Header Ads
Showing 138001 words to 141000 words out of 171869 words

Chapter 47 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt

Ads the beginning of article before Image

05 Jun 2024

1081

Ads at the middle of Article

bazan iya gaya maka magana ba, ita dai tunda son dukiya ya kawota kabarta na faɗa mata abunda ya dace na faɗa mata" Ransa a ɓace yazo wajan ya kama hannuna.


"Zaynab Zo mutafi baki buƙatar sauraron abunda zatace is okay basia kun gaisa ba" Da hannu biyu nasaka na kama hannunsa ina ƙoƙarin jawoshi baiyi gardama ba ya biyoni na ya zauna a ƙasa yana sauraron abunda dance"




"Shhh She's your mother menene laifi akan mun saurari abunda zatace? Munefa muka mata laifi munyi aure batareda izininta ba we should have waited Har sai ta amince kafin ayi auren"


"Menene laifinki aciki kema bakisan Anyi auren ba idanda wanda aka yiwa laifi it's you da akayi aurenki ba izininki idan da mai laifi it's me komai za'ayi ayi akaina"


"No tunda kayi laifi nima nayi just kayi shiru and listen" Badan ransa yaso ba yayi shiru Mum duk da jikinta yayi sanyi da maganganuna amma bata fasa wankeni ba tass. Ni wallh maganganunta Allah yagani basu ɓatamin rai ba hasalima ni dariya suka bani badan raini ba kawai naga komai opposite da abunda yake faruwa a zahiri. Ita gani take nice wacce na mannewa Hammood bayan ni kaina ina mamakin irin sonda yake min wanda ni kaina bana yiwa kaina irinsa.


"Hammood kana kallon kanka madubi? Har menene abun sha'awa jikin wannan?" mutanen ɗakin gabaki ɗaya shiru sukayi suna jin Mummy ko Nawrah wasu maganganun da Mummy tafaɗa basu mata daɗi ba. Ita kuwa Lina mirmushi kawai takeyi dan Mummy ta burgeta. Bayan tagama zage zagenta na ɗago idona fuska babu alamun damuwa nace.


"Kiyi hakuri" baki tasake tana kallon ikon Allah ta ɗauka raina zan ɓaci nayi mata maganganu kona mata rashin kunya amma banyi ba bata taɓajin haka ba aciwa mutum mutumci ya bada haƙuri? Ba wannan ba tunda take iya tsawon rayuwarta bata taɓa yiwa Hammood faɗa ya saurareta ba tana farawa yake barmata gidanta shi maganar fatar baki mak tsayi bata shiga tsakaninsu Sai ya shekara baije yanda take ba haka sukan ɗauki lokaci basu haɗu ba idan bawai zaiyi match taje kallo ba.


Jikinta yayi sanyi bata ƙara cewa komai ba ganin tayi shieu yasa Hammood ya jani muka bar wajan.
Zama nayi bakin gado shima ya zauna.




"I'm sorry bari nazo mutafi ɗaki ki ƙwanta kai kawai na gyaɗa masa ya fice. falon ya koma A yanda yabarta ya sameta ya zauna kusa da ita fuska ba yabo ba fallasa.


"Mum kin kyauta abunda kikayi? Yanzu ace Nawrah aka yiwa haka zakiji daɗi a ranki? A yanda na sanki ko waye ya faɗawa yaronkk munanan kalamai makamantan wannan you won't seat and watch zaki ɗauki mataki ne. Itama fa Zaynab Haihuwarta akayi kuma iyayenta suna sonta May he fiyeda irin sonda kike yiwa naki yaran, amma suka ɗaukesta suka bani, Mum i thought duk wani abunda nakeso kina sonsa saboda kina sona ashe bahaka bane, You could you insult her like this, Tana ƙoƙarin gyara alaƙar da take tsakanina dake kina ci mata mutumci" dasauri ta riƙo fuskarsa tayi narai-narai da fuska.


"Ina sonka Hammood sosai fiyeda duk wani abunda na taɓa so a rayuwata kuma I'm doing this for you. I wants what the best for you, shiyasa na kawo Maka Lina zaka aureta dan ita tafi dacewa da rayuwarka"


"No I'm not bazam aureta ba kuma ita bata dace da rayuwata ba, ya juya ga Lina.


"I'm sorry lina amma ina son matata sosai karkiyi ƙoƙarin shigowa rayuwarmu dan bazaki samu hanya ba" ya juya ga Mum.


"Banason Aikata kuskuren da Kukayi keda Abhi a baya banason yarana suyi irin tashin da mukayi nida Nawrah beside ni inason Matata and ta iya yiwuwa nida Lina sai yafi na ki da Abie worst Saboda naku akwai soyayya a ciki. And Mum you're leaving tomorrow morning yanzu zan saka a haɗa miki komai idan kinason watching match kitafi can ƙasar daga ƙasarki and Mum idan kika sake faɗawa Zaynab wata magana bazaki sake ganin fuskata ba har abada may be sai dai a TV idan kina sona kiso abunda nakeso I mean what i Said kinsanni wajan aikata abunda na faɗa" a tsorace Mum ke kallonsa


"Tayaya zan iya rayuwa batareda Kai ba?"


"Then kiso matata accept her a yanda take saboda inason kayana sannan karki sake furta mata baƙaƙen maganaganu kasantuwarta tare dani shine zai baki damar kasancewa dani kuma ki samu kusancin da abaya baki sameshi ba" tsorone yakama Mum sosai dan tasan zai aikata abunda yafaɗa dan tsantsar gaskiya take gani akan fuskarsa da tasan haka ransa zai ɓaci a maganar da tayi to da batayi abunda tayi ba saita fito ta wata hanya" Peck yayi mata a goshi haɗeda faɗin




"Good night tsantsar damuwa da shiga tashin hankalin da tayi na Hammood dayace zai daina yimata magana yasa takasa tankawa. Miƙewa yayi ya haura sama a yanda ya sameni yabarni na zuba uban tagaumi hannunsa yasaka yacire tagumin.




"Is okay Mum bazata sake faɗa miki baƙar magana ba muje mu ƙwanta"


"Magana kayi mata?" bai kulani ba dan baisan amsar da zai bani ba." Ɗakinsa muka wuce kai tsaye Muna shiga yayi danna ƙofar tayi locking ko'ina na ƙarasa ciki ya shigo ya sameni. Fridge ɗin dake ɗakin ya buɗe ya ciromin freshmilk da Chocolate dake ciki ya ajiyemin. Ya miƙe yafara rage kayan jikinsa dasauri na kawar da kaina gefe. Saida naga yashiga wanka kafin na ɗauki chocolate ɗin nafara ci.
baifi 10minute ba yafito ɗaure da towel a ƙugunsa kansa ya ƙwanta luff saboda jiƙashin da yayi saida gabana yafaɗi ganin yanayin da yafito ko kunya baiji ba. Juya masa baya nayi gabana yanaci gaba da faɗuwa yayinda idanuwana suke azabtuwa da son sake ganin surarasa, wata irin sura Allah yayi masa mai masifar ɗaukan hankali. Packs ɗin cikinsa kamar Wanda aka jerasu dama packs ɗin cikinsa nasan he's an athlete dole a samesu dan wannan kamar yazama ɗaya daga cikin abubuwan da suke shiryawa.


Kasa cin chocolate ɗin nayi dan hankalina yana wani wajan daban. a hankali nake juyawa ina sakar kallonsa da ganin zak juyo nayi saurin juyawa Har yagama shiryawa banjuyo ba zallan Boxer yasaka ya nufo gadon. Tun yana shiryawa ya hango yanda na juya baya ta madubi har satar kallonsa danayi ya ganni ni bansan da hakan ba dariya kawai yayi. Ya ƙaraso gadon ya zauna batareda ya kalleni ya ɗauki remote ya danna ya buɗe closet ɗin.


"Ki saka kayan bacci it's getting late" miƙewa nayi dasauri batareda na kalli yanda yakeba na duba cikin closet ɗin can naga shashib sleeping wears gabaki ɗaya babu ta arziki daƙyar na iya ɗaukan wata riga a nashiga toilet na shirya. yana zaune a bakin gadon yanajin fitowata ya ɗago yana kallona sai kace wanda ake sanyi na ɗauki kayan bacci mai tsayi rigar cikin iya cinye kuma tanada ƴar kai na wacce ta rufe da cikin suɓuk itakuma har kusan ƙasa takai. Bakin gadon nazo na zauna ina tunanin ko yana nufin tare zamu ƙwana a kan gadon tare dashi? Zama nayi a hankali hankalinsa baya gareni da dukkan alamu akwai damuwa sosai a cikin ransa.


Miƙewa yayi ya nufo yanda nake da sauri ƙwanta cikin bargon na jashi har fuska. Zama yayi ya jawoshi ya buɗemin fuska. Kallonsa nayi da ido narai-narai dan bansan abunda ya kawoshi ba.


"Meyasa Kike satan kallona? Zaro ido nayi bansan ya ganni ba.


"Meyasa bazaki buɗe idanuwanki ki kalleni ba? Nifa mallakinki ne karki cuci kanki ki tsaya ki kalli abunda yake mallakinki. Ko kina tunanin idan na ganki cikin wannan yanayin zan iya ɗauke idona ne? Idan kina tunanin haka toh bakiyi tunani dai-dai ba dan zan tsaya na kalleki son raina saboda kasancewarki mallakina. Hannunna ya riƙe ya ɗaura kan packs ɗin cikinshi a hankali nakebin packs ɗin da kallo ina bi ina shafawa na kalli fuskarshi ina murmushi. Ba ƙarya ina enjoying taɓawar danake dan ba ƙaramin halitta Allah yayi a wajanba. Cire hannun nayi na rufe fuskata wata irin kunyace ta sauƙa ta lulluɓeni ganin na zage inata shafa masa ciki harna manta da cewa cikin Hammood naketa latsawa haka. Dariya yayi mai sauti haɗeda tambayar.


"Haka ya isheski? Na nutse bargo nakasa cewa komai.


"Chocolate ɗin haka ya isheki? Naga bakici ba" na girgiza kai.


"Okay tashi ki amsa" yafaɗa haɗeda miƙewa ya ɗaukomin ya miƙamin robar guda na kai spoon bakina na lumshe ido saboda sanyin da yayi ya ƙara masa daɗi. Shikuwa yana kallona yanajin nishaɗi har yafara manta ɓacin randa yake ciki.


"Kana cin chocolate ne?"


"No me kika gani?"


"Naga ka ajiye fridge ɗinka"


"Nasan yau zaki ƙwana ɗakin shiyasa nasa aka zuba, akwai daɗi ne?"


"Yes baka taɓa sha bane?"


"Its been a while tun ina ƙarami rabona dashi banason zaƙi, Amma idan zaki bani zansha" Na ɗeba a spoon dake hannuna na miƙa masa girgiza kai yayi.


"Eat first" nakai bakina sannan yacemin.


" na sha?" gyada masa kai nayi batareda nasan abunda yake nufi ba. Saida ya lashe kyawawan madaidaitan lips ɗinsa kafin Naji sauƙan bakinsa akan nawa cikin salo yashiga tsotse chocolates dake bakina har saida ya totse kaf yazamana babu wani alamun zaƙi a bakin, lunshe ido kawai nayi ina amsar saƙonnin dayake aikamin. zare ɗaurin doguwar rigar yayi ta faɗi ƙasa saura iya cinyan zallah. Daƙayr ya sakeni muna maida numfashi jikina har rawa yake ina ƙoƙarin ɗauke chocolate daga jikina na goga akan cinyana ina ƙoƙarin gogewa ya tare hannuna ido ya zubawa lamps ɗina sai wani sheƙi suke ga wani kaushi dayaji a lokacin daya kai hannunsa zuwa kansu. Harshensa yasa yafara lashewa na lumshe idanuwana dan wani sabon yanayi da nakeji yana ziyartar kowace sassa da jikina nakasa zamanma gabaki ɗaya na koma na ƙwanta kawai ina maida numfashi. Bayan yagama da chocolotae dake kan cinyan ya dawo kan lips ɗina yanayi cikin salo yana shafa kowacce sassa na jikina wani irin saƙone mai wuyar fassaruwa baki bazai iya furtashi ba ido bazai iya ɗaukarsa ba. Tun daga kaina har zuwa yatsun kafana nakejin saƙonninsa. Ganin yana shrin rabani da rigar jikina wanda daga ita babu komai ya sanyani ƙanƙameta na fashe da kuka. Saida yaji kansa ya sara saboda yanda zuciyarsa ta buga da ƙarfi yasake kowanne gabbai na jikinsa yana basu hakkinsu yaji kukana kamar a sama. Yasan dole yau bazai samu nutsuwar da yakeda burin samu ba tunda yaji muryar kukana ya gwammaci yashiga kowane irin yanayi dayaji ina irin wannan kukan. Bai iya buɗe idanuwansa ba saboda sunyi masa nauyi bazasu buɗu ba ya ƙanƙameni yana sauƙarda ajiyar zuciya yana shafa bayana da sigar rarrashi. Jin ya tsaya da aikata abunda yakeyi ya sanyani fara tsagaida kukan ina sauƙe ajiyar zuciya."


Saida Bacci ya ɗaukeni kafin ya sakeni ya zurma jallabiya dan zuwa namen abunda zaisha ya rage masa azabar da yake ciki. Yakai 30minute a waje kafin yadawo dan aikawa yayi aka siya masa yana zaune harya fara jin dama kafin ya ƙwanta gefena amma bacci ya ƙauracewa kyawawan idanuwansa da suka rine izuwa jaa. Huci kawai yake fitarwa duk da yasamu sauƙi amma bai samu sauƙi gabaki ɗaya ba."


Mum suna zaune da Lina abun duniya ya tru yayi nata yawa yanzu ayanda tasan halin Hammood harta tafi bazata sake sanyashi a ido ba ta iya yiwuwa har saita ɗauki lokaci baizo yanda yake ko yabarta tazo yanda yake ba. Nawarha ne taketa bata baki itada Lina. Zata tafi amma zatabar Lina anan kuma
Lina tayi mata alƙawarin bazata dawo can ba har sai ta karkato hankalin Hammood zuwa kanta. Tace duk wata hanya daya kamata tabi zatabi har indai zata smu kansa.


Idan hata samu kansa ba zatasan yanda zatayi koda ta tsiya ta tsiya da samu cikinsa ta tabbata dole hakan ya karkatoshi gareta. Nawarah taƙi wannan shawarar da cewa tayi Kar Mum ta yarda da wannan zancen kuma Mum tasan idan cewa su awajansu Mum hakan ba laifi bane a wjaansu Hammood laifi ne hakan saɓawa ubangiji ne. Mum tunda tana neman biyan buƙata taƙi sauraronta saida Nawrah tace zata kira Babansu ta shaida masa sannan Mum ta nuna Cewa ta haƙura da zancen cikin bayan Nawrah tabar wajan ta shaidawa Lina sunan akan plan ɗinsu. Tayi amfani da surarata wajan jan hankalins sai dai tasan ba lallai hakan yayi aiki ba tunda taga matarsa ma tanada sura mai kyau da ɗaukar hankali. Idan ta kasa amfani da Surarta wajan jan hankalinsa tayi amfani da Maganin da zai sanya masa sha'awa sannan ya zautar masa da hankali."




PAID BOOK


Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."




ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.




Bayan yaji dama-dama ya tashi daƙyar yake ɗaga ƙafafunsa har suka kaishi zuwa gadon. Kafeni da idanuwa yayi yaga yanda nake bacci cikin ƙwanciyar hankali shikuwa yasan baida wannan damar, ƙwanciya yayi gefensa na dama ya mirginoni nadawo jikinsa, Buɗe idanuwana nayi jin mutum ajikina dake baccin ne a idona na mayar na rufe riƙeni yayi gam a jikinsa kamar wanda za'a ƙwaceni, saida dare yaraba kafin bacci ya ɗaukeshi. Nikuwa tunda na koma bacci ko alamun farkawa ban sake yiba har asubahi. Saida ya shirya tafiya masallaci kafin ya tasheni yafice. natashi saida nayi wanka kafin nayi sallah. Na daɗe ina addu'a akan mahaifiyarsa naga alamun bazamu ƙwashe ta daɗi da itaba abune mai wuya ta amsheni batareda ansha wahala ba.


A kan sallaya yadawo ya sameni ina ganinsa na sunkuyar dakai dan danasan zai shigo dawuri dana ƙwanta kamar wacce nakoma bacci. Fuska babu walwala ya ƙarasa kusa dani nayi masa barka da safiya ya amsa yana kai hannusa kaina shafa kan yayi yana kallon fiskata nikuma naƙi ɗagowa muhaɗa idanuwa dashi saboda ina matuƙar jin nauyinsa. Muna zaune ahaka har yaga alamun bacci nakeji.




Miƙewa tsaye yayi ya nufi wani gefe a ɗakin ya buɗe closet wata ƴar ƙarama itama dai kamar duka closet na gidan baza'a taɓa ɗauka ma'ajiyar kaya bace sai dai ita bata kai girman Wall guda ba kayansa ya canja izuwa na ball ya sanya takalmi ya juyo gareni.


"Zanje training ki koma bacci idan na gama zan shigo karki buɗewa kowa ƙofa" kai kawai na gyaɗa masa ya fice yatafi.




Sassafe Mum tabar ƙasar batareda ta yarda sun haɗu da Hammood ba kodan tasan zatayi zaman jirane kawai batareda ta ganshi ba.


Lina kuwa tana tashi ta ɗauki wanka tasaka ɗan ƙaramin skirt da Half vest wacce ko chest ɗinta bata gama rufewa ba bare ayi maganar cibiya. Tambayan ma'aikatan gidan yanda Hammood yake tayi suka shaida mata yana filin wasa a filin ƙwallon taje tazauna tana kallonsa. Tunda ta isa wajan hankalinsa bai kai kanta ba gabaki ɗaya ya tattara hankalinsa a training ɗinda yakeyi saboda a lokacin ya fara tun fitowarsa yana Gym Ya ɗauki lokaci yanayi Sannnan Ya zauna zai huta ruwa taɗauka a water bottle ta nufeshi tana zuwa babu magana ta miƙa masa kallon ruwan yayi ya kalleta daga ƙasa har sama ta sakar masa murmushi ya amsa haɗeda yimita godiya ta zauna gefensa.


"Meyasa baki bi Mum ba?" ya jefa mata tambaya a yayinda ya buɗe bottle ɗin ruwan.


"Saboda Ban aiwatarda abunda ya kawoni ba" Yakai bottle ɗin ruean bakinsa Saida yasha ruwan sosai ya kashe ishinsa sannan ya miƙa mata haɗeda sake godiya ya miƙe batareda yasake kulata ba yawuce cikin fili dama coach ɗinsa yana zaune a gefe yana jiran dawowarsa (wannan his personal coach ne bawai na team ba). Sai 10:00am kafin yagama Abunda zaiyi har alokacin tana zaman jiransa a gajiye ya nufi ciki tabishi tanason yin magana dashi.


"We'll talk later lina yanzu I'm tired idan nafito zan nemeki" oKay zan jiraka yanzu amma barina rakaka zuwa Sahshinka"




"is okay zan tafi dakaina" baijira cewarta ba yaƙara saurin tafiyarsa. Sai tara da mintuna kafin natashi kai tsaye wanka na shiga na daɗe sosai a ciki na haɗa ruwan wanka ina zaune ciki. Sai wajan 10:00am na fito daga ruwan na ɗauki towel gabaki ɗaya towel da suke wajan Medium ne basuda girman da zasu sauka har cinya idan suka rufemin sama bazasu rufe ƙasa mai kyauba idan suka rufe ƙas akuma sama bazai samu rufuwa dakyau ba babu yanda zanyi na ɗaura nafice zuwa cikin ɗakin a hankali nake tafiya saboda tsoron sincewar towel ɗin na isa gaban mirror mai nafara murzawa lallausan fatar jikina sannan na shafa duk wani abun ƙamshin da nafara amfani dasu zuwana nan na gyara kaina na shafa masa shima mayuka da Hair spray. Ina cikin shirys kaina yashigo baibi takaina ba yawuce toilet ajiyar zuciya na sauƙe ganin kamar bai lurada yanda nakeba. Closet na buɗe sai dai babu wani kayan arziki kusan kayan barcin da nasaka jiya yafisu mutumci. Duk wata riga da skirt Skirt ɗin Mini ne sai Bomb-short masu yawa babu dguwar riga ko guda ɗaya. Wancan ɗakinne yakeda dogayen kaya. Daƙayr na iya nemo shashin Riga da long trouser sai dai rigunan suma kaff ɗinsu half ne wasu sun kai kan cibi wasu basu kaiba.


Nacire wandon nasaka kamar wanda aka gwadashi da shape ɗin jikina yayi masifar kyau nasaka rigarma sai dai bazan iya zama da rigarda cibi yake wajeba. Dole zan tafi can ɗakin na nemi kayanda zasu suturtamin jiki. Ina fita nasamu yayi locking ko'ina Babu yanda za'ayi na iya buɗe ƙofar, shikuma bayaso lina ta biyoshi ne yasa yayi haka. Bazan iya buɗewa ba hakan yasa na zauna falo na takure kaina.


Bayan yafito a wanka sannan ya nemi wajan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads