Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 163596 words

Chapter 5 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1278

Ads at the middle of Article

,kai zaka fara kiwon kaji fine , idan kuma kai kanka kake son zuwa neman aiki company'nsa zaka dinga aikin kwashe musu kashin kaji ,ko bawa kaji abinci, ko yawon siyar da kwai kaji company zuwa company ya rage hannuka, amman bawai bakasamu wani aikin dayafi wanda ke hannunka ba, kake bukatar ayi sackd dinka da aikin dake hannuka a halin yanzu, it will definitely be difficult...


"kai kai kwata kwata ma wannan bazan tunaninka baiyi ba... ina gbdy ma baka da hankali.


ma'aruf ya bud'e idanunsa dake runtse sannan yasoma mgn "ummm you know I have been planing to go on leave from next week.


"eh wannan tsarin dai yayi ,amman idan Allah ya kaimu next week din nan ka amshi leave kasan dasani babu ruwana ,sannan ka sanyawa zuciyarka cewa katafi kenan bazaka sake dawowa wannan company da sunan aiki ba, bazaka sake dawowa ba, ka tafi ka tafi kenna har abadin abada ,babu wanda ya isa yasanya baki a dawo da kai matukar bamu ne agidin abun ba, "ba dai ina gaya maka gaskiya ba kanawa mutane taurin kai ba, "fine, next week you will leave ba ?


"badamuwa ka tafi kawai, watakilla tafiyarka ta, zamemin alkhairi ,ni na samu double promoted, kasan kuma daman wani lokacin sai matsla ta afkawa wani aguri sannan wani yake samun cigaba arayuwarsa, ka fahimceni "may be you should quickly go for your leave i have say my own sha .... "if anything happens, don't blame me for not advising you.


"saboda ku mutane bakwason gasky arayuwarku, kullun kunfi son ana yaudararku kodayake daman karya,daci ne dashi ajikin dan adam.


" da yanzu yadda kayi magana nan na baka goyon baya akan abinda zuciyarka ke ingizaka nason barin aikinka ,"nace maka kayi sauri ka aikata hkn ,jeka rubuta letter barin aiki, da yanzu kana nan kana jin dadi, "domin zaka d'auka shawarar arziki naba alhalin gaba kuka zakazo kayi dani ,"dan gashi ina baka shawarar arxiki ta yadda zaka inganta rayuwarka amman sai wani cika kake kana batsewa, kana wani fad'in iska da dagawar banza, akan abinda baka dashi ,sannan babu a house dinku ..


"tsaya ma na tambayeka ,yanzu idan kavar aiki nan mezakayi,?
"ko zaka tare da wadancan banzayen yammatan naka guda biyu da, kafarsu bata daidaita guri daya ba , daya ta kalli badan daya ta kalli ilorin , su zakaje ka zauna tare dasu agida idan ka amshi leave ba ?


"you are supposed to be thankful to have a good job that is good enough for you , you are provide your self and your parent "shine zakace zaka bar aiki, zakasan baka da wayo sai ka bar aikin nan ,dan ina tabbatar maka sai kaga kudi kace kashi ne..


"uhmmmmm ma'aruf ya sauke naunauyen ajiyar zuciya batare da ya kalli inda tahir yake ba yace "friend ,it seems you were listening to song before you can continue to play it plz,"saboda gabadaya maganganunka babu na d'auka aciki..


"ok haka ma zakace?


"ma'aruf yayi masa banza tamkar bada shi yake ba.


"uhm daman haka gsky take, but shekaran jiya dana dinga zigaka dadi kaji, amman dayake yau gsky na fad'a maka kaji haushina, daman gsky d'aci gareta .


"na dai ji kabar ni dai haka da banzaye magangunka masu kokarin tarwatsa min zuciya inji cewar ma'aruf.


"ok do whatever you like "idan kaga dama karewar leave kabar duniyar gbdy yakarasa mgnr yana kure volume din radio motar....


mmn sudais ce[11/3, 8:24 AM] El~hajj: 💗💗💗💗💗💗
'YAN CINKI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


~NA~


*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~
MRS ADAM
( YAR MUTAN KAGARA)


page 21 to 25


........kwance yake akan makeken gadonsa kiran italy yana sharar baccinsa hankali kwance lullu'be cikin bargo me taushi da kamshi ,yaji sautin ringing din wayarsa ta karad'e ilahirin d'akin.


a natse ya farka daga bacin dayake batare daya bud'e idanunsa ba, yasoma lulubar inda ya ajiye wayar ,sannan ya bud'e idanunsa da kyar, saboda baccin dake cikinsu, dan sam jiya damuwa bai barsa ya samu ishashen bacci ba sai bayan da aka idar da sallar asuba tukun yasamu bacci ya d'aukeshi .


sunan wanda yaga yana yawo ajikin screen din wayar ne, yasanshi mikewa da sauri yana yaye bargon daya lullu'ba dashi kana yasoma kokarin amsa wayar cike da muryar bacci "hello sir.


daga can bangaren me gidansa ne ya amsa da hello fu'ad bacci kake na tasheka .


"no karka damu sir gud morning ya fad'i hkn atare yana runtse idanunsa tare shafa sumar kansa.


"okay ya lafiyar jikin NASREEN hope she's getting better?


"taji sauki sosai sir nagode da kulawa sir .


"karkadamu ammm..., ina bukatar ganinka ogently yanzu idan baka komai.


"babu abinda nakeyi sir ganin nan zuwa yanzu just give me 10 to 15 minti sir .


"alright sai naganka me gidansa yakatse kiran .


shi kuma ya sauko daga saman gadon yana mika had'e da yin salati sannan ya nufi bayi yayi yayi burushi tare da yin wanka shap shap ya fito daure da madaidaicin towel iya cinyarsa wani towel din na rike a hannunsa yana goge sansar jikinsa .
yagama ya tsaya gaban mirrow yasoma shafawa jikinsa lotion tare da bin ilahirin jikinsa da turare me dadin kamshi ,yayi corm din sumar kanshi, ya matsa inda wardrobe dinsa yake ya fidda wasu kaya riga da wando sai farar riga me dagon hannu daga ciki ya d'aure wuyansa da jan kyalle wato tie ya karasa inda jerin takalmansa suke ya d'auki shoe baki wanda zai sanyawa kafafunsa, yakoma ya zauna bakin gadon yasaka ya Mike tsaye cikin hanzari ya d'auki karamar wayarsa ya zira cikin aljihun suit dinsa ta ciki , sai agogonsa na fata daya d'auka yana kokarin d'aurawa atsintsiyar hannunsa at the same time kuma yana ya kokarin bud'e kofar d'akinsa .


cikin sauri ya fito daga d'akinsa batare da ya tsaya tunanin sanyawa cikinsa wani abu ba , daf da zai karasa bakin kofar fita daga parlour'n .
me'ad dake tsaye a kitchen tana kokarin had'a musu breakfast ta kwaso a guje tana haki ta sha gabansa " kai kai ina zaka tun da sanyi safiyar nan hk?
takarasa mgnr
tana me daidaita tsayuwarta a bakin kofar tana jijiga ilahirin jikinta tana dubansa kasa da sama a matukar wulakacin "you can go anywhere fu'ad..we must settle this matter on ground before you go out .


wata uwar hararar ya banka mata sannan yace "wata magana kenan zamuyi settle?


"maganar Monday mana.
"yazamuyi ranar monday waye zai zauna agida ya kula da yarinyamu ?
"you know I cannot afford not to go work ..
saboda rashin zuwana zai haifar da mummunar damuwa, idan baka manta ba, kasan abinda ke faruwa a campany'nmu a yanzu ,amman idan ka manta bari na tuna maka" duk kuskuren dayasa mutun yayi wasan fashin zuwa gurin aiki daidai da rana daya, baza'a kar'bi any excuse ko complaining daga garesa ba, the next thing korarsa za'a yi ....


"an so what? ya furta a matukar fusace


"ina ruwana da korar mutanen da'ake, wannan aikin naki fa kin gadamar yinsa ne ,if not zan iya d'aukar lalurarki batare da kinje koina ba..dan haka karkiyi tunanin ni fu'ad zan kasance daya daga cikin mazajen da suke kasancewa hajiya ba, sannan ni ba bawanki bane da zauna a gida tare da yarinya alhalin gaki a raye baki mutu ba ,dan hk in your dity life don't expecting me to be baby sitting .
kina mugu mugun bani mamaki me'ad da har kike kokarin na amshi abinda yazama *'YAN CINKI* hakika kin kusan haukacewa akan wannan iskanci da kike kokarin bijirowa dashi dan har abada bazaki ta'ba samun damar meidani mijin haji.


"dakata ka saurareni.


fu'ad! fu'ad!! sau nawa nakiraka?


"dan Allah malam kiyi mgnrki kina 'bata min lokaci .


tasoma karairaya tana jujuya masa jiki sannan tace "but you have oready know your nature job ,and you know you have the chance to stay at home with our only daughter.


"fu'ad ..takira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me shiga jiki "i cannot afford it.. "i cant, i don't have the opportunity, luxury and chance that you have got with your job..


"short up there i don't have either "i need to be punctual! yayi maganar a tsawa yana mata mazurai.


sororo tayi tana dubansa tare da cewa "why did you say that ?


"ok kina bukatar kisan dalili ba?


tace "eh.


"ok yanzu lokacin da zan samu karin matsayi a office dinmu ya kusantoni ,"once I am punctual and hardwarking i will be among the people that will be promoted , kin fahimci abinda nake nufi anan ,karin albashi zan samu ata dalilin haka, dan haka bazan yarda sanadin son zuciyarki ,na zauna gida d'aukar duty'n dayazama naki ba .


tunda yasoma magana ta zuba masa idanunta kawai tana kallonsa a matukar wulakance tana jin wani irin zallar 'bacin rai, na ratsata akan banzayen zantuttukansa .. .


a wulakance ta gyara tsayuwarta tana kwa'be fuska sannan tace "by how much zaka samu Karin albashin da kake bud'e makoshi akansa ?


"qarin dubu hamsi ne kacal akan 100k, making 150,000 a mon.....


ai bai karasa maganar ba ta d'aukeshi da wani gigitaccen mari dauuuuu kake ji.


"what? ya furta a matukar firgice tare da dafe kuncinsa da hannunsa daya, yana dubanta cike da matsanancin mamakinta ..


"fu'ad you are most useless man in this world ... "i said you are a useless man fu'ad ,ta sake furtawa da karfi tare da tsareshi da manyan idanunta " yanzu akan wad'an kananan kud'ad'en har ka iya bud'e bakinka kake fad'ar wannan banzar maganar dadddd... 150,000 thousand .." yanzu fu'ad bakaji kunyar abinda ka fad'a ba?
"i can afford to pay you that salary times three from my salary of 550,000 idan ka amince zaka zauna a gida .


"you slapped me me'ad?


"idan ka sake furta irin banzar maganar dakayi yanzu , i will slap you again, "zan mareka saboda bakasan darajar kanka dana iyalinka ba.


"kika mareni me'ad? tare da tsura mata kyawawan idanunsa yana kallonta cike da matsanancin takaicinta da mamaki.


yadda yake kallonta yasa tayi shiru ta kasa ce masa komai, sai zuciyarta dake wani irin dokawa ,gabadaya jikinta yayi mugun sanyi, ba jikinta ba hatta zuciyarta rawa take dauriya kawai take a tsayen datake a gabansa..


"kiyi magana mana me'ad kina kallona zuciyarki na nadamar abinda kika aikata min ko.


"kodaye ai nasan bazaki iya magana ba a daidai wannan lokacin da zuciyarki ta kaiki karshen nadama ..


gabadaya ilahirin jikinta ya sake yin sanyi, tayi saurin had'iye busashen yawun daya tsaya mata amakoshi tana zare idanu tare da tsotsa tsakiyar kanta "uhmmm ammm.. ta kasa mgn.


"ai bazaki iya magana ba me'ad, be...because you know I am making sense ,you expect me to leave my job with increment of 50k na zauna gida kula da abinda yazama *'YAN CINKI*


"kinga kema yanxu kin kasa furta kalmar da hankali zata iya d'auka yakarasa mgnr yana pointing daidai saitin kwalkwaluwarsa da yatsan hannusa ,abinda yasan tafi tsana arayuwarta kenan ,yacigaba da mgn.


"it's just common sense me'ad akan dakikancinki ...


"ahankali ta runtse idanunwata kad'an hannuta dafe da habarta sannan ta bud'e su fesss bisa fuskarsa yana kallonta kmr zai cinyeta, ahankali ta matso kusa dashi sosai ta yadda har suna iya jiyo numfashin juna, ta rike kwalar rigarsa tana sake gyara masa "I am sorry my husband , masoyina abin kaunata abin alfaharinah ,dan Allah kayi hakuri ,kayi hkr akan abinda na aikata ma a yanzu, am really sorry honey "ok yanzu kwakwalwarki ta dawo aikin dayakamata tayi a tun farko fu'ad ya fad'i hkn yana hararta ..


me'ad ta sake lumshe idanunta na 2 second sannan ta bud'e ahankali "you know akwai maslaha akan dukkanin wata matsala dazata kunno kai tsakanin ma'aurata , yanzu musan wani mataki yakamata mu nemo domin magance matsalar datake kokarin kunno kai cikin rayuwarmu data tilon diyarmu da Allah ya bamu.


ta sake matsoshi sosai tamkr zata shige cikin jikinsa "kana jina ko in dai akan karin albashin dazaka samu ne na 150 000 thousand naira ,Allah ya karigada ya kawo mana maslaha yanzu yanzu acikin gidan nan ,matsawar zaka fuskanceni takarasa mgnr tana murmushin jin dadi "abinda nake bukata daga gareka bai wuce ,you stay at home.


ya bud'e bakinsa kenan cike da matsanancin mamakinta zai yi mgn ta dakatar dashi ta hanyar cewa "listen ! listen !!to me first don't argue with me kaji abinda zance tukun.


"ka zauna a gida okay, ni kuma zan cire 150k acikin salary dina nabaka batare da 'bata lokaci ba dan kasan gurin aikinka basu biyan salary akan lokaci, kallonta yacigaba dayi cike da mamakin rashin hankali da tunani irin nata yana murmushin dayafi kuka ciwo yana girgiza kai, tsaye kawai yake agabanta amman ji yake kmr ya shake mata wuya da kofar har sai ta daina numfashi ...


ta kai hannuwanta duka ta dafa kafad'arsa tana goga masa brest dinta a kirjinsa domin sake d'aukar hankalinsa wanda batasan hkn datayi kara cusa masa haushi da takaicinta tayi, domin kuwa bai ji komai ajikinsa ba illar zallar kiyayyarta data meye gurbin soyayyar dayayi mata abaya.


muryarta a sanyaye tace"ka fahimceni honey zan baka kudin, sannan bazaka sanyawa motarka fuel acikin kudin ba domin zuwa gurin aiki , bazaka tashi very early to rush up to work ba, bazaka kashe kudi akan siyan kayan abinci ba, bazaka kasance daya daga cikin wad'an da trafic zai tsare a hanya ba , da daidai sauran abubuwan da suka danganci matsalolin rayu....


"you.. you must be crazy woman ya katseta a fusace yana watsa mata wani irin mugun kallon dayasa hantar cikinta kad'awa da sauri .."you are going insane ," imagine the rubbish that's comin out of your mouth.... "bule.. bule kamata yayi tun lokacin da kika fara wad'an banzayen kalaman naki nasoma d'aukeki da gigitaccen marin dazai sa ki dawo cikin natsuwarki daya gudu yabar gangar jikinki .


"wallahi azim me'ad dakace ni irin namijin dake dukan mace ne, da yau na miki dukan mutuwa, dukan mutuwar bazaki iya tashi ba... you are stupid ni kike son meidawa useless husband da bai san ciwon kansa ba over my dead body ...


sororo tayi tare bud'e bakinta tana dubansa a tsorace sannan tace "me kake nufi da wad'an maganganun naka?


"bansani ba.. "oh my God wlh me'ad ban ta'ba tunanin haukan son aikinki ya zarta hk ba "ni kike expect na zauna gida na zama me kula da diyarmu alhalin gaki " Bari na gayamiki dolenki ki ajiye wannan banzar aikin naki ki zauna gida kibawa diyarki kulawar data dace da kanki amman bazai ta'ba yiwu ba kice ni...


atsawace tace "kamin shiru ,what do you mean by it can't happen ?


"dakata fu'ad bafa nason abinda kake min banson rainin irin wannan hankalin fa.


"dolenki dai ki zauna gida, ko kina so ko ba kya so "you must take care of your bby by yourself not me, dakikiya kawai dabasan yancin kanta dana diyar cikinta ba..


"kai ma ai ubanta ne
meyasa bazaka zauna ka ajiye aikinka kayi taking care dinta ba ?


"wani excuse kake son nabayar agurin aiki da kake wannan banzar maganartaka ?


"ok ni ne ma nake miki maganar banza ko?"
to kisan dasanin matukar ni nake aurenki ba kece kike aurena ba dole kibar dan iskan aikin nan da kike takama da gadara dashi ,idan company ta tmbyeki dalili rashin zuwanki kece mijinki ne yace ki zauna agida ki kula da diyarki sai muji me zasu ce.


cike da ihu da hargagi tace "wallahi baka isa ba, sam hkn ma ba me yiwu bane fu'ad sai dai kasan yadda za'a yi ,domin kasan taimakon da albashina yakeyi a gidan sabanin naka da bai taka kara ya karya ba .


"ji stupid ..ji abinda kike fad'a ,gaya min "what does your money do in this house?


a matukar tsawace ya sake furta "stupid amfanin me kudinki yake acikin gidan tare da d'auketa da wasu maruka guda biyu ajere.... taja baya da sauri dafe da kuncinta jin marin da fu'ad ya d'auketa dashi wani irin dummmmm taji yana mata kuwa acikin kunneta yayinda jiri yasoma kokarin d'aukarta ,kofar datake jingine daita ne ya taimaka ya riketa ta tsaya bisa kafafunta "shashan cin banza shasha cin wofi ..


"kad'an kikagani sannan yanzu zan fito miki da nawa true colour din, zaki san baki da wayo, zan koyar dake hankalin da iyayenki suka gagara baki yakarasa mgnr tare da cewa dan Malam matsa daga hanya na wuce shasha kawai dabatasan ciwon kanta ba, kin d'auka tsoronki ake ji ne ko me ?
ganin ta kyame guri daya taki bashi hanya yasa hannusa daya ya fixgota da karfi ya makata kan kujera, a guje ta mike tayo kansa gadan gadan ta shige jikinsa "ka mareni fu'ad ?


"an mareki me zakiyi?


" idan akwai abinda zakiyi kije kiyi, idan kuma ke kike ciyar dani daga yau ki daina stupid kawai .


"ko ban ciyar dakai ba but at least kasan akwai abinda kudina yakeyi acikin gidan nan.


"sannu hjy mariya.. ..dan Allah leave the road for me.
ta sake motsoshi tana fuskantatshi har suna shakar numfashin junansu "bazan matsa ba ,kai yanzu har ka isa kace kudina baya amfani acikin gidan saboda kai din butulu ne, daman ku maza halinku ne butulci, ko me za'a muku arayuwa wata rana sai kunce ba'ayi muku komai ba


"ki matsa

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads