Showing 141001 words to 144000 words out of 171869 words
Chapter 48 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
da nake bai ganni ba hakan yasa yafito palour dan yasan bazan iya fita ba dan bansan pin na ƙofar ba. A zaune ya sameni na takure jikina ya ƙaraso ya zauna cikeda kulawa ya jawoni jikinsa.
"Menene yafaru? Ya tambaya.
"Banason wannan kayan da yake jikina a dole nake sakasu ka buɗemin ƙofa naje na saka wasu kayan please" cikeda sigar lallashi da tarairaya kamar wanda yake magana da ƙaramar yarinya yafara magana.
"Bakison farantamin ne? Inason irin kayanda yake jikinki sosai shiyasa na zubasu a cikin wajan cikeda saka ran zaki sanya danki farantamin wajanki kaɗai nakeda hurumin gani naji daɗi. kece halalliyata da kika halatta gareni, Amma har indai kinji zaki takura muje in rakaki ki canja" kalamansa masu cikeda da hikima da wayo sun karyar mun da zuciya na girgiza kai alamun nafasa canjawa.
"Okay toh tashi naga yanda kayan sukayi miki" na maƙe kafaɗa alamun A'a. Ya tattara hankalinsa gareni gabaki ɗaya ya sake matseni jikinsa ya saisaita murya.
"Kinga Lina yanzu muka rabu da ita ƙananun kayane jikinta banson ganinta yasa nataho ciki danna ganki" ɓacin rai ya ziyarci zuciyata na haɗe raina sosai ido sukayi narai-narai.
"Ni banason zamanka da ita kaga fa irin shigar da takeyi baka hanata ba bayan kasan Babu kyau kuma ranar a idona ba kunya ba tsoron Allah ta rumgumeka gaskiya ni kace mata tatafi" saida yayi ƴar dariya sannan ya amshe.
"Yaya zanyi toh kinga ita addininsu baice mata dole saita rufe jikinta ba idan tasaka Kawai hanya guda ɗaya da nake dashi na kalla a jikinki, ana gama worldcup zata tafi she's my cousin yarinyar sistern Mum ce and kuma ranar tayimin unexpected hug ne bansan zatayi ba da zan kaucewa faruwar hakan ranki ya ɓaci ne? Idan kinji babu daɗi I'm sorry.
"Yarinyar sistern Mum ce kuma ba addininku ɗaya ba? Kuma kasan dole zanji babu daɗi tunda dai niba dutsi bace da wata zata rumguni mijina a gabana batareda naji wani iri ba, wata frdn ɗina Umm najma dana faɗa mata cewa tayi da itace saita bata Blow a baki" dariya sosai Yayi.
"Rouhii kodai kece kikaji kamar kibata blow?" no bani bace Umm najma ce tafaɗa data faɗawa Ameerah tayita zaginta itama harda cewa Allah yasa karta ɗauki hankalinka."
"Ni bazata ɗauki hankalina ba koda wasa, amma wai cikin Frnd ɗinnaki babu wacce take bki shawarar yanda zaki kula da miji? Kunyarki tayi yawa"
"Akwai dayawansu ma irinsu Aisha ɗalhatu da meelarh gumel kullum zancen kenan"
"Okay idan kin ɗauki shawarasu Show me tashi ki nunamin kayan jikinki" A matuƙar kunyace na miƙe ina sunna kaina. Ciff-Cff kayan yayimin kamar wanda aka aunashi a jikina na sanya hannu ina kare cibiya na. Saida yaji tsikar jikinsa ta zuba saboda yanda kayan yayimin kyau ajikina dama kuma sam banda tumbi sai yayi kamar wanda aka zana ƙirar. Hannunsa ya ɗaura akan hips ɗina ya matsa saida na runtse idanuwa. Kyawawan idanuwansa nan da nan suka fara canja launi izuwa kalar namijin dayake cikin buƙata. Jawoni yayi nafaɗa jikinsa ya ƙwantar dani ya yabi yamun rumfa. Cikin sarƙaƙƙiyar murya yafara magana yanaji yanashan iska.
"Babe i need you please please kibari nasamu nutsuwa daga gareki, karki yimin kuka domin duk buƙatuwar danake ciki bazan iya jure kukanki ba" yafaɗa har maganar tana ƙaƙarewa. Dasauri na girgiza kaina. Ya rintse ido yanajin wani yanayi a cikin jikinsa"
"Why? Meyasa kikaƙi amincewa dani har yanzu? Bakya sona koh?"
"No bahaka bane Ina tsorone?" shiru yayi yana auna maganata daga yanda yaga jikina yake rawa ya fahinci a halin yanzu bazai taɓa samun abunda yakeso daga gareni ba, tun baiyi komaiba nafara shirin kuka. Zaiyi haƙuri yajira har ya daidaici lokacin daya dace Kuma yanzuma ko yayane yana buƙatar rage zafi"
"Is Okay naji bazan kusnceki yanzu ba amma sai yaushe? When zaki bari musamu farin ciki daga junanmu?" Nayi shiru naƙi bashi amsa saboda bansan yaushe zance masaba.
"Idan kin amince nasamu sauƙi daga gareki bawai ina nufin na kusanceki ba, gangar jikinki nakeso ki aramin nasamu nutsuwa batareda na shigarda kaina izuwa jikinki ba" kai kawai na gyaɗa masa. Lokaci guda yafara kissing ɗina jikinsa har rawa yakeyi. Tsayawa yayi cakk yana kallon fuskata da na rufe ko motsi banayi.
"Bazaki tayani samun nutsuwar ba?" Idona yana rufe na tura baki.
"Kai kace na ara maka gangar jikina" murmushi yayi ya yi kissing kan hancina wasa gaske ya lura wata irin rigima nake dashi.
"Toh drama Queen ataimaka a tayani samun nutsuwa" na maƙe kafaɗa yayi murmushi kawai ya tashi ya ɗaukeni cakk izuwa ɗaki dan budirin dayakesonyi kujera tayi masa kaɗan. Mamakin yabda ya ɗagani nake danni kaina nasan zanyi nauyi amma shi kamar bai ɗauki wani abu mai nauyi ba.
Muna shiga abunda yafara yi shine rabani da kayan jikina dan yaga alamu akoda yaushe anan ake samun matsala yana farawa nake saka kuka. Yauma yanayi yana tunani da fargabar zan iya saka masa kuka.
Saida yaga yacire Half rigar dake jikina banyi kuka ba yasamu ƙwanciyar hankali runtse idanuwana nayi na kare ƙirjina da hannuna lamarin sai yayimin wani iri idan ba hikima irinta ubangiji ba daya halicci Aure ya sanyashi ya zama nutsuwa a tsakani ma'aurata ba tayaya zan iya cire rigata gaban wani ɗa namiji hankali ƙwance babu wani tashin hankali bayan kunya da fargaba. Cire hannun yayi daga ƙirjina yana kallonsju saida yasha yaji kasa ɗauke idonsa yayi yana ƙare musu kallo idonsa har ƙanƙancewa sukeyi dan fitina shidai zaice tunda yake bai taɓa kallon halitta mai kyau irin wanda yake kallo yanzu a ƙirjina ba ya tabbata ba Laifina bane danake suturta jikina na killacesu saboda sun cancanci a killace kuma a ɓoyesu fiye da haka ma. Shiru yayi yana tunanin ta yanda zai fara aiki akansu Najishi shiru amma koda wasa banyi ƙoƙarin buɗe idona ba sai numfashi da nake fitarwa, hannuna ya sake saijin sauƙar hannunsa nayi a ƙirjina a lokacin nunfashina ya nemi barin gangar jikina a lokaci guda da yafara aikamin da saƙon da yafi ƙarfin ƙwaƙwalwata in banda sautin numfashi babu abunda yake tashi a ɗakin. Zuwa Shuɗewar wasu mintun da bazasu gaza cikin wa ɗaya ba babu wani abunda ya saura a jikina wata irin duniya muka lula dani dashi ban dawo hayyacina ba saida naji yana shirin shigewa cikin jikina ga wani zafi mai azaba ya ziyarceni bansan lokacin dana ƙwala ƙara ba Ƙanƙameni yayi alokaci guda na sake wani uban kuka ala dole ya sakeni yabar abunda yakeyi yakoma aikin lallashi ba zallan zafinda naji ya sakani kuka ba harda taɓara da ganin idan nayi zai barni daƙyar nayi shiru nadaina kukan inajin yanda zuciyarsa take bugu da ƙarfi nima tawa da ƙarfin take bugu bayan yaji ma tsagaita kukan ya tashi zaune yana cikin samun nutsuwa nayi wannan ihun da saida kansa ya sara a adaddafe yayi toilet ya haɗa ruwan zafi yashiga ya zauna ya ƙwanta aciki yasan ahalin yanzu abunda zai sama masa nutsuwa kenan. Gabansa har zafi yakeyi saboda abunda yakeji da yasan haka akeji a rage zafin da baiyiba saboda azaba kawai ya tadowa kansa idan haka zaici gaba daji idan baisamu haɗin kai daga wajena ba toh zai jira har lokacin daya ƙudurtawa ransa sannan ya kusanceni dan idan yacigaba da haka baya tunanin zai iya buga match har yayi winning. Yakai 30minute ciki kafin yayi wanka ya fito yanda yabarni ya nufa ina ƙwance naji sauƙar hannunsa a jikina ture hannun nayi dan raina yaɓaci aiba haka mukayi dashi ba. Yana kallona cikin so da ƙauna da yanda zaiyi da yau ya mallakeni saboda ya daina azabtuwa da soyayyata. Yagane fushi nake dashi dan haka yahau aikin rarrashi.
"I'm sorry nima bansan nayi ba" na haɗe rai sosai bana kallon fuskarsa dan bazan iyaba nace.
"Aiba haka mukayi dakaiba"
"I know shiyasa nace kiyi haƙuri i was not in my right sense bansan abunda nake aikatawa ba" nayi shieu ban kulashi ba hakan yasa yayi tunanin nasauƙo kenan ya jawoni jikinsa.
"ba laifina bane suraraki ta zautar dani amma da kika tunani baki kalli na saita hanya ba kinajin zafi ne?" ya tambaya. Cikeda shagwaɓa na gyaɗa masa kai kuma babu wani zafinda nakeji.
"Sorry tashi muje na taimaka miki kiyi wanka zakiji daɗi" na maƙe kafaɗa.
"Kaje zanyi wankana ka nema mana abinci kafin nagama inajin yunwa" duk maganar da nake ban yarda mun haɗa ido ba dan bazan iya hakanba.
"Okay" sannan ya raba jikina da nasa yafita dan nema mana abinci saida na shiga cikin ruwan zafi kafin naɗanji wajan yanamun zafi na runtse idanuwa na toh yanzu kenan ma inaga ya shiga wajan gabaki ɗaya. Nayi wanka na fito bai dawo ba harna shirya. Ashe shikam yana palour yana jirana.
Ƙananun kaya nasaka nayi plaour idan ƙofar zata buɗi inaso na canja kafin yadawo. Azaune na sameshi da plate a gabansa ganin yana kallon jikina yasa na ɓata rai na isa gefensa na zauna daba ace inajin yunwa ba da fita zanyi abuna. Kasa cin abincin nayi saboda inayi ina tuna abunda yafaru recently. Kaɗan naci naji na ƙoshi shima yau naga cin abincinsan ba kamar yanda ya sababa."
Tun daga lokacin har ranar tafiyarmu tazo Hammood bai sake yarda ya tado ta kansa ba ya rage ƙwaƙunemi a jiki kamar yanda yasaba."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA.
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Narasa ta yanda zan shirya kayanda zamuyi tafiya dasu tunda nasan bayan kayan sakawa dole akwai abunda zan buƙata amma saboda kayana babu wani trolley ko akwati a ɗakin danake da nasa.
Saura 2hours mu tafi amma zamu fita ana saura 1hour ne zuwa filin jirgi. Nagama shiryawa cikin doguwar riga Abaya na yafa ɗanƙwalinta ina zaune ina jiransa ko zai shigo yace ga yanda zamuyi da kaya lokaci yanata ƙurewa hakan yasa na miƙe zuwa zuwa ɗakinsa. Kai tsaye nasaka pin ɗin shashin na shiga dake yanzu ya sanar dani pin ɗinsa. Babu kowa a palour hakan yasa nawuce kai tsaye zuwa ɗaki nanma babu kowa najira kaman 10minute ko yana wanka amma naji shiru hakan yasa natashi na leƙa toilet ɗin babu kowa. Gabana yafaɗi dana tuno abunda nayi yakan wuce 10minute a toilet yanzu dana tashi na leƙa toh idan yana ciki fa? Baza'a sake yin wannan kasassaɓar dani ba in sha Allahu.
Fitowa nayi na nufi palour adai-dai lokacin da nake shirin fita ya sako kansa ciki jaa da baya nayi ina kallonsa. Ƙananun kayane a ajikinsa sunyi matuƙar yimasa kyau si nake ganin kamar bantaɓa ganinsa yamin kyau irinna yauba. Sai dai fuskarsa babu walwala amma a hakan yasamu damar kasarmun Murmushi.
"Kinyi kyau sosai Rouhi"
"Kaima haka" nafaɗa murmushi yayi.
"Rouhi nasan abunda kika faɗa fa" zaro ido nayi ina kallonsa da mamaki. Ya riƙo hannuna Sannan yafara bayanai.
"A Kowani lokaci idan nace I mised you kikance nima haka, means kinyi missing ɗina kema ba? Kaima haka kuma i know zai zama like nima nayi miki kyau" na ɓata rai sosai haɗeda girgiza kai.
"No ba haka bane" nafaɗa amma kana kallonsa kasan kawai inason waskewa ne" ya jawoni jikinsa ya sanya hannu yayi crossing a bayana yanda bazan iya ƙwacewa ba yayinda numfashinsa da Scent na mouth spray and freshner mai ƙamshin mint suna sauƙa akan hancina na lumshe idanuwana na a lokacin da nake tunanin zai haɗe bakina da nasa dan ina marmarrin haka.
"Wanda ya faɗa min ya fiki iya yaren Rouhii meyasa bakya iya fitowa ki nunamin soyayyarki sai da yaranda kike tunanin banaji?" har lokacin ban buɗe idanuwana ba saima samawa kaina naƙwanta da nayi a faffaɗar kafaɗarsa.
"Is Okay zaki iya sanar dani abunda yake cikin ranki I'll be glad dan Ina sonki sosai. If you love Someone let them know thats a sahih hadith Narratef by tirmithi. Why are you hesitating wajan nuna soyayyarki? Kodai I'm the one who thinks kina sona Ke a wajanki ba haka bane? May be I'm mistaken" na girgiza kai.
"Okay toh yayane? Tell me kina sona?" yayi tambayar idonsa nakan lips ɗina yanaso yaji abunda zan faɗa, ciza lips ɗin nayi saboda nakasa furta komai saida tsikar jikinsa ta zuba ya runtse ido ya buɗesu akaina a lokacinda nake tsotsan lips ɗina na ƙasa duk a rashin abun faɗa bazai iya jurewa ba dan sai yake ganin kamar inayine da gayya kuma dama sun ƙwana biyu basu haɗu ba ya kamo haɓata na buɗe ido ina kallonsa yau shine karo na 4-5 dana taɓa zagewa na kalli cikin idonsa babu abunda na gano face soyayya da tsantsar kewa da buƙatuwa da yake ciki ƙarancin shekaruna bai hanani gano hakan daga gareshi ba. Lips ɗinsa ya ɗaura akan nawa bai kaiga fara aikata komai ba mukaji an danna door bell saida ya furzar da iska bai kula ba ya ƙarasa ɗaura lips ɗinsa akan nawa. Wani irin dannawa da aka farayi babu shiri ya sanyashi raba lips ɗinsa da nawa gabaki ɗaya fuskarsa ta canja wani irin malolon baƙin ciki naji koma waye mai danna bell ɗinnan ya shiga rayuwata na rigada na ƙwallafa rai akan wannan kiss za'azo ayimin baƙin hali? A lokacin daya ɗaga lips ɗinsa saida na haɗiyi wani dan iskan yawu wannan wane irin shiga hakkine da wannnan masu danna bell ɗin sukayi? Allah yagani bazan yafe ba sai Allah ya saka min. Lina ce take bugun ƙofar kamar hauka intercom ya kunna nann da nan hotonta ya bayyana a jiki tana tsaye ta saka hannu zata ƙara dannan ya kunna magana.
"Menene yafaru Lina?"
"Inasn magana dakaine Swthrt please?"
"Swthrt na maimaita afili saida yajuyo ya kalleni na ɓata rai sosai hawaye ya cikamun ido.
"Okay just Go, zan fito We'll talk idan nafito ina tare da matana yanzu" yana faɗin haka ya kashe gabaki ɗaya harda bell ɗin yanda kota danna baza'a jiba. Kallona yakeyi cikeda sha'awar rikici da shagwaɓa irin tawa tura baki kawai nakeyi naƙi kulashi.
"Me kuma yafaru?"
"Swthrt fa tace maka"
"To menene a cikin hakan" hawayen dake idona suka ziraro kamar zanyi ihu haka nakejin raina yanamin ɗaci wannan wace irin al'adace haka? Kawai saita kirashi da Swthrt sannan ace bazanji zafi ba saboda inada zuciyar dutse?"
"Kuka? Meyasa? Ba nace miki banason kukanki ba? Akan abu kaɗan sai kifara zubda hawaye"
"Abu kaɗan koh? Cewa ba kayi babu komai acikin abunda tayi kuma kasan duk wannan abun tanayine kawai danta sameka shin zakace babu komai" ya mannani da jikinsa sosai yana shafa bayana sannan yafara rarrashi.
"Is Okay let her call me whatsoever she wants ai ba hakan yana nufin ta mallekeni nazama nata kenan bakoh? I'm yours naki ke kaɗai, kidaina tada hankalinki akan Lina da ace Lina zataja hankalina ko ta mallakeni may be 5-7years backs ta mallakeni you don't need to worry about her Okay?" na gyada kaina.
"We're late yakamata mutafi yanzu" cikeda shagwaɓa nafara magana.
"Nifa bann shirya komai na tafiya ba nazo ina nemanka baka nan har zan fita shine ka shigo"
"Is okay Babu abunda zamu tafi dashi nasaka an shirya mana komai a masauƙinmu duk abunda kikeso ki saka ciki handbag ɗinki thats all you'll need" na raba jikina da nasa.
"Barina ɗauko bag da phone ɗina"
"Rouhi" ya kirani na kalleshi. Yakai idonsa kan breast ɗina wanda suna cikin riga ne amma sunyi Tum-tum tunda ya rumgumeni yaji suna tokarinsa hankalinsa yatashi badai ahaka zan fita ba? Allah yagani shiko tudunsu bayaso agani saboda yanda yaga kyawunsu bayaso ko a cikin riga wani ya kalla har yayi la'akari da shape ɗinsu. Ganin ina kallonsa ina jiran abunda zaice yasa yafara magana.
"Change your Outfits Rouhi" na kalli kayan jikina babu abunda yayi na kalleshi yacigaba da magana.
"Ta fitarda shape fa tudun breast ɗinki bazan iya jure wasu sh kalli abunda yake mallakina ba ko yayane duk da kuwa yasan suna killace amma ba irin wannan killacewar yakeso ba.
"Wait I'm coming yafaɗa haɗeda shigewa ciki phone ɗinsa kawai ya ɗauka da ya zura alijhu dubawa yayi duk wani abunda yakamata yayi plug-out yayi sannan muka fita, ɗakina muka fita kai tsaye dakansa ya buɗe ya ɗauka wata riga yabani Saida nabar wajan sannan na canja rigar bayan nasaka itama yace ba ita saida nasaka riguna morethan 10 duk basuyi ba daga ƙarshe Half Vest wanda tayi tighting jikina nasaka kan bra sannan na ƙara wata full vest akai dakyar a hakan yayarda amma hankalinsa bai gama ƙwanciya ba.
Munsamu Lina da Nawrah suna jiran fitowarmu Nawrah riga da wando tasaka sai wani mini veil datayi rolling. Lina kuwa kayan gadone a ajikinta wato iya cinya sai dai wannan karo cikinta a rufe yake. Na kalli kayanda suka saka na ƙara ko ajiki sa amma ni shine zai matsa saina kammala jikina waje ɗaya. Lallai Hammood rayuwarsa da gyara ai Nawrah ma yakamata yayi kishinta tunda ƙanwarsace akwai hakkinta a kansa wato shi yanda na lura dashi matarshi kaɗai yasani. Dagani harsu Babu wanda ya kula wani banbi takansu ba danaga nima batani sukeyi ba.
Mota ɗaya muka shiga da Hammood Nawrah da Lina suna mota ɗaya. A jirgi ma waje ɗaya muka zauna dashi Suma suna wajansu. Dake ƙasar sun snaarda lokacin isowarsa yasa airport ke cike da cincirin doma jama'a tako'ina hasken camera kawai nake kallo yau Sunga abunda suke nema wato masu labarai Matar Hammod yau A idonsu bayan lokaci daya ɗauka yana ɓoyeta.
lina da suna bayanmu amma saida dawo ɗaya gefenshi ta riƙe hannunsa sai zuba murmushi take ma nema labarai sun samu abun nema sai ɗauka kawai