Header Ads
Showing 87001 words to 90000 words out of 171869 words

Chapter 30 - BIBIYATA YAKE YI COMPLT Document by Zainab Bawa.txt

Ads the beginning of article before Image

05 Jun 2024

1503

Ads at the middle of Article

kaina kuma yana ciwo da zarar natashi jiri kawai nakeji saboda kukan danasha hakan yasa ban fita koda palour ba Mummy data jini shiru dakanta ta biyo sawu tazo tasamu ina ƙwance itadai tunda aka fara bikinnan batada ƙwanciyar hankali yanayinda take ganina aciki yana ɗaga mata hankali ayanda tasanni da surutu tasan duk abunda zai maidani shiru-shiru toh ba ƙaramin abu bane. Koda bata zauna dani sosai ba amma tasan halina inada fara'a da surutu sannan ga tambaya idan mutum baida haƙuri tambayoyina saisun gundureshi. Duk wanda yasaba dani da wannan halayan nawa a wannan lokaci dole idan aka ganni aji babu daɗi.


Mummy da Mama duka suna zaune a gefena suna hira sama-sama mukaji sallamar Ya Ahmad Mama ce tabashi izinin shiga yayi sallama ya shigo yafara gaidasu sannan nima na gaisheshi ya amsa yana tambayar ko banajin daɗine dan yaga fuskata ta canja Mama ce tabashi amsa da faɗin kaina yana ciwo.


"Subhanallahi Allah ya sauwake yabata lpy" shine abunda ya Ahamad yafaɗa mu dukanmu muka amsa da amin.


"Kinga kuwa nazo miki da wani albishiri kash ashe babu lafiya toh Allah ya sauwake yanzu zan koma da kayana har sai kin warke" Na kalleshi inaso ya sanar dani albishir ɗinda yazo dashi yagane mai nake nufi yafara magana.


"Ƙwana biyu nasan baki buɗe TV bakoh?" na jijjiga masa kai.


"Okay toh madallah garada baki buɗe ba dan inaso yazama suprise dama tun ɗatsu nakasa tdaida zuciyata waje ɗaya na faɗa miki ko karna faɗa miki amma yanzu bazan faɗa ɗinba kawai gara idanuwanki su gane miki.




"Dan Allah menene Yaya please ka faɗamin"


"No idanna faɗa yazama ba suprise ɗinba kenan kedai kisha maganin ciwon kannan yatafi dawuri dan nasan zaki girgiza dayawa sannan waɗannan luhu-luhun idanuwan kaff su saɓe" Nayi Shiru ina kallonsa kawai dan naga alamin bazai faɗaba tunda yafara haka.


"Amma zan iya kunna TV na kalla idan babu laifi danna ƙagu nasan abunda kakeson nunamin"


"Eh zaki iya amma ba lallai ki kalli abunda nake faɗa ba"


"Nidai zan buɗe idanma ban ganiba shikenan" mama da Mummy gabaki ɗaya sunji daɗin yanda na sake ina magana da Ya Ahamad. Mummy ce ta amshe zancen.


"Haba Ahamad ka faɗa mata mana kaga tadamu dayawa tanason sani"


"Barta kawai Mummy sai nanda 2days hakanma saita ƙwantarda hankalinta nagani nanda 2days ɗinma idan hankalinta bai ƙwantaba toh babu yanda na iya ban isa nuna mata abunda nakeso na nuna ba"


"Kinji koh? Gara ki ƙwantarda hankalinki kijira kiga abunda zai nuna miki" cewar Mama. Na turo bakina batareda nace komai ba.


"Toh nidai barina tafi nabarku zamu kai gara kar yamma tayi" mama ta miƙe tana faɗa. Yaya Ahamad ma yamiƙe.


"Akwai wanda zan ɗeba a cikinku saimu fita tare" mama da Ya Ahamd suka sanya kai suka fita akabar zallan nida Mummy aɗakin. Itama batabar ɗakin ba saida ta tabbatar tasaani nayi wanka nasaka kayana dan yau ake wuni agidanmu.


Danayi wanka naji daɗin jikina kuma idanuwan nawa sun saɓe bakamar tashina da safiya ba haka nafita cikin gida muka ɗan yi hira nasake komawa ciki. Zuwa la'asar su Mama sun dawo daga kai gara kafin magrib saiga Maryam da Ummi sunzo dubani wai maryam ta faɗa mata banda lafiya. Gabaki ɗaya kunyar Ummi ne ta kamani nakasa haɗa idanuwa da ita sai haƙuri kawai take bani kamar wanda itace tayimin wani laifi. Sai bayan magrib suka bar gidan dukd bawasu mutane tabari agidanba amma tasan baza'a rasa masu zuwa ba dukda bata gayyaci mutane dayawa ba iyakacin ƴan uwanta na jikinta ne sukazo bikin kuma tun jiya suka gama bikinsukowa ya watse taso tun ajiyan akai amarya ɗakinta amma hakan baiyiwuba. sai yau ango zai ɗauki amarya yatafida kayarsa. Naji daɗin ganin Ummi danayi tazo dubani zuwa dare gabaki ɗaya na ware banajin komai sai zallan idanuwana da har yanzu nauyinsu bai gama sakewa ba."




---
Da magrib abokanan ango sukazo da kansu suka ɗauki amarya suka kaita ɗakinta saida suka rako ango kamar yanda aka saba a al'adance sannan suka ɗebi ƙawayen amarya aka tafi dasu akabar zallan ango da amarya. Ko ƴar kazarda ango yake sayawa amarya Hamma bai siya ba sai abokanansa suka saya aka sanya masa a mota baya tunanin zai iya kasancewa da wata ba Marmeeyy ba watanma yayar Marmeeyynsa dayakeso yake ƙauna hakan yafi cimasa rai akan komai tunda idan wata dabance zai saka ran samun marmeeyy ko nan gaba amma tayaya zai saka ran samunta bayan yayarta yake aure? Tunda yafita raka abokanansa kai tsaye ɗakinsa yawuce itama yazo ya sameta bata palour yanda yabarta wanka yashiga yayi harya ƙwanta yatuna yabar kazarda aka sayo a mota ko ɗaukosu baiyiba baisan ko tanajin yunwa ba tunda tun magrib aka kawota gidan kuma yasan babu wani abinci agidan tsaki yaja yatashi ya zura jallabiya akan gajeren wandon dake jikinsa. Yafita ya buɗe mota ya ɗaukosu kai tsaye ya nufi ɗakinta dan ajiye mata kazar. Ita kuma alokacin tafito daga wanka cikin sleeping wears ɗinta taɗauki wani riga mai gajeren wando tasaka tunda batayi tunanin shigowarsa ɗakinba. Babu abunda ba'a gani ta cikin kayan amma ita wacce tasaka batasan da hakanba dan dole saida tsaya a jikin madubi kafin tagane kayan transparent ne, yana shiga idanuwansa yasauƙa akanta saida gabansa yafaɗi daram idanuwa ya tsurawa ƙirjinta yayinda zuciyarsa take bugawa dasauri dasauri. Tunda yake a rayuwarsa ido da ido bai taɓa kallon mace a wannan shigar ba gabaki ɗaya tatafi da hankalinsa ta lurada hakan a hankali take tafiya harta ƙaraso wajanda yake har yanzu idanuwansa nakan ƙirjinta. Ita kanta tsoro takeji amma babu yanda ta iya wannan ce damar da take da ita da zata fara amfani da ita wajan jan hankalinsa gareta. Batasan ko samun kamar wannan damar zatayi mata wuya ba so gara tayi amfani da ita tuna tana iyawa. Saida tazo daff dashi sannan tace.


"Sannu da zuwa Hamma" sai alokacin ya ɗaga ya kalli fuskarta ta sakar masa murmushi" ya ɗan kalleta na wani lokaci ƙyayyawa ce sosai dan tafi marmeeyy kyau kuma tanada jiki mai ɗaukan hankali amma shi ba wannan bane damuwarsa shi zallan marmeeyy ita ɗindai ita yakeso.
Ganin ya tsura mata idanuwa yana kallonta kamar maison kissing ɗinda ya sanya ta ɗagalgale ƙafarta ta ƙara tsawo dan taimakawa lips ɗinsu yayi saurin haɗewa waje ɗaya. Amma ƙirjinta sai duka yakeyi. Saida tazo daff haɗe bakinsu waje ɗaya ya kauda kansa gefe. Wani irin kunya da takaicine ya lulluɓeta wannan wane irin wulaƙanci ne? Tafaɗa acikin ranta tayi ƙasa da kanta alamun jin kunya ya tabbata agareta jikinta yayi sanyi. Ganin hakan yasa shima jikinsa yayi sanyi ya tabbata bai ƙyauta mata ba cikin rashin jin daɗin abunda ya aikata yace.


"I'm sorry kiyi haƙuri. I dnt mean to embarrass u"


"No It's okay ba komai. i know, Nasani I'm not the one, nasan ko riƙeni da kayi wajan dinner kayine dan marmeeyy Just listen, you can use me as much as you want I'm okay, kawai kadaina wahalarda kanka akan soyayya tunda kasan koman daɗewa nice zaka zauna da ita tunda an rigada an ɗaura mana aure. Mahaifanmu suka yanke wannan hukuncin akanmu ni naji nayi musu biyayya na ɗaukeka a matsayin miji kuma ina sonka zanyi maka biyayya. Yanzu is left for you ka soni ko katsaya tunanin da zai ruguza mana zama ya ɓata ran mahaifanmu" Yanzuma shiru
yayi yana kallonta ta ya tsura mata idanuwa bazaka iya gane abunda yake tunani ba. Amfani tayi da wannan damar dan suna kusa da juna sosai ta haɗe bakinsu waje ɗaya. Duk salonda ƙawayenta suka koya mata shi take amfani dashi tashi ɗaya ta rikita masa tunani tunda yajita ta manna lips ɗinta da nasa dakuma jikinta da nasa yafara fita a hayyacinsa. Hamma baiyi niyar haɗa shinfiɗa da itaba a wannan lokaci har sai yaga abunda hali yayi amma daa kenan banda yanzu dayajita ajikinsa dama shi sam baida dauriya ta wannan fannin. Yasan kansa sarai yasa baimayi budurwa ba saboda gudun faɗawa wani halin sai narmeeyy. Dan yasan abu kaɗan zai iya jan hankalinsa ya fiddashi ya aikata abunda baya tunanin zaiyi. Bazai iya daurewa ya jurewa abunda take masa ba har indai dauriya ce ta wannan fannin count Hamma out. Kuma hakan sai yake ganin kamar cin amanar marmeeyy zaiyi alokaci guda ledar hannunsa ta faɗi ƙasa ya riƙeta yafara maida mata martanin da yafi nata saƙonnin ashe ita ba komai takeyi ba dataji irin nasa saƙonnin saita rainawa fasaha da ilimin da take tunanin tana dashi, lokaci guda ya fitarda ita daga hayyacinta kamar yanda shima baya hayyacinsa tun kafin akai wannan stage ɗin ƙafafuwansu ya gaza ɗaukarsu suka zube a wajan. Sautin numfashinsu kawai akeji har akazo stage ɗinda tafara cin ƙaniyarta batayi ƙoƙarin ƙwatar kanta ba saboda tana ganin hakan shine kawai zai bata damar samun ƙofa a wajansa. Hamma gabaki ɗaya yafice a hayyacinsa baimasan abunda yake aikatawa ba hakan yasa yayi forcing ƙansa daƙarfi cikin jikinta daya sanyata sakin ƙara ananne tafara neman takanta irin riƙonda yayi mata bana wasa bane da zata samu damar ƙwacewa da wuri tun tanada ƙarfin ƙwatar kanta har ƙarfinta ya fita tafara fita a hayyacinta saida ta galabaita shima ya galabaita kafin yabarta.
ya ƙwanta gefe ya lumshe idanuwansa tunda yake a rayuwarsa bai taɓa shiga nutsuwa irinta yauba bai taɓa tunanin akwai irin wannan jin daɗin acikib aure ba daya sani dabai kai har haka baiyiba. Baifi 10minute da barinta ba yaji yanason komawa. Ɗaukanta yayi yakaita toilet ya gyara mata jiki yadawo ya ƙwantar taɗauka zai barta tayi baccine sai taji wani abun yake nema daban. Tun tana iya kuka yana jiyota har muryarta ta dashe saida yasake samun nutsuwa kafin yabarta. Yarasa gane kansa still wannan karon bai kai 10minute ɗin bama yasake ji zai koma a wannan daren saida tadawo jajawur dan wahala fuskarta tayi luhu-luhu dan kuka idanuwanta suka kumbura ko iya buɗesu batayi kawai ganin yanda tadawo yasanya ya ƙyaleta dan yaga alamu zai iya halakata idan yadage dole zai ƙara.
Tunda akayi maganar bikin Aysha take banke banken magunguna na rashin hankali bayan wanda Mama ta taimaka mata dasu wanda basu wuce ƙa'ida ba. Da kuɗinda take cirewa tana sayan kayayyakin mata a wajan masu saidawa kala-kala harna matsi saida tasaya tayi amfani dashi har yazama ko pant tasaka saita jiƙashi takoma zama da pad ajikinta duk wannan abunda takeyi babu wanda yasani sai wasu daga cikin ƙawayenta masu zugata tana saya. Wani abunda bata saniba Hamma yana ɗaya daga cikin mazanda sam basa gajiya da mace akowani irin lokaci wanda shi kansa baisanda hakanba.


ganin yanayin yanda take fitarda numfashi daƙayr kamar wacce zata mutu ya sanyashi tsorata daga ƙarshe numfashinma baya wani fita a razane ya ɗebeta yayi asibiti da ita. Bugun farko aka shiga da ita akayi matta wasu ƴan allurai akayi mata ɗinki sannan aka ɗaura mata drip sai lokacin numfashinta ya dai-daita amma har lokacin bata buɗe idanuwa ba batasan wanda yake kanta ba. Saida yakoma gida yayi sallar wanka yayi asubhahi sannan yadawo har safiya bata buɗe idanuwanta ba.


wajajan ƙarfe tara nurse tazo tace masa dole ya nemi wacce zata zauna a wajanda dan yanayin yanda sukaga jikinta gobema bazata samu sallama ba. Yarasa tayaya zai fara faɗin wannan lamari kuma mawa zai faɗawa yakira maryam kawai daga ƙarshe bayan gama nazari yafaɗa mata aysha ba lpy suna asibiti sannan ya sanar da ita asibitib da suke sannan yace tafaɗawa ko mutum ɗaya a gidansu dan yasan Ummi bazata iya zama a wajanta ba.
Maryam ta faɗawa Ummi abunda Hamma ya faɗa mata Ummi kamar zata nutse dan tun ba'ayi mata bayani ba tasan dalilin zuwa asibitin. Ummi tace mata takira gidanmu tafaɗa dan ita bazata iya faɗaba. Maryam batada no kowa sai tawa dan haka ta kirani ita tunaninta baima bata wani abun bane kamar yanda nima banyi tunanin wani abun bane kai tsaye ana sanar dani dama ina cikin gida ina tayasu aiki saboda baki har yanzu sunanan basu tafi ba. Hajiya (mahaifiyar Baba itama tunda bikin yazo tadawo gidan zatayi sati ɗaya tatafi muduka muna cikin gida maryam takira ina amsa ta sanar dani abunda yake faruwa. Nace Allah yabata lpy.
Ina sauƙe wayar Mama ta tambayeni


"waye ba lpy?"
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya




Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arziki🤝🤝🤝
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin


Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba


Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔


Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo


Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌👍


Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027🤝






"Maryam ne ta kirani waina sanar Aysha babu lpy suna asibiti Hamma ya kirata" salati Hajiya tasaka tana sallallami tana faɗin wai meyake damin yaran zamanin nanne? Ana kai musu junansu kamar zasu haɗiya juna bazasu iya haƙuri ba suma maza babu haƙuri ace dole sai ansamu hanya sukuma matan jiki ba ƙarfi kamar laida ba dole suyita yagewa ba. Ban fahimci abinda yafaru ba saida Hajiya tayi magama natashi dasauri har tuntuɓe nakeyi dan sauri. Ina shiga ciki nadauƙe ajiyar zuciya hakan yana nufin Hamma ya ƙwantarda hankalinsa ya amshi ƴar uwata amatsayin mata kenan ya manta dani?
Tabbas yazama dole nima nazo na yakiceshi araina ko taƙarfin tsiya duk yanda zanyi sainayi hakan.
Na zauna afalo ina sauƙe ajiyar zuciya.


Wasu aka tada sukaje suka ganta suka dawo suka bada labari kafin kice me gabaki ɗaya gida yaɗauki abunda yafaru da Amarya duk wanda yake yadawo saiya bada labarin yanda amarya tasha jiki. Mudai ƴan matan gidan kunya da tsoro kaff ya lulluɓemu. Zancem harya ishi mutane gabaki ɗaya gidan bikin labarinda akeyi kenan. Kowa yaje ya dubata banda iyayenmu dansu kunyama bazata bari suje ba.




Hamma kuwa Allah-Allah yakeyi a sallameta dn abaya da baisan kalar yabda abun yakeba zai iya haƙuri amma banda yanzu daya riga ya ɗanɗana garɗin abun tunda ƴan dubiya suka fara zarya ya ɗauke ƙafarsa a asibitin dan haka tafarka bata ganshi ba. Sai ƴan uwanta da suke wajan da masu zolaya da masu tsegumi abundai ba'a cewa komai kunya duk tabi ta isheta tunda tafarka sau ɗaya taci abinci ta koma ta runtse idanuwa har baccin dole ya ɗauketa. Tunda aka tabbatar zasu ƙwana Mama tashirya zataje Mummy ta hana tace tabarsu suje can su ƙarata ai rashin haƙuri yajawo musu hakan shi ya ƙwana da matarsa tunda shiya aikata. Mama bata biyeta ba tatafi asibitin da izinin baba. Zuwansa asibitin yayi dai-dai da shigowarsu Mama Ya Ahamad ya kawota yana kallonsu ya koma danya gane mama itace Mamar marmeeyy toh dawani ido zai kalli mama bayan abunda ya aikata? Mama ta kulada ita sosai da safe tatafi gida bayan barinta asibitin yazo a fuskar aysha tsoro ya bayyana dan bata taɓa tunanin lamarin haka zai juye ba. A wajan wasu ƴan uwan Mummy sukazo suka sameshi sai magana sukeyi wanka mai kamada jirwaye sajda yaji maima yasa yazo asibitin a wannan lokacin tunda yasaka ƙafa yafita bai sake dawowa ba har washe gari.




A daren ranar jirginsu Hammood ya iso ya sauƙa a abuja dake ba'a faɗai exact time ɗinda zai sauƙa ba yasa yawan mutanen da sauƙi amma dukda hakan sunfi na karon farko yawa. Daƙyar aka samu hanya suka wuce masauƙinsa anan suka ƙwana dake wannan karon ansanda zuwansa gabaki ɗaya ko'ina a cike yake bazasu samu damar wucewa a daren ba kuma shu kansu suna buƙatar hutu amma har indai akan ganawa da Marmeeyy ne shikam baya buƙatar hutu akoda yaushe a shirye yake.
Da safe daƙayr suka samu damar zuwa airport jirginsu yatashi zuwa bauchi.


Ƴan jaridu da sauran kafafan sada zumunta gidajen tv radio da duk wata kafa ta duniya baki ɗaya tambayarsu guda ɗaya shine menene abunda Hammood yake zuwa yi nigeria? Dukda zuwansa na biyu ba'a sani ba. Sai wannan amma sunason sanin dalilin zuwansa nigeria sau biyu a shekara. Sun tabbata dole wani muhimmin abune zai kawoshi duk da basu samu wani abu dayazoyi related to aikinsa ba, kuma baza'ace shaƙatawa yaje ba kanar wasu sauran ƙasashe na duniya wanda idan celebrity yajesu ba'a tambayar dalilin zuwansa tunda zuwane da akayishi dan shaƙawata amma banda nan.


Tun da safe nake jiran naga zuwa ya Ahmad naji shiru naɗauka zaizo gaida Mummy saboda ita da ƴan uwanta da ƙawayen Aysha gabaki ɗaya sunanan basu tafi ba bansan ko rashin lafiyar Aysha bane ya hanasu tafiya. Ƙarfe sha biyu bakasa haƙuri alokacin na danna masa kira bai amsa ba tunda aka fara bikinnan ban hau wata kafar sada zumunta ba saboda hankalina baya ƙwance data tama tayi expire saboda lokaci yayi dan haka bansan abunda yake faruwa a gabaki ɗaya duniyar ba.


Nagaji da zamam jiran Ya Ahamad natashi natafi wajan Mummy yanda yana zuwa zan ganshi. Muna zaune harda mummy a Babban palourn Baba da ƙawayen Aysha tunda nashigo na ɗauke kaina daga garesu ko sannu bata haɗamu ba munata hira da Anty fadeelah. Ɗaya daga cikinsu naji tana faɗin.


"Wallhy nayi danasanin da Hammood yazo bana garinnan dakoh yaya sainaje naganshi ko daga nesa ni inaji yauma zanbi jirgi nakoma zuciyata bugawa zatayi inaga idan ban ganshiba"


"Gayanne ya haɗu wallh sau biyu ina mafarkin na aureshi inga duk randa na haɗu dashi ido da ido saina suma dan daɗi" si duka suka saka dariya suna tsokanarta. Anty fadeelah ce ta amshe musu maganar.


"lallai ke ƴar wahala ce tayaya kike tunanin No1 celebrity na duniya sau aureki barinma wannan ina kallonsa ai kinsan ba abune mai yiwuwa ba da wannan kamanninsan har yanzu nakasa imagining matarda zai aura dan ni inaga sai dai kawai

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads