Showing 3001 words to 6000 words out of 274096 words
Chapter 2 - DAULA BIYU Complet Document .txt
nan ne da ake kira d'an wanken zagaye, ko nace asirin ciki sai hanji!" Ya kuma aure Amir Hood.
"Kasan matsala ta da kai kenan, dabaibayi, sai ka kulle mutum ka barshi a waje."
Kallon sauran mutanen yayi sannan ya kuma kallon Shairah, baya son abinda zai kawo rashin yarda da mutanen da yake niman hadin gwiwa dasu ne, yafi son ya samu yarda da aminci a tsakanin su, domin cimma muradun karni.
"Ka fito ka gaya min meke faruwa?" Ya faɗa cikin dakakkiyar zuciya dan ya fahimci tunda Shairah yake iya zagaye zagaye abin babu dad'i.
"Eh toh kamar dai koda yaushe ko wani alazi da nashi amanun, haka yau ma. Idan da sai an kawo su ake fansarwa Sultan wannan karon da kanshi yaga kyakyawan barewa ya daukota zuwa cikin gidan sarautar ya ajiye ta, yana ciyar da ita, daga cikin dangin albarkatun da Allah ya bashi."
Lumshe idanun shi Amir Hood yayi sannan, ya juya ga Yayan Fazilatul nisa,me suna Abdul Mannan. Mik'ewa yayi tare da nufar hanyar waje shi da Shairah.
Dake dukkan su larabawa ne ma'abota Balaaga, take suka fahimci abinda Shairah yake nufi. Sai dai duk sun ajiye haka a ransu.
Sannan suna mamakin taya aka yi har ya iya samun damar ajiye baiwa domin kanshi ba tare da an kawo ta an tantance ta ba.
Domin abisa masarautar duk macen da za a kamo a yaki ko a sayota toh wajibi ne, ta kasance a gurin Narjis da Shairah su bincike lafiyarta amma, kuma ya iya samun damar daukota har cikin masarautan.
Amir Ansas ya kalli Anir cikin mamaki yace.
"Ya Abdus Samad zai mai damu mutanen banza? Taya zai dauko baiwa ya keb'ance ta?" Ya fada tare da kafe sauran mutanen gurin da ido.
"Wato abinda Sultan yake nufi ya fi karfin yayi tarayya da sauran kuyangin da aka ajiye mishi sai yaje ya nimo baiwa da kanshi bayan gasu nan a cikin masarautar idan ma baya muradun su, akwai y'ay'an mu!"
A zabure Amir Hood ya kalle yi sannan ya narke kamar ba zai magana ba, kafin yace musu.
"Ina ganin ai ba wani abu bane, Sultan ne guda yana da ikon zab'ar abinda rashin yake so, ba sai an mishi dole ba, sannan ban ga wani abin d'aga mishi hankali ba.
Na tura Abdul Mannan ne domin ya rarrashi Kanwar shi, kusan abunka da mace, amma babu kome wallahi."
"Ai maganar da Fujai yayi gaskiya ne, duk nan babu yaro kuma ai ya sab'awa dokar masarautan nan wanda magabata suka saka hannun su. Haka rashin adalci ne."
"Amir Kaisan ya dace kayi mishi magana, tunda kaine mabiyin mahaifin shi idan bai ji naka ba, zamu mishi magana dole ya hakura da ita Baiwar."
Cikin kwantar da kai Amir Hood yake rarrashin su, karshe suka yi fushi akan bai san me yake yi ba, gaskiya bai ji dadi ba. Amma kuma ya zai yi dole haka zai hakura,
---- lokacin da suka isa sun sami abinda ya faru, ya baza cikin gidan sarautar, duk inda Abdul Mannan ya wuce bayi da bararo gulmar su ake, haka ya rintsa idanun shi zuciyar shi tana tafasa. Har suka isa turakar Sultanah tana zaune tasha kuka har ta godewa Allah, kallon ta yayi da sauri ta mike tare da fadawa kirjin shi.
"Yan uwana, zan mutu Sultan ya ajiye baiwa a wani shashin wai Ni zab'in Kawun shi ce, ita kuma zab'in abinda zuciyar shi ke so ce!"
"Shiii! Ya isa zan samu Abbu da maganar karki kuma kuka, akan kishi kike kuka? Waya ce miki ana kuka sabida kishin namiji, yaki muke mu kashe zaratan maza, ba kuka muke a filin daga ba, mahaifin mu kowa yasan shi da tsagwaron jarumta, da dakakkiyar zuciya, karki yarda mace ta saki kuka bayan kina da yayu maza biyu uku a raye. gani Abdul Mannan, ga Raheeb, ga kuma Lukman."
Rarrashin ta yayi, tare da bata baki karta yi kuka tunda suna tare da ita, kuma mahaifin su zai zo da kanshi.
Bayan ta share kwalla ne suka shiga hira, tare da tattaunawa akan abubuwan da sune suke faruwa, a cikin masarautan musamman rashin haihuwar ta, anan abin ya dame ta, da ta tuna inda har bata haihu ba, tabbas sauran crown prince zasu fara batun su badda yaran su mata..
Kallon d'an uwan ta tayi cikin tashin hankali.
"D'an uwana me zamu yi?"
"Babu abinda zamu yi sai abinda Abbu yace"
Yana fadar haka ya mike tare da rike kafad'arta, yace.
"Karki damu, zamu san abin yi!"
Daga haka mata sallama ya fice daga d'akin,
Tunda ya fita take zullumi, cike da damuwa, tare da hana kowa shigowa dakin ta. Abincin dare na bata ci.
:
Taje mata gashinta Narmin take, tare da kallon yadda take gyara fuskarta, murmushi tayi tare da cewa.
"Kuma idan naje me sanyi wa Sultan?"
"Idan kika je zaki gani."
Cikin danyen yarinta tace mata.
"Amma zan kwana ne a can?"
"Idan kika je zaki gani."
Tura baki tayi, sannan ta kalli Narmin daga cikin madubi tace.
"Amma Sultan yana Kwarkwarori da yawa, kuma naga suna tsoron Sultanah."
"Ke baki tsoron ta ne?" Ware idanu tayi sannan tace mata,
"Tab wallahi mugun tsoronta nake ji!"
"Yayi kyau haka nake bukatar ji daga gare ki."
Tana gama shirya ta, ta rike hannun ta, suka nufi shashin Sultan, ta tsaya daga bakin kofar shiga shashin sa, tare da yiwa fadawan da suke jikin kofar magana.
"Bakuwar Sultan ce!"
Bude mata kofa akayi wanda yayi dai dai da isowar Sultanah, kallon juna suka yi ta kalli yadda Hoyam ta diriri ce.
"Sultanah Fazilatul nisa tana niman Iso Sultan!"
"Sannan Baiwarka Hoyam tana nan itama!"
Dake ciki akwai wani Bafaden me suna Rizwan..
"Ka sallame Sultanah, Hoyam nake son ganawa da ita"
. "An gama ranka shi dad'e!" Ya fadi haka tare da ficewa daga dakin karatun Sultan.
."ranki shi dad'e, yace ba yau zai gana sake ba, Hoyam yake son ganawa da ita!" Cikin mugun fusata ta yi yunkurin zata shiga.
"Ranki shi dad'e, Sultan baya son ganawa dake, da Hoyam yake son ganawa!"
Ya fadi haka ne sakamakon yadda take kokarin lallai sai ta shiga cikin shashin Sultan, shi kuma yasan halin Sultan sama da shekaru talatin idan ya tsaya akan abu toh babu makawa ba zai canza ra'ayin shi ba, idan kuma aka sami akasin haka, zai iya sanyawa a sare kan mutum. Dan haka ya nunawa Hoyam hanyar shiga. Ai kuwa Sultanah Fazilatul nisa taja rigarta sai da tayi baya zata fadi.
"Sultanah! Zata rena ki fa!"
Sake rigar tayi, sanan ta juya tare da barin gurin, ranta na kara b'aci, wato itace ba zai gana da ita ba, tana shiga shashinta ta fashe da kuka tare da cewa.
"Shairah maza ku nima min iso ga Abbu na!"
Da sauri suka fita shi da Narjis, kallon juna suka yi.
"Me kika fahimta?"
"Me kuwa ban fahimta ba"
"Wai nan alƙawarin Allah za a dakatar?"
"Zai dakarun kuwa! Tunda sun shiryawa haka ba iya ita ba, jimawar da Sultan yayi akan mulki bana wasa bane, sannan kuma sauran barorin shi ba Haihuwa suke ba, balle ace zasu zama magadan sarauta.
Idan ka duba a cikin masarautar mutane da yawa suna jiran kujeran can, da ake fada akan shi waye zai sake ya rasa shi? Waye zai yarda ya rasa shi."
"Kedai inda ranka kasha kallo. Muje zuwa."
Shairah ya faɗa tare da kallon hanyar gidan su, Amir Hood.
Bayan sun shiga suka sami mahaifinta, yana ganin su ta fahimci al'amarin ya girmama, dan haka ya taso da kanshi.
... Tunda suka iso ya same ta yashe a kasa tana kuka, zama yayi a kusa da ita, yana shafa kanta, tare da sake murmushin takaici.
"Albasa bata yi halin ruwa ba! Ina nan ina yaki domin ke, ashe Ni kike kunyatawa a cikin masarautan? Ina ƙoƙarin ganin mun sami karfin jama'a ashe kina nan kina b'ata min aikin da nake, bani nace kiyi hakuri ba! Bana ce ki dauke Kanki akan shi ba? Toh indai Ni ne Sarkin yakin Samanid kar na kuma jin kinyi tari Barsu muga iya gudun ruwan su."
Gyada kai tayi tare da share kwallar ta.
Mik'ewa yayi sannan yabar shashin, yana jin wani duhun bakin ciki a ranshi, dole ya dakatar da kome kafin lokaci ya kure mishi. Idan lokacin ya kure sai dai a zab'i wata hanya na daban.
-
Zaune suke dukkan su,.suna kallon juna.
"Koda ace mun dakatar da Sultan bamu da hurimin hana shi abinda yake so! Dan haka kawai mu yi abinda muke ganin shine dai dai, amma kusan Abdus Samad bai da dad'i idan muka takura shi."
"Toh Fujai Matsalar...
Littafin kuɗi ne....
#Mai_Dambu
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: *_ᎠᎪႮᏞᎪᎻ BIYU_*
_The Historical_
~BOOK ONE~
Bismillah Rahamani Raheem
Page 3...
"Karka ce zaka yi wani yunkurin! Masarautan nan cike yake da baƙar siyasa, idan ka sake wani shirme ya fito daga gare ka, zai zamewa kabilar mu abin kunya!" Inji Amir Anas,
Murmushi yayi sannan ya gyara zama, kafin yace.
"Kasan har yanzun bai gama gano meye silar mutuwar Sultanah Afeefah ba, dan haka kayi ƙoƙarin gano inda."
"Amir Hood yana shigowa!" Inji Bafaden da yake bakin kofar shiga zauren tattaunawa, nasu na yarimomi masu jiran gado.
Babban tashin hankalin su, kawo Baiwa da Sultan yayi cikin masarautar shine damuwar su,.idan so samu ne a fitar da ita daga jikin shi, domin suna da yakinin duk macen da ta fito ta jikin sarki karshe bala'i take zamewa masarautan, sannan kuma tana iya baza mulkinta na son ranta, dan haka suka fara nazarin yadda zasu tunkaro Sultan.
***
Kallon fuskarta yaƙe, yadda kwalla suka bushe a a saman fuskarta, shafa fuskarta yayi cikin nutsuwa, yana murmushi musamman yadda take ajiyar zuciya. Shi kanshi yasan cewa yayi mata bazata, domin ya saka mata karfi ainun.
"Hoyam!" Gyara kwanciyar ta tayi sannan ta kuma lumshe idanun ta, sabida barcin da yake cike a idanunta. A hankali ya mike tare da barin gadon, ban daki ya shiga ya shirya kanshi.
Sannan ya fito, jin Rizwan yana buga mishi kofar shi ne ya sashi cewa.
"Hmm!"
Shigowa yayi sannan ya gaida Sultan.
"Manyan dattawan Fada suna son magana da kai. A zauren tattaunawa."
Bude wata takarda yayi ya dauki alkalami ya fara rubutu, yana gamawa. Ya mikawa Rizwan.
"Akwai wani mahayi zai tafi kasar Carboda ka bashi."
Mik'ewa yayi tare da saka alkyaba, sannan ya saka kai zai fita, ya sami Narmin tana bakin kofar shashinsa, tare da wasu manyan masu tsaron lafiyar shi.
"Narmin ki kula da lafiyar ta."
Dukar da kai tayi sannan tace mishi.
"An gama Sultan."
Suna barin shashin, ta shiga cikin da sauri, ta hango Hoyam, tana barci. Tashinta tayi ta fashe da kuka.
Fita Narmin tayi tare da samun Shairah ta gaya mishi, zaro idanu yayi waje. Sannan ya kuma juya tare da niman Narjis ya gaya mata, take aka nimo masu kula da lafiyar matan masarautan, suka nufi har dakin Sultan, anan suka taimakawa Hoyam aka gyara ta sosai, sannan aka kuma dauketa zuwa Chamber na musamman, sakamakon ita din Zab'in Sultan ce.
Sannan aka Narjis da Shairah suka nufi Shashin Sultanah suka gaya mata, murmushi tayi hawaye na zuba mata, tace.
"Ki bata bayi yan mata da zasu zauna da ita, kuma ku saka ido akanta, karku yarda ku.."
"Na'am Sultanah!" Sannan suka fita, suna komawa aka duba bayi da kunyangi aka saka Narmin ta zab'esu sannan aka kai su Chamber din Hoyam, wacce take barcin gajiya domin babu abinda ba ayi mata na kulawa ba. Abinci ne kuma ana kawowa tace ta koshi a barta barci take ji.
**
Murmushi yayi tare da dauke kanshi, kafin ya kalle su kasancewar fuskar shi babu burbushin fara'a.
"Idan na fahimce ku, na zare ta daga cikin rayuwata, bayan kusan haka ba sauki ne a gare Ni ba, sannan kun dauko min labarin karni masu yawa, wato babban karni, na rabu da Hoyam sabida karta haifi namiji ta kwace masarautan ko ba haka ba?"
Maida kanshi yayi sannan ya kalli Ubaidullahi. Aminin shi na kut da kutt, ya kuma lumshe idanun shi, sannan ya ce mishi.
"Ubaidullahi! Me zaka ce?"
Shiru suka yi sannan yace.
"Ai duk abinda ka zab'e naka ne, kuma muradinka ce, dan haka umarni zaka bani."
"Rizwan me kace?"
"Rayuwata da kome na, mallakin Sultan ne! Umarnin ka ya wadattar dani."
"Fujai, Kaisan, Hood, Anas, Abu Yusr, Abdul Muxxalib, ina jin ku me kuka ce akan zab'ina"
Had'iye yawu suka yi, sannan suka dukar da kansu,.tare da mubayi a, wannan itace dokar shi..
Idan kuka ja, ya kuma ja. Toh abinda zai faru gaba wasan takobi da jini ne.
Mik'ewa yayi sannan ta bar su a gurin, cikin jimamin abinda zai iya faruwa gobe.
**
Tunda aka sanarwa Sultanah, Cewa Sultan yana gayyatar ta, turakan shi, take kwalliya. Tare da gyara wasu abubuwan ta, sannan ta shirya ta fita, ana take mata baya, isowa babban falon cin abincin kuyangi, ware idanunta tayi tana niman inda Hoyam take tayi, bata ganta ba.
"Shairah ina Hoyam?"
"Tana shashinta, bata cin abincin da sauran matan"
Ya faɗa kan shi sunkuya,
"Akan me?"
"Ai tafi su daraja!"
Gyada kai tayi sannan ta wuce zuwa shshain sultan.
"Sultanah ta iso!"
Aka gaya mishi, kallon Rizwan da Ubaidullahi yayi sannan yasa su, suka nad'e aikin da suke, sannan suka fita. Kafin ta shigo cikin falon shi me dauke da kayan tarihi na sarakunan larabawa.
Zama tayi a falon, ganin yadda yake ta shirya abubuwan shi. Ita nan zata ja mishi aji ne, sai ta lura shi karshen aji ne, dan tunda tayi sallama, Sultan bai d'ago ya kalle ta ba, amma kuma ya amsa mata.
Tashi tayi tare da zare alkyabar jikinta, sannan ya rage daga ita wata rigar barci ruwan hanta, wanda ya tsaya iya cinyarta. Takowa tayi zuwa bayan shi, tare da mishi matsar kafadar shi. A hankali tana sauke ajiyar zuciya, tausayi ta bashi. Ya jingina kan shi a kan cikinta, sannan ya juya yana kallonta. Zaunar da ita yayi akan cinyar shi yana shafa fuskarta a hankali.
Daukarta yayi, zuwa turakar shi, daga nan ya kwarkwance mata, tare da kiran sunan Hoyam, cak farin cikin da take ji tare da jin dadin da yaƙe yawo a ranta da gangan jikinta, suka tsaya, kokarin datakar dashi ta fara, amma fir yaki sai da ya biya bukatar shi, sannan ya kyale ta, wani irin kuka take babu shiri ta maida kayanta, tare da barin d'akin shi. Sam ya kasa fahimtar me ya faru, kawai dai yaga tana kuka ne, dan haka ya share batun ta.
......Kwanaki ƙalilan ya kuma niman Hoyam, a lokacin aka gaya mishi tana cikin fashin sallah.
Dan haka aka nimo mishi wata yar kasar Masar me suna Alima, kyakyawa ce yarinya ce kamar Hoyam, amma kuma sai dai ita tun kafin a kawo ta cikin masarautan, ta samu matsalar fyade.
Dan haka lokacin da Sultan ya haɗa shimfid'a da ita, sai yaji ya rena mata, musamman yadda ya tuna Hoyam, matar shi ma ya rena mata balle kuma Alima. Dan haka koda ya gama da ita, a daren ya sallame ta, amma kuma sai dai kash.
Yarinyar ta faɗa kaunar Sultan, dan haka take ji koda Bala'i sai ta haɗa alaƙa da Sultan.
Bayan haka, ba zata iya zama a matsayin baiwa ba, shi yasa lokacin da Shairah ya gaya mata zai kaita dakin Sultan tayi ta murna, koda ta kasance dashi abinda ya kuma d'aga mata hankali Hoyam.
Itace kalmar da take fita a bakin Sultan. Dan haka taji ba zata iya barin shi ba, dole itama yayi mata wannan son da yake ma, Hoyam tana son ya mallaka mata zuciyar shi.
Dama Chamber din Hoyam babu ruwa, kuma tayiwa Narmin magana har tasaka bayin su kawo mata ruwa, ashe basu kawo ba. Dan haka tana ganin babu ruwa ta shirya sannan ta nufi hanyar ban dakin kuyangi, bata da matsala, amma yadda aka tsaneta abin har tsoro yake bata. Dan haka tana isa ban dakin ta saka bayinta suka mata kome cude mata baya suka fara. Alima da ka gaya mata ai Hoyam tana ban Dakin.
Tana zuwa tasa ka mikar mata da bayin ta shiga dukar su, abinda yabawa kowa tsoro har da Hoyam cikin dariya tace musu.
"Uwar dakin ku bazata iya taimakon ku ba, to bari kufa yadda zan mata."
Haka ta kunce tawul din wankar da yake daure