Header Ads
Showing 156001 words to 159000 words out of 163596 words

Chapter 53 - YANCNKI Book Complete by Aisha Bagudu.txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1316

Ads at the middle of Article

tsotsarsu ,ina mugun sonsu " batasan lokaci da
dariya ta subuce mata ba, aiko tayi ta dry tana nuna kanta "nice aunty kuma yau?
ya kashe mata idonsa daya yana yawo da hannunwansa duka ajikinta "kin mata ni premature ne agurinki ,kinga ke kuma auntyona ce "dan Allah karka sake kirana da wannan sunan ,"wai auntyo abu ko dadin ji babu .....
"aiko baki isa ba matukar baki bari nasamu natsuwa ba, yanxu nasoma kiranki da auntyo.........


dif annurin fuskarta ya 'bace ta mike zata sauko daga kan gadon zaraf taji ya riko tafin hannuta ya fixgota jikinsa ya had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsa yana sauke numfashi tare da kyamkyameta sai ga shi ya fitar da jarabar dake cinsa..
da kyar tasamu ta bambare jikinta daga na shi tana dubansa a kidime cike da matsanancin tsoro, kare masa kallo take tun daga kasa har sama har zuwa inda jijiyarsa ke tsaye har lokacin, ganin gurin ya 'baci da ruwa spam ta fahimci abinda yayi, girgiza kanta tashigayi tare da d'aura hannuta akan sumar kanshi ,ta cakud'a "khaled jarabaka tayi over ..


ya lumshe idanuwansa kana yace "a duk kece silar wanzuwanta ,ni kaina bansa haka nake ba sai dana had'u dake .."kinga tashi ki had'a kayanki mu wuce gida bazan juri wannan takurawar ba, ya mike tsaye yana gyara zaman rigarsa ya nufi hanyar fita tayi saurin sanya hannunta ta janyoshi "kar ka fita yanzu wallahi umma naganinka zata fahimci wani abu ka d'an zauna kasamu natsuwa.


"a ina kenan zan samu wannan natsuwar da kike nufi?
"ai muddin ina tare dake haka za'a yi taganina, ni dai ki shirya kawai bama sai na dawo d'akin ba, zan kiraki ta waya ki sameni a waje, ga nama can acikin leda kici kafin na fito daga d'akin umma "wayyohhly Allah khaleed karka min hk ,karka shiga d'akin hk "wayyohlly auntyona hk zan shiga .....ya k'arasa mgnr yana ficewa daga d'akin.
zuwa na ummansa yayi sallama yashiga d'akin ,tana nan a inda take zaune tun dawowar d'akin ,tana ganinsa ta had'e rai tmkr wace aka aikowa da sakon mutuwa ,ya risina har kasa ya gaisheta hjy ya gida mun wuni lfy? a matukar fusace tace
"lfy maza tashi tashi kaje ka d'auki wancan matartaka kubar min d'aki, wannan rashin kunyar har ina?
"idan ita girmanta bai tsiya mata hankali ba, ai kai matsayinka na nmj kayi tunanin kuskuren abinda kuke yi ko dan kanwarka,
"yanzu ace anisa ce idanunta suka gane mata wannan mugun abun da idanuna suka gani fa?
aransa yace" ba zanji komai ba, kema da kika haifeni banji komai bare wata anisa umma tace "me kake cewa naga kana motsa baki ?
"no bance komai ba, kiyi hakuri hjy idan ranki ya 'baci yanzu ma zamu tafi..
idanuwa ta zaro waje tana mamakinsa "anya kuwa yana cikin haiyacinsa ba wani abu wannan yarinyar take binsa dashi ba ?
"Khaled dinta mai tsananin kunya da kawaici ,yau shine ya dawo hk akan mace "kiyi hkr hjy idan na bata miki rai "ina ,wani 'bata min rai kayi ,idan ma 'bacin rai ne, bai wuce na wancan gotai gotai din ba, sai yanzu na fahimci abinda yasa ta tattaro ta dawo gidan nan, dan kawai ta dinga 'bata min rai ne "sam sam hjy ba hk bane wallahi sajida na matukar sonki, na kuwa san bazata so 'bacin ranki ba "ni dai ban bukataci wani dogon alaye ba ,ka tashi kaje Allah ya tsare , tsam ya mike tsaye yana furta "ameen tare da yi mata sai da safe.
ya d'auki matarsa ko sallama bai bari tayiwa mutanen gidan ba suka nufi gidansu ,sai washegari sannan mutanen gidan suka fahimci bata gidan.


*********
bangaren jikin dady'n me'ad kuwa har yanzu dai sai ahankali ,dan tun sanda abun nan ya faru dashi ,bai sake samun ishashiyar lafiyar jikinsa ba, wanda yanxu har ta kai ta kawo sai a keke yake iya zama ,yayinda duk wata dawainiyarsa da kulawa da lafiyarsa a hannun fu'ad take , yanzu haka yagama shirya yadda za'a fitar dashi kasar india domin cigaba da kula da jikinsa ,duniya kenan .....
abinda ya baka dariya wata rana shi zai baka tausayi ,yau ga dai yadda karshen dady ya dawo, bakin magana ma babu sai dai duk lokacin daya d'aura idanunsa akan fu'ad hawaye ne ke kwaranya daga cikin kwarnin idanunsa, yayinda jikinsa zai yita rawa ala'mun yana son ya yafitosa zuwa garesa.


yau ma kmr yadda da fu'ad din ya saba kawo musu ziyara ,byn sun gaisa da mumy aka turo dady akan kekensa zuwa parlour'n ,fu'ad ya rusuna ya gaisheshi sannan ya fara bayani akan nan da kwanaki uku zasu bar kasar shi da mumy har ma da suhailat, kuka mumy ta fashe dashi hk shima dady yana makarkata da hannunsa da sauri fu'ad ya k'arasa ya durkusa inda yake yana mai raunana muryarsa"dan girman Allah ku daina kuka, a duk sanda nayi muku wani abu ,ku din tamkar iyaye ne gareni, babu abinda nafi bukata kmr sanya albarkanku ,ganin yadda dad'y ke k'okarin motsa hannunsa yana kuka, yasa fu'ad ya kamo hannun ya d'aura bisa kansa " ka daina kuka dady nasan nadamar abubuwan da suka fara kakeyi tare da son neman yafiyata, wanda ni tuni na yafe maka...
cikin wani irin yanayi na tausayawa mumy ta tashi tashige d'akinta, irin abinda tayi ta nusar dashi kenan ,yaki ganewa, ranar nadama mara amfani, dan Allah ma yasa fu'ad din d'an halak ne..
bayan tafiyarsu kasar india da wata uku me'ad ta haifi santala santalar yaranta duk maza, masu kama da mahaifinsu sak tmkr an tsaga kara, dan babu abinda suka d'auko nata, haka jama'a sukayita tururuwan zuwa barka, fu'ad kuwa tunda aka haifi yaran yake ta barnar kudi kmr bai san zafinsu ba, ranar suna yara sukaci Muhammad da ediris, wato mahaifinsa dana me'ad,dan murna har da kuka me'ad tayi saboda kwata kwata batayi expecting zai mata wannan karar da hallacin ba ,tun kafin suna take binsa domin tasan sunan da za'a sakawa bby yace "tabari ranar suna taji, a she suprise yake son yi mata, ta rungumeshi a bayanar nasi tana cigaba da kuka "nagode nagode abban NASREEN har Ban san irin godiyar dazan maka na go.....
rufe mata baki yayi ya kamo hannuta zuwa d'akinta inda mai make up ke zaman jiranta, ya zaunar daita yana share mata hawaye "yanzu ba lokacin kuka bane lokacin farinciki ne sannan ya dubi yarinyar da zatayi mata make up yace "ki tsarawa matata kuma uwar gidana make up mai kyau irin wanda ba'a ta'ba yin irinsa ba mutane dake d'akin suka sa driya ,kafin ya bar d'akin sai dayayiwa mai make up alert din dubu dari cass.


anci ansha ,an raba kayan savinias iri iri mai d'auke da hotunan yaran, haka ma nasreen tayi kyau sosai cikin doguwar rigar gerner dinki a shape ,duk inda tabi a harabar tampatsetsen gidan kallonta ake, yarinyar na da matukar kyau mai d'aukar hankali, duk inda tabi kallonta mutane suke hakan yasa doctor din dake kula da lafiyarta wato almustapha ya janyo hannunta zuwa wani bangare daban, dake zagaye da shuke shuke suka zauna, sun d'auki awani agurin batare daya ce mata komai ba illa idanu daya tsura mata yana son nasreen acikin zuciyarsa sai tayi kankanta dayawa kwalkwauwarta bazata fahimci abinda yake d'auke dashi ..


wannan haihuwar da'akayi fuad tmkr k'arin arziki ne garesa, domin duk abinda yasa gaba sai ya zamo alkhari garesa, a halin yanzu ya mallaki company guda biyu mai d'auke da suna yar gaban goshi wato NASREEN pension management limited da NASREEN manufacture nigeria limited...
bayan wata uku me'ad ta tattara kan yaranta har da mijinta farinciki rayuwarta sanyin idaniyanta suka nufi kasar india domin dubo lafiyar mahaifinta.


***********
cikin sajida ya tsufa da kyar take iya d'aga kafafunta yau tana zaune a parlour'n tana shan kankana, sai ga Khaled yashigo yace mata "auntyona albishirinki tace goro yace "dady fa ya gida min wani katafarin gidan mai da gida acikinsa yace na koma can ,a yanzu dai ina da gidan mai da gida nawa na kaina da dady ya mallaka min kyauta, a gaban shaidu ya damka min takardun gidan man da komai ai sajida nagama jin haka sai ta mike da murna ta rungume khaleed ajikinta tana tayasa murna yace "gobe zaku je ku gano sannan mu wuce gidan dady ayi masa godiya har shamsiyya na yiwa sadik mijinta waya yabarta tazo "bari naje nagayawa umma zance zuwa gidan dady gobe, Allah yasa ta amince "Sajida tace ameen dai kasan halin umma kila tace babu inda zata.
khaleed ya fita yana cewa zata yarda Inshaallahuu.


koda ya isa gidan kai tsaye d'akin umma yashiga ya durkusa agabanta ya gaisheta sannan ya sanar mata cewa za'a je gidan alhji aliyu ayi masa godiya abinda yayi masa wato ginin katafarin gidan mai daya gina masa na milioyoyin kudi kuma kyauta.


cikin ikon Allah umma tace "shikenan Allah ya nuna muna goben sai aje.
da gari ya waye shamsiyya batazo ba sai cewa tayi wai abi ta gidanta a d'auketa sai a tafi, haka banda khaleed yaso ba, ya biya saboda gudun 'bacin rai ummansa, bancin hk sai dai kartaje khaleed ne ke tuka motar suna zuwa sai umma ta cewa Sajid "sai ki fito ki kirata.


khaleed ya duba yaga yadda sajida ke zaune da kyar tashi da kyar ga tsohon ciki yace " umma bari dai ni nayi kiranta ta fito, yashiga gidan yasame kwance shame shame kmr ruwa yace "sai ki taso mu tafi.


tace "uhmm ai ni zatona ma an fasa danaga shiru shiru baku zo ba "
tsaki yayi yace "idan kina da niyyar zuwa kya samemu a mota ya fice haushi take bashi saboda taya umma kiyayyar sajida datake ,nan dai tagama nuku nukunta ta shirya ta fito tashiga mota suka kama hanya ,umma da aunty amarya da hjy babba kawai ta gaisar ,ta share sajida.


itama sajidar tayi mata banza dan tafi jin duk wani abinda take ji, domin idan takamarta jin kai ne tafita gidan ta tarar , duniya ce ta maida ita hk .
suka hau kan titi acan gurin kirikiri express aka gina gidan man mai d'auke sunan shalele oil and gas suna zuwa suka duduba suka ga komai da komai har cikin gidan suka shiga komai an zuba na more rayuwar duniya, sai umma tace "yaushe za'a bude shi kuma gidan man ?


yace "a satin za'a bud'e shi tuni an dibi ma'aikata wanda suka dade da gama karatu babu aikin a hannunsu ,umma tace "to Allah ya taimaka yace ameen ,zuwanmu uku da abbana ma, ko jiya munzo .
tace eh ya fad'a min nan dai aka taru aka yi addua sannan yace to mu wuce gidan alhajin sukace to..


Tun daga ganin irin kyautar da mahaifin sajida yayi masa ,ya lura jikin umma da shasiyya ya fara yin sanyi Dan ganin tsarin gurin ,shi kansa yasan wannan kyautar da alhj aliyu yayi masa ba Dan komai bane sai Dan saboda tilon diyarsa, to Dan me shi bazai riketa amana ba da hannu biyu biyu ba, koda kuwa ummansa da yan'uwasa basa sonta .


Sun zo shiga mota sai shamsiyya ta cewa sajida "malama bamu yarda da shiga gaban mota ba ,a dawo baya kawai, sajida tayi murmushi yake tace" ai kuma kinyi kad'an ke din in zaki unguwa ba shigewa kike gaban motar mijinki ba ko watace daban ke shiga?


Aunty amarya taji dadin abinda Sajida ta fad'a mata, tace "ato gara dai kema ki dinga ramawa,da ita wannan batasan matsayinki na yayarta ba, umma tace ai baza'a iya kada shasiyya agurin mgn ba koda ta rama tunda bakinta kmr Reza yake .
Nan sukayita dry suka iso gidan kowa cike da mamakin had'uwar gidansu banda Khalid da sajida domin sun San gidan ciki da wajensa .
a katuwar barandar adana motoci ya faka ya fito yace su fito duk suka fito suna kalle kalle shamsiyya kam bud'e baki da hanci tayi tana kallon kaloli motoci daban daban tmkr sai dasu akeyi, tayi mamaki had'uwarsu ,sannan suka shiga ainihin gidan.


A dankareren parlour'nsa suka sameshi zaune shi da aunty nadiya suna kallon tauraron Dan Adam yana ganinsu ya Mike da murnarsa ya bawa Khalid hannu tmkr ba surukinsa ba .


Shi haka ra'ayinsa yake tun akan emran har zuwa Kan Khalid, tun Khalid na nokewa har ya Saba da haka yaja khaleed suka shiga wani bangaren sannan yace yayi na'am da gidan man ko?
Khalid yace haba murna kai ai wato dady babu abinda zamu ce maka sai godiya.


Dady yace Khalid ni ne da godiya ka auri tilon diyata ,ka bata soyayyar gaskiya abinda yake da wuyar samu ,uwa uba ka sauya mata rayuwa ta yadda ko nan gaba zata tsinci kanta cikin halin rashi ba fata ake ba zata yi hakuri ,komai na maka Khaled ban fadi ba Khalid yayi masa godiya sosai sannan suka fito suka gaisa Khaled ya bambace masa ummansa da aunty amarya da hjy babba wace itace uwar gida agurin abbansa.
"wannan itace mahaifiyata umma wad'an nan kuma abokan zaman tane ..yayi kari dacewa aunty amarya itace uwar d'akin sajida domin ita ummana tana kunyar sajida saboda ni Dan fari ne agurinta, Dan haka duk wani kuji kuji da aunty amarya takeyita acikin gidan mu wannan kuma kanwatace shamsiyya..


Dady yaji dadin wannan Abu sosai sajida kam tuni tashige kitchen shan kayan kwadayi ,dama kuma musamman dady yake ajiyewa saboda ita, tun tana yarinya haka take da son shan zaki kuma har bisa ga yanxu data girma bata daina ba umma ce mai cewa "wai ni ina sajida ne ?
Tun da muka zo banganta ba.
aunty nadiya tace tana kitchen Jim kadan sai gata da kayan ciye ciye niki niki kala kala ta kawo lemun kala uku tazo ta dire tazo jikin mahaifinta ta zauna kmr wata yar yariya aunty amarya tace wai ni sajida ko ciki zaki koma ne ?


Umma tace barta ai ganinsa take kmr uwa aunty nadiya tace wannan ma kadan kuka gani indai sajida ce, nan dai suka zauna suka ci suka sha suka tun batsa atakaice dai anan suka yini saboda dadin zama gidan kmr kar su tafi ga sanyi ac ga jin dadi ga komai enough ba kmr gidansu ba da komai makonsa akeyi.
byn sunyi sallah la'asar sukace zasu wuce dady ya kawo dubu dari dari ya basu su 4 sannan ya dubi sajida yace mata "na fada miki ki fad'a min abinda kike so kafin ki haihu kin ki ko?


Tace dady "ni bata abun bukata nake ba nafi son nasamu lfy kaina tukunna.


Dady yace Eh to kinyi gaskiya kema anan Allah ya raba lfy ..ai babu wata sallah da zanyi batare Dana roka miki Allah akan yasa ki sauka lfy ba "nagode dady su umma fa jiki yayi sanyi sosai ganin irin soyayyar da mahaifinta ke nuna mata Wanda ya kasa boyewa ,ubanta ma kenan inga uwarta in da tana raye?
A wannan halin da umma ke zaune cikin gidansu sajida cikin alfarma gatanta kashi sabain acikin kiyayyar da take mata ta kau ..


**********
Bikin kabir da najma ya yazo me'ad itace Kan gaba a komai ,sakamakon mika mata ragamar komai da mijin nata yayi , domin komai da ango ne zai yi gurin biki fu'ad ne ya d'auki nauyi ita kuma me'ad ta dauki nauyin siyowa ,yadda fu'ad yake nuna damuwarsa da bikin haka itama ta zage take nuna bajinta ,duk wasu kawayenta sun hallarar a hall har sajida tazo ,sajida na tsaka da biki sai nakuda ta tashi ba, kawayenta dake tare daita sukayiwa mijinta waya sajida babu lfy, a rude Khalid da dady suka iso kowa da motarsa daban suna zuwa dady yace me yasameta ?


Akace nakuda ce yace maza a tafi hospital suna kokarin kamota sajida ta Westske ta dawo normal tace akaita gidan kawai dady batare da yin mutsu ba yace ayi gidan daita suna shiga gidan zamanta keda wuya ciwon ya dawo sabo zanga zanga aunty nadiya dady sukayi tsaye akanta aunty ,nadiya tace dady kamamun ita my kaita d'akina dady yace to ya mike da sauri ,Khaled kam ya bar dady akan lamarin domin dady yaki bari ayi masa karar minti daya ,dady kmr yayi kuka hk ya dinga ji , mahaifiyar sajidar ce tazo masa arai , a lokacin haihuwar sajida da yadda tasha bakar wahala, daga karshe rai yayi halinsa byn ta haifeta.
acan dakin kuwa sajida iya dauriya tayi daga karshe ta fashe da kuka ta rike hannun aunty nadiya da iyakacin karfinta wayyo aunty zan mu....


ai tun kafin takarasa Cak dady ya d'auketa yasata a motarsa yace Khalid da aunty nadiya su biyo bayansa ,wani had'ad'en asibiti ya nufa daita yana isa batare da bata lokaci ba suka amsheta .


Khaleed da dady aunty amarya da aunty nadiya suna waje a tsaitsaye sunyi jigun jigun domin jin abinda zai biyo baya jin kadan sai ga wata nurse ta fito da faraa tace musu "bayin Allah Allah albishirinku .


Gabadaya suka ce "ya akayi ?
Ai ta haifo danta santalele yana nan cikin koshin lfy mai kama da wannan sak ta nuna Khalid dake tsaye, nan take suka daga hannuwansu sama suna mai godiya ga Allah daya basu wannan karuwar nan da nan suka shiga buge bugen waya domin hankalin kowa ya kwanta nan dai suka zauna har aka kaita dakin Hutu.


Ai ko babu babba babu yaro kowa rige rigen shiga yake yaga sajida tana ganinsu ta sakar musu murmushi suka zagayeta anai mata barka da sannu, sanna suka d'auki bby kowa sai ganinsa yake bbyn kyakyawa kmr shi yayi kansa yayi farin uwar yayi ,kamanin uban sak komai NASA na Khalid ne illa fari kawai daya d'auka

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads