Header Ads
Showing 117001 words to 120000 words out of 274096 words

Chapter 40 - DAULA BIYU Complet Document .txt

Ads the beginning of article before Image

09 Jul 2024

1389

Ads at the middle of Article

yasa baka tsaya kai na ba? Lallai jininka ya cancanci zubdawa domin fansan na NOMAN"


Daga nan ban kuma sanin meye ya faru ba, sai bude idanuna nayi na gan mu kwal a cikin rana, an shanya mu, Izmah da Nimra suka kuka tare da kiran suna na. Dakyar na bude idanuna, na juya ina kallon su. Dukana dakarun suke tare da kwallo dani.


"Don Allah kar ku musu kome nice nayi kisar!" Na fada a wahale,
"Lallai kuwa, zamu kashe su, sannan bayan mun kwanta da su."
"Kuskure ne zaku aikata!"
Ina ƙoƙarin zare hannun daga igiyar, wurgo min da wuka yayi tare da cewa.
"Idan kin isa kwace su."
Raina ya b'aci da yadda suke musu, musamman Nimra. Ajiyar zuciya nayi tare da mik'ewa, na naushi wuyar daya daga cikin su, dayan na juyowa na yi maza ka yanke makogaron shi, jini ne ya tartsatsi a ko ina.


Kallon shi nayi bayan na nufi gaban su Izmah, na tsaya.
"Bana son faɗa! Ku barmu haka zamu tafi ma"


"Hmm! Tsinanniya zan kyale ki ne?" Murmushi nayi sannan nace mishi.
"Haka ba wani abun damuwa bane domin Ni na yanke hukuncin, dole ka amsa."
Wurga mishi wukar nayi ta wuce bata tsaya ba sai a kirjin shi. Juyawa nayi a hankali, ja konce su. Sanan na riko hannun su. Muka nufi waje, wasu kartin karennuka muka gani, zasu min ihu na rufe kofar.
"Izmah! Koma ki dauko min wuka can, zamu fita."


A hankali ta koma bayan ta dauko min, muka fita. Na samu suna gurnani. Murmushi nayi sannan nace musu.
"Karku ji tsoron su. Insha Allah zamu fita ku tsaya a bayana."


Dan haka na dauki wukar ''tare da nufar karennuka, da gudu suka rufe min. Cikin ikon Allah ban yi kasa a gwiwa ba, haka kawai nake ganin kamar Mehran ne a gabana, yake bin karannuka. Cikin wani azabben sauri na caki wuyar shi, kafin dayan na same shi a cikin shi.


Zuɓewa suka yi suna shure shure, haka muka tsallaka su muka fita daga gidan, niman kaya nayi na bawa Nimra, domin duk wannan ƙaddarar ta faru ne sabida shegen kayan barcinta.


~~~
Askandariya.


Zaune take aka ce mata tana da Bakuwar baiwa tazo gurinta. Kasancewar bata hanawa a ganta.
"Ranki shi dad'e! Ta dawo gashi nan tace na baki."


"Wacece Benazir?"
"Uwar d'akina mana!" Murmushi tayi sannan ta amshi sakon.
_Umma nasan kina kewar Ammyna! Don Allah kuyi kokarin dakatar da waziriyarki! Sannan ki tura sako zuwa Marocco! Kicewa Amir Sulaiman! Kebe Mahaifiyar Matar Almustapha! Wato Gimbiya Joindah! Kuyi zumunci dasu! Sannan ki hukunta Waziriyarki dan itace ta saka a ka sace Ammyna idan na fito zan yake ta jama'ar zasu bata kariya dan haka har nayi tunanin tafiya, sai na dauki Yarta itama taji yadda kika ji! Idan na gama Insha Allah zan dawo gare ku ahalina._
Bilqisul Ikram Mustapha.


"Ina take?"
"Ai tafi!" Kamar ta fasa ihu, haka ta yasa ta nufi gidan Waziriyar ta, tana saka kanta tana jin kalaman bakin matar da ta bata yardanta dama da na yaranta biyu. Duk duniya babu wanda zai gaya Mata Nairah nacin amanarta ba zata yarda ba, yau taji da kunnenta.


"Taya ba zan d'aga hankalina ba, Kuna ganin abinda nayiwa Joindah shine yau ya faru dani, haka na shiga tsakanin su da Sultanah domin na samu yadda nake so dan na fahimci yar ta fara d'ago, abinda nake shirin yi.


Amma na mata barazana zan kashe mahaifiyarta ko kuma rusa mahaifiyar ta, shine ta tafi ita kuma Uwar na gaya mata ai tabi saurayin da aka cewa ana ganin su tare, wanda kuma karya ce nayi ne domin na rabasu.....


kawo karshen Book one Book one free ne, book two da three na kudi ne 200₦ ta bank 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga ki katin mtn ta wannan Number +2347035133148 ko ta wannan Number 08130269641'''
#Mai_Dambu
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: kawo karshen Book one Book one free ne, book two da three na kudi ne 200₦ ta bank 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga ki katin mtn ta wannan Number +2347035133148 ko ta wannan Number 08130269641'''
#Mai_Dambu


Monday-March-2021
*FURE cikin ƘAYA*
_CIGABAN DAULA BIYU_
BOOK TWO


_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayena_


16


"Kuma duk sharri na mata, ina gab da zama Magajiyar sarauta, (Empress) ace yau an wani gari wata ta sace min Y'a ta da itace zata gaje ni, kuce nayi shiru naci kaniyar shirun,"


Tafiya yayi da baya kamar zata fadi, tana kallon su. Rike bakinta tayi tana kokarin neman jarumtar da ta rasa lokacin da taji abinda zai tarwatsa mata zuciya.


"Meye nayi miki da zafi Nairah? Meye kika nima kika rasa? Na baki kome na mallaka miki kome?" Ta faɗa cikin kuka me tab'a zuciya, ta ma kasa tsayuwa da kafarta, jingina tayi da bango. Duk da shekaru sun haura mata, amma da zafi mutumin da ka yarda yaci amanar ka.


"Meye nayi miki? Nairah! Na baki damar kiyi mulki a fakaice, na baki karfin da ban bawa Joindah da Zariha ba, na baki shi
Na baki kome dan kiyi farin ciki." Mikewa tayi tare da zuwa gabanta, ta kife ta da mari.
"Me yasa baki gaya min mulki ne a ranki ba? Me yasa tun tuni baki gaya min kina son kujeran da nake kai ba? Kin san yadda na dauke ki a raina, kin san yadda nake jin girman kaunarki a raina?


Ke ba yar Uwata ta nesa bace ganinki nake kamar ciki daya muka fito shine zaki saka min da wannan mugun b'arnan! Wani irin laifi na miki haka ban sani ba?"


Goge kwallar ta tayi sannan ta sake murmushi tana faɗin.
"A lokacin da kika shirya kifar dani,sai gashi Allah ya kawo min jikata tayi miki shirme ko? Ba zan kashe ki ba, ko na kama ki ba ai mun wucce wannan matakin, ke fa kanki zaki kashe kanki muje zuwa."


Tana ana fadar hakan ta juya tare da barin gidan, tana hanya amma kuka take sosai kamar yarinya domin ta kadu ainun da taji irin cin amanar da aka mata, musamman na kusa da ita.


~~~
SAMAIND
Shiru fadar ya dauka, an rasa wanda ya yarda da amincewa akan janye yakin da aka yi, gani suke kamar akwai wani shiri ya sa aka ta cewa an janye, kallon juna suka yi kafin suka ce.
"Anya wancan kurman bai shiga cikin al'amarin ba kuwa? Dan nasan haka kawai baza a janye yaki ba.'


Shiru suka yi sannan Mir Fawwaz ce.
"Kuma gaskiya be bana tunanin ya shiga, nafi zargin kawai sun janye daga yakin ne kawai!"


"Ni kuma nasan zai shiga, wa mune ba zai bude baki ya gaya mana ba, amma tabbas ya shiga yaƙin." Haka suka yi ta muhawara, karshe dai suka tattara batun suka watsar.


Sai batun yaran su da za a kai can din, lokaci guda suka tsayar da shawara da ra'ayi akan nan da sati me zuwa zasu tura yaran su can ina Mehran yake, dan haka suka gama tsara kome.


Bayan sun gama da kulla yarjejeniyar aikin su, sannan suka bar gurin.


......
Kallon Jasrah yayi sannan ya mika mata wata yar Kwalba, yace mata.
"Wannan a cikin abincin gidan zaki na bawa ana zuba musu, ke karki ci, sabida gubar hana daukar ciki ne, ni ina Son koda zaku zauna dashi dan nasan dole zai bukaci mace, Toh ga shi nan ki zuba musu a cikin abincin su.


Ina Son ke ki san yadda zaki shige mishi sauran bayanin zan miki idan kome ya kankama, kafin karshen shekarar nan ki tabbatar kin sami kanshi, sauran matan kuma,"


Murmushi yayi mata, sanan ya kura mata ido, kafin ya rab'a mata abinda yake bukatar tayi musu. Kuma ta amince. Tare da yin alkawarin sai ta sanya shi farin ciki a rayuwar shi.


•••
A can shashin Sultanah Hoyam kuwa, Darakshan ne yake ta gurzanta, bakin su hade da juna, sabida yadda yake gurzanta ihun take yi, gyara zaman shi yayi a Jikinta, tare da maida hankali akan hak'e da yake yi. Bai d'aga mata kafa ba, sai da ya mata wani irin shegen ci na fitar hankali, sannan ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya.


"Ina Son ka kashe min Mehran?" Da sauri ya kalle ta, sannan ya fashe da dariya, yana faɗin.
"Baki da hankali!"
Cikin tsawa ta ce mishi.
"Kana hauka ne?"
"Nice bani da hankali? Ni sa'ar ka ce? Dan ina kwanciya da kai "


"Ke baki da lissafi ne? Mehran din zan kashe miki? Ko ce miki akayi dan kukwaiyo ne da zan kama shi na kashe shi. Hmmm! Baki san waye Jarumi ba! Ko an ce miki haka kawai mayakan hadin gwiwa zasu janye bata tare da wasika sun janye ba, Toh shi ne dai ya saka su janyewa, wani ba.


Ana tauna tsakuwa dan aya taji tsoro, bawai dan ka girgiza wanda ihun shi daidai take da tsawa lokacin damina, sauke shi kawai aka yi abokan gaba suka taro mana duk ranar da kuka kashe shi wallahi toka babu wanda zai samu a wannan Daular."
Yana gama gaya mata haka ya mike tare da barin d'akin ma, dan haushi, yana shafa inda ya zabga mishi haushi.


-----Abincin aka jera mishi cikin wani irin yanayi yake kallon abincin, a hankali ya dauki tsinke sakace hakori ya shiga d'aga abincin, kallon su yayi sannan yace.
"Amma yau ba Sultanah bace tayi abincin nan ko?"
Kallon shi Shairah yayi sannan yace mishi.
"Eh ranka shi dad'e! Bata jin dadi je shine tabarwa Mahlika girkin"


Murmushi yayi sannan yace..
"Toh ku dauka dan ba zan iya ci ba" yana gama fadar haka ya nufi dakin Da Fazilatul nisa take, ya kwankwasa, tana kwance. Yana shiga ya hango ta cikin bargo. Fitowa yayi tare da fita can waje, haka yayi ta tsinko ganye har ya gama sannan ya nufi cikin gidan.


Malamin shi ya samu yazo karatun.
"Malam kayi hakuri, yau babu lokacin karatun nan ina da mara lafiya ne a cikin gidan."
"Toh Sultan Mehran! Allah ya bata lafiya." Ya faɗa tare da barin gidan

Suna matukar girmama juna, kasancewar shi din malamin shine ɗan haka yake girmama shi, kuma yake Mantawa shi wani ne a da can a baya, gudun kar girman kai ya hana shi moran addinin Musulunci.


Shima yana girmama Al'amarin Sultan kasancewar yana bashi girman shi, shi yasa idan zai kwana bai rike karatu ba, baya tab'a d'aga kai yace zai tafi kuma bai tab'a jin dan yafi shi ilimi ya wulakanta kan shi ba, asalima ana girmama juna da mutunta juna, (kuskuren da wasu suke samu kenan, a rayuwa da zaman takewar mu)


Bayan ya tafi shima Mehran ya shiga bawa Fazilatul maganin da ya haɗa har da zuba, tana sha yana kallon ta, can yaga tana had'a gumi, dan haka ya gyara mata kwanciya, sannan ya mike tare da barin d'akin, domin ya lura da barci zai dauke ta.


Kasa zama yayi a karon farko da yake ganin ina ma da Ikram tana zaune, ya tuna ranar da bai ji dadi ba, tayi mishi wani shayi me hade da kayan kamshi, dan haka ya shiga kitchen ɗin yayi ta duba kayan kamshin, yana gama haɗawa ya shiga zubawa a tunkuyar har da ganyen shayi, ya rufe tare da hada mishi wuta, sannan ya shiga hada mata wani farfen sun nama, karamar dabba.


Kasancewar ana iya ajiye nama ya dauki tsawon lokaci a cikin kasar ta hanyar saka shi cikin gishiri, yana tsotsar ruwan jikin shi.


Haka ya saka yana daukowa ya wanke tare da jika namar, bayan ya gama ne ya dauki kome ya wanke, yana kallon duk abinda Ikram take, idan ta gama girki bata fita sai ta wanke kayan da ta b'ata, murmushi yayi sannan ya ce.
"Yarinya me kama da aljanu!" Haka ya kammala girkin yana me jerawa a tire, sannan ya nufi dakin Sultanah, ya ajiye mata.


Sai da ya kawo mata ruwa ta wanke bakinta, tare da zama ta fara shan shayin da ya kawo mata, dan ta sha magani, tana cin abincin tana kallon shi. Murmushi yayi mata domin baya jin wani abu na wahalar da kai kamar yadda take kallon shi cikin tausayi, ganin hannunta yana rawa ya sashi amsa yana bata yana mata hira, har ta koshi. Sannan ya tattara kayan ya nufi kitchen dashi, ya ajiye Narjis ta shigo ta wanke.


Sannan ta fara kokarin daura wani ruwan da za'a kuma bukata. .shiga dakin tayi ta mata ya jiki.
"Da sauki! Ga shi Mehran ya kula dani!"
"Duk mutumin kirki zai so ya kyautatta lahiran shi dan haka ba laifi bane dan ya kula da Uwa kamar ki" inji Narjis,


"Allah ya biya mishi bukatar shi ta Alkhairi, ya dawo mishi da abinda ya rasa, ta hanyar Alkhairi" cikin wani irin kunya Mehran ya mike, wai shi nan yaji kunya dan anyi Mishi Addu'ar Allah ya dawo mishi da Ikram,


Murmushi suka yi ganin ya fita kan shi a sunkuye yana murmushi, abin yayi mugun mata dad'i, yadda yasan abinda yake.


"Sultanah ya kamata kuyi wani abu yarinyar nan ta dawo mishi! Shekarun shi kara hawa suke, zai zauna ne babu mace?"


"Ina sane dashi Narjis! Bana son a sami matsala ne, zuciyar shi ita yake so! Su kuma sun shirya zasu turo y'ay'an su, bana son ya zama ya zab'i daya a cikin su. Shi yasa nake addu'a Allah ya kawo ta kafin lokacin ya kure" inji Sultanah,
"Ni kuma tsoron kar tazo kome ya sauya nake, tsoron kar ƙaddaran masarautan nan ya shafe ta nake, Sultanah bana son ta zama d'aya daga cikin masu la'antar masarautan nan! Bana son Ikram ta sami karfin mulki, nafi son ta sami soyayya ya gina zuciyarta, Sultanah karki manta matukar karfin mulki ya shige ta.


Daga nan kome zai zama ya rikice, babu me iya tankwarata, babu me iya gaya mata sai abinda masu zagaye da ita suka gaya mata, Ikram bata san kome ba sai fada da zafin rai taya zamu barta ta a jikin shi. Bayan" kura mata ido Sultanah tayi tana mamakin yadda aka yi bata Fahimci abinda yake faruwa ba.


A jiyar zuciya ta sauke tare da cewa.
"Tabbas rayuwa da mutuwa duk tsari ne na Ubangiji, amma bana jin a raina haka shine mafita, Ikram zata dawo jikin Mehran, sabida itace kashin bayan dukkanin mulkin shi. Abinda zai faru yanzun ko wani lokaci, duk sha'anin Ubangiji ne, babu me iya goge ƙaddarar wani da na goge zanen ƙaddarar Ikram da Mehran!


Domin ko babu mulki sun cancanci zama da juna, ko babu kome suna bukatar soyayyar gaskiya! Akwai abinda na sani akan wannan yanayin, abu daya ne zai iya karya karfin faruwan Al'amarin Ubangiji."


Turo kofar ne ya hanata karasa abinda zata fada wanda shine abinda zai rage karfin tasirin.


"Ranki shi dad'e! Anyi baki daga fada!" Inji Shairah,


"Toh kace musu ganin nan zuwa!" Ta faɗa a sanyayye, tana kallon Narjis,
Saka rigarta tayi sannan ta daura babban alkyaba ta fito daga d'akin, falon suka shiga a razane suka miki, dan basu yi tsammanin tana raye ba.
"Fazilatul nisa!"
"Zauna mana! Karku damu, meke tafe daku?"
Zama suka yi tare da kallon juna, sannan suka ce.
"Ai mun zo gurin Sultan Mehran ne, kuma"
"Fudail kira shi mana!" Ta faɗa tana kallon su.
"Narjis basu ruwa da shayi,"


"A'a a'a. Mun gode! Haka ma ya ishe mu!"
Fitowar Sultan Mehran yasa su, mik'ewa tare da gaishe shi.zama yayi tare da kallon su, mika mishi tiren shayi aka yi ya dauka tare da kaiwa bakin shi yace musu.
"Hmm!"
Yayi da yayi musu alama da hannun yana jin su, daukar kafar shi yayi tare da daurawa akan daya, yana kallon shayin shi.
Basu iya zama ba, suna daga tsaye suka dukar da kansu.
"Sultan daga Bahrain! An aiko da sakon." Suka ciro takardan tare da mika mishi.


"Karanta shi Fudail!" Inji Sultanah.
*Amincin Allah ya tabbata ga Adalin shugaba na kasar SAMAIND! Wannan sakon ta godiya da jinjina ce sannan muka maka albishir da baka Sarkin Yakin Mu Sakeenatu binti Abu Waqqas! Idan ka amince ka amshi wannan sakon da girmamawa! Mun muka fatan Alkhairi da nisan kwana!*


Ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon Sultanah, bai ce kome ba ya miki abin shi. Domin bai da tacewa sai abinda tace mishi....


_KUYI HAKURI YAU BABU PAGE 2! SABIDA WEEKEND NE ZANYI HIDIMAN GIDA DA NA YARA_
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: _Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayena_


17
*Me yasa bata jin magana? Me yasa tayi iyaka da shi? Me yasa ta zab'i muradun zuci sama da nashi? Me yasa bata tab'a tunanin shi din ba kowa bane matukar bata tare da shi, gurbin da ya zab'a mata gashi nan ana shirin cikewa*


"Ku maida musu sakon godiya! Sannan tana da damar shiga masu tsayawa a matan da Sultan kofa a bude."


"A'a! Idan zata iya jira nan da shekara goma toh!" Juyawa suka yi suka kallon shi cike da mamaki, wannan wani irin yanayi ne haka. Juyawa yayi tare da barin gurin, ya nufi can back yard na gidan, ya tsaya yana kallon dajin da ke bayan gidan cikin wani irin kewa na musamman. Ba zai iya kamanta iya adadin kewar ta, ba a yanzun ya yarda da cewa yana masifar kaunar ta, amma

Ads At the End of Article
Sidebar Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads