Header Ads
Showing 255001 words to 258000 words out of 287659 words

Chapter 86 - KURKUKUN ƘADDARA! (TAKUN FARKO) BY By Boss Bature [www.aihausanovels.com.ng].txt

Ads the beginning of article before Image

10 Jul 2024

1780

Ads at the middle of Article

maida mashi martani sannan ki fille mashi kai da adda,"

Cikin ƙunar rai Unaiza ta furta "Bazaki fahimce ni bane, komai ya qare min, bazan iya rayuwa ba, Nifa matatta ce, maganar da nake yi maki a yanzu ji nake kamar an bani umarni ne in sanar dake kafin rai na ya fita daga jikina,......." numfashi taja, idanuwanta sun ciza launinsu, Baiwar Allah ita kaɗai tasan raɗaɗin azabar da take ji, Ga ciwon jiki ga ciwon zuciyar da mahaifinta ya dasa manta, hakika ya karya mata zuciya.

"Bayan an ɗauke ni daga cikin ku, bana acikin hayyacina, amma zan iya tuna abubuwan da suka faru, Angel naga tashin hankalin da ban ta6a gani ba a rayuwata, na shiga firgici da tsoro kamar zan haɗiyi zuciya in mutu, mutun shidda akaina ba ƙananun mutane ba, kuma ba su kasance a suffar mutane ba, sai da su ka rikiɗa suka koma wata irin mummunar halitta tukunna suka soma yin sex dani, nayi kukan nayi ihun babu mai jina, har a bakina saida suka zuba min sperm ɗinsu mai ƙarni da zafi......" a gigice Angel ta ke kallonta Zuciyarta ta soma tashi...unaiza bata dakata ba taci gaba da cewa tun ina haɗiyewa ta ƙarfi har ya cika min bakina na fita hayyacina, Angel tsawon kwanaki shidda da nake cikin yin menstruation amfani aka dinga yi dani, sun rabani da abun da nake alfahari dashi,

Ta yi maganar tare da sanya hannayenta biyu da niyar ta ɗaga mata rigar ta gani, da sauri Angel ta damƙi hannayenta, tana kuka tace"ba sai kin nuna min ba unaiza wlh na yarda da maganar ki, ashe dama abun da suke yi mana kenan, na jima da zargin hakan ban tabbatar ba sai yanzu da kika faɗamin........"

"Angel bani da isasshen lokaci, inaso nabar maki wasiya ki kaima daddyna idan har Allah ya ba ku damar fita daga cikin kurkuku........"

Girgiza kai Angel ta yi a yayin da zuciyarta ke tafarfasa tace "a'a unaiza dan Allah ki daina faɗin zaki rubuta min wasiyya, gani nake kamar mutuwa za ki yi, Wlh bana so ki mutu ba tare da kin ɗauki fansar abinda mahaifinki yayi maki ba,"

murmushi ne ya bayyana akan fuskarta, muryarta asanyaye tace "Ɗaukar fansa ba dole saini zanyi ta ba, tun da ina dake bani da damuwa, Unaisa da Unaiza kusan abu ɗaya ne banbancin kaɗan ne na rayuwar mu, kinyi dacen uba wanda ya tsaya maki tsakani da Allah, don ki nemi duniyarki da lahirarki, Yayin da ni kuma nayi rashin dacen uba, ko ince iyaye, sun tauye min haƙƙina, Angel inaso ki yi min alƙawarin cewa Zaki ɗaukar min fansa! Inaso kiyi amfani da hannayen ki wurin sare kan mahaifina da gatari bayan ya kammala karanta wasiƙar da zan rubuta maki......." rurruƙe hannayenta Angel tayi acikin nata "ni bani zan ɗaukar maki fansa ba, ke zaki ɗauki fansa da hannayen ki, inaso ya ganki a matsayin musulma da ranki da lafiyarki, Ki fayyace mashi duk irin zaluncin da yayi maki, ki tofa mashi yawu akan fuskar shi kafin ki sare kanshi da gatari" sosai Unaiza ta fashe da kuka tana faɗin "ba zaki fahimce ni ba, Nifa matattace a yanzu haka, nayi fatan ace zan iya yin yadda kika fadamin sai dai ba zan iya ba Angel, shiyasa na rataya nauyin yin hakan akan wuyanki, ke nakeso ki kashe min shi da hannayenki tare da mahaifiyata, Angel koda ace sun ganni ba zasu damu ba saboda dabbobine su, babu zuciya a ƙirjinsu, sufa ne suka haifeni suka raine ni cikin so da ƙauna, amma hakan baisa sun ƙaunace ni ba, tayaya kike tunanin zasu ji zafi idan su ka yi tozali dani...'?

ta jefa mata tambayar, Kafin ta cigaba da yi mata magiya akan ta ɗauko mata Jotter da biro don ta rubuta mata wasiyya.

Jiki ba ƙwari Angel ta miƙe, tana tafiya ta nufi ƙopa ta buɗe ta fita tana jiyo shessheƙar kukan Unaiza ta cikin toilet, ji ta ke kamar in tayi nesa da ita zata dawo ne ta taras da gawarta, Lokacin da ta shiga Cikin ɗakin su, A kewaye da gadon Majnoon ta taras dasu Hanna, Yana kwance sun lullu6e shi tare da jamimah, da alama bacci ya ɗauke shi,

Jin motsin tafiyar ta ne yasa duk suka ɗago da idanuwan su zuwa ga dubanta damuwace ƙarara akan fuskokin su, tasan dole su jiyo shessheƙar kukan unaiza, da sauri su Deeja suka tunkareta tare da batul da sauran ƴan uwan nasu, suna tambayar ta lafiya mai ya faru da unaiza......."

Muryarta a disashe ta ce masu "Ku je ku duba jikinta, ku lallashe ta yanzu zan dawo" Da gudu suka nufi sashen toilet ɗin, mutun biyu ya rage Azeeza sai jamimah dake rungume da majnoon, kallonsu Angel tayi na ɗan wani lokaci kafin ta nufi table ɗin ɗakin su, inda unaiza ta ɗaura backpack ɗinta tun da jimawa, ta sanya hannu ta zuge zip ɗin jakar tare da ciro jotter da biro da sauri ta juyo ta nufi toilet ɗin, tunkan ta ƙarasa ta soma juyo sautin muryoyin su Deeja suna ta lallashinta, tana ƙarasa shiga ciki ta same su Zuƙunne agaban Unaiza da ke a rungume saman ƙirjin batul, ta ɗaura hannayenta saman sumar kanta tana shafata cikin sigar lallashi,

"Angel bata da lafiya, Jikinta zafi sosai yakamata musan abun yi tun kan ciwon yaci ƙarfinta" deeja ce tai maganar, jin ta ambaci sunan Angel yasa Unaiza ɗagowa da kanta, tana kallonta, Miƙa mata jotter ɗin tayi da biro, bayan ta kar6a ta ɗaurata saman laps ɗinta yatsun hannunta na kerma ta soma rubutu cikin harshen turanci,

"Idan ba zaki iya rubutun ba, ki fada min ni saina rubuta" Angel ce tayi maganar, unaiza ta girgiza mata kai tare da cewa "Nafi so yaga handwritting ɗina, zaifi gane cewa ni ce da kaina na rubuta mashi" kusan shafi uku ta cika da rubutun, biyu na daddynta ɗaya na mommynta, bayan ta kammala ta rufe jotter ɗin, fuskarta ɗauke da murmushi ta ke kallon fuskokin su ɗaya bayan ɗaya, damuwace ƙarara akan nasu fuskokin, duk sun sha jinin jikin su ganin irin kallon da take bin su dashi, mai wuyar fassaruwa,

"Zan mutu ina farin ciki, saboda samun ku da nayi acikin rayuwata, ku ne mutane na farko da suka fara nuna min soyayya ta gaskiya kuma na tabbatar da hakan, naga damuwa akan fuskokin ku duk don saboda ni, dole inyi farin ciki na samun ƴan uwa masu ƙaunata, zanyi kewarku sosai, bansan dame zan saka maku ba, saboda bani da komai a yanzu, Amma ina da backpack, tare da earrings ɗina na gold tun a washe garin ranar da aka kawo ni prison na cire su daga kunne na, na ajiye su a cikin backpack ɗita, Na mallaka maku su, wata rana za su yi maku amfani idan Allah ya baku damar fita daga cikin kurkukun nan..." tun sautin kukansu na fita har takai ga muryoyin su sun disashe sai kallon ta su ke yi,

ɗagowa ta yi da Rinannun idanuwanta akan fuskar Angel da ke kallonta,
Miƙa mata pant ɗin dake a dunƙule cikin tafin hannunta ta yi tare da cewa

"na baki shi kyauta Angel, dan Allah kada ki ce min baki so, inaso ku dinga tunawa dani acikin rayuwar ku, kodan saboda in samu masu yi min addu'a idan na mutu.

fashewa su kayi da matsanancin kuka, Hannu biyu angel ta sanya wurin kar6ar pant ɗin da unaiza ke miƙo mata, sosai ta matse shi acikin tafin hannunta muryarta na rawa tace"nah..na kar6a Unaiza, kuma zanyi amfani dashi, nagode sosai," Murmushi ne ya bayyana akan fuskar unaiza,

"Inaso ku bayyana min irin ƙaunar da kuke yi min," Atare suka haɗa baki wurin furta"wlh bazamu iya misalta maki irin ƙaunar da mu ke yi maki ba, muna son ki ƴar uwarmu, bamu ta6a ƙin ki ba, muna fatan mu kasance atare da ke har ƙarshen rayuwar mu,"

Dariyar farin ciki Unaiza ta saki, fararen haƙoranta kamar gonar auduga, Nan ta ke gaban su ya faɗi ganin Jinin dake gangarowa ta cikin ƙofofin hancinta, wata irin zufa ta fitar hayyaci ta soma tsastsafo mata, agigice suke kallonta sun kasa motsawa, ta tsakanin cinyoyinta jini ya shiga kurɗaɗowa, idanuwanta suka kaɗa jawur dasu, ta soma cizon la66anta, Da sauri Batul ta sanya hannu ta ruƙo ƙasan rigarta ta janye ta, Hankalinsu yai mugun tashi ganin yadda gabanta ya 6urma wurin ya jagwale sai uban rami, basu ta6a ganin tashin hankali irin na yau ba, gaban unaiza ya lalace, Da ƙarfi suka shiga ambaton “Inna lillahi wa inna ilayhir raji'un” tsabar fargabar abun da su ka gani yasa mutun huɗu daga cikin su suka sume nan take,

Angel ce ta yi ƙoƙarin biya mata, Kalmatusshahada ita da Deeja suka dinga maimaita mata, itama batul ta ɗauka atare suke karanto mata ita, A lokacin Allah ne ya nufi Unaiza zata furta kalmar nan saboda takai matakin ƙarshe, Harshenta yana dab da karyewa muryarta da wani irin sauti ta furta kalmar shahada, tana ƙarasawa murmushi ya bayyana akan kyakkyawar fuskarta idanuwanta a buɗe kanta ya faɗa saman kafadar batul dake a kusa da ita, rai yayi halinsa.

Kullu nafsin za'ikatul maut, Rest in jannatul firddaus Unaiza rai yayi halin shi, munayi mata fatan dacewa.........."

Alƙalamina ya girgiza, Bazan iya fayyace irin tashin hankalin da bayin Allahn nan su ka fuskanta ba, a wannan lokacin, Tun da su ke arayuwar su basu ta6a ganin gawar ɗan uwansu agabansu ba Sai yau da su ka ga gawar Unaiza, suman zaune su ka yi, hawayen ma sun daina shararowa kan fuskar su, Komai ya tsaya masu cak! zuciyarsu da tsananin fargaba take bugawa, Idanuwan su sun kaɗa jawur da su, mutuwar Unaiza ta girgiza su fiye da tunanin mai tunani, tsawon awanni babu wanda ya motsa a cikinsu,

Muryar Angel babu sauti take karanto addu'ar da ake yiwa mamaci duk wasu addu'o'i da aka koya mata a islamiyyar su wanda su ka shafi mamaci sai da ta karanto su duk da bata acikin hayyacinta, ta dinga tottafa mata saman jikinta, haƙiƙa sun ji ɗacin da yafi na maɗaciya a cikin zuciyoyinsu, sunji raɗaɗi mara misaltuwa, Sunga tashin hankalin da basu ta6a ganin makamancin shi ba........"

Yayin da suke acikin toilet, Suna jimamin mutuwar Unaiza, basu san meke faruwa ba acikin ɗakin su, Tun bayan da suka ɗunguma zuwa toilet, Ya rage saura Azeeza da jamima dake rungume da majnoon cikin bargo, Azeeza ta zabga uban tagumi tana kallon bargon da suka lullu6e shi, Ashe Jikin shi ya fara bleeding, ta hanci da baki da ƙasan shi babu wanda Ya ankara a cikin su, tuni ya farka daga bacci, yana ta ƙoƙarin ƙwace kan shi daga ruƙon da jamimah tayi mashi amma ya kasa saboda rashin ƙwarin Jikin shi, gashi ita jamimar bacci ya ɗauke ta, Fashewa yai da matsanancin kuka yana faɗin "dodo zai cinye ni, Ku sake ni ku ƙyale ni, kaina ciwo ya ke yi min, jiki na zafi" a firgice azeeza ta farga da sautin kukan shi, tai saurin sanya hannu ta yaye bargon, karaf idanuwanta suka sauka akan Fatar jikin shi dake neman ɗaɗewa ta fashe, jikin shi ya kumbura, Ga jinin dake bin Cinyoyin shi, A gigice ta fasa wata irin razananniyar ƙara wadda tayi silar farfaɗowar Su batul suka dawo hayyacin su, A matuƙar ruɗe suke zazzare idanuwan su, kusan atare Deeja da Angel suka yunƙura cikin zafin nama suka watsa a guje zuwa cikin ɗakin su, shigar su keda wuya suka tarar da tashin hankalin daya kara gigitar dasu, Gaba ɗaya suka ci burki suna kallon shi, a lokacin Jamimah ta farka Jin ƙarar da azeeza ta fasa, tana buɗe idanuwanta taci karo da jinin majnoon da ya wanke fuskar shi, Nan take ta fashe da kuka tare da sakin shi ta miƙe zaune hannayen ta biyu asaman kanta, zuciyoyin su sun gama karaya sun riga sun fidda rai da rayuwar Majnoon, duba da yadda Jikin shi ya kumbura gwanin ban tsoro, ahaka ya dinga ambaton sunayen su yana neman taimako daga gare su don suzo su agaza mashi ko ya rage raɗaɗin da yake ji, A sukwane Angel ta faɗa saman gadon tsananin tsoro da firgici sun hana ta ta6a jikin shi, gudun kada fatar ta fashe, sunan Allah ta dinga ambato a cikin bakinta, Jamimah tana kuka tace "Majnoon kada ka tafi ka barni, dan Allah ka daina zubar da jini, ka daina kumbura jikin ka, bana son ganin ka haka,

Muryar shi na rawa ya soma faɗin "Zafi jikina babu daɗi, dodo sun kashe ni, sun rabani da rayuwata, sun rabani da ƴan uwana......" wannan maganar da yayi ta yi matuƙar ta6a zuciyoyin su, Muryar Angel cikin shessheƙar kuka ta soma magana "Majnoon ka yi haƙuri, Allah yana atare da kai, shi zai kawo maka sauƙin abunda ke damunka, waɗanda suka cutar da kai kuma Zasu ɗanɗani kuɗar su ne Ranar gobe ƙiyama, domin kuwa duk wanda ya cuci wani Allah zai bi mashi haƙƙin shi, kai yaro ne ba ka mallaki hankalin ka ba, ga ta6in hankali dake damun ka, majnoon ba ka da zunubin kowa akan ka, Nayi maka farin ciki idan ka mutu, saboda itace hutu agare ka, Allah zaiji ƙanka ya tausaya maka, ya baka farin cikin da baka samu ba a gidan duniya........" kuka ne yaci ƙarfinta har ta kasa ƙarasa maganar, juriyace da ƙarfin hali yasa harta samu damar furta waɗannan kalaman, Idanuwanta akan fuskar shi data kumbura, Tayi jawur idanuwan shi duk sun gwale fatar su tayi jawur da ita,

"Majnoon don't die, ban gaji da ganin ka ba, ina matuƙar ƙaunarka, inaso mu cigaba da yin wasa atare muci abinci atare, Angel tace zata kai mu gidan su su bamu kayan wasan yara, dan Allah kada ka mutu kaji majnoon ɗina......" Jamimace take yi mashi magiya fuskarta jaga jaga da hawaye hada majina,

Magana ta ƙarshe da majnoon ya furta masu itace"Zan tafi kira na akeyi, naga wani mutun sanye da fararen kaya yana miƙo min hannun shi, yace min inzo gare shi zai sama min farin ciki, zan bi shi mu tafi, Angel jamimah azeeza......." bai kaiga ƙarasa maganar shi ba, Numfashinsa ya ɗauke, jikin shi ya saki, nan take rai yayi halin shi............"



Ya Allah kajiƙan waɗanan bayin naka! Da dukkan waɗanda suka rigamu gidan gaskiya, waɗanda su ke acikin irin wannan ukubar ta rayuwa, Ya Allah ka kawo musu ɗauki, Waɗanda su ka yi silar shigar su cikin wannan Masifar ya Allah ka tona asirin su, Ka kawo mana ƙarshen su, Kai kaɗaine zaka Iya dasu!.

Zuciyar Angel kusan bugawa tayi, a gefen majnoon ta sume, ba itaba hatta Azeeza da deeja A nan ƙasa suka kwakkwanta, Kansu Na bala'en sara masu, Basu ta6a ganin baƙar rana irin ta yau ba.

Jamimah sai kuka take yi tana ambaton sunan shi, ita kaɗai ta rage mai motsi a cikin ɗakin nasu, batasan cewa ya mutu ba, muryarta har shaƙewa ta ke yi wurin ambaton sunan shi.

💔PRISONERS💔

Kafin wani Lokaci Giants su ka turo ƙopar ɗakin su, Uku daga cikin su masu kawo masu Abinci ne hannayensu ruƙe da trays, daga bayan su wasu Giant ɗinne Su huɗu hannuwan su ruƙe da gadaje guda biyu kalar wanda ake ɗaukar marasa lafiya, masu ɗauke da sunan Kurkukun ƙaddara, A tsakiyar ɗakin suka ajiye gadajen, Giant ɗaya ya nufi sashen toilet ɗinsu, Jim kaɗan ya fito hannun shi ɗauke da gawar Unaiza, a saman ɗaya daga cikin gadajen ya kwantar da ita, kafin ya nufi gadon majnoon Ya ɗauko gawar shi Ya ɗaurata a ɗayan gadon da ya rage, biyu suka ruke ɗaya, yayin da biyun suka ruƙe ɗayan gadon, A haka suka Ɗaga su tare da haurawa saman benen su ka fuce dasu........"


*RIJF MAJNOON AND UNAIZA ƳAR GIDAN DADDY😭😭😭*


*Ni ina rubuta littafine kan abunda ke faruwa a rayuwarmu ta zahiri, duk abunda ya faru a labarin yana faruwa dagaske, harma fiye da haka, don haka kada aji ba daɗi, idan mutun zaiyi faɗakarwa dagaske dole ya ta6a zuciyar mutane cos ba tatsuniyar gizo yake rubutawa ba, fatan za'a fahimce ni, ni kaina dana rubuta page din nan nasha kuka kamar wani na rasarasa, saboda ina jin abun tamkar dagaske ne😭*




Prisoners sun ga rayuwa, Sun ɗanɗani raɗaɗi mai ɗaci a cikin zukatan su, babu wanda ke a cikin hayyacin shi, bayin Allah sun ji jiki fiye da a misalta, sun ga tashin hankali tsirarar shi, Yinin ranar babu wanda Ya motsa tun bayan da aka kawar da gawawwakin su Majnoon, kamar matattu haka su ka koma, su batul da ke a cikin toilet kamar gumaka, sun ƙame babu mai magana, hawayen dake zuba akan fuskokinsu tuni sun jima da ƙamewa, sun bushe ƙamas a saman faces ɗinsu, kukun zuciya su ke yi wanda yafi ciwo, mutun huɗu da suka suma a cikin toilet ɗin daga ciki akwai parveen, hibba, Yasmin da Rubina, waɗanda suka rage basa motsi, batul da ta lagwa6a kanta jikin bango, eve ta ɗaura kanta saman Laps ɗin batul, Sarah dake kwance ƙasa, Hanna ta ɗaura kanta saman waist ɗin Sarah, kamar hotuna babu mai moving.

A cikin bedroom ɗin su, har ila yanzu su Angel basu motsa ba, tana anan inda ta suma saman gadon majnoon, yayin da su Deeja su ke a sume saman floor, Hatta Jamima da ta rage tana kuka tuni kanta ya fara sara mata da matsanancin ciwo, zazza6i ya yi mata mugun kamu, ta rasa ina zata tsoma ranta taji daɗi, ga shi babu mai motsi a cikin su balle ta samu wanda zai jata a jikin shi ya rungumeta ya lallasheta gwanin ban tausayi.

A ƙarshe da ciwon yaci ƙarfin ta a saman bayan Angel ta kwantar da kanta tare da sanya hannayenta biyu ta ƙanƙameta, Allah ne ya sawwake mata ciwon nata ta hanyar bacci da ya ɗauke ta, mutuwar Majnoon da Unaiza sun ta6a zuciyata ni kaina da nake rubuta littafin, na zubar masu da hawaye tamkar rayuka ne masu numfashi, duk da ina ɗaukar labarin tamkar true life story ne saboda akwai waɗanda suke fuskantar irin wannan uƙubar, tabbas akwai su babu tantama, laifin me unaiza ta aikata data cancani wannan sakamakon daga mahaifinta? Laifin me majnoon ya akaita da ya cancanci

Ads At the End of Article
Sidebar Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads