Showing 270001 words to 273000 words out of 274096 words
Chapter 91 - DAULA BIYU Complet Document .txt
akan ra'ayin mu, kuma ya biyar dani duk da girman cikina, sai da ya sami nutsuwa sani sannan ya kyale ni.
Bayan na samu nayi wanka dashi muka shirya.
"Wannan mulkin yaki zaki taya ni, kiyi kokarin ganin kin labtar da kowa imma Ni ne, karki raga min. Kiyi hakuri sosai."
Haka ya gaya min haka muka fita har inda aka bani mulkin, tare da gabatar dani. Nasha kuka lokacin da aka saka min kambun.
"Ni Bilqisul Ikram Mustapha Mu'allim, nayi alƙawarin rike masarautan nan da gaskiya da Amana, zan tsaya akan aikina kuma xan bawa Al'ummar Samaind kariya, sannan zanyi kokarin kamanta adalci da gaskiya. Sannan". Juyawa nayi tare da kallon Mehran. Sannan na cigaba da cewa.
"Zan bawa mijina Sultan Aamaan Abdus Samad Mehran, goyan bayan dari bisa dari! Allah ya tayani riko"
Na fada hawaye na zuba min, tsayawar da nayi sai da kafaffuna duka kumbura.
Kuka ne ya kwace min, haka ya tako tare da rike Ni, muka koma gurin zama, nan aka shiga shagali da bukukuwa, kafin muka koma cikin gidan, a ranar Anneh ta dawo, Daga nan aka shiga turo min gaisuwa da manyan biranen ana gabatar min da sarakuna, Mehran da Anneh suna gaya min abinda zan gaya musu.
---- a hankali kome ya cigaba da tafiya ga shi cikina yana girma dan ya shiga wata shida,ga Sultan Mehran yana tsaye a gefena. A hankali na fara aikina, inda na bankad'o kashe Sultan Abdus Samad.
Ana fara wannan binciken, kawai aka sami labarin an kawo maai hari, a wasu kauyukan da suke yankin Samaind, dan haka suka shirya tafiya har da shi Mehran, suka tafi.
Zan iya cewa tunda aka fara binciken sai ya zamana na fara. Samun matsala daga yawan kawo min guba a cikin abincin. Ko a ruwan wanka na, yau ma zan yi wanka aka kawo min ruwan kallon ruwan nayi domin sai an kawo min na duba tukun zan shiga wanka.
Kallon ruwan sannan na kalli bayin da suka haɗa ruwan.
"Gubar furen gulsana, Sultanah"
Kallon su nayi sannan nace musu.
"Wacece take saka min guba?"
Na tambaye su.
"Wallahi bamu sani ba"
"Nimrah kisaka Sarwat yayi ta dukar su."
Haka aka fita dasu, ina kallon ruwan, na koma na hada da kaina, nayi wankan ina zargin Hoyam da Azizatul Nissah, dan haka ina gama wanka na shirya tare da nufar shashin Sultanah Hoyam.
Tana gani na ta fara kokarin tashi zaune.
"Zauna Sultanah!" Tace min.
Zama nayi ina kallonta, sannan nace mata.
"Barka da hutawa"
"Barka dai Sultanah!"
Shiru ne ya ratsa tsakanin mu, sannan nace mata.
"Kina kokarin ganin bayana ko? Ban san meye nayi miki ba? Daga guba a cikin abinci sai a cikin ruwan wanka na"
"Idan da zan kashe ki, tuni na shafe tarihinki, dan haka bani da lokacin ki."
"Hoyam kenan, kin san lokacin da Sultan Abdus Samad ya rasu an kama Sultanah Fazilatul nisa ce rike da wukar ko? Wannan zoben da aka samu a jikin wukar fa? Sannan a ranar kafin mutuwar shi Sultanah Hoyam ta shiga dakin tare da wasu mutane uku suwaye su? Ni nasan su, amma lokacin da ake hada baki da Abrad nasan kome, kawai nayi shiru ne,"
"Ikram! Kina tono masifa, wanda baki san farkon shi ba balle karshen shi. Abinda kike aikatawa zai janyo zubda jini!"
Murmushi nayi domin na Fahimci abunda nake bukata, dan haka nace mata.
"Karki damu, idan na fito da dalilin da yasa ake mu'amala da Darakshan duniya zata Fahimta."
Daga na mike a hankali, nace mata.
"Na barki Lafiya"
Nayi tafiya ta, abuna kamar zata yi hauka bata san kunnata nayi ba, sai gata zata gidan Amir Hood.
---
Zama nayi tare da tsare Mahlika da ido kafin nace mata.
" Haka yayi amma ki sani ba zan tab'a yarda da munafunci ba, dan zan dauki mataki akan ki." Daga haka na sallame ta.
Haka na cigaba da kuma da Masarautan har Mehran ya dawo, sannan muka shiga binciken abinda ya faru.
***
"Sultan MEHRAN har yanzun ban ji labarin Dan uwana ba" ta faɗa tana zubda hawayen bakin ciki.
"Me kike son na miki? Ko na boye shi ne?"
"Amma dai ko yayya ne zaka saka a nimo mishi."
"Bani da lokacin akan haka"
"Amma akan wancan munafukai kana da lokacinta ko?"
Zuba hannu yayi yana kallon fuskarta tare da murmushi sannan yace mata.
"Zaki iya fita ko yayya"
Haka ta saka kai tafiya ina, sannan na shigo dakin.. a hankali da katon cikina tare da kallon shi.
"Ya naga tana kuka bayan ta fita?"
"Niman magana take, kuma bani da lokacin ta, akan mutumin da na goge tarihin shi."
Takowa nayi a nutse ina kallon shi.
"Mehran baka gaya mata gaskiya bane?"
"Eh ban gaya mata ba"
Zama nayi muka Cigaba da tattaunawa, ina bashi labarin binciken da nayi da kuma irin abinda ya faru a cikin masarautan, rike hannuna yayi tare da cewa.
"Ina son kiyi aiki. Da zaki bawa kowa mamaki amma kuma yallabai na ya hanaki sakata nima ba jin dadin rayuwa nake ba tunda wannan abun ya fito"
Zama nayi tare da kallon shi, sosai na kwanta a jikin shi muna hira, kafin nan ya shiga kawo min Yaren da yasan na kware gurin shi. Sosai muka gurji juna, kafin na kwanta a hankali ina kallon shi nace mishi.
"Jasrah tana tare da kai ne sabida ka kashe an kashe mata mahaifi, Azizatul Nissah ce ban san dalilin ta ba,. amma nasan dan ture ni suke tare da kai, idan zaka tuna Jennah lokacin da aka harbeka da guba, itama tazo daukar fansa ne lokacin.
Darda yana tare da Sarki Abrad, ya bani horon yaki kafin kai, sai Sakeenatu binti Abu Waqqas, ta haka zo ne sabida zunzurutun tana sonka amma munafuka ce, Mahlika tana nan ne sabida Sultanah Fazilatul, tazo daukar fansa.
Sai Hoyam da Amir Hood,wanda suke juya kansu kamar masu gaskiya."
"Ikram yaushe kika sami wannan bayyan? Domin na jima ina niman hanyar da zan warware rikicin masarautan nan. Ban samu ba gashi lokaci guda kin fitar da komi." Ya tambaye ni tare da kallon na.
Murmushi nayi sannan nace mishi.
"Na jima ina zargin haka, amma abin mamaki anan shine wani bayani da na samu akan Azizatul Nissah ya daure min kai, meye laifinka da yazo domin Ni? Dan haka ka zuba ido yadda kome zai wuce, Sawda kuwa tana da masoyinta, domin kuwa sane da ta gaya maka tana da wanda take so shi yasa baka tab'a tunanin mu'amalantar ta ba.".
"Eh haka ne, shi yasa na rubuta na ajiye bata cikin Kwarkwarorina, dan haka ki sallame ta taje ta auri wanda take so.
Sannan Ina niman auren Nimrah da Fudail, itama wannan yar wadan na tura a dauko mata SAURAYINTA dan haka Nagode sosai."
"Mehran kayi hakuri ka rufe idanunka zan yi aiki ne na jahadi, idan kana kallona ba zan iya ba, Mehran karka saka ido akan abinda zanyi don Allah."
.rike hannuna yayi sannan yace min.
"Ba zan saka ba, zan Barki kiyi aikin da kika fara."
Dan haka muka mike tare da shiga wanka, bayan mun fito na nufi d'akina, na shiga tattara bayanai, nasan Unaiza da Rubina suke kawo min sakon wasika daga Abrad dan haka ban kula su ba, abinda nake so bana son na fara dasu.
Washi gari.
Muna fada Anneh ta shigo tare da zuɓewa a gaban jama'a, tana faɗin.
"Sultanah Bilqisul Ikram, na kawo kaina ne abisa laifin kashe Sultan Abdus Samad."
Kallon juna muka yi, tare da kallon mutanen fadan. Amma kuma me.yasa Anneh tayi haka, bayan mun gama magana zata bijiro da wannan shirmen, kallon Mehran nayi nace mishi.
"Amma kuma SULTAN Mehran."
D'aga min hannu yayi tare da nuna min mutanen gurin da ido, hawaye ne ya cika min idanuna.
"Tunda ta amshi laifinta a hukuntatta mana?"
Inji Amir Hood,
"SULTAN Mehran, ina rokon a bar min wannan lamari a hannuna nan da sati daya Insha Allah zan fidda kome cikin nutsuwa da adalci."
"Ke Ikram kin fimu sanin ya kamata ne?" Ya faɗa min mik'ewa nayi sannan nace mishi.
"Adalci zan yiwa Uwar da ta rasa D'anta na shekaru talatin da shida. Adalci zan nimawa dan da aka rabashi da uwar shi na tsawon shekaru, adalci zan nimawa matar da aka rabata da iyayenta na tsawon shekaru hamsin, adalci zan nimawa Matar da aka kashe mata mijinta. Adalci zan nimawa dan da Yarasa Ubanshi. Adalci zan nimawa Dan da aka lalata mishi rayuwar shi. Idan Sultan Mehran ya bani Damar haka zan duba fiye da haka ma."
Na fada ina kallon su, tare da murmushi. Shiru fadan tayi baka jin kome sai numfashin mutane, kallona Mehran yayi sannan ya sunkuyar da kanshi, tabbas zai bada goyon bayan shi, kuma zai tsaya mata koda haka zai iya zama karshen rayuwar shi. Tabbas Ikram tayi abinda yake ganin ba zai tab'a......
[5/27, 9:27 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_
21...
"Sannan kuma Sultan Mehran ina rokon a min alfarman akan bincike dalilin da yasa Hoyam ta dake ni sai da cikin da na sha wuyar shi ya Zube, iya haka ma ya ishe ni." Na fada ina murmushin jin dadi.
Kallon manyan Fadar yayi sannan yace musu.
"Me kuka ce?" Zuba mishi ido suka yi tare da mik'ewa daya bayan daya,suka bar fadan. Kuma nasan haka zai faru, shi yasa na amshi Anneh, tun daga fadan aka fara balai. Gamayyar su ce suka taru suka kawo hari cikin masarautan.
Ga tsohon cikin da ya hanani yaki lokaci guda suka mishi tawaye, Ni kuma na saka su a gaba nace su yake su, kuma a kamo min su cikin masarautan a kawo su. Zunnon yazo da kanshi suka yi tattauna da Mehran, kuma Alhamdulillahi ya bawa Mehran hadin kai.
Shi ya rike masarautan baki xaya bayan tafiyar su yaƙi, haka ba karamin d'aga min hankali yayi ba, dama sun gama shiri sosai, sai gashi bamu jin labarin kome dai ta sakamakon mutuwar dakarun SAMAIND. Abinda ya d'aga min hankali kenan na fara nakuda babu shiri.
-----
Ina kwance aka ce nayi bako, dan haka na mike dakyar ruwan haihuwa na zuba min, na saka wani kaya na fito kallon shi nayi sannan na zauna muka fuskanci juna.
"Rab kai ne?"
Gyada min kai yayi sannan yace min.
"Ni ne Sultanah Ikram! Gashi zan tafi nazo duba Yarinyar da Azizatul Nissah ta haifa ne, na cika alkawarin amanar da aka bar min, gashi wannan daga marigayi Nawwas ne."
Amsa nayi tare da cewa.
"Na gode" ya fita da sauri, kallon shi nayi ya koma wani irin mutum, komawa daki nayi sannan na kwanta tare da buɗe wasikar.
_Amincin Allah ya tabbata a gare ki Ikram! Alhamdulillahi ina me sanar miki da Alkhairi, idan Har zaki ga Azizatul Nissah ta haihu cikina ne a jikinta, sannan akwai alaƙar da muka yi da ita, don Allah domin rayuwar abin da ta haifa a mata hakuri sakata aka yi kuma Alhamdulillahi don Allah Karku shegenta min Abinda zata haifa don Allah idan taki ne zaki yita idan ta bada hadinkai toh don Allah ta koma gida Ni kai nasan kafin wannan sakon ya iso miki nayi nisa Ikram wallahi kece macen da na fara Kauna da Aure nayi bakin cikin rigani da Abrad yayi ina miki fatan Alkhairi sosai ya biya miki bukatar ki na Alkhairi. Naki har kullum Nawwas_
Wani abu ne ya tsaya min a kirjina. Tausayin MEHRAN ne ya kuma cika min zuciya ta, dama Andilah ba yar Mehran bace? Me yasa Mehran ya amshi haka? Ko dama yasan da haka ne, wannan sai ya zauna a raina na shiga kokonto akan Mehran har ta kai, wasu kananun magana sun fara fitowa akan Mehran sauran tsirarun mutanen da suka rage, suka shiga kawo min kananun magana wanda ban san ya aka yi na yarda da su ba.
Sai dai Darakshan ya kawo min wani sako da ya nuna min wannan yakinin da aka shirya Sultanah Fazilatul nisa da Mehran ne akan tana son matsayinta Na Sultanah. Shi yasa tayi amfani da ni, kuma shima yana son matsayin Mahaifiyarshi. Ta dawo kusa dashi.
Kai na ya kulle, gashi Babu Mehran balle ya kare kanshi, dan haka na saka aka rufe min Sultanah Fazilatul, shi kuma Mehran akan Idanun Izmah na mika wuka me guba aje a kashe shi.
"Amma baki yiwa zuciyarki adalci ba, akan Me za a kashe Mehran Wallahi nayi imani da Allah karya ce Mehran ba zai tab'a juya miki baya ba, idan da Yana son Mahaifiyarshi ta dawo kusa dashi da tun tuni yayi haka, wallahi Ikram karya ne."
"Ku fitar min da ita." Haka suka fita da ita, Ni kuma haihuwar da ban shirya mata bane tazo min domin cikin yayi masifar sauka, ana fita da sakon Ina haihuwar Yarima cikin izinin Ubangiji. Yana sauka can wani ma ya kuma juya min ya diro.
Komawa nayi na kwanta, bayin da suke cikin shashina suka rufa min dai da aka shirya mu ni da yaran, sannan suka fito, sanarwar. Kwanciya nayi wani irin barci me cike da gajiya ya zo min.
"Jikata me kika aikata? Dama nasan hakan zai faru watan wata rana, Mehran yayi miki so domin Allah kuma ya tafi yakin da yake gab da nasara ki tura a kashe ki. Idan ya dawo karki yarda ki amincewa mulkin da aka baki domin zaki Cigaba da tsabar shine don Allah ki hakura da mulkin idan bai dawo ba,. karki rike mulkin domin jinin al'umma zai zuba ki rike a ranki Uwaisul Qarni yana tare dake."
A firgice na farka tare da rungumo yarana, na goye su. Sannan na bada Umurnin a kama Sultanah Hoyam, a rufe min Azizatul Nissah da bayinta, kafin na fita tare da sawa a kai ni inda suke yakin.
Bude kofar masarautan aka yi tare da shigo min da Mehran wanda nake kyautatta zaton sun kashe shi. A hankali suka shigo da shi. Tare da sauke min shi an rufe shi da tutar Kasar SAMAIND.
Wani irin ihu na fasa zan fad'i,. Na zube dab'as jini na zuba a jikina, kuka nake tare da rarrafawa gurin gawar shi, zan tab'a yace.
"Jarumta ga shalelenki nan"
Ai ban san lokacin da na dire yaran ba,.na tafi da gudu haka dakarun suka matsamin a hanya ina zuwa na yanki jiki na faɗi a jikin shi.
"Mehran!"
"Shalele Yarimomin kika ajiye a kasa? Fudail dauko min Yarimomin nan," ya wuce dani cikin gida sannan yasa aka je aka bude Anneh, nan suka rufu a kaina, aka shiga bani kulawar da ta dace,
Ina jin su sama sama yake bata labarin An kashe Amir Hood da sauran mabiyan shi, sannan ya maida Zunnoon matsayin shi. Sannan zai karawa Fudail matsayi.
Abubuwa dayawa, har barci yayi gaba dani, koda na farka an gyarawa yarana jikin shi. Bude idanun nayi na gannin makale da Mehran. Yana barci a jikina, ban mishi magana ba, na kama dariya sabida.yadda ruwan nono ya b'ata mishi jikin shi. Yana farkawa ya kalle ni sannan ya gyara kwanciyar shi, matse ni yayi nace mishi.
"Mehran kana b'ata jikinka fa!"
Mikewa yayi tare da zama yana kallon yadda na jika mishi gaban rigar shi, shafa kirjin yayi sannan ya d'aga rigar yana shafa nonon, musamman yadda suke ta zubda ruwa, kai bakin shi yayi tare da lasa yana d'an cizon bakin nonon.
"Don Allah karka shanyewa yarana abincin su, kai ma kasha naka lokacin kana jariri."
"Kinsan Allah a matse nake ban san ya zanyi dake ba. Kuma ina son na."
Rufe mishi baki nayi tare da mishi yar dabarbaru har ya sami nutsuwa tare da wanke ni da madaran shi, wanka muka shiga tare, muna fitowa ya kawo yaran da suke ta zabga ihu, a raina nace .
"Haka zaku yi hakuri Mahaifinku jarababbe ne"
"Ikram kamar gulmar mu kike?"
"Kai Mehran cewa nayi haka zasu yi hakuri Uban su jarababbe ne"
"Eh na yarda."
. Rayuwa kenan, lokacin da ba bashi labarin Azizatul Nissah, da kanshi ya kaita Daular su ya tabbatar an bata mulkin kasar, sannan ya gaya mata abinda take boye mishi da dalilin da yasa ya kyaleta, sannan ya dawo.
Sati na zagayowa aka akayi suna inda aka samu Abdus Samad da Almustapha.
Bayan suna Mehran ya sallami duk matan da aka bashi, kallon shi nayi sannan nace mishi.
"Mahlika fa? Ba zaka aure ta bane."
"Zunnoon yace min yana sonta, dan haka ba zan hana shi ba ya tafi Madinatul Mah ya nimo aurenta, Fudail ma zamu tafi Askandariya. Izmah tunda Firoz yazo shima aje ayi bikin su. Ni kuma Allah ya gani nawa bikin a tsakanin cinyoyinki zanyi."
Ture shi nayi tare da hararan shi.
"Mehran bana son fitina, yarana basu yi kwari ba, idan sun yi kwari xan nime ka."
Turmushe Ni yayi tare da shan abincin yaran shi. Mehran sai du'ai.
*
Alhamdulillahi bayan cika kwana arba'in, na mikawa Mehran matsayin da ya bani tare da kawo mishi hujjojin da yasa bana bukatar mulkin, sannan aka tafi auren mutanen da suke kusa dashi ana sauro auren aka dawo Samaind aka sha biki, tun a gurin bikin na fahimci me rabani da Mehran sai Allah.
Dan haka Yaran suna gurin Anneh ita ke renon su, tunda muka shiga wanka tare ya kalle ni, bayan mun. Shiga ruwan, janyo Ni yayi tare da raba