Header Ads
Showing 261001 words to 264000 words out of 274096 words

Chapter 88 - DAULA BIYU Complet Document .txt

Ads the beginning of article before Image

09 Jul 2024

1390

Ads at the middle of Article

maka ka rabu da Mehran."


Sannan na juya na bar gurin, har na shiga ban cikaro da kome ba, sai da na shiga d'akina, na same shi zaune yana kallona.
"Ina kika je?"
Toh me zan gaya mishi, nace na tafi gurin Abrad.
"Na tafi gurin Anneh ce" wannan karyan ya fado a kaina, murmushi yayi sannan yace min.
"Ina tsoron kar na sami wani abu da zai tab'a kimar masarautun da kika fito ne, shi yasa na miki magana, kuma na fahimci ana min wasa da igiyar aurena, zan iya kome dan na tabbatar da kare hakkina. Dan haka ki fita ba tare da iznin na ba kuskure ne babba."
Ya saka kai tare da barin d'akin, zama nayi ina jin babu dadi a rai, kamar na gaya mishi gaskiya, sai dai kuma yana fita aka gaya mishi daga wajen gari na fito.
[5/25, 9:43 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_


16...


Zai juya cikin gidan, Fudail ya rike shi tare da cewa.
"Idan ka shiga me zaka ce mata? Kace daga ina ka fito bayan ka gama niman ta? Ka gama birkicewa daga fitar ta, shine zaka kuma komawa cikin gidan ka titsiye ta, bayan ka san ba hakuri ne da ku ba.


A gaskiya bai dace kana zubda mata da matsayinta a gaban abokan zaman da basu kaita ba, domin abun kunya kake shafa mata ka duba magana ta."


Shiru yayi sannan yace.
"Daga yau ka saka ido akan fitarta"
"Ni ba zan saka idanun akan fitar, ba sai dai Ko Nimrah" kallon shi yayi kafin yaji jikin shi yayi mugun sanyi, tare da juyawa ya shiga cikin gidan. Tun daga lokacin sai wani irin zargi ya kuma kulluwa, wanda takai ko ban daki ta shiga fahimci kamar ana bibiyarta.


.......
Dan haka aka kuma ninka matakan tsaron gidan tare da saka ido a kaina, ko ina na fita sai na fahimci ana bibiyata, har ranar nake tuntubar Fudail ko ya san dalilin da yasa Mehran yayi min haka shima ya nuna bai sani ba.


Kuma naso muyi maganar da Mehran yaki bani damar haka, shi yasa na ajiye abin a gefe. Zaman Cikin gidan babu dad'i ga munafuncin bala'i domin anata rad'e rad'e, Jasrah ciki da da ita, gefe guda cikin Azizatul ya tsufa bata cika shiga hidimar ba, sai wani abu da yaso hada su da Jasrah har ta kai sun yiwa juna su habaici da bakakken magana.


Ina kwace, naji ina son fita zuwa haramtacciyar fada, dan haka ban gaya mishi ba, na shirya na fita abuna, koda na dawo na samu ana ta nima na.


Kallon su nayi ina kuma kallon Mehran da yake zaune a kan darduma.
"Sultan MEHRAN kayi mata iyaka da bibiyar rayuwar d'an uwana, ban da jaraba da karuwanci. Sai kace karya da auren ki ma ba zaki daina bibiyar Abrad ba, toh wallahi wani abu ya faru sai kin biya wallahi dan ba zan lamunci haka ba"


Ta watsa min takardu a fuskana, rubutuna ne tare da tambarin masarautan. Kwalla ne ya cika min idanu, domin har da kwanan wata, da kome kallon Izmah da Nimra sai Ruwaida, sunkuyar da kai suka yi. A hankali na juya tare da kallon shi.
"Nayi laifi Sultan Mehran, duk hukuncin da ya dace ka yanke min" na fada hawaye na zuba daga idanuna.


Bai iya cewa kome ba sai kallona yake ya ma rasa abinda zai ce, mik'ewa yayi tare da cewa.
"Daga yau ku ninka Dakarun SAMAIND sama da wanda suke waje, sannan a nimo min Abrad a mace ko a raye a kawo min shi domin nayi alƙawarin idan ya kuma bibiyar Mata ta sai na kashe dan iska."


"Akan me? Meye laifin shi? Ga wacce take bibiyar shi ba a dakatar da ita ba sai, shi wannan ba adalci bane Sultan Mehran, wannan ba adalci bane, akan me zai bibiye ta, bayan yana da wacce ta fita, Sultan Mehran don Allah karka cutar min da shi, dan shi daya ya rage min a duniya. Idan ka kashe shi waye zan ƙalla na jin sanyi, amma ita tayi karuwanci baka ji haushi ba sai shi, karka manta Mehran shi da shugaba ne guda fa, al'umma yake jagoranta, don Allah karka kashe mana shi, don Allah ka karka kashe min d'an uwana. Idan ba haka ba kuwa zaka dauko abinda zai dame mu."


"Kiyi min shiru? Yau ne ya fara bibiyarta? Meye ya kawo shi SAMAIND? Meye ya hana shi zama a kasar da yake mulki tabbas idan muka hadu zai gaya min abinda ya kawo shi SAMAIND har yake bibiyar matar da nake aure."


"Amma wannan matakin ba zai yiwu ba, sabida."
"Idan kika kuma wani magana wallahi sai na saka an shafe min daular ku baki daya." Ya fada a tsawa ce, wannan dalilin yasan ya ta yin shiru. Hawaye na zuba mata, kallon Ikram tayi cikin kuka tace.
"Ki saka a ranki daga yau zaki fara fuskarta matsala da sai kin gwammaci mutuwa da rayuwa."


Ta juya a fusace, tana kuka tana shiga d'akinta wani irin ruwa ya faso mata, kafin kace me, haihuwa tazo, babu shiri aka shiga niman unguwar zoma, suka cika d'akin.


Ni kuma wuce ni yayi tare da ja min tsaki, haka na shige cikin shashina, na zauna ina kallon inda nake da yakinin an ajiye min Abu dan ba hakan na fita na bar gurin ba, shigowa su Izmah suka yi tare da zuɓewa kasa, suna kuka.
"Kiyi mana afuwa."
Cikin matukar karfin hali nace musu.
"Ku shirya ku tafi Askandariya,"
"Don Allah kiyi hakuri, ba zamu kuma ba."
"Bana son damuwa ku shirya ku tafi Askandariya" kuka suke nima kuma hawayen nake gogewa.
"Ku shirya nace" da sauri suka shiga hada kayan su, tare da kuka domin.
"Wallahi Ikram bamu tab'a cutar dake ba. Bamu san me ya faru ba, don Allah kiyi hakuri."


Hawaye ne ya zubo min, tabbas basu nuna min sun san kome ba, amma taya aka samu wasiku haka a d'akina? Taya aka samu abinda nima ban san dasu ba, kwalla ne ya zubo min na kuma cigaba da sharewa. Zasu Fita Mehran ya shigo dakin, ganin sun hadu a babban falon yasa shi zuba musu ido. Kafin ya shigo dakin ya same ni a zaune ina kuka.


"Ina zasu?"
"Zasu koma Askandariya"


Gyada kai yayi sannan yace min.
"Babu inda zasu"
"Zasu tafi fa"
"Idan na isa babu inda zasu" kallon shi nayi sannan na sunkuyar da kaina, ban ce mishi kome ba. "Me yasa kika zab'i tozartani?" Ya tambaye ni tare da matse hannuna.
"Me yasa kai baka bincike?" Na mai da mishi tambayar shi.
"Laifi na kike gani?"
"A'a ban ga laifin ki ba, sai na lusari irina, haka kike son na fada?"
"Duk yadda yayi maka Mehran zaka iya fadi!"


Jinjina kai yayi tare da juya, kanshi yana jin kamar zai fasa ihu, amma bai ce kome ba, ya mike tare da cewa.
"Na barki Lafiya, idan kika sake wani abu ya kuma faruwa, Ikram karki yi kuka dani, kiyi kuka da kanki."


Sannan ya juya ya bar d'akin, bayan yayi mata kashedin kar ta sake bayinta su tafi, zama nayi ina son nayi kuka, amma na kasa, dan haka na yi shiru ina kallon hanyar da yabi, kamar na fasa ihu. haka nayi ta jin kamar zan mutu, wasikar na gani da sauri na dauka.
_Mijinki ya hanaki fitowa ko? Har da saka matakan tsaro? Ikram tabbas zan baki mamaki gobe zasu fita rangadi idan kin iya ki zo idan ba haka ba zaki sha mamaki_


Na karanta sakon ya kai sau goma sha biyar, na rasa yadda zan yi da raina dan haka na zuba ido na ga me zai faru. Har dare tunda nayi sallah na kasa ko kai loma daya na abinci cikina, na zauna ina kallon abincin, karshe daukar abincin suka yi tare da fita dashi. Ina zaune sai ji nake kamar zanyi kuka.


Washi gari.
"Ina kwance ya shigo dakin da shigar zai fita, kallon shi nayi domin yayi masifar kyau. Shima kallona yayi babu yabo babu falasa, yace min.
"Azizatul Nissah ta haihu ki shiga ki duba ta, kuma ki manta da abinda ya faru, ta samu mace."
."Allah ya raya." Takowa yayi gaba na, tare da d'aga ni tsaye muna fuskata juna.
"Yaushe zan ajiye miki nawa Yarona? Kamar yadda na ajiyewa Jasrah." Ya faɗa tare da kai kan shi wuyana, yana shinshina ni.


"Gaskiya babu rana"
"Akan me?
"Sabida Zubewar darajar gidan nan ba zai yiwu na dauki cikin Yarima me zuwa ba, sabida Ni baiwa ce da na rayu a tsakanin dauloli biyu."


Murmushi yayi sannan yace min.
"Haka yayi ai"


Sannan ya juya zai fita nace mishi.
"Ka kula domin za a iya farmaka ka"
"Waye me zarar farmakar zaki irina?"
"Ai yadda kake shiri haka kowa yake shiri akanka"
"Toh maji magani"
Kwanciya nayi abuna, sabida iskar da yake kad'awa, alamar zamu iya samun ruwa, haka shima ya juya tare da barin d'akin.


Ina zaune a gurin har aka fara ruwa, me shegen ƙarfi.
----
Tunda suka fita yake bin talakawan shi yana ganin abinda ya faru, tare da sakawa ana daukar sunayen su.


Dandazon mutane aka gani dan haka suka tsaya ana tambayar lafiya, babu wani abu. Kawai shiri aka yi akan shi, dan haka yana sauka tare da kutsawa, cikin mutanen sai ji yayi an soka mishi wuka.


_Kayi a hankali domin ana shirin farmakar ka_


Sake suka mishi aka yi ta dayan gefen, rike hannun su yayi sai da ya karya hannun, ihun su ya saka aka watse, jini na zuba a jikin shi ya zare takobin shi tare da sarar wuyar dayan mutumin dayan kuma ya kai zai sare shi yace.
"Abrad ne ya saka mu"
Faduwa Mehran yayi, Fudail ya karasa tare da ɗaukar shi, a baya suka nufi cikin masarautan da gudu, lokacin ana sake musu kibau ta ki ina, dab zasu shiga masarautan aka harbi Fudail a kafa, dan haka suka hantsila tare da faduwa, sake tashi yayi ya dauki Mehran suka shiga cikin masarautan.


Lokacin da aka gansu cikin zubar jini ne aka amshi Mehran, duk wani irin taimakawa da ya dace anyi Mishi, amma babu wani abinda ya faru, dukkan mu muna tsaye akan shi musamman ma Ni da aka kawo shi d'akina, "Sun yi amfani da guba ne a wukar nasu, shi yasa."
"Toh meye mafita?"
"Wallahi bamu sani ba,"
Gyada kai nayi sannan na shiga dakin girki, na hada magunguna tare da dafa su, na kawo mishi na fata bashi yana sha. Sannan na kira Sarwat nace mishi.
"Ka tafi haramtacciyar fada ka dauko Anneh."


Haka na cigaba da bashi kulawa, duk Kwarkwarorin suna shigowa sai Azizatul ce bata shigowa. Haka nayi ta kokarin ganin gubar ya sake shi.


Sai da muka kwana muka wuni, sannan ya farka lokacin Anneh tana tare da shi, lokacin da ya farka ya kalle ni.
"Taya aka yi kika san za a kawo min hari?"


Shiru nayi sannan nace mishi.
"Naji haka ne a jikina".


----
"Amma ai ba haka aka yi da kai ba, cewa muka yi Bama son ya rayu shine zaka bashi damar ya rayu." Inji Amir Hood da Hoyam sukewa Abrad magana.


"Ya kama min mutane na, sannan kuma zaku min maganar banza, ku yi min sanadin da zan sami Ikram ni kuma zan kashe shi." Ya faɗa.
"Wai me yasa kake son Ikram din nan ce?" Inji Amir Hood.
"Sabida Ni na kawo ta, kuma akwai sirri a tsakanin mu, dan haka ku kira shi ku tambaye shi ni ita nake so shi kuma zan kashe muku shi."


"Amma ka kawo abinda shawara, zamu turo maka ita."


Daga haka suka yi mishi sallama.
----
Sati biyu da faruwan Al'amarin, ina goge mishi jikin shi, sai ji nayi hannun hannun shi cikin rigana, ban san lokacin da na make hannun ba.
"Baka da lafiya amma hannunka ba zai zauna guri daya ba, dalla sake ni."


"Wai ke haka ake aure a garin ku?" Ya tambaye ni yana lashe bakin shi.
"Sai dai na tambayo maka."
"Amma Ikram amma dai da baki da nono naga yanzun nonuwar suna cika min hannun."
Buge hannun shi nayi tare da Cigaba da abinda da nake, haka muka Cigaba da rayuwa, tare da bashi kula, ranar da yaji sauki ya fara fita Fada.


"Sultan MEHRAN, meye alakar Matar ka da Sultan Abrad?"


Zuba musu ido yayi sannan suka ci-gaba da kawo magana irinta ta shin hankali.
"A bisa kudirar masarautan nan, duk macen da aka samu tana da alaka da wata masarautar ta hanyar sirri, toh hukuncin kisa ne akan ta, imma ya kashe ta da hannun shi, ko kuma mu mu kashe ta da hannun mu."


"Sannan kun manta ne, nan gaba wacece Sultanah masarautan nan?" Suka tambaye shi.
"Ikram! Bilqisul Ikram Mustapha Mu'allim itace Sultanah na gaba"


"Ba zamu bata sabida tana da alaka da masarautan da ta kawo maka hari, ta zama munafuka kenan. Sabida muna zargin wani abu na daban."


Rigima aka fara a fadar kamar za a daku, Yana shigowa cikin gidan ya mike dakinta......
[5/25, 9:43 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_


17..


Cikin tashin hankali ya nufi shashinta, yana shiga ya samu su Izmah suna zaune.
"Ina Ikram?"
Shiru yayi tare da fahimtar, bata nan, shiga dakin ta yayi tare da duba ko ina, ya samu bata nan. Fita yayi daga d'akin, aikuwa ya fita tare da nufar turakar shi, ya dauki gatarin shi.


Yayi shirin yaki sannan ya saka kai ya fita, cikin fushi. Ya fita daga Masarautan ya nufi wajen gari, tafiya me nisa yayi kafin ya hango su, hadiri ya mamaye garin tare da sake iska. Koda ya isa gurin su, wani sabon bakin ciki ne ya turnike shi domin kokarin da Abrad yaƙe na sai ya kwantar da ikram, ita kuma tana ya kai mishi duka.


Kamar zai mutu haka yake ji, dan haka yana isa ya finciko ya, suka fara wani irin dambe na fitar hankali,, ruwan da ake tsulawa ne yayi masifar daga mishi hankali, dambe sosai dakyar wani tsawa ya raba su, kafin Mehran yayi wani yunkuri, Abrad ya gudu, juyawa yayi tare da kallona, yana zuwa ya shiga jana. Ina mishi magana amma fir yaki kula ni haka muka shiga cikin kasuwa Mehran yana jana kamar kayan wanki.


Har cikin masarautan bai d'aga min kafa ba, sai da ya dangana ni da dakin shi, kafin ya shiga kwab'e kayan shi, a tsorace naja da baya.
"Mehran? Karka tozartani, don Allah karka wulakantani Mehran, don Allah ka tsaya nayi maka bayanin abinda yake faruwa."
Rufe kofar dakin yayi tare da kashe hasken dakin sai hasken tagar da take shigowa tare da iskan ruwan da ake, jana yayi tare da cillani saman gadon.


Ya cire kayan shi tsaf, dan rashin imani, haka yayi ta yaga na jikina, Kwarkwarorin shi suna jin shi yana masifa da ihu, kuka ne ya kwace min, domin kuwa maka nonuwana yayi ya matse sai da na fasa ihu, me ƙarfi zunzurutun azaba, ya juyar dani, ya ma rasa abinda zai min yaji dad'i, kawai sai saukar dani yayi tare da matse ni da bango, ya d'aga kafana, tare da shuga jikina da mugun karfi, kokarin kwace kaina na fara, sabida naji zai ya galgalani, amma idanun shi ya rufe jikin shi wani irin rawa yake, burin shi ya biya bukatar shi kawai a wuce gurin. Kuka na saka tare da juyawa na kwaci kaina,muka shiga wani irin dambe, tare da fashe fashen duk abinda muka yi karo dashi, dambe me sunan dambe, ganin naki na barshi yayi yadda yake so dani kawai ya kuma juya ji da karfin tsiya, ya danne Ni, sannan ya kifa kanshi, ta shige ni da mugun karfi tare da jin wani irin yarrrrrrr a jikin shi.
"Wayyo Allah na!" Iya abinda na faɗa kenan, tare da kifa kaina a jikin matashin da saka min kaina, sake shiga yayi sai da naji abin har cikin cikina, ban san lokacin da na furza da amai ba, sake shiga yayi da karfi, shi da kanshi yasan ya ji min ciwo, domin kuwa abinda yake tsammanin na raba a waje sai ji yayi baki daya ya rasa tunanin shi.


Kwanciya yayi a jikina muryan shi na rawa, Yace.
"Me yasa kika min shiru? Me yasa baki tab'a kyamar kalmar da nake gaya miki ba? Me yasa kika boye min wannan al'amarin? Nayi ta azabtar da ke baki gaya min kome ba, haba ikram, toh sai ki amshi laifin shirun da kika min"


Idan nace Mehran na da Imani, toh ba mamaki ina kaunar shi ne, amma yafi dacewa da layin mugayen karshen karni, domin kuwa sai da yayi min yaga yaga, sannan ya janye daga jikina, kan gadon kuwa ya jike da jini, da ruwan da ya zuba a jikin mu, juyar dani yayi yaga na koma da baya, baki daya ya gama lalata kome. Rud'ewa yayi ya shiga ban daki ya dibo ruwa ya kwara min, ajiyar zuciya na sauke sannan na bude idanuna,

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads