Showing 24001 words to 27000 words out of 274096 words
Chapter 9 - DAULA BIYU Complet Document .txt
abin fada na juya na koma cikin gidan" na fada ina kallon shi. Shiru yayi sannan ya bude baki zai min magana na juya abuna, zai bini,. Nawwas ya rike shi.
"Kai fa Sultan ne? Sannan tun daga lokacin da kayi arba da ita ka watsar da kome naka.
Sannan karka manta akwai matsala a gaba, yau saura kwana biyu rak, a kai su SAMAIND, me kake nufi Sultan?"
Ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon Nawwas, girgiza kai yayi sannan yace.
"Tunda na hadu da na ganta na rasa kome, ji nake kamar ni ba Basarake bane, Nawwas bana jin zan iya barin ta haka ba, bazan iya bawa SAMAIND kyautar da Allah ya bani ba. Ba zan iya basu ita ba."
Shiru Nawwas yayi tare da kallon shi.
"Amma yarjejeniyar sulhu tsakanin mu da su, kai kace ka badda kanwarka domin sulhu,.kenan zaka badda Azizatul Nissah ce, a rufe kofar tashin hankali ko kuma zaka sallama musu Ikram?"
Lokaci guda kome ya tsaya mishi,
"Ba zan bada su ba dukkansu. Koda kuwa hakan yana nufin share daular Umayyad ne baki daya, ba zan iya sake musu mata masu daraja..."
"Sultan Abrad!"
D'agawa Nawwas hannu yayi tare da barin gurin, ran shi na b'aci sosai.
Koda Nawwas ya koma fada, nan ya tara manyan mutanen fadar ya musu bayanin halin da ake ciki akan Sultan yaki mai da hankali, kuma nan da kwana biyu zasu cika alkawarin su. Amma ya gwammace ayi yaki da ya bada daya daga cikin Matan da yayi magana akan su.
Nan kuwa suka tasa, maganar a gaba...
ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜
Book 1
Mai_Dambu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Page 13
Bai iya kare kan shi ba, sai dai kuma ya kasa furta musu koda kalma daya ce, kallon su yake tare da jin tashin hankali sama da kome a rayuwar shi.
"Yanzun kuna ganin na basu Ikram?" Yadda yayi maganar a raunane sai da suka sunkuyar da kansu.
"Ba sauke kai nace kuyi ba, ina son ta ne, zan nime wata baiwa ta maye gurbin ta, ita kuma ta tafi a matsayin baiwar da take kula da lafiyar wancan, bayan haka."
"Sultan Abrad ba zai yiwu ba, kowa yasan halin Daular Abbasid, kowa yasan yadda suke iya sarrafa makami a hannun su, idan suka fahimci anci amanar su.
Daular Abbasid ba kamar nan daular Umayyad bane, muna da saukin mulki da iya mu'amala da kowa, kasancewar sauƙin mu yasa duniya take mana kallon matsorata. Ba tsoro bane muna da dinbun al'umma da suke zaune dan niman na kasu.
Muna da masaniyar yadda suke gudawa daga yankin da aka farmaki su, zuwa yankin mu. Dan haka kayi ƙoƙarin gano shin wadannan talakawan naka sun cancanci a zubda jinin su ko basu cancanta ba. Karka manta miliyan uku da rabi na dakarun yakin SAMAIND, su kadai zasu tashi daular Umayyad."
Inji Sheikh Saiful Badarr,
Shiru kowa yayi, cikin takaici ya mike, tare da barin fadar.
"Sultan!"
"Ayi duk abinda ya dace, amma banda aurin aure."
"Suma basu bukaci haka ba, duniya kawai suke son tasan halin da ake ciki."
Yana shiga ya zamu, amintacciyar baiwar shi Nagar, yace mata.
"Ki kawo min Ikram turakata."
Yana jin wani irin tashin hankali, jin yaƙe kamar yayi wurgi da zuciyar shi.
--
Ina wanke kayan da ake girkin kurkukun aka kirani, tashi nayi tare da nufar gurin.
"Kizo"
Ba musu na bita, cikin gidan sarautar muka shiga, inda ta haɗa min ruwan wanka, tare da turaren wanka, haka nayi sannan na fito tare da gyara jikina, bayan na gama ta bani turare na shafa na shafe jikina da man zaitun wanda aka hada da turaren joda.
Ina gamawa ta mika min wata riga iya gwiwata, me tsantsi. Irin yadin kasar Sin, hannun rigar kamar igiya haka yake, sai gaban rigar da yake shara Shara, kana iya hango kirjina da yadda suke tsaye.
Gasu a cike suke tam, daura min wata abaya tayi, sannan muka nufi shashin Sultan.
Tana kai ni bakin kofar ta buga aka ce ta shiga, tare muka shiga sannan ta juya abinta, rufe kofar tayi.
Juyowa yayi yana kallona, sannan ya tako gabana, rike hannu na yayi. A hankali ya jani har bakin gadon shi. Zare abayar yayi sannan, ya kalli jikakken gashin kai na.
Ajiyar zuciya yake saukewa tare da matsowa kusa dani, yana cigaba da zare rigar jikina. Rike hannun shi nayi.
"Karka tab'a min alfarma ta, domin na, abokin rayuwata ce."
Fincike rigar yayi,.idanun shi ya dauka akan kirjina. A hankali ya sake labulen gadon.
Sannan ya jani cikin gadon, a hankali tare da nutsuwa, yake gabatar min da kanshi, ban san me aka bani, amma tabbas na kasa fahimtar kome akan shi. Juyar da kai na, nake tare da lumshe idanuna.
Abinda ya faru da Airan yake yawo a cikin idanuna, sakamakon jin hannun shi a tsakanin cinyoyina, mai da hannun shi yayi kirjina, wata irin ajiyar zuciya na sauke, tare da saka hannuna dukka biyu na ture shi na ja,. mayafin na rufe jikina.
Kuka na niman kwace min, kamar sakarai haka ya tawo min, ture shi na fara ƙoƙarin yi. Ya murɗe ni da karfin tsiya.
"Ina da ikon nayi yadda nake so dake, amma burina nayi da yarda ki, don Allah ki Fahimci sakon zuciyata." Ya faɗa min.
"Ba sakon zuciya bane, shaawa ce zallah don Allah karka raba Ni da kimata. Kana da kanwa da Y'a!"
Hannun shi ya kai lausassan nonuwarta, ya matsa a hankali har zuwa kan su. Kan shi yana saman wuyana, lasar wuyana yake har zuwa kunne na. Ina jin yadda halittar shi take motsawa, ya sani rikicewa da kuka. Cizon kunne na yayi, tare da cewa.
"Zaki tafi kasar SAMAIND, aiki zaka min. Idan lokacin Barinki kasar yayi zan zo gare ki, Ikram ki saka ki ajiye domin ni naka halicce ki, karki kuskura wani ya tab'a min kimarki"
A hannun shi ya kai kasata,.yaji yadda ruwa yake sauka. Wani irin a jiyar zuciya ya sauke sakamakon yadda yaji gurin ya jike sosai, dan haka ya shiga wasa da gurin, wani irin rawa jikina ya dauka,.ta k'amk'ame shi, ji nake kamar zuciyata zata fado, juyar dani yayi tare da cewa.
"Ba zan rabaki da dukiyar ki ba, amma zan sauke ajiyar da yake jikina..na shekarun kewar mata ta"
Yadda yake aikin tare da maganar yasan ya jikina yayi wani irin mutuwa,domin kuwa ba zan iya cewa Sultan Abrad ba karshe bane, domin yasan yadda ake sarrafa mace irina me shegen taurin kai,
Wani irin mika nake tare da tura mishi jikina.. murmushi yayi yana jaddadawa kan shi, Tabbas narga tayi amfani da turaren miski domin kashe karfin jikin Ikram, wanda shi yake azzazala mata sha'awan ta.
A hankali yake goga yar jamiyar wandon shi, a jikina inda suka haɗu da ruwan jikina da na shi, suka bada wani yanayi na daban...
(Bari nayi nan)
Duk da bai shiga jikina ba, amma na fahimci shima sai da ya sauke kayan nauyin shi sannan ya rungume ni, yana shafa bayana, Noman nake hangowa a idanuna. Hawaye na zuba min.
A hankali barci ya dauke ni, a jikin shi. Sake shigar dani yayi jikin shi, yana shafa bayana a karo na babu adadin. Dole ya yayi wani abu.
**
SAMAIND
Kallon yadda dabbobi suke rayuwar su yayi, cikin yanci da walwala, shi kuwa an saka mishi sassari tare da nauyin wasu al'ummar da bai shirya dasu ba,
*Me yasa duniya take cike da masu son kai ne? Me yasa ba a bani damar.*
"Sultan Mehran!, Akwai baki daga yankunan gabashi kasar nan sun zo maka mubaya'a!"
Inji Rakshan,
Bai mike ba, kuma bai amsa ba ya cigaba da kallon dabbobin da suke shawagi a lambun ne,
Rakshan zai Kuma magana Fudail ya dafa kafadar shi.
Girgiza mishi kai yayi tare da mishi alamar yana sane da abinda kace.
Sauke ajiyar zuciya yayi, tare da kallon Fudail,
A takaice sai da suka kwashe awa daya a gurin kafin ya mike dan kanshi ya fice daga lambun suna bin bayan shi, mutum ne da bai son hayaniya, shi yasa yake keb'ancewa daga hayaniyar.
Yana fada ne a zaune suka ishe shi da surutu ya, bar fadan yanzun kuma zuwan baki daga wasu yankunan yasa zai je.
Koda ya shiga ya samu har lokacin suna magana, akan tsarin lallai duk budurwan da zata shigo masarautan dole ta zama tana budurci idan ba haka ba, toh sai dai a sauke Sarkin.
Sannan kuma ita a kashe ta, wannan shine gaskiyar maganar da suka yanke, dan haka sauran gwamnatocin da suke ikirarin zasu bashi Ƴaƴan su mata, su san da tsarin.
Wannan sakon Sultanah Hoyam ce. Kuma manyan fadan sun amince da shawaran ta.
"Muna gaisuwa da sabon Sarki wanda za ayi bikin bashi sarauta nan da kwanaki biyu, Sultan Aamaan Mehran na biyu, Rahab itace yankin da nake jagoranta. Sannan muke da alhakin sarrafa, sulkin yaki Sultan ga mafi Nagartan Sulken yakin da muka sarrafa da hannun mu,.ka ka amshe shi da farin ciki.
Mikawa Rakshan aka yi ya mikawa Fudail, juyawa yayi sannan ya mikawa Sultan Aamaan Mehran na biyu, a hankali ya sake rigar ta fadi kasa, Yasaka kafa ya taka. Gyada kan shi yayi sannan ya Kalli Rakshan.
Dauka yayi sannan ya ajiye a gefe, su kansu manyan fadar. Kallon mamaki suke mishi musamman yadda yake magana da idanun ko da hannu, sannan idan bai son abu, karara suke ganin baya bukatar shi a kwayar idanun shi.
"Sultan Mehran! Wannan kansakalin yaki ne, Sultan shine abu mafi daraja da muka sarrafa shi..ka amsa da farin ciki."
Murmushi Amir Hood yayi sannan yace.
"Sultan Mehran yana godiya abisa wannan kyautar da ake bashi."
"Sultan Mehran! Ga takobin da tafi kowacce takobi daraja, da ita akayi yakin Birnin Quzai, kuma da ita aka yaki Ranvagalas, Sultan Ni nake jagorancin garin, Wurta sannan wannan takobin ita daya ce garkuwa ga Mutanen wannan yankin,. Bamu da kyautar da ta wuce wannan, kasancewar muna cikin Sahara ce.. gata nan sai jajjayen Rakumai guda dubu tara da muka kawo."
Kallon mutumin yayi sannan ya kalli magatakardan masarautan, wanda yake ta rubuta abinda ake kawowa.
Kafin ya kalli Rakshan cikin idanu.sannan ya shiga wani irin motsa hannun shi, yana haɗawa. Kana ya Kuma hada hannun shi har sau biyu.
_Kace ya maida garkuwan su da dabobbin su yankin su. Shekara me zuwa ya cika min dabbobin ya kai dubu goma_
Kallon mutumin yayi, sannan ya kalli Sultan Mehran! Tare da sake ajiyar zuciya yace.
"Mir Jazib.. idan na fahimci sakon Sultan Mehran yace ka mai da garkuwarku yankin ku, sannan shekara me zuwa ka tawo mishi da dabbobin nan guda dubu goma."
Gyada kai Mir Jazib yayi tare da komawa ya zauna. Kallon Rakshan mutanen fadar suka yi suna mamakin yadda ya iya fahimtar lamarin Sultan Mehran.
A hankali suka gama gabatar da kansu..kafin Mir Umdatuddawla ya mike tare da cewa.
"Sultan Aamaan Mehran, mun gama kawo yadda za a shigar da batun yan matan da zaka aura.
Abinda muka yanke, shine bamu yarda a kawo wata mace daga yankin da ake samun yar tsama dasu ba, sannan bamu amince Sultan ya shigo mana da baiwa cikin masarautan nan ba,
Bamu amince ya bawa wata mace damar Sultanah ba, har sai ta haifi d'a namiji, Sannan Sultan yana da ikon zartar da abinda yake bukata amma shima sai ya nime shawaran Mahaifiyar shi, Sultanah Hoyam.
Sannan dole ne Sultan ya bayyanawa masarautar nan yayi tarayya da Ƴa mace ko yar waye, Sannan."
Dakatar dashi Sultan Mehran yayi, tare da mik'ewa a gajiye yana nuna alamu da Rakshan yaji da kome.
Bayan fitar shi Mir Rahil ya mike cikin fusata.
"Meye Mehran na biyu yake nufi? Ba zai bude baki yayi magana ba, sai abinda kuka ce."
"A wannan lokacin na mulkin sh, dole kubi abinda yake nufi, kuma dole mu yanke hukunci ga duk wanda ya nime bijire mishi, Sultan Mehran baya magana, bayana nufin shi kurma bane ko bebe, shi mutum ne da magana bata shiga bakin shi ba, idan yayi muku, bismillah"
Daga haka ya juya suka bar fadan.
"Dole mu saka shi yayi magana, dole yayi magana, ya zama wajibi yayi magana, matukar ina raye zan saka shi yayi magana.!"
"Babu wanda ya isa ya samin Yarona yayi magana!"
***
Oman
Kallon Ikram yayi sannan yace.
"Babu wanda ya isa rabani dake!"
Inji Abrad,
***
Gezira.
"Insha Allah babu wanda ya isa ya shiga tsakanin mu sai Allah, Ina tafe niman ki!"
*Alqur'an akwai matsala 🤔🤣 Chakwakiyya zalla 👌🏼*
#Paidbook
#Mai_Dambu
*Book one free ne, book two da three na kudi ne 200₦ ta bank 0472282105 ko katin mtn ta wannan Number +2347035133148 ko ta wannan Number 08130269641*
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: https://www.wattpad.com/1033847662?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=U%2BKxfjj9pAp6lNBwOKTrL0n8IZodUh1%2Fi4kPauenrACA5g3CpBPg2XKNYbJz2ZMOPcIzyi5QVLlSuzMupzKMqu6w439ysIbmau4%2FPRE%2F5MsqRS%2F8ngta9Wj%2FVEanIgc3
ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜
Book 1
Mai_Dambu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Page 14.....
Har ila yau, baya jin zai iya rabuwa da Ikram, shi yasa yake makale da ita, kamar wacce aka bata bamju. Barci take akan gadon, har ya shigo da Narga ta gama zagaye fuskarta da wani bakin abu, musamman gefen fuskarta na dama, sannan ya sallame ta, ya cigaba da hadinta.
Yau da ya haɗa jikin shi da nata, yaji abinda yake son ji. A hankali ya sauke idanun shi kan babban yatsar hannunta. Wanda yake dauke da wata yar karamar chindo sak irin Sariyah, wannan kama da mugun yawa take.
Mikewa yayi tare da barin d'akin, ya nufi lambu ya zauna, tare da tuno abubuwan da suka faru, daga auren shi. Har zuwa rasuwar ta, bar mishi yarinya.
*Ban farka ba sai kusan Magarib, a hankali na bude idanuna tare da kumshe su. Abubuwan da suka faru yana dawo min daki daki. Dafe goshina nayi tare da tattara zanin gadon na tashi zaune. Hada kafaffuna nayi tare da daura kaina a saman gwiwa ta.
Wani irin bakin ciki nake ji, ban san me ya shiga kai na ba, har nayi kokarin raba kimata ga wannan bakin azzalumin.
Turo kofar da yayi ne ya sani kallon shi, sake mai da kai na nayi cikin matsanancin kunya, takowa yayi har gabana, ya zauna a kasa yana me jingina jikin shi da gadon.
"Ikram Wacece Airan?"
Ware idanu nayi ina kallon shi, kafin na dauke kai na, tare da cewa.
"Meye matsalar ka da son sanin kome akai na ne? Abinda kayi dani bai isheka bane sai ka kuma sanin sirrina!"
A sanyayye ya mike ya dawo saman gadon, zuba hannun shi yayi saman kafana yana matsa min su.
"Ban san me yasa kake son tab'a ni ba, kai baka da kawazuci ne?"
"Ina dashi mana, haduwa ta dake ya sani jin zan iya yakince wancan yanayin na zauna da ke."
Tsaki naja tare da mikewa na nad'e jikina da mayafin gadon, fisgo ni yayi tare da warware mayafin, ya mai dani gadon shi yana me kwanciya a sama na, kallon idanun juna muka yi tare lokaci guda.
Goga min hancin shi yayi a saman nawa, tare da matsa min kirjina zuwa cikina. Buge hannun shi nayi tare da watsa mishi harara, dariya yayi yana me sake naushin shi a kaina.
"Da alamu baki kalli fuskar ki ba, don Allah karki cire kome na fuskarki, bana son ki samu matsala da kowa ne Kinji." Dauke kai nayi, amma dake ya san kan mugunta ya kuma jibga min nauyin shi. Dole na bude baki zanyi magana, sai jin harshen shi nayi cikin nawa, ware idanuna nayi akan shi, cike da tsoron Allah.(wallahi kuwa tsoron Allah kaca-kaca a ranmu 🤣)
"Don Allah d'aga ni!"
"Ikram! Babu namijin da zai baki tsoro, ina son mace irinki don Allah karki yarda wani dalilin rayuwa yasa mu rasa junan mu!"
"Kai sarki kake ko Sultan? Na tab'a gaya maka ina sonka ne? Ko nace maka ina kaunar ka ne? Babu abinda ya dame ni, ni mallakin Noman ne, kuma Insha Allah." Cizon lebbena yayi tare da lasar bakin zuwa wuyana.
"Ina da kishi amma bai hanani na bar mace tayi abinda ta zab'a ba ba, don Allah bar kiran sunan namiji a gaba na." Ya faɗa min.
"Matsalar ka ragagge ne, Ni bani da matsala da wannan tunanin, wanda nake so yana can yana jirana