Header Ads
Showing 144001 words to 147000 words out of 149432 words

Chapter 49 - INTEESAR Book Complete by Zainab Abdullahi.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

1362

Ads at the middle of Article

da cewa


"Nima fa zanyi kewarka sosai, dan dai kawai na fika dauriya ne."


"Kinfini dauriya fa kika ce?"


Kai ta gaɗa masa alamar eh, ta buɗe baki da niyyar zatayi magana kenan sai ya saka bakinsa cikin nata tare da cafke harshenta yana tsosa, cikin wani irin salo da ƙwarewa, ya ɗauki kusan mintuna uku a haka kafin Inteesar ta zare bakinta daga nasa ta fara magana.


"Yaya kaga fa lokaci na tafiya ga driver yana jira na, kuma ga Aunty Sumayya tana jiranmu a falo."


Kinga please ki barni na magance ƙishin ruwar da nayi kwana biyu ina fama da shi, dan bazan iya haƙirin sati ɗaya nan gaba ba dan sai ƙishin ruwan ya kashe ni."


Cikin rashin gane zancensa ta ce,


"Wani irin ƙishin ruwa ne haka yaya?"


"Kece ruwan ai, kwanaki biyun da nayi bana kwana tare da ke ba ƙaramin ƙoƙarin nayi ba, dan haka yanzun ma bazan barku ki tafi ki barni cikin wannan halin ba."


Kafin tayi magana ta ji ya fara aika mata zazzafar wasanninsa nasu tsayawa a rai.


Sumbatarta yake yi ta ko ina zif ɗin rigarta ta zuge, cikin dabara ya raba ta da kayan jikinta, tun tana noƙewa har ta fara maida masa da martani, gaba ɗaya ya fita hayyacinsa sai wasa yake da breast ɗinta nasu ɗauke masa hankali, yana wasa da ɗayan breast ɗin yana tsotson ɗaya tare da wasa da niple ɗinta, gaba ɗaya ya fara fita hayyacinsa sai gurnani ya ke, Sumayya da ke laɓe jikin ƙofa sai cika ta ke tana batsewa, ko me ta tuna sai kuma tayi murmushi tare da cewa


"Kuyi duk abinda zakuyi daga yau ne ai shikenan sai kuma yaushe?"


Dariya tayi wanda har da sautin sai mutum ya ji, dan suma basa cikin hayyacinsu ne da sunji dariyar muguntar da take yi.


Lokacin da Muhdeen ya karanto addu'ar saduwa da iyali ya shiga Inteesar ne yasa Sumayya yin shiru da dariyar muguntar da keyi sakamakon jin yayi wani ihu mai cike da gurnani da sambatu a guje tabar wajen tare da saka hannunta tana toshe kunnenta gabar wajen cikin ƙunar rai.


Sai d Muhdeen ya ɗauki awa ɗaya kafin ya bar Inteesar, dan ma nan yaga ana jiranta ne


Tare sukayi wanka kowa ya canza kayan jikinsa inda ya janyo mata kayanya ita ma ta janyo sauran kayan suka fito.


Amma ba Sumayya a falo ba labarinta ta fita dan kada ta cigaba da jin abuda zaisa zuciyarta ta buga .


A harabar gidan suka same ta tana jirnasu, Inteesar ta ji kunyar Sumayya, yadda ga shiga ɗaki da miji fiye da wa ɗaya, sannan yanzun ta fito ta sauya kaya, a zuciyarta ta ce,


"Koda yake b zata gane ba tunda na saka hijabi har ƙasa"


Kallon Sumayya tayi tare da cewa


"Aunty kiyi haƙuri mun..."


Bata kai ƙarshen zancen ta ba Suamayya ta ce


"Haba meye m bada haƙiri?"


"Ba sallama kuke yi ba kada ki damu yau ne kawai ai"


Ta ƙarasa maganar fuskarta ɗauke da murmushi.


Bayan sun fita da kayan ne direba yada a boot, Inteesar ta shiga baya ta zauna, nan suka dinga yiwa juna ɗaga hannu inda Muhdeen ya ƙara jaddada mata ta riƙe wayarta a hannunta saboda zai dinga yawan kiranta.


Har suka ɓacewa juna bata daina ɗaga masu hannu.


Bayan sun tafi ne Muhdeen ya sanar da Sumayya zai shiga ciki ya rufe gidan, yana shiga gidan ta ɗauki wayarta a handbag ɗin ta ta lalubo wani number ya danna masa kira, bayan ya ɗaya ta ce,


"Hello Amaguwa kana jina? wani aiki zan baka, amma ka sani bana son akasi a yayin da na bawa mutum aiki..."


Ganin Muhdeen ya fito ne yasa ta ce


"Okay sai anjima zan kira ki"


Daga nan ta katse kiran ta shiga mota suka bar wajen.




Da yammaci misalin ƙarfe huɗe da rabi ne motoci guda goma sha ɗaya ne, sai dai ɗayar motar da ke tsakiya ta fita daban da sauran motocin, biyar ne a gaban wannan haɗaɗaiyar motar yayin da wasu biyar ɗin ke binta a baya, da alamar motoci biyar na gaba da biyar da suke binsa a baya rakiya suka yi masa, zaune yake a bayan motar yayin da direban motar ke tuƙi sai wani bafade a gefensa yayin da wannan matashin saurayin mai tsananin kyawu da kwarjini da haiba yake zaune a bayan mitar, sanye yake da farar shadda mai tsadar gaske, sai baƙar alkyabba da ya ɗaura a saman farar shaddar ga rawani da ya zauna a kansa kamar dan shi akayi shi, kallo ɗaya zakiyi masa kinsan cewa jinin sarauta ne gaba da baya, idanunsa a lumshe kamar mai barci amma a zahiri b barci yake ba sanyin A.C kawai ke ratsa shi, jin wannnan bafaden da ke gefen direba yayi salati ne yasa shi saurin buɗe idanunsa , yayin da wannan bafaden ya ce,


"Ranka ya daɗe wata mace ce gata can kwance a jikin ƙaton dutsen can, kuma gata ita kaɗai ne a cikin wannan jejin, yarima ne ya maida sunansa inda wannan bafaden ke nunawa, hango ta yayi kwance kamar hawa, juyawa yayi ya hango wata mota daga can tsallake da je ci da wuta, sauran motocin duk suka tsaya suna kallon me yarima zaiyi, a hankali ya fito tare da basu umarnin suje su duba ko akwai mutum a motar ne.


Cikin hanzari mutanen huɗu suka tsallaka dan cika umarnin yarima.


Koda suka ƙara da motar duk ta ƙone ba kowa a ciki, yarima ya ƙara kusa da inda take kwance kanta sai jini je fita, da kansa ya ɗauke ta ya saka ta a bayan mota ya zauna gefenta, kowa ya shiga mota suka ja suka bar jejin






*Daga alƙalamin*✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)






*Saura 2 pages book 1 ya ƙare book 2 paid book ne ki biya ₦300 kacal don cigaba da karantawa, zaki turo kuɗin ta wannan account ɗin* 2242538358
Zainab Abdullahi U B A sai a turo shaidar biya ta wannan number 09065327995






Love you oll😍😘


Comments & share*INTEESAR*




Story & writing by✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)










*_Albishir! Albishir!! Albishir!!!_*
*_Jama'ar Annabi inayi muku Albishir da cewa nakawo muku wannan shahararre Kuma ingantaccen gida, gidan da suka darje suka rairaye suke kawo Muku kayiyyaki masu dankaren kyau da Kuma inganci abisa farashi dai dai da Aljihun ku_*
*_Hajiyata, kanwata, Aunty na, kinaso kisamu kaya Wadanda ba kamarasu? Kayanda idan kika shirya kika fito kizama abin kallo a wurin Yan uwanki?_*
*_dama wadanda zasu ganki ahanya?_*
*_sbd yadda Zaki fita daban da saura?_*
*_Kinaso Idan kikayi shiri arinka tambayanki a ina kika saye wannan kayan?_*
*_Zakije gidan biki ko gidan suna Amma kina tunanin kayan dazaki saka saboda kiyi fita ta Alfarma ta kece raini?_*


```ARZUQLANA GALLERY```


*_sunkawo muku duk Wani abu Wanda zakuna bukata kama daga:_*
```Laces
Atampha
Shadda
Abayas
Materials
Gyale
Takalma
Jaka
Kayan Kitchen
Bangles n jewelries```
*And many more*


```GIDAN KYAU, GIDAN QUALITY, GIDAN SAUKI, GIDAN KWALISA, DA ADO```
*_Wani abin sedai kunbiyomu zaku Gani da idanunku_*


*_sunayin kasuwancinsu bisa gaskia da Amana, ba cuta ba cutarwa_*


*_koda bakida kudin Siya Muna gayyatarki dan ki tallata kema kisamu naki_*



*_Yar uwa kasance a gidan, da abaki labari gwanda ki bayar_*
https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ






*GARGA'DI*


Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izina ba.




*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*




Page7️⃣9️⃣


Koda suka ƙarasa ga motar duk ta ƙone, yarima ya ƙarasa kusa da inda take kwance, kanta sai jini ke fita da kansa ya ɗauke ta ya saka ta a bayan mota, ya zauna gefenta kowa ya shiga mota suka ja suka bar jejin.




Muhdeen hankalinsa yakai ƙololuwar tashi, gabansa sai faɗuwa take yi sannan ga numberta da na direba duk basu shiga, ya kira Ummanta ko sun isa nan ma basu ganta ba, dan ko su Ummanta hankalinta ya tashi musamman da taga dare yayi shiru, ba Inteesar ba alamarsu.


Gaba ɗaya hankalinsa na kanta gata kwance kamar gawa, kallon direbansa yayi tare da cewa


"Idan mun shiga garin Gombe ka tsaya,dan bazai yiwu mu tafi zuwa Yola da ita a haka ba, muje mu kaita asibitin abokina Dr Abdulkarim."


Jinjina kai direban yayi tare da cewa


"Insha Allahu an gama ranka ya daɗe."


Wayarsa ce tayi ruri ya kamar bazai kalli wayar ba, a hankali ya buɗe idanunsa da ya zuba akan wayar, ganin me kirar wayar ne ya daga tare da cewa


"Assalamu alaikum"


Cikin kunnensa ya ji saukar muryar mai kiran wayar .


"Wa'alaika salam yarima kuna ina ne?"


"Ranka ya daɗe muna gab da shiga cikin garin Gombe, amma ba zamu ƙarasowa yau Yola a daren nan ba."


"Yarima lafiya? Ko akwai wata matsala ce?"


"Allha ya taimake ka muna tafiya akan hanyarmu ta dawowa ne muka tsinci wata yarinya kwance a gefen titi, kuma sai ga wata mota daga can gefe tana ci da wuta, mundai ɗauko yarinyar yanzun da mun shiga cikin garin Gombe zamu kaita asibitin abokina da ke cikin garin."


"To shikenan Allah ya tsare ku ya bata lafiya."


"Ameen ya rabbil izzati"


Daga nan ya katse kiran tare da juyawa ya zubawa Inteesar idanu, tsawon mintuna biyu yana kallonta, kafin ya ɗauke idanunsa.


Lokacin da Muhdeen ya sanar da su Gwaggo zancen ba'a ga su Inteesar ba, hankalinsu ba ƙaramin tashi yayi ba, musamman Mufida sai kuka ta ke mksmar ance Inteesar ɗin ta rasu, Dady ne yayi ta ƙoƙarin kwantar masu da hankali.


Sumayya kuwa wayarta ta kashe tunda ta tafi gidan Bashir, bayan sun gama abunda zasuyi ne sunyi wanka ta saka kaya tare da kallonsa ta ce,


"Dare yayi mani anan yakamata na yafi."


Kallonta ya yayi tare da cewa


"To sai yaushe? ko kuma ni zan zo?"


Da sauke ya kalle shi tare da sake baki tana cewa


"Kazo ina? dan Allah rufa nani asiri, ko lokacin da kake zuwa kana kwana ai ranakun ba nice da girki ba, yana gidan Inteesar ne shine nake barinka kazo ka maye gurbinsa, banda wahalar da nake sha wajen shigar da kai."


Kasancewar motarta mai baƙin gilashi ne sai ta ɗauko Bashir a bayan motar, haka zata shigo da shi cikin gidan, amma ba zatayi parking a filin da aka tana da dan ajiye motoci ba, sai ta ƙara da har kan hanyar da zata sada ta da ƙofar shiga falon, wanda ba mai ganinsu a cikin ma'auikatan gidan.


"Bashir ne ya kalle tare da cewa to yanzun yau Inteesar ce da giki yau to ya zamuyi ne?"


Murmushi tayi tare da cewa


"Ai girkin Inteesar ya riga da ya ƙare."


Kallonta yayi cikin rashin fahimtar inda zancenta ya dosa.


"Ban gane Inteesar gikinta ya ƙare ba, bayan ya gama kwanakin girkinki yau yakamata a ce ce ita ce da girki.


Dariya tayi tare da cewa


"Da sannu zaka gane."


Ta ƙsrsasa maganar yana mai ɗaulko wayarta tare da kunnawa, dan dama wayar a kashe take, tana kunnawa sai ga kiran Muhdeen ya shigo wayar, da sauri ta ɗaga wayar tare da cewa


"Hello babyna ya kake?"


Daga can ɓangaren cikin yanayin damuwa da yake ciki ya ce,


"Tun ɗazaun kika ce mani zaki je dubiya ƙawarki ba lafiya, amma shine har yanzun baki dawo ba kina can?"


"Dan Allah kayi haƙuri na same ta tana ɗan jin jiki ne, amma gani nan dawowa."


"To me yasa wayarki bata bata shiga? tun yaushe nake kiran wayarki a kashe?"


"Am sorry bansan cewa wayar a kashe take ba, sai yanzun na kula na kunna ta."


"Tunda ƙanwarki ta tafi kunyi magana da ita kuwa?"


"Ni hankalina a tashe yake ne saboda yanayin jikin nata, sai yanzun ta samu barci shine ma na samu nutsuwa har zan dawo gida, hope dai dai ta isa lafiya dan nasan yanzun ta daɗe a Gombe."


Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa


"Wallahi Ina cikin tashin hankali tun ɗazu, domin tunda mukayi waya da ita ta ce mani suna Bauchi, basu isa Gombe ba daga nan ban sake samun wayarta ba, ko na kira bata shiga nayi tunanin matsalar network ne, to har yanzun dai shiru, daga ita har direban ba wanda numbersa ya samu shiga."


"Inalillahi wa inna ilaihir raji'un, yanzun meye abunyi?na shiga uku."


"Ki kwantar da hankalinki na kira Ummanta ma shiru har yanzun basu isa ba, suma kansu hankalinsu ya tashi."


"Oh my God, Allah dai yasa ba wani abun bane ya same su."


"Ameen ya rabbi, dole zuwa Gombe ya kama ni."


"Nima idan har ban bika nasan halin da take ciki ba ai ba zan taɓa samun nutsuwa a rayuwa ta ba."


"A'a bai kamata ki bini ba ki.."


Kafin yakai ƙarshen zancensa ne ta katse shi da cewa


"Gani nan zuwa yanzun nan."


Daga nan ta katse kiran zama tayi akan gadon da ƙarfi tare da kwashewa da dariyar mugunta, ganin yadda take dariya ne yasa Bashir mata kallon mamaki, dan ya fahimci me ke faruwa, dan haka cikin ɓacin rai ne yayi saurin miƙewa tare da ƙarasowa gare ta, cikin ɓacin ya damƙo wuyarta, tare da ɗan riƙewa da ƙarfi wanda hakan yasa dole dariyarta ɗaukewa ƙoƙarin ƙwayar kanta tayi amma ina duk yadda tayi ƙoƙarin janye hannunsa daga riƙon da yayi mata ta kasa, magana ya fara yi cikin kausasa murya yana cewa


"Ke! kina da imani kuwa me kika aikatawa Inteesar ne? me ta tare maki a rayuwar nan? tana zaune dake da zuciya ɗaya kuma tsarkakkiyar zuciyarta yayin da kika zama mai fuska biyu kina nuna kamar ba ruwansu yayinda kike da wata mummunar manufa a cikin zuciyarki, innocent people kike ƙoƙarin ganin bayansu Sumayya wai why?"


Karye wuya tayi tare da gantsara masa cizo a hannunsa wanda hakan yasa ya saki wuyanta ba shiri, tari ta dinga yi sannan ta kalle shi ta ce,


"Akan me zaka hukunta ni ta wannan hanyar?"


"Kin cancanci ayi maki fiye da haka, dan kin fini rashin imani wallahi bazan taɓa iya aikata abinda kika aikata ba"


Murmushi tayi tare da cewa


"Okay ko kana da wata shaida ko hujja akan cewa ni ce na aikata haka? Idan kana da shi ka kawo hujjarka na cewa nice na aikata?"


Sau nawa kina zuwa nan kina sanar da ni cewa zaki kashe Inteesar? sai da kika zauna kikayi nazari hanyar da zaki kashe tare da an zarge ki ba shiyasa kika shiga jikinta kika nuna kinyi nadama ashe kura ce ke lulluɓe da fatar akuya, kuma sai na je na samu Muhdeen na sanar da shi cewa kina da sa hannu a ɓatar matarsa."


Dariya ta dinga yi kamar mahaukaciya sannan ta tsagaita ta ce,


"Ai ban taɓa sanin cewa ƙwaƙwalwar kifi ne da kai ba sai yau, to je ka sanar da shi, kaga idan ya tambaye ka ya akayi ka sani sai ka faɗa masa cewa kaine kake maye gurbinsa a wuri na idan baya nan, ta hakan yasa kasan shiri na, saboda kana taɓa ta, dan idan ba haka ba ya akayi kasan shiri na? a matsayinka kawai na abokinsa."


Daga nan bata sake cewa komai ba, sai ta tattara kayanya ta zuba a jaka tare da ratayawa a kafaɗarta, sannan ta matso dab da shi ta sumbace shi a gefen kumatunta tayi murmushi ta fice tana ɗaga masa hannu alamar bye.


Lokacin da suka ƙarasa asibitin Dr Abdulkarim sun tarar da shi yana jiransa, kasancewar ya sanar da shi, ajere motocin suka suka shigo harabar asibitin, nan da nan aka shiga da ita.


Abdulkarim ne ya mikawa yarima hannu suka gaisa tare da cewa


"Da ba don lalura ba ba zaka zo nan mu gaisa ba ko?"


Cikin yanayin damuwa Yarima yayi magana kamar baya so


"Pls a fara duba ta cikin gaggawa zamuyi magana daga baya."


Murmushi Abdulkarim yayi tare da cewa


"Kada ka damu zamuyi bakin ƙoƙarin mu, to yanzun yakamata ka nemi masu ki ka huta, bari nasa akaika gida na ko?"


"Kada ka damu zamu tafi hotel ne."


"A'a Yarima ka bari kawai ga gida na ga asibita na, duk da cewar kai da jama'arka ne akwai isassun ɗakunan da zai ɗauke su, yadda muke da kai ai bazan bari hakan ta faru ba, tunda har kun shigo nan."


Daga nan Yarima ya kira ɗaya daga cikin masu tsaronsa, inda yayi masa nuni da hannu alamar ya ƙaraso, ƙarasowa yayi tare da zubewa ƙasa a gabansa ya ce,


"Allah ya taimake"


Ka sanar da sauran jama'a zava kaisu masauki, zuwa gobe insha Allah sai mu kama hanya, kafin nan yakamta ayi order na abincin da zaku ci, ki ina Galadima ya ke?"


"Ranka ya daɗe ya matsa can gefe yana amsa waya ne."


Daga can gefe kuwa Galadima ne yake waya yana cewa


"Tuba nake yi ranki ya daɗe, kinsan cewa Yariman ne akwai shi da taurin rai, duk wani tarkon da muka ɗana masa sai ya tsallake, bansan wane irin yaro bane shi, yadda kika san uwarsa haka yake, amma ina mai tabbatar maki da cewa wannan karon idan Yarima ya tsallake tarkonmu to wanda zamu ɗana masa idan mun koma bazai taɓa iya tsallake shi ba,yanzun haka muna Gombe ya tsaya ceton rayuwar wata ya..."


Bai kai ƙarshen zancensa ba ganin wani bafade ya tunkaro shi, dan haka yayi saurin cewa


"Ranki ya daɗi zan kashe wayar ga wani nan zuwa."


Daga nan ya katse kiran tare da kallon mai zuwan ya ce,


"Lafiya?"


"Yarima ne ya bada umurnin cewa anan zamu kwana"


Da mamaki Galadima ya kalle shi tare da cewa


"To akan meye ya daɗi haka"


"Idan dai har kintata dai -dai to akan wannan yarinyar ce."


"Oh Allah to meye haɗinsa da ita?ya taimake ta ya kawo ta asibiti to me ya rage? tunda ba mu muka zama sanadin Hatsarinta ba sai mu kyale ta ba."


Cikin takaici ya ce,


"Wuce mu tafi"


A tare suka ƙarasa yayin da Dr Abdulkarim ya bar wajen, Galadima ya kalli Yarima tare da cewa


"Allah ya taimake ka ga ni"


"Zamu kwana anan kafin zuwa gobe idan Allah ya kaimu, yanzun za'a kai kowa masauki ga wanda zaiyi jagora nan."


Ya ƙarasa maganar yana kallon wanda Dr Abdulkarim ya turo dan yi masu Jagora, daga nan bai sake magana ba ya saka kai ya bi bayan Dr Abdulkarim


Sauran masu tsaronsa suka bi bayansa, Galadima ma ya bi bayansa, wanda ganin hakan yasa ya dakata da tafiyarsa, suma bayansa suka tsaya kallonsu yayi tare da cewa


"Bana buƙatar kowa a tare da ni"


Galadima ne ya ce,


"Allah ya taimake ka amma ai..."


Kallon da yayiwa Galadima ne yasa shi yin shiru, dan haka Yarima ya ce,


"Ga lokacin sallar sallar magrib tayi ga masallaci nan ana kiran sallah, idan kowa yayi Sallah zai iya zuwa masaukinsa ya kwanta bayan ya ci abinci, bana buƙatar kowa a tare da ni.


Daga nan shima Masallacin ya nufa, ganin

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads