Showing 153001 words to 156000 words out of 163596 words
Chapter 52 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
har na wani lokaci, Kafin daga bisani me'ad tayi umarnin da akawo musu abinci ,nau'ikan abinci kala uku aka jibge musu ,har suka gama suna walwala daga me'ad din har Sajid ..
atare suka mike suna zaga gidan, shiga wannan lungu, fita wancan, su kuma suna hira abunsu ,wato Khalid da fu'ad sai murna take sajida take ita kanta me'ad tana cikin farinciki sai dare sannan suka tafi Gida byn sunyi musayar number waya.
byn tafiyarsu sajida, me'ad tayi wanka da sallah ta nemi guri ta kwanta akan gadon ,kwaciyarta keda wuya kira yashigo wayarta ta d'auka tana dubawa suhailat ce d'aukar wayar tayi suka gaisawa tana tmbyr jikin dady, tace da sauki hira suka shiga yi akan lamuran daya shafesu fu'ad yashigo d'akin ganin hirar taso zata dade yasa ya amshe wayar ya kashe sannan yabita da wani killer smile "come on bby naga kina neman waske min fa" ina tanadin da'aka ce a min kinsa banida sanya a ta wannan fanni,?
"ya fad'i hk yana jawo kungunta ya manna da nashi yasoma aika mata da zafafan kiss na fitar hankali ,tuni idanun me'ad suka kada suka canza launi, ta fara lumshe idanu, murmushi yayi dan yasan ta kan me'ad sosai duk nokewarta bata iya daurewa kallonsa ido cikin ido "i need you nasan ke ma haka "ya fad'a cikin killer voice dinshi tuni jikin me'ad ya mutu tak'ara shigewa jikinsa, da mai riko mai karfi kmr za'a kwace mata shi romacing dinta yasoma yi yana kissing dinta a wuya sun kusan awa daya cikin wannan yanayi kafin suka dawo normal..
*******
bayan kwana
sajida kwance akan doguwar kujerar a d'akin aunty amarya a matukar gajiye take, saboda gajiyar gyaran d'akin sukukarta data wuni tanayi dana aunty amarya, sai ga aunty amarya tashigo d'akin "a'a gajiyar ce har yanzu ?"sai dana ce kibar na gurina, ki daina wahalar da kanki kin dai san baki kad'ai ba,
sajida tayi mika had'e da cewa "wallahi aunty jikina kmr anyi min duka, "kmr anyi miki duka fa?
"gashi kuma yau zamu gidan shamsiyya mu gaisheta, wai bata da lfy "
sajida ta dan yatsina fuska da alamar gajiya a tattare daita tace "wallahi aunty nagaji dayawa "ai kuwa yazama dole kije domin kuwa in baki je ba kinsan halisu, acikinsu dai anisa ce mai dama "to ai ni bansan da zance ba .
" na fad'a khaleed tun safe dayazo sajida tace "oho to shikenan nan.
aunty amarya ta fita zuwa kammala shirinsa ita kuma sajida ta shirya kana takira khalida a waya ta sanar masa tafiyar, yace "ai aunty ta fad'a min sai kun dawo tace "shikenan .
ta mike ta kama hanya ta shiga d'akin umma tace mata "zamu tafi , sai mun dawo ,da kyar umma tace mata "to"
ta fito tana mamakin irin wannan kiyayyar datake nuna mata kamar ba d'anta take aure ba .
suka fito gbdynsu zuwa bakin titi ita dai batace komai ba still wani sabon mamaki take,na irin rayuwar gidan kmr ba gidan mai arziki ba , wai ace duk kudin mai gidan babu extra motar da za'a dinga fita unguwa daita sai dai motar haya.
zamanta gidan Yasa takara fahimtar yanayinsa da al'adun gidan, abu na farko daya tsaya mata arai kmr yadda matan gidan ke mugun tsoron dattijon gidan kiyayye ta'ba abinda yake mallakinsa, da kuma yadda ake dafa abincin gidan kwaf da kwafa kmr na roko, domin kuwa duk girman gidan abinci kwano daya tal ake dafawa, kuma shima mai gidan ne da kansa zai auno , zuwanta ne ma, da aka sanar da mai gidan zata kwana biyu yasa yayi k'arin kad'an akan wanda ake dafawa, ga dai kudi har kudi amman shi bai ci ba sannan bai bari ya'yan cikinsa sunci ba.
yadda anisa take gaya mata a shekarun baya ana kunna babban inji agidan wanda yake cika babban takin dake wajen gidan ,wanda 'yan garuwa ke zuwa siya suna shiga dashi unguwanni siyarwa , a kunna wannan inji din ne da zarar an d'auke wutar nepa sai dai idan aka kunna inji din iya d'akinsa kawai yake da wuta banda sauran d'akun nan matan gidan, amman zuwanta yasa khalid yayi tsayin daka abawa gidan gbdy, dole ya amince kuma ya yarda dan haka saboda shi aka jawowa sauran d'akunan, a cewarsa bazai yarda matarsa wuni cikin zafi ba ta kwana cikin zafi ba, to abu ga d'an gaban goshi ,dan duk son kudi irin na alhj samaila money mis road khalid naci kudinsa, sai dai idan bai gadama ba.
tafe suke tana cigaba da mamaki wannan son kudin irin surukinta dama ahlin gidan gbdy har suka k'araso bakin titin oniwaya jection suka tsaida masu adaidaita sahu suka shiga suka kama hanyar agirik dake can abulegba road, acan gidan shamsiyar yake.
sun zo daidai pencilima sai ga motar dadynta shi kuma zashi sango oto, yana hangosu yace wa" direbansa ya tsaya yayinda gabansa ke fad'uwa yana mamakin ganinta cikin motar haya, sam sam su basu san Abinda ke faruwa ba sun dai ga mai adaidaita ya tsaya kwasam sajida sai ganin mahaifinta tayi yana tambayar mai adaidaita "nawa ne kudinsa?
ya fad'a nan take ya d'auko dubu biyar a maimakon dari biyar din daya ambata ya bashi, sai yace musu "kuzo a saukeku inda zasu sajida tace"gidan shamsiyya kanwar khalid zamu .
dady yace kunsan gidan?
"aunty amarya tace eh mun sani "
ta sanar masa da sunan unguwar...
"shikenan "
yashiga gaban motar yana bada umarni azo masa da wata motar had'e da fad'ar inda za'a samesa ,su kuma suka shiga gidan baya aka kaisu byn an saukesu yace "ga direban nan zai jira ku gama ya maidaku sannan ya dubi sajida wacce gabadaya ilahirin jikinta yayi sanyi saboda yanayin fuskar dadynta, bata ta'ba ganin fuskarsa hk ba, ahankali muryarsa ta fito "karki kara hawa motar haya domin basu iya lalla'ba rayuwar mutun ba ,dan haka duk inda zaki kiyo waya gida kinji ,zan turo miki direba koda bani kasar zan bada dokar hkn "ke kad'ai Allah yabani arayuwa har bisa ga yanzu ban sake samun haihuwa ba, burina naganki cikin koshin lfy kin haifa min yaran da zasu sakani dry, idan wani abu yasameki banzan ji dadi ba ,rayuwa zata min d'aci sajida tace "to dady zan kiyaye ,da haka har motar daya bada umarni zuwanta takaraso da zai juya ya zaro bandir daya na yan dubu dubu yace abawa mara lafiya ta siya lemu tace "to dady nagode sannan ta juya wanda sai lokacin ta lura da su aunty amarya sun shige cikin.
tasamu su aunty amarya aciki "hakika gidan shamsiyya babu laifi ya tsaru yayi kyau ,kuma gidan ya dace daita, nan tashiga ta zauna a falo dan anan suka samu matar gidan tana kwance tana ganinsu sai wani yauki take tana yatsina kmr wata matar sarki abun ma kusan yaso bawa sajida dry, dan sai ta tuna da lokacinta yadda yatsina da kwa'be baki ya zamen mata jiki amman yanzu duk babu su.
tana daga kwance bata tashi ba suka gaisa daga gani ba irin shararren ciwo nan bane ke damunta kawai jin dadi ne.
aunty amarya tace ya jikin?
tace da "sauki ".
sajida tayi mata ya jiki sannan ta mika mata kudi tace "gashi ance in baki sannan yanayi miki sannu ".
ta amshe kudinta tana yatsina batare datace ta gode ba, ta kalli kudin har dubu dari ta yumkura ta tashi zaune tana had'e rai dan a tunaninta ko khalid ne ya bayar tace" ina yaya khalid din?
"ya fita wallahi"
ta ta'be baki au shine bazai shigo ya dubani ba.
aunty amarya tace yana can tsabgarsa ,sajida kiyi mata bayanin dazata gamsu kada ta d'auka yayanta ne yabada kudi .
sajida tayi shiru ta kasa cewa komai aunty amarya tace "ba Khaled ne yabada kudin ba baban sajida mahaifinta shine ya bayar akawo miki ,a hanya muka gamu dashi mahaifinta nata ya kawo mu sannan yabada wannan kudin .
jin haka sai kuma kunya takamata har ma tasaki ranta tasoma fara'a.
karasa yini sukayi agidan can yamma suka taso suka shiga zabgigiyar motar dady ruwan toka mai duhun launi ,dan gulma shasiyya har da lekowa taga motar dake tsaye zaman jiransu, motar kawai aka kalla an san lallai mahaifinta don ne, wannan irin kudi haka?
daga nan fa tayi lakwans daita ta daina wannan yaukin datake.
suna komawa gida, direban da dady yasanya yakawosu ya mika mata key din mota yace gashi inji mai gida yace inbar miki motar, ni in hau ta haya in dawo ya bar miki, sajida najin haka hawaye ya cicciko a kwarnin idanunta "Allah sarki dady tunaninsa ko bata da motar ne, alhalin tana da, khalid ne ya hanata hawa a cewarsa bai yarda ta tuka kanta ba, to yane zata da rayuwarta ?
"muddin tana son zama lfy dashi dole tabi abinda yake so, kafin sajida tace wani abu sai ga khaleed nan ya karyo kan motarsa yashigo cikin layin ......
mmn sudais ce
[11/11, 12:36 PM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
*my baby muwaddat Allah ya raya min ke bisa tafarkin sunnah*
page 93
..ahankali ya k'araso ,yayi parking yana aika mata da wani irin shu'umin kallo me tattare da shaukinta, gefe guda kuma ,wani irin kishi ne from know where ya caki kahon zuciyarsa, ya fito a sukwane kmr wanda kwai ya fashewa aciki , ya k'araso ya mikawa direban dady hannu suka gaisa tare da cewa "a she kai ka dawo dasu?
direban yace "nine wallahi, ai d'azu ne muka had'u dasu a hanya, shine alhji yace idan na kaisu na tsaya na dawo dasu gida, gashi motar ma cewa yayi sajida ta rike, ta daina zuwa unguwa a motar haya.
khaleed najin hk sai yayi murmushi,yace "a'a amman an godewa dad'y "ya kalli inda sajida ke tsaye tana kallonsa a matukar tsorace yace "iye ,kaga yar gatan dady, ji tayi kmr ta rungumeshi don murna, dan sam bata zataci zai amince da amsar motar ba .
Khaleed ya koma motarsa ya ciro cak ya rubuta masa naira dubu ashirin , yace yaje bank ya kar'ba, tukuici ne, yace "amman kar ya fad'awa dady cewar yabashi.
direban ya amsa yana godiya tare da cewa" to "
ya taho ya machine ya wuce yana murna ,su kuma suka shige cikin gidan .
a lokacin sajida tasan har yanzu ita din wata ce agurin mahaifinta ,ita kuwa yanzu me zatayi masa ,baya ta zauna tare da khaled tacigaba da rayuwa dashi muddin rai, tunda shine burin mahaifinta yaganta a gidan aurenta tana rayuwa kmr kowace diyar sunnah.
a daidai tsakiyar zauren gidan khaleed ya tsaya had'e da janyota jikinsa,ya rungumeta ta juya ahankali ta tsura masa ido tana kallon cikin kwayar idanunsa ,a kullun idan khaleed nayi mata wasu abubuwa ta kan yi mamakinsa, tabbas duk kankatar nmj kada mace ta rainashi koda kuwa ta ninka shekarunsa ne a haihuwa .
tsawon minti goma suna tsaye suna kallon junansu sannan ya bud'e baki da kyar yace " kece kika yiwa dady compalain ko.. ?
"akan me kenan kake magana akansa ? "akan shiga motar haya mana ,i think yau shine Karo na farko da hakan takasance .....
"nasani amman yakamata kasan wani abu bani ce na gaya masa komai ba, "idanunsa ne suka gani, kuma koda zan gaya masa wannan shine karona, na farko bazai yarda da hkn ba, amman idan motarce har yanzu baka bukatar na hau, ka fad'a min sai a mayar, dan ni tuni na cire hawa wata mota acikin raina..
"ni isa na sake hana shalelen dady hawa mota idan baso nake na had'u da 'bacin ransa ba ."uhmmm sai dai idan bata raya maka ba, tana gama fad'ar hk ta juya tasoma tafiya shi kuma yana rike da kugunta yana aikin tsokanarta, sukaci sa'ar babu kowa a tsakar gidan yana rike da kugunta har bakin kofar umma yaja ya tsaya yana mata rad'a acikin kunneta .
dogon tsaki yaji an yaja ta bayansa wanda yasa sajida saurin shigewa cikin kuryar d'akin batare da ta tsaya ganin kowaye ba, shi kuma ya juyo ahankali , inda idanunsa suka sauka akan mahaifiyarsa dake tsaye rike da buta, suna had'a ido ,ta sakar masa harara tana takaicin wannan mannewar dayake sajida. "wannan jaraba har ina yaro na nacewa uwar mata hk , tayi mgnr acikin zuciyarta tana sake banka masa harara batare da tace masa komai ba.
waskewa yayi ta hanyar shafa sumar kanshi yace "umma ina yini?
aciki ta amsa masa da lafiya ta ajiye butar hannunta tashige d'akinta tana mita.
shi kuma yayi alwalar sallar magrib ya fice daga gidan.
bashi ya dawo gidan ba sai kusan takwas , d'akin aunty amarya ya fara shiga hannunsa rike da farar leda ,sai dai idanunsa baigane masa abinda ya shigowa d'akin dominsa ba, dan haka bai yi sanya ,a gwiwa ba ya tambayi aunty amarya "ina sajida take?
"tana d'akin umma " tabashi amsa da hk "okay ya fad'a tare da ciro bakar leda guda biyu ya ajiye mata "ga nama nan ki d'auki d'aya kisa akaiwa hjy d'aya "to madalla an gode Allah yayi albarka yace" ameen ya juya ya fita ya nufi d'akin mahaifiyarsa bakinsa d'auke da sallama inda ya iske parlour'n babu kowa sai karan tv plazma dake aiki acikinsa dan haka yashiga d'akin anisa inda yafi tunanin zai isketa ai kuwa can ya hangota kwance akan gadon ta rufa da bargo ,ta kudundune irin ba yadda ya saba ganinta ba, hakan yasa ya k'arasa shiga cikin d'akin da sauri ya ajiye ledar hannunsa ya hauro saman gadon tare da motsowa kusa daita ya yaye bargon data lulluba dashi yayi kasa, ya kai tafin hannunsa ya ta'ba wuyanta ,naunayen ajiyar zuciya ya sauke sakamakon jin temperature dinta ba kamar yadda yasaba ji ba, jikinta ya d'anyi zafi ,hankalinsa a matukar tashe ya kai fuskarsa daidai nata yashiga busa mata iskar bakinsa ,ahankali tasoma bud'e idanunta har ta bud'esu fess ta tsura masa kwayar idanunta tana kallonsa durkushe agabanta.
ahankali tasoma yunkurin tashi daga kwance datake ya kai hannunsa ya taimaka mata, ta tashi zaune tana runtse idanunta alamun bacci yasoma cin karfinsu muryarsa Ahankali ta fito gurin cewa "lfy bacci by this time ko wani guri ke miki ciwo ?
"ta girgiza masa kai ala'mun a'a.
ya sake matsota sosai kmr zai shige cikin jikinta "to gaya min abinda ke damunki naji jikinki yayi zafi ?
ya k'arasa mgnr yana busa mata iskar bakinsa "babu inda ke min ciwo kawai gajiya ce wallahi ban ta'ba gajiya irinta yau ba "kingani ko shiyasa danaga kina wannan aikin gyare gyaren na hanaki kika ki, nasan karshe hkn ce zata faru, yanzu dai tashi muje hospital ..
sai sannan tayi murmushi "wallahi babu inda ke min ciwo gajiya ce kawai kuma nasan da zarar nayi bacci zan warware " idanuwansa ya tsurawa bakinta datake motsa shi, ahankali ya dinga gangarowa har saman kirjinta inda nonuwanta da suka k'ara girma suka cika suka yi mata hake hake akirji kmr zasu bulluso waje, dan cikinta bai nuna ajikinta ba sai a nonuwanta, ya kai hannunsa ya shafosu yana lumshe ido kmr wani tsohon maye."ina son nonuwan sosai ya fad'i hkn
ahankali yana zarsu duka daga cikin rigar atamfar dake sanye ajikinta, yasoma kissing dinsu sannan daga karshe ya cafki kan nipples dinta yana tsotsar da cicciza kan while dayan hannunsa na kan murza dayan brest dinta cike da wani irin salo ,take jikinta yasoma tsuma ta dinga jin wani irin felling from know where yana ratsa gangar jikinta ,sake turo masa tayi domin yasha son ransa ,dan sam ta manta wai a gidan suruka suke ba'a gidansu ba.
cigaba da shafo nonuwanta yayi yana tsotsa yana murza kan dayan da hannunsa, har daga karshe yasoma zaucewa ,ya tsotsi wannan brest din ya tsotsi wancan ,cikin haka suka ga an d'aga labule d'akin had'e da cewa " anisa wai kina ina ne bazaki... ?
ai da wani irin sauri umma ta saki labulen tana mai furta subuhanallah sakamakon abinda idanunta yagani sannan ta juya da sauri ta nufi hanyar d'aki, tana tuntube wanda sauran kad'an ta tuntsura, abakin karfen gadonta ta zauna tana sauke ajiyar zuciya da karfi "kai kai wannan wani irin jarababbe yaro ne haka da sam sam bashi da hakuri?
ita kuma shegiya gotai gotai daita tasanyashi gaba ,sai wani turo masa take yana sha, ta fad'i hk tana jan tsaki "ni kam suzo su tattara su koma gidansu bazan iya da wannan rashin kunyar ba.
can d'akin kuwa sajida shigewa jikin khaled tayi domin boye kirjinta, wanda hkn ya sake haifar masa da wani sabon shaukinta ,dan manneta yayi gam a jikinsa ,yana goga mata gashin kirjinsa ,wani irin yrrrrrrrr taji tun daga tafin kafafunta har zuwa cikin brain dinta gbdy gashin jikinta suka mike tsaye ta dinga ji wani abu na yawo ajikinta ahankali yacigaba da abinda yake yana kallonta " muryarta a raunane tace "gani ko, kaga abinda kajawo ko?
"me na jawo aunty ?
"ni babu abinda na jawo ya fad'i hkn yana kokarin d'agota domin sake cafkar nonuwanta.
ta doje keme taki yarda,
kokuwa suka shiga yi dashi "ki barni nasha kayan marmarina plz.... dan wallahi bai sheni ba, "a'a Khaled wannan abun kunya ne fa kake k'ok'arin yi agidanku a kuma d'akin mahaifiyarka "and so what zina nayi?
"hakina ne fa "
"duk da haka dai ai ana barin halas dan kunya ..."
"uhmmmmm to ban da wannam halas din , ya sake kai mata cafka a daidai lokacin datayi nasarar meidasu cikin rigarta tana meida numfashi ."haba auntyona plz karki min haka karki hanani