Header Ads
Showing 36001 words to 39000 words out of 274096 words

Chapter 13 - DAULA BIYU Complet Document .txt

Ads the beginning of article before Image

09 Jul 2024

1370

Ads at the middle of Article

rayuwar shi?"


Yar karamar dariya Nawwas yayi sannan yace.
"Har na tausayawa ranar da zai fahimci yaudaran shi ake, kaga yadda ya tinkari mutanen hamsin babu shamaki babu kome, kuma ya girbe su cikin ruwan sanyi."


Gyada kai Sultan Abrad yake tare da jinjina al'amarin a ranshi.


** Lokacin da na dawo har zuwa lokacin basu dawo ba, kwanciya naso yi amma na Fahimci lokacin sallah azzahar yayi tashi nayi tare da alola nazo na gabatar da sallah ina idarwa na kwanta. Tuni barci ya dauke ni.


Ban tashi ba sai da la'asar, ina tashi na same su duk sun dawo, tashi nayi tare da gabatar da sallar la'asar, ina idarwa ya shigo min dakin.


"Ina kika je? Dakarun sun gaya min kin fita?"
Banza nayi dashi tare da Cigaba da cin abincina ina kallon ruwan gaba na. Dauke abincin yayi tare da gaya min bakar magana.
Mik'ewa nayi cikin zuciya nace mishi.
"Da kasaye ni nace zan zauna da kai dan dole ne? Aikin da zan maka ko ance maka ban san yafi sayata da kayi hatsari ba, idan da biyar bukatar ka ce ka..."
Marina yayi tare da rike gashin kaina,
"Abrad sake ni! Ka rabu dani,!"


Da gaske wai ranshi ya ba'ci dan haka ya kwashe min kafa, ya shiga zane ni, ban yi kuka ba. Amma tabbas na hasala. Inda nayi ta gaya mishi magana masu zafi, abinda ya janyo hankula mutanen gidan kenan, har Nawwas yazo ya amshi bulalar hannun shi.
"Nawwas taya zan saye ta, tana min abinda ya gadama, Ni sa'an tane? Da zata na min rashin kunya?"
"Nayi maka rashin kunyar ni Baiwarka ce da zaka mai dani kamar Matarka, ina son ahalina aka raba ni dasu. Kanwata fyade maka mata, domin jinyar ta na yarda a sayar dani, ta sami lafiya kasan abinda na gani? Akan. Idanuna mahaifina ya koma ga Allah, akan idanuna naga gawarwakin mutane babu iya a jirgin ruwa. Sai kace na lankwasa kai na nayi maka da'a bayan kai ma ba d'aga kafa kake ba. Zunzurutun son kai da rashin adalci.dauko ni kayi domin biyan bashin Kanwar ka, ka tab'a sanin yadda rabuwa da d'an uwa yake da zafi? Kanwata barin ta nayi cikin jini bata ko takawa. Amma dake ka kai kaloluwar rashin adalci kana gaya min ina da taurin kai.


Toh gaya min, tun daga ranar da mahaifina ya auri matar shi muka fara halin rayuwa, sai me dan zuciyata ta kangare, wallahi babu wanda ya isa ya gaya min magana na kyale shi kowa shi koda kuwa zan bar duniyar ce baki daya."


Daga haka na juya zan bar dakin ya dawo dani. Fincike hannuna nayi tare da fita daga gidan baki daya.


Can dajin bayan gidan na nufa, ji nayi an riko hannuna a hankali na juya, Nawwas ne.
Kwace hannuna nayi tare da dauke kai na daga gare shi sabida ina jin zafin abinda Abrad yayi min.
#Mai_Dambu...
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: https://www.wattpad.com/1035082730?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=yUmz6Z0cBGRcg47Bgvv2ZD%2FSnDgR%2BVPsyMIvVrjo9GUw8D7lOFwC63elHnxRFmQIkdBL0Bia2oMxA%2BBjsxRPkdkT3Kn32SHlitYTOtxqCvX28M64v01jxsXY8xxzoCbs
🐾ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜🐾
Book 1
Mai_Dambu


BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Page 19.


"Me yasa baki da hakuri ne? Me yasa kike nuna taurin kanki da yawa ne?"


A fusace na kwace hannuna ina kallon shi,
"Kana da d'an uwan?"
Lashe bakin shi yayi yana kallona, gyada min kai yayi sannan yace min.
"Koma dai"
"Kasan ciwon da yake cikin rabuwa da d'an uwan ka? Kasan yadda nake ji akan kanwata? Ban ki na sami duniya da abin cikin ta toh wallahi zan sadaukar mata koda kuwa abinda nafi so yana cikin sa dan haka ka kyale ni!"


Zuba mata ido, yayi tare da kallon yadda take fada, tayi Mishi wani irin zarra da kwarjini. Ji yaƙe kamar ya janyo ta jikin shi, amma yadda ta tsuke fusakarta yasa shi jin ina bai isa ba, wani kaya sai amale. Haka yayi ta bata hakuri ta hakura, zama suka suna hira, wanda duk rabi labarin masoyinta Noman ne,


Da zata fahimci yadda ya tsani Sunan Noman da bata cika shi da bashi labarin jarumtar shi. Ji yaƙe kamar yayi ta kwarara ihu. Har ta fahimci itace kawar Zuciyar shi.


Bamu bar gurin ba sai magarib, muna fitowa muka nufi cikin gidan, Abrad yana tsaye. Ko kallon shi banyi ba. Ina sallah na fito zan koma gurin Bayi yan uwana.


Suna zaune su uku a falon, gani na zan wuce ya kasa hakuri.
"Karki yarda ki!" Juyawa nayi tare da matsowa kusa da shi.
"Sake nanata abinda ka fada?" Na tambaye shi,
"Nace karki yarda ki fita"
Dafe goshina nayi sannan nace.
"Wallahi nasan gamo nayi, zan cigaba da addu'a kawai!"


Na juya na koma dakin na kwanta, tuni barci yayi gaba dani har aka kawo abiinci ina barci, can naji ana lallube ni, bude idanuna nayi ina kallon Abrad, a raina nace.
*Ni kam na shiga uku! Wannan mutumin bai da aiki sai ta Iskanci*
Akan fuskana kuwa tsuke fuskar nayi domin na nuna mishi ni ba haka bace, da zai dake ni kuma ya biyo dare ya lallube ni.


Sauka nayi daga gadon tare da zabga mishi harara, sannan na koma saman kilishin da yake kishingida na kwanta. Duk yadda Abrad yaso ya rage dare dani naki, karshe ma da ya ishe ni tashi nayi na nufi ban daki tare da yin tsarki da alola nazo na fara sallah,


Tun yana daukar sallah wasa nake har ya gaji ya kwanta, ban tashi a gurin ba sai da sanyin asuba ya ratsa ni, sannan na gabatar da sallar asuba, na koma na kwanta,.ina kwanciya yana hayewa ruwan ciki na.


Kirjina da basu da wadataccen girma ya shiga murza, sosai yake murzani tare da daura min nauyin jarabar shi, dauke kai nayi dan abinda nasani bana son abun babu amfanin na cigaba da biye Mishi haka ya gama ko alamar motsi banyi ba, domin nayi alqawarin duk abinda zai min wallahi ba zan motsa ba.


Abinda ya bashi mamaki kenan, ya sauka kai na, a raina nace.
*Allah ya raka taki gona*


Haushi ya kama shi..haka ya juya min baya, yana jin har lokacin da barci ya dauke ni, ban kuma bin ta kanshi ba,


* Kwance yake cikin ruwan zafi tun kusan yamma da ya shiga dakin wankar bai fito ba, yana kwance cikin ruwan zafi.


Wato dakin wankar shi kamar za ace wata irin dutse ne aka faffe cikin shi, sannan aka tara mishi wani irin kasa a karkashin dutsen , a duk lokacin da zai yi wankar akan zo a kunna wuta a jikin ƙasar, ita zata samar da zafin da zai yi wanka dashi.


Idan ruwan yayi yadda ake bukata sai a kashe wutar, TOH wannan zafin da dutsen ya dauka shi zai taimaka mishi har ya gama da zafi ko awa nawa zai yi a cikin ruwan kuwa.


Kallon halittar shi na d'a namiji yayi, rabon shi da yayi motsi tun ranar da ya rabu da makauniyar nan, tun jiya yake fahimtar tana bukatar mahadinta, sake narkewa yayi cikin damuwa. Kafin ya bude idanun shi. Yana juya kafar shi cikin ruwan, wasa da gashin kirjin shi yayi sai lokacin ya kalli tafin hannun shi. Wanda suka yi jajjur, ya mike daga kwanciyar da yayi yana kallon yadda gurin yayi.


Yana wanke ciwon yana kallon yadda Hajiyar shi take zillo. Kamar tana niman hanyar arcewa. Murmushi yayi sannan ya shafa kanta, tare da matseta a tsakanin cinyar shi ya cigaba da abinda yake yi. Yana gamawa ya mike zai fita. Idanun shi ne ya dauka akan wani abun shi.


Kallon abun yayi yana kuma tare da fatan sake, share tunanin yayi tare da ficewa daga ban dakin. Yana fitowa ya zauna tare da kallon kayan shi da aka zab'a mishi. Bai saka ba haka ya cigaba da kula da ciwon shi. Shigowar Fudail da wata kyakyawan budurwa ya sashi d'aga kai yana kallon su.
"Sultan Mehran! indelah inji Sultanah Hoyam wai tazo."
Dauke kai yayi tare da kallon inda man shafawan shi yake, wanda ake haɗawa tun daga kasar roma ake kawo mishi tun yana yaro. Fita Fudail yayi tare da bar musu d'akin.


Takowa tayi gaban shi ta rasa me zata yi, bai ce mata kome ba. Amma kuma bai yi na'am da ita ba, asalima baya son ta tab'a shi ne. Yana lura itama tsoron shi take. Haka suka dauki lokaci suna wannan yanayin kafin, ya mike da kanshi ya dauki man ya shafa a jikin shi. Tana tsaye, kuma abinda ya hanata yin wani abu yadda ya tamke fuskar shi yasata jikin mugun shakkar shi.


Yana gamawa ya dauki kayan shi a hankali yake saka kome na shi. Zaka sha mamakin idan kaga yana yin abu da kanshi wanda kuma zunzurutun zafin nama zai iya dukar kartin maza talatin bai gaji ba, amma hidimar rayuwar shi kuma sai ya shafe awa biyu yana Abu daya. Tun garin da haske har garin ya fara duhu. Sannan ya kammala.


Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya duba gadon shi, fita yayi bayan ya kalleta da wutsiyar idanun shi. Yaga bata ko motsin Arziki.
Tunda ya fito, ya kalli Fudail tare da mishi alamar ya fito mishi da wancan abinda ya kai mishi dakin. Da sauri ya shiga cikin dakin ya fito da ita, bai yi wata wata ba. Yasa a zane ta kuma ba a inda Sultan zai ji ihunta ba. Dan yana bukatar nutsuwa da hutu.


Bayan fitar shi can ya dawo tare da cewa.
"Sultan Mehran naga bata yi kome ba, sai yanzun ne take gyaran dakin."


Lumshe shanyayyun idanun shi yayi tare da kara shigewa jikin kujeran kamar wani zuma, shigowar Rakshan da wasu bayi dauke da katon tire na abinci.


Tunda suka shigo aka shiga jerawa, domin abincin ma daga gurin Sultanah Hoyam yaƙe. Bayan ya gama shiryawa da wasu bayi guda biyu, sune suka shirya na Sultan Mehran, sanan suka koma gefe tare da cewa Rakshan sun kammala.


Shi kuma ya gayawa Mehran, anan ma sai da ya b'ata lokaci kafin ya mike kamar ba zai tafi ba, kuma yunwar ce take addabar shi. Koda ya zauna a hankali ya shiga juya abincin. Kallon Rakshan yayi sannan ya kalli matan guda biyu, kafin ya d'age hannun shi akan abincin bayan ya saka cokalin azurfa a cikin tasar abincin.


Can zuwa wani lokaci ya zare, haka yayi ta duba abincin. Aka'idar azurfa ko guba mutum yaci ana sakawa a cikin abinci ko bakin shi zai nuna alama ta hanyar dafe jikin cokalin. A hankali ya shiga cin abincin bai wani ci sosai ba.


Dan ma gasheshen nama yaci da Madara, sannan ya mike daga gurin, idan yana tafiya langwai langwai, duk da yana da jiki da kira me kyau ba zai hana ka hango lalacin shi ƙarara ba.


Takobi ya dukka tare da nufar cikin ɗakin horo, ya shiga bawa kanshi horo, yana da yi yana nazarin wasu abubuwan, yana gamawa ya fito. Hannun shi harde a kirjin shi, kafin yace musu.
"Taswirar kasar nan!"


Da sauri suka fita, ya cigaba da zaga dakin yana nazarin abinda ya faru. Bayan kamar minti goma sai gasu da taswirar suka zuba a gaban shi.


"Ai Sultan Mehran Allah yaso mu da mun sha wuyar niman shi."
"Allah! Waye shi?" Kallon juna suka yi Rakshan da Fudail. Duk sai sukayi tsuru tsuru.


Tab'e baki yayi sannan ya shiga zagaye makeken tabirin da suka shigo dashi aka baza tasweran.
Murmushi yayi sannan ya shiga duba iyakokin kasar shi. A hankali ya nuna wasu iyaka guda biyu, ta b'angaren gabas, take Fudail yayi zane a saman gurin.
Ya nuna yammacin kasar ma, da kusancin kasar sai arewacin kasar.
"Nawa ake amsar harajin?"


Gyara zama suka yi sannan Rakshan yace.
"Muna amsar haraji mafi girma daga fataken da suke shigowa kasar nan da kimanin kashi sha biyar cikin dari. Yan kasuwa suna bada kashi talatin cikin dari. Idan aka hada ya tashi arba'in da biyar."


"Dame masarautan ta dogara?"
Ya kuma tambayar shi, kasancewar shi mara ilimin addini, haka bai hana shi fahimtar rayuwar shi ba, kuma ya fahimci girman nauyin da aka daura shi akan shi.
"Masarautan ta dogara da hanyoyin uku. Tana fitar da zinari! Tana fitar da rakumai tare da sarrafa karafuna zuwa kasashen duniya."


Shiru yayi sannan ya kuma kallon su.
"55% yana shigowa ta wannan hanyar kenan?" Ta watsa musu tambaya.


"Eh SULTAN Mehran!"


"Ina kuke kai kuɗin?" Ya tambaya tare da wasa da takobin shi,
"Baitul Mali! Tare da ajiyewa ana!"
Daga hakan ya juya tare da mai da hankalin shi kan taswirar, rike wuyar shi yayi kafin ya isa gurin ya fara magana dan yasan cewa dole zai magantu.
"A cikin ku waye ya iya Rubutu da karatu?"
"Ni ne Sultan! Inji Fudail."
"Toh!"
A hankali ya zauna akan wani kujeran hutu, ya shiga musu bayani da sauya hanyoyin saman da kudi na cikin masarautan, tare da gaya musu abinda yake bukata, dokoki yake sakawa tare da kafa mugayen sharadodi. Yana yi yana tsotsar bakin shi.


A cikin shi aka saka dokar hana raba wasu manyan mutanen fadar, tare da sauke su wa'adin su bai yi ba. Sai dokar daukar sabin dakarun sojin. Tare da watsa wasu zuwa iyakokin kasar.


Aka kawo maganin bayi, suma aka ce ganimar fada ce, kar a taba su. A kaiwa Ammun shi itace zata yi kome akan su.


Take aka shigar da kome zuwa fadar shi.
Kwanciya yayi jikin shi yana ciwo, juyi yake. A yanzun kan yana bukatar abokiyar rayuwa, yana bukatar macen da zata ɗebe mishi kewa, gyara kwanciyar shi yayi yana kara jinjina qarfin hakurin shi akan mace bayan yasan daɗin su. A tsarin shi yana don duk abinda zai taba ko zai ci yana son yaci gaba rabon shi na kanshi.


Tsotsar bakin shi yake tare da jin tsigar jikin shi yana tashi. Lumshe idanun shi yayi, tare da jin wani yanayin da bai isa ya fassara ba. Dan yana kyauttata zaton mafarki yaƙe. A hankali yake jin halittar jikinsa ta mike sambal, sai tsirta da yawan jaraba take, rabon shi ya faɗa wannan yanayin tun lokacin da ya daina hulda da mata, asalima kyamar abin yake ji, amma idan bai yi karya ba, akwai wani dalilin da yasa shi fadawa wannan yanayin. Baya fatan haka ya zama hujja akan shi.


Sai da yayi rub da ciki kafin ya samu atenal din shi ta bar harbo sabis. Dakyar wata irin barci me cike da mafarkin ban takaici, domin kafin gari ya waye ya juya bakin mai tas a jikin shi, kamar zai fasa ihu, dan koda ya shiga ban daki, ganin gaban wandon shi yayi jagwab, haka ya cire tare da sakawa a cikin ruwan wankan sai da yayi wanke wandon cike da matsanancin kunya, kafin yayi nashi wankar tare da jin ba dad'i.


** Karfe goma aka yi liyyafar da baayi ba jiya, bayan nan Abrad ya gabatar da bayin shi tare da nuna musu yan matan, matasa dasu. Har zuwa lokacin idnun shi suna kasa bai d'ago ta dube su ba. Rakshan da Fudail ne suka fitar da Bayin, sannan aka nufi shashin Sultanah dasu.


Anan Abrad yayi musu sallama sabida dayawan sarakuna zasu bar kasar, haduwa suka yi da Wazeeriyar Sultanah Amrah. Suka gaisa kafin ta gabatar mishi da Yarta. Me suna Banafsha.


Cikin shigar alfarma, kallon juna suka yi sannan yace mata.
"Har yanzun babu labarin Almirah Joindah! Duk yadda Sariyah taso Allah ya bayyana ta haka bai samu ba, har ta rasu bata ga Mahaifiyar ta ba. Gaskiya abin da ciwo, mace daga haihuwa ace an nemi ta an rasa?"


"Eh wallahi, har yanzu babu labarinta sai dai ai ko zuwa yanzun kasan ta mutu!"
"Ba za a rasa sauran irinta ba, Insha Allah zata bayyana." Ya faɗa tare da wuce su.


Kallon shi tayi ranta na b'aci, taya duk abinda yake faruwa yake mata mayafi da cikawa muradinta.


Duk shekarun da ta diba tana bautawa Sultanah Amrah, ace tana ji tana gani sai dai tayi ta zama a Wazeeriyar Sultanah.


Ba zai yiwu ba, dole ta dakile kome domin idan ta kuskura aka samo sauran irin Sultanah Amrah har abada burin ta na yarta ta zama Sultanah a cikin masarautan Askandariya ba zai sami dama ba.....
Lalaci more⚔️🐾
Labarina na kuɗi ne! Dan haka saura Pages 21 na kammala FREE BOOK one 🙏🏼✊🏽🧗🤣 Alqur'an idan na sauko daga katanga 🤨😂 zaku ji a jikin ku....
#Mai_Dambu.....
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜
Book 1
Mai_Dambu


BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM



Page 20...


"Matukar ina

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads