Header Ads
Showing 249001 words to 252000 words out of 274096 words

Chapter 84 - DAULA BIYU Complet Document .txt

Ads the beginning of article before Image

09 Jul 2024

1419

Ads at the middle of Article

juya ina kallon shi. Bakina cike da tambaya.
"Yaushe yazo?"
"Kina son ganin shi ne?"
"A'a;"
Na fada a sanyayye ni daya nasan yadda nake ji akan shi, dan haka na kuma riko hannun shi nace mishi.
"Zan koma cikin gidan na gaji."
"'a'a kice baki son ganin shi dai"
"A'a ba haka nake nufi ba!"
"Toh me kike nufi?"
"Shi kenan"
Haka ya mike tare da cewa.
"Barka da zuwa manyan bakin mu, kama daga manyan Sarakunna zuwa shuwagabannin yankunan jazziratul Arab,.muna muku Barka da zuwa. Ina kuma yiwa babban Aminin mu Barka da zuwa Sultan MEHRAN. Barka da zuwa a kurarren lokaci. Sai Sultan Abrad wanda shima ya iso akan lokaci,.muna muku Barka da zuwa. Dan haka zan raka Amirah Ikram cikin gida ta gaji."


Kallon Juna Abrad da Mehran suka yi, murmushi Abrad yayi sannan yace mishi.
"Kazo ganin abinda zai faru ne? Idan da Ikram tana cikin lardin ka ne, Yanzun tana cikin inda zan gudu da ita, nayi ta cinta ina kuma shan nonuwarta wanda suka cika tam din nan"


"Toh ina ruwana da kai, idan ka gadama ka ɗauke ta mana, hana ka nayi ko tsorona ne Yasaka gaya min abinda zaka aikata?" Ya tambaye shi yana murmushi,.domin tabbas bai zata Mehran zai zo ba, shi yasa ya kasa fahimtar abinda yake fada.
"Hmm!" Yacewa Mehran.


.....
Fisgo yayi tare da rungume ta, sannan yace mata.
"Ki kula min da kanki ban son naji labarin kin je inda yaƙe"
Kura mishi ido nayi sannan na kwace kaina nayi gaba abuna, sabida nasan dai zuciyata tana kwaɗayin ganin Mehran amma bana ganin zan iya zuwa gare shi .
Gabaki daya daren kasa barci nayi, ina ta juyi kamar zan yi yayya. Har gari ya kusan wayewa sannan na tashi nayi wanka da alola, ina idar da sallah barci na dauka na.


......
Dakyar Fudail ya samo Izmah, zama tayi tana dariya tare da cewa.
"Nimrah kake son na kawo maka?"
"A'a gashi ki kaiwa Amirah Ikram, Sultan MEHRAN yana son ganinta."


"Toh amma zata iya fita kuwa? Domin an zuba matakan tsaro fa akanta" ta faɗa mishi.
"Ki bata zata iya!"
Juyawa tayi tare da nufar hanyar gidan, koda ta shiga dakin ta samu Suna cin abincin tare da Amir Rahil, irin cin masoya din nan sai hira fita tayi tana mamakin yaushe suka shirya haka, nan kuwa ba kome bane sai yadda Ikram ta sake jiki dashi ganin Sultan Mehran ne ba kome bane.


Bayan sun gama ya sumbaci goshinta sannan ya fita, yana fita Izmah na shiga d'akin, mika mata wasikar tayi, ta buɗe.
*ina fatan zaki zo gare ni ina ji ranki mako har kullum Bawanki Mehran*


Tausayi ya bani, tare da nad'e takardan, murmushi jin dadi nayi ko babu kome zan kuma ganin Mehran, sai dai kuma har ga Allah abinda nake ji akan shi, zai sani na iya bashi kaina, Insha Allah da na bawa Rahil gwara na bawa Mehran, koda haka zai zame min abun kunya na karshe a rayuwata.


Dan haka kayan gyaran jikin da suke bani bana sha duk su na kama na shanye tass, sannan na gyara jikina ko ina na, da kaina nayi ta gyara, har dare gyaran jikina nake ana min ina yi da kaina, wasan al'adar masarautan aka fara suka ce naje nace ba zani ba, dan haka kowa ya fita sai masu tsaron kofar aka bar min, jakuna aikuwa na bude taka na zarga zanin gadon na sauka abuna, tunda na sauka na nufi hanyar da zata kai Ni wajen gari. Dakyar na sami masaukin shi..shima bai fita ba, dake shigar maza nayi ina zuwa na buga kofar ya taso ya bude, kurawa juna ido muka yin, kafin ya bude min kofa na shiga, ina shiga yana rufe kofar, fisgo ni yayi kirjin shi. Cikin wani irin azazzaben SOYAYYA ya dauke ni cak, makale shi nayi tare da lallubar fuskar shi ina sake mishi sumbata, jingina yayi da kofar, muna yiwa Junan mu wani irin shegen sumbatar da ta sani ji kamar zan narke a jikin shi, hannuna suka biyu suna keyar shi, nashi kuma yana bayan, yayi min kyakyawan riko, zare mayafina yayi ya wurga tare da kallon yadda na tattara gashin kaina, a Keya, sannan ya shiga sumbatar wuyana har kirjina, ji yaƙe kamar bai tab'a mu'amalantar wata mace ba,sake kan shi nayi tare da warware rigar jikina, dama ban daure kirjin ba, idanun shi ya sauka akan abinda bai taɓa tsammanin zai gansu cikin sauki ba, kifa kanshi yayi a tsakiyar su. Yana jin wani irin yanayi yana ratsa shi. Gadon ya nufa dani, ban ji ko dar ba. Kayan jikina ya raba ni dashi, sannan ya zare nashi yayi min rumfa, cikin wani irin salon da ban tab'a ji ba, yake goga min kirjin shi akan nonuwana, rike zanin gadon nayi da mugun karfi na rintsa idanuna, kafaffuna suna manne da juna sai murzasu nake, Mehran zai kashe ni da salon shi, yana goga min yana sumbatar bakina, yana goga min yana lasar haɓɓa na, cikin wani irin fitar numfashina, nace.
"Mehkram!"
Harshen shi.ya kai wuyana yana lasar shi tare da sumbatar shi, hankali ya sauko kan cikakkun tsayayyun nonuwar da suka tsaya kam, ya kai harshen shi. Rungume kanshi nayi tare da sake ajiyar zuciya, gabaki daya na zauce saboda yadda yake lasar saman nonon.yana kuma mirza daya, kuka ne ya kwace min na rasa yadda zan yi ina azabtuwa da kewar shi, hannun shi ya kai saman cinyata, ya shafa har zuwa, kogin maliya yaji hannun shi jike, bude kafar yayi tare da kallon yadda nake zufa, zanin gadon yaja tare da cewa..
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, Ubangiji ka kare mu daga sharrin shaidan." Ya mike tare da nufar ban daki ya barni a wannan yanayin, kuka ne ya kwace min, na tashi tare da saka kayana, bai fito ba nayi tafiyana, sabida abinda yayi min mugun wulakanci ne, taya na kawo kaina gare shi zai nuna min wani abu na daban.


Haka na koma gida har d'akina, na shiga na cigaba da kuka, shigowa Rahil yayi sannan ya kalle ni.
"Kin hanani kanki amma kin bawa wanda kike so ko? Dama gashi ya saka ki kuka."


"Waye ya gaya maka gurin shi nake?"
"Ai Ni ba yaro bane. Ko ance miki ban san kin fita gurin shi bane"
"Toh naje sai me? Kai na, na bashi sai me? Idan ka ji haushi ka fasa aurena."
A fusace ya fice daga dakin, nima kuka ya kuma ni, haka ya nufi gidan shi shima yana jin haushin kome, amma kuma idan ya tuna soyayyar da ya ga suna yi sai yaji kamar ba zai iya ba,


..... Tunda ya fito ya samu bata nan, dai dai kuma ɗan abin daure gashin kanta, tayi mugun bashi tausayi, sabida ta kawo mishi kanta, kuma yaki amsa.


Haka ya shirya ya ficce daga cikin gidan, zuwa gurin taron. Duk wanda ya gansu, ya san yana cikin damuwa, abu biyu yake damun shi,.bukatar mace da kuma damuwar rashin Ikram da yake dab da riskan shi, yasan zai rasata shi yasa ya hakura bai kasance ta ba, domin kuwa yasan darajar yadda ake tasa kima yake.


Domin anyi amfani da rashin kimarta an tinzira kishin shi, don haka ba zai tab'a barin haka ya faru da Rahil ba, kuma idan ya duba ai haka ba dai dai bane.


Ko da yaushe musulunci tayi mishi gata, ba zai iya lalata musu auren su ba, domin idan yayi haka tamkar ya haramtawa Rahil Ikram sai tayi idda,


Tausayin kan su da makomar soyayyan su yasa shi, jin kwalla me zafi ya sauka mishi, tabbas yayi kuskuren a baya, amma a yanzun ba zai kuma aikata hakan ba, koda kuwa Ikram zata bashi kyautar kanshi ne sau dubu sau dubu, damke hannun shi yayi yana me jin kamar zuciyar shi zata buga.


---
Washi gari.
Aka tashi da shirin daurin auren, tunda aka fara shirin babu wanda bai shirya ba, masarautan kowa yasan ana shirin daurin auren


Dan haka Abrad shima gefen shi.yana sawa a shirya dauko mishi Ikram, sabida zai tafi da ita sannan daurawa Mehran sharrin shi ya sace ta. A hankali fadar ya fara cika, kafin lokacin yayi fadar ya cika makil babu matsala tsinke.


Ana ta shirin daura auren, har takai da Sultan Mu'allim ne kawai ake jira, lokacin na ta tafiya kowa sai magana yaƙe, can wajen mintinan arba'in da wani abu ya fito, aka fara hidimar daurin auren,


"An daura auren Ikram da..
Hahhhh zuciyar mutane yana bugawa sai dummm kake ji, ana jiran shi waye Angon... Hhhh koda yake ina jiran💓💖😻🚶🚶
[5/22, 7:48 PM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_


11....
Ya dauke ni awa biyu da wani abu ana kwara min ruwa, sakamakon sumar da nayi, tun kafin a daura auren nake wannan sumar. Shafa kaina Sultanah Balkisu Ikram tayi tana murmushi.
"Ta Isa haka, sumar ya isa haka ko babu kome zaki rayu dan masoyinki, ba dan mu ba, mun gaza fahimtar ki amma shi ya fahimci sakon ki, ba son kai bane ya samu muka kafe, Bama son kiyi nisa da mune.


Kuma bamu yi kokarin hanaki farin cikin ki ba, duk iyaye na gari zasu so dan su yayi farin ciki a rayuwar shi, ba zasu tab'a barin shi yayi bakin ciki ba, mu iyayen ki muka haifa ba ke ba, amma har abada ba zamu tab'a saka ki kuka ba, dan haka kiyi hakuri da abokin rayuwarki, kiyi hakuri da duk wani abinda zaki gani akan shi, sannan ki zama me biyayya da saka shi a hanya na kwarai, karki sake mutane su shiga tsakanin ku, domin a halin yanzu kowa zai so shiga tsakanin ku.


Ikram indai faffutikar da kika yi akan SO gaskiya ce, karki sake wasu suyi amfani da zuciyarki gurin ruguza miki farin cikin ki, mutane dayawa suna niman wannan damar ke kuma kin samu, me yasa ba zaki gane darajar da Allah yayi miki ba, sai yanzun na kuma fahimtar dalilin da yasa kuke son juna, ba kome bane ya rayu da maraici kema kin rayu da maraici, kunsan halin juna, indai har haka ne Toh kuwa karki sake wani ya sauya miki kaddarar ki, karki sake ayi kuka dake.


Karki sake kiyi kuka da su, kiyi kokarin kin biye damuwarki duk wanda ya kawo miki ɗauki ki nuna mishi Allah ya riga shi, Yanzun idanun duniya tana kanki, amma kiyi kokarin jajjircewa insha Allah ba zaki yi kuka da abinda muka baki ba, Allah yayi miki albarka, karki manta kiyi tattalin farin cikin mijinki sama da na sauran mutanen da zasu kewaye ki, Ubangiji ya baku zaman lafiya da Zuri'ar dayyiba."
----
"An daura auren Ikram da Sultan Aamaan Abdus Samad Mehran na biyu, na kasar Farisa, karkashin daular Abbasiyyah, Amir Rahil ne ya amshi auren shi. Sultan Mu'allim ya amshi auren Ikram."


Duk da yana cikin fadar ake daura auren sai yaji kamar duniya tana juya mishi, ji yayi kamar maganar tana dawo mishi bibiyu, sakamakon yadda abin yazo mishi ba zata, mik'ewa yayi zai bar fadar, Fudail ya rike shi tare da cewa.
"Barka muna taya ka murnan samun Ikram Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a dayyiba, barka."


Kasa magana yayi yana me kallon mutanen da suke taya shi murnar, ana gama daurin auren ya fito, dafa mishi kafada aka yi ya juya a hankali tare da tawowa gaban shi. Murmushi yayi mishi sannan yace mishi.
"Lallai na tayaka murna, sai dai jiya kamar kai ma ta kawo maka naka kason ko? Ai haka take ita ke bin namiji ba dai namiji ya bita ba, yarinyar tana da dadin mu'amala, gaskiya tunda nake cin mata ban tab'a cin mace me dadin irin Ikram ba, ai jiya nasan kaji yadda nake ji a duk lokacin da na shiga tsakanin cinyoyinta. Sheeeeeeee" ya wani ja iska, tare da had'iye yawun. Sannan ya cigaba da cewa.
"Ai yanzun ta manta da kwakular nake mata da hannuna, ina kuma turawa cikin gabanta ina karkaɗa mata, zaka ga har kuka take tana jan gashin kanta ko shima Amir Rahil sau nawa yana kwanciya da ita ko ce maka aka yi yawon da tayi tayi nan kafin ta dawo bata yi mu'amala da maza bane. Maza sosai suka yi ta kwanciya da ita, shi yasa na bashi shawarar da mu bar maka sauran ka karasa, domin maza hudu sun dauke abinda kake ta tattalin shi. Yoh kowa kan shi ya sani jiya ba gashi da ramin yake mata kaikayi ai kai ta kawowa ka susa mata, kuma nasan kayi ta zura mata kana nishin dadi, itama tana kukan dad'i. Duk girman ka matukar ka zura mata azzakarinka magana ya kare zaka ga shegiyar ta dauke k.."
Wani irin naushi Mehran ya sakewa Abrad, tare da kai mishi mahaukaciyar duka.


Jikin shi yana rawa, dukar shi yake kamar Allah ya aiko shi, dakyar aka shiga tsakanin su.
"Idan na kuma ganin ka a tsakanin mu sai kashe ka kai sunan Ikram ka ambata sai na kai ka lahira na kashe ka a can,"


"Kuka ka ke? " Ya kuma matsowa kusa dashi.
"Ka tambaye ta, sau nawa ina kwanciya da ita, Ko mijin da ta aura bashi ya amshi budurcin ta ba, ni ne na zuba ba mata gwatso, naci ta na kuma sha nononta kayi abinda kaga zaka yi. Kuma na rantse da Allah sai kasake min Ikram, duk abinda za kayi kayi amma sai ka sake min ita. Macen da ba a cika samun irinta ba a duniya ka mallaka, macen da take da zubin halittar mata dubu, kwayar idanun ta ko bata daka kwalli ba haka take halittar ta ce, dasashenta baki yake ko bata sha wani abu ba lema take, yatsar kafarta dogo ne dan haka tana da zurfi, sannan bakinta dai dai yake da ramin gabanta kace na bar."


Wani wawan naushi ya kai mishi tare da kifar dashi a kasa, dakyar aka janye Mehran, daga kan Abrad. Aka nufi masaukin shi da shi. Zama yayi, tare da kurma Uban ihu yana ji kamar ana hura mishi wuta a kirjin shi. Kuka ne yake son yayi amma ya kasa yi, zama yayi yana dauke ajiyar zuciya. Sannan ya kwanta yana ambaton Allah. Sai lokacin hawaye ya shiga zuba mishi.


(Kai kishi masifa ce, da ace maza akewa kishiya tabbas wata rana zasu kona gida domin kuwa basu da juriyar kishi)


Kuka yake shar shar kamar karamin yaro, ya kasa yin kome, idanun shi sai zubda kwalla yake, yana ambaton Allah, lokaci guda farin ciki da bakin cikin sun mishi zuciyar shi. Dama haka take shi yasa jiya ta kawo mishi kanta tabbas Ikram kinyi kuskuren ba irina ake yaudara ba!


----
Kallon su nayi tare da jin labarin da suke baddawa.
"Eh fada akayi da Sultan Aamaan Mehran, da kuma Sultan Abrad, yanzun haka Sultan Abrad bai san Inda kan shi yake ba." Cikin matukar tsoro na miki tare da cewa.
"Ina Mehran din yaƙe."
"Yana masaukin shi."
Da sauri na saka kai zan fita, suka tare ni.
"Amirah, kuskure ne babba ki fita kafin a kai ki gidan mijinki!"
"Ku bani hanya " na daka musu tsawa, da sauri suka bani hanya, na fita ina me tattare kayan jikina dan doguwar riga ce irin ta kasar hindu, da babban mayafinta, tare da manyan gwala-gwalai da aka Kawata min jikina da shi, duk inda na ratsa karar kawai kake ji, koda na isa bakin kofar da zata kai Ni wajen gari suka hanani fita, kallon su nayi tare da cewa.
"Ku bani hanya yanzun zan dawo."
Basu min musu ba suka bude min kofar, na nufi masaukin shi. Ina zuwa naga Fudail a bakin kofar shiga gidan, kallon juna muka yi sannan ya bude min kofa cikin tsantsan girmamawa, har cikin dakin na shiga yana kwance.


"Meye ya kawo ki? Karuwa karya wacce ta gama rabawa maza gindinta. Ballagaza bola dattin kazamta, me yasa jiya kika kawo min kanki?"
Ya daka min tsawa, mik'ewa yayi tare da kallona, hawaye na zuba mishi kamar yadda yake zuba min.
"Da kika auri norman ban tab'a jin zafi ba, Amma kwanciya da mutanen da basu kai ni daraja ba, Ikram ki kashe ni zai fi min sauki da ace ina raye amma zuciya ta ba zata huta ba. Wato kin ji dadin yadda maza suke zura miki azzakarin su, baki tab'a kyamar su ba, me yasa duk suka gama kalle min sirrina. Na zata da nace miki Sirrintacciya na iya ni nake da damar shiga wannan bangaren ashe akwai mutanen da suka rigani.


Ikram Nagode sai dai kuma" dariya yayi sannan yace mata.
"Ki shirya ganin ukuba har rayuwarki, kazama datti bola, shaddar kasuwa, karuwa ballagaza kawai ficce min daga gida bana son ganin kazamar fuskar ki, wacce bata iya kome ba sai kaiwa maza tallar kanta."


Murmushi ne me hade da kuka suka zo min amma na had'iye tare da cewa.
"Nagode ko babu kome na ji dadin zuwan ka aurena,.kuma Nagodewa Allah da bai bani kai a matsayin miji ba, sabida ya dubi maraicina ya bani Dan uwana a matsayin mijina, imma ya sami maza a kaina toh tabbas nayi imani da Allah zai rufe kuma zai zauna da ni, Alhamdulillahi da ban kai kaina rayuwar ka ba, da na sha kunya har karshen rayuwata. Na Barka lafiya"


"Sakarya sha-sha-sha, wawuya ki je ki tambaye su waye mijin da aka baki, kin iya saka kayan banza ki

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads