Showing 33001 words to 36000 words out of 171869 words
Chapter 12 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
"Nasanta Nasan wacece ita" nabata amsa dasauri ta ɗagoni tace.
"Ke marmee aina kika santa?"
"Babane ya faɗamim wacece ita kuma yacemin sunanta ya sakamin duk wani abinda yafaru ya faɗamin kuma nace masa shine yayi kuskure a zaman gabaki ɗaya" mama ta zaro ido tace.
"kehh ma babannaku kika cewa yayi kuskure?" na jijjiga mata kai alamun tabbatarwa tamun danƙwalo haɗeda faɗin.
"Ungo naki" naturo baki nace.
"Toh Mama fisabillihi idan ba'a faɗa masa yayi kuskure aka faɗa masa abunda ya kamata ya gyaraba ya gyara a'ina kike tunanin za'a samu maslah? Karkuga Baba yana nuna kamar bbu wata damuwa alamunsa ya nuna deep down cikin zuciyarsa akwai abunda yake damunsa, idan bai tashi yayi yaƙi da lamarinba ba fata akeyiba sai kiji ana cewa baida lafiya gara ya fuskanci komai asamu mafita. mama tace.
"Toh naji uwar ƴan sanin dai-dai tashi kitafi makaranta na miƙe nayi mata sallama nafice." ina fita tanufi ɗakin Baba ganin baya cikin yanayin damuwa yasa hankalinta ya ƙwanta. Tashiga ta zauna ta zauna sai bayanda ta daɗe sannna tace.
"kunyi magana da marmee ce?" Baba yace munfi awa muna magama da ita. Saida taɗanyi shiru sannan tace.
"Danasan zata tambayeka abunda ya faru a shekarun baya dana ƙwaɓeta batasan yanda lamarin yake damunka bane shiyasa ta tayarda zancen" Baba yayi dariya sannan yace.
Zancen nayi da ita nagano kurakuraina kuna nasanu mafita in sha Allah daga yanzu babu wani abunda zai sake ɗagamin hankalina komai ya wuce yanzu zamu fuskanci abinda zai tunkaremu gabane kuma yarannan zasu ɗawo ɗakinki da zama Extra room dake ɗakinki su tare acan ki saka musu idanuwa sosai idan sukayi ba dai-dai ba kiyi musu faɗa kiji aranki kamar Marmee suke" Mama tace.
"toh shikenan in Sha Allahu zanyi hakan" Suna zaune wayarsa tafara ruri ya duba batareda ya ɗaga ba ya dubi Mama yace.
"Zaki iya tafiya zanyi magana" miƙewa tayi tafita amma tana tunanin akwai wani abunda yake farawa ga fitarda yayi jiya zazzafe gashi yanzu zaiyi waye yanemi privacy wanda bai saba hakanba duk wani abunda zaiyi agabanta yakeyi koma menene."
Ƙarfe biyar da rabi 5:30 aka tashemu dan haka kafin muzo gida 6:00 tayi dan ahankali muke tafiya muna shan soyayyarmu nida Hamma har mu iso yana driving a hankali cikin ƙwanciyar hankali. Bayan sun sauƙeni banshiga gidaba saida naga tafiyarsu danji nake kamar nabisu hirarda mukayi bata isheni ba a kullum soyayyarsa ƙaruwa takeyi araina idan muka haɗu bamason rabuwa"
Najuya na shige gida ina shiga wani sihirtacce kamshin turare ya bugi hancinta bata taɓajin makamancinsa ba kuma batayi tunanin anan duniya akwai wani turare mai makamancin kamshin wannan ba har saida yanzu tayi arba dashi.
Zaynab Alabura
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
A harabar gidanmu naci karo da wasu mutane guda biyu masu girman jiki suna ɗan zazzagayawa sai can gaban falon Baba ma wasune suna tsattsaye. Motocine acikin gidan dukansu ɓaƙeƙe masu baƙaƙen tinted.
sannu kawai nayi wa mutanenda suke tsaye na shige ciki kai tsaye ɗakin Mama na wuce na shiga da sallama Mama tana can ciki dan haka bata jiyoni ba saida na sada da cikin ɗakin na shiga dasauri ko cire jakan bayana banyiba nafara jero mata tambaya.
"Mama Baba yayi baƙine? Suwaye sukazo wajansa naji wani ƙamshi tun daga ƙofar gida, kodai Mummy ce tazo" Mama tace.
"ikon Allah wacce ɗaya zan amsa cikin tambayoyinki Marmee?" cikeda ƙaguwa nace kowacce ma inaso ki amsa"
"Toh naji tashi kicire kayanki tukunna" na miƙe nacire jakar bayana na ajiye gefe nacire Hijab na linke sannan na cire rigata ta zaman dagani sai farar vest ɗinda ke ciki dai wando uniform nace.
"Mama amsafa nake jira"
"ke nimafa bansan wanda sukazo wajan Babanku ba nadai san yayi baƙi bana tunanin cewa Mummy ce duk da ko shigowa ta cikin gida basuyiba tacan gaban shashinsa ya buɗe musu ƙofa bamusan wasu irin baƙi bane amma masu muhimmanci ne kuma ƙamshinda kike magana muma haka muka jishi ya karaɗe duk illahirin gidannan. ta ƙarasa da faɗin.
" tashi kicire kayanki kiyi kici abinci yanzu sai kiji ana kiran magrib" Na sake gyara zamana nace .
" nifa banajin yunwa" saida ta kalleni tayi nazarin wani abun saikuma tace.
"kwana biyu idan kika dawo daga makaranta sai kice a ƙoshe kike a'ina kike samun kuɗinda kike sayan abinci? Nasan dai bakya tafiya da ishesshen kuɗinda zakiyi amfani dashi daga wata ranama zallan kuɗin transport kike tafiya dashi"
"Mama bana faɗa miki ba? Maryam ke ɗaukana tana dawo dani rana ɗai-ɗai ne bata zuwa ɗaukana"
"Toh kardai hidimar tayi yawa Marmee wata rana kiringa cemata tana zaunawa kina dawowa da kanki wata rana duk yanda kuke da mutum idan kafiye sake jiki ace koda yaushe saiya yimaka wata rana za'a gaji amma idan ya kasance kina jan jiki sai komai yazauna dai-dai sai tafi ɗaukin zama dake"
"Toh" Kawai nace mata natashi nacire sauran kayan jikin na sanya doguwar riga na yafa ƙwalinta na fito, kai tsaye nawuce ɗakinmu nasamu su Anty fadeelah harsun maida kayyayakinsu sun shirya a sirf nashiga da sallama nazauna. Sannan nadubi Anty fadeelah nace.
"Anty fadeelah kinga nacika maganata koh? Banace miki dama nayi alƙawarin samo mafita ba" ta kalleni ta yatsine fuska haɗeda faɗin.
"Dallah can ba ɗatsu dasafe shareni kikayi saboda kunyi faɗa da Aysha ba" na zaro ido nace.
"Wa ni?" A'a nifa ban shareki ba"
"Uhm eh ai kin kulani da kika shigo" na tura baki nace.
"Nifa rainin hankaline banaso shiyasa dana shigo kikaga banyi maganaba gabaki ɗaya" Aysha da tazo har wuya ta miƙe tana faɗin.
"wace ƴar rainin hankalin"
"wacce ta tsargu nabata amsa" ta yiyo kaina dasauri ina ganin haka natashi nafara neman guduwa haka mukayita zagaya ɗakin ita bata haƙuraba nima banbari ta kamani ba. Anty fadeelah kuwa yanda kikasan bata ɗakin ko kallonmu batayi ba tanata danne-danne a wayarta, dana gaji ta zauna kan kujera na ɓata rai amma hakan bai hana aysha ƙarasowa yanda nakeba ta kifamin ranƙwashi nan da nan idanuwana suka cika da hawaye nayi narai-narai zanyi kuka ina shafa wajan dan naji zafi sosai. tabar wajan tana faɗin.
"Sa'arki ɗaya yau kinyi convincing ɗin Baba ya hanamu tafiya dasaina miki dukan rashin kunyarda kikayimin" na ɓata rai sosai na turo baki ina faɗin.
"Danace miki zan sanayashi ya hanaku tafiya kin ɗauka wasa nake miki ai ɓatamin rai kikayi yasa namiki rashin kunyar" a daƙile ina kallon gefe kamar wanda aka sankani dole nace.
"Kiyi" saida na sake ɓata rai sannan nace.
"Haƙur" kamar bata jiniba kusan 5minute dayin maganata itama tace.
"Nima haushin tafiyarda zanyi atunanina Baba bazai iya komai akaiba yasanya na faɗi abunda nafaɗa idan zaki iya kiyi haƙuri dannima Babana ne" Da mamaki nace.
"Idan zan iya?"
"Uhum" tace haɗeda jinjigamin kai dan tabbatarwa na miƙe ina faɗin.
"amma kekam kin iya rainin hankali wallh" Anty fadeelah takamo hannuna tace.
"Zonan zauna" na zauna sannan tace.
"kinga wannan" ta nuna Aysha tacigaba da faɗin.
"Karki biye mata zafin kaine da ita nima kullum haka muke kwashewa da ita bata taɓa admitting tayi ba dai-dai ba ko ta yarda akan tayi ba dai-dai ba bazatayi miki proper apology ba so shareta" Na taɓe baki nace.
"like mother like daughter" sun gane abunda nake nufi Anty fadeelah ta fashe da dariya Aysha tataso ina ganin haka na kanƙame Anty fadeela dan ban manta da zafin fanƙwashin ɗazu ba. Anty fadeelah tace.
"kinsan Allah karki taɓa yarinyar nan. Idan kika taɓata ranki zai ɓaci. ƙarya tayi? Ba halinku ɗaya da Mummyn ba" Ayshan ma dariya tasaka tana faɗin.
"Zancennan kamar yaje kunnen Mummy"
"Dan Allah karki fasa" inji anty fadeelah. Ganin takoma tazauna yasa na saketa. Tace.
"Kekuma ga azabar tsokana ga masifar tsoro" naturo baki kawai bance komaiba.
kiran sallar magrib ne ya tashemu dake nasan da Magrib ana dafawa Baba shayi yasa ina idarwa nafito. Mama tacemin bai fita sallah ba da baƙinsa sukayi aciki. Amma yakirata awaya yace nadafa shayi akai masa amma yace dayawa yakeso wanda zai kai 8cups dan haka na haɗa ruwan shayin na zuba tea spices ɗinda ake masa amfani dasu aciki ina zaune harya dahu na tace na juyeshi cikin chinese traditional breakable mug mai ƙananun kofuna na haɗe a tray ɗin nayi ɗakin Mama dashi. mama tace na miƙa masa saboda akwai baƙi ciki kuma bazata iya Shigaba nima banaso nashiga dayake akwai ɓaki amma babu yanda na iya haka naɗauki tray ɗin na nufi ɗakinsa dashi a bakin ƙofa ma tsaya nayi sallama."
Jin muryata kusa dashi ya sanya zuciyarsa tafara bugu dasauri yashiba yanayinda bai taɓa tsintar knsa a irin yanayinba Baba ya amsa sallamar tare da wasu muryoyinda Bansansuba sannan aka bani izinin shiga" kaina ƙasa na shiga ciki dake naga alamun mutane ya sanya na zagaya ta wajanda na hangi Babanmu har lokacin ban ɗaga kaina na kalli mutanen ɗakin ba saida na isa gabansa na ajiye tray ɗin hannuna na. Sannan na gaisheda mutanen ɗakin batareda na ɗaga idanuwana naba."
Idanuwa ya tsuramin ya tsinci kansa awani irin yanayi da bazai iya misaltashi ba yau gashi ga abunda yakeso yake killacewa da duk wani ƙarfi da ikonsa waje ɗaya bai taɓa samun kusanci dani irin haka ba ganin kusan da yayimin ya sanya zuciyarsa take ƙara cika haɗeda lumtsuma acikin soyayyata. Baba yace.
"Marmee andawo?" na jijjiga kai na faɗaɗa fara'ata nace nadawo Baba tun ɗazu naga kanada baƙine"
"Eh nayi baƙi shiyasa nace adafa shayi dayawa sannan kiyiwa yayyunki magana sufito kuyi aiki nafaɗawa mamanki duk abunda za'ayi amma most importantly kisaka hannu cikin aikin kafin dare yayi sosai kugama komai na amsa sannan namiƙe gabaki ɗaya falon cike take da jami'an tsaro hakan ya tabbatarmin manyan mutane ne a cikin falon ban kalli yanda suke zauneba nafice daga falon.
Ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali yanda babu wanda ya iya jiyoshi sai yanzu da yasake tabbatarda ƙarancin shekarunta. yarintarta ta bayyana afili anya yarinyar man batayi ƙaranci ma abunda yake shirin aikata mata ba kuwa? Amma zuciyarsa bazata iya haƙuri ba dan tayi iya haƙurinda zata iya.Baisan yana mata irin wannan soyayyar ba har saida ya ɗaura idanuwansa akanta yanzu kuma daya ganta kusa dashi zuciyarsa ta sake tabbatar masa da irin ƙaunarda yake mata. Zuciyarsa tayi rauni ganin yarintatta sharaf afili amma akan cikar ƙudrinsa bbu gudu babu ja dabaya there's no going back amma dole yasake tsari akan wannan lamarin zai nemi wata mafitard bazata jawo masa danasanin nemota ba, zaibi hanyarda hankalinsa zai ƙwanta koda baya kusada ita dan haka ya juya yadubi Baba cikin harshen turanci yace.
ina shiga nasamu Mama nace.
"Mama Baba yace zamuyi aiki inzo in sameki"
"Eh yanzu Yayanki yadawo daga aika saiku fito kufara aiki small chops zakuyi kawai sai roasted chicken Babanku yace kar tayi taste dayawa Sai natural Hibiscus drink shikenan yace bayason kuyi dare kufito kufara aikin dawuri"
"Nayiwa Su anty fadeelah magana muka fara aikin munyi dare sosai kafin muka gama muka zubasu a warmers sannan muka shige ciki a falon Mama muka zaune muna hira daga nan da mungama zamu shige ciki saboda mundawo nan da zama" Yaya Habibu yashigo ya zauna na dubeshi nace.
"Nikam wasu irin baƙi Baba yayine? Naga gidan gabaki ɗaya yana cikin tsaro" Ya kalleni kamar bazai tanka ba kuma sai yace.
"Masu neman aurenki ne" na zaro ido haɗeda faɗin ni kaza.
"Angodewa Allah dayasa kikasan ke kaza ce" yafaɗa ya dake naɓata rai sosai nace Mama kinganshi koh?"
"Aysha tace ke sai bala'in tsokana da an taɓaki kifi kowa rikicewa" Habib ya saka hannu ya mangari kaina yana faɗin.
"Ni dama dagasken neman auranki sukazo Su tataraki su tafi kin addabi kowa"
ganin mama ta ƙyalesu suna tamin tsiya ya sanya na tashi na shige ɗakinda yanzu shine zai zama namu. Ina shiga nahau online Hamma yana ganina online ya biyoda kira.
"Nace Hamma bakayi bacci ba?"
"Uhum yaushe zan iya bacci bayan banji muryarki ba? Nace sorry Hammana na saka jira koh? Baba ne ya samu aiki sai yanzu muka gama nima inannan ina tunaninka"
"Eyyerh sorry Babyna Kingaji kenan?" dasauri nace.
"Nagaji sosai"
"Nazo namiki tausa?" na saka dariya batareda nace komai ba.
"Toh yaushe zanzo mu gaisa da Baba?" nayi narai-narai kamar wanda yake kallona nace.
"Hamma ba munyi sai nagama wannan semestern ba?"
"Gaisuwa fa kawai nace menene acikin gaisuwa? Kafin ki gama yakamata ace ansanda zamana yanzu haka nasan kaff gidanku babu wanda yasan dani kinmun adalci kenan? Abar wannan ma idan kungama exam na wannan semetern nazo wajan Baba sai yaushe kuma maganar aure?" cikin rashin damuwa nace.
"idanna cika 20yrs zuwa 22"
"Bazan iyaba ina buƙatar nayi aure baby ina buƙatar ki kusa dani. Kinsan yanda nake daurewa kuwa idan ina tare dake? jin yanda yanayinsa ya canja sai naji bbu daɗi sam banason ɓata masa rai dan haka cikin rarrashi nace.
"Shikenan Hammana nayarda da zarar kazo wajan Baba kai tsaye kayi masa maganar aure amma dan Allah kabari saina gama exam na wannan semestern" murmushi yayi danake iya jiyo sautinsa yace.
"Shikenan Baby nayarda zuwa ƙarshen semestern nan amma da zarar lokacin yayi ahaɗe za'ayi magana da aurenmu gabaki ɗaya dan haka kishirya tarɓana nan bada jimawa ba amatsayin mijinki" murmushin jin daɗi nayi sam tunanina bai kawomin abunda yake nufi da zancenda yayi ba saida naji yacigaba da faɗin.
"Ba ƙaramin shiri zakiyi ba dan mijinnaki nada buƙata sosai wannan dalilin yasa bana kula ƴan mata har saida nasamu wacce hankalina ya ƙwanta da aurenta. inada yaƙinin zubinki zaiyi dai-dai dani ina nufin zaki iya ɗaukar buƙatata" shiru nayi saboda maganganunsa sunfara wuce ƙarfin ƙwaƙwalwata ban iya dakatar dashi ba nayi shiru kawai ina sauraronsa ga dukkan alamu ya buɗe zuciyarsa ne kawai yana fitoda abubuwanda yake cikinta daga ƙarshe tausayinsane yayi matuƙar kamani sai nakeji kamar naja masa lokaci da nisanda bazai iya ɗaukaba. Ina cikin sauraronsa na kara wayar a kunnena haɗeda lumshe idanuwana mama tashigo ɗakin dasauri na ɗauke wayar daga kunnena na danneta yanda bazata gantaba nayi tsuru-tsuru kamar wata maras gaskiya. tana kallona ta fahimci rashin gaskiya a tattare dani cikeda kallon tuhuma tace.
"me kikeyi ke kaɗai aɗaki gabaki ɗaya ƴan uwanki suna ciki?" na daburce narasa abunda zan faɗa tace.
"Danna waya kikeyi koh?" ajiye wayarnan kifito bakida aiki sai danna waya ku ɗauki warmers ɗinnan kukai motoci babanku yace baƙin zasu tafi, dasauri na miƙe araina ina faɗin yau ƙwata-ƙwata ma ban danna wayarba sai yanzu nasamu lokaci amma Mama tace banda aiki saina danna waya.
Miƙewa nayi na fice muka ɗauki kulolin muka nufi harabar motocin muna zuwa suka buɗe boot na motan muka zubasu. Ji nayi kamshinnan yayi kusanci dani sosai kamar datsu da nashiga falon Baba jikina yabani ana kallo na na juya dasauri dan ganin mai kallon nawa."
Zaynab Alabura.
Wannan littafin na kuɗine kibiya Ki karanta ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Mutanen dana gani a harabar farfajiyar gidanmu sune suke kallona ga dukkan alamu wata magaaar sukeyi akaina amma ina kallonsu sukayi saurin canja akalar yanda suke kallo sukayi kamar yanda zan yarda wani wajan suke kallo ganin haka yasa kokonta yashiga raina nace may be wani wajan suke kallo kusa dani dayasa naji kamarni suke kallo juyawa mukayi gabaki ɗayanmu da niyyar komawa ciki kamshin turaren nan yasake busowa sai alokacin na lura daga falon Baba kamshin yake tahowa nan mukayi cikin amma zuciyata tacika dason ganin wannan mutumi mai kamshin naso ace dana shiga falon Baba ɗazu dana ɗaga idanuwana na kalli yanda mutannen suke nasan dole zan gane wanda yake wannan kamshin kaamr yanda ƙamshinsa yafita daban nasan dole haka shima zai kasance na daban. Muka koma falon Mama nidai ina zaunene amma harga Allah waya nakesonyi da Hamma dan hirar da sukeyi bawata armashi takeyimin ba.
A hankali na suɗaɗe na shige ciki ina zuwa na ɗauki waya na kira lambar Hamma saida takusa katsewa ya ɗaga. Yana picking nace.
" Sorry Hammana i kept you waiting mama ce tashigo takirani shiyasa" kamar wanda yake kallona ya jijjiga kansa yace.
"It's okay nima wanka nashiga sai naji ƙarar kiranki na fito na ɗauka" nace.
"Toh toh kagama sai muyi waya"
"Nagama ai bawani daɗewa nakeyiba tunda ni kaɗai zanyi kayana bakya tare dani dama kina tare danine saina ɗauki tsawon lokaci aciki. Bayan munshiga wanka we'll make love in there sannan muyi wank..." Dasauri na ɗaga wayar a kunnema jin maganar tayimin nauyi gabana sai faɗuwa yakeyi Sam Hamma bayajin kunyar sakin Magana idan aka ganshi kuma baza'a taɓa tunanin zaina magana hakaba. Amma wasa gaske Hamma akwai sakin layi. Kodan yaɗauki yardarsa gabaki ɗaya yaɗaura akaina ne yasanya baya kunyar faɗamin abunda yake ransa. Na maida wayar kunnena na jiyoshi yana faɗin.
"kinyi shiru are you there?"
"Uhmm inaji"
"Nop bakyaji nasan kin ɗaga wayar a kunnenki Baby kunyarki tayi yawa zaki bani aiki ba ƙarami ba" Cike da shagwaɓa nace.
"Nace Hamma kana sakin layine dayawa"
"Baby idan ban saki layi a yayinda nake tareda keba aina kikeso nasake?" cikeda Kunya nace kana Sakayawa Hamma"
"Uhmm-Uhmm nidai kibarni nabuɗe cikina ayanda nakeca ikon yin hakan gara kisan irin mijinda zaki aura tun yanzu ki shirya tarɓata ayanda nake"
"Uhm" kawai nace. yacigaba da magana wasu na iya amsawa wasu