Showing 42001 words to 45000 words out of 171869 words
Chapter 15 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
wajanda take dasauri ta miƙe tana faɗin.
"me kuma kika fitoyi anan? Mukoma. Na girgiza kai nace.
"bazan koma ba me nakeyi anan?"
"Suma fa kikayi babe"
"eh nasani i mean me nakeyi a wancan ɗakin?"
"nima bansaniba kawai gani nayi sun kaiki can"
"ƙamshin turaren nanfa a ɗakinda nake"
"babe tun zuwanmu ƙamshin turarennan yake nan fa mukoma da Allah"
"Na girgiza kai nace na ware mutafi" nayi gaba tana bina abaya"
"Bakiga wani yashiga ɗakinda nakeba?" Na jefa mata tambaya.
"Babu wanda ya shiga dan likitoci sunce abarki kihuta" nayi shiru kawai amma tabbas nasan akwai wanda yashiga. Babu yanda batayi ba takira Hamma yakaini gida naƙi danni babu abunda nakeji bamu tafiba kuma har saida aka tashi. Datayi maza bayani cikeda damuwa yace.
"Baby anya bazamu haƙura da karatunnan ba? Muyi aurenmu kawai yafiye mana" Nayi murmushi nace.
"Hamma babu komai fa banajin komai yanzu haka"
"Ai wannan bashine karo na farko ba Hamma" ta taɓayi lokacin muna aji biyu" maryam ta tsomo bakinta cikin maganar.
"Harara nayi mata nace kekuma waya sakoki ciki?"
Har muka isa Hamma mita yakeyi dama mai neman kukane yayi tuntuɓe da ɓawon gyaɗa.
-----------
Duk wasu abubuwan da suke ɗakin angama tattarawa dake dama tunda aka tabbatarda yanda zai sauƙa aka fara bawa ɗakin special service saida akayi renovating ɗinsa aka canja komai tsarin wajan yadawo dai-dai da tsarinsa.
Shi da P.A sai zallan driver suka je makarantar. Mun kai 1hour da zamansu kafin muka shiga wajan.
Dama jiran shigowata yakeyi yaganni yau zai wuce ƙasarsa. Gabaki ɗaya yanajin babu daɗi tafiyarda zaiyi yabarni.
Na kallesu Yau tsawon 1week kenan killum sai sunzo wajan kuma yanzu jikina yana bani da wani dalilin suke zuwa. To kona tunkaresu ne naji dalilinsu na BIBIYATA? Toh amma idan masu cutarwa nefa?" da masu cutarwa ne da yanzu sun daɗe da cutar dake zuciyata ta bani amsa. Neman waje nayi na zauna. Amma wani abun mamaki bantaɓa kama wani acikinsu yana kallona ba ko wani dalilin yake kawosu?"
Jiki a saɓule natashi nayi wajansu yau ina buƙatar jin dalilin bibiyata da sukeyi."
ZAYNAB ALABURA
*BIBIYATA YAKEYI*
*(WAYE SHI?)*
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Dasauri na dakata saboda yanzu zuciyata take bugawa wata Zuciyar tacemin what if ba wajanki suke zuwa ba? Idan wata damuwarsu daban take kawosu fa? Toh idan taje ta tunkaresu ma me zata ce musu? Menene dalilin samun nasu da zatayi. Taji ƙamshin turarensa a gidansu. Anya wannan ta isa shaidar da zata tunkaresu kuwa?" canja akalar tafiyarta tajuya ta zuwa. Tana zaune maryam tazo ta sameta suka jira aka kawo musu abunda sukayi order.
P.A ya dubeshi cikeda tausayawa ya fahimci hakinda yake ciki tafiyar gabaki ɗaya bata jikinsa. Dama mutumne shi mai sanyin rai amma na yau dabanne ya canja gabaki ɗaya kuma yasan taraddadin rabuwa da Itane.
"Mood sir" ya ɗago ya kalleshi batareda yace komai ba yana kallonsa alamun yana jira yayi magana.
"Ko zamuyi ɗaga tafiyar ne? Idan zai zama issue lets postponed it" saida yayi murmushi sannan nodding kansa.
"bazamu ɗaga ba We're going. However i'm going to miss her" P.A yayi murmushi cikin lallashi yace.
يجب أن نعود قريبا"
"(we should come back soon) Thats my opinion" Saida murmushi ya kufce masa yace.
حسنًا ، لنفعل ذلك"
(okay lets do that). P.A yace .
"علينا أن نذهب الوقت يذهب"
(we have to go time is going).
لا دعها تذهب أولا
"(No let her go first). Suka zauna jiranta harta gama abunda takeyi tatafi tukunna suma suka miƙe suka tafi.
Tunda mukayi lectures na safiya bamuda wani lactures har sai 4dan haka muka wuce masallaci muka zauna dan munfi samun sakewa acan tunda maza basa shiga.
tunda nashiga muke waya da Hamma har kusan 1hour maryam harara kawai takeyimin tana faɗin.
"Kekam dai wallh bakiji daɗi ba. Kullum ananiƙe da waya idan kukayi aure babu mai zuwa gidanku saboda jaraba" tayi maganar ne yanda bazai jiba amma ya jiyota daga cikin wayar yace.
"Baby maryam ne take magana?" nayi saurin cewa.
"A'a ba ita bace kaji wani yayi magana ne" na tambaya.
"Ke dai karki kare ƙawarki naji ta kiramu da jarabbabu. Idan mukayi aure karma ta nemi hanyar gidanmu dan saina tabbatr mata abunda ta faɗa a idonta tagani" Nayi shiru dannasan halinsa yasamu shafi kenan yanzu kuma zai fara sakin layi. Ya narke murya yayi muryar tausayi yace.
"Baby" Saida tsikar jikin ata zuba nakasa amsawa yacigaba da faɗin.
"Baby bakyajin kamar a matsoda lokaci muyi aure mu kasance tare? Na matsun mu kasance atare baby i wish the clock will work faster dan normal. Am morethan earger babyyy". Saurin ɗaga wayar nayi a kunnena dan ganin yanasan Jefani wani hali.ganin na ɗaga wayar da sauri ya sanya maryam ta dubeni tace.
"Babe lpy" juya mata baya nayi na maids wayar kunnena cikin shagwaɓa nace.
"Hammana kabari"
"meyasa Baby? Bakison na faɗa miki yanda nakeji gameda kene? Baby inaso kisan yanda zaki kula danine bayan aure mijinki bakowani irin miji bane. Bakyaso kisan wani irin miji kike shirin aura?"
Shiru nayi yacigaba da magana.
" baby kina jina?"
"Uhm inaji"
"shine kikaƙi kulani? Baby Bakison magana danine?"
dasauri nace.
"A'a Hammana inason magana dakai sosai idan banso magana dakai ba dawa kakeso naso magana"
"okay tob idan kina sona kiso abunda nakeso. Akoda yaushe inaso ina expressing feeling ɗina idan ina tare dake saboda kece wacce zan zauna dake inaso ki fahimceni fiyeda kowa" Naturo baki nace.
"Nitoh menace Hamma? Nifa kawai bazan iya cewa komai bane yasa nayi shiru"
"Baby kunyarki tayi yawa kada kibari kinyarki tayi mana shamaki a jindaɗin rayuwarmu"
"toh" kawai na amsa masa. Yacigaba da maganarsa ina sauraransa har saida mukayi sallama lokacin ameera tacika tayi damm. Najuya ina mata magana ta shareni haka nayita lallashinta harta sauƙo.
"Babe kinsan meya faru?" na girgiza mata kai tace.
"Ummi da Abba sunaso sutafi Umra kuma wai gidan ƙanin Abba zasu barni wallh babu wanda nasaba dasu a gidan kuma nasan ba daga umarar zasu dawo ba dan Allah kiroƙamin Baba yayiwa abbanmu magana yabarni na zauna gidanku" na zaro ido nace.
"Yaushe abba zai bari ke dai ki zauna gidan ƙanin abba kawai" nafaɗa cikin wasa ta ɓata rai sosai tace.
"Wato inzauna abuna nagode babe tunda gidanmi ba gidanku bane" tunda tafaɗi haja taja tayi shiru tadaina kulani. Nayi mata magana naga ranta ya ɓaci sosai ban ɗauka haka zata ɗauki abunba har mukayi lactures muka fito bata kulani. Ganin abun nata na gaskene yasa nace.
" Babe wai meye hakanne daga wasa kinwanibi kin tanke fuska?"
"Au ashe wasa kikeyi tafaɗa adaƙile"
"idanba wasa ba menene zanƙi ki zauna gidanmu ne?" amma kina kallon Abba zai barki?"
"In Abbane baida matsala. Koni nafaɗa masa zai iya yarda amma nafiso Baba ya sanar dashi kansa shima kinga zaisanda zancen tun kafin lokacin"
"Toh shikenan idan hakane kibani lambar Abba zan bawa Baba zaiyi masa magana zai aminc. tayi hugging ɗina tana faɗin.
"thank you babe i love you. Wallh zanfi samun kwanciyar hankali agidanku kinga zanfiyin karatu hankalina ƙwance"
" shikenan. Amma ai fushi kikayi daniba haka zamuje kullum muna yiwa su mama faɗa da fushi?"
"Masu hali ai basa fasa halinsu toh hakama su mama zasuyi haƙuri su gansu su barmu"
"Gara kizauna agidanmu ma kinga zan samu ina kallon Hamma na alokacinda nakeso"
"Babe wai sai yaushe za'ayi maganarku da Hamma sai yaushe iyaye zasu shiga? Wallh gara kibashi dama ayi magana dan Hamma zai cinyeki ɗanya"
"Bansan munafunci ke ina ruwanki ya cinyeni ɗanye mana kinada matsala da hakanne?"
"Allah yabaki haƙuri amma gaskiya yakamata Azo ayi magana musha biki My babe zata auri Hammanna. Babe zamusha biki. Kullum agidanku Fadeelah ta ƙarasowarta wajan kenan tace.
"me nakeji? Zainab Dama soyayya kukeyi da Hamma?" Nayi farr da ido nace.
"yada cewarki?
"Amma wallh zainab kinci amanata ashe dama kema kina sonsa? Kema Maryam bakida kirki saboda kunfi kusanci da Zainab shine kika haɗata da Hamma" Maryam tace.
" ni? Nina haɗasu?"
"Ke ni bbu wanda ya haɗani da Hamma. Shiya ganni yace yanaso nima ina sonsa keni nama manta kina sonsa sai yanzu"
"Gara kiyi haƙuri dan Wallh kamar zasu cinye junansu suke" Alokacin Hamma ya sake kirana.
" kingani koh toh ki shafawa kanki lpy Hamma baya ganin kowawacce budurwa da gashin ido sai ita"
"Allah zainab kinmim shigan sauri wallh" Ko kulata banyiba natashi nabasu waje Batasan zancenda takeyi haushi ma take bani ba."
Bayan nakoma gida na tsinci wannan ƙamshin turaren ga dukkan alamu Yauma Baba yayi baƙi. Inaso na tambayi Baba baƙinda suke zuwa wajansa amma bazan iyaba saboda nasan banda hurumi a sanin wanda sukazo wajansa."
-----------------
Ƙarfe goma tara na dare jirginsu ya sauƙa a ƙasar UK. As usual motoci sukazo taryansu kamar yanda aka saba, kai tsaye wani gida suka nufa mai masifar kyau wanda yakeda girma sosai. Gidan akwai jami'an tsaro da ko'ina sai zagaye-zagaye sukeyi.
Har bakin mashigar gidan motocin suka kaishi sannan guards suka buɗe cikeda nustuwa yanufi ciki,
Kai tsaye cikin falon ya kutsa kai ya isa har zuwa ɗaya daga cikin set ɗin kujerun da suke falon ya zauna,
Jin ƙarar sauƙowa a step ya sanyashi miƙewa ta ƙaraso yanda yake tayi hugging ɗinsa shima yayi hugging ɗinta back sun ɗauki seconda ahaka tana shafa bayansa sannan ta sakeshi ta sumbaci gefen kumatunsa haɗeda faɗin.
"Welcome mood" ya sakar mata murmushi ya zauna gefe. Itama ta zauna a kujerarda yake zaune.
"Mood" takirashi ya jiyo ya kalleta ta jefo masa tambaya.
"Me kaje yi wancan ƙasar?" baka sanarda niba. Business trip? Ko ƴan jaridu basusan dalilin daya kaika ba" Ya miƙe batareda ya amsata ba yana faɗin.
" i'm hungry lets discuss latter. Yafaɗa alokacinda ya nufi dining tasan da zuwansa therefore yasan tashirya masa abinda zaici ya zauna masu aiki suka ƙaraso dama suna tsaye a wajan aka fara serving ɗinsa a nutsuwa ga dukkan alamu baya ɗaukan shirme dan duk wanda suke tattare dashi suna abu cikeda kulawa da nutsuwa. Aka gama serving yafara cin abincin cikin nutsuwa. Wannan matar tataso ta zauna gefensa tana faɗin.
"Mood am talking" Ya ɗago ya kalleta yace.
"Mum please" tayi shiru ta rabudashi harya gam.
Cikekkiyar baturiya ce wacce bazata wuce 55yrs ba.
Sai bayan yagama sannan ya dubeta yace.
"Naje neman Aurene" ta kalleshi da mamaki tace. You joking right? Bai amsa mataba ya kalleta kawai hakan ya tabbatar mata da gaskiya yakeyi.
"mood kana cikin hankalinka?" africa fa kaje duk faɗin duniya bai isheka neman aure ba sai kaje ƙasar waɗancan? What on earth is wrong with you. Who's she? Who's her father? Ko president ne Babanta You're not allowed to marry her or even love her"
Batareda damuwa ba yace.
"I loved her already" cikin tsawa tace.
"Moood" yamutsa fuska yayi ya toshe kunnuwansa.
"who the hell is she?" Saida ya ɗauki ruwa cikin glass cup yakai bakinsa yace"
"Mum stop. She's my love"
"no she's not mood" yatashi yaje kujera yazauna ta biyoshi tana magana bai tanka taba"
Saida tayi tagaji idonsa nakan TV dataga bazai kulata ba ta saisaita murya tace.
"When did you fall for her?"
"long ago" yafaɗa batareda ya kalleta ba"
"When and how did you met her?"
"I loved her before i met her"
"What? Mood listing You can't love someone you don't know. This is not love"
" I do love her" yabata amsa har yanzu batareda ya kalleta ba" ta matso ta kama hannunsa cikeda rarrashi tace"
"Mood you could be infatuated and like her and this feeling is overhelmig. But dosen't mean you love her. This ovehelming feeling dosenbt mean u can be compatible with her. Do you Think you can really fall for someone you've never met? Love is a way bigger than you think" Ya furzar da iska ya shafo fuskarta yace.
"Mum it's late I'Il be going" batareda ya jira amsarta ba ya fice yana fita ya dubi P.A dake jiransa yace.
ZAYNAB ALABURA
*BIBIYATA YAKEYI*
*(WAYE SHI?)*
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
"Muje" Yayi gaba suna taka masa baya har suka isa jikin mota aka buɗe yashiga. Suma dukansu suka shiga saida suka fara tafiya sun kusan fita daga gidan gabaki ɗaya sannan ya dubi P.A yace.
" Sanya ido akan Mum sosai. bata amince da maganar ba and sannan a bawa Marmee tsaro.
Mum won't sit back and watch. Dole zatayi wani abin. Zata iya cutarda ita ko family ɗinta.
"لا تدعها تؤذي فتاتي"
(don't let her hurt my girl)
Yana magana alokacinda suke tafiya. P.A ya yace.
"Sir Shiyasa koda kace zaka gayamata ban goyi baya ba you know your mum bazata taɓa amincewa ba. Musamman ganin ta yanda yarinyar ta fito bazata bari ba and idan taga ta hanaka bazakabi umarninta ba zatabi duk wata hanyarda zatabi dan ganin ta datse al'amarin" babu annuri yace.
"لن أدعها تؤذي فتاتي"
;I wont let her hurt my girl). yana faɗin haka yayi shiru bai sake cewa komaiba. P.A ma yayi shiru yasan dole ogannasa akwai wani nazarin dayakebi dole zaibi hanyarda zaibi dan kare soyayyarsa. PA yace.
"Ina zamuje sir?"
"Airport" yabashi amsa atakaice.
"Baka ganin hakan zai sake tunzura mahaifiyarka? You just arrived karka tafi zata ɗauki abun da zafi you know your Mum" ya lumshe ido batareda yabashi amsa ba. 30minute ta ɗaukesu kafin su isa aairport suna isa suka sauƙa hotel dake gefen airport har aka gama shirye shiryen tafiyarsu. 2hours aka gama shirya komai ta hanyarda bbu wanda zaisan da shigarsa sukabi dan haka babu wanda yasanda tafiyar tasu. 30minute suka tashi zuwa Abu dhabi.
"Jin shiru ya tabbatarwa mahaifiyarsa cewa yatafi dan ba wannan bane karo nafarko dayayi mata haka ba. da zarar tayi masa abunda bai gamsheshi ba koda zuwasan kenan yake tafiya. Batasan yaushe zata samu kusanci da ɗantaba sam bayason zama yanda take yafiso yayi nesa da ita, ayanda take tunani da zarar ta samo masa mace ta haɗasu alaƙarda take tsakaninsu zatayi ƙarfi sai gashi yazo mata da wani zance zaiyi aure. Auren kuma ƴar africa zai aura. Abunda bazata taɓa yarda dashi ba ko bayan ranta bazata yarda ɗanta ya auri wata dabanba koda ace ƴar ƙasarsu ko ƴar ƙasar mahaifinsa. Bare kuma yazo matada maganar ƴar africa ba. Hakan bamai yiwuwa bane dan bazai taɓa yiwuwa ba. ta dannawa ɗaya daga cikin ma'aikatanta kira tana zuwa tayi mata Umarni data ɗauko mata wayarta tana ɗaukowa ta miƙa mata cikeda ladabi sannan taja baya ta tsaya tana jiran ko zata sake sanyata wani abun. Tayi dialing wata number An rubuta Nawrah saida wayar tayi ringing da zatayi ta katse ba'a ɗaga ba hakan yasa ta wullar da wayar gefe.
7houra jirginsu ya sauƙa a abu dhabi lokacin Abu dhabi 11:00am dake abu dhabi is 4hours ahead of Uk.
Kai tsaye gidansa suka wuce. yana isa wanka yafarayi bayan isowarsa ma'aikatan gidan suka shiga dan tanadar masa abunda zaici sanin cewa baya wasa da cikinsa. Dake yana daɗewa sosai a wanka yasa kafin yafito an gama tanada masa breakfast. Yafito ya zauna yafara breakfast amma hankalinsa gabaki ɗaya baya wajanda yake sai yanzu daya samu nutsuwa sannan yafara missing ɗinta sosai zamanda yakeyi na kallonta daga nesa kaɗai yana samar masa da nutsuwa ga ƙarama ba. Sai yakeji kamar wanda sukayi zama da ita na tsawon shekaru sun matuƙar yin sabo sannan kuma sukazo suka rabu. Ahaka yagama cin abincin sannan ya miƙe yakoma ɗakinsa. Bacci ya ƙwanta bai tashiba sai zuhur yana sallah yakoma baccinsa. Cikin bacci yakejin ringing na wayarsa kasancewar wayarda yashiga da ita cikine yasa yasan dole daga cikin family ɗinsa ake nemansa. Dan baya zama da wayarda ta shafi aiki. Dakyar ya miƙe ya laluɓi wayar ya ɗauka haɗeda karawa a kunnensa.
"Mood katafi kenan?" maganarda akayi kenan cikin wayar. Jin muryar mahaifiyarsa ya sanya yamiƙe zaune batareda yabata amsaba taci gaba da faɗin.
"Sai yaushe zaka ɗaukeni matsayin mahaifiya mood? Sai yaushe zaka bari na shiga wani babi na rayuwarka? Banida wani right ko say akan duk wani abunda ya shafeka. Ba haka yakamata ka ɗauki mahaifiyarka ba. I thought idan ka girma zaka canja atleast You'll let me be part of your life amma ba haka ba. You don't spend time with me. Ko kazo wajena 1day yayi yawa kakoma wata rana 1hour bazakayi ba. May be differences dake tsakaninmu ke janyo haka. Koma menene I'm your mother. Bai kamata kana treating ɗina yanda kakeyi ba yanzu gashi ka zominda zancenda bazan taɓa amincewa ba idanna amince nasake nisanta kaina dakai kenan"
"Mum! Mum please nadawo saboda inada plans for today. And wannan yarinyar batada wani dalilin da Zata sanya ni nisance ki. Kiranda yashigo wayarsa ya sanya yace.
"Mum Abhie is calling I'll talk to you later yana faɗin haka ya datse kiran batareda yajira amsarta ba ya datse kiran ya amsa wayar mahaifinsa data shigo.Ma amsa kiran yace.
السلام عليك يا حبيبي"
" كيف كانت رحلتك
(Assalamu alika Habibi How was your trip).
Saida ya amsa sallamar sannan yace.
"Alhamdulillhi Abhie bantaɓa tafiya mai cikeda nishaɗi da daɗi irinta ba"
"Amma an samu nasara?"
"Uhmm" Kawai yace.
"wani Zuwan zan bika muje tare"
"Wannan yazama dole amma kowa tafiyarsa daban zaiyi" mahaifin yayi dariya dan yanda yake cikeda nishaɗin waya da yaron nasa dakuma yanda yaji yaron cikin nishaɗi"
"kunyi magana da mamanka?"
"Uhm yasake cewa" Mahaifin yace.
"لنتناول العشاء قريبا"
(let have dinner soon)
"حسنًا"
(Okay) Ya