murmushi wanda ke sake fito da ainihin siffar kamalarsa ta cikakken namiji mai kyau da haiba ya sake gyara tsayuwarsa kana yace " haka ne fa, nasreen daban take acikin zuciyata ,ina jinta tmkr mahaifiya kanwa yayye da komai nawa ,itace duniyata, itace farkon farinciki Dana soma samu arayuwa ,Amman duk sa haka wannan bbyn ma ina jinsa araina.
"Ka rike nasreen na rike wannan bby ,kina sonshi saboda yadda samuwarsa takasance ko?
"Uhmmmm "me'ad tabashi amsa da hakan."ina son wannan bby ya zamto lafiyayyen namiji kmrka ,ya d'auko komai da komai irin naka "har yadda nake chanis dake akan bed?
tayi murmushi tana sune kai "kiyi mgn mana.
tana murmushi tace "kwarai kuwa har dashi domin ina son matarsa taso shi fiyye da yadda nake sonka, saboda kai din jarumi ne ,sannan sadauki agurine ga rayuwata gabad'aya, ina alfahari da samun masoyi kmr ka, a kullun ina godiya ga allah daya bani ikon mallakar nmj daya tmkr da dubu, ina sonka mijina, ina fatan na mutu da sonka , sannan mukasance tare har aljanna mad'aukakiya ,ina sake neman yafiyarka ka yafe min abinda nayi maka abaya .
"nima hk me'ad ina tsananin sonki
tun tuni nagane soyayyarki tana da Rana agareni , sam Sam komai zakiyi baya kona min rai sai dai ya faranta raina , soyayyarki ce takore min tarin damuwata ada can baya , shinyasa a kwanaki da kika dinga mun abubuwa na dinga adana damuwata akan abubuwan da suka faru "na yafe miki duk abinda kikayi min har da wanda zaki min anan gaba ni dai yanzu "Dan Allah idan mun fita kiyi control karki nuna komai ..
Jikinta yayi mugu mugun sanyi kwakwaluwarta tashiga tunanin ,"su waye hk da yake mata magiya akansu?
kiss ya sake manna mata a wuya " I love more than everything take tsigar jikinta ya tashi yanayinta yasoma sauyawa saboda abubuwan dayake mata ba duk mace zata iya jurewa hakan ba . muryarta a sanyaye tace
" I really love you too ,nasani honey kana sona sosai, kai ne hasken idaniyana farinciki rayuwata duk abinda kake so shi zanyi a yanzu sujjace kawai bazan iya maka ba, abban nasreen kaga ma min komai arayuwata.
Muje muyi attending bakinmu mu dawo akwai special darasin zan yi maka mai mahimmanci "Allah honey? "karki fa kisa tun yanzu na zauce
"idan ka zaune ba sani nima ka zautar dani ba " muje ta fad'i haka had'e da zare jikinta daga nasa ta kamo hannunsa.


" ya sake janyo hannunta ya narke mata fuska kmr wani karamin yaro "ina zaki a haka ai wannan kwaliyar sai kin goge shi tsab,dan bazan bari ,ki fita haka ba .
"ince bakin namu mata ne ?ta tamabayesa tana kashe masa idonta daya ,ya manna mata kiss a gefen wuyanta sannan yace "da nmj gsky Dan HK baxan barki ki fita haka ba .
ta bud'e bakinta kenan zatayi mgn ya had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsar bakinta har sai daya tsotse jan bakin data shafa tsab sannan ya ciro hanky daga aljihun gaban rigarsa ya goge kwaliyar datayi ya d'auko zurmeman hijab dinta yasanya mata yace "oya muje ko......
yana mai nuna mata hanyar fita, ta d'ago kanta ta dubesa tana kwa'be fuska "honey .."shiiiii muje kawai banason jin komai daga wannan bakin naki mai dadi.
yayi gaba ta biyosa a baya har parlour'n inda suka iske Sajida da premature dinta makale da juna haka ma hannuwansu sarkafe cikin juna Khalid na murzawa ahankali suna ganisu suka gyara yanayin zamansu amman still suna jone.


lokacin da idanun me'ad ya sauka akan kawarta kuma aminiyarta sajida sai da gabanta ya daki uku uku ya fad'i, sam batayi expecting zata tako xuwa inda take ba.
"to me kuma yakawota gareta har da mijinta byn irin cin amanar dataso mata a baya ?


fu'ad ya kamo hannuta ta zauna kusa dashi still idanunta na kallon sajida .
bayan sun gaisa khaleed ya sake yiwa fu'ad bayanin abinda ya kawosu kmr yadda yayi masa a waya.


runtse idanu me'ad tayi a zuciyarta tace "me zatayi, baya ga hakuri, Allah ma ana sa'ba masa yayi afuwa Bisa ga laifin da'aka aikata masa balle ita yar adam ,da bakowa bace .
dadin da d'awa ma abinda sajida taso aikatawa ba haramun bane , sannan ko babu komai godiya yakamata tayi Allah da auren bai kasance atsakaninsu ba da me, zatayi?


ganin me'ad tayi shiru taki mgn ,sajida taso tace wani abu Amman Khaled yayi saurin take mata kafa ,dole tayi shiru har sanda me'ad tayi mgn "shikenan sajida na yafe miki Allah ya yafemana gbdy.. naunayen ajiyar zuciya fu'ad ya sauke hakika me'ad dinsa ta canza, canzawa mai ban mamaki, azahirance haka yake da bukatar ganinta bin umarninsa a duk lokacin da yaso hkn batare da jayya ko mutsu ba.


Sajida ta tambayi jikin dady ,mead tace jiki da sauki har yanzu dai baya takawa kwanaki ma, an gaya min kinje dubashi nagode sosai da kulawa "haba me'ad maye kuma abun godiya dady tmkr mahaifina ne .
ya NASREEN take?
"tana d'akinta nan suka yita hira

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads