Showing 99001 words to 102000 words out of 149432 words
Chapter 34 - INTEESAR Book Complete by Zainab Abdullahi.txt
ba, sai da Gwaggo ta amsar mata ranar da zata tafi, gashi yau ma ya amshe bata san ranar da zai sake bata.
"Abba wayar ce bansan inda ta shiga ba amma da zaran na nemo ta zan dinga Kira muna gaisawa."
Durk'usawa tayi ta gaishe da Abban nata ya amsa mata cikin so da k'aunar tilon 'yarsa, sannan ta k'ara gaida k'anwar Ummanta wato Mama Huraira, sannan ta k'arasa gaban gadon Umman nata ta durk'usa tare da rik'e hannun Ummanta ta ce
"Umma ya jikinki?"
Murmushi tayi tare da gyad'a kai almar da sauk'i, Mama Huraira ta kalle ta ta ce,
"Tun d'azu da naga shiru baki dawo ba sai na d'auka ko dai kun tafi gida ne."
Sunkuyar da kanta k'asa tayi tare da cewa
"A'a Mama ."
Tayi maganar a tak'aice tare da zama gefen gadon,fira suka dinga yi har sai da aka kira sallar magariba Abba ya tashi ya tafi masallacin, da ke cikin asibitin, kasancewar yanzun ba mutane a d'akin yasa Inteesar ta shiga toilet da ke cikin d'akin ta d'auro alwala ta fito ta shimfid'a sallaya tayi sallah, bayan ta idar ne Mama Huraira ta shiga ta d'auro tazo ta gabatar da sallar, bayan ta idar ta taimaka wa Umma ta rik'e ta sosai suka nufi band'aki ta taimaka mata tayi alwala suka fito ta saka hijab tayi sallah daga zaune.
Bayan sunyi sallar isha'i ne Mama Huraira ta janyo Basket d'in da ke da sauran Abinci da Mummy ta kawo masu, Abba ta zubawa sannan sauran da ya rage ta ce da Inteesar ta d'iba ta ci, ganin abincin ba wani yawa ne da shi ba kuma ga Mama Huraira bata ci ba yasa ta ce ta k'oshi dan yinwar cikinta ma tun yana damunta har taji ta daina jinsa.
Mama Huraira ta had'awa Umma tea don dama Mummy ta kawo masu kayan tea Gwangwanin Madara da na milo, da sugar da lipton da K'aton Bread, cewa tayi ba zata sha ba dak'yar dai aka shawo kanta tasha kad'an, sai ayaba da ta d'anci guda biyu, don ko Bread ma bata ci ba, Abba ne ya kalli Inteesar ya ce,
"Ke yaushe zaki tafi ne ga shi k'arfe Tara tayi."
"Abba ni nan zan kwana."
"Mijinki yana da aiki dadaddare ne ko shine ya ce ki tsaya ki kwana a nan?"
"Tunda aka kira shi bai dawo ba."
Mama Huraira ce ta ce
"Idan gana abunda yake zai biyo ya d'auke ki ku tafi."
Fira suka dinga yi k'arfe goma nayi Abba yayi masu sallama ya tafi gida, don dama Mama Huraira ce zata kwana da ita
Sai misalin k'arfe goma da rabi na dare ne Muhdeen ya shigo d'akin tare da sallama, Inteesar kama har lokacin ma barci ya soma d'aukarta, durk'usawa yayi cikin girmamawa ya gaida Mama Huraira da Umma tare da yi mata ya jiki, bayan sun gama gaisawa ne ya d'an zauna kan kujera tare da kallon Inteesar, yana son ya tayar da ita yana d'an jin nauyinsu Umma, lura da haka ne yasa Mama Huraira ta mik'e ta k'arasa inda take barci ta d'an ta'ba k'afarta tare da kiran sunanta, a hankali ta bud'e idanunta ta sauke akan Mama Huraira, sannan ta kalli Muhdeen tana ganinsa ta had'e fuska, jin muryar Mama Huraira taji ta ce,
"Tashi ku tafi gida dare yayi."
Tura baki tayi tare da cewa
"Anan zan kwana."
Had'e fuska Mama Huraira tayi tare da cewa
"Tashi ki tafi gobe sai ki dawo"
Ganin yadda Mama Huraira ta had'e fuska ne ta juya ta kalli Ummanta, ganin kallon da take mata yasa ta mik'e ta saka hijabinta, ta d'auki 👜 d'inta ta kalli Ummanta tare da cewa
"Sai da safe Umma Allah ya baki lafiya"
Sannan ta maida dubanta ga Mama Huraira ta ce
"Mama na tafi sai da safe."
Ta fice shima yayi masu sai da safe ya bi bayanta.
Kafin su k'arasa parking space har dak'yar take tafiya don yunwa ya galabaitar da ita gaba d'aya jikinta ba k'arfi, ganin yadda take tafiya yasa ya ce da ita
"Lafiya kike kuwa?"
Share da tayi kamar bata ji shi ba, rik'o hannunta yayi cikin nasa ya ce
"Da alama yunwa ce take galabaitar dake ko?"
Nan ma bata ce komai ba kuma bata yi k'ok'arin k'wace hannunta daga rik'on da ya mata ba, don bata da wannan k'arfin don haka bata ce da shi komai ba har suka k'arasa parking lot da kansa ya bud'e mata murfin motar ta shiga, zama tayi tare da d'an kishingid'a ta wantar da kanta jikin kujera, tada mitar yayi yana cewa idan banda yiwa kai mugunta kizauna tun Karin kumallo safe har k'arfe goma sha d'aya ba dole yunwa ta cinye ki ba haka ya dinga magana a zuciyarsa shi kad'ai.
Tada motar yayi suka bar asibitin, akan hanya ya tsaya ya siye masu gasassun kaji guda biyu da fresh milk mai sanyi, ita kam dama cigaba tayi da barcinta bata ma san ya tsaya ya siye kaji ba.
Horn yayi mai gadi ya wangale masa gate suka shiga bayan yayi parking ne ya rasa ya zaiyi don haka ya sai ya bud'e murfin motar ya fito tare da zagayawa ta 'bangaren da take, bud'e
Ganin yadda take ta barcinta ya sa ya sunkuya ya d'auke ta cak kamar jaririya firgigit ta farka tare da k'ok'ari ta sauka ya rik'e ta sosai ga jikin nata ba k'wari don haka ta hak'ura, da k'afarsa ya bud'e k'ofar falon ya shiga bakinsa d'auke da sallama ba kowa a falon, kai tsaye d'akinsa ya nufa da ita bai dire ta ko ina ba sai kan gadonsa, ganin d'akinsa ya kawo ta yasa
ta kalle sa da mamaki tana cewa
"Akan me zaka kawo ni d'akinka?"
"Anan zamu kwana"
Da mamaki ta kalle shi ta ce,
"Anan zaku kwana kai da way?"
"Nida matata mana"
Ta juya kalli gabas da yamma ta ce
"Banga matar taka anan ba, kuma ka sani ni bazan kwana d'akinka ba."
"Badamuwa idan ba zaki kwana d'aki na ba, sai n biki muje mu kwana a d'akinki"
"Allah ya kiyaye kaga tafiya ta kuma kada ka biyo ni."
Ta mik'e kenan zata tafi sai taji wani jiri ya d'abe ta tayi luu zata fad'i yayi sauri rik'o ta cikin zafin nama ta fad'o jikinsa.
"Kinga abunda nake fad'i maki, kink'i cin komai har sha d'aya a ce Karin kumallo na safe?shima ba na kikrki bane."
Zaunar da ita yayi a bakin gadonsa tare da cewa
"Yunwa ta galabaitar dake,idan kikayi yunk'urin tashi zaki fad'i ki jira ni Ina zuwa"
Daga nan ya fice daga d'akin, cikin motarsa ya koma ya d'auko ledojin kazar nan da fresh milk ya ajiye tare da kallonta ya ce,
"Sannu ko? ina zuwa ."
Kitchen ya shiga ya d'auko plate da wuk'a da kofi ya dawo d'akin, ajiyewa yayi tare da sakar mata murmushi, had'e fuska tayi don wannan murmushin nasa ya ishe ta bata ma san kallon fuskarsa.
Tunawa tayi da Sumayya don har ga Allah idan yana tare da ita mancewa ma yake da wata Sumayya, sai yanzun da suka dawo gida.
Fita yayi ya nufi d'akin Sumayya da sallama ya tura k'ofar ya shiga, ba kowa sai dai du d'akin a hargitse a yamutse kayan da ta cire da wasu kayan ga sunan zube a Kan gadon, tunda yaga bata nan yasan part ta tafi, don haka ya fito ya koma d'akinsa.
Shiga yayi tare d rufe k'ofar yasa key ya rufe tare da zare key d'in, ita dai Inteesar tana kwance yana dawowa ya taimaka mata ta tashi zaune, kazar d'aya ya saka a plate ya yayyanka ya tsiyaya fresh milk a Kofi.
'Dauka yayi zai kai bakinta ta kauda kai tare da tura baki,amsa tayi ta dinga ci da kanta don masifaffen yunwar d take ji ma ya ishe ta,sai da ta k'oshi ta kuma sha fresh milk tayi gyatsa sannan ta mik'e ta nufi k'ofar fita baice mata komai ba don yasan ya rufe k'ofar da key, taja taji a datse ta juyo sukayi ido hud'u da shi, tace,
"Ka bud'e k'ofar zan tafi d'aki na."
Bai kula ta ba illa rage kayan jikinsa da yayi ya nufi toilet don yin wanka, har ya kai bakin k'ofar toileta d'in ya juyo ya kalle ta ya ce,
"Kizo muyi wanka mu kwanta ki, don sai gobe zan bud'e k'ofar nan tare zamu kwana shigi muyi wanka"
Tura baki tayi ta ce
"Bazanyi ba."
Shigewa yayi ya barta nan tsaye.
Har ya gama shirinda yasa kayan barci tana nan tsaye, kashe hasken d'akin yayi tare da nufar inda take tsaye, cak ya d'aga ta sai tsakiyar gado ya direta, yunk'urin tashi tayi sai ya d'an danne ta tare da yi mata rufa da k'irjinsa.
"Wai me yasa kika cika gardama be? ki daina wahalar da kanki akan abunda kika san bazai yiwu ba, kinda dai ba zaki iya fita d'akin nan ba, why not ki hak'ura tunda kinsan baki da wani za'bi baikamta ki wahalar da kanki ba kinji."
Ta bud'e baki dazummar yin magana ya saka bakinsa cikin nata tare da cafkar harshenta ya fara tsotsa, kuka ta saka masa daktawa yayi tare da zare bakinsa cikin nata cikin kuka ta fara magana tana cewa
"Dan Allah ka bari yaya wallahi bana so."
Meye baki so? ni kum ina so."
"Wallahi akwai zafi idan ka maimaita mutuwa zanyi."
"Ba zaki mutu ba da hakan zaki saba, kinga yanzun ba abunda zan maki yau zan d'anyi wasa dake ne na samu relief, kinga fa ina tausayinki don naga kinsha wuya sosai kuma zuwa gobe nasan kin warke, yau zan hak'ura amma fa ki sani daga yau bazan kuma hak'uri ba gobe insha Allah zan sake kar'bar hakkin aure na ne, gara ma ki fidda wannan tsoron da ke cikin ranki mu mori amarci, Inteesar bazan 'boye maki ba kinjinyar da ni dad'in da ban ta'ba jin kwatankwacin irinsa ba, ke 'yar baiwa ce a yanzun banida wani burin da ya wuce na sake d'and'anar zazzak'ar zumanki, ke ta dabance a cikin mata, na godewa Allah da ya had'a ni da ke da kuma Gwaggo da ta had'a auren nan da ke, dama ta ce gata tayi Mani ashe ko gaskiya ta fad'a tayi mani babbar gata"
Kuka ta saka masa
"Kinga ki kwantar da hankalinki ba abuda zamuyi yau sai gobe kinji?"
Kwanciya yayi kusa da ita tare da janyo ta jikinsa, ya fara shafa ta tana ture shi tana kuka, shiko ya cigaba da shafata tare da kissing nata ta ko ina, tana ture shi har ya raba ta da kayan jikinta, yana lalla'ba ta ba abunda zai mata haka ya dinga shafa jikinta, da luguiguita ta bai barta tayi barci ba sai tsakiyar dare, shima sai da yaga kukan nata yayi yawa ne, amma fa koda wasa baiyi yunk'urin yin sex da ita ba, iyakarsa wasanni da yayi da ita.
Bayan sallar asuba suna kwance suna barci da misalin k'arfe shida akayi masa kiran gaggawa a asibiti don haka sauri yayi ya shiga wanka bai katse mata barcinta ba ya tafi ya barta tana barci.
Da misalin k'arfe bakwai na safe ne Sumayya ta dawo gidan kai tsaye ta nufi d'akin Muhdeen don jiya gaba d'aya bata gansa ba, tura k'ofar tayi tare da shiga ciki, taga alamar mutum a cikin bargo ta d'auka Muhdeen ne ta janye bargon gabanta ne ya fad'i ganin Inteesar ce kwance saman gadon Muhdeen, wani abu mai nauyi taji ya daki k'irjinta zuciyarta sai tafarfasa take da k'una ganin Inteesar ma barcinta take hankali kwance suman kanta duk a yamutse ta tuna da jiya taga 'yan kunnenta da d'an kwalinta sai tayi tunanin cewa ko gyara tazo mata ashe kwana take yi yanzun ita Muhdeen zaiyiwa haka? ya karkata hankalinsa akan wannan 'yar matsiyata.
Waige -waige ta dingayi tana neman abunda zata bugawa Inteesar, dai -dai lokacin Inteesar ta farka ganin Sumayya n huci yasa ta tashi a firgice ta sauka daga Kan gadon, Idanun Sumayya be ya sauka akan jug na glass dake ajiye a side drawer,ta d'auko shi Inteesar na saukowa ta Sumayya ta buga mata jug d'inan a kanta, k'ara ta saki tare da zubewa k'asa a wurin sumammiya, jini na fita daga cikin kanta.
A can gidan Mummy kuwa gaba d'aya Mufida habkainta bai kwanta ba, tunda Inteesar ta bata labarin halin da take ciki a giadan aurenta, don haka ta tashi ta nufi d'akin Mummy dan ta sanar da ita halin da d'anta yake ciki da matar da suka aura masa asan matakin da za'a d'auka akai.
*Daga alk'alamin*✍️
Zainab Abdullah K.N.T
(Maman Ihsan)
Don Karin bayani
09965327995
Love you oll😘😍
Comments and shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GXLLwE11VEK6KkBh5sqU89
*INTEESAR*
Story & writing by✍️
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
*GARGA'DI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo d'aya to a gafarce ni bada niyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page5️⃣8️⃣
A can gidan Mummy kuwa gaba d'aya Mufida hankalinta bai kwanta ba, tunda Inteesar ta bata labrin halin da take ciki a gidan aurenta, don haka ta tashi ta nufi d'akin Mummy dan ta sanar da ita halin da d'anta yake ciki da matar da suka aura masa asan matakin da za'a d'auka akai.
Koda ta shiga d'akin Mummy bata same ta a ciki ba, don haka ta nufi kitchen don tasan yanzun tana kitchen tana had'a masu breakfast, ko da ta shiga Mummy na cikin kitchen d'in tana aiki.
"Sannu da aiki Mummy"
"Yauwa Mufida kin shiga d'aki kina barci kin barni da aiki ni kad'ai ko?"
Girgiza kai tayi tare da cewa
"Hmm Mummy Ina naga ta barci wallahi ko jiya daddare banyi isashshen barci ba."
Mummy da ke k'ok'arin sauke tunkuyar farfesun kayan ciki ne, ta dakata tare da kallon Mufida ta ce,
"Me ke damunki ?
Ta kashe gas d'in tare da kallon Mufida ta ce
"Ina sauraronki me ke damunki?"
"Mummy kun k'ulla auren yaya da Inteesar, kuna zaton suna zaune lafiya amma ba haka bane Mummy, yaya baya son Inteesar kuna za ganin yana nuna maku kamar yana k'aunarta bayan azabtar da ita yakeyi, yanzun haka matarsa da kuke ganin kamar baya tare da ita to tana nan cikin gidansa, tare da ita suke k'untatawa Inteesar sun mayar da ita kamar baiwa mara 'yanci."
Zuciyar Mummy ce gaba d'aya ta tsinke, ta zuba ma Mufida Ido ta ce,
"Ya akayi kika sani."
Gyara tsayuwa Mufida tayi ta bawa ta bawa Mummy labarin da Inteesar ta bata tun daga ranar aurensu har zuwa dawowar matarsa da yadda sukayi amfani da ita wajen biyan buk'atarsu har ya zuwa jiya da suka had'u asibiti.
Mummy ki tayi gaba d'aya k'afarta ya gagara d'aukarta, zuciyarta sai tafarfasa take kallon Mufida tayi tare da cewa
"Je ki d'auko mayafinki mu tafi."
"Ina zamu je gidan son"
Fita sukayi gaba d'aya kowace ta nufi d'akinta, ba jimawa Mummy ta fito sanye da hijab Mufida ma mayafinta ta d'auko suka nufi harabar gidan, tun kafin su k'arasa Mummy ke k'walawa direbanta Kira, a guje a k'araso don jin yanayin Kiran yasan ba na lafiya bane, kallonsa tayi tare cewa
"Kad'auko mota yanzun ka kaini gidan son."
Cikin rawar jiki ya fito da mota suka shiga yaja suka bar gidan
A can gida kuwa tunda Sumayya taga inteesar kwance bata motsi tayi ficewarta daga cikin d'akin, karo sukayi da jumy da shigowarta kenan, kallon Sumayya tayi ta ce
"Kinga na biyo ki gida da safe ko? waya ta ce na mance a cikin motarki."
Ganin yadda Sumayya ke huci yasa ta ce
"Sumy what happened"
Kasa magana tayi illa waige -waige ta dinga yi kamar me neman wani abu,rik'e ta tayi tare da cewa
"Please talk to me waya ta'ba ki yanzu-yanzu?
Cikin karaji ta fara magana
"Jumy Wai ni za'ayiwa cin amana? ya ce baya sonta iyayensa suka aura masa ita dole, ya ce kada na damu kaina shi bai d'auki aurenta a matsayin aure ba zaman gidansa tamkar zaman gidan kurkuku ne a wajenta, mu d'auke ta tamkar 'yar aiki haka ya dinga Mani dad'in baki har na yarda dashi akan cewa maganarsa gaskiya ce, jiya naga d'an kunnenta da d'an kwalinta akan gadonsa, tunda ita ke gyara mana d'aki nida shi sai na d'auka wajen gyara ne ya fad'i ashe har kwana yake da ita, ni kuma bazan iya sharing nashi da kowace mace ba ballantana ita k'ask'antacciya 'yar matsiyata, wallahi bazai yiwu ba gara ta mutu duk macen da ta ra'be shi sai na kashe ta."
Ajiyar zuciya jumy tayi tare da cewa
"Yanzun ina suke?"
"Da alma baya gidan amma ita na same ta kwance a gadonsa na kashe ta."
Cikin firgici da rud'ewa Jumy ta zaro ido waje tana ja da baya ta ce,
"Kin kashe ta? ta yaya kuma ya akayi kika kashe ta ba tare da kinyi tunanin abunda zai biyo baya ba?"
"Ba abunda zai biyo baya na kashe banza wallahi, don iyayenta ba suda komai da zasu iya ja da Mahaifi na."
Girgiza kai Jumy tayi tare da cewa
"Kinyi kuskure idan iyayanta basu da komai da zasu tsaya mata ai iyayen mijinki suna da shi, kuma ke da kanki kike bani labarin irin k'aunar da suke mata da har suka aura masa ita, kinsan kuwa ba zasu barki kisha ba, yanzun Ina mijinki yasan abunda kikayi?"
Girgiza kai tayi tare da cewa
"Bai San na kashe ta ba, da alama baya cikin gidan nan"
"To Alhamdulillah yanzun tunda bai san kin dawo ba kiyi gaggawar barin gidan, nan sai kin tabbatar ya dawo kafin ki dawo, cikin ma'aikatan gidan nan akwai Wanda yaga dawowarki ne?"
"Mai gadi kawai yasan na dawo"
"To shima kija masa kunne kada ya sanar da kowa kin dawo, koda an tambaye sa ya ce baki dawo gidan ba, kiyi masa barazana sosai ta hanyar idan ya fad'a k'arshen aikinsa ya zo."
Haka kuwa akayi Jumy taja hannuna suka nufibhanyar fita, Kiran mai gadin tayi tare da masa gargad'i da barazana akan ko an tambaye sa ya ce bata dawo gidan ba, ya kuma tsorata don baya son rasa aikinsa.
Motarta suka shiga ta fige ta suka bar gidan.
Tafiyarta ba jimawa Mummy suka k'araso gidan, horn direbanta yayi mai gadi ya lek'o ganin su ne yasa ya wangle masu gate, shigowa yayi