Showing 123001 words to 126000 words out of 163596 words
Chapter 42 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt
akan tsohuwar mai aikin gidan nan ummi nake son yi maka tambayar "ina ne unguwarsu ?
Sule mai gadi yayi shiru yana sauraronsa har sai daya ji ya takaita zancesa sannan yace " apapa suke zaune wuraren bandir, ana gidansu yake nan dai sule ya bashi full addres din da zai samu najma sannan ya fita ta karamin get yana masa godiya ,duk wannan tautaunawa da sukayi akan idanun me'ad sukayi shi ,hankalinta yayi mugu mugun tashi duk da batasan maganar da sukayi ba Amman jikinta ya bata address din najma ya tambaya ta fashe da wani sabon kuka "wayyohlly Allah ina son mijina ,ina son kasance tare dashi muddin rai banason rabuwa dashi Amman bazan iya jurar yin abu biyu akansa ba ,sa'bawa mahaifina da kallonsa tare da wata suna rayuwa irin wace muke yi dashi ba ,ya Allah ka saisauta min ,ka kawo min karshen wannan damuwar da nake ciki ,ka cire zuciyar mijina akan wannan yarinyar ,Allah ka canza zuciyar mahaifina ,ka saukar masa da natsuwa ,kasanya masa hakuri akan lamarina da mijina haka tayita kuka tana addua ..
Fu'ad na isa inda yace kabir ya jirashi ya bud'e murfin motar yashiga ya zauna yana fitar da numfashi sama sama , batare da yace komai ba ,shima kabir bai yi yunkurin cewa dashi komai ba yaja motar akan layinsu suka hango ta howar motar dady wanda ke zaune abayan Mota ana tukashi ,"kabir tsaya mu gaisa da dady "inji cewar fu'ad.
Slow down din motar kabir yayi tare da yin hon , shi kuma direban dady ya ja tsaya ya tsaya saboda gane ko su waye .
Ahankali dady ya d'ago idanunsa domin ganin dalilin tsayuwarsu, gama d'agowarsa ke da wuya idanunsa ya sauka akan fu'ad dake k'ok'arin fitowar daga cikin motar .
take ransa yayi mugun 'baci yaja dogon tsaki yana bawa direban umarnin barin gurin ta hanyar buga masa tsawar da tasa ya rikice," kada ka sake min wannan aikin banza , daga ganin motar wasu matsiyata kaja burki ka tsaya saboda rashin sanin aikinka, ka sani ko baraye ne ma ,Wanda irin haka na faruwa sosai a duniyar nan tamu ,ta inda yake shiga bata nan yake fita ba yana ta faman fad'a.
Direba ya sake rikicewa da mazurai yana duban fu'ad ,shi dai asaninsa surukinsa ne dake aure d'iyar cikinsa," to me yasa zai masa wannan wulakanci?
Jikinsa na rawa da bakinsa ya murza sitiyari Dan bai kashe motar ba "kayi hakuri mai gida ba'a za sake ba .
Dady bai kula sa ba ya maida idanunsa kan jaridar dake ajiye a gefensa.
Fu'ad ya dade tsaye agurin yana tunanin da mamakin abinda yayi wa dady arayuwasa da yasa baya son shi ,da kaunar ganinsa arayuwarsa, kusan minti goma sannan kabir yace ka shigo mu wuce "ya zakayi haka Allah yake lamarinsa,mahaifin me'ad baya sonka ne bilhakki da diyarsa ,ba wai dan rashin airzikinka ba ,Amman ya za'a yi Allah ya rigada ya had'a ,kuma shi kad'ai ya isa ya rabaku da me'ad, "karkayi fushi dashi , kai dai duk runtsi duk wuya karka saki matarka ko dan mahaifinta, matukar kayi kuskuren sakinta to kuwa yayi galaba akanka abinda bazanso kasancewarsa ba kenan .
jiki a sanyaye fuad ya dafe goshinsa abubuwa sun taru sunyi masa yawa .
kabir yacigaba da magana yana tuki "sai abu naga akan auren wancan yarinyar mai aikinka ,ni bazan hanaka aurenta ba ,Amman fa kasani auren yarinyar bashi ne mafuta ba ,sai ma K'arin damuwa, tunda kana son matarka kuma kai ma kasan tana sonka har yanzu "to meyasa zaka damu kanka akan lallai sai ka k'ara aure alhalin ta gidan ma baka gama daita ba ?
"bazaka gane munufar abinda ke cikin raina ba kabir ni nasan dalilin dayasa kaji nace maka zan auri yarinyar "
"zan gane idan kagaya min manufar taka ni dai ba wai ina side din me'ad bane kawai ni banason ka k'ara aure ne tention yazo yayi maka yawa duk da yanxu ka taka wani matsayi ,"yanzu dai kagaya min manufarka ta son auren yarinyar?
Batare da 'bata lokaci ba fu'ad ya zayyane masa komai ,dogon tsaki kabir yaja yana dukan sitiyari motar " aikin banza kai yanzu karasa taimakon da zaka mata sai na aurenta alhalin zuciyarka bata sonta Anya kuwa wannan maganar taka akwai zahirin gaskiya acikinta?
"Zahirin gaskiyar kenan na gaya maka kabir bana sonta taimakawa rayuwata kawai zanyi "
"Karya ne fu'ad kana sonta..fuad ya juyo da sauri ya kalli kabir batare da yace masa komai ba "yes kana sonta mana mamakin kake yi alhalin kasan gaskiya na fad'a maka .
"na rantse maka da girman Allah kabir bana son yarinyar nan taimaka rayuwarta kawai nake son yi tana matukar bani tausayi Amman zance so me'ad kawai nakewa shi, saboda itace macen data had'a duk wani abinda nake bukata, ka yarda dani zan aureta ne Dan taimako "
"Ok tunda baka sonta taimako ne me zai hana kasamu wani natsatse ka tsaya masa ya aureta ,ba lallai sai kai ba ....
fuad yayi mugun tsareshi da kyawawan idanunsa yana kallonsa kirjinsa na wani irin mahaukacin bugu, zuciyarsa na rawa Wanda bai San dalilin jin haka ba.
"idan kuma baka yarda ka aura mata wani daban ba saboda wasu dalilai ,to ka aura min ita ,kasan halina kasan komai nawa kasan bazan cutar daita ba ,duk abinda kake so zan mata, ni burina kawai ba wuce kabar me'ad tasamu kwanciyar hankali ba ,idan ka k'ara aure hakan zai sa mahaifinta ya tabbatar mata da rashin damuwar da bakayi daita ba ,haka zalika itama zataji babu dadi aranta ,"kai ko auren ma zakayi kabari komai ya daidaita atsakaninku ,kasanya manya cikin maganar a kawar da matsalarka da mahaifinta, shine kawai abinda zan baka shawara akai bawai kaje ka k'ara aure ba ..
Fuad yayi shiru yana sauraran zantuttukansa ,da wannan tautaunawar suka bar unguwarsu me'ad .
Shi kuwa dady ransa a matukar dagule ya isa gidan, direba nagama parking ya fito fuuuuuuuu yashiga cikin gidan yana huci tamkar mayunwacin zaki a parlour'n ya iske mumy tana k'ok'arin maida tiren abincin da fu'ad bai ci ba, tana ganinsa tayi saurin shigewa kitchen ,ta ajiye tiren ta fito tana yi masa sannu da dawowa a madadin ya amsa mata sai ya jiho mata tambayar data k'ara rikitar daita " wannan matsiyacin yaron yazo gidan nan ne?
Mumy takama mazurai tana kallon kowace kusurwa dake cikin parlour'n kafin ya dora da fadin "na rantse da girman Allah zan 'bata wa kowa rai acikin gidan nan , matukar za'a dinga barin wannan yaron yana zuwa gi ..
"Ban fahimceka ba dady akan me kake magana akai ?
Mumy ta katse masa hanzari.
a fusace dady yace " ai kinsa ko akan wa nake maganata kar ya sake zuwa min gidana bana bukatar ganinsa cikin gidan idan ba haka zan tashi hankali kowa 'ya dai tawace bata uban kowa ba .
"haba haba dady wai me yasa kake yin irin haka ne?
"Edi......mumy takura sunansa Wanda yaushe rabon da takirasa da sunan " Banason abinda kakeyi min a enough is enough ,"ta yaya zaka yi k'ok'arin hanashi zuwa gidan nan alhalin matarsa da 'yarsa na cikin gidanka ?
"Akan wani dalili ?
"idan bakason yazo maka gidanka ka bashi matarsa mana ,nifa bazan yarda ka kashe wa yarinyata aureta ba ,alhalin ba samun miji irin mijinta zatayi ba ,shi wanda kake son ta aura me yafi fu'ad din dashi?
" I think kudi ne ko ba haka ?
"Kai yanzu kasan me gobe zata haifar ?
"shima yanzu yasoma taka wani matsayi wanda bakasani ba ko nan gaba zai zatar na safwan .
"Ada naso auren me'ad da safwan Amman ayanzu wallahi tallahi banason shi da me'ad, Dan ko ta aureshi ba zata samu kwanciyar hankali ba ,duk uba na gari bazai so 'yar cikinsa ta rabu da fu'ad akan safwan ba, babu abinda safwan baya sha ,giya taba kokin da sauransu ,shine kake k'ok'arin kashe mata aure akan shi wallahi bazai yiwu ba takarasa mgnr tana daga hannunwanta sama....
"a she kuwa tabbas zaki had'u da mugun 'bacin raina , zaki tattara ki bar min gidana matukar akan wannan D'an iskan yaron ne .
Dan ni komai safwan zai yi arayuwa ni shi nake son me'ad ta rayu dashi ,Dan har yanzu yana sonta fiyye da wancan gaular yaron ,Dan haka tilas na d'auki mataki, Dan me'ad bazata sake cigaba da rayuwa dan wannan matsiyacin ba "waye matsiya?
Mumy ta jiho masa tambaya ranta na mata suya ....
"Kinsa ko wa nake nufi .
"me yake dashi ?
"Me ya mallaka?
" company's dinsa nawa ?
"Waye ubansa a duk fanin Nigeria kinga kuwa dole ni agurina ya tabbata matsiyaci Dan duk arziki da zai yi bazai ta'ba kankare wannan sunan agurina ba ...
Yana gama fad'ar haka ya wuce fuuuuuu ya nufi hanyar dakinsa.
"Kai kake ganinsa amatsayin matsiyaci Amman ni agurina yafi dangote komai ,tunda bai bar diyata cikin gararin rayuwa ba , kuma babu Wanda yasan matsiyaci sai Allah, haka kawai zaka tsani d'an mutane babu wani dalili ,wallahi duk runtsi bazan yarda ka kashe mata aure ba ,mutun sai kace jahili...
*******
Mahaifin sajida ya nemi Khalid ta waya inda ya ce "masa ya zo ya d'auki matarsa ,ganin tsawon kwanaki uku kenan da d'auri auri ,bai zo ba sannan wani daga cikin daginsa bai tako ba gashin duk abinda yakamata ayi ma amarya a gidanta ya kammala ,hatta gara sai da dady yasa aka cika mata d'aki dashi .
khalida bai yi sanya a gwiwa ba ya shirya cikin had'ad'en kananan kaya wando baki da riga long selve green mai ratsin Baki baki ajiki ,ya gyara kwantacen gashin kansa da yayi askin afro, Dan shi ko irin askin da ango kan yi bai yi ba ,illa bayan keyarsa daya bari aka gyara masa ,yayi wanka turare ta koina ajikinsa kamshi ke tashi na fitina yayinda hannunsa na dama ke daure da agogon fata kafafunsa sanye cikin wasu takalmin Gucci baki ,yayi kyau sosai, kuruciyarsa ta fito Dan kana ganinsa kaga sabon matashi mai jini ajika .
Karfe tara daidai agidan surukinsa tayi masa,kai tsaye ya shigo gidan bai tadda kowa a parlour'n ba ,Dan haka d'akinta ya nufa batare da ya yi knocking kofar ba yasanya kai cikin d'akin.
Zaune ya isketa a gefen gadonta Sanye cikin Riga da siket na atamfar julius Holland ,d'inki yayi mugun amsar jikinta ,domin ya fitar da shape din jikinta sosai ta yadda duk wasu kyawawan halittar na jikinta suka bayyana, sai kamshi dad'd'an turare ne ke fita a sansar jikinta ,sosai tayi zurfi cikin tunanin, tunda aka d'aura aurenta taje diner ta dawo bata sake sanya kafafunta waje ba, haka zalika ko parlour'n kasa bata sake sauka ba ,mahaifin dai yasameta a d'akinta yayi mata nasiha sosai a game da aurenta da Khalid, amma ita Sam bataji zata iya hakurin zama dashi ba, ita ko bazata auri fu'ad ba gara ta zauna babu aure .
yanzu haka tunanin yadda zata soma warware matsalolin dake shirin kunno kai cikin rayuwarta take ,ita ba mahaifiya ba ,gashi bata da yaya ko kanne dukkan wani girma ya tattara ne akanta , bata da mai bata shawara, babban abinda yafi damunta shine yadda zata raba kanta da auren wannan premature din ...
wani sauke ajiyar numfashi tayi ta gyara zamanta cikin yanayi na zurfin tunani ,ahankali ta d'ago idanunta sakamakon jin yanayin kamshi d'akin ya sauya ,aiko idanunta ya sauka akanshi tsaye jingine da jikin k'ofar d'akin ya rungume hannunwasa duka a kirji ,yayi mugun tsareta da idanunsa yana kallonta , kallo daya tayi masa ,ta d'auke idanunta akansa Dan Sam batason ganinsa acikin kwayar idanunta, tana jin da Zata iya, da ta tashi ta makure masa wuya ta kashi shege kowa ya huta ..
Ahankali yasoma takowa zuwa inda take zaune ya zauna cinyoyinsu na gugan juna ,tsaki taja had'e da saurin mikewa ta nufi hanyar fita daga cikin d'akin Khalid yayi saurin tare gabanta bai bari ta fita ba ,fuskarsa Sam babu walwala kamar yadda nata mata babu ..
"Malam premature ka matsamin na fita nace bana sonka ko ana dole ne ?
Tsananin mamakinta kawai khalid keyi , shi yanzu meye laifinsa dan ya aureta?
"Tayi play dinsa like a fool sai kuma gashi daga karshe yayi winning dinta. ..
"duk yadda zaki kai da guduna kaddara ta rigada ta had'amu guri daya ,you are mine sajida, ke din tawace,ina kuma tabbatar miki sai Allah ya taimaka min gurin gefa soyayyata cikin zuciyarki ,so ki daina wahalar min da kanki ,ko kina sona ba kya sona zaki rayu da Khalid har abada Dan bari na gaya miki new gud news har ciki haihuwa Khalid zai miki ....
yadda yayi maganar cike da karfin hali ya bata mamaki sosai sannan ta kasa d'auke idanunta akansa ,Khalid daban yake acikin premature din da take matasa irinsa ,yadda yake gudanar da alamuransa cike da isa da gadara sosai yake bata mamaki ..
wani irin kuka ne kufce mata ,muryarta cike da matsanancin kuka tace "Allah kiyaye min yin ciki da kai ,sannan har abada ni sajida bazan ta'ba sonka ba, I hate you in my life bazan taba sonka ba ...shr yayi tare da tsura mata idanunsa yana kallon yadda take kuka muryarsa can kasan makoshi yace "bakya so na ?
Tayi saurin girgiza masa kai ,"but ai ni ina sonki sannan zan 'bata tsawon rayuwata tare dake ,zan canzaki na canza gurbatacciyar zuciyarki da batasan zahirin abinda ake kira so ba ,Zan tabbatar miki da abaya can ba soyayya kikayi ba shawace take dawainiyya dake ,I love you sajida and I want spend the rest of my life with you I want you to become mrs khalid..dubansa take sosai cike da matsanancin bakinciki kalamansa masu maka da zantukan kuruciyar yara ,bata an kara ba taji ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam ajikinsa "ki daina furta ba kya son mijinki Dan baki San abinda gobe zata haifar ba ,ta bud'e bakinta zatayi magana kenan ,ya had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsar bakinta da iyakacin karfinsa ,tayi kokarin kwatar bakinta Amman yaki barinta shan bakinta yake kmr zai cire mata baki gashi ya toshe mata hanci dole tasa ta dinga bashi hadin kai ,shi kuma yasamu damar tsiyaya mata miyon bakinsa tana hadiyewa.tsawon minti goma yana rungume daita yana tsotsar bakinta duk da yadda taso kwace jikinta Amman yaki sai daya so Dan kansa sannan ya saketa ya rike hannunta ita kuwa sai numfarfashi take fitarwa na wuya , tana kallonsa ya ciro wayarsa daga cikin aljihun rigarsa yasoma dialling number dady tare da sanyawa a hands free .kira daya biyu dady
Ya d'auka.
Khalid ya gaisheshe tare da gaya masa yazo d'aukar sajida ne ,dady yace" to ..madalla kashigo daga ciki mana ya zaka tsaya daga waje ?
Muryarsa cike da in..ina ..yace ammm ai yanxu haka ina d'akin sajida ,koda nashigo banga kowa ba ,"ok to babu komai Allah yayi maku albarka ya yabaku zaman lafiya ,idan ka tashi ka wuce da matarka kawai ayita hakuri sukayi sallama ,ahankali ya saki tsintsiyar hannunta "ina mayafinki ?
Tayi masa banza ta shiga goge hawayen bakinciki bai tsaya 'bata lokaci ba ya d'auki hijabin sallarta yasanya mata sannan ya d'auki karamar akwatin kayanta dayayi saura Dan komai akai gidanta, "ki biyoni kawai idan kikayi kuskuren canza min tunanina a yau jikinki ne zai gaya miki , yayi gaba abinsa ai da sauri ta gyara zaman hijabinta tabi bayansa zuwa harabar gidan Wanda har ya saka akwatin a bayan mota .
Da kansa ya bud'e mata gaban mota ta shiga su duka babu walwala a saman fuskokinsu sannan ya zagaya mazaunin direba ya bude yashiga yashiga yasanya seat belt sannan yayi motar key suka bar gidan .
Karfe Goma cif agidansu dake Williams estate yayi musu Dan madaidaicin gida ne ,me shegen kyau ya fito ya bud'e get din gidan sannan ya dawo yashiga motarsa ,yashiga cikin gidan ,yayi parking ya sake fitowa ya bud'e mata kofa "oya madam Dina a office ,tsohuwar matata agidana barkanki da zuwa gidan pre me ma kikace... ?"I want here it again ...
tayi masa banza ta fito tana duban yanayin tsarin gidan " shafa goshinsa yayi sannan yace "ai nasan zuwa yanzu bazaki iya cewa komai ba ,muje daga cikin tukun ya maida murfin motar ya rufe ya matso kusa daita ya riko hannunta suka nufi cikin gidan mai d'auke da dakuna guda uku kacal zagaye da parlour'n babu TV bango, balle kujera a parlour'n da babu ac ,babu komai a parlour'n ta fad'a aranta, ya karaso gareta ya rungumota ta bayanta hannuwansa duka zagaye da cikinta ..
Mmn sudais ce
[11/3, 8:30 AM] El~hajj: ππππππ
'YAN CINKI
ππππ
ππππππ
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
*My besty friend foreve and ever murjanatu*
*(mrs fa'al*)
Page 85
........ahankali ya d'aura kansa saman kafad'arta yana shinshina wuyanta alokaci daya kuma yana goga mata gashin fuskarsa, Wanda take yanayin jikinta ya soma sauyawa zuwa wani yanayi na daban , wasu wurare ajikinta suka dinga bud'ewa suna amsar sakonnisa batare da son ranta ba , zuciya tashiga bugawa da karfn gaske, gaba d'aya hannuwansa dake zagaye da cikinta yayi saman kirjinta dasu yana Shafa saman kirjinta tare da yunkurin ra'ba brest d'inta da son jin d'umin nonuwanta, saurin d'auke numfashinta tayi tana jin wani irin zirrrrrr a sansar jikinta, k'ok'arin saisaita kanta da zuciyarta tayi domin dawo da natsuwarta dake k'ok'arin barin gangar jikinta, yayinda gefe guda kuma takaici tsarin gidan tattare da bakinciki salon iskancin dayake mata a yanzu yasa zuciyarta