Showing 273001 words to 274096 words out of 274096 words
Chapter 92 - DAULA BIYU Complet Document .txt
cinyoyina akan Hajiya babban shi, wani irin rungumo shi nayi tare da matse idanuna da kan shi da yake saman Kirjina na sake mishi wani irin kuka, sai da ya shiga sosai. Sannan ya sake ajiyar zuciya.
"Wannan yarinya kina kashe ni da kuruciyarki. Nagodewa Allah da yayi wannan kofar domin jin dadina da kuma fitowar kawunan Yarana."
Matse ni yayi tare da kafin ya shiga aikace ni, sosai. Na sha kuka a ban daki sannan ya dawo dani yana gaya min maganar cikin wani irin kauna.
"Dud duniya babu inda ya kai raminki dadi, ke nifa ban ki na shekara ina Abu daya akanki ba, wallahi naji dadin yadda na same ki, Ikram.ba zaki kuma haihuwa nan kusa ba. Sabida na sha wuyar kwana arba'in. Ina wai dad'i Kenan, duk wanda yace wannan gurin bai da dad'i dai na saka an sare mishi kan shi naga ta rashin mutunci."
"Allah Nagode maka Mehran kaci ka bar min na uzurin rayuwa don Allah." Haka ya gama kashe ni da soyayyar shi. Bayan ya nutsu muka shiga wanka, a hankali nake takawa tare da kallon shi.
"Wallahi kafi ni girma don Allah kayi hakuri. Ka kara aure."
"Sai kiyi kuma, ai shi yasa na lashe kofar da bakina kuma nasha ruwan sabida ki mallake ni"
Haka rayuwar mu ta kasance cikin so da kaunar juna, wannan uwar rashin kunyar da taurin kai a dare daya Mehran ya rabani dashi, jarumtar kuwa soyayyar shi ta mantar dani jaruma ce, ina kaunar Mehran kamar yadda nake jin numfashina. Shi yasa kullum muke cinye juna.
---- Bayan shekara daya tsarin mulkin yana tafiya daidai da tsarin addinin musulunci, kuma Alhamdulillahi suma mutanen da basu addinin Musulunci ba a takura musu ba, sannan Nimrah ta haihu, ta sami Ya mace aka saka mata sunan Mahaifiyar Fudail, Izmah itama ta haihu da namiji.
Sai Mahlika itama ta haihu, Jasrah tana auren Amidudawlah Gwamna ne a arewacin kasar, Sawda ta auri saurayinta da take azabar kauna, sai Sakeenatu binti Abu Waqqas, itama tayi aure a Bahrain, inda ta da auri wani d'an kasuwa.
Azizatul Nissah mulkinta ta Cigaba da yin mulkinta cikin Nasara, yarta da Yar dan uwanta suna girma, haka ma matar shi itama tana cikin masarautan da Yarta.
**
Cikin takaici da fada Anneh ta kalle mu.
"Yaye yaran kika yi shekara daya a duniya?"
"Toh Anneh don Allah yaran da basu shan nono sune abin damuwa kan su? Ni wallahi na gaji kawai gwara a yaye su kowa ya huta."
Kallon Mehran tayi da yake ta kunshe dariya.
"Aamaan wannan aikinka ne?"
Ta gaya mishi a fusace,
"Amma Anneh ni meye nawa, ita ta."
"Mehran! Kai kace na yaye su yanzun kace babu ruwanka."
Aikuwa muka shiga musu, ƙarshe koran mu tayi, muna fita muka shiga dariya, tunda muka shiga cikin shashin mu, muka cinye junan mu.
---
Shafa bayana yayi tare da cewa.
"Ikram! Meye kike so na miki a duniya?"
"Mehran tunda k rabani da taurin kai da rashin ka sanya min tsoronka da shakkar ka, Mehran Nagode ka sauya min ra'ayina ka kuma sauya min ƙaddarata, ka sauya min rayuwa da soyayyar ka, Mehran ka nuna min sakamakon soyayyarka. Mehran ka min abubuwa dayawa da ba zan iya Mantawa ba, Mehran iya wannan abinda kayi min ya ishe ni.
Ina sonka. Abinda ka jima kana son jira Mehran rayuwata sadaukar da shi sabida kai, Mehran ban san me zan biya ka dashi ba, Amma Allah ya gani ina sonka soyayyarka itace ta fara sani kuka.
Nayi kuka da na kusan rasaka yau da na same ka, sai nake ji kamar nafi kowa dace, Mehran iya haka ma arziki ne da Allah ya nufe ni da samu. Nagode sosai da kaunarka a gare ni."
Haka ya kasa cewa kome, sai murmushi rungume ni yayi tare da cewa.
"Sonki gaskiya ne a gare ni, kaunarki alfarma ce a gare ni, Yarda dani shine abinda na samu mafi alkhairi, Ikram hakurin da kika yi dani yayi mugun sani jin kin fi kome daraja , kawaicinki abin alfahari ne, juriyarki yasa Maza bibiyarki, Ikram Nagode ki zauna dani kiyi hakuri dani ki kuma soni domin Allah da na kuskura na rabu dake da nayi asara har karshen rayuwata. Ina Sonki ainun."...
Gyara kwanciya na nayi sosai a jikin shi muna amayar da kaunar Juna, cikin son gaskiya.
.... Mulkin SAMAIND yazama na adalci, sannan ana rike da kome da gaskiya, Sultan Aamaan Mehran ya rike Al'ummar shi da gaskiya, sannan ya mai damu castle din shi dan yace a can muka fara a can zamu karasa,
Darakshan kan tunda ya tafi kashe Mehran shi ya mutu Hoyam kuwa yanke mata hukuncin zaman gidan kaso sakamakon tana da hannun kashe Tsohon sarki., Duk wani munafuki min kakkabe shi a Samaind, tsakanin Mehran da Allah ya hanani kara Haihuwa, wai shi ba zai iya da kwana arba'in nan ba, dan Haka Abdus Samad da Almustapha sune muke ganin su muna jin dad'i.
Bayan shekaru biyar, sai ga ciki nayi murna shima kuma yayi murna dan yana son karamin yaro, a hankali muka yi goyon cikin har na haife shi, inda na sami Ya mace. Wayyo Allah na. Tun ana mika min ita nace.
"Joindatullah! Barka da zuwa."
Ana kai mishi ita yayi mata huduba da Joindatullah, akan wannan haihuwar Rahil yazo suna da Laylah da dan su Aliyu.
Bayan suna suka watse, wannan karon Alhamdulillahi dakyar Mehran ya barni nayi kwanaki ashirin da bakwai,yana shigowa yaga ina sallah kwaɓe kayan shi yayi ina sallama, yayi juyar dani tare da hauka ce min.
"Don Allah bar Ni Salsabila na d'aga kafarki, so nake idan na zura miki sai kin leko hanyar Aljannah.".
"A'a Ni dai sai dai na leko kofar Aljannah"
Aikuwa haka muka shiga niman lada.
Muna son juna kamar yadda nake tsannanin son shi. Kan mu. Allah Nagode maka da ka bamu juna a lokacin da muke bukatar junan mu.......
*Alhamdulillahi, masha Allah, Ubangiji ya kara mana hakuri da juna nagode sosai Allah ya hada mu a wani labarin idan da nisan kwana nagode sosai Allah ya jikan Iyayen mu*