Showing 180001 words to 183000 words out of 201974 words
Chapter 61 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt
mayar da hawayen ta ta shiga yi dan bata so ta basu daman da zasu zuba dan idan tayi haka zata karya mai zuciya ne har ya kasa tafiya wajen zee ɗin. Yace " zaki iya kwana ba tare dani a gefen ki ba." Karfin gyada mai kai tayi alamar eh, girgiza kai yayi yace " To ni banajin zan iya kwana ɗaya ba tare dake a gafe na ba." Da sauri tace "zaka iya dole zaka yi tunda haka Allah ya riga ya rubuto maka a cikin shafin kaddarar rayuwar ka, kullum kakan ce min na roke ka ko meye a duniya idan kana da halin shi zaka min, to yau gashi ina rokon ka dan Allah kaje wajen anty zee jiki na yana bani tana cen tana kukan rashin ka." Sauke ajiyar zuciya yayi kafin yace "Zanje gareta saboda ke da kuma little, amma bawai dan wani abu ba, zata ci darajar ku da kuma darajar su daddy sai kuma darajar igiyar aure." Murmushin yaƙe ta saki wanda yafi kuka ciwo jin hawaye na shirin ziraro mata yasa tayi saurin shigewa jikin shi ta boye fuskar ta a kirjin shi yadda bazai gane yanayin da take ciki ba, sun jima a haka, ganin baida niyar tashi yasa ita ta fara zare jikin ta sannan ta kama hannun shi dan tayar dashi a karo na biyu wannan karon bai hana ba miƙewa yayi jallabiyar shi ta mika mishi ya daura akan ƙananan kayan jikin shi, riƙo hannun shi tayi ya fara janshi jiki a sanyaye ya biyo ta ji yake kamar ya fasa tafiya, har bakin ƙofar falo ta rako shi sake mishi hannu tayi ta coge daga nan kallon ta yayi, ta sakar mishi murmushi, yace "muje mana." Ta girgiza kai, tare da komawa bakin falon daga ciki ta tsaya, kallon ta yake yi,itama daga bakin kofar da take tsaye ta zuba mishi idannu tana kallon shi fuskar ta dauke da murmushin karfin hali tana hannu ta shiga ɗaga mashi alamar bye bye, ganin bai tafi ba yasa tace "ka tafi mana honey." Girgiza kai yayi yace "kedai ki fara tafiya." Maƙe kafaɗa tayi tace "naƙi." Yace "zan dawo fa." Bubbuga kafa ta shiga yi tare da saka mishi kukan shagwaɓa, ganin haka yasa yace "to ya isa naji bari na tafi." Ya fada yana juyawa domin tafiya har yayi taku biyu tace "baka ji ba." Ya juyo tace "ina son a samo mini baby yau dan Allah." Gadan gadan ya nufo ta ganin haka yasa ta shige da gudu tare da banko kofar ta murza key, murmushi yayi sannan ya juya ya nufi part ɗin zee zuciyar shi babu daɗi. Jingina bayan ta da jikin kofar tayi tana sauke wasu irin ajiyar zuciya a jejjere, duk abin da take yi karfin hali ne, kawai amma zuciyar jin shi take kamar tayi bindiga.
Jiki ba kwariya ƙarasa kofar part ɗin zee har zai danna doorbell sai kuma ya gwada murɗa handle din kofar, cikin sa'a kofar ta buɗe shiga yayi da sallama ciki ciki, sai dai ga yadda ya zata bata falon, ga dai komai a kunne harda su TV,bin falon ya shiga yi da kallo, rabon shi da shigowa falon nan har ya manta, zama yayi yana jiran fitowar ta , shiru har yana Neman kwashe minti 30, hakan yasa ya tashi ya nufi bed room ɗin ta, tun kan ya karasa yake ta jiyo sautun kukun ta tare da shesheka mai karfi, da sauri ya karasa dan ji yayi babu daɗi a zuciyar shi, yana shiga ya hangota durƙushe a bakin bed ta kifa kanta a bed sai kuka takeyi bata san ma ya shigo ba,cikin wani irin murya mai cike da tsananin tausayawa yace "zainab!" Cak ta tsayar da kukan ta kamar an kashe engine, tabbas taji muryar kuma taji kiran, amma bata gaskata ba, ganin haka yasa ya sake maimaita ta kiran "zainab." A hankali ta fara juyo da kanta kaɗan kaɗan zuwa inda ta juyo sautin muryar, jajayen idanun ta da suka rine tsabar kuka ta sauke a cikin nashi, cike da tsantsar mamaki take kallon shi yayin da shi kuma yake bin ta da kallon tsananin tausayi, fuskar ta gaja gaja da hawaye , sai ajiyar zuciya take saukewa, ta kasa dauke idanunta akan shi shima a nashi bangaren haka ne, ji yayi wani abu na tsungulin shi a zuciya, a hankali ya fara taka sawayen shi yana nufar ta, tsoro taji ya lulluɓe ta dan bata san da wanne yazo ba, sai dai ga mamakin ta tsugunawa yayi ya ɗago ta ya miƙar da ita tsaye tare da bata wani irin kyakkyawan runguma, jinta yau a jikin Aslam ɗin ta yasa taji kamar ba'a duniaya take ba, wani irin kuka ne mai masifar karfi ya kufce ce mata cikin kuka ta shiga cewa "Aslam ka yafe min wlh ina kaunar ka, na tuba nabi Allah nabi ka kayi hakuri." Bubbuga bayan ta ya shiga yi alamar rarrashi, ganin taki yin shiru yasa ya buɗe baki yace "ya isa haka my love ki daina kuka na yafe miki, karki sake kwatan ta abubuwan da kikayi a baya kinji."gyada kai tayi, tare da kara yin lamo a jikin shi, sai sauke ajiyar zuciya take yi akai akai, ganin tayi shiru yasa ya dago fuskar ta kallon cikin idanun juna suka yi, take ya sakar mata wani irin kyakkyawan murmushi, wanda yasa ta shagala da kallon shi, ganin haka yasa ya hura mata iskar bakin shi a fuska cikin raɗa yace "na canja ne." Samun kanta tayi da sakin murmushi tace "sosai ma, anty Asmah ta iya kiwo." Jim ta ambaci sunan ta sai da yadan tsaya yayi jim, gudun kar ta zargi wani abu yasa yace "Really." Tace "uhumm." Sai kuma ya saki wani murmushi mai sauti, Jan ta yayi suka nufi bed zaunar da ita yayi shima ya zauna a gefen ta ya kamo hannayenta ya rike cikin nashi, zura mata idanu yayi yana karewa fuskar ta kallo sai yau yake mata cikakken kallo mai sunan kallo tun bayan dawowar ta gare shi. Tana nan a zee babyn ta, babu abinda ya canja sai dai yaga tadan rame mishi kadan a ido. Ganin kallon da yake mata yayi yawa yasa tace "kana kallon duk yadda na tsofe ko, soyayyar ka da ɗanka ne suka mai dani haka." Murmushi yayi yace "waye yace kin tsofe gaki kamar bake kika haifi boy ba sai naga kin ƙara min yarinta sosai, kamar wata yar 15." Dariya ta kwashe dashi wanda tà dade bata yi irin shi ba, tsura mata ido yayi yana kallon ta, yana jin wani abu na sukar zuciyar shi game da ita.
Ranar sun raya wannan daren sosai cike da ɗokin juna,sun sha soyayya kamar su kadai je a duniya, lokacin da yaji shi rungume da zee samun kanshi yayi da jin kunyar asmah sai yake ga kamar bai kyauta mata ba duk da ita ta bashi dama, Aslam ya tausaya ma zee sosai ya kuma tabbatar ba ƙaramin kaunar shi take yi ba, take yaji a ranshi bai kyauta mata abin da ya mata, sai dai kuma a wani bangare na zuciyar shi sai mamaki yake yi, lallai ya tabbatar da zancen hausawa da suke cewa mata suna suka tara, sun sha romanace zafafa, wanda shi karan kanshi yasam yayi missing dinsu, domin ba karya zee gwana ce sosai a wajen romance sai dai kuma lamarin ya canza lokacin da ya shige ta, salam yaji kamar gari ba sugar, haka dai ya daure ya bar abin a ranshi ko a fuska bai nuna mata komai ba.
A bangaren Asmah kam ranar bata iya barci ba sai juyi kawai takeyi a makeken gadonta, tana yi tana zirarar da hawaye, zuciyarta na hasaso mata ga ya Aslam ɗinta cen da zee suna soyayya, tayi kuka kamar me har sai da tayi dana sanin tura shi gurin zee ji tayi dama ta kyale shi kawai duk ranar daya ga dama yaje gare ta, haka zuciya tai ta hasaso mata mugayen abubuwa, har da kudirin cewa baza ta sake bari Aslam ya je gurin zee ba idanunta sun rufe kishi kawai ke kwakwular zuciyar ta, cikin ikon Allah kamar daga sama taji wani bangare na zuciyar ta na cewa, me kike yi haka kuma Asma'u? So kike ki kwashe ladar ki a wajen Allah maza kiyi istigfari, samun kanta tayi da cewa astagfirullah a baiyane, kamar kuma an tsungule ta, ta diro daga kan bed din ta fada toilet ta dauro alwala, nafila ta gabatar sannan ta shiga addu'o'i daga karshe ta dauki kur'anin ta ta shiga karan tawa a nan gurin barci ya kwashe ta mai cike da daddadan mafarki wai tana dauke da juna biyu. Da a suban fari ta farka take mafarkin da tayi ya shiga dawo mata dalla dalla, daga hannu tayi sama tace "ya Allah ka tabbatar da wannan mafarkin nawa kasa wata rana ya zama zahiri ba mafarki ba." Sakayau ta farka zafin da zuciyar ta ke mata na kishin zee ya ragu sosai sai ɗan burbushi wanda baza a rasa ba. Bayan ta gabatar da salla wanka tayi ta shiga gyara gidan ta bayan ta gama kuma ta shiga kitchen ta haɗa breakfast bata haɗa da Aslam ba, sanin cewa yana gurin zee iya ita da boy kawai ta haɗa suka ci abinsu suka koshi ta dawo falo ta zauna zaman jiran shigowar Aslam dan wlh kewar shi take kamar ta bishi take ji, tana yi tana kallon agogo har karfe takwas babu shi babu alamar shi, take taji ranta yana so ya ɓaci, cikin taimakon Allah harshen ta ya shiga karanto innalillahi wainnailaihi rajiun, tana nan dai zaune a falo karfe Tara da minti goma dai dai taji an danna doorbell, da rawan jikin ta, tashi ya shiga buɗe ƙofa sai dai abin da ta gani ya kusa tarwatsa zuciyar ta...
Oum Ummeetarh
07041130088
💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wannan book ɗin ga duk waccce ta rasa mahaifiya allaha kajiƙan iyayen mu}
Page 129
Aslam da zee ta gani tsaye a bakin ƙofar hannunwan su sarƙe dana juna, fuskar su dauke da wani irin annuri kai da ka musu kallo ɗaya kasan suna cikin madaukakin farin ciki, a tare suka sakar mata murmushi, hakan yasa tayi karfin danne ƙululun daya taso mata ya tokare mata zuciya, ta mayar musu da martanin murmushin da suke mata, idanu ya tsura wa fuskar ta yana karantar yanayin ta, ji yayi babu daɗi a zuciyar shi, take duk wani farin ciki da annashuwar da yake ciki ya fara gushe wa, hanya ta basu suka shigo zama zee tayi a falo shi kuma ya haura upstair, ita ma zama tayi a kujeran dake fuskantar na zee, zee ce ta fara gaishe ta, fuskar ta a sake ta amsa mata suka gaisa cike da mutunta juna, Asmah har da karfin halin tsokanar zee, ita kam zee sai murmushi take mata ba tare da ta tanka mata ba.
Kasa zama yayi koda ya isa ɗakin shi, daga yadda yaga yanayin idanun ta yasan tayi kuka, dama shi yayi mamakin karfin halin ta, yayi mamaki yadda ta nuna ya tafi wurin zee ba tare da wani alamun kishi ko wani damuwa a fuskar ta ba, har sai da yaji abin a ranshi dan a tunanin shi ta daina son shi ne, ko kuma soyayyar shi ya ragu a zuciyar ta, baiwar Allah ashe jira take ya tafi ta yi kuka Allah ka ɗai yasan halin data kasance a daren jiya, gaskiya ya jinjina ma kokarinta, a wannan marran ba ko wace mace bace zata iya aikata abin da ta aika ta sai yar baiwa kamar dai ita, ji yayi so da kaunar ta sun ninku a zuciyar shi sannan ga wani irin matsayin da girma data ƙara a idanun shi, uwa uba kuma wani irin tausayin ta daya lulluɓe shi, Allah Allah yake su kebe ya rarrashe ta ya kwantar mata da hankali.
Hira suka shiga yi kamar yadda suka saba, fuskar kowacce su a sake, sai dai fa a karkashin zuciyoyin su kowacce da abin da take ji game da yar uwar ta, tana sane tayi banza da shi ta share shi bata je gare shi ba, shikuma yana can yana ta faman jiran ta, ganin bata da niyar zuwa yasa ya lalubi number ta ya kira, wayar ta dake kan hannun kujeran da zee ke zaune ne ya fara kiɗa, da jin ringing din tasan shine domin kuwa ringing ɗin shi na musamman ne a awayar ta,dukan su kallon wayar suka yi zee da yake tafi kusa da wayar yasa idanun sa suka sauka akan sunan da ta saka mishi, honey boo💕 sai da gaban ta ya ɗan faɗi amma a fuskar ta bata nuna komai ba sai ma murmushi da ta sake tare da cewa "kaiii! anty Asmah kin share honey boo ɗin ki gashi ya gaji da jira yana kira fa." Ta faɗa tana miki mata wayar, kamar kar ta karɓa amma ta daure ta karɓan tare da ɗagawa ta kara a kunne "ki same ni a ɗaki na." Shine kawai abin da ya faɗa a dake dan karma ta kawo mai wargi, kallon juna suka yi da zee suka sakar wa juna murmushi "Bari na tafi tun kan oga yazo yayi ƙasa ƙasa dani, yace ni ce na tsare mishi ke." Hararan wasa Asmah ta mata tare da cewa "kaji anty zee dai da wani zance." Cikin dariya tace "wani zance ko gaskiya." Miƙa wa little hannu tayi alamar yazo suje cikin sa'a kuwa ya je gare ta alamar zai bita, daukar shi tayi sukayi hanyar ƙofa tana cewa "to anty Asmah bari naje na ɗan kwanta wlh barci nake ji sai anjima." Bada wani manufa ta fadi wannan maganar ba har ga Allah, don da tasan yadda Asmah zata fassara shi da bata fada ba,Kamar saukar aradu haka maganar zee ya doki zuciyar ta, take jikin ta yayi wani irin sanyi kalau kasa tashi tayi ta mata rakiya kamar yadda ta saba, me take nufi da zata dan kwanta barci ma take ji? Zuciyar ta ta bata amsa da cewa jiya da dare bata samu barci ba kenan suna tare da ya Aslam ɗin ki yana mata abin da yake miki, hawayen tausayin kanta ne suka ziraro mata, shike nan yau ya tabbata ta raba Aslam din ta da wata macen duniya abinda in da wani ne ya bata labarin cewa nan gaba zai faru har tayi karfin halin iya jurewa baza ta taba yarda ba, ringing ɗin da wayar ta ya sake yi ne ya dawo da ita hayyacin ta, da sauri ta shiga share hawayen ta tare da daidai ta fuskar ta don kar ya gane halin da take ciki. Sallama ta yi a bakin kofar dakin , amsa mata ya yi daga ciki, hakan ya sa ta shiga abin ta kai tsaye tare da mai da ƙofar ta rufe, ɗakin babu wadataccen haske, ware idanun ta ta shiga yi tana neman ta inda zata hango shi, duk hange hangen ta bata hango shi ba, kiran sunan shi ta shiga yi , amma shiru ba amsa, take mamaki da tsoro suka bayyana a fuskar ta, kofar toilet tayi da nufin ta duba ko yana nan, nan ma dai bai nan,mamakin ta ne ya ninku da sauri ta nufi haryar ƙofar fita dan ta fara tsorata tun da dai ita tabbas taji muryar shi a ɗakin ya amsa mata sallama, tsam taji ya rungume ta ta baya ya kwantar da kanshi akan dokin wuyan ta, ajiyar zuciya suka shiga sauke wa a tare cikin wani irin kasallalliyar murya yace "nayi missing ɗin ki sosai husnah ta." Bata tanka shi ba dan haka kawai zuciyar ta kece mata karya ya ke yi ba wani missing ɗin ki da yayi, jin tayi shiru yasa ya juyo da ita da sauri, ta gaban shi tare da cewa "ke bakiyi kewa ta ba ko husnah ta." A maimakon ta tanka sai hawaye sharrr "subhanallahi, dan girman Allah ki bari, wanda kika yi jiya da dare ma ya isa haka." Ya faɗa tare da mika yatsa yama share hawayen dake zubowa, amma ina yana share wa wasu na zubowa kamar an kunna famfo, ganin haka yasa ya nufi bed da ita ya kwantar, tare da saka harshen shi yana tsotse hawayen dake zubowa, sai da ta gaji dan kanta ta bar kukan jin haka yasa ya mai da akalar tsotsar shi kan bakin ta, lukuss tayi tana karban sakonnin shi, tun daga kan kumatun ta zuwa wuyar ta yake tsotse wa yana hura mata iska a kunne cikin ƙwarewa ganin yadda tayi lukuss yasa a hankali ya raɗa mata "shine jiya Bayan na wuce kike ta kuka ko? Kuma da safe da kika gan ni kika share ni kamar baki gan ni ba ko, kika barni ina ta jiran ki, cikin shehsheka me haɗe da shagwaba tace "ba Kaine ba jiya ka kwana gurin anty zee shine kuma da safe ba kazo da wuri na gan ka ba kuma kasan da kewar ka na kwana da'ker barci ya dauke ni." Yace "innalillahi dan Allah kiyi hakuri my hussy daga yau bazan sake zuwa wani waje kwana ba, tare zamu ringa kwana abin mu kamar yadda muka saba." Tace "nifa ban ce ba kawai cewa nayi baka zo da wuri ba da safe ka barni ina ta kewar ka." Yadda take maganar cike da shagwaba da salon jan hankali yasa yaji gaba daya hankalin shi na tashi wani irin sha'awar ta na bijiro mishi, hannu ya miƙa a hankali ya shiga laluɓe ta, jin yana shirin wuce gona da iri yasa tayi sauri damke hannun shi kallon ta yayi da idanun shi da suka fara juyewa cike da