Showing 18001 words to 21000 words out of 171869 words
Chapter 7 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
10
*LAST FREE PAGE"*
Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?
Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*
*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*
INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤝 WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!
TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).
WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!
BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.🤝
********€€
Maida Hannuwa na nayi baya sannan nace.
"Maryam tana jirana" ban ida magana ba wayata tafara ruri na ɗago na kalli wayar naga Sunan Babe❤️ Yanata harbawa ajikin wayar step biyu yayi baya ganin gabaki ɗaya jikina rawa yakeyi saboda kusancin da mukayi yayi yawa, miƙamin hannunsa yayi na kalleshi cikin rashin fahimta dayaga kallonda nake masa sai yace.
"Bani wayarki" miƙa masa wayar nayi ya amsa idonsa nakan wayar batareda y ɗago ya kalleni ba naji yace.
"PIN" nagane abunda yake nufi dan haka na faɗo masa pin ɗin wayar yashigarda a wayar ta buɗe masa bansan abunda ya shiga ba kawai naga yasaki wani ƙasaitaccen murmushi mai sauti miƙomin wayar yayi nasa hannu na karɓa idanuwana suka sauƙa kan abunda yake kallo numbersa da nayi Saving da Hamma harda heart agaba hakanne ya sakashi murmushi, kunyace ta lulluɓeni kamar na nutse cikin ƙasa, murmushi yasake yi ganin yanayinda nashiga, Cikeda zoyala yace.
"You have my number already so basaina saka miki ba" yace.
*In azuwa* duk in atsaye ko motsi banyiba ya juya zuwa ɗakinsa ya taho hannunsa ɗauke da wata ƴar ƙaramar waya mai masifar kyawu ƴar siririya ya miƙamin na kalleshi da rashin fahimta. Miƙamin ya sake yi ban karɓa ba yace.
"ki karɓa da ita zanna kiranki banaso na takuraki da wancan wayar" jijjiga kai nayi nace.
"Bazaka takurani ba kakirani da ita kaw.... Maganata ta maƙale yayinda na tuno cewa ana bibiyar wancan layin, jikina yayi sanyi nayi ƙasa da kaina banason abunda zai raba tsakanina da Hammma yanda nakejin soyayyarsa acikin raina kuma banason na amshi wayar dan bansan mai zancewa Mama ba Iya ƙoƙarinsu sunayi akaina gani nakeyi idanna karɓa zasuga kamar ina kallon gazawarsu ne dan bazan ya ɓoye musu wayarba,
Hannuna naji ya kamo ya sanyamin wayar yace.
"idanna sake miki kyauta kikaƙi karɓa raina zai ɓaci. Kinaso raina ya ɓaci?" dasauri na girgiza kai yace.
"okay tOh kina jin maganata kinji?" na gyada kai yace.
"You can go zamuyi waya" nan ma kai na gyaɗa masa nafice daga ɗakin. ina fita na sauƙe ajiyar zuciya wani irin sanyi nakeji araina kamar wanda aka sauƙemin wani nauyi sai nakeji kamar amafarki wai yau Hamma ne yake bayyana soyayyarsa gareni?" sai nakeji kamar nafi kowacce mace sa'a a duniya gabaki ɗaya."
Cikeda farin ciki na shiga ciki kamar wanda akayi mini wata kyauta. Ina shiga Maryam tace.
"Haba babe ina kika shiga? Inata kiran wayarki baki picking i thought ko kin tafine bbu sallama"
na Kwanta akan gadonta Cikeda annashuwa nake bata amsa da faɗin.
"Ummi takira wyaarki kina sallah na ɗauka shine tace nazo nakaiwa Hamma abinci naje ni kuma ya sakani aiki shiyasa ban dawo dawuri ba" Maryam tace.
"Dama ai haka yake shifa Hamma masifar son jikine dashi da zarar yasameki yafara sanya aiki saikin gaji"
"nikam ban gajiyaba" nafaɗa cikin nishaɗi ina jijjiga ƙafata. Taɓe baki marya tayi tace.
"ke kikaji wajan kuma" fadeelah ƙawarmu dake zaune gefen gadon tace.
"Lallai Zainab Bakida kirki yanzu wajan Hamma kikaje shine ko ki nemeni?" kinsan yanda nake muradin ganinsa" Haɗe rai nayi kamar anyimin mutuwa saboda yanda maganarta ta dokeni ko kulata banyiba naja wayata nafara dannawa nashiga insta dan ganin yawan likes ɗinda nasamu.
Da sauri natashi zaune da mugun mamaki nadubi maryam nace.
"Babe Recently kafin mufita walima na ɗaura pictures ɗinda kika ɗaukemu a wayarki a page ɗina na insta ko ban ɗaura bane?" harfa naga kaman anfara danna mana likes koba hakaba?" Maryam tace.
"wace tambayar rainin hankaline haka babe?" tare muka ɗaura nima na ɗaura anawa shafin kuma har nima nayi miki liking" Cikeda tsoro nace.
"kingani babe wallahi nikam bbu ashafina duk anciresu"
"Ancire ko kincire?
"ancire dai nikuma yaushema nasake shiga insta banda yanzu" fautan wayar tayi tana faɗin.
"banason rainin hankali" scrolling sama da ƙasa takeyi amma babu su bbu alamunsu, wayarta ta ɗauka fana faɗin.
"barina nuna miki na wayata kigani" tana shiga itama gabaki ɗaya pics ɗinda mukayi tare wanda ta ɗaura an ciresu bata iya cewa komaiba ta miƙomin wayar. Ina kallo na rafka tagumi kawai ko ba'a faɗa ba nasan wannan aikin wannna aljaninne. Fadeela tace.
"Ku da'allah yana haka Sau dayawa idan baku bari pictures sun gama uploading ba suna sauƙa. Kokuma kunyi kyaune dayawa yasa akayi reporting ɗinku insta suka sauƙe hotunan" tafaɗa cikin sigar wasa. Kawai binta mukayi ahaka dan munsan bazata fahimci abunda yake faruwa ba mukuma ba tsayawa zamuyi mu buɗe cikinmu muyi mata bayani ba."
Abunda yasa banshiga damuwa sosai ba saboda saboda yanda zuciyata take cike da nishaɗin Bayyanar soyayyar da Hamma yake yimin. Wajajan Isha'i nacewa Maryam zan tafi tace ba jirata tayi sallah saira rakani hakan kuwa akayi tan ajirata muka fito driver yakaimu har gida."
Dake munada lactures sassafe hakan yasa ina zuwa nayi wanka kawai nayi shirin kwanciya."
Har Bacci yafara ɗaukana ƙarar shigowar saƙo wayata ya tasheni, Duba saƙon nayi sai naganshi kamar haka
"stop uploading your photos on social media" Sai gaba kuma kayishi da larabci kamar haka.
"جمالك لي فقط" (Hakan yana nufin kyawunna nasane shi kaɗai)
Taɓe baki nayi na Maida wayar na kifata sannan koma na ƙwanta wani baccin bai kaiga ɗaukana ba waya tafara ruri harna manta da wannan wayar saida naji ƙarar ta dasauro natashi zaune saida na kalli yanda su Anty fadeelah da Aysha suke hankalinsu nakan waya sannan nayi picking da Sallama ta cikin wayar ya amsa saina gaidashi ya amsa sannna yace.
"Baby kintafi babu sallama i thought zakimin magana nakaiki naso nasake kallon kyakkyawar fuskarki kafin nayi bacci"
"Baby" na nanata a hankali uhmm nidai bantaɓa jin wanda suna baby yayi daɗi abakinsa ba irin Hamma. Jin shiru ya sanya yace.
"ko nazo ne? Kema kinason ganina?" dasauri nace.
"A'a" numfashi yaja ssannan yace.
"shikenan tunda bakyson ganina"
"Hamma ba haka nake nufi ba kawai naga dare yayine kuma idan kazoma bansan abunda zan cewa Mama ba"
"uhmmm hakane amma bakya ganin rashin saninsu zai kawo mana cikass gara mu sanar dasu iyaye su shiga zaifi mana kwanciyar hankali" zaro ido nayi kamar wanda yake kallo araina nace. daga maganar kwana ɗaya sai afara zancen iyaye. Afili kuma nace.
"Toh Amma sai mungama exam ɗin wannan samestern tukunna zakayi musu magana"
"why?" ya jefomin tambaya. Shiru nayi hakan yasa yace.
" shikenan May be kinada dalilin ki zan bari har zuwa lokacin in sha Allahu" amma what about your friend will you tell her? Naga kaman bakwa ɓoyewa juna wani abun"
"Maryam" kawai nace. Yace eh you have to dan gaskiya someone has to know about us yakamata.
atleast 1person should know about this relationship nifa bada wasa nazo maganar nan ba babu wacce ta kwantanin da maganar aure sai ke so for the fast 2years ina karantar rayuwarki ɗabi'unki yanayinki da komai naki sunmin i love everything about you. Kunya ce dai tayi miki yawa. Kina sona amma bazaki iya fitowa ki faɗamin ba what if nafara son wata fa bansan kina sona ba? Kin cutarda kanki fa kenan. Har yanzu ma baki faɗamin kina sona ba kawai dai nasan kinayinne" Bamu daɗe muna magana ba dake Akwai rashin sabo aciki Mukayi sallama nakai tsakiyan dare bacci yakasa ɗaukana abunda nakeji azuciyata ban taɓa jin makamancin hakan ba bacci ɓarawone kawai ya ɗaukenni haka nayi kwanan farin ciki.
Sassafe nagama shiryawa ban kaiga fitaba naji wayar Maryam ina ɗauka tacemin suna ƙofar gida, kamar kullum uniform ɗina yasha guga nasaka turare ina madaidaicin kamshi nayiwa Mama sallama nafice waje."
Na ɗauka driver ne zai kaimu amma sai naga Hamma yawanci fitar Sassafe baicika kaimuba sai dai idan muntashi yazo ya ɗaukemu, ƙofar fitowa yake kallo hakan yasa ina fitowa idona yasauka akan fuskarsa murmushi ya sakarmin nima na mayar masa a kunyace nayida kaina ƙasa. Yadubi Maryam yace.
"koma baya" zatayi magana tagafa dagaske yakeyi hakan yasa sumu-sumu tabuɗe tafito ta shiga baya, ya kalleni yace.
"shigo mutafi" nashiga sannan na gaisheshi saida ya juyo ya dubeni ya sakarmin murmushi sannan ya amsa cikeda kulawa a hankali yake jan motar har muka isa makarantar sa'i-sa-i yake juyowa ya kalleni idon maryam yana kanmu duk abunda yake faruwa tana kallo, yana sauƙemu ya ciro kuɗi yabawa Maryam yace.
"Kada kuzauna da yunwa tunda kunga wuni zakuyi a school yanzuma nasan baku karyaba kuna fita lacture ɗin yanzu kuje ku karya, Maryam ta karɓa mukayi masa godiya Sai mamakin kulawarda yake bamu takeyi. Tanda tambayata abunda yake faruwa na shareta naƙi kulata har muka shiga class muna shiga lecturer yashigo hakan yasa ta sararamim.
Ƙarfe goma yafita 10:10am kuwa saiga kiran Hamma saida nasaki wani murmushi kafin nayi picking. Ina ɗauka yace.
"Baby kunci abinci?" Saida na ɗan rangwaɗarda kaina sannan nace.
" uhm-uhm yanzu muka fito"
"okay toh yanzu kuwuce cafeteria kuje kuci abinci uyum karki walaharminda kinji koh?" saina na shagwwaɓe muryata kamar yanda yake shagwaɓani nace.
"Naji Hamma yanzu zamu tafi" Ina faɗan haka maryam tajuyo ta dubeni tace.
"Tabbas biri yayi kama da mutum gama wayarnan kizo kimin filla-filla yanda zan gane" Ta cikin wayar Hamma yace.
"muje na rakaki toh" kalle-kalle na fara nace.
"Dama baka tafi bane?" dariya yayi sosai sannan yace no natafi zan rakaki a waya sannan kuma a cikin zuciyarki" bansan lokacin dana saki dariya ba maryam dake gefe tatafa hannuwanta haɗeda kama haɓa tace.
"Unbelievable Babe keda Hamma kunada abun Mamaki duk wata Hanya da zakubi kubawa mutum mamaki kunsanta" jin zata cikamin kunne ya sanya na miƙe nafara tafiya, ta ɗaga murya tana faɗin.
"bag ɗinki kuma mawa kika barwa ta ɗaga miki?"
Ban kulata ba nacigaba da tafiya ganin haka yasanya ya ɗebosu ta biyoni abaya har muka shiga ita tabiya kuɗin komai ta zaɓi abunda zamuci nikam ina kan waya har tafara jin abincin nikam cokali kawai nasaka ina caccakar abincin ko sau ɗaya bankai bakinaba ɗaga murya tayi tana faɗin.
" sai yaushe zakiji abincin wai ke?" jin haka ya sanya Hamma yayimin sallama in a ajiyewa tace.
"Wai yaushe kuka jone har haka?"
"Aide kyabari naci abinci koh?" na faɗa ina kaiwa abincin bakina.
"Amma ai yanzu ta kina waya da Hamma bakima saka shekrar cin abincinba" tafaɗa a kufule, bankulataba har saida nagama cin abincina sannan na ɗago nayi mata bayani, Tayi farin ciki sosai zan iya cewa fiyeda yanda ni nayi farin ciki. Tana dariya take faɗin.
"Haba wallh haɗuwarmu dake nayi bala'in mamakin yanda Hamma ya sauƙe girman kansa, kinsan shi baya yarda yakai kowa anguwa. Haka zanyita roƙonsa yaƙi amma kiga yanzu har makaranta yake ɗaukomu Hamma mai abun mamaki tafaɗa tana sheƙewa da dariya." Nima dariyar nayi nace.
"wallh kuma sonsa nakeyi kamar hauka"
"iyyeh ko kunyar idona bakyaji?" Hararta nayi nace.
"ke Ummi ce da zanji kunyarki?"
"Anzaga ɓoyeyyen masoyi ta bayan fage" cewar maryam. Na taɓe baki nace.
"anata Hamma wa yake tawani can kecema naga dama kin damu dashi" tayi saurin girgiza kai tace.
"ke rabani gida bai ƙoshi ba ina za'akai wani waje?"
Na tuntsire da dariya nace.
" kin dawo saiti Yarinya" alokacin na roƙeta akan kada ta faɗawa Ummi dafarko taƙi dan cewa tayi Ummi zatafi kowa farin ciki amma daga Baya ta yarda tunda itama firr taƙi saurayinta ya tura saboda tanaso saita gama karatu."
Ma'akatan cafeteria naga sun nufo wajanmu hannunsu ɗauke da box suna zuwa suka ajiye a table ɗinmu haɗeda faɗin saƙonmu, mukace musu mu bamuyi saƙoba sukace tabbas munyi dan har anyi making payment, zanyi magana maryam ta girgizamin kai sai nabari tace musu mungode sannan suka juya. Saida suka tafi ta kalleni tace.
"Ba shakka Kinsan mai wanna aikin mutumin da zai iya sakawa ayi deleting pictures ɗinmu akafar sada zumunta ta instagram kinsan zaiyi fiyeda haka. Yanzu abunda nakeso dake idan kinaso alaƙarku da Hamma tayi nisa to ki koyi ɓoye al'amura sannan kibi da wannan Ɓoyeyyen mutum a yanda yakeso ina nufin babu gardama kamar yanzu da suka kawo idan kullum zasu kawo babu jan lokaci kikarɓa, sannan Sai yanxu nayi tunanin kinyi hikima da kika hana Hamma zuwa zance dan tabbas BIBIYARKI wannan mutumin yakeyi sannan kuma bamusan WAYE SHI? ba komai zai iya aikatawa idanya ganku tare ki koyi gudun duk wata mu'amala da zata haɗaku awaje har abun ya tabbata sannan karki yarda koda sau ɗaya kuyi waya ko chat da ainihin layinki wannan ƙaramar wayar daya baki komai tanayi dan haka ki buɗe whatsapp da layin daya baki da ita sannan kar Hamma yasan wannan lamari har muga ƙarshensa" tana bayani ina murmushi dan tabbas ta samomin mafita."
Ganin lokaci yana tafiya ya sanya muka ɗauki box ɗin da bags ɗinmu muka fice saida mukaje class sannan mukayi kyauta da snacks ɗin. Sai six muka gama lactures kafin mufito Hamma yazo ɗaukanmu muna fitowa muka taras dashi yafara kaini gida sannan suka wuce."
Duk sanda mukaje wajan wani cin abinci ko wani wajan sayayya kafin na biya zan samu anbiya wasu lokutan ƙin karɓa nakeyi nafice awajan soyayyata da Hamma kuwa tananan kullum ƙaruwa takeyi.
Yau nadawo a school dake yauma nayi Yamma gabaki ɗaya yanayin Anty fadeelah da Aysha ya canjamin saida nakada haƙuri na tambayesu, Anty fadeela ne yake shaidamin Mummynsu ta kafa musu ƙahon zuƙa sai dai su tattaro su dawo, Su fasa karatun kuma su ahalin yanzu basason tafiya,
Jin wannan zancen nasu saida ya sakani a damuwa Domin nasan ba ƙaramin tashin hankali Baba zai shigaba idan suka tafi dan yayi murna da zuwansu sosai a kullum burinsa gidansa su dawo su haɗe yana murma sun fara haɗuwa yanzu yaya zaiji aransa idan akace sun sake tafiya?.
Kwana biyu kenan dagani harsu bbau wnada ya samu kwanciyar hankali sannan bamu iya faɗawa kowa ba, yauma Nadawo daga makatanta na samesu cikin tashin hankali sai kuka anty fadeelah takeyi, dafata nayi nace.
Haba anty fadeela dan Allah kidain wannan kukan in sha Allahu babu wani abunda zai faru bazaku koma ba Baba ma nasan bazai bariba" girgiza kanta tayi tace.
"ke bakisan mummynmu bane ayanda mukaji labari shi Kansa baban shakkarta yakeji kuma idan tace zatayi abu saita aikata, Marmee bazaki fahimci halinda muke cikiba kinsan yanda mukeji kuwa? Kinsa raɗaɗin tashi ba agidan mahaifi ba kuwa? Mahaifinmu ba yana raye amma muna rayuwa kamar marayu shikenan komai zai ƙara tarwatsewa akaro na biyu dukda cewa bawai ya gyaru bane amma zamanmu anan yafi mana kwanciyar hankali"
Ciked kufula Aysha tace.
"ko menene na fitowa kiyita faɗar wannan maganar? akwai wani abunda maganarki zata canja ne? Kitashi ki haɗe kayanki nasan nanda ƙwana biyu dole zatasan yanda zamuyi mukoma koda bamu koma ta daɗin raiba" cikeda tausayi na dafa Anty fadeela nace.
"nima kubani kwana biyu zanyi duk yanda zanyi na tabbatar baku koma ba in sha Allahu" aysha ta taɓe baki tace.
"Kina faɗin haka saboda bakisan Mummy ba" Anty fadeela kuma tace.
"kinyi Alƙawari?" nace.
"in sha Allahu" da sauri tayi hugging ɗina tana murna cikeda tausayinta nima naji idona yanason kawo ruwa."
Ƙarfe sha biyun dare ina cikin bacci naji wayata tayi ƙara. Sautin ƙarar yasa bazan iya haƙuri batareda na dubaba aduk lokacin danaji ƙarar saƙon hankalina yakan kiɗima har sai naga da wani irin al'amari saƙon yazo, ban kaiga buɗe idanuwa na ba Ƙarar wani saƙon ya ƙara shigowa hakan yasa natashi na zauna ya ɗauki wayar nashiga saƙon. Saƙon farko kamar Haka.
عيد مولد سعيد قلبي
أتمنى أن يملأ عيد ميلادك بلحظات ❤️
Abunda wannan saƙon yake nufi shine (Barka da zagayowar ranar haihuwa my heart May your birthday be filled with joyful moment❤️)
Sai na biyun kuma
حان الوقت
Hakan yana nufin(It's time) toh lokacin menene yayi kenan? Ganin saƙon saida ya sanya gaban yafaɗi.
Inata tunani cikin raina ko lokacin menene yayi. he's definitely up-to something.
Kamar nakira Hamma na naji ko ya isa saina haƙura. yayi tafiya zuwa Abuja gabaki ɗaya hankalina yakasa kwanciya inason naji halinda yake ciki haka na haƙura na kwanta washe gari ina tashi d asubahi naji karo da saƙonsa da yayimin nayi murmushi, sai bayan natshi da safe na kirashi harya fita wajan aiki dama yacemin yana isa sassafe zai fice saboda yagama abunda yakaishi, Kusan 1hour kenan daya cemin yana tsaye a titi motarsa ko gotawa batayi tsabar cinkoson ababen hawa, yana zaune a mota nikuma ina tayashi hira."
"Hammana" nakira sunansa yace.
"Na'am babyna" wai meyake faruwa agarinne cinkoso yayi yawa haka?" Na tambayeshi.
"Ɗan wasan kwallon ƙafane zaizo shine gabaki ɗaya garin ya rikice tako'inafa jami'an tsarone ko shugaban ƙasa bana tunanin za'ayi masa wannna tsaron" ya bani amsa.
"Oh tabbs kuwa nasanda zancen zuwannasa dan anata sanarwa a kafafen sada zumunta mutane kamar zasuyi Hauka nima naso naganshi i am his big fan" Dariya Hamma yayi yace.
"kima haƙura dan wannan a manya manyan ƙasarma ba kowa bane zai samu