Showing 96001 words to 99000 words out of 171869 words
Chapter 33 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt
sauran suka shiga gabaki ɗayansu basusan yanda suka ƙare ba shidai yaga sun dawo gidan ita yarinyar abaya Maryam tana zaune gaban mota ta haɗe rai.
Suna fita gabaki ɗayansu ya ƙarasa ya rufe gate kafin yadawo harta shige ciki bata tsayama a palour babu uwar ɗaki tashige. Abincin da Maryam tazo musu dashi zuwanta ya ɗeba yatafi wajanta haɗeda maganin da zata sha."
----
Lumshe idanuwana nayi wani irin sanyi da daɗi yana ratsani ko ba'a faɗaminba nasan wanda zai bayyana dan ƙamshinsa ya rigada yagama sanar dani zuwansa shi kaɗaine mai irin wannan ƙamshin na rigada na yarda da hakan dan duk wani lokacin da zanji wannan ƙamshin saina samu wani hint da zai danganta ƙamshin dashi ko naki ko naso wannan ƙamshin yana sanyamin nutsuwa aduk lokacin dana shaƙeshi nakan manta da komai da halinda nake ciki kawai natafi duniyar shaƙar wannan ƙamshin. Abunda bansaniba shine. Shin wannan karon ayanda yasaba bayyanamin zai bayyana ko zai zama namiji ne ya bayyyana kansa agareni? Takun takalminsa ya katsemin tunaninda nake ciki Na tsurawa ta yanda nakejin ƙarar idanuwa wani farin mutum ne tarr sanye da ash ɗin jallabiya kansa babu hula dogone sosai ko shakka babu mutumin danake tunanin zai bayyana shine ya bayyana ganin wannan karon yana tahowa batareda yarufe fuskarsa ba ya sanya gabana yafaɗi Allah-Allah nakeyi ya ƙaraso naga fuskarsa. Wayatace tafara ringing dasauri nakai dubana kan wayar sunan Anty fadeelah ya bayyana ajiki bazan iya ɗaukaba danni yanzu hankalina yatafi wani waje daban damuwata naga mutumin dayake tunkaroni kafin ya canja ra'ayi ya rufe fuskarsa kawai. Na saka wayar a silent na ɗago gabana yayi mummunan faɗuwa waya da jakar hannuna ta faɗi har gyalena ma sakeshi nayi aƙasa nasaka hannu na rufe bakina dan ihu nake shirin sakawa duk wannan abun yafaru sakamakon arba da nayi da fuskar Hammmoood Numfashina yafara fita da sauri da sauri na fara furzarda iska a bakina na zaro idanuwana ina sake kallonsa na runtse idanuwan na girgiza kai na sake buɗewa naga shiɗinne. A gabana nasaka hannu bibbiyu ina sosa kaina ina girgiza kai daga ƙarshe na sakewa kan ranƙwashinda naji zafi alokacin nace.
"Auchh" nafaɗa ina shafa wajan. Saida yayi dariya mai sauti yana tsaye daga yanda yake. Na nemi waje na zauna ina fifita da hannayena wanda bansan ta meye ba zafi nakeji ko akasin haka. Na dunƙule hannuna bibbiyu ina buga kaina dasu nakasa furta koda kalma ɗaya. A hankali ya fara takowa yanda nake na sanya hannu da dakatar dashi. Ko step ɗaya bai ƙara ba yaja ya tsaya. Zaiyi magana na saka hannuna a baki.
" shhhhhhhhhh" yayi amfani da hannunsa guda biyu yayi zeeping mouth ɗinshi yaja yatsaya kamar wani soja. Wata ƴar ƙara nasaka narasa me yake damuna nasaka hannu nayi pinching fatan jikinsa. Naja iska na furzar a fili nayi magana.
"Ash da zafi to ai a mafarki ma anajin zafi" yayi murmushi dukda baisan abunda nace ba kalar ruɗewar danayi take bashi dariya. Yasake yunƙurin yin magana nasaka hannuna abaki.
"Shhhh shhhh"
"Okay" yafaɗa cikeda bin umarni" na ɗaga na kalleshi nayi narai-narai da fuska kamar wanda zanyi kuka.
"nasan mafarki nakeyi amma dan Allah karka tafi kaji? Please stay?" ya gyadamin kai alamun yaji abunda nace. Duk tunanina mafarki nakeyi kuma zan farka dan haka. Nafara ƙoƙarin furta sunansa inason na gwada masa irin sonda nake masa.
"Ham Hammm Hammooddddd!! Nafaɗa dakarfi saida ya toshe kunnuwansa ni atunanina mafarki nakeyi dan haka nacigaba da faɗin.
"I love you Hammood! I'm your biggest and huge fan. I love you since when i was a little baby. I watch your games over and over and over again. It's a dream to talk to you or even to dream about you And finallay now I'am dreaming about you. Ina sonka Hammood. If you don't mind can I please touch u? Na runtse idanuwa na dukda mafarkine saida naji nauyin abunda nafaɗa Nacigaba da magana. Shikuma yacigaba da kallona.
"Don't mind me nace ai if it's okay for you. If it's not share kawai. It's a dream ai kaga ba haramun na aikata ba It's a desire to touch you. A hankali ya taka yazo har wajanda nake ya miƙamin hannunsa nasaki murmushi nakai hannuna a hankali nayi tapping hamnunshi. Dasauri na kauda hannun na ɗago na kalleshi ya sakarmun murmushi. Na maida masa murmushin nasake kaiwa hannun zanyi taping akaro na biyu caraf ya cafke hannuna dasauri na ɗaga ina kallonsa shima ni yake kallo amma wannan lokacin babu murmushi a fuskarsa wani expression ne akan fuskar da nakasa fahimtarsa. Ga hannun daya riƙeni ina ƙoƙarin ƙwacewa softness na hannun is beyond tunanina gabaki ɗaya. Sake hannuna yayi yaja gefe. A turo baki cikin harshen larabci nace. Dan ance maka da riƙe hannu ba'ace kawuce ƙa'ida ba ai. Iska ya furzar kawai ya kaɗa kansa.
"Okay just stay, stays right there" na faɗa ina nuna wajan da hannuna.
"kayi 2hours sannan katafi lokacin nakusa farkawa a bacci"
"Zaynab!" yakira sunana
"Na'am kasan sunana (أنت تعرف إسمي)
انت لا تحلم زينب
(you are not dreaming Zaynab).
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arziki🤝🤝🤝
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin
Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba
Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔
Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo
Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌👍
Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027🤝
Na kalleshi da ƙin gaskata maganarsa na girgiza kai kawai.
Tsawon lokaci babu wanda yasake cewa komai Ni inata tunanin abunda yafaɗa shikuma yana tunanin hanyarda zata saka na fahimci ba mafarki nakeyi ba.
Munfi awa ɗaya muna zaune amma nakasa fahimtar cewa ba mafarki nakeyi ba. Ya ɗaga wayarsa yakirani da ita na duba na kalli wayar wannan numbern da ake message da ita akoda yaushe wanda 2days back kawai aka taɓa kirana da ita sau ɗaya na amsa kiran na kara a kunnena. Maganar da yayi cikin wayar yasa na juya ina kallonsa ina tunanin anya kuwa yanzu mafarki nakeyi? Menene haɗin mafarkina da wannan mutumin dayake nemana kuma menene haɗinsa da Hammood. A hankali yafara magana cikin nutsuwa da harcen turanci Haɗida larabci.
"I'm Hammood (Mood)
أعلم أنك تعرف من أنا
(nasan kin sanni sosai) amma bakisan ko wanene ni a wajanki ba bakisan matsayina A wajanki ba ni nake bibiyar rayuwarki duk wani moves ɗinki yana kan idanuwa. I've been sending text messages to you for over 2Years. I met you lokuta da dama at your school naje school ɗinku my face covered with a mask nasan kin ganni may be ranki ya raya miki wani abun ban tunkareki ba alokacin ban shirya ganinki ba banida confidence akan hakan. Nazo wajanki a wajan dinner brother ɗinki and we talk amma bakiga fuskata ba inada dalili a wancan lokacin. as i expected Ko yanzu dana nuna miki fuskata kin ɗauka mafarki kike. No! You're not. You're not dreaming It's me Hammood" na kalleshi inason gaskata abunda yake faɗa bayan gaskiya babu komai a cikin maganarsa amma zuciyata taƙi yarda. Toh me Hammood zaiyi da Marmeeyy? Me Marmeeyy take dashi da Hammood zai bibiyeta Hammmood fa? World famous footballer shifa wai hankali zai ɗauki wannan zancen kuwa? Tayaya hakan zata faru? Ta jijjiga kai" a fili da furta.
"No هذا ليس صحيحا"
"لا
Me Hammood zaiyi da Marmeeyy? Please kabari"
"I love you " Yafaɗi kalmarda tasa hanjin cikina kaɗawa. Na furzarda iska.
Meyasa kake faɗanin hakan yanzu please stop?"
"I know You'll find out soon ko zamanmu da mukayi anan nasan koda ban faɗa miki nine nake bibiyar rayuwarki ba zaki ganoni Banaso akai stage ɗin hakan batareda na sanar dake ba."
natsaya ina kallonsa ina nazari akan maganganunda yake faɗa."
"Yanzu dai I'm not dreaming?" ya jijjigamin kai.
"But.....
"Shhhh" yayi sounding. kinyi fushi da abunda namiki koh? Nasan zakiji babu daɗi na takurawa rayuwarki idan kinyi fushi ki hukuntani ina shirye da amsan hukuncina" na jijjiga kai na lunshe idanuwa na. kallonsa a kusa dani yana sake tabbatarmin da ba mafarki nakeyi ba.
"A'a banyi fushi ba bazan iya fushi dakai ba har indai dagaske kai Hammood ɗinne" Murmushin jin daɗi yayi.
"Bantaɓa jin daɗin kasancewata Hammood kamar yau ba tunda har hakan zai iya hanaki yin fushi da abunda namiki" Naturo baki cikin shagwaɓa nace.
"Wai dagaske kai Hammood ne?"
"Uhum" yayi sounding haɗeda jijjiga kai na tabbatarwa.
"Ya Ahmad yayimin alƙawari akan zai kaini naganka duk randa kasake dawowa gashi yacika alƙawarinsa bansan wane yanayi nake ciki ba wai Hammood shine yake sona kacemin ba mafarki nakeyi ba amma ni inaji ajikina kamar mafarki nakeyi. Kuma ni soyayyarda nake maka ba irin wacce kakemin bane Hamma nakeso bakaiba amma bazn iya duban idonka nace maka hakanba dan Hamma yanzu mijin ƴar uwata ce. Bansan wane irin so kakemin Dahar Zaka taso zuwa wajena daga can ƙasar kanasona ba bansan yanda kataɓa kallona ba, bansan yaushe kafara bibiyata ba bansn ta yaya kafara sona ba amma indai dagaske hakanne toh wannan Babban lamarine mai girma dagaske kai Hammood ne? Ni bansan abunda zance ba har indai kai Hammood ne. Dan ko kamanninka basu dace daniba bare aje shahararka kayi kyau dayawa. Ni yanzu kallonka danayi hakama kawai nayi farin ciki hakan ya isheni nasan na cika wasu daga ciki muradaina. Idan kuma na tashi a bacci hakan ya tabbata mafarkine nanma zanyi murna dan nasamu nayi mafarkinka, a long a waited dream. You'll always be my number 1 celebrity."
snetence na ƙarshen kawai ya fahimta bayan ita baigane komaiba saboda da hausa nake maganar kuma dama ba damuwata yaji abunda nake faɗa ba Na furzarda iska har lokacin kallona yakeyi bai furta komaiba kamar yanda nima bansake cewa komai ba.
Yana zaune a gefena kawai yana kallon duk wani moves nawa. yanajin ransa yanayi masa daɗi bai taɓa tsintar kansa a nishaɗi irinna yau ba. Dayasan haka kasancewa dani na lokaci ƙalilan zai da bashi nishaɗi toh da bai ɗauki tsawon lokaci batareda ya kasance dani ba. A wancan lokacin daya gana dani bai samu nutsua kamar na yau daya nunamin fuskarsa dakuma Shi wanene ba. Yanaji kamar yasauƙarda wani nauyi daya rataya a wuyansa. Yau kam yasamu sauƙi da sukuni yana tunanin yau zai samu bacci mai daɗi duk wata fargaba ta ƙare masa, sai dai ba'anan gizo yake saƙarba yalura har izuwa yanzu bangama yarda cewa ba mafarki nakeyi ba. Ya juya gabaki ɗaya ya fuskanceni yanajin daɗi kamar ya maidani ciki dan soyayya. Nikuma na ɗaga kaina sama ina kallon Hadarin dayake garin yana ƙara haɗuwa sai walƙiya take haska garin wani irin tsawa aka saki data sanyani razana a tsorace na shige jikinsa dama wannan sabona ne ko mama ke kusa dani da zarar anfara tsawa nake shigewa jikinta shiyasa takan cemin ko amakaranta nake tana ganin anfara tsawa hankalinta yake komawa kaina.
Ni kaina ba zato ba tsammani naji na shige jikinsa saida tsikar jikinsa ta zuba a lokacinda na shige jikinsa runtse idanuwansa yayi a hankali ya huɗesu akaina ganin yanda na tsorata sai yakeji kamar yasaka hannunsa ya ƙara tallafeni na gama shigewa jikinsa har indai hakan zai samamun nutsuwa. Zuciyarsa tana bugawa dasauri-dasauri ya sauƙe ajiyar zuciya numfashinsa yana fisga da ƙarfi da ƙarfi.
Duk da tsoron dayake tattare dani saida na tsaya ina shaƙar ƙamshin da yafi kowanne daɗi a cikin ƙamshinda na shaƙa a duniya. Kusanci da ƙamshin sanyin zuciya kawai yake ƙara sakamin. Jikina yafara bani dagaske ba mafarki nakeyi ba saboda yandannaji na ƙanƙamshi gam ga ƙamshin baya kamada mafarki. Idanna daɗe ahaka bacci zanyi ajikinsa Dasauri na sakeshi naɗanja baya. Gyaran murya yayi shima yagyara zamansa. Miƙewa nayi ina faɗin.
"Ruwa yana shirin sauƙowa mutashi kafin ya jiƙamu" baisan abunda na faɗa ba dan haka ya ƙuramin idanuwa. Ban kaiga wayata da da gyalene ba ruwa mai ƙarfi ya kece dasauri na ɗaga idona sama naga ruwan baya sauƙa a yanda muke da alamu samansa da yayi fayau dayawa glass ne wanda ba lallai a haka kallon ido a ganeba dawowa nayi na zauna dan ruwan da ƙarfi ake sheƙashi.
Sautin Sauƙar ruwan kawai akeyi bayanshi cikinmu babu wanda yasake magana ko wani ƙwaƙwaran motsi,
Yanayin ruwan yamin kaman nashiga nayi wanka amma tsoro nakeji bazn iya fita ni ɗaya ba. Shikuwa duk abunda Nakeyi idonsa yana na kalleshi naga yanda yake kallona na sakar masa murmushi shima ya mayarmin da murmushin. Kamar me magana da kurma haɗeda kwatance nafara magana.
"Rakani Waje inje inason inshiga ruwa mama na bata barina " duk ina maganar ne da kwatance kamar wanda nake magana da kurma. Saboda yanda na nuna waje yagane abunda nake nufi ya girgizamin kai alamun A'a. Na haɗe hannuwana biyu waje ɗaya haɗeda faɗin.
"Please" Na faɗa ina kyabkyabta ido.
"لا" nakoma nayi luff kalar tausayi kamar wacce take shirin fashewa da kuka.
Ya miƙe ya isa zuwa wajan table da cups suke akai ya ɗauki cups ɗin haɗeda buɗe bottle ya tsiyaya abunda ke ciki a zallan cup guda ɗaya ya ya tako har inda nake ya miƙamin na amsa amma banshaba na ajiye a gefe kuma bazan sha ba dan har indai mafaki nake naji ance ba'ashan abu a mafarki bai damu da ajiyewar danayi ba yakoma ya zauna.
"Tell me more about your self idan ka faɗamin nima zan sanar dakai komai akaina"
"ستعرفني قريبًا أفضل من أي شخص آخر"
zaki sanni nan gaba Fiyeda kowa shine amsarda yabani na gyaɗa kai okay.
"Akanki kuma? Nasan komai
وانا اعرف كل شئ عنك
I mean everything"
Ajiyar zuciya na sauƙe mukaci gaba da zaman kurame.
"Nace ba? Ya tsuramin idanuwa dake dama kallon nawa yakeyi.
"In shiga ruwan please?" ajiyar zuciya ya sauƙe kamar bazai kulaba sai kuma yatashi ya miƙe ya isa zuwa ƙofan ya buɗe yayimin alamu dana shiga ruwan kamar yanna buƙata. Dasauri natashi Nayi waje saida nayi tafiya mai ƴar nisa kafin na tadda yanda ruwan zai jiƙani kamar wancan karon wannan
Plkaronma a baya yake bina a hankali harna isa zuwa cikin ruwan alokacin ya rage ƙarfi amma banfi 1minute a cikiba ya jiƙani jagab kamar yanda shima ruwan shiƙashi yakeyi amma shi a tsaye yake ba kamar ni danaketa juyi cikin ruwan cikeda murna ba. Shi yana tsayene kawai yana kallona cikeda sha'awa sanyin ruwan yana ratsashi dan baya shiga ruwan sama a duk lokacin daya shiga sai yayi mura sosai amma har indai shigana ruwan zai bani farin ciki toh gara yayi muraan yaga farin cikina. Gabansa ne yafaɗi alokacinda yayi tunanin toh ni idan muran takamani fa?
Dasauri ya ƙarasa wajanda nake caraf naji ya riƙe hannuna yajuya yafara tafiya nabishi yana jana har muka koma cikin wajn. Banji daɗin dawowata yanzu ba amma tunda na shiga ruwan toh Ahmadulillhi naji daɗi.
Sanyine yake ratsashi a hankali yake futarda numfashi mai ɗumi daga bakinsa. Nima sanyin nakeji yana ratsani saboda jiƙarda kayan jikina yayi. Ganin ina takurewa waje ɗaya sai yayi tunanin sanyin ke ratssani miƙewa yayi ya ɗauki gyalena ya yafamin na riƙe gyalen sosai dan kar ya sauƙa.
sauƙe numfashi yakeyi a lokaci ɗaya kuma sanyinda yake ratsashi yayi yawa.
Kuyi hakuri da wannan idan nace zanyi yafi haka toh zamuyi dare dayawa yanzuma kuma daren yayi in sha Allahu gobe zaku samu dayawa."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Ruwan yana ɗaukewa ya miƙe dan gabaki ɗaya hankalinsa yana kaina yana tsoron kar yazamana barina da yayi nashiga ruwa mura ta kamani. Ɗaukan phone ɗina da na yasar aƙasa yayi na da bag ɗina. Sannan ya kalleni bai kaiga yin magana ba na fahimci abunda yake nufi dasauri natashi yayi gaba ina biye dashi a tunanina waje zanga ya nufa amma sai naga ya shige cikin palace ɗin babu mutane sai ma'aika suma duk yanda mukabi babusu a wajan ga dukkan alamu mutuminnan gabaki ɗaya wajan ya kama shi ɗaya. Duk hanyarda akasan zamubi babu mutum da mukaci arba dashi har izuwa masauƙinsa muna tafiya ne kamar wasu kurane babu wanda yayiwa wani magana. Muna isa yasanya card ƙofar tafita a lock sannan ya murɗa ya buɗe. Ya shiga.
"Tsayawa nayi cakk dan banajin zan shiga ɗakin. Juyawa yayi yana kallona yaga naja natsaya a ƙofar ɗakin.
"تعال للدالخل"
(kishigo daga ciki) na kalleshi kamar zanyi magana sai nafasa na juyarda kaina gefe. Iska ya furzar dan Sanyin na daɗa shigarsa.
"ارجوك تعالي"
(Yi hakuri kishigo) Na girgiza kai haɗeda maƙe kafaɗa. Murmushi yasaki danna sakashi mishaɗi bazaije yara dalilin dayasa komai nayi yake burgeshi ba dan ya tabbata hakan soyayya ce. Matuƙar so da ƙaunarda yake yimin ya sanya shima yazama fan na komai da nakeyi idanna tura baki na burgeshi idan nayi rigima na burgeshi yazama addicted to komai nawa dan idan yana zaune bayida aiki sak kallon pics ɗina barinam ace yana zaune shi ɗaya wasu lokutan ahun har tsoro yake bashi irin yanda yake jina a zuciyarsa.
Yayi takinh deep breathe sannan yayi steping out yadawo shima yana wajen ɗakin kamar yanda nake.
اذهب هناك خذ حمامًا ساخنًا"
"Go in there kiyi wanka da ruwa mai zafi. I'll be outside. Na kalleshi ina taraddadin nashiga ko kar nashiga. ina buƙatar jin ɗumi tunda yanzu haka sanyi nakeji. Dakyar nagama tsayarda zuciyata akan shiga ɗakin Saida na sanya hannu na amshi card ɗin hannunsa saboda ina tunani zai iya buɗewa bayan shigata na shige ciki yana tsaye a bakin ƙofar yana kallona. Ban rufe