Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 201974 words

Chapter 10 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1700

Ads at the middle of Article

ya nufo inda suke, suna ganin shi suka shiga gaishe shi amsa musu ya shiga yi cikin sakin fuska yana dan tsokanansu irinta abokan wasa, kallon Amira yayi yace"am Amira pls zoki tayani shigo da wasu kaya daga mota ," to Amira tace tare da miqewa tabi bayan shi suka fita daga hall din, suna Zuwa gurin motar shi mai makon taga ya bude mota ya dauko mata kayan daya ce,sai gani tayi ya jingina da jikin motar ya tsaya yana kallonta,itama kallon nashi tayi taga meya tsaya yi bai dokko mata kayan ba, suna had'a ido ya sakar mata wani kyakkyawan murmushi mai dauke da manufofi kala kala, gabanta ne yayi wani irin faduwa,ya salam ta furta a zuciyarta, batun yau ba ya Amir ke burgeta musamman in yana wannan murmushin nashi mai masifar kyau,


Ya Amir kyakkyawan gaske ne gashi da masifar sauqin kai ba kamar ya Aslam mai shegen girman kai da rashin fara'a ba,


Amir ne ya katse mata tunani da cewa "Amiran mami an girma yanzuma shekaran ki nawa " d'ago kai tayi tana kallonshi jin tambayar da ya mata, aiko gani tayi ya qara mata ido sai murmushin shi mai kyau yake saki, kunyarshi taji ya kamata ganin irin kallon da yake mata, fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta tana murmushi tace" sha takwas fah'. Amir yace"masha Allah ashe dai yarinyar ta zama ammata, to yaushe zaki turo mana sirikin mu yazo ya gaishemu mu big big brother's". Aiko da sauri ta bude fuskarta tace "laaa ya Amir nifa bani da saurayi" wani boyayyan ajiyar zuciya Amir ya sauke tare da ce mata "da gaske" tace ". Eh " yace "aiko ya kamata kiyi saurayi kin zama ammata yanzu eighteen years fa"




Haka Amir yaci gaba da jan Amira da fira yana bugan cikin ta yana mata wasu tambayoyi da wayau, hakan yafi mai kwanciyar hankali akan ya barta cen wasu qattin banza su dinga kalle mai tanadin shi na shekara da shekaru har a samu wani mai tsaurin ido yazo yamai shigar sauri, wanda yake ganin bazai taba lamuntar hakan ba,






A can cikin hall kam anata ci gaba da gudanar da programs hankali kwance, wayar Amira dake hannun batool yayi qara, kallon su zahra batool tayi tace "kunga Amira daga zuwa dauko kaya shiru shiru tana neman kwashe awa guda, ko lafiya" zahra tace "wlh nima tambayan da zanyi kenan kika rigani, a baki". Wayar ne ya sake ringing batool tace"gashi ma anata kiranta barin kai mata wayar daga nan na duba ko lfy "




Cikin sauri sauri ta miqe riqe da wayar Amira a hannunta, ta nufi qofar fita daga hall hall din, tana d'an gudu gudu sauri sauri dinta samu ta kai mata wayar kar call din ya katse, dai dai qofar fita suka zabga wani uban karan da saida kofin glass d'in daka hannushi cike da ruwan taceccen lemo ya fadi qasa ya tarwatse bayan ruwan lemon ya xubar mishi a jiki, baya tayi taga taga zata fad'i , Allah ya taimaka jinta tayi a jikin mutumin da suka zabga karo ya tarota jikin shi, handset din amira dake hannunta tuni ya fadi qasa, kallon fuskarta Dr bash yayi don yaga da wa yaci karo haka, idanun shi ya sauka ana batool da itama ta dago kai a fusace , fusge jikinta tayi daga nashi, cike da tsiwa da rashin kunya tace"dalla Mallam baka ganine, ko kai makaho ne ko, baka da ido ne ko idonka a tsakiyar ka yake da zakazo ka bangaje ni ka watsamin lemo mai sanyi a jikina, mutane kuna tafiya bakwa kallon gabanku sai kace wasu tumaki, " takwai karshe tare da banka mai wata uwar harara kamar idanunta zasu fad'o qasa,




Zuciya ne ya d'ebi Dr bash ya d'aga hannu zai wanka mata mari sai kuma ya dunqule hannunshi ya naushi iska ya fasa marinta, kallonta yayi cikin bacin rai tare da nunata da yatsa yace ke wacece da zaki bangaje sannan kizo kina gayamin maganar banza maimakon ki bani hakuri, kinsan ko ni wanene, muza hannunshi daya nunta dashi yayi yatsarshi ya bada wani sauti tas tas, yace kinci albarkacin Aslam da mummy da yau saina nuna miki ke qaramar Mara kunya ce tsaki yaja sanan ya ra'bata ya wuce abin shi,




Binshi tayi da harara kafin tana tsaki tare da cewa "aikin banza aikin wofi AI da ka mareni da wlh yau sai kasan ka taba. husaina fatima batool abdallah, "


(Tofah ku kuma kalan naku salon kenan hmmmm ku dai ku biyoni muje zuwa in garin ba nisa)






Daukar wayar amira dake qasa tayi ta duba ba abinda ya samu wayar, fitowa waje tayi dan kaima amira wayar,


Hango amiran tayi ta nufo ta tsayawa tayi har amiran ta isota ,miqa mata wayarta tayi, batace mata qala ba don ranta ya Riga ya gama baci da abinda mutumin da sukayi karo ya mata,




Amsar wayar amira tayi ganin miss call din mummy yasa tabi kiran da sauri, mummy ta daga tace"Amira ina kuka shiga ne inata kiran wayoyinku a kwashe , da'ker ma na samu naki oyaa maza ku kamo hanya ku dawo gida daddynku yace ku dawo haka dare yayi sha daya ta gota,".




Qarasawa sukayi ciki nan ta sanar zasu saqon mummy, aiko babbata lokaci suka miqe da niyyar komawa gida duk da ba'a tashi ba,


Ya kamal d'in da ya kawosu shiya maidasu , a hanyarsu ta komawa gidane batool ke basu labarin karon da tayi da Dr bash tanayi tana kwashe mai albarka tunda ita bawai sanin shi tayi ba, a haka suka iso gida,




A mooris event kuwa sai 1am aka tashi a daga dinner bagan nayi ciye ciye anyi shaye shayen drinks, anyi rabe raben sobeniyas kala kala mutane suka watse , ango ma ya dauki amaryarsa suka wuce gidansu dake London road, bakin dan rakiyan nan da akema amare wai su yan boko😕 sai dai muce Allah ya bada zaman lafiya










Oum ummeetarh
07041130088






Share
and
Comment
Fi sabillah🙏🏻
💖DAMA TA BIYU💖


BY


~AYSHA NALADO~


FREE BOOK




{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen nu}








Page 43 & 44






Direct gidan su dake London road suka nufa, Aslam nayin parking ya fito ya bude na amaryarsa kofa, fitowa tayi tana lumshe ido alamar bacci takeji sosai, ganin haka ya sa Aslam daukarta cak a haka suka qarasa har cikin katafaren falon su mai kama da aljarnar duniya, don iyayen zee ba qarya sun kashe mata kud'i sosai a gidanta,




A main falo ya ajiyeta kan daya daga cikin manya manyan kujerun dake zagaye da falon, komawa mota yayi ya dauko kunshin ledar daya tanada na kayan ciye ciye , da ake buqatar ko wani ango ya riqe idan zai fara shiga dakin amaryassa, rufe motar yayi ya koma falon , a kwance ya samu zee a inda ya barta ko hannunta bata iya dagawa,saboda tsabar gajiyan da tayi, don ba qaramin rawa ta tiqa ba a gurin dinner nan,




A jiye ledar hannunsa yayi akan center table, zama yayi a kujeran da zee ke kwance, daukan kanta yayi ya daura akan cinyarshi, zame mata goggoron dake kanta yayi, take dogayen kitsonta na attached ya bayyana. dan kurama kitsonnata idanu yayi, a zuciyarshi kuma tunani yake , kardai ace duk gashin zee dayake gani dogo attached ne dama, tirkashi indai haka ne kam akwai matsala, don gashi na d'aya daga cikin abinda yake matuqar so a gurin mace, wani dan tunani ne ya fad'o mai arai , take ya lumshe idanun shi, ba komai yake hangowa sai hotan Asmah dazu a d'akin mummy, natural black hair dinta dogo mai sulbi dake kwance a gadon bayanta yana digar ruwa yake hangowa,


Kamar kuma an tsikare shi yayi fatali da wannan tunanin, ya bude idanun shi akan fuskar zee dake kan cinyarshi, zara zaran eye lashes din data qara yake bida kallo kafin ya sauke idanun shi akan dan qaramin bakinta daya sha jambaki rad'am, makeup d'in da tayi na dinner nanan bajau a fuskarta kamar yanzu aka gama mata shi,


Gsky zee ma kyakkyawa ce tana da kyawun fuska don ba Wanda zai kalleta ya kirata mummuna, saidai dirin jikin ne sai a hankali don irin matan nan ne da ake ma laqabi da muciya da zani, don a miqe take sambal kamar sandan agwai, sai uban tsayi masha Allah, kyawun fuska da hasken fata da tsayi kam akwaisu kamar ita taima kanta,




Iskan bakin shi ya shiga dan hura mata a fuska yanayi yana dan shafa kumatunta a hankali cikin wani irin salon soyyaya,


So yake ta tashi suje suyi sallan nafila , yasan tana saka ruwa a fuskarta zata watsake, bayajin zai iya d'aga mata qafa a Daren nan,don a matuqar bugace yake, don tunda safe da sukayi clashes da Asmah yake jin wani matsanancin felling na addabarsa, amma ga mamakinsa gani yayi ta miqe tsaye ta kalle shi tana sakin hamma baki bud'e, tace"honey zan shiga ciki na kwanta wlh bacci nakeji gud night" dan matsawa tayi kusa da shi, ta sakar mai kiss a forehead d'in shi, sannan ta haura upstairs, ta barshi nan sake da baki,


Binta yayi da kallo har ta kule ma ganin shi ya kasa furta koda A , me hakan ke nufi? yake tambayar kanshi, Kodai bata san yaune first night dinsu bane, wani tunani ne yazo mai kai, na cewa qila tsoro takeji yasa tace tana jin bacci. Don ance mai wasu matan tsoro sukeji da'ker suke yadda da miji a Daren farko,


Can kuma yaja dan guntun tsaki to tsoran me kuma, shifa shiyasa ya auri babban mace wayayya don baya son harkan kauyanci, haka dai ya zauna ya saka wancen ya kwance wancen , kuma ko kadan baiga baqin zee akan hakan ba (kunsan ance amarya bata laifi, kota kashedan masu gida,) to yauma hakan ce ta kasance da Aslam,


Miqewa yayi ya haura saman shima daya daga cikin dakunan ya shiga , toilet ya wuce yayi wanka da alwala , shiryawa yayi cikin kayan bacci ya fesa turare ya gabatar da shafa'i da wutirin da bai samu yayi ba tun dazu , yana idarwa ya fito ya nufi d'akin da yake da tabbacin zee na ciki,


A hankali ya tura qofar bed room d'in ya shiga ya maida qofar ya rufe, hango zee yayi akan bed tayi d'ad'd'aya tana bacci hankali kwance, tsakar d'akin yabi da kallo, ta cire duk wani kaya na jikinta tayi watsi dashi a tsakar d'akin, ta sauya na bacci,


Shi mutum ne da baison tarkace any how, don haka bi yayi ya kwarkwashe kayan data warwatsar harda su bra da pant, ya Adana , sannan ya raba gefen ta ya kwanta bayan ya kashe wuta yayi addu'a ya tofe su dashi,


Daqar bacci ya dauke shi don ya riga ya shiryama daren yau, gashi amarya zee ta bata mishi shiri duk da ya mata uziri akan gajiyan biki ne yasa tamai haka,


Kiran assalatun farko a kunnen shi, miqewa yayi ya shiga toilet ya watsa ruwan zafi,yayi alwala ya fito, tashin zee ya shiga yi ta tashi sallah, amma taqi tashi kamar wacce ta suma, ganin zai rasa sallah yasa ya fice daga d'akin da sauri yana mamakin nauyin baccin zee,




Yana fita daga d'akin zee ta gyara kwanciya, duk tashin da Aslam ke mata tanajin shi, bata ga daman tashi bane kawai don bata saba ba, a gida sai wajen sha biyu take sallan asuba,wata rana ma saidai ta had'a Dana azahar , wata ran ma mantawa takeyi batayi kwata kwata,


Koda Aslam ya dawo a kwance ya sameta yanda ya barta,karasawa yayi ya hau kan bed din yaye bargon data lullu'ba yayi , fuskarta ya shiga shafawa a hankali yana kiran sunan ta, da'ker zee ta bude idanu cike da bacci,murmushi suka sakar ma juna , Aslam yace "mrs Aslam duk gajiyar bikin ne haka , har yanzu bata sakar keba, oya it's time for subhi prayer now tashi kije kiyi alwala kinga ni har na dawo masallaci, " shagwa'be fuska tayi kamar zatayi kuka tace" kai honey don Allah ka barni mana da safe sai nayi wlh har yan " "shiiiiiii "ya katseta ta hanyar daura mata yatsarshi a le'benta, dan bata rai yayi yace no tashi kije kiyi sallah, in kika idar zan miki tausa duk sauran gajiyar zata sakeki , badon taso ba ta miqe ta shiga toilet d'in, wanka tayi da brush da sauran uzirorinta, sannan ta dauro alwalan ta birki tacce don ba wani iyawa tayi ba, tawul ta dauka ta dauro kayan baccin data cire kuwa nan ta barshi cikin bayin a watse,
Akan pray mat ta samu aslam yana azkar, kaya ta sanya marasa nauyi ta dauki hijab ta kabbara sallah, cikin minti biyu ta duddungura sallan ta sallame bako tasbihi balle addu'a, ta kwabe hijjab din ta yasar nan,




Duk abinda takeyi Aslam na kallonta , gaba daya mamaki ya gama kama shi badai har ta idar ba take nufi, lallai akwai matsala , tunanin shine ya kaste jin ta shige jikin shi ta kanannaye shi, baisan sanda carbin hannunshi ya fadi ba,


Wani irin tafiyan tsutsa ta shiga yimai a baya, take kuwa jikinshi ya amsa,


(dama mai neman kukane aka jefeshi da kashin awaki).


Dago face dinta yayi ya hade bakinsu ya shiga kissing dinta, aiko caraf ta kama ta shiga mayar mai da martani ko kunya babu kamar ba amarya ba,


Duk da halin da yake cika saida abin ya bashi mamaki, saida suka kwashe mintuna masu yawwa sannan suka saki bakin juna duna maida nunfashi,


Kallon cikin idawanshi tayi da murmushi a fuskarta tace" gud morning honey'. Hannu yakai ya shafi fuskarta yace "morning amryata kin tashi lpy, ya gajiya, I hope duk gajiyar ta wuce yanzu ko' kashe mai ido tayi cikin wani salo tace"yess'.


Murmushi yayi Wanda shi kadai yasan ma'anar shi, jima yayi bazai iya ci gaba da azkar d'in ba, don haka miqewa yayi ya miqar da ita makunnin wutan d'akin ya laluba ya kashe, jawota yayi jikin shi suka fada bed,


Zazzafan romance ya shiga sakar mata cike da shauqin so, aiko kamar jira take itama ta shiga maida martani , tafiya tai tafiya daga karshema Aslam dan kallo ya koma a filin,,




Mamaki da tsoro ne suka kama Aslam, me hakan ke nufi? Amma da ya tuna ko wacece zee da inda tayi rayuwa yasa mamakin shi raguwa, fatanshi Allah yasa tunanin shi ya zama ba gsky ba,


A jiyar zuciya ya sauke lokacin daya tabbatar tunanin shi ya zama karya, domin kuwa a virgin d'inta ya sameta, kamar yadda tsammata,


Zee ba mazinaciya bace asalima ita yin sex baya burgeta barta dai da romance, a nan tafi auki iyakarta nan, shima bawai tana yi bane , takan dai kalla fina finan da akeyi ne, don haka ta iya abubuwa da yawa ta wanan fanni, bugu da qari kuma gabanin bikin nan mahaifiyar ta da kanta ta zaunar da ita ta din ga koya mata abubuwa, yadda zata sarrafa namiji, da yadda in tayi zai haukace a kanta, duk mom da kanta ta koya mata wasuma practical ta mata ba kunya ba tsoran Allah,


Saidai fa iya wannan zee kawai ta iya , iya su kawai aka koya mata, a bangaren aiki kam zee bata iya komai ba don hatta dauke filet bayan anci abinci zee bata sanshi, komai yan aiki ke mata abinda ta iya kawai tayi wanka tayi kwalliya a tafi yawo da kawaye, sai ko charting a raba dare a nayi, shima wankan da da hali yimata shi za'a dinga yi, don idan kuna neman lazy women wacce bata iya komai na mata ba akazo kan zee kankat kenan,


Iya murzuwa zee ta murzu a hannu Aslam tun tana daurewa kar tayi kuka Aslam ya rainata da girmanta da wayewarta har dai abin yafi qarfinta,ihu ta shiga kurmawa iya qarfinta tanayi tana kwashema Aslam albarka, ina Aslam ko jinta bayayi yayi nisa ,




Abu biyu suka taran mata na daya qasanta dake mata wani irin radadi kamar ana yankata da reza, a matsayinta na virgin na biyu kuma mugun gajiyar da tayi sosai, don tun tana sa ran a Aslam zai sarara mata, shiru saida ya kwashe mintuna masu yawan gaske, iya jigata zee ta jigata a hannun Aslam don ba sani ba sabo ya mata,




Duk da dai ba wani gyaran da aka mata shi hakan ma ya mai tunda ya samu ya sauke damuwar shi na dogon zango, duk da dai da alamar amaryar tashi raguwa ce sosai




Bayan komai ya lafa cike da tausayawa Aslam ya dubi zee , saidai wani uban hararan data banka mai yasa , sawunshi a likkafa ya shige toilet,




Yana gama tsarkake jikinshi ya hada mata ruwan zafi, zuwa yayi yace ta taso ya taimaka mata ta gasa jikinta, da kukan shagwaba ta fashe mai wai baza ta iya tashi ba, daukanta yayi zuwa toilet din , shiya taimaka mata ta gasa jikinta, tana yi tana ihun raki, saida ya tabbatar ta gasu ya bata umarnin yin wankan tsarki ya fice a toilet d'in,




Wanka tayi abinta soso da sabulu ta fito abinta tana dingisawa , da wani irin kallon mamaki yake binta ganin kanta a bushe ba alamar ruwa,
(Tofah jama'a kodai wankan tsarkin ma zee bata iya bane😢)












💖More comment more typing💖












Oum ummeetarh
07041130088






Share
And
Comment
Fi sabillillah🙏
💖DAMA T A BIYU💖

BY


~AYSHA NALADO~




FREE BOOK






{Nasadaukar da wannan book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads