Header Ads
Showing 138001 words to 141000 words out of 149432 words

Chapter 47 - INTEESAR Book Complete by Zainab Abdullahi.txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

1359

Ads at the middle of Article

kalle sa ya ce,


"Na'am Dady"


"Ga Inteesar nan amana a wajenka, a baya na damƙa maka amnarta a karo na farko, to yanzun ma na damƙa maka amnarta a karo na biyu, amma idan har kayi gangancin maimaita makamancin abuda ka aikata mata a baya to wallahi zaka yi nadamar hakan a tayuwarka, dan sai na baka mamaki, ka riƙe ta tsakani da Allah kuma kayi haƙuri da ita, kasan yarinya ce ƙarama ita dole sai anyi haƙuri, idan tayi maka wani abinda ba dai-dai ba kada ka ce zaka ɗauki zafi a kanta, ka nuna mata kuskuren haka cikin ruwan sanyi, ida. Ka auri mace dole sai kayi haƙiri da ita, dan sabuwar rayuwa ce ta tsinci kanta a ciki, koda yake ba sai na tsaya dogon jawabi ba, a wancan karon nayi maka duk wani abinda yakamata na faɗa
maka.


Maida dubnsa yayi ha Inteesar ya ce


" ke Kum na dawo gare ki, kibi mijinki sau da ƙafa kiyi masa biyayya idan har kina son samun rahamar uban gijinki, duk abinda ya umarce ki kiyi masa, indai har bai saɓawa uban giji ba, ki zama mai haƙuri da da biyayya ga mijinki, nan dai suka dinga mata nasiha mai ratsa zuciya daga bisani suka yi masu sallama suka tafi nan Inteesar ta fara Kuka.


Bayan wucewarsu ya dawo rarrashinta ya dinga yi, sannan ya ja hannunta suka shiga ɗakinta a bakin gado ya zaunar da ita sannan ya ce ta jira shi yana zuwa, key na motarsa ya ɗauka ya fice daga gidan.


Bayan kamar awa ɗaya ya dawo hannunsa ɗauke da ledoji guda biyu, ɗakinta ya nufa ya ajiye sannan ya nufi kitchen ya ɗauko faranti da wuƙa da cups kaji ne gasassu guda biyu sai fresh milk, kazar ɗaya ya saka a farantin ya tsiyaya fresh milk ɗin a kofi, bakinta ya kai zai bata naman kazar ta kauda kanta ta ce ta ƙoshi lallaɓa ta ya dingayi kamar ƙaramar yarinya kaɗan ta ci Tasha fresh milk ta ce ta ƙoashi , haka ya haƙura ya ƙyale ta, bayan ya tattara kayan ne ya kai kitcheen ya dawo ya umarce ta da tayi wanka ta ɗauki alwala suyi nafilar godiya ga a Allah.


Shima ɗakinsa ya nufa dan gabatar don yin wanka, yayin da ta miƙe ta nufi toilet.




*Kuyi haƙuri da wannan*




*Daga alƙalamin*✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)






*DON NEMAN ƘARIN BAYANI*


09065327995






Love you oll😘😍


Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GXLLwE11VEK6KkBh5sqU89




*INTEESAR*


Story & writing by✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)




*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_


*Alk’alaminmu ‘yancinmu*




*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*


Page 7️⃣6️⃣


Shima ɗakinsa ya nufa dan yin wanka,yayin da ta miƙa ta nufi toilet.


Bayan ta gama wanka ne ta fito man shafawarta ta ɗauko ta shafa da turare, rigar barcinta ta ɗauko ta saka iyakarta gwiwarta tunda ya ce sallah zasuyi hakan yasa ta ɗauko zanin atamfa ta ɗauka akan rigar ya rufe mata har ƙafarta, turo ƙofar yayi tare da sallama.


"Assalamu alaikum"


"Wa'alaika salam"


Sanye yake da farar jallabiya fara, murmushi ya sakar mata yayin da ita kuma ta sunkuyar da kanta ƙasa, sallaya ya shimfida masu suka tayar da sallah.


Raka'a biyu sukayi tare da addu'oi, bayan sun shafa addu'ar, ya juyo gare ta tare da riƙe goshinta yana karanta karanta addu'ar da manzo ya hore su da suyi, ita dai Inteesar jinsa kawai take ita dai a daren farko tasan ana wannan baiyi ba sai yanzun yake yi kamar yau suka tsinci kansu a matsayin mata da miji, kamar yasan tunanin da takeyi dan haka ta ji muryarsa yana cewa


"Bana son kina tuna abunda ya wuce, ki mance da baya mu gina sabuwar rayuwa mai cike da jin daɗi da kwanciyar hankali."


Murmushi tayi tare da jinjina kai, haka ya dinga faɗa mata kalamai masu daɗi da ratsa zuciya, ganin tana hamma yayi murmushi tare da cewa


"Barci ko?"


Kai ta gyaɗa masa alamar eh


"To tashi ki kwanta"


Ganin bata tashi bane ya ce,


"Bari na ɗauke ki na kwantar da ke"


Ganin da gaske yake yana shirin miƙewa ne yasa ta tashi da sauri ta haye gadon, dariya yayi tare da cewa


"To ki cire hijabin mana"


Kai kawai ta girgiza ta kwanta tare da yin addu'ar barci.


Tashi yayi ya kwashe sallayar ya ajiye shima ya hau gadon yana cewa


"Bari na cire maki hijabin zai takura maki"


Bai jira cewarta na ya cire mata hijabin daga kanta, janyo ta yayi a jikinsa yana shaƙar ƙamshin jikinta, sumbatarta yayi a goshi yana shafa kanta, bakinta da nasa ya haɗe wuri guda yafara tsotsan laɓɓanta cikin wani irin salo ya zura harshensa cikin bakinta yana tsotson harshenta cikin hikima da ƙwarewa, zanin da ta ɗaura akan rigar barcinta ya zare tare da aje shi gefe, hannunsa ya zura cikin rigarta ya fara shafar jikinta mai laushi da ƙamshi hankalinsa ne ya fara tashi, zare rigar barcin da ke jikinta yayi ya dinga shafar fatar jikinta tun daga samanta har ƙasanta, Inteesar kuwa tsintar kanta tayi a cikin wata duniya da bata taɓa da bata san da ita ba tun da take a rayuwarta.


Dukiyar fulaninta da suke tsaye kyam a cike ya fara tsosa kamar jariri, yana tsotson ɗaya yana murza ɗaya hankalinsa yayi matuƙar tashi.


Itama kanta wannan karon ta amshi saƙon da yake aika mata, dan kwata-kwata batayi yinƙurin hana shi ba kamar yadda ta saba yi a baya idan yana wasa da ita, dan taji daɗin abun a wannan karon, dan haka ta kyale shi yayi yadda yake so da ita, haka ya dinga murzar dukiyar fulanin nata idan yasha wannan ya saki ya kama wannan ya murza wannan, sai wasa yake da su san ransa, ɗaya hannun yana wasa da brest ɗinta har zuwa ƙasanta ya koyar da ita wani sabon darasi mai wuyar ɗauka, ya nuna mata tsantsar soyayya da madarar ƙauna mai daɗin ɗanɗano,wanda har sai da Inteesar ta mance a wace duniyar take, sannan ya karanto addu'ar saduwa da iyali sannan ya shige ta.


Duk da wannan ba shine karo na farko da ya shige ta ba na biyu kenan, amma duk da haka ta ɗan ji zafi dan a matse take ita kuma ga ƙarin gyaran da Hajiya Bilkisu tayi mata, dan haka ta ɗanji zafi kaɗan.


Muhdeen kuwa sai nishi yake fitarwa mai kama da kuka, wanda baisan yana hakan hakan ba, sai godiya da sanya mata albarka yake yi, haɗu da sambatu na daɗi yake yi gaba ɗaya ya rikice akanta.


Kusan awa biyu yana abu guda, har sai da ta kasa jurewa ta sakar masa kuka tare da ture sa kafin ya saurara mata, janyo ta yayi ya rungume ya kyam a jikinsa yana rarrashinta tare da sanya mata albarka.


Wanka suka je sukayi suka tsarkake jikinta, zuciyarsa fari tas ya samu matarsa tana tare da shi, kuma gashi Allah yayi mata wata baiwa wanda ba kowace mace ke da ita ba, sonta ne da ƙaunarta da yake yi ne ya ƙara ninkuwa a cikin zuciyarta.


Sumayya kama yadda taga rana haka taga dare, gaba ɗaya bata rintsa ba, ta koma kamar wata mahaukaciya sai wajen asuba ne ya samu barci yayi awon gaba da ita.


Kwance suke a kan gado yayi mata filo da faffaɗar ƙirjinsa, jin ƙarfe haɗu na asuba ya farka daga barci, a hankali ya janye ta daga jikinsa gudun kar ta farka, toilet ya shiga yayi wanka tare da ɗauro alwala yazo yayi sallar nafila raka'a biyu, zama yayi tare da addu'oi yana miƙa godiyarsa ga Allah da ya mallaka masa Inteesar a matsayin mata, ya kuma yi addu'ar Allah ya basu zaman lafiya ya bashi ikon yin adalci a tsakanin matansa.


Jin ankira sallah ne yasa ya ƙarasa jikin gadon, zan yayi ya rasa yadda zai tayar da ita, iska ya hura mata a kunne a hankali ta buɗe idanunta, ta sauke shi a kansa, murmushi ya sakar mata tare da cewa


"Ki tashi kiyi sallah, lokaci yayi."


Kai ta gyaɗa masa alamar to, fita yayi zuwa Masallaci ita kuma ta nufi toilet Dan gabatar da alwala, bayan ta fito ne ta zura doguwar riga ta material sanna ya saka hijabi ta tayar da sallah.


Misalin karfe takwas na safe ne Jumy da Shila suka zo gidan, tura ƙofar falon sukayi suka ji ta a datse, zagayawa suka zuwa ƙofar kitcheen ya baya, sukayi sa'a kuwa a buɗe take, turawa sukayi tare da sallama, shiri ba kowa dan haka suka nufi ɗakin Sumaayya kai tsaye inda shila ta ce


"Idan kuma muka shiga muka tarar da mijinta fa?"


Jumy ce tayi tsaki ya ce,


"Ai sai kiyi tunda baki yarda da zance na ba, na faɗa Maki ta ce jiya zai tare da Inteesar a sabon gidansa, na tabbata yana can gidan."


Tura ƙofar sukayi tare da yin sallama, turus suka yi ganin ɗakin kaca-kaca yasa suka san abinda ya faru, Jumy ta ce,


"Nayi tunani haka shiyasa na matsa sai munzo da safen nan, kallonta sukayi ko da ganin yanayin barcin kasan cewa bata shiryawa yinsa bane ya sace ta.


Basu kula ta ba nan suka dinga gyara mata ɗakin, ita ko bata san me yake faruwa ba.


Ɓangaren Inteesar kuwa tana idar da sallar asuba kuwa sai tayi addu'ar da zatayi ta haye saman gadon dan wani irin barci take ji tana cikin barcinta taji an rungume ya ta baya, buɗe ido tayi tare da yin narai-narai da idanun kamar zata yi kuka, dariya ta bashi ya ce,


"Kwantar da hankalinki ba abunda zanyi maki muyi barci ko?"


Kai ta gyaɗa masa alamar eh, kwanciya yayi tare da matse ta tsam a jikinsa, kamar kar wani zai ƙwace masa ita, a haka barci ya ɗauke su.


Bayan su Jumy sun kammala gyara mata ɗakin ne ta farka, da mamaki ne ya kamata ya yadda suka shigo


Shila e ta ce,


"Dama nasan za'a rina, tunda aka ce wai amaryarki sun satanta da miji, nasan juya zasu tare a sabon gidansu nasan hakan ne zata kasance a gare ki, mai hali ai baya fasa halinsa, amma wannan hanyar da kika ɗauki ba mai ɓulkewa bace, ki kwantar da hankali kiyi amfani da shawarar da muka baki, domin hakan shine mafita a gare ki."


Nan dai suka cigaba da bata shawarwari sannan suka shiga kitchen dan yin abun da zasuyi breakfast da shi


Ɓangaren Inteesar da Muhdeen kuwa sai ƙarfe goma suka farka daga barci da suke yi, ganin time ya tafi yasa Inteesar shirin saukowa daga gadon, riƙe ta yayi tare da cewa


"Lafiya saurin meye haka?"


Cikin sanyin muryarta ta ce,


"Zan je kitcheen ne na haɗa maka breakfast"


Murmushi yayi tare da cewa


"Kada ki damu Mummy ta aiko muna da breakfast, yanzun kiyi wanka kizo muje muyi breakfast ko?"


Kai kawai ta jinjina tare da saukowa daga kan gadon ta nufi hanyar toilet, jin muryarsa yayi tayi yana cewa


"Ko nazo muyi wankar tare ne?"


Kai kawai ta girgiza dan ita har ga Allah kunyarsa take yi, shima yasan da hakan ba zata amince ba , tana shiga ya nufi bedroom d'insa don yin wanka.


Bayan ta fito ta shirya cikin riga da siket na atamafa ne da ya karɓi jikinta, simple makeup tayi tana ƙoƙarin fitowa ne shi kuma yana shiga, rungumarta yayi tare da zagayowa da hannunsa a ƙugunta ya jata zuwa dinning area, zama sukayi suna fuskantar juna shi da kansa yayi serving ɗibta yana cewa


"Kuna barci Mummy ta aiko Direba ya kawo muna breakfast, tasan zan gajiyar dake ne shiyasa ta taimako da abinci."


Sunkuyar da kanta tayi cikin jin kunya, shi kuma yana mata dariya.


Bayan sun gama breakfast ɗin ne shi da kansa ya kwashi kayan zuwa kitcheen, tana ƙoƙarin shigowa kitchen ɗin ne shi kuma zai fito ya ce,


"Ina zaki je?"


Cikin sanyin muryarta ta ce,


"Zan wanke-wanke ne"


"Zo muje ciki bar wanke-wanken nan tukunna."


Ɗaukar ta yayi cak sai bedroom ɗinsa, a tsakiyar gadon ya dire ta, shima ya haura saman gadon, ganin take-takensa ne yasa ta buɗe baki zata yi magana, amma kafin tayi magana sai yayi saurin haɗe bakinsu waje ɗaya, ya fara tsotsa haka ya dinga rikita ta da zafafan salon wasanninsa nasu tsayawa a ƙwaƙwalwa.


Cikin hikima da dabara ya raba ta da kayan jikinta, shima ya cire kayansa suka lula duniyar ma'aurata, suna tsaka da mu'amalarsu Inteesar ta ji ana knocking ƙofa, amma shi baiji ba sai sambatu da sanya albarka yake mata, sam baya cikin hayyacinsa ya gama ruɗewa, shiyasa baiji ana knocking ba, yadda Inteesar ta ji knocking d'in da alama ba ƙofar falo ake knocking ba, ƙofar bedroom ɗin da suke ciki ne.


Girgiza da take tana cewa


"Yaya ana ƙwanƙwasa ƙofa"


Sai da tayi magana sau huɗu tana girgiza shi kafin ya dawo hayyacinsa, ya gane me take cewa,


Cikin sarƙewar murya ya ce,


"Koma waye ya jira mu, idan bazai iya ba ya tafi."


Cigaba yayi da abinda yake yi yayin da aka cigaba da buga ƙofar ba kakkautwa, ganin haka yasa Inteesar ta tilasta masa ya sauka, jallabiya ya saka ya ce,


"Bari na duba ko waye."


Ya nufi ƙofar ɗakin yana magana cikin sarƙewar murya ya ce


"Wai waye haka ne?"


Yana buɗe ƙofar idanunsa ya sauka akan Sumayya da ke tsaye itama shi take kallo, idanunsa sunyi jajir


Cikin mamaki yake kallonta tare da furta


"Kece?"






*Daga alƙalamin*✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)




*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI*


09065327995




Love You oll😍😘


Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a






*INTEESAR*




Story &, writing by✍️


Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan






*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_


*Alk’alaminmu ‘yancinmu*




*GARGAƊI*


Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izina ba.




*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*


Page7️⃣7️⃣


Yana buɗe ƙofar idanunsa ya sauka akan Sumayya dake tsaye, itama shi take kallo, idanunsa sunyi jajir


Cikin mamaki yake kallonta tare da furta


"Kece?"


Taune laɓɓanta na ƙasa yayi cikin jin takaici ta ce


"Eh ni ɗin ce dai"


Haɗe fuska yayi tare da cewa


"To me kika zo yi da sassafe nan"


"Oh ji wata tambaya yau, ni da gidan mijina ban isa in shiga lokacin da nake so ko naga dama ba?"


"Na riga da na raba maku gida ga naki can, ita kuma ga nata nan kowa ya zauna gidansa."


Taɓa baki tayi tare da cewa


"Ni kuma na ce ban yarda a raba muna gida ba, dan haka ko ka maida ta can ko kuma ni na tattara kayana na dawo nan"


"Baki isa ba"


Murmushi tayi tare da cewa


"Alright, ba abunda ya kawo Ni kenan ba yunwa nake ji banyi breakfast ba, shine nazo nan naci abinci"


Wani irin kallo ya watsa mata tare da cewa


"Da can ina kike cin abincin nan gidan ne?"


"Takeaway nake sawa akawo mani, kuma yanzun tunda gata ta dawo ai ba buƙatar haka"


"Saboda ita baiwarki ce ko? to bari kiki bautar da tayi miki a baya yanzun baki isa tayi mako kwatankwacin makamancinsa ba, dan haka ki fita tun kafin kiga ɓacin raina."


"Ganin ɓaci ran da ke kan fuskarsa yasa tayi murmushi tare da kwantar da murya ta ce,


"Lah abun ai baikai haka ba, kasan cewa ni ba iya girki nayi ba, kuma ka ce kai baka son abincin waje sai dai a girka maka, kuma ka ce baka son 'yar aiki, shine nayi wani tunani mai zai hana na dinga zuwa wajen ƙanwata tunda ya iya sai ta koya mani, nan da sati ɗaya dai nasan na iya, shine kawai ba wani abu ba."


Kallonta yayi yana nazatarta, dan dai Sumayya ba abin yarda bane a wajensa, kuma da ace da gaskiya ta daɗi haka shi kansa zaiji daɗin hakan dan har ga Allah baya don cin abincin waje, kuma yanzun dole idan ya gama kwanakin da zaiyi a nan dole gidan Sumayya zai koma, kenan abincin waje zai ci, kuma idan har ta iya zaifi don haka, amma ta yaya zata ce dole sai Inteesar? "


Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa


"Ga wajajen koyon girki nan da yawa me yasa dole sai nan?"


Murmushi tayi tare da cewa


"Naga dukanmu matanka ne, kuma idan kanmu ya kasance a haɗe komai namu ɗaya zaka fi kowa farin cikin hakan."


Shiru yayi tare da cewa


"Ki koma gida sai nayi nazari akan maganar da kika zo da ita."


Daga nan bai jira cewarta ba ya maida ƙoafar ya rufe.


Inteesar duk ta ji maganar da suke yi jikinta yayi sanyi, dan tun ranar da Sumayya tayi yaunƙurin kashe Inteesar ta ke tsoronta, dan bata son abunda zai haɗa su waje ɗaya da ita, tunani ta shiga yi yadda ta dinga ƙuntatawa rayuwarta zaman da sukayi tare da zagin iyayenta da cin mutuncin da take mata, duk da haka tayi yaunƙurin kashe ta ba tare da ta mata laifi ba, sannan yanzun tana maganar wai ya maida ta can ko ita ta dawo, hawaye ne ta ji suna bin fuskarta, bata ankare ba ta ji yada harshensa yana lasar hawayen da ke tsiyaya daga idanunta, cikin salo da dabara mantar da ita ɓacin rai da take ciki har ta mance ya cigaba da fataucinsa.


Sumayya dake tsaye har yanzu a jikin ƙofa ne ta dinga jiyo gurnaninsa, da sambatun da yake yi yana ma Inteesar godiya da saka albarka, take taji zuciyarta kamar an wata mata garwashin wuta, idanunta suka fara ganin duhu jiri taji yana neman ɗibarta dan haka ta zuba a wajen tayi dirshan sai hawaye take zubarwa.


Duk da dai yana surutu da gurnani ne amma bata jin me yake cewa, ta dai ji yana sawa Inteesar albarka yana mata godiya yana cewa bazai iya rabuwa da ita ba shi kaɗai ta ji sauran maganar bata gane me yake cewa, daƙyar ta tashi ta ƙarasa kan kujera ta zauna, zuciyarta na tafarfasa, tunda take da Muhdeen bai taɓa yi mata kwatankwacin irin wannan samabataun ba, bata taɓa jin yana sa mata albarka lokacin sex ba amma ji yadda ya ruɗe akan ƙaramar yarinya yake ta Suratu kamar mahaukaci, kenan hakan yana nufin shi baya jin daɗinta ne? ko dai yana surutu ita ce bata ji tunda iatama a lokacin bata cikin hayyacinsa?kai ta girgiza alamar cewa baya yi, amma ko ma dai mene ne zata binciko ko yana yi akanta ko baya yi, idan ko ta kasance baya yi to wallahi zata ɗauki mummunar

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads