Showing 258001 words to 261000 words out of 274096 words
Chapter 87 - DAULA BIYU Complet Document .txt
sai naji na damu saboda bai kai fadar da muka yi a masarautan mu ba, amma kuma haka muka yita mu'amalar juna har muka iso. Daga ni har shi bamu da zuciya domin mun kasa hakuri da juna, kuma ba zamu iya zama ba tare da mun yi fadan ba.
Shafa abin nayi a kirjina, tare da gogawa a hankali, sake diban abin nayi naga sun mike.
"Barka da safiya, Sultan Mehran"
"Hmm" yace musu, take suka watse daga d'akin, ga uban kamshin da dakin ya dauka, mik'ewa yayi tare da juyawa ya rufe kofar, sannan ya dawo tare da zama yana kallona. Cire kayan shi yayi tare da zama ya saka hannun shi ya zare min mayafin jikina, da sauri na kai hannuna ina me kare kirjina. Kamar zan yi kuka.
Diban kwabin yayi yana shafawa a jikin shi tare da zubawa a kirjin shi.
"Mehran kayan gyaran mata ne fa?" Na gaya mishi a tsorace, banza yayi da ni, a hankali ya janyo matashin da suka saka min a bayana, sannan ya kwantar dani.
"Ba kin rena ni ba? Ba kin mai dani mara mutunci ba? Haka kawai an cusa min b'acin rai kuma kema kina kokarin cusa min."
Hayewa kaina yayi tare da jibge min nauyin shi, yana kallon yadda nake nishi ina kokarin ture shi.
"Bakin ce ban kai namiji ba, wallahi sai na saka ki kuka yau sai kin gane duk mazan da suka zura miki azzakarin su kai ni ba, dan haka yau."
"Allah ya taimake ka, dalla sauka akai na, an ce maka nayi wanka ne da zaka hake min."
Na fada kamar zan mare shi. Dan yayi mugun bani haushi. Bakin shi ya kai saman nawa, na kauda kaina ina jin kwalla na zubo min, haka kuwa ya saka min da karfin tsiya. Ya shiga niman harshe na, yana samu naji ya sauke ajiyar zuciya.
Tunda nake ban taba ganin irin wannan sumbatar ba, wallahi sai a gurin Mehran, domin kuwa kamar zai cire min harshe bakina har wani irin zafi yake min, tuni kwalla suka cika min idanuna, jin abin ya fara min ne, ya sani lumshe idanuna, tare da biye mishi muka Cigaba da sumbatar juna, yadda yake goga min hadin dake kan kirjin shi a kirjina yasani kai hannuna keyar shi tare da kara rungumo shi.
Lumshe idanuna nayi ina kuma narkewa a jikin matashin, kara narka min soyayyar shi yake tare da taimaka min kamar yadda yasan zan iya taimaka mishi. Mehran yasan yarda ake bin mace cikin ruwan sanyi, kamar zan yi kuka haka yake bina, bakin mu yana hade da juna, hannun shi naji yana zamar da daurin dake kasana na yi maza na rike hannun shi ina girgiza kai. Cire bakin shi yayi a cikin nawa yana kallon idanuna.
"Meye nufinki?"
"Ban gama ba"
"Hakkina nake so?"
Ya tambaye ne ni, "toh ban gama ba zan baka kazamta ne?" Na shiga ƙoƙarin rabuwa dashi, sake riƙe Ni yayi.
"Me yasa baki iya gaya min magana da tausassan kalamai?"
"Sabida haka ka koya min, ni tarbiyyar kace, kai ka maidani yadda nake. Kuma zaka Cigaba da maida Ni yadda kake so"
A hankali ya mike tare da nufar ban ɗakin, ina jin abu na zuba min, nasan ba iya jinin bane har da ruwan jaraba da muka mannewa juna, tashi nayi tare da nufar ban daki na samu ruwan da su Izmah suka hada min, ina ƙoƙarin cire abin jikina ya shigo, ban kula shi ba na zare farin tsumar jinin da nake na samu babu kome sai ruwan da nake zargin haka. Ji nayi an dauke ni cak tare da saka ni cikin ruwan. Ya bini tare da zama a bayana.
Ya shiga dauraye min jikina, tun bana so har na hakura, juyar dani yayi muna kallon juna, a cikin ruwan kuwa hannun shi ne yake yawo a bakin kofar arewa, yadda yake min ne ya sani juyar da kaina, na kasa kallon shi. Shafa kirjina yayi tare da kai bakin shi kan daya daga cikin abinda yake mugun kauna, jin yatsar shi zai saka min a gurin ban san lokacin da na ture shi ba, zan fita a ruwan, jikina yana wani irin rawa, zunzurutun zafin da naji shi har cikin raina, sake dawo dani yayi da karfi ya juyar dani zai daura Ni akan, sandan girman shi, ihu na saka mishi tare da yunkurin guduwa. Sake dawo dani yayi, shi a tunanin shi ina ina gudun shine sabida kawai na ji haushin shi, bai san akan azabar da yake kokarin nuna min bane, juyawa nayi.
"Don Allah."
"Akan me zaki hanani hakkina, dake mazan banza ne min iya basu kanki babu wani abu a ranki ni kuma mijin aurenki, kin hanani hakkina, wallahi sai bayinki sun fiki daraja a gidan nan tunda kika zab'i tozartani da hakkina, mara mutunci kawai."
Ya ture ni, tare da fita abin tana tsaye kam,saka kayan shi yayi a waje ya fita, abin shi.
Daga nan bai tsaya ba, sai dakin Jasrah, tana barci ya shige har cikin uwar d'akinta, tayi baja baja, yana shiga yayi tozali da cinyoyin ta, masu haske da ɗaukar idanu, dan haka ya haura gadon, tare da d'aga rigar ta sama, ya shiga lallubar nonuwarta yana matsawa, yana jin ina Ikram ce ma a wannan yanayin, baki daya sai mika take ta zata mafarki yake, sai da ya shiga lasarta yana kuma goga mata kayan aikin shi. Saman cinyoyinta ta bude idanunta. Zata yi magana ya zira mata harshen shi a bakin ta, ta kama da sauri, tana kuma dauke ajiyar zuciya. Cikin matukar bukace, ya gyara mata kwanciya tare da kallon cikin idanunta ya danna mata, sandar girman shi. Wani irin kara ta sake tare da ture shi, ya kuma kara wani irin sauri wanda ya sata sake kuka a cikin wuyarta, a karo na uku ne ya jishi cikin jikinta sosai, ya ji yadda take da dad'i, amma wani abin mamaki bakin shi Ikram yake ambata, zungure ta yake yana kuma karawa da raruke ta,
[5/24, 4:25 PM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_
15...
Cikin rashin tausayi da jin kamar itace Ikram din ya shige ta, sai da ta sake wata irin kara tare da nutsata sosai, sai da yaji shi daidai a cikin jikinta sannan ya shiga aikin da ya dace, ihu take tare da dukar shi yana faɗin.
"Duk duniya baki rena kowa ba Ikram sai ni, Ikram meye nayi miki da kika rena ni, yau..."
Da sauran maganganun marasa fa'ida. Mehran ya gama fusata da abinda Ikram tayi mishi dan haka haushinsa ya sauke baki daya akan.
---
Dake kusan su Kwarkwarorin suna kusa da juna ba kamar Ikram da take nesa da su ba, dan haka suna jin abinda yake faruwa, kasa zaune Azizatul tayi tana jin ranta kamar zai fita. Tana. Kuka ne ya zo mata tana kallon wani sunduki ta ja a hankali, ciro wani batta tayi tare da ajiye shi hawaye na zuba mata .
"Na rantse da Allah babu wacce ta dace da ɗaukar cikin ka..kuma dole na haifa maka cikin jikina a matsayin naka" ta faɗa tana kuka me tsananin zafi.
Fitowa Sakeenatu binti Abu Waqqas tayi tana kallon kofar Jasrah, tausayin kanta ne ya kamata, a hankali ta juya zuwa d'akinta. Sannan ta haɗa duk abinda take bukata ta juya tare da barin gidan baki daya,. Ta nufi lambu a can ta zauna tayi ta kuka.
Kafin wani lokaci gidan ya dauki bushe bushe da algaita, ana murna Yau Mehran ya yi kwantar amarci da daya daga cikin matan shi, kafin kace kwabo an saka biki sosai. Ina daki naji ana ta buga tambura, kallon Ruwaida nayi da Izmah nace musu.
"Meke faruwa?"
"Bamu sani ba sai mun leka dai." Girgiza musu kai nayi tare da bude baki zanyi magana, sai ga Mahlika ta shigo tare da wasu dakaru.
"Lafiya kuka shigo cikin?"
"Waye ya baki gubar ki sakawa abincin Jasrah. Idan Sultan Mehran ya fito d'akinta!"
"Amirah Ikram" ta faɗa kanta a sunkuye. Cike da mamaki nake kallonta tare da cewa.
"Ni yaushe kika"
"Ke kuka turo wannan wadar ta kawo min, idan Mehran ya fito dakin Amirah Jasrah, idan za a kai mata madara a saka mata a cikin abincin ta"
Kura mata ido nayi kafin ba kalli dakarun na bude baki zan yi magana Mehran ya shigo.
"Ku tattara bayinta ku tafi dasu, ita kuma ku barta anan."
"Babu inda zasu tafi tunda nayi ce nayi laifin, ba zan bari a tab'a lafiyar su ba." Na faɗa.
"Ku fita dasu."
" Baza su tafi ko ina Ba Aamaan" na fada mishi.
"Ka kira min, Azizatul Nissah."
"Idan ba zaki bari a kai su gidan horo ba, zan saka Kwarkwarah ta zane min ke" d'ago kai nayi tare da sake murmushin takaici nace mishi..
"Aamaan.duk abinda kaga yayi maka kana da damar yin haka lokacin ka ne, Ni."
Shigowa tayi tana me kaskantar da kanta.
"Ku fitar da ita ki zane daidai laifin da ta aikata."
"Ba sai sun fitar dani ba, Mehran zan iya fita da kafana."
Haka suka fita na gyara zaman rigana tare da saka kai zan fita ta finciko ni.
"Sai kin biya kamar yadda na gaya miki"
"Sai me? Ka sake a kashe ni shine zai sani fahimtar kaji haushin ban baka gindina kaci ba." Na gaya mishi a fusace.
Haka na fita a gaban sauran bayi da Kwarkwarorin, ina fita ya dunkule hannun shi tare da kai naushi a jikin bango.
"Bilqisul Ikram! Meye nayi kike azabtar da ruhina? Meye na miki haka?"
Yana jin yadda Azizatul Nissah take zane ni, tare da jin kamar finciko duk wani jijjiyar da take hade da zuciyar shi, lumshe idanun shi yayi yana jin sautin bulalar. Tun yana kirga bulalan har ya kai da ya rud'e, ita kuwa tana yi ne da haushin ta tare da mugun kishin da yake cinta.
Haka ta gama sannan ta wurga da bulalar, sannan ta zauna rike da cikinta, zuwa Izmah da Nimra da suka yi, suna kuka. Suka d'aga ni, Ruwaida ta juya tare da min alamar zata goye ni, lokacin ya fito daga shashina. Girgiza mata kai nayi tare da cewa.
"Karki damu, zan iya tafiya da Kafa na." A hankali na fara takawa har zuwa daidai inda yake, murmushi yayi min, nima na maida mishi.
"Ki iya harshenki, sannan ki iya furucin ki, uwa uba ki iya kishinki, idan na kuma jin labarin kinyi wani abu, hmm"
Ban mishi magana ba, na wuce abuna, ina shiga daki na yanki jiki na fadi. Rigana suka fara cire min domin ta bayana ya fashe sosai, haka suka taimaka min da ruwan zafi, bayan sun saka min ruwa na farfaɗo, a hankali suka gasa min bayan tare da shafa min magani.
Tun daga ranar Mehran ya gane dadin matan da suke kasan shi, yayi ta binsu yana kwana dasu. Domin bayan Jasrah bai kuma bin wata d'akinta ba, tsakanina dashi sai dai idan na shiga lambu muke haduwa shima, kowa sabgar gaban shi yake yi. Abin yayi mugun b'ata mishi rai.
Domin ranar da Yasaka aka zane ni, da dare liyafa suka yi tare da gabatar da ita a matsayin, shugaban Kwarkwarorin wanda ba haka suka so ba, burin su a bata matsayin magajiyar sarauta. Amma yaki magana akan haka.
Cin mutuncin da naga Jasrah da Azizatul zasu fara min ranar na kamata na mata shegen duka, ta hanyar zane ta, wato Jasrah. Yana fadanci aka je aka gaya mishi, shiru yayi tare da cewa.
"Ku tawo da ita."
Lokacin da aka tawo dani, a nutse na shiga fadar.
"Amirah Bilqisul Ikram! Meye kike nufi da kika daki Amirah Jasrah bayan ana kyautata zaton juna biyu gare ta?"
"Rashin kunya tayi min naga ba zan iya kyale ta ba na dake ta?" Na fadawa Amir Hood,
"Baki iya magana cikin hikima bane?"
"Ba a koya min shi ba"
"Baki da da'a ce?"
"Ban san shi ba?"
"Ke Yar gidan Uban waye?"
Had'iye yawun bakina nayi sannan nace mishi.
"Almustapha Mu'allim, nasan kana da tarihin shi ai. Kwararren mai sarrafa kwari da baka."
"Fudail ka kai Ikram haramtacciyar fada." Ya fada min yana kallon fuskana. Murmushi nayi mishi sannan muka fita da Fudail, sai lokacin na samu damar son yin kuka, dan zuciyata tayi mugun zafi Sosai. Muna shiga gidan naga Anneh, da sassarfa na isa gare ta, tare da zuɓewa a jikinta. Kuka nake mata tare da rokonta.
"Anneh kice ya sauwake min, wallahi na fasa zama dashi"
Na fada ina kuka me cin rai.
"Kukan abinda suke mike kike ko kuma kukan abinda yake miki kike?"
"Ba zan taba musu kuka ba." Na goge hawayen ina me zama tare da kallon su.
"Sultanah, ko zaki taimaka mana tayi kokarin koyar halin su." Ya faɗa tare da juya ya fita.
Abin da Mehran yayi na banzatar da Mahaifiyar shi ya sani jin tsanar shi. Sai da na kwashe kwana goma sha biyar, sannan Mehran ya taso da kan shi yazo ya zai fitar dani. Ganin yadda Annerh take gyara min gashina, yasa shi zuba min ido, muna cikin farin cikin, tunda nazo take gaya min yadda zan samu nasara a cikin gidan.
Murmushi tayi mishi sannan tace mishi.
"Zakina Sannun da zuwa."
Zama yayi tare da gaishe ta, sannan ya nutsu.
Wani daure fuska yayi tare da amsa mata a dakile,, dauke kai nayi kamar bana gurin,
"Idan kin gama ki tashi."
"Babu inda zani"
Tasowa yayi da nufin ya dauke ni tare da nufar kaina, kallon shi nayi domin baki daya sai wani fitar da huci yake kamar wanda ya sami sa'an shi. D'agani yayi tare da jijjiga ni,
"Kin isa ina magana kina magana, kije kika ga yadda matan da suke kasana suke kyaytata min"
"Aamaan matsalar ku ragagge ne bani da lokacin ka, kaje."
Rigima ce ta sarke a tsakanin mu, sosai tare da lallai sai na bishi nima kuma nace bani binshi.
Karshe haka Mahaifiyar shi ta bashi hakuri, cikin masifa ya juya kanta zai mata nace mishi.
"Kul! Uwa tafi gaban haka ka kuskura ka gaya mata magana wallahi sai na bar gidan kuma na yake ka naga yadda zaka yi dani. Ka godewa Allah da ya barta a raye, ni ina son nawa na rasa su, dan haka bani hanya na wuce."
Na gaya mishi tare da juyawa ba dauki mayafina, na tafi gidan,tun daga ranar, na sake fadawa matsala da shi, domin kuwa duk abinda ya faru nice Mehran baya bincike zai hukunta Ni. Yau na fito daga dakina zan fita naji suna ta hira Azizatul tana gaya musu.
"Karuwa ce? Kuma baiwa ce a masarautan mu, dan Sultan Mehran ya aureta aka kaita wata masarautan. Amma Ni na sha ganin yadda Yayana yake kwana da ita."
Juyawa nayi tare da ɗaukar tufa na gutsira sai da na tattauna shi, sannan na amayar dashi dan har na had'iye na zuba a kasa, ina juyawa na janyo wuyar rigarta na kifa kanta a kan aman nawa, sai da na sata ta lashe. kan Uban Bala'i, amai take son yi na tushe mata baki, sai da ta had'iye ba juya ina kallonta kafin na fita ba bar musu gidan. Aikuwa aka kira Mehran, yazo ina lambu. Ya shigo Kamar zai tashi sama.
Abinda ya kawo shi bai ishe ni ba, na cigaba da abinda yake gabana, yana ganin naki kula masifar shi. yasa kai ya fita.
Haka muka cigaba da gara juna, tare da wahalar da juna, tun yana, watan cikin Azizatul Nissah shida wata ifitla'i ya dame ni. Ba kome bane sai Mehran ya sani dafa mishi mishi abinci, ina gama abincin kafin na shiga daki na dawo an zuba mishi guba, koda na juye abincin na kai mishi, zai fara ci naga kamar kasan abincin yayi bakikkirin.
A tsora ce na kalle shi. "Guba kika saka min?" "Tun tuni ban saka maka guba ba, sai yanzun?" Kafin kace me maganar ya bazu, ina shiga d'akina, na sami wasika .
_Ina da yakinin Kinga abinda ya faru! Ki fito daga Masarautan ina jiranki idan kika sake yaci abincin dare yau gobe zaku shiga takabar shi ABRAD_
Haka na dauki mayafina, tare da bin ta bayan gidan na fice, har wajen gari na fita. Kamar yasan da zuwa na, na hango shi a kofar wani gida.
Kamar zanyi kuka nace mishi.
"Meye nufinka? Meye yasa kake bibiyana?" Takowa yayi tare da tsayawa a gabana, ban san lokacin da na mare shi, cikin kuka nake cewa.
"Kanwarka ta hanani sukuni, kai ka hanani sukuni meye ka maku ne?" Na durkushe ina kuka.
"Ina Sonki ne?"
"Babu soyayya a tsakanin mu, Kanwar mahaifiyata ka aura ta ina zaka soni?"
Shiru yayi sannan yace min,
"Ina kaunarki har yanzun ban cire rai da ke ba, ki rabu da Mehran ko tawo gare ni, idan ba haka ba wallahi zan kashe shi." Kwalla ce ya zubo min cikin iyakacin kuka nace mishi.
"Karka sake wani abu ya same shi dan wallahi zan hauka ce maka"
Takowa yayi gabana tare da cewa.
"Ina jin zafin kukan da kike yin nan ko hakura kizo."
"Wallahi gwara na mutu bani da aure da na bika, na gaya