Header Ads
Showing 132001 words to 135000 words out of 171869 words

Chapter 45 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt

Ads the beginning of article before Image

05 Jun 2024

1087

Ads at the middle of Article

amma nikam yafimin amma yanzu nakeji kamar ban kyautawa Hammood ba
Akwai fargabar dake raina tunda naga abunda yafaru da Aysha. Kuma gashi naga Hammood bayason kukana tunda na lura bayason kukan angama magama duk da gaba banaji zan iya hanashi alokacin dayazo da buƙatarsa sai dai ina fata ko zai nema yabari saisu Mummy basanan dan bazan iya wannan aikin tonan silili gaban ƴan uwa da mahaifiya ba ko Aysha na kalli ƙoƙarinta dan yanda nakeji idan nice zan ɗauki lokaci ban iya haɗa idanuwa da kowa ba. Sanya hannu yayi ya yaye gabaki ɗaya bargon ya zamana dagani sai inners dake jikina ƙarewa surar jikina kallo yakeyi komai acike yake tun daga ƙasa har sama ƙirjina ma dukda basuda girma amma suna cike tam-tam. Yawanci celebraties yasani masu irin wannan ƙirar suma kuma kusan gabaki ɗayansu Surgery ne a cikin ƙabilarsu da larabawa abune mawuyaci asamu mai irin wannan ƙirar su Allah yabasu kyau na fuska da gashi amma ƙira tana wajan baƙin fata. yayi shiru wajan 2minute baice komaiba nima ban ɗago ba nasan abune mai sauƙi ya kasance kawai yana jira na ɗago mu haɗa ido aɗan zamanda nayi dashi na fahimci cewa shi jira baya damunsa komai daki-daki yake binsa har yakaiga cimma gaji da dukkan alamu yanada haƙuri sosai dan sai mai haƙurine zai iya bin komai a sannu kamar yanda yakebi sauƙar numfashinsa ya dawo dani daga tunanin dana lula. Kallon surar jikina kawai yakeyi yana tunanin ko yasake rage wani zabin amma baisan ko zai kirashi da rage zafi ba abune mai sauƙin gaske ya ƙaro wani zafin batareda ya rage wani ba ajiyar zuciya ya sauƙe sannan yace natashi naje nayi wanka. Inajinsa amma baza iya tashi hakaba sai nayi shiru. Ganin alamun bazan tashinba yasa ya miƙe ya ɗagani daga kan gadon na sake ɓoye fuskata a jikinsa. Saida yakaini toilet ya dire sannan ya fita ya rufomin ƙofa. Saida na tabbatar ya daɗe da tafiya sannan nayi wanka. Towel na ɗauko na ɗaura amma nakasa fitowa dukda towel ɗin nada girma sosai nakai 1hour a toile ɗin jin shiru ya sanyashi biyo sawu a zaune ya sameni na zuba uban tagumi ƙarasawa yayi kisa dani ya miƙamin hannu alamun na kama na tashi batareda nakama hannun nasa ba na miƙe mamaki yasake cikashi baisan dalilina nayi hakanba wuceshi nayi dasauri inaso nafita na nemi abun rufawa kafin ya ƙaraso. Ji jayi caraf ya cafke towel ɗin danake ɗaure dashi kamar na fasa ihu najiyo narai-narai ina kallonsa ina shirin saka kuka. Jan towel ɗin yafarayi dasauri na taho harya hannani da jikinsa sannan ya sake towel ɗin. Ajiyar zuciya na saki na tabbata da yayi niyyar buɗe towel ɗin babu abunda zai hanashi dan ja ɗaya zaiyi mai kyau ya warwareshi dan ko kokonto banayi akan ƙarfinsa kowace gaɓa ta jikinsa cike take da karfi nayi luff ajikinsa kamar yanda ya buƙata ko ƙoƙarin barim jikin banyiba dan banaso ya sanyani kukanda ban shiryaba. Yanajin yanda zuciyata ke bugawa da ƙarfi ya jehomin tambaya.


"Meyasa bakyason haɗa jikinki da nawa?" nayi shiru ina nazari maganar nakasa gane yanda ya dosa. Yacigaba da magana.


"Koda yaushe idan na miƙa miki hannu bakya kamawa idan nazo jikinki saiki matsa gefe meyasa?" akwai buƙatar nabashi ama da gaggawa dan inaso ya sakeni natafi.


"Kalan jikin"


"Kalan jikina? Bakison kalan jikina ne" na girgiza masa kai"


"Toh yayane"


"Bambamcin dake tsakanin colourn dake jikina da naka shine banson gani may be kaima bakason ganin tawa colourn saboda I'm dark skinned" ya kafeni da ido yana mamakin kalamaina. Saida yayi wata ƴar murmushin da bai kai har cikin ransa ba sannan yaɗago hannuna ya haɗa da nasa yana ƙare musu kallo. Kawo hannun yayi dai-dai bakinsa ya sumbata. Na ƙwantar da kaina a ƙirjinsa ina sauraronsa a yayinda yafara magana.


"Naji tsoro i thoughts kalan fatane batayi miki ba" ina kallonsa da Mamaki tayaya zaiyi wannan tunanin?"


"No sai ni jayi tunanin tawa batayi maka ba" ya girgiza kai.


"Tayimin 100% inason komai tattare dake Zaynab everything idonki. Your skin. Nose, height, Hips, da sauri na sakeshi zanbar wajan danjin ya ɗauko wani abun daban ya kamoni yana dariya. Ya tallafo fuskata,


"And ga abunda nafiso. Your lips yafaɗa a yayinda yake haɗa lips ɗinmu waje ɗaya. Na ƙwace kaina na haɗe rai sosai. Da yaranda nafiji cikin shawaɓa nace.


"Ni idan baso kake su ɗaɗe ba kabarmin su haka" hancina yaja dan baisan abunda nafaɗa ba shi dai kawai yaga shagwaɓa.


"Meyasa kika jiƙa kanki?" ya jefomin tambaya. Naƙi kulashi danna lura daga samun waje yanaso yawuce gona da iri. Ni banma ɗauka hake yake da falli ba naɗauka yanda naganshi shiru-shiru gabaki ɗaya haka rayuwarsa take. Sallar la'asar da aka kira ita ya sanya ya sakeni ya ƙarasa yayi alwala nikuma na fita na nasamu ya zubemin kayanda zan saka a kan sopa na duba wanda na cire na mayar babu a ɗakin a haka yafito ua sameni kayana na tambeshi. Yace.


"Nasaka waɗancan ana zafi nadaina saka kayanda nake sakawa" ya ƙaraso yayimin peck a goshi sanan ya fice rigar gabaki ɗaya bata kai giuiwa ba gashi roba ce tabi duk illahirin surara jikina hannunta kuma ne vest babu yanda na iya haka na saka na fito inata dube-dube harna isa ɗakina ban haɗuda kowa ba na canja kayan jikin.


Su Mummy sun gama shirin tafiya Yaya Ahmad baaj samu zuwaba su kaɗai zasu koma abunsu. tunda naga sun fara shi na shiga tashin hankali. Kuka kawai nake suna rarrashin ranar da zasu tafi kuwa Yaya habibu jd kawai baiyi kuka ba. Har harabar gidan muka rakasu dashi dukanmu sai kuka nake kamar raina sai fita Mummy bata shiga motar ba ta tsaya tana lallashin. Ji nake kamar zan mutu idan suka tafi suka barni. shikuma ransa azalzala kawai yakeyi da kukan da nakeyi. Ƙarasawa yayi yanda muke yafara shafa bayana cikin sigar rarrashi Muna tsaye a harabar gidan muka ga wata mota ta yanko ciki dake daga wajan da muke ba'a ganin gate yasa bamuga shigowarsa ba kawai ƙarasowarta muka gani ni dayake hankalina ma ba anan yakeba bansan da shigowar ba."


PAID BOOK


Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."




ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya


Nawrah tafito daga motar ko takan yanda muke batayi ba tashige ciki drivern yafito ya fidda kayanta yabita dasu.


"Mummy kinga yarinyar nan ba barin kukan nan zatayi ba gara mutafi lokaci ya riskemu acan ai jirgi ba mota bace bare ace zai jiramu" Yaya habibu yafaɗi. cikeda tausayawa Mummy ta sakeni tashiga mota a lokacin da kukana ya tsananta na durkusa wajan ina aikin kuka. Shima durkusawa yayi yana rarrashina ina kallonsu har suka kaucewa ganina. Saida ya tabbatar na tsagaita da kukan sannan ya tayar dani muka shiga ciki idanuwana sunyi luhu-luhu. Akan kujera ya zauna ya Ƙwantar dani jikinsa yana aikin lallashi. Ganin kukan yaƙi tsayuwa kona daina saina fara aikin sabo sai yaɗago fuskata cikin salo ya haɗe bakinsa danasa alokacin na nemi kukan gabaki ɗaya na rasa. Footstep da mukaji ya sanyani ƙwacewa daga cikinsa shikuma ya ɗaga idanuwansa sama yana kallon wacce ke sauƙowa. nikam nayi luff ajikinsa ban ɗago na kalli wacecce ba. Itama tun daga step ɗin take kallonmu ko ince nima da Mamaki. Lallai ya tabbata Hammood aure yayi kuma aurenma baƙar fata kamar yanda ya sanarwa mutane lallai Hammood yaji jiki kuma yabata kunya da mamaki ya zubar musu da kimarsu. Yanzu fisabilillhi mai zaiyi da wannan? Duk da bataga fuskar ba tasan baza'ayi abun arziki ba. Ta sauƙo tana ƙare mana kallo da mamaki takasa ɓoyuwa a fuskarta. Abun mamakin ma yanda ta hangi Hammood yakama bakin yarinyar yana kissing shi ko Ƙyanƙaymin fatar bayayi?"


"Mood Habibi menake gani?" ya haɗe rai sosai sannan yace.


"Me fah?"


"Who's she?"


"زوجتي"
"My wife" yabata amsa takaiceciya. Danaji suna magana sai asannan na ɗago ta ƙaremin kallo tsaff nima ita nake kallo Kyakyawar budurwace wacce bazatafi shekara ashirin da biyar ba kamarsu ɗaya da mood sak sai dai ita macece zan iya cewa tafishi ruwan kyau. Da dukkan alamu ƙanwarsa ce amma ni irin kallon da takemin bai gamsheni ba gaskiya itakuwa aranta taga dai ba yanda tayi tunani ba baƙar fatarce kawai amma dan kyau babu laifi akwaishi barinma ƙwayar idanuwa na ko nata datake balarabiya bazasu nunawa nawa kyau ba amma sam kalar fatata batayi ba. Tayaya za'ace wannan abunne Hammood ya aura the whole Hammood yarasa matar aure a kaff larabawa ko turawa. ta taɓe baki tanamun wani irin kallo rainane yafara ɓaci nafara zuwa wuya dan naga tazo da rainin wayo. Cikin harshen larabci a tunaninta banajin abunda take faɗi tafara magana.


"How on earth Mood Habibi zaka auri wannan yarinyar beside kalarta da yaranta da ƙasarta she's just a baby yaushe wannan takai aure?" tana fara faɗin haka na miƙe nabar wajan dan zuwa jimawa zuciya zata ɗebeni na kifa mata mari dan dama ina wuya ga haushin tafiyarsu Mummy dake raina" saida tabini da kallo sannan ta juyo gareshi.




"Mood Whats on your head da zakaje ka auri yarinya kamar haka? Duk matan da suke kewaye dakai karasa wacce zaka aura ne? Shin duk matanda suke kewaye dakai basu fita komai ba? Menene zaka nema wajanta da bazaka samu ninkinsa wajansu ba? It's not possble wallh just give her money. I know kuɗi is what she wants ka sallemata ka auri wata" Har akan fuskarsa taga ɓacin rai.


"اسكتي "
Kimin shiru Thats non of your business. Idan kika sake shiga abunda babu ruwanki zaki barmin gidana a yau and zan saka a hanaki shiga" ta buɗe baki tana mamaki.


"Yes i mean it" canja zancen tayi dan tasn kaɗan daga aikinsa yasa a hanata shiga gidansa, kuma idan yayi hakan wa take dashi da yawuce shi?"


"Mum will be here in 3days zakayi mata bayani idan tazo"


"Okay" kawai yace sannan ya miƙe yabi bayana.
Ina ƙwance akan gado nayi ruff da ciki hawaye yana bin fuskata yashigo ban ɗago idona ba ina tunanin irin kallon da wancan matar takemin raina ya ɓaci matuƙa sam bana ɗaukar raini kuma banason ƙasƙanci. Yafara shafa kaina cikeda kulawa yana magana.




"Meyasa kike kuka? kukankk yayi yawa zaki iya cutar da kanki dan Allan kidaina. Did you miss Mum already? Ko saboda abunda Nawrah tafaɗa ne?"
"انها أختي
She's my sister Nawrah. Idan kika santa she's sweet and tanada kirki" kai kawai na gyada masa.


"Worldcup will Start in 7days" zuruf natashi na miƙe ina kallonsa ina murmushi mai haɗe da hawaye. Shima murmushin yayi ganin tashi ɗaya na daina kuka.




هل تريد مني الفوز" (kinason nayi winng) dasauri na gyada kaina ina washe baki.


"In sha Allah We'll win. I'll try my best amma idan nayi winng what will i have in return mai zaki bani dan na samu ƙwarin guiwan buga match mai kyau? Zan buga wasa mai kyau knowing something good awaits me" Saida na matsa kusa dashi sosai cikeda zumuɗi nace.


"Komai I mean Antything you want zan baka shi ko menene"


"Kinyi alƙawari?" na jijjiga kai na tabbatarwa inajin daɗi araina.


"Bakisan me zan iya tambaya ba may be bazaki iya badawa ba"


"Nifa ina watching FootBall dan kaine nagane hakanne a lokacin dana lura koda ka canja club ina supporting club dinda ka koma koda kuwa abaya naso wancan club ɗin dayawa, last year you were injured baka buga worldcup ba so banyi supporting kowane club ba sai yazamana duk yanda tafaɗi cine a wajena, tayaya kake tunanin bazn iya baka komai ba har indai zakayi winning?" kallona kawai yake ina magana harna dasa. Bai ɗauke idonsa daga kainaba yafara magana.


"Think twice i may ask for wani abunda bazaki iya bayarwa ba"


"No Babu shi idan akwai bansanshi ba just win the cup koma menene kadawo you'll have it in sha Allah"


"Zaki bini? Ki kalli wasa kusa dani zan samu ƙwarin guiwa sosai"


"Mai zai hana? I'll appreciate dan Zaman gidan ni kaɗai zai bani kaɗaici zanso naga yanda kake buga wasa a fili ba'a Tv ba. Yeahh zanga Hammood yana wasa a fili da idona" nafaɗa da sigar waƙa ina jijjiga jikina.


"Hammood fa nakine yanzu komai kikeso akansa zaki samu tunda kika mallekeshi ganin wasansa shine abu mai sauƙi dan yafi mallakarsa sauƙi. Mutane dayaea sun samu chance ganina a fili amma banda na mallakata" murmushi nayi inajin daɗin magamganunsa shi sam baya hesitating wajan expressing feelings ɗinsa yasan hanyar kama zuciyar mace. Babu abunda mace tafi ƙauna irin a nuna soyayyarta a fili.


"You have to eat something ko jiya nasan bakici wani abunba haka yau. Meyasa bakyson cin abinci?" turo baki nayi banyi magana ba ban ankaraba naji sauƙan lips ɗinsa akan nawa sake jiki nayi, nayi baya luu nafaɗa kan gadon ya biyoni yamun runfa ban hanashi abunda yakeyi ba dan nima kaina ina enjoying hakan ba kaɗanba saida yagaji da tsotsan lips ɗin dan kansa ya sakeni. sai alokacin nasamu bakin magana Idona sun cika da hawaye nace.


"Wai kai menene damuwarka da lips ɗina?" babu kalmar daya gane sai zallan lips ɗin amma yasan dole ƙorafi nakeyi dan nayi kicin-kicin, ya matseni sosai yanda bazan iya ƙwacewa ba yasake riƙe lips ashe ɗatsun ba gajiya yayi ba yabarni kawai tsaurin bakina yasa yasake riƙewa. Runtse ido nayi ina maida numfashi bayan ya sakeni yana kallon fuskata shima yana sauƙe numfashin a hankali yayinda nakejin sauƙar numfashinsa akan fuskata. Kallona yakeyi yana tunanin maganar Nawrah akan cewa ni yarinya ce. Eh tabbas ya yarda akwai yarinta sosai a jikina amma ahaka yakeson komai nawa a ƙarancin shekarun nawa da zarar ya riƙe lips ɗina kawai yakejin ya zauce. Shidai koma mai za'ace nayi masa 100% bai taɓa kallon kamarni bane shiyasa yake ganin komai nawa yayi masa yazaɓeni ahaka kuma ayanda yakeji akaina bayajin zai sake ganin kamarni.


"Rouhii" ya kirani a hankali na buɗe idanuwana akansa sunan daya kirani a bakinsa ba ƙaramin daɗai yayi ba. Ƙwayar idona ya sauƙa cikin nasa dasauri na maida idona ma rufe dan wata irin kunyarsa nakeji. Jin yamin riƙon sako-sako ya sanya na miƙe na sauƙa kan gadon ko waiwayowa banyiba na shige toilet. Wanka nayi nafito sai na daɗe a toilet ɗin na ɗauka ya tafi kawai naganshi zaune bakin gado. Kamar na juya haka naji dan tsayawa nayi cakk. Tun shigata yaji alamun wanka zanyi shiyasa ya ciramin kayanda zan saka. Baiyi zaton wankan tsarki najeyi ba saida yaga na jiƙa kai. Murmushi kawai yayi yana tunanin irin ƙarfin sha'awar da nake dashi da a sumba zallah sai nayi wanka. Ya alaƙanta hakan da rashin sabo yasan mace har indai karonta na farko komai zai ringa zuwa mata a bazata kuma feelings ɗinta zai bambamta ga wacce tasaba.




"Ki shirya kifito kisaka wani abun cikinki" kai kawai ma gyaɗa masa yafita na shafe jikina sannan na isa zuwa wajan kayanda ya ciro. Bansan damuwarsa da ciromin kaya ba haka dai nasaka. Nafita.


Sauƙarmu yayi dai-dai da sauƙowar nawrah dagani har ita babu wanda ya tanka wani ita kanma a nata wajan batasan wane yare zatayimin ba san batasan wanne nakeji ba shi kanshi yayanta batasan yaushe ya koyi yaranmu na can ba.


A dining muka zauna ɗaya daga cikin ma'aikatan tafara kawo abinci nawa daban tayimin ta ajiya. Nafara cin abincin batareda nabi takansu ba gabaki ɗaya. Daga ita harshi babu mai kula wani na lura da hakan. Ina gamawa na miƙe zan koma ciki. Ya dakatar dani. Saida najira yagama sannan yace muje mu zagaye gidan. Dama bantaɓa zagaye ko'ina ba. Muka fita anan muka barta.


Gidane mai girman gaske office ɗinsa muka fara shiga anan muka samu har managernsa yana aiki akan wasu takardu yana ganinsa ya miƙa masa su yafice yabar mana office ɗin. Ina zaune a gefensa yana cika takardun na jefo masa tambayar da ta daɗe tana cina arai.


"A'ina kasanni har kafara sona?" saida yabar abunda yakeyi ya kalleni yana nazarin wani abu. Ya dawo da hankalinsa kaina gabaki ɗaya.


"Meyasa baki taɓa tambayata ba sai yau? Koda yaushe ina saka ran zaki mun tambaya amma bakiyi ba"


"Kai kace you'll tell me more about your self idan nazo gidanka Nayi tunanin harda hakan aciki shiyasa najira basaina tambaya ba"


"I'll tell you amma ba yanzu ba Zanfaɗa miki idan kin cika alƙawarin da kika ɗauka"


"Wane alƙawari" saida ya ajiye pen ɗin hannunsa sannan yajuya zuwa gareni gabaki ɗayansa.


"Yanzu kikayimin alƙawarin bani komai.bayan nayi winng cup harkin manta ba'aje ko'ina bafa, kodai abar Cup ɗinnan ne masu sa'a kawai suci kinga i don't have you try hard"


"No No no no badai ni nayi alƙawarin ba? Zan cika in sha Allah"


"Ko abar alƙawarinna nan ne between semi final to final kar inje inci cup kice bakisan zance ba"


"No naƙi wayan sai kayi winng tukunna"


"Kina tsoron kar naje banciba?"


"No zakaci in sha Allah i believed you"


"Okay i know kema zaki cika alƙawarinki i trust you" yagama cika takardun ya saka hannu daga nan muka koma ciki iya wajanda mukaje kenan sauran kuma sai wata rana. Bamu samu Nawrah a yanda muka barta ba. Inaga tashiga ciki nima nawuce ɗakina. Hammood kuwa barin gidan yayi gabaki ɗaya sai dare yadawo.


Gabaki ɗaya na lura da wani abu babu shaƙuwa tsakanin Hammood da Nawrah gara itama tana shige masa amma shi sai ya dinga sabarwa. Nikuma tunda tazo gidan nadaina zaman palour koda yaushe ina ɗakina. Sai dai Hammood yazo ya sameni acan.
A plaour yasamu Nawrah ya

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads