Showing 87001 words to 90000 words out of 274096 words
Chapter 30 - DAULA BIYU Complet Document .txt
sittin ka daki kirjina?"
"A'a Sultan ba zan iya ba?"
"Zaka iya mana, karka damu kayi akwai abinda nake son ya fita ne"
A karon farko da Fudail yayi tur Da rayuwar shi, tare da nuna son kai da son zuciya ƙarar akan Mutumin da bai damu da kome nasu ba, cikin zafin nama, yayi ya juya da tsananin sauri ya daki bayan Mehran, sai da ya fadi akan gwiwar shi, tare da aman bakin jini, lumshe idanun shi yayi sannan ya kuma mik'ewa, ya gyara tsayuwar shi, da sauri ya kuma dukar kirjin shi, sai da ya fadi da baya. Lumshe idanun shi yayi tare da bude shi a hankali.
Iska ne ke kad'awa da wani irin saib'i, kamshin turaren miski da take sakawa ya cigaba da kad'a wa a iskar, lumshe idanun shi yayi tare da juyawa gefen shi da ake mishi magana, Fudail ne yake mishi magana amma idanun shi nuna mishi Ikram yayi tana dariya tare da mika mishi hannun ya mik'a mata kenan Fudail ya d'ago shi yana faɗin.
"Sultan!"
Kamar wanda ya tashi barci haka yake kallon Fudail, tare da kallon gefe da gefen shi, tayi ta fara har ya samu yayi aman gudan jinin, rike shi Fudail yayi suka koma cikin gidan, ya zauna a wani kujera me kyau irin na sarakai.
"Sultan wannan shine Almajirin da Malam ya bani na kawo maka shi!"
"Meye sunan ka?" Fudail ya tambaye shi.
"Abul Bashar!"
Shiru suka yi dukkansu, sannan Mehran yayi gyaran murya,
"Ban san yadda zan bautawa Allah ba" ya faɗa irin in sound tone, kallon shi suka har da Fudail da yasan kome, sai da ya sunkuyar da kai.
Zufa ne ya shiga karyowa Abul Bashar, sannan ya kalle shi a sanye cikin wani irin slow Voice yace mishi.
"Da farko zan tambaye ka, kai zaka bani amsa, shin baka tab'a jin sunan Allah bane?" Girgiza kai yayi sannan ya shiga warware shi abinda ya sani, da yadda ya san sunan Allah, kallon shi Abul Bashar yayi sannan yace mishi.
"Me ka sani a zaman ka da Yarinyar? Misali dangane da addini?" Lumshe idanun shi yayi tare da kawo mishi bayani tare da ayoyin da surorin da take karantawa.
Musamman sura shida da ya haddace Suratul Yasin, Baqara, da Rahaman sai falaki da nass tare da fatiha. Sai iklas itace ma take bashi wahala, jinjina mishi Abul Bashar yayi tare da daura mishi cikaccikar musulunci, tare da koyar dashi wasu abubuwan, sannan ya gaya mishi dole ya shiga musulunci tukun.
--- Shiru suka yi tare da kallon juna, sannan suka kara sunkuyar da kansu. Tabbas dole subi sharuddan da Sultanah Hoyam ta gindaya musu, amma ba zasu sake ayi musu wasa da rayuwar Yaran su ba, koda kuwa hakan zai zama fansa ga rayuwar su baki daya.
" Dole idan zaku bashi yaran ku, kamar yadda muka shirya. Domin yin haka shi zai hana talakawa fahimtar an tsige shi. Idan kuma kuka k'i toh ba makawa abinda ake gudu zai faru."
*Toh fa 🤔☹️ inda ba kasa nan ake gardaman kokuwa
```BOOK one free ne, book two da three na kudi ne 200₦ ta bank 0472282105 ki katin mtn ta wannan Number +2347035133148 ko ta wannan Number 08130269641```
#Mai_Dambu
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: *FURE cikin ƘAYA*
_CIGABAN DAULA BIYU_
BOOK TWO
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayena_
02
Shiru suka yi tare da zubawa d'an wadan da yake musu bayani, cikin takaici da bakin ciki suke kallon shi. Gyada kai suka yi sannan suka ce.
"Dunna mun Amince! Zamu bashi yaran mu."
"Sai dai kuma! Akwai guguwa tana zuwa me ƙarfi daga yankin duniya! Wannan guguwar zata iya lashe kowa da kome! Hatta Ni ban tsira ba, zata iya shafa na" ya faɗa yana kallon su.
"Toh me zamu iya yi domin mu kare kanku?"
Murmushi yayi sannan yace.
"Kaddarar da ta raba! Itace zata kuma had'awa, kar muyi fatan ya kuma faruwa, domin yin haka shine mafi kololuwar tashin hankali mu. Kusan yadda zaku yi ya karbi matan da zaku bashi, yin hakan shine zai karya alkadarin wancan al'amarin."
Duk sun amince da abinda ya fada dan haka su bakwai suka yi fatan ya amshi yaran su. Koda kuwa yarka zata zo a kwarkwarah Toh fatan su bai wuce ta haifi D'a namiji ba, dan haka suka amince suna fitowa nan suka shiga musu, wannan nace shi yarshi ba zata zo a kwarkwarah ba, wannan yace shima haka. Take dai Amir Hood ya musu bayani da cewa.
"Jasrah jikata zata zo a Matar shi, sauran kuma zasu zo a Kwarkwarorin shi. Idan yayi muku bismillah idan bai muku ba, toh zamu mika sakon gayyata ga sauran ƙasashen da makotan su, zasu iya amsa tayin mu."
Yana fadan haka yana jan gemun shi, kuri suka mishi tare da dauke kan su, tare da cewa.
"Shi kenan, mun Amince."
Sun amince ne kawai amma bawai dan ransu yo so ba, kuma bawai dan zasu iya bijire mishi bane.
....
Oman
Idan bai yi karya ba, Hawaye ya gani a idanun Abrad. Kuka yake riris kamar yaro karami.
"Waye ya kashe min Hoorulain?
Me yasa baku kama wanda ya kashe min ita ba? Me nayi da zafi zaku kashe min Hoorulain?" Shake wuyar Nawwas yayi cikin tashin hankali, yana fadin.
"Meye kai mata? Ban yarda da kai na, waye ya kashe min ita."
"Sultan la Fahimce ni, babu wanda zai kashe ta da gayya. Mun isa inda aka yi abu babu alamar su sai jini da dakarun Samaind."
"Mehran!!! Lallai ka dibo da zafi, wallahi sai na maka kisan da har ka mutu ba zaka daina jin zafin kisar da na ma ba." Kuka yake tare da dafe kirjin shi hawaye na zuba.
Shi yasa maza azancin magana suka ce idan zaka gina ramin mugunta ka gina shi iya tsayin ka, domin baka san ta inda zaka fada ba.
Kallon Nawwas yayi sannan yace mishi.
"A shirya Azizatul Nissah! Zan aikata ta kashe Mehran! A matsayin matar shi, idan ta kama ma ta zo a kwarkwarah na amince tasan yadda zata kashe min shi, shine fansan ran Hoorulain!"
Ya faɗa tare da kwanciya a kasa, yana zubda hawayen. Fita Nawwas yayi cikin takaici da bakin cikin mutuwar Ikram.
Lokacin da ya isa da sakon Abrad, na mutuwar Noman da Ikram,kuka tayi ta yi, domin bayan taci amanar Noman, ya tafi sai ta fahimci Allah ya daura mata son shi. Kuma lokacin yayi mata nisa.
A yanzun da taji labarin mutuwar shi kuma aka tinzira ta da cewa, Mehran ne ya kashe shi sai taji ta tsani Mehran, dan haka suna gaya mata abinda zata yi ta amince, tare da yarda. Dan haka suka shirya lokacin tafiya domin daukar fansa.
~~~
"Ta tafi! Ta tafi ta bar baya da kura! Uwaisul Qarni, Ikram ta tafi. Babu wanda zai iya fidda ni a cikin wannan kuncin rayuwar sai Allah, wallahi ban tab'a jin na cutar da ita ba, har yau ina sonta a cikin raina.
Itace matar da zata iya tsaya mishi, amma ta tafi ta bar min shi a cikin kuraye, ta tafi ta bar shi a cikin muguyen mutane. Waye zai kawo karshen wannan al'amarin?"
"Allah! Kin san da zata zo ne? Dan haka kamar yadda ta farkar dashi daga barcin da yaƙe, mu Cigaba da zuba mishi ido har zuwa lokacin da Allah zai dawo mana dashi!
Karki zubda kwallan ki, Zata dawo kamar yadda ta tafi! Zata juyo kamar yadda ta juya, sai dai Allah ya yayyafa mana ruwan sanyi a cikin zuciyarta ya kuma bamu ikon iyawa da ita, shine abinda xan iya gaya miki!"
D'ago kai tayi sannan tace mishi.
"Ubangiji ya nufa, amma ina sonta har cikin zuciyata!"
"Na yarda da haka"
~~~
Garin Gulsana.
Gari ne da yake bakin kogi, me dauke da kananun mutane, irin gajajjerun nan, masu shegen kyau. Idan ka ga matan su, kyawawa ne gasu da manyan nonuwa, idan suna tafiya har wani rawa nonon su yake.
Halittar duwawun su, ma kasa kasa Idan suka gyara gashin su, sukan saka shi can gefen kansu ne sai su dauki furen gulsana, su makala a jikin shi. Shigar su d'an kamfe ne da wani yadi da suke tare manyan nonuwar su, idan ka gansu suna tafiya har wani daukar hankali suke.
Gasu mazan su jarababbun mutane ne, idan suka ga mace danne ta kawai ake a hake mata, amma kuma suna da dadin zama, da mu'amalar juna, sannan ana yawan kawo musu hari, har a kame wasun su. Duk bayan shekara biyu. Suna zaune ne a bakin teku, sabida basu da sana'ar da tafi su. Da shi suke shiga cikin gari su sayi kayan masarufi.
Akwai wani matashi me suna firoz, yaron shi yafi kowa tsayi. A cikin kauyen baki daya. Baya magana da kowa sai yar me gari me suna.
Izmah yau ma a tare suke, d'ago kai tayi tare da kallon shi zai watsa kimar kama kifin shi tace mishi.
"Firoz! Wai baka da sha'awar mace ne? Ko baka da lafiya ne irin na sauran mutane?"
"Lafiyata lau, kawai ba zan iya hakewa macen da nake so bane? Shi yasa kika ga na kyale ki d idan na miki damka daya zaki kwashi labari a gaba!"
Tabe baki tayi daidai ya watsa komar, jin ya rike abu ya saka shi cewa.
"Yau dai da Sa'a na watsa komata domin naji na kamo hanyar Arziki" dariya tayi mishi sannan tace mishi.
"Ka manta daren jiya anyi ruwa dama, tayu Giwa ce ta faɗa ruwa, shine igiyar ruwa ya tawo dashi."
Dangware goshinta yayi sannan ya cigaba da jan kimar shi, har Allah ya nufa suka janyo komar baki daya.
A tsora ce suka dube cikin komar, mace ce cikin komar tana mace.
Ihun da Izmah tayi shi ya farga da sauran mutanen kauyen, da gudu mutanen kauyen suka taso, aka janyo komar sannan aka shiga taimaka mata na gaggawan, tab'a wuyarta aka yi suka gyada kai. A lokaci guda suka sauke ajiyar zuciya, sannan aka dauke ta zuwa cikin kauyen. Cikin sauri aka nufi gidan Mawla da ita shine me maganin garin baki daya, dan haka ya shiga taimaka mata cikin sauri yana sakawa na cire mata kayan jikinta, dai dai shigowar, keyaan.
Kurawa halittar jikin Ikram idanu yayi tare da had'iye yawu, cikin zunzurutun kwadayin shi. Yana kallon yadda take kwance babu numfashi.
"Toh Mawla idan an gama kula da ita, a kawo min ita gidana domin nan yafi dacewa da ita ba gurin ka ba, bana son ana ganin ta kamar wata ganimar da aka tsinta." Ya wani bone fuska zaka zata da gaske shi ya cirota cikin ruwan da aka tsamo ta,
" Abba yanxun Abinda kake yi dace? Duba halin da matar nan take ciki sannan kana cewa a gama a baka ita, Toh naga dan farka da zai baka ita idan ban kashe shi har Buzun sa ba,"
Yasan halin Izmah zata aikata dan bata da tsoro ko kad'an, dan haka ya koma gefe yana shafa kirjina shi zuwa wuyan shi, musamman ganin cinyoyin Ikram, wanda suka yi wani irin haske. Sambala sambala, had'iye yawu yayi cikin wani irin yanayi. Matse cikin Ikram mutumin yayi tare tare da marin wuyar da fuskarta, ruwa yake fita ta hanci da baki. Sai ta bayanta, ta xubda ruwa me yawa, sannan ta fara numfashi kunnen ta kuwa dama ruwa ne ya toshe shi.
Muryan take ji kamar daga can can, ana kiran sunan ta bude idanu nayi naga Noman da Ummina sai Airan da Abba na. Murmushi suke min suna kallon yadda nake kwance.
"Ku tafi dani!" Na fada cikin kasa da murya.
Dafa goshina Ummina tayi sannan tace min.
"Rayuwarku tana amfani a duniya! Idan muka tafi meye amfanin haka? Ki zauna domin karasa sauran aikin da kika fara."
"Noman!"
"Karki damu! Ki karasa aikin da kika fara."
.mika musu hannu nayi sai gani nayi sun bi iska kamar yadda ake watsa gari a iska, haka suka Baje, a iska zabura nayi tare da tari me ƙarfi ina aman ruwa, rirrike Ni suka yi, na fara ihu ina kiran sunan Noman.
Ban san me suka saka min ba daga nan barci yayi gaba dani.
"Da alamu akwai abinda ya faru da ita,. Kuma idan ta farka da abun toh ba ta manta kome ba, idan kuma ta farka bata kuma tuna kome ba, tabbas wannan shine abinda ake kira kaddara."
Inji Mawla, yana shafa kan Ikram da wani farin magani.
"Toh Mawla meye Illar haka?"
"Illar shi kuke son sani? Dubi tafin hannun ta, Kinga alamun zaman takobi, idan har ta farka da shi zamu iya sanin wacece ita, duk da saura kwanaki ƙalilan yan sumamme su kawo mana hari.
Ku duba sararin samaniya, kunga taurarin zubda jini bai fito ba, amma kunga can tauraron taimako ne yake washewa, idan na Fahimta, abin bauta. Kunzu ne ya turo mana ita domin ceton rayuwar al'umma."
Da wannan zancen kowa ya koma gidan shi, ban da Sarkin garin ya share guri ya zauna, shi yaga mace. Karku ganshi kamar an kira kwarya, amma dan bakar jaraba yana fadar cewa shi Ikram yake dakon yayi tarayya da ita, ai ance dogayen mata suna da dadin dandano.(🤔🤣D'an hegiya wannan bom ce ta kwashe maka kayan wasan yaranka anan)
~~~
Bayan awa goma sha biyu, a hankali na bude idanuna tare da kallon d'an bukkar da nake, mik'ewa nayi sakamakon jin kamar wani yaro ya tukwaikuye ki, dubawa nayi naga dan abu kamar d'an shekara bakwai, babu kome a jikin shi.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, wata duniya na fado kuma wannan yaron karami dashi."
Gwartin da naji yana yi irin ta tsofin mutane, ya sani kallon shi da kyau. Ture shi nayi naga ya farka tare sake min murmushi, fuskar shi kamar kashin saniya, dan haka na dauke kai na, tunkaro ni yayi babu kaya a jikin shi, wani shegen duka na kai mishi tare da kwashe kafarshi na rike a hannuna, ina kallon shi gaba daya kayan aikin shi wato alkalamin shi basu fi ta yara yan shekara tara ba.
Amma ya tsaya min zai min feleke, daukar wani igiyar nayi a dakin na kama shi tare da daure shi tam, sannan na zabga mishi naushi na fito dashi waje na rataye shi. Sannan na koma dakin na shiga niman kayan da zan saka, dakyar na sami wata irin riga kamar ta yaki, na saka tare da kwanciya, ina son tuna wasu abubuwan masu muhimmanci amma na manta dan dole na rintsa idanuna. Har kai na ya fara ciwo, sannan barci ya kwashe ni.
Kamar wacce aka tashe ni na farka, sai nake jin kamar kunne na yana min gizo ana kiran sallah a can da nisa, a hankali na fito gidan tare da niman ruwa, sannan na shiga, zaga gidan har na hango kogi da sarsarfa na isa bakin Kogin na nayi alwala sannan na juya zan koma naga yan wadanin share su nayi, aikuwa suka ji haushi, suka hayayyako min, kwallon nayi tayi da su, tare da watsar dasu na wuce abuna, sai bin keyana suke da ido, ko ajikina.
Ina isa gidan nan ne kuma na rasa yadda zanyi sallah, dan haka nayi dikakke, na fara sallah.
```BOOK one free ne, book two da three na kudi ne 200₦ ta bank 0472282105 ki katin mtn ta wannan Number +2347035133148 ko ta wannan Number 08130269641'```
#Mai_Dambu
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: *FURE cikin ƘAYA*
_CIGABAN DAULA BIYU_
BOOK TWO
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayena_
03
A hankali na gabatar da sallah, ina idarwa na kwanta a gurin, barci ne ya dauke ni, hasken rana da hayaniyar mutane ya sani bude idanuna. Hango wata matashiyar Wada nayi tana zare min ido, tare da saka min wani mashi a wuya. Lashe bakina nayi tare da kallon ta, magana suke cikin harshen swahili ya sani kallon su kur sannan na juya musu harshen.
"Kema kin iya Yaren swahili ne?"
"Kwarai!"
"Toh me yasa kika daure mana Sarkin mu, kuma mahaifina?" Murmushi nayi mata sannan nace mata.
"Ku godewa Allah daure shi nayi, da ba kwashe mishi gaban shi nayi ba, kar ya fita harkata sai na shafe mishi gaban shi"
"Dame kike takama ne?" Inji Firoz.
"Jarumta!" Na bashi amsa,
"Ku sunce ta?"
Kunce Ni suka yi tare da saka min mashi a wuyana, ban kalle su ba, na nufi bakin kogi zan sha ruwa.
"Ke mafadaciya?" Kirjina ne yayi wani irin bugawa, tabbas an tab'a gaya min sunan. Lumshe idanun nayi tare da son tuna inda aka tab'a kiran na da sunan ganin zan bawa kai na ciwo ya sani share zancen sannan na nufi cikin ruwan na sha kafin na fito.
Ina gamawa