Showing 156001 words to 159000 words out of 171869 words
Chapter 53 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
Vidoes ɗinmu suka zama viral a kowace kafar sata zumunta gabaki ɗaya month ɗin topic ɗinmu ke yawo a kowace kafa. Bahaka Hammood yaso ba dan baitaɓa son Pictures ɗina du zaga kafar sada zumunta ba amma babu yanda zaiyi amma yana ganin abunda mutane suke masa kamar wuce gona da iri shi bai ɗaura pics ɗin matarsa ba thats meas bayaso aɗaura masa rufin asirinsa guda ɗaya kowane picture da zaiyi yawo jikina yana suturce idan ya tuna hakan sai hankalinsa yaɗan ƙwanta shiyasa yasake ƙaurara tsaro wajan shigar da nakeyi dan sakarcin mutane bazai hanashi samun farin ciki da iyalansa ba. Babu irin maganganun da ba'a faɗa gameda ni da Hammood ya aura ba kashi 70% cikin ɗari suna ganin bandace da zamowa matar Hammood ba yayinda kashi 30% suke ganin shi so baya duban cancanta. Hammood idan yaga Posting ɗin mutane wani lokaci dariya kawai yakeyi idan yaga post makamancin cewa Tayaya akayi na shawo hankalinsa har yafara kulani nasamu soyayyarsa? Yakanyi dariya idan ya tuna shine wanda yake neman soyayya gareni ba niba wani lokacin yakanyi dariya ne idan yaga har izuwa yanzu idan ƴan borina suka tashi nakanyi masa koda ta rana guda ce. Ya lura mutane yanzu suna amfani da abunda idonsu yaganine kawai ba wanda yake a zahiri ba. Lokaci ɗaya Yaya Habibu ya shata ya ɗaura videon da yayi mana ranarda Hammood yaci worldcup inata zuba masa rigimi shikuma yana bani haƙuri fuskata bata fito ba baya nane kawai ya fito a lokacin kuma hakanma ya rumgume a jikinaa gabaki ɗaya. A cikin Comment section Hammood yayi comment da Drama Queen da fuska mai nina tsantsar soyayya abun yaja hankalin mutanen media kowa da abunda yake faɗa yayinda wasu suke ganinma kamar ba niɗin bace tayaya namiji kamr Hammood zai tsaya yana rarrashin duk da basusan akan abunda yake rarrashin ba, a zahiri za'aga kamar yaya Habib ne ya saci lokaci kawai a ɗaura amma a baɗini ba hakan bane domin Hammood ya sakashi."
Idan nayi kewar ƴan gidanmu nakan ɓata lokaci muna waya dasu Shima Wasu lokuta inajinsa sa'i-sa'i suna waya da mahaifinsa da Mum harda Nawrah amma ko sau ɗaya bai taɓa bani mungaisa ba nima bantaɓa tambaya ba amma inaso wata rana yakaini wajan mahaifinsa sai dai shi bansam yanda zai karɓeni ba ba ban taɓa yi masa zancen inason ganin mahaifinsa ba amma zancen yana raina ina jirar ranarda ta dace sai nayi.
Yau saida magrib ta kusan riskarmu awaje muna muka gabatarda sallah saboda kafin mu isa magrib ta rigada tayi. Aka kawo mana abinci yanzu ya samamun abincin da zan rigaci hankali ƙwance, naci iya yanda zan iya nabarshi yana aikinci na jawo jaka naɗauki biscuit nafara ci.
"Masoyi" na faɗi kamar yanda nake kiransa yanzu, ya kalleni yanacin abincinsa batareda ya amsa ba yana jira nafaɗi abunda zan faɗa.
"Yaushe zamuje gaida Abie? Kullum inaji kuna waya dashi inaso naganshi amma bantaɓa kallonsa ba gidansu ɗaya da mum ne? Nayi tunanin zaizo lokacin da kake buga worldcup amma baizoba, baiyi magana ba har ya ƙarasa cin abincinsa nima ban damuba saboda nasan halinsa lokuta dayawa haka yake sai an daɗe dayi masa magana kafin yabada amsa. Saida yagama cin abincin yatashi yashiga toilet yagyara bakinsa sannan yafito ya zauna harna manta da nayi masa tambaya saiya miƙomin Hannu alamun nazo babu musu na isa gareshi na zauna kusa dashi kamar zan shige jikinsa ya sanya hannu yayi crossing ɗina ya mannai sosai munajin ɗumin jikin juna kafin yafara magana.
"Zamuje muga Abbie soon in sha Allah, Kuma abbie ba gidansu ɗaya da Mum ba bama ƙasarsu ɗaya ba abbie yana Kuwait Mum tana UK, Mum ƴar ƙasar England ne Abie kuma asalin balaraben Ƙasar kuwait ne, My Mum is christian and Abie musulmi ne sun haɗu a school suka fara soyayya har takaiga maganan aure familyn abbie sun basu ciwon kai amma familyn Mum tashi ɗaya suka amince da auren (itama familynta sun amincene saboda a ashekarun baya familyn Abbie is super rich and suna among the richest family in the world wanda shi Hammood ba lallai yasan hakanba amma Ku makaranta yakamata ku sani) daga baya familyn abbie suka amince amma da sharaɗin zai sake auren musulma bayan aurensu saboda yanason Mum yanaso ya aureta ya amince amma abbie bai sanarwa Mum yanda sukayi da family ɗinsa ba, saida yagama karatu yazama ciekkken soja sannan aka taso da maganar aure bayan wasu lokuta da aurensu suka haifeni dake Mum tasan familynsu Abbie sunfisu ƙarfi sosai yasa batayi maganar addini akaina ba sai bayan 5years tasake haifan Nawrah sannan ta nemi Abbie yabata dama Nawrah ta tashi a christian abbie yaƙi tunda tun farko basuyi haka ba yace kada tasake tada wannan zancen har wanima yaji saboda family ɗinsa zasu iya tuno da zancen baya na ƙara aure, Mum batajiba ta tada zance zancenda ya jawowa Abbie ƙara aure kenan daga family ɗinsa mum tayi fushi tatafi Dad yabita taƙi amincewa sai dai ya rabuda matarda ya aura sannan Nawrah tabi addininta Dad yace bazai iya ko guda ɗaya ba, daga ƙarshe familyn Mum suka nemi saki da cewar Abbie yabasu 70% of his dukiya saboda ta haifa masa yara biyu a tunaninsu zai saka Abbie yayi abunda sukeso idan kuma baiyiba yabasu kuɗin toh hakan gaba takaisu. Abbie babu ɓata lokaci yabasu kamar yanda sukayi demanding su suna murna suna ganin cewa sun gama tagayyara abbie Not knowing that abbie yanada dukiya may be za'a iya cewa 10% kawai suka sanda ita toh acikin wannan 10% ɗin yabasu 7 so ko'a jikinsa. Tun daga lokacin ko hutu abbie bai barni nida Nawrah munje wajan Mum ba har muka girma a tunaninsa zata iya canja mana tunani zuwa addininta Mum ma bata nemeni ba har saida na girma na sanu a duniya tukunna sai alokacin muka fara zuwa wajanta harda Nawrah. har yanzu Mum bata sake aure ba bansan dalili ba tunda bantaɓa tambayarta ba Abbie yanda mata biyu,
Abbie ba kamar Mum bane dan Abbie nasonki sosai alokacin dana shaida masa ina sonki shine yafara bani ƙwarin guiwa gameda soyayyarki. kuma shi yataka ya nemamin auranki har wajan Baba yanzu ina cikin hutu zan kaiki wajansa" nayi luff a jikinsa nagama sauraron abunda yake faɗi. Sai yabani tausayi tabbas Hammood abun tausayine ace uwa da uba kowa addininsa daban? To amma yaya zaiyi? Yanda ubangiji ya rubutawa rayuwarsa kenan. Cikin tausayawa nace.
"Kanaso Mum ta koma gidan Abbie sucigaba da zama matsayin ma'aurata? Ban bari yayi maanaba nacigana da magana. Dalilin da yasa Mum bata sake aure ba shine tanason Abbie har yanzu kuma ayanda na fahimci zancenka Familyn Mum dukiyar abbie sukeso yayinda Mum abbie takeso amma batada zaɓi face tabi abunda danginta sukace. Mum ba shahararka takeso ba kamar yanda kake tunani Abbie bai bata damar da zata kasance daku ba na tsawon girmanku sannan kuma hakan da yayi bawak laifi bane saboda yanayin bambamcin addini dake tsakani dama koda bata nemeku ba ku zaku nemeta sannan Mum kusanci kawai take nema daki tanaso ka ɗauketa matsayin uwa kamar yanda kowane ɗaa yake ɗaukar mahaifiyarsa. Tanaso da samu kulawa da soyayya ta uwa a wajanka" kadaina pushing mum away from you Masoyi Allah zai tambayeka baka yiwa Mum biyayya kana mata magana yanda kaso saboda kaga tana ƙaunarka sosai kamata yayi ace ƙaunarka tafi tata yawa tunda kaine yanzu wanda tafi kowa kusanci dashi dan Allah kayiwa Mum biyayya ko zata samu sauƙi daga wajanka koda kai ɗayane, kada bambamcin addinin dake tsakaninku yasa ka saɓawa mahaifiyarka ko kana mata kallon bata isaba shi musulumci babu ruwansa da wannan sai kaga Allah ya tambayeka akan hakan sannan idanma kanaso ta canja zuwa addininka haka yakamata ka tarɓeta? Yaushe har zataji sha'awar ta zama kamarka? Dan Allah masoyi ka gyara idan kanson muma yaranmu suyi mana biyayya" Idanuwansa sun canja launi baice komaiba amma shi kaɗai yasan zafinda akeji idan addinin iyaye ya bambamta kuma kana kallonsu Babu yanda ka iya dasu. Tallafo fuskarshi nayi da hannuna ina kallon yanda ta canja gabaki ɗaya tayi wani jaaa da alamu yana tafasa ta ciki.
"Is Okay kayi hakuri Komai zaizo dai-dai da yardar Allah" kai kawai ya gyaɗamin na tallafo fuskarsa na ɗaura lips ɗina akan nasa batareda na aikata komaiba numfashinmu na dukan na juna a hankali nafara motsa lips ɗina ina tsotsan nasa kamar bazaiyi reacting ba sai kuma ya biyeni muka fara kissing juna bakinmu na cikin na juna yaja zip ɗin rigana ya zugeta ya ɓalle bra sannan ya juyani yakai hannunsa kan ƙirjina saida na runtse idanuwa saboda yanda tsikar jikina ta zuba alokaci guda yashiga wasa dasu ina samun pleasure sosai idan yana wasa da ƙirjina da baki koda Hannu saidai wasu lokuta har banaso ya riƙesu saboda idan ya riƙe sai naji sun fara zafi kafin yake sakewa. Cire kunya yau nayi duk wata hanyar da nasan idan nayi zan bashi farin ciki saida nabita gabaki ɗaya ya gigice wani irin sauti kawai yake fitarwa har akayi isha'i bamu sani ba saboda bama cikin yanayin da zamu san anyi Sallah. Ban barshi ba saidanna tabbatar duk wata damuwa dake ransa ta kauce a lokacin, bayan komai ya lafa ina ƙwance akan ƙirjinsa yana shafa bayana yafara magana.
"Rouhi" na amsa.
"Yau kaman an canja minke baki taɓa sakewa dani irinna yau ba Ashe kin iya abubuwa dayawa baki amfani dashi mu farantawa juna?"
"Idona yana rufe nake bashi amsa mi ban iya komaiba nima yanzu kawai naji inayi naganka cikin tashin hankali ne shiyasa nayi amfani da tunani saboda inaso ka sauƙa daga yanayin da kake ciki"
"Thank you" shine kawai abunda yafaɗa, muka tashi mukayi wanka mukayi sallah muka zauna hira saida dare yayi sosai kafin muka ƙwanta.
Washe gari sassafe muka tashi saboda akwai wajanda zamuje Ɗan madaidaicin jirgin ruwane yazo ya ɗaukemu dagani saishi sai ma'akatansa suma can ƙarshen jirgin suke kusan wunin ranar akan ruwa muka wuni muna buɗe ido ko ince ina buɗe ido. Sai yamma muka dawo ahakanma bamu shiga gida ba saboda nace masa yau muzauna muga yanda dare yake a wajan. Keɓaɓɓen waje muka zaune amma daga yanda muke muna iya hango ɗawainiyar mutane.
Ba ƙaramin mamaki bane ya kamani ganin Lina a yanda muke ta biyomu kenan? Harna fara tunanin yanda akayi tasan yanda muke saina tuna yanda muka shahara kwanakinnan a social media. Shi kansa Hammood ya ɓata rai sosai da ganinta nikiwa ko ƙala bance mataba saboda takaici. Itada ƙawayenta ne suka iso wajan sai Gabaki ɗayansu da wasu ƴan iskan pant an bra masu rabi da rabi kusan kaff igiyane suka riƙesu. Munsaba ganin masu irin wannan shigar amma dake su Lina ne sai nakejin zafin abun toh wasu matanma Yaya aka ƙare dasu ina kallonsu a wajan da irin shigar muke canja direction bare Lina danasan batada ƙulafuci sai akansa. Bodyguards ɗin basu tsareta daga zuwa garemu ba saboda sun santa tunda sunga tafiyar ma da ita mukayi saida zamu ƙaraso nan muka rabu. Ina kallon yanayin tahowarta nasan rumgumeshi takeda niyyar ni dasauri natashi daga yanda nake nazauna akan cinyarsa tana ganin haka saita haɗe rai nima ran nawa yana haɗe shikuwa mirmushi kawai yakeyi. Ta zauna a kujerar dana tashi tana sakin masa murmushi.
"Mood Sweety ashe kaima kananan?" kai kawai ya gyaɗa mata dan yana tsoron magana yayi laifi wajena, tacigaba da magana.
"Is good to see you munzo bikin Birthdayn Nisha ne ta nuna frnd ɗin da take tsaye, zakazo please?" ya girgiza mata kai, please, please. Na ɓata rai sosai nace.
"Bazaizo ba garama ki wank daina roƙonsa" ta kallenk ta dallamin harara raina yayi masifar ɓaci nace.
"Barnan da'Allah malama muna zamanmu zakizo ki wani ɓata mana lokaci" yaculculi Hammood yayimin na saka dariya ina ƙara shigewa jikinsa yana kallon nafara masifa ya tsarenj da kaculculi dan shi har mamakin masifata yakeyi koshi idan tagama nakanyi masa kuma banayi da yaran da za'aji ya lura nafi iya masifar da yaren Hausa" Lina ta miƙe ranta a matuƙar ɓace tabar wajan.
Sai dare muka koma gida a Ɗaki muka samu cakes da sauran snacks shidai Hammood baiyi ordernsu ba amma dayake masauƙin sun saba kawo abu batareda annema ba dan faranta ran visitors nasu yasa bai kawo komai aransa ba shi ba ma'abocin shan zaƙi bane yasa ko taɓawa baiyiba nikam nazauna naci sosai muna hira inaci saida naci zaƙin yafara hawamin kai sannan na ajiye gefe wanka nayi da brush sannan muka kwanta cikin dare ina cikin bacci naji marata da cikina suna murɗawa natashi saboda banson na tashi Hammood yasa na bar gadon nakoma gefe ina murƙususu."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Nishin da nakeyi ne ya tasheshi a bacci ya duba gadon yaga bana zaune dasauri ya kalli yanda yakejin nishin yaganni ɗurkushe aƙasa ina riƙe da cikina dasauri yatashi yayiwo kaina yana tambayar abunda yafaru bankaiga bashi amsaba numfashina yafara sama-sama a lokaci guda jini ya ɓalle kamar fanfo yake zuba jiri ya ɗebeni bayi ƙas aluuuu kafin nakai ya tareni irin masifaffen ihun kiran guards da yakeyi ya sanyasu faɗowa ɗakin babu shiri da wayar emergency a ɗakin amma hankalinsa baiyi da kanta ba wani a cikinsu yana zuwa ya danna yayi kira a ƙanƙanin lokaci masu bada taimakon gaggawa sukazo kafin mu ƙarasa asibitin dake wajan sunyimin taimakon daya kamata muna zuwa suka shiga dani. Cikin ƙanƙanin lokaci da ƙwarewa irinta likitocin sannan babban taimakon ubangiji dayasa lamarin yazo da sauƙi suka gama abunda zasuyi akaina suka fito. Jini Hammood suka ɗeba aka sakamin saboda jininsa O- ne zak iya badawa kowa, bayan sun ɗaura sunga komai ya dai-daita likitan yafito. Hammod yana zaune da jallabiyarsa data ɓaci da jini ya haɗe kai ta hannu kwaƙwalwaraa ta tsaya baya tunanin komai suna fitowa ya nufesu. Likitan yafara magana
"muje office muyi magana" Hammood ya girgiza kai, No inaso nasan halinda take ciki first please"
"Bata cikin hatsari ka kwantarda hankalinka mu ƙarasa daga ciki" Hammood yabi bayansa suka shiga office saida yafara ƙwantar masa da hankali da faɗin.
"Babu komai we saved her Tafita daga cikin hatsari sannan jinin yatsaya amma cikin dayake jikinta ya rigada ya faɗi sai dai kayi haƙuri ba laifinmu bane tun kafin a kawota yafita daga cikin mahaifa" cikefa tashin hankalin da Hammood yanaji baitaɓa shiga irinsa ba yace.
"What? Tanada ciki? Kuma ya zube?" likitan ya jijjiga kai.
"Eh tanada cikin 6weeks baiyi ƙwari ba yafita saboda abunda taco kafin ta ƙwanta bacci akwai guba aciki Hammood idonsa har rufewa yakeyi dan tashin hankali yace.
"Guba? Guba kuma a abunta taci? Yaya akayi haka?" Hammood lokaci guda ya rikice musu shi kansa baisan yanada zafi haka ba likitan haƙuri kawai yake bashi shikuma yace sai an faɗa masa tayaya akayi matarsa taci guba. Cikin sigar lallashi likitan yake magana.
"Bansaniba Saboda bamu taɓa samun matsalar Guba ananba amma yanzu dole case ɗin zai koma wajan hukuma ne dan suyi bincike har mun kirasu ba da muka fahimci abunda yake jikinta bazai yiwu muyi aiki kai tsaye ba yanzu haka hukuma zasuzo suji abunda yafaru sannan abi ma'aikatan wajan duka da bincike abunda taci na ƙarshe har indai bata cinyeba a kawo mana idanma babu saura zamuyi amfani da plate wajan gwaji da tabbatarwa kuma gubar batayi tasiri a jikinta ba kai tsaye cikin dake jikinta kawai ta illata ta fice. Miƙewa Hammood yayi yafice ɗakin danake kawai ya wuce yazauna yana kallon fuskata baisan lokacin da hawaye yafara gangara akan fuskarsa ba. Babu abunda yake cimasa rai kamar ganina ina numfashi idona a rufe duk da yakama hannuna amma ko motsi banyiba. Gashi wai ashe akwa ƙoyinsa a cikin mahaifata wanda baisan dashiba har yafice, idan yayi lissafi dai-dai tun zuwansa gareni na farko ranarda bai samu yashiga jikina ba ahaka ya samu nutsuwa cikin yashiga, tunda shi Ƙoyin haihuwa babu ruwanshi da hanya da zarar an saitashi wucewa ciki yake. Sai yakejin kamar wanda aka kashe masa rai, ransa yana ƙuna yasan koma waye yasa gubarnan dashi yakeyi bada niba menene zaisa abun ya shafi matarsa da ɗansa da baisan yanama cikin mahaifa ba.
Cikim ƙanƙanim lokaci police suka gama bincike abunka da abu ya haɗa da Shahararru kuma masu Hannu da Shuni. Likitoci suka gano wannan gubar tana jikin cake da naci ma'aikata aka tara gabaki ɗaya aka ciro wanda yakai cake ɗin yace shima saƙo aka bashi akan yakai a matsayin kyauta. An kamashi aka tafi tashi ya nuna wacce ta kawo saƙon Lina ce amma sun gudu basa Masauƙinsu gabaki ɗaya da akazo aka sanarwa Hammood har tafasa yakeyi ya kira Mum ya shaida mata duk da Mum bata sona amma taji zafin zubewar cikin saboda jininta ne.
Addu'a kawai Hammood yakeyi idan yariƙeni sai yafara karanta
"BISMILLAHI TURBATI ARDHINAA BAREEQATU BA’ADHUNAA YASHFAA SAQEEMANA BI’IZNI RABBINA" wannan itace addu'ar da manzon Allah yakeyi idan yaje gaida maras lafiya. Sannan ya karanta.
"A’UZU BI’IZZATILLAHI WA QUDRATIHI MIN SHARRI MAA UJIDU WA UHAAZIR" sau bakwai cikin yardar ubangiji Zuwa asubahi nafarka Kuma banajin ciwon ko'ina sai dai rashin ƙarfi kansa yana kaina ido kawai yake ƙiftawa yana sauƙarda numfashi fuskarsa tayi jajazir murmushi na sakar masa bayan buɗe idona ya sauƙe ajiyar zuciya ya kamo hannuna har lokacin jinin bai ƙareba.
"Yaya jikin? Dasauƙi" nabashi amsa.
"Sannu Allah yabaki lafiya"