Showing 186001 words to 189000 words out of 274096 words
Chapter 63 - DAULA BIYU Complet Document .txt
shi ta ko ina, kaya ya saka tare da gabatar da sallar nafilla, sannan ya fita zuwa masallacin, suka yi sallah. Anan ya koma gefe suka shiga karatun, dan gari ya waye. Duk wanda ya san Mehran sai ya gane yana cikin farin ciki da nutsuwa.
Har ya gama karatun, sannan ya nufi gida, koda ya shiga ya sami Sultana tana ta famar nuna yadda za a jera abincin, fuskar shi a sake ya gaishe ta, sannan ya juya ya nufi sama.
"Yau ba zaka karya bane?"
"Anne kina kirana ne" ya tambaye ta cikin fara'a, yayinda Narjis take kallon shi sosai, nuna mushi tabirin tayi da ido, da sauri ya dauko tare da zama, sai dai duk abinda yake idanun su yana kanshi domin ya kasa boye farin cikin shi. Da yadda yake ciki.
Duk wanda ya kalle shi dai ya fahimci, yana cikin farin ciki ainun, duk da ba hira yake ba, amma baya minti biyar bai tsaya ya kalli abincin sannan ya kuma sake murmushi, gabaki daya ranar sun kasa fahimtar kome akan shi babu fushin nan da dakewa, babu dogon miskilancin, sai ma wani irin yanayi na ban mamaki, wanda babu wanda ya sanshi da ita, magana akan aure tare da bawa Fudail labarin ai tazo, kuma sun kusan raba dare suna tare, da farko Fudail bai yarda ba, sai da ya hade rai sannan ya kuma dawowa ya nuna amincewar shi.
~~~
Da bakin ciki da kuka tare da nufar gidan, a hankali naji ina son ganin Uwaisul Qarni, har na isa gida, na sami Izma zaune. Zama nayi tare da dauke kai na, dan gani nake kamar zasu karanci Iskancin da wancan sikagon yayi dani, dan haka na shiga ban daki nayi wanka tare da rage kazamtar jikina,ina fitowa na gabatar da sallah nafilla da sallah asuba, sannan na kwanta wani barci me cike da gajiya suka dauke ni, sai dai ban yi nisa ba, na farka sakamakon ganin Uwaisul Qarni.
"Bilqisul Ikram! Ba zaki ajiye kayan yakinki da Mehran ba? Ko kin fi son kullum kina ganin shi cikin damuwa ne?"
"Kashe min miji yayi fa?kuma na yafe mishi?"
Kura mata ido yayi, da zata ga halin da rayuwarta yake ba zata so d'aga hankalin ta akan Mehran ba, sam bata cikin nutsuwa baki daya, matsalar jinin da ta zubda ya fara bibiyarta, bai ce mata kome ba, sai Addu'o'in da ta tofa mata a cikin ruwan sha, ya mika mata.
"Karki sake yunkurin cutar dashi! Idan kika Kuskura kika d'aga hannu domin cutar da shi,, ina me baki tausayin abinda zai biyo bayan, domin kina gab da zama mara amfani."
Murmushi nayi tare da bude baki zan ce mishi. Wani abu kawai ya kalle ni tare da shafa fuskana,. Komawa nayi na kwanta, ban farka ba sai kusan azhar, nayi wanka da alola, nayi sallah azhar.
Ina idarwa na juya tare da kallon Izmah da Nimra, suna musu.
"Yawwa Ikram, nace ba kin hadu da sarakunan larabawa babu iyaka wani sarki ne yafi burge ki da mulkin shi? Ni dai nace ina ga Sultan Mehran yafi sauran,"
"Ni kuma nace mata na tab'a ganin Amir Rahil, sau daya a wani tafiyar mu aikin hajji."
"Duk cikin su babu wanda ya kai Mehran d'an Abdus Samad kyau da jarumta, sai dai mugu ne na gaban kwantaccen" yadda nake gaya musu halin Mehran da haduwar shi. Yasa su sake baki tare da cewa.
"Amma taya kika iya rike dabi'ar shi haka? Sannan kuma karki manta da cewa makiyinki ne fa?"
Wayo kunya ne ya kama ni, wato jiya inda Mehran ya kai ni ya sani kasa Fahimtar kome sai halin shi da nagartan shi. Na kasa fadar laifin shi, dan haka na juya na kwanta ina cewa.
"Ba shi nake magana akan shi ba, Ni akan Amir Rahil nake magana," na fada.
"Wai daga baya kenan, yarinya kin amayar da abinda yake ranki."
"Bana son shashancin, ki fita bana son ganinku." Dariya suka saka min, sannan suka fita ni kuma na shiga jin babu dadi meye zanyi da mugu, haka na wuni cikin daki da dacin rai.
.....Bayan kwana biyu.
Ga baki daya Sultan Mehran ya kasa samun nutsuwa, burin shi dai ya fito gari ya ga Ikram, dan haka ya shirya cikin shigar badda kama, shida Fudail suka fito garin.
Haka suka yi ta bin gidajen baki da suke wajen gari, har Allah ya kawo shi gidan da Ikram take, suna can wani gidan da babu alamar akwai mutane a gidan, daga bakin kofar shiga gidan ya hangota zaune tayi tagumi. A hankali ya shiga cikin gidan bata sani ba. Dai dai fitowar Izmah.
"Kana niman wani ne?" Ta tambaye shi. Cire rigar jikin shi yayi da badda kamar da yayi ya kalle ta, sannan ya juya ga Ikram da bata san dashi ba ma.
"Yallabai kai ne Sultan Aamaan Abdus Samad Mehran?" Ta faɗa bakinta da muryan ta yana rawa, kamar zata fashe da kuka,karamin murmushi yayi mata sannan ya kalli Ikram da bata san suna yi ba.
"Barka da zuwa Yallabai ka shigo gidan mana"
"Hmm! Nan ma ya isa"
"Ke! Tunanin me kike? Ga Sultan nan" kamar wacce take mafarki hana na farka ina kallon su, shigowa Fudail yayi ya zuba min ido. Kallon shi nayi tare da sake mishi murmushin jin dadin ganin shi.
"Yan uwan Fudail"
"Ikram kece a Samaind?"
Yayi kamar bai san abinda ya faru ba, murmushi tayi sannan tace mishi.
"Gani nan Fudail" nan hira ya kwace a bakin su, tare da Mantawa da Mehran a gurin, wani irin hade fuska Mehran yayi tare da zabgawa Fudail harara,ya juya ya wabi b'ata rai. Yana kallon gidan, tare da cewa.
"Hmm!" Ya faɗa tare da fidda wani irin nishi, da sauri Fudail ya koma waje. Ita kuma makira tace mishi.
"A'a ka shigo gidan kaci abinci da ruwa!"
"Kai basamuden mutum! Jeka abunka bari muzo tare domin Sultan yana son hutawa a cikin gidan."
Izmah taja hannun shi suka fito daga cikin gidan, suka barsu a tsaye. Takowa yayi gabanta, tare da jan kumatunta yana fadin.
"Karki kuma mun abinda kika yi"
"Toh Ubana!" Buge min baƙi yayi, tare da kallon cikin idanuna, kasa nayi da kaina, tare da wasa da yatsuna,
*Duk ranar da na sami dama sai na aikaka garin da ba a dawowa*
D'ago kai na yayi tare da kallon cikin idanuna, sannan ya hura min iskar bakin shi me dauke da kanshi y'ay'an itacce.
*Me yasa ba zaki Fahimci abinda nake tare da shi ba? Me yasa ba zaki gane girman ki a zuciyata ba? Me yasa kike wahalar da zuciyar da bata dauke da sharri sai Alkhairi?*
Janye hannuna nayi daga gare shi sannan na dauke kaina zan fita, yayi maza ya riko hannuna, ya juyar dani, bayana yana kwance a kirjin shi, hannun shi ya sarkafe da hannuna ya manna akan cikina, tare da riko daya hannun ya saka akan cikina ya zarge ni a kirjin shi. Kanshi a bisa wuyana, yana sauke ajiyar zuciya akai akai.
_Na tsane ka! Bana son ganinka? Akan idanuna kace bani da daraja! Sannan ka kashe min Mijina! Mehran nice ajalinka, mutuwarka a tafin hannuna yake_
Na karshe da shashekar kuka, tare da kokarin fita a jikin shi.
"Ki gaya min meye laifina?"
Cikin fushi na kwace kaina, tare da juyawa ina kallon shi.
"Karka kuma takowa inda nake! Me yasa ba zaka gane bana son ganinka a rayuwata ba? Kai abin so ne? Waye ya gaya maka zan tab'a kaunar ka? Toh ko maza sun kare gwara na koma ga Allah babu mijin aure ka fita a rayuwata nace!!!"
Na daka mishi tsawa, ina kuka tare da zuɓewa akan gwiwata, ina kuka.
Shiru yayi sannan ya durkusa a gabana, ya riko hannuna..sannan ya kalle ni cikin damuwa kafin yace min.
"Gashi kiyi yadda kike so dani! Zanyi alfahari idan na mutu a hannun ki, zanyi farin ciki idan mutuwa ta ya zame miki karshen matsalarki! Amma ban miki alƙawarin koda ina raye zan daina bibiyarki ba, wannan shine alkawari na dake"
Kura Mishi ido nayi, na rasa gane wani irin mutum ne shi da bai damu da kanshi ba, sai dai ya kuntatta maka, banda kuntattawa me yasa zai kore Fudail ya kuma ce min na kashe shi salon yaja min magana..
*200₦ ta bank GTBNK Ramlat Abdulrahman 0472282105 ki katin mtn 300 ta wannan Number +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat ko ta wannan Number 08130269641..* Mai_Dambu...
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: _Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayena_
28
Kasa jure idanun shi nayi a cikin nawa, na kai mishi duka a kirjin shi, muryana yana rawa.
"Me yasa?"
Murmushi yayi sannan yace kai bakin shi saman kunne na, ya d'an kama da hakorin shi, rike rigar shi nayi tare da sauke ajiyar zuciya. Sake lasar kasan kunnen yayi na k'amk'ame shi tare da jin wani irin abu yana yawo a jikina kamar an watsa min tsutsa, kark'ada min harshen shi yayi a cikin kunne na, ji nayi kamar zan zube ƙasa, ya kuma rike ni sosai,
Mehran Mugu ne, ba fada dashi bane matsalar.
Kwana mita, domin a iya haka ya labtar da gangan jikina, ya kuma sani kuka babu fada babu zagi, hancin shi ya shiga gogawa wuyana, yana magana kasar makoshinsa.
"Ba fada zanyi dake ba, kuma ba zan hana ki faɗa dani ba, sai dai ki sani a shirye nake na bawa zuciyarki horon yaki akai na, a shirye nake nayi ta sanya ki kuka akan abinda ba zaki iya bujirewa ba. Tsaf na shirya yaki da zuciyarki har sai ta nutsu akan Abu daya, sannan zan kyale ki. Mara jin magana kawai." Ya fadi haka tare da hura min iskar bakin shi, wani irin kuka ne ya kwace min domin kafaffuna rawa suke, a hankali ya juya ni tare da saka harshen shi akan fuskana,
Yana lashe hawayen da suke zuba, tare da cewa.
"Ni zan saka ki kuka! Kuma ni zan lashe kukan nawa, duk abinda zai fito daga gare ki nawa ne!"
"Kyale ni, wallahi babu abinda zai zama naka ,Ni ba kara bace nice ajalin ka" na fada ina kuka.
"Bakin ki yana yawan magana, kuma ina tsoron maganar karta zame miki matsala, harshen ki kamaninki, don Allah ki rage yawan fadar haka. Domin ke baiwa tace."
Ture hannun shi nayi tare da kallon shi, kuka nake sosai tare da niman guri na zauna, murmushi yake, cikin jin Dadi. Allah ya gani yana son mace me jarumta, yana kuma son ganin mace tana kuka, cikin damuwa kara mata kyau yake balle Ikram da suka shekara uku basu hadu ba, zama yayi a kusa da ita, tare da matse ta a a jikin itaccen da aka yi gwafa da gidan.
Hannun shi ya saka tare da riko hannun na, yana kallon yadda nake kuka. Tare da kallon yadda nake shashekar kuka. Ita take kukan amma jin hawayen ta yake kamar narkakken dalma ake diga mishi akan zuciyar shi.
Kai hannu na ya kai kan kirjin shi, yana kallon yadda na sunkuyar da kaina, tare da kokarin zare hannun daga kirjin shi. Matso dani yayi jikin shi. Tare da d'ago kai na, yana goge min kwallar fuskana.
"Me kike so?"
Kallon shi nayi tare da kasa cewa kome. Bana iya kallon cikin idanun shi na tsawon mintina, lumshe idanun nayi kwalla suka kuma zubowa.
"Qurratulain!" Ya ambaci sunan daga kasar makoshinsa, yana ji kamar za a kwace mishi ita, gani yake kamar duk wani dakika na duniya kara nesanta shi ake da ita.
"Me kike bukata?"
"So nake na kashe ka" na bashi amsa ina kallon cikin idanun shi. Murmushi me zubin dariya yake yana kallo na, yana shafa fuska ta, tare da kai kanshi saman hancina.
"Har yanzun baki gaya min me kike bukata ba?"
"Na tsane ka"
"Anya kuwa?"
"Bana son ganinka"
"Da gaske?"
Kokarin ture fuskar shi nayi tare da sake mishi wata irin siririn kuka..
"Yau nayi nasarar saka Jarumar mata kuka ko?"
Mikewa yayi tare da kallon yadda take kuka, murmushi yayi sannan yace mata.
"Ban miki alqawarin zan rabu dake ba, domin zanta bibiyar ƙi" daga haka ya juya barni a gurin ina kuka, wanda idan da zaka tambaye ni me yayi min wallahi ban sani ba, kawai dai ina tare dashi kuma ban san lokacin da nake kuka ba. Hannun shi suna zuba cikin rigar shi. Fidda su yayi tare da shafa fuskar shi zuwa kan shi yana lashe bakin shi, sannan ya juya bai kuma magana ba, ya bar gidan. Sai da ya fita na sami kaina da yin shiru, ina sauke ajiyar zuciya.
Wato idan kana niman karfen kafa, ka sami Mehran ka gama kome domin lokaci guda ya zuba min wasu irin matakan tsaro, tare da sawa aka bibiyar kome na, bana fita Izmah da Nimra suke kome, ni ya hanani fita, domin da zaran na fito masu tsaron zasu taso min na koma cikin gidan. Akwai wani bikin da ake a garin SAMAIND wato bikin fitilar wuta, dan haka naso na shiga kasuwa na sayi abinda ake hada abin, amma wad'ancan masu kama da bishiyar su, hana ni fita. Kura musu ido nayi tare da cewa.
"Zan karya kasusuwan ku! Dan haka ku barni nayi tafiya na"
"Idan zaki shekara kina karya kasusuwan mu, ba zamu karya dokar Sultan Mehran ba, mu an kan mishi biyayya bamu damu da rayuwar mu ba"
Jikina ne yayi masifar sanyi, dan haka na juya tare da zama a kofar dakin mu.
"Ikram!" Juyawa nayi na kalli Izmah,
Tasowa tayi tare da zama a kusadani.
"Ban tab'a ganin mutum me kirki irinki ba, zuciyarki me kyau ne."
"Bar min kewaye kewaye, fadi abin da yake ranki"
"Sultan MEHRAN!"
"Ai dama nasani" na bude baki zan yi magana kenan Fudail ya shigo da kayan a hannun shi, ya mika mata. Tare da juya kai yana niman Nimrah.
"Wannan fa?"
Murmushi yayi sannan ya kalle ni yace.
"Inji Sultan Mehran!, Wai ku saka kayan zai zo an jima da dare." Yana raba idanun shi, akan kofar mu.
"Ina Nimrah?"
"Tana ciki kuma ai taji ka,, ka mikawa SULTAN Mehran godiya kace mishi Ikram ta amsa cikin mutuntawa. Mun gode"
Murmushi yayi yana kallon yadda na b'ata rai, kamar bani ba.
"Ikram"
"Me zan maka? Ka dauki kayan tsiyar shi ka maida mishi, jinin mijina ya fi karfin tunanin shi, kar ya kuma kawo min kayan haukar s...."
Had'iye maganar nayi tare da dauke kai na, sabida yadda yake kallona kasa kasa.
"Sultan MEHRAN. Mun gode Allah ya kara maka bud'i da nisan kwana, Ubangiji yayi maka jagoranci akan duk wani abinda ka saka a gaba, Allah ya baka mace ta gari!" Kamar wacce aka watsa min ruwan zafi haka naji Addu'ar Nimrah. Tsaki naja musu sannan na mike zan bar gurin. Ban san ya akayi ba sai ji nayi kamar an ja kafana. Na tafi zan fad'i. Cikin abinda bai kai dakika biyu ba, naji ni a jikin shi tare da d'ago kai muka kalli juna, wani irin tsume fuska yayi wanda ya saka duk suka bar gida, janye jikina nayi tare da b'ata rai.
"Me yasa kake son shige min?"
Tab'e baki yayi tare da kauda kanshi yana wani shan kamshi, kamar wani wanda ya ga abin da baya so.
"Me yasa ba zaka kyale Ni ba?" Na fada da karfi, kauda kanshi yayi tare da kallon kofar shiga gidan, yaga babu kowa. A hankali ya sake ni sannan ya ture ni har jikin kofar shiga dakin.
"Mehran!" Na fada muryana yana rawa, na kira sunan shi. Bakina ya kama, tare da mishi wani irin azazzaben sumbatar da tasani jin kwalla ya zubo min, sabida yadda yake abin wallahi babu tsoron Allah a ranshi. Jin baki na kamar ba ajikina yake ba. Domin kuka tsotsar shi yake yana kuma taune bakina, bai kuma ji a ranshi haka da yake min kuskure ba, domin har harshe na zafi yake min da rad'ad'i, hannun shi kuwa bai fasa yawo dashi a jikina ba, domin jan rigana yake har zuwa sama.
Ban tab'a ganin shi a irin wannan yanayin ba, domin da ban mamaki abun yake, Mehran ya tsotse bakina lebbe na kuwa har wani yaji yaji yake min, hannun shi da ya tura cikin rigana, yana kokarin cusa hannun shi cikin daurin kirjina, rike hannun shi nayi, ina girgiza kai na, tare da zubda kwalla. Sai da yaji ina wani irin gurnanin kuka ta cikin wuyana da bakina ya janye bakin shi daga nawa, yana murmushin mugunta da jin dadi a ranshi. Lashe lebben shi yayi kamar wanda aka lasa mishi zuma a bakin. Ya kuma kallona sannan ya juya tare da ɗaukar kayan a inda Izmah ta ajiye, ya mika min.
"A cikin kasata, a da'irar birnina a cikin garina a cikin farfajiyar mulkina ke har kin isa ki kirani kayan tsiyata?" Murmushi yayi sannan ya juya har ya isa bakin kofar.
"Bayan sallah isha, zan zo kuma idan." Cizon lebben shi yayi sannan ya sake murmushi, sannan yace.
"Kina sanya Ni magantuwa" sannan ya juya abin shi yabar gidan.
Zamewa nayi daga tsaye na zauna a kasa, duk zaratan da nake haduwa dasu. Ban tab'a haduwa da makiri, miskili irin Mehran ba, dan mugunta ya gama cinye min bakina, tare da sakani kuka kamar zan shiɗe.
Shigowar su Izmah suka kalli bakina da yayi ja tare da d'an kumbura.
"Laaa! Amma Sultan Mehran ya iya soyayya, dubi yadda ya cinye miki baki, kai jama'a nima ina tausayin kaina, domin ina kewar Firooz." Ta faɗa tana sake wata irin iska. Murmushi Nimrah tayi tare da gyara zaman gashinta sannan ta shige dakin.