Showing 48001 words to 51000 words out of 274096 words
Chapter 17 - DAULA BIYU Complet Document .txt
ya shigo ban dakin.
"Ke bakar fata! Ke mayya ce? Idan ke mayya ce haka zan ratsa tsakanin hamada da tekun ki nayi likaya a cikin alkaryan ki, dan haka ki nutsu kar na ji miki ciwo."
Cikin bakin ciki na saka rigar tare da kai mishi duka zan gudu,ya saka min kafa, na fadi. Da sauri na mike tsaye, muka shiga wani azazzaben fada kamar zamu kashe kan mu, matsalar da aka samu, ya kware a iya caskale, fiye da yadda baka tunani, dan haka idan ya naushe ni na fadi sai naji a jikina nake iya tashi. Kuma bana iya maida mishi martani sai dai kare kaina.
Tunda ya dake ni a mukamiki na, na fadi can dakyar na mike zan zauna ya kuma kai min duka a cikina, tare da ɗauka ta cak. ya maka da kasa, mikewa nayi kamar na suma.
Yana zuwa Allah ya taimake ni akwai karamar wukar da na yanka tuffa, samun wukar nayi na kwanta akan shi, yana zuwa ya saka hannun zai yaga min riga , na yanki fuskar shi. Ihu ya saka tare da kai min mugun duka, sannan ya yaga rigar har kasa, tare da kaiwa shimi na sura sai da ya rabata gida biyu.
Nonuwa na ya chafka, na fasa ihun me mugun karfi, ina niman kwatar kai na, murza su yake da karfi tare da kai bakin shi yana cizon su cikin mugunta, ihun da nake har wajen kofar Shashin.
...... Jikin shine ya dauki rawa,bai tab'a jin sautin da ya hargitsa mishi lissafi irin na yarinyar ba, cikin wani irin sassanyar sarsarfe ya isa bakin kofar Shashin dakaru suka nemi hana shi shiga, zare yar gatarin shi yayi, tare da musu saran faskare tuni suka zube matattu a gurin.
Sake nufar cikin gidan yayi yana bin hanyar da sautin muryan Ikram yake fitowa, haka kawai yake jin wani irin mutuwar jiki, dakyar yake iya d'aga kafar shi, zuciyar shi tana wani irin lugude, ji yaƙe kamar wanda ake buga mishi ganguna, yana isa kofar, dunkule hannun shi yayi cikin wani irin fisgar numfashi ya daki kofar sai da ya ɓalle katakon kofar.
Wani irin abu yaji ya tsaya mishi a ranshi, tunda yake yasan ya kwanta da Yan mata, bai tab'a kawowa zai ga yadda ake, keta alfarmar mace ba sai yau. Goldrn eyes d'inshi masu matukar sheki suke wani tara oily a cikin su, jijjiyar idanun shi sun wani dauki ja suna tsattsafo da ruwan kwalla, yawun bakin shi ya kwafe.idan bai yi karya ba numfashin sa basa wuce kokofin huhun shi da har zasu bawa zuciyar shi.
Yana tsaye kamar me tunani, ya kura musu ido. Mika mishi hannu take cikin walagigi da tashin hankali, tare da jin ina da mutuwa nayi, da wannan wulakancin da ake min, cikin wani irin kuka na mika mishi hannu.
"Me....me....meh....ran."
Cikin wani irin fitar numfashina, na mika mishi hannu, a hankali idanuna suka fara shirin kafewa, dai dai lokacin da Zuhair, yake kunce wandon shi tare da fitar da Crown prince din shi. Wani irin damka yayi mishi tare da sake wani irin huci kamar gamsheka, ya rike wuyar shi, ya wani gwara shi da bango. Kamar an watsa faten wake a tire haka ya watsar da dan banza.
Cire fitar yakin shi yayi tare da cire asalin rigar cikin shi, ya juyar da kan shi, ya yafa mata. Domin baya tunanin tana raye.
Shigowar Fudail da Darakshan, sai Zunnoon, da Amir Hood, suka shigo. Zama yayi yana karkade kafar shi. Yana matsa hannun shi suna bada wani irin sauti kass-kass.
Motsin da Zuhair yayi Yasaka shi mikewa tare da cewa.
"Rakshan, Dail ku kashe shi. Ku rufe tarihin shi. Karku barshi ya rayu dan zai iya hakewa matan mu."
Zuɓewa Zunoon yayi tare da Amir Hood.
"Don Allah kayi hakuri, ka hukunta shi ta wani shashin, hukuncin kisa wallahi zai tab'a rayuwata, don Allah kayi hakuri."
Yadda yaga hawaye a idanun Zunnoon da Amir Hood, Yasaka shi dauke kanshi tare da mik'ewa, yana zuwa inda Zuhair yake ya wani saka kafar shi ya daki B din shi tare da y'ay'an gwaibar shi baki daya, wani irin razanannen ihu me dauke da nishi yayi sannan ya zube ragwajab. Murmushi yayi sannan ya fice tare da kallon Inda Ikram take kwance.
Zuwa Fudail yayi ya dauke ta cak, yana mamakin yadda fuskarta ya kumbura, yana tafiya ana take mishi baya, har castle din shi, aka kai ta dakin ta, aka shiga duba ta, dan Darakshan ya tawo da Lingesa likita.
~~ Sultan Mehran na barin gidan, Amir Hood ya juya yana bin bayan shi da kallo me dauke da ma'anoni masu yawa.
Haka shima aka dauko wani likitan su, ya fara duba shi.
---
Sai da na kwana na wuni, sannan ya farka da Ihun tare da kiran sunan Noman. Yana zaune a falon shi, yau bai fita fada ba.
Shi nan yayi fushi da abinda Zubair yayi, asalima bai san Zubair din ba, amma yake kokarin ganin ya sauke haushin sa akan kowa ma,
Ihun da nake yayi masifar cika masa kunnen, amma ya share kamar bashi ba, idan ka ga yadda ya dauke kai sai ka rantse da Allah ba ihun ne ya dame shi ba. Shigowar Lingesa tare da Fudail yasa shi kallon su, na yan dakika kafin ya maida kan shi gaba. Haka suka shigo dakin ina ganin su na shiga Niman hanyar boya, watsa min wani abu Lingesa yayi tare da goga min wani farin abu,tuni barci yayi gaba dani.
"Razana tai idan ta samu barci Insha Allah zata manta kome."
Gyada kai yayi sannan suka fita yana nuna mishi wasu abubuwan da zan sha.
~~
Oman.
Duk da yana sane da Ikram tayi mishi nisa, amma baya jin koda da rana daya kaunar ta ya ragu a ranshi, asalima bakin ciki da damuwa yake damun shi, shi yasa idan dare yayi yake fita daga Masarautan ya nufi bakin kogi ya zauna.
Nawwas kenan, wanda ya mutu a kaunar Ikram, idan akwai abinda ya tsana ya bude idanun yaga Abrad yana gaya mishi wasu sirrin Ikram, duk da bayi tarayya da ita ba, sai dai yana ji a bakin cikin kusancin da ta samu da Abrad.
Shi yasa yake shiri na musamman akan ta, da kuma Abrad, da duk wanda zai kawo mishi tsaiko akanta tabbas zai aika shi garin da ba a dawowa, kai koda kuwa Abrad ne da kan shi.
~~
Andulus
Yau kwana tara kenan, suna walagigin niman shi. Kafin suka sami labarin inda Me safara da yan matan yake, cikin dare suka mishi diran mikiya. Yana barci da yan mata a saman jikin shi. Toshe mishi baki suka yi, tare da daure shi.
Kafin suka tashe shi.
"Ina yarinyar da aka kawo maka daga kasar Suda?"
Girgiza kai yayi tare da nuna bai sani ba, kuma da gaske ne dan bayan su Ikram an kawo mishi yan mata dayawa.
Yarfa mishi mari Sarwat yayi tare da shake wuyar shi, yace.
"Baka gane yarinya me tsadar idanu ba, zaka ga idanunta irinta mage."
Da sauri ya musu alamar ya gane ta.
"Dan kaniyar ka tana ina?" Suka tambaye shi bayan sun cire mishi abun baƙin shi,
"Kasar Oman suka saye ta!"
"Dan matar gidan ku, zamu tafi can mu daukota da kai kuma zamu tafi."
Haka suka saka shi a gaba suka bar gidan shi da shi.
~~~
SAMAIND
Yau kwana uku kenan da dawowa ta, shsshin Sultan Mehran, tsakanin mu kamar wuta da auduga, domin duk gwanintar da nayi mishi bawan Allah nan sai ya make ni.
Wasa wasa ya cigaba da azabtar dani, ta hanyar amfani da make ni, nima kuma bani da hakuri,.yana tab'a ni zan rarumi abu nayi kanshi. Karshe dai haka zai min shegen duka, ta hanyar saka min kafa, ko kuma bayan hannun shi.
Bayan ya karya zai bar gurin, kawai bawan Allah nan ya take min kafana, har cikin kokon raina naji takun, ban san lokacin da nayi wani tsalle na rungume shi ba. Faduwa muka yi dukkan mu, wanda hakan ya haifar mana da bugun zuciya lokaci guda, kallon fuskar shi nake, wanda yake sanye da hular sarauta. A hankali ya bude idanun shi, yana kallon mayafin fuskana. Yana jin wani abu yana harbawa a cikin jikin shi tare da saukar mishi da wata irin kasala, kamar wanda yayi dogon tafiya haka yake fitar da numfashin sa, har yana dukar fuskana.
Hannun shi ya kai zai d'aga abun fuskana, nayi maza na mike akan shi, tare da barin gurin.
Ji yayi kamar wani abu yana yawo akan shi, a Sannun yake jin zuciyar shi tana budewa haka duk wani ƙafan sadarwan jikin shi yana bude kan shi. Kamar wanda ya sha giya haka yake jin kanshi a buge, dakyar da sidin goshi ya tattara sauran kuzarin shi ya mike, Yana hada hanya. Fadar da bai fita ba kenan, tunda ya shiga dakin shi ya kwanta rub da ciki.
.....
"Ki daina kuka!"
"Amma meye nayi mishi da yake kaunar dukana?" Na tambayi Rakshan da yake rarrashina,
"Ba duka bane, ki nutsu zaki Fahimci abinda yake nufi dake."
Gyada mishi kai nayi, tare da share kwallar da ta zubo min.
A hankali nake rayuwar kunci,.duk da ina da yakinin wata rana zan sami yanci amma bana hango yancin nan kusa, lokaci yana tafiya a hankali har muka shiga watan azumi. A lokacin na Fahimci waye nake zaune a kasan shi. Domin duk masu kula dashi suna Ibada,shine kadai baya azumi baya sallah.
Ranar da aka ɗauki azumi na fahimci hakan nayi kuka n zubda kwalla, tausayin shi da tausayin rayuwar shi ya sani zuba mishi ido yana cin abinci.
"Me yasa baka azumi?"
Na tambaye shi kasancewar na kasa hakuri da yanayin shi.
"MEHRAN!"
Har cikin kanshi yaji tsigar jikin shi yana mik'ewa, bai tab'a jin wanda yake kiran shi da sunan shi kai tsaye bayan Mahaifiyarshi ba. Da wutsiyar idanun shi ya kalle ta, sannan ya cigaba da cin abincin shi.
Zai kuma kaiwa bakin shi, na rike hannun shi,
Kai min mangari yayi na fadi can, kafin na mike cikin fusata ba ture teburin abincin.
Takobin shi da yake makale a falon ya zaro, shi zan zubdawa abinci. Kamar sa'ar ta.
A fusace yayo kai na, Allah ya bani Sa'a na dauki mayafin teburin na wurga mishi ya lullube shi, takobin shi ya fadi na dauka da sauri na saka a kan wuyar shi....
*Littafin nan na kuɗi ne*
Allah yajikan Iyayena 😭
#Mai_Dambu[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜
Book 1
Mai_Dambu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Page 25
Zare mayafin yayi, tare da kura min ido, cire hular kan shi yayi tare da mai da gashin kan shi baya.
A karon farko da muka kalli cikin idanun juna, tare da dauke kan shi kamar bai damu ba, kawai sai ji nayi ya buge hannu na, tare da kaiwa kafana duka, zai kwashe ni, mayafin da ya wular nayi maza na fada kai tare da dukar kujeran da yake zama ya shura mishi.
Tarewa yayi da kafar shi, sannan ya tako gabana, Allah ya taimake ni na dauki karamin wukar yanka tuffa, kamar yadda ya kawo min sara, a dokin wuya na, haka na kai mishi wukar wukar a kirjin shi, sai da ta huda Sulken jikin shi tare da tab'a fatar shi ta ratsa har zuwa tsokar kirjin shi, rike hannu na yayi tare da sake takobin shi. Yana kallon fuskana.
Jinin da yake zuba akan farin jallabiyar. Wani irin tsoro ne ya kamani, na kasa cire hannun kuma na kasa daina tura mishi wukar.
"Zaki kashe ni!"
Ya faɗa a sanyayye, wani irin rawa jikina ya dauka lokaci guda nayi baya da wukar tare da zare shi a kirjin shi, zuɓewa yayi a jikina, jini na zuba kamar an bude kofar ruwa. A hankali ya shiga zamewa daga jikina, wani irin rawa cikina ya dauka tare da bin shi da ido, wancan lokacin da na hadu da mutumin dajin nan ya dawo min, jin shi nake kamar a lokacin ne muka hadu da mutumin da nake son na kuma gani.
*NOMAN!!!*
Zuciyata ta ambata, da sauri na ture shi ya fadi kasa, nima jikina ya dauki rawa, a karo na babu adadi. Wani irin kuka ne yazo min lokaci guda na mikewar nayi zan fita da gudu naji ya fisgo ni. Mutumin nan dan duniya ne. Idanun shi a rufe, rike Ni yayi gam kuma yana kwance babu alamar numfashin sa.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, Ubangiji ka cece ni kar nayi kisan kai wallahi kashe ni zasu yi,Wayyo Allah Kanwata Airan."
Bai sake ni ba duk da kokuwar da nake yi, dashi fisgo ni yayi kan shi tare da, kifani akan shi.
"Wayy..."
Hannun shi ya saka tare da d'anne min bakina, sai da ya nace.
"Wash"
Daidai shigowar Fudail da Darakshan, sai Mahaifiyar shi, sake matsa bakin yayi nace.
"Ashhhh!"
Da sauri suka juya, sannan ya kuma make min bakin fashe da wani shakakken kuka nace.
"Wayyo Allah na, na tuba ka bar ni haka."
"Uhmmmm!"
Da sauri Mahaifiyar shi ta bar gidan, tare da jadadda musu cewa su tabbatar idan ya gama tana niman shi.
A cikin kuwa kamar yadda na ji mishi ciwo haka Mehran yayi ta lugude da bakina, sai da yaga jini na diga sannan ya ture ni, na bugu da jikin pillar dakin, dif na dauke wuta.
Sakamakon buguwar da nayi, wanda ya haifar da suma na, bai damu ba, tashi yayi tare da nufar dakin shi, ya isa har cikin ban dakin shi ya cire kayan shi, tare kallon inda wukar ta lume, sai da ya wanke ciwon tass sannan ya dauki magani ya shafa tare da rufe gurin, ya saka wata riga, ya fito dakin shi ya kwanta.
*Me yasa ta shigo rayuwar shi? Me yasa yake jin kome irin na wancan yarinyar da ya hadu da ita a dokan daji? Me yasa take mishi kallon abubuwa dayawa? Toh waye Allah nan da ta damu dashi ne haka? Me yasa take ce mishi bai sallah bai azumi? Toh su din Sallah da Azumin me yasa ake yin su?*
Duk wannan tambayar da yake bai da amsar su don itace zata bashi su. Lumshe idanun shi yayi yana zane hoton fuskar wancan da ya hadu da ita cikin daren nan, wancan Yarinyar tana da fuska me dan tsawo, sannan a tsaye ba zata wuce wannan ta cikin gidan shi ba.
Gyada kai yake yana kuma tuno kusancin da ya shiga tsakanin su d'azun nan,ji yayi wandon shi yana harbib iska, ba tare da ya sani ba, sai jin yayi tsinkekken ruwa daga jikin shi tana zuba daga gurin, lumshe idanun shi yayi, a yanzun ya aci ace yana da iyalin kan shi, koda bai yi aure ba ace yana da matar da zata dauke bukatar shi a matsayin shi na namijin duniya.
Da wannan tunanin ya shiga barci.
~
A can fada kuwa, ba tare da sanin shi ba aka shiga kara haraji tare da cutar da talakawa babu ji babu gani,. Ana ladsbtar da kai dan dole, sannan ana bin mutane gida ana amso kayan da suka noma karfi da yaji.
Wani abin da ya kuma d'aga hankalin mutane, yadda dakarun suke daukar yan mata da sunan Sultan Mehran, daga nan ana shiga dasu sai dai a dawo musu da gawar yar su.
Ga azumi yazo ana fuskarta matsala ga rashin abincin kome ya tadda furashi. Duk abinda dakarun zasu yi da sunan Sultan Mehran suke yi. Sanadin haka ya fita akan mutane suka fara tsanar shi. Tare da kai kukan su ga Allah.
Ana cikin haka wani abin takaici ya kuma bazuwa inda aka shiga yawo da Sultan Mehran akan idan ya kama mace ta dubura yake kwanciya da ita dama kuma an mishi wannan shedan.
Cikin kankanin lokaci aka fara mishi bore da Zanga Zanga, wanda ya saka asalin dakarun masarautan tarwatsa Yan zanga zangan.
.....
"Toh ina Mehran yake? Yasan ba zai iya zama haka ba, sai ya saka ana kwaso musu ɗiyoyin talakawan shi yana lalata dasu "
Shiru duk suka yi suna sauraron Amir Hood, wanda ya zakalkale yana masifa, zaka rantse da Allah ya kama Sultan Mehran da aikata laifukan da ake zargin shi da su. Dalilin da yasa mahaifiyar shi da makusanta shi suka zo niman shi kenan, suka ji muryan shi da Ikram suna cikin wannan yanayin.
.... Zirga zirga take a cikin babban falonta, abu biyu ya tsaya mata a rai, na farko abinda yake faruwa a gari na biyu, samun shi