Showing 156001 words to 159000 words out of 201974 words
Chapter 53 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt
tsoma ɓera a buta shiko ko a jikin shi ci gaba da abinda yayi niyya kawai yake yi, jikinta ne ya dauki rawa jin kausasan hannun shi akan nonuwanta yana matsawa, hankalinta bai kara tashi ba saida ya hade bakin shi da nata, innalillahi ji tayi kamar ta hankede shi amma kuma ba hali.
Tana ji tana gani mallam kamsusi ya shige ta, da gagjejiyar Abin shi kamar na doki, dan azaba bata San sanda ta saki ihu ba, uwar gidan shi da dakin ta ke manne dana beebaloo, tana jin ihun ta ta kwashe da dariya tare da cewa"har na tausaya miki yarinya, yau zakisan Allah daya ne, gara dai wasu su dan taba muma mu huta kwana biyu."
Iya azaba beebaloo ta shata, har addu'a ta shiga yi a zuciyar ta Allah ya dauki ranta ta huta, daker da sidin goshi ya kawo, jin haka ta shiga sauke ajiyar zuciya a tunanin ta ya gama kenan, saidai bata gama dawowa hayyacinta ba taji yana canza mata style zai koma, ai tunka ya saka ta fara yanka ihu, shiko ko a jikin shi, sai ma wani kara kaimi da yakeyi.
Aiko dai ranar kwana mallam kamsusi yayi akanta tun tana saka ran zai gama shiru shiru sai da garin Allah ya waye, alfijir ya keto.
Kasa tashi tayi daga kwance da take sai kuka take yi Abin tausayi, yana tafiya masallaci matar shi mai bima uwar gida mai suna kande ta fado dakin, cikin tausaya wa ta taimaka mata ta tashi zaune tanayi tana jero mata sannu.
Ita ta taimaka mata ta ririketa ta kaita Bayan gida, uwar gida kuma ta kawo katan baho da ruwan zafi, itama sannun take jero mata tanayi tana kumshe dariyar ta.
Koda ta gasa jiki ta fito tuni zazzabi ya rufeta, sai kuka takeyi, uwan gidan ta kalleta tace "amarya shawaran da zan baki in zaki, kama jikin ki kama domin kuwa aiki na gaban ki , dan yauma dakin ki zai kwana kuma ina mai tabbatar miki mutuwa kawai Zakiyi mallam ya daga miki kafa."
Jin haka tuni ta kara rushewa da kuka tare da daura hannunta akai tace "na shiga uku ni beebaloo Allah ka yafe min." Kande tace "aiko dai ko kukan jini zakiyi sai dai kiyi."
Kwana ukun da mallam kamsusi yayi a dakin beebaloo mutuwa ne kawai batayi ba, suma dai tayi shi yafi sau biyar a mabanban tan lokuta, gashi idan yazo bata iya hanawa, ko ture shi bata iya yi, ita kanta bata San dalili ba, ko musu bata iya yi mai komai yace mata jiki na rawa zatayi. Gashi a zuciyar ta dai bata so amma kuma baza ta iya hanawa ba.
Ranar da ta fita a girki ya Tara su da sauran matan yace ya raba girki, su kwana dadaddaya ita kwana biyu. Ma'ana idan yayi kwana daya dakin uwar gida, yayi kwana daya dakin kande, sai yayi kwana biyu dakin beebaloo sannan a zagayo dakin uwar gida.
Su kande dadi kamar ya kashe su yayin da ita kuma sai hawaye kebin idanunta bibbiyu, kallonta yayi ya washe baki tare da cewa"ko ba haka ba amarya ta, kinga sai mu samu muci amarcin mu sosai ko" da sauri ta gyada kai alamar eh haka ne, ya kyalkyale da dariyar mugunta kafin ya sa kai yabar gidan yana fita ta daura hannu akai ta fashe da kuka, kande ne ta shiga rarrashinta yayinda uwar gida ta shiga sheka dariya.
A ranar da girki ya dawo hannunta kuwa taga tashin hankali tun da sassafe aka kawo mata tsabar dawa da garin kuka, da daddawa da gishi wai shi zata girka, ta ina zata fara, kande dake ta dan fi uwar gida tausayi itace ta gwada mata yadda zata surfa dawan ta daka shi yayi laushi sannan ta to tuwo da miya, Wanda a ranar ake bukatar shi a matsayin abincin dare.
Aiko haka tayi shi babu Wanda ya saka mata hannu tana yi tana sharban hawaye da majina,kande na rarrashinta tana dan gyara mata idan tayi ba daidai ba.
Kafin sati biyu da auren su ta lalace gaba daya ta fice a kamanninta ta kode ta jeme ta rame, ga wahalar aiki indai ke keda girki aikin gidan ke fa Zakiyi ba mai taya ,ki sannan da daddre da zaki huta, miji yazo da nashi jidalin a kwana anayi kullum kuwa ba daga kafa, ga nata daya fi na kowa kwana biyu.
Wannan shine halin da beebaloo ta tsinci kanta, sakamakon son zuciya, taki zaman aure tace sai kyakkyawa mai kudi karshe Allah ya nuna mata aya, ta bige da auren mallam kamsusi ga muni, ga talauci ga shi a kauyen kayau, ga jidalin miji, ga aikin gida, Allah kasa mufi karfin zuciyar mu.
Da'ker zee ta iya driving zuwa gida Bayan ta gama sauraren labarin beebaloo daga bakin Dr bala, tayi kuka kamar ranta zai fita, kukan Abu biyu takeyi, na farko saboda tausayin kanta beebaloo taci amanarta,itace ta farraqa tsakanin ta da farin cikin ta wato Aslam, take taji wani irin shauki da kaunar mijinta ya taso mata, na biyu kuma kukan tausayin beebaloo ne, kwarai ta tausayawa beebaloo duk da adadalin cin amanar ta ne Allah ya nuna mata ikon shi reshe ya juye da mujiya.
Mom na falo zee ta shigo ta wuce ta idanu jajur ko kula da ita batayi ba, ta shige dakin ta ɗan ta dauke a kafadar ta, hankalin mom ya tashi sosai rabon data ga zee a cikin irin wannan yanayin tun kafin ta haihu, lallai akwai matsala, take ta dauki waya ta danna ma Dad kira ta labatamai abinda ke faruwa, ko minti talatin bai kara ba ya shigo gidan hankali tashe, zee ta kasancewar itace weekness din iyayenta suna mata so bana wasa ba, basa wasa da farin cikin ta, akan Aslam suja fara samun sabanin ra'ayi da iyayenta Wanda tsananin kaunar da suke mata ne ya janyo suke ganin barin ta tare da Aslam cutuwa ne gareta.
Tare suka shiga dakin samun ta sukeyi ta kifa kai a bakin bed dinta ta ajiye little boy dinta a gefe tana ta risgan kuka, da sauri har suna rige rige suka karasa cikin dakin mom tayi nasaran dago ta ta rungume ta, ta shiga dan bunbbuga Bayan ta alamar rarrshi.
Shima dad zama yayi tare da daukar little Aslam ya rike, cikin sanyin jiki yace "daughter is OK, kukan ya isa haka nan, kiyi shiru ki gaya mana abinda ke damun ki,mune fa iyayenki mu muka haifeki, muna sonki daughter muna kaunar ki idan muka ganki cikin damuwa hankalin mu tashi yake yi,mukan shiga kunci zuciyoyin mu kanyi zafi, idan muka ganki cikin irin wannan hali, kiyi wa Allah ki gaya mana damuwar ki, ni kuma nayi miki alkawarin zan share miki hawaye ki indai hakan zai zama farin cikin ki,zaisa ki daina zubar da hawayen ki."
A hankali sauti kukan nata ya dauke dif, sai ajiyar zuciya ta shiga saukewa akai akai irin na Wanda ya yaci kuka ya koshi, ganin haka yasa dukkansu sukayi shiru suna sauraren ta, saida ta kwashe kusan 10 a haka kafin a hankali ta dago da jajayen idanunta ta sauke akan Dad, sannan tace"kayi min alkawarin idan na gaya kama damuwa zama share min hawaye na ko?" Da sauri ya gyada kai tare da cewa "kwarai daughter na miki wannan alkawarin" tace "Dad gidan mijina nake son komawa."..........
Oum Ummeetarh
07041130088
Share
And
Comment
Fisabilillah🙏
💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}
Page 120
Ta ke duk wani annuri dake kan fuskar Dad ya bace ɓat cikin abinda baifi second ba, yayin da wani mummunan bacin rai ya bayya na ƙarara a fuskar sa.kallon kallo suka shiga yi shida mom, wannan kalma data fito daga bakin zee ya matukar razana Dad, kwata kwata bai yi tsammanin jin wannan Kalmar daga bakin ta ba, ya riga ya gama sakankan cewa ta cire Aslam daga zuciyar ta, duba da yadda kwata kwata ta daina zancen shi ta tattara lamarin ta watsar, ta cire duk wani damuwa a ranta.
Ita ko idanunta ƙer akan Dad amsar da zai fito bakin shi kawai take jira. Miƙewa yayi bayan ya ajiye little Aslam dake hannun shi akan bed, ba tare da ya bata amsa ba, ya nufi hanyar fita daga dakin fuskar shi a haɗe kamar bai taba dariya ba, da kallo suka rakashi ita da mom, har ya kama handle din ƙofar zai buɗe,sai kuma ya dakata ba tare da ya juya ya kalle su ba yace"Wannan ya zama karo na karshe da zaki sake ambatar sunan wannan tsinannen yaron a gaba na, zan iya yi miki kome kike so a duniya nan amma banda barin ki a hannun wannan yaron Wanda baisan darajar ki ba." Yana gama faɗin haka yasa kai ya sa kai ya bar dakin a fusace.
Wani sabon Kuka ne ya kufce mata mai ƙarfi wanda yafi nada, fadawa jikin mom tayi ta kamkame ta, tana risgan kuka kamar ranta zai fita.bubbuga Bayan ta mom ta shiga yi tana rarrashinta tare da kwantar mata da hankali,cikin kuka tace "mom ina son mijina shima ya na sona, menene yasa kuke ƙoƙarin raba mu, me yasa kuke ƙoƙarin son ku raba sunnar ma'aiki, Wlh mom ina son miji na shine farin cikina, duk abin da ya faru ba laifin mu bane nida shi munaƙisa aka shirya mana, masu son ganin bayan mu don su farraƙa tsakanin mu, dan Allah kiyi wani Abu akai, ke mahaifiya tace. ke mace ce, zaki fi Dad fahimtar damuwa ta."Ta karashe maganar cikin matsanancin kuka.
Cikin lallashi mom tace "ya isa daughter ki share hawayen ki, na fahimce ki kuma insha Allah zan tsaya miki zaki koma dakin mijin ki, Dad ɗinki yana da tsatsauran ra'ayi, idan ya tsani Abu da wuya ya dawo daga baya ya so shi, amma nasan kodan saboda little boy dole zai hakura ki koma ɗakin ki, nasan shima bazai so yaron ya taso yana tambayar ki wanene ubansa ba, alhalin kuma shi ba shege bane, karki damu zan taya ki yaƙin domin farin cikin ki shine nawa."
Hankalin ta ya dan kwanta jin mom ta fara supporting dinta, tasan mom takan iya sauya ra'ayin Dad, idan ta tirje, duk da abune mai baƙar wuya, amma tana da tasiri agurin shi, da idan ta nace yaja taja yakan saki.
Ci gaba mom tayi da kwantar mata da hankali da kuma tabbar mata da cewa ta kwantar da hankalinta zata koma gidan mijin ta ko yanzu ko anjima, da'ker da siɗin goshi mom ta samu zee tayi shiru.
Sauke ajiyar zuciya take yi a kai a kai tana sauraren maganganun mom dake ƙara kwantar mata da hankali, a haka barci ya fara fusgarta, ganin haka yasa mom kwantar da ita a gadon ta, tare da daukar little Aslam ta fice daga dakin, hankalin ta kuma gaba daya sai ya koma kan Dad wani yanayi yake ciki a halin yanzu? tasan duk inda yake a halin yanzu yana cikin tsananin bacin rai ta sani itace shaida akan irin tsanar da yama Aslam, fatan ta dai Allah yasa bai bar cikin gidan ba, ya zame mata dole tayi wani Abu akan wannan lamarin matsayin ta na mace kuma uwa, ta sani sauya ra'ayin Dad musamman akan Aslam abune mai matuƙar wahala amma ta dauki damarar ko ana ha maza ha mata, zata kafe kai da fata, sai inda karfin ta ya kare tunda har yayi hakuri ya bar zee da cikin Aslam ta haifa a gaban shi, to kuwa zai yi hakuri ya barta ta rayu da mijin ta, saidai tasan abin ne da kamar wuya.
Inda take kyautata zaton samun shi ta nufa wato ɗakin shi, kamar yadda ta zatan kuwa a nan ta same shi,ran shi a bace kamar wanda aka aikowa sakon zagi, sai safa da marwa yakeyi from wall to wall na ɗakin, ya kasa tsayuwa waje daya ya kai gwauro yakai mari.
Jin motsin shigowar ta yasa ya juyo ya kalle ta, tare da cewa a kausashe "Kin sani na sani wannan bukata ta daughter bazai taba yuwuwa ba idan da Wanda na tsana a duniya to Bayan wannan yaron yake, na tsane shi ina jin haushin shi na kullace shi sosai a zuciya ta , shine mutum na farko daya fara warware mini tsari na, ban taba tsara zan aurad da daughter a daidai wannan lokacin ba, amma yaron nan ya karya mini tsari ta hanyar cusa mata soyayya har ta nemi tayi fito na fito Dani akan shi, ban taba samun banbancin ra'ayi da ita ba, duk abin da na zabar mata shi take bi, duk abinda nace tayi shi take yi, duk abin da na hanata bari take yi. amma akan wannan yaron ta tirje ta dage ta kafe ta rufe idanunta ta manta da matsayina a gare ta har sai da ta saka na aika ta abinda banyi niya ba, Bayan haka wanan yaron shine mutum na farko daya fara daga hannu ya marar mini fuskar ɗiya Wanda ni mahaifinta tunda na haifeta har takai shekara ashirin da shida a gabanta ban taba koda dun gurin kanta bane, har ila yau shine mutum na farko daya fara dukan mini ɗiya, Bayan Marin da ya mata." Mom da tunda ta shigo bai bata damar cewa komai ba tayi sauri ta tari nunfashin shi da cewa "Kuma shine mutum na farko da zaka fara baiwa hakuri domin ya taimake ka ya karbi ƴarka a karo na biyu." Take idanunta Dad suka wani ƙankance jin maganar bazan da mom keyi, to maganar banza mana a ganin shi, shi take nufin zai bawa wannan yaron hakuri,nuna kanshi yayi yace "ni, kina nufin ni zan bashi hakuri, to saboda me akan me zan bashi hakuri sh.. " bata bari yakai karshe ba ta sake taran numfashin shi da cewa "saboda farin cikin tillon ƴarka, idan har da gaske kana mata irin son da kake faɗa kana mata to ka sasanta da mijinta ka kuma barta ta koma ɗakin ta taje su raini ɗansu a gaban su kamar yadda muka Raine ta a gaban mu." Ranshi yaji yana kara ɓaci, ji yake yi kamar zagin shi mom akeyi idan tace ya bari zee ta koma gidan wannan yaron, cikin masifa da hargagi yace "kinga karima fitar min daga ɗaki kafin na buɗe idanuna na rufe." Ya karkare maganar yana nuna mata hanyar fita, ganin haka yasa mom ficewa daga ɗakin salin alin, ya rakata da harara tare da cewa"maganar banza maganar wofi,Idan naki bari ta koma fa, me zaki iyi yi."
Koda mom ta fito bata koma ɗakin zee ba ɗakin ta ta koma ta lalubi bakin bed ta zauna, tasan dama hakan zai kasance amma duk da haka baza ta sare ba, zata ci gaba da lallaba har, ta samu haƙan ta ya cimma ruwa.
Koda zee ta tashi mom bata gaya mata yadda sukeyi da Dad ba itama bata tambaya ba, ta dai gama yanke shawara ta tsaida matsaya ɗaya, zata basu haƙƙin su na iyayen ta da haihuwar ta da sukayi ta bisu sauda ƙafa, idan har suka tirje to lallai zasu neme ta su rasa, ko mai tsira da amince yace kada kuyi biyayya ga abin halitta wurin sabon Allah, ita zata bi mijin ta domin shine aljannar ta.
(Allah sarki zee duk wannan abin bata San Aslam yayi nasaran auren Asmah ba fa😟)
~9JA~
Bayan wata biyar
Jiki a sanyaye Aslam ya miƙa hannu ya karbi farin fefan da Dr ke mika mishi, kallon su Dr Aysha tayi cikin tsananin tausayawa tace " Amm Mr and mrs Aslam wannan shine result din scanning ɗin da aka mata, bamu ga komai ba, kuma still babu ciki, amma dan Allah kar ku damu karku cire rai, in-sha Allah zaku samu ciki, yanzu dai zan daura ku akan magunguna kuje kuyi ta sha na wata daya ne muga yadda hali zaiyi." Tuni hawaye suka fara zarya akan dakalin fuskarta, yayinda shi kuma gaba daya fuskar shi ta dagule ta koma kalar tausayi, kwantar da kanta tayi akan ƙirjin shi ta side ɗin da take zaune, shi kuma ya rungume ta yana ɗan tapping Bayan ta a hankali, Dr Aysha ta kalle su, tayi murmushin ta mai kayatarwa, zancen gaskiya Mr and mrs Aslam suna matukar burgeta, ta Daɗe bata ga ma'aurata masu nuna ma juna tsantsar so da kauna kamar su ba, basa shakka kowa basa shayin kowa a gaban kowa suna nuna ma junan su kulawa, wani bin ma basu sanin sunyi wani abin, tana kuma matukar tausaya musu sosai akan rashin samun cikin da basu yi ba wannan ne karo na biyar da suka zo gare ta, ta lura daga matar har mijin sun kwallafa ransu akan samun haihuwa.
Ya duƙu fa gurin lallshin ta da alama ma ya manta a office din Dr suke, dan dago face dinta yayi da nufin ya lashe hawayen dake kwarara a idanunta, ganin haka yasa Dr Aysha saurin yin gyaran murya, da sauri duka suka kalle ta, Asmah ta dan dukar dakai alamar kunya yayin da shi kuma da ba ruwan shi da kunya idanunshi ker akan Dr murmushi tayi tace"kuyi hakuri masoya na katse muku hanzari ko, to nece wannan shine magungunan da zaku siya kusha na 1mnth idan Allah ya yarda sai kuga an dace" ta kare maganar tana miƙa wa Aslam farin fefan da tayi rubutun, amsa yayi yana mata godiya sannan suka fito daga office din tana tallabe a jikin shi suka fito suka nufi parking lot, mutane sai kallon su akeyi suko ko a jikin su.
Saida ya buɗe mata ta shiga ta zauna sannan shima ya dawo ya bude gefen driver ya shiga suka dauki hanya, suna tafe yana ƙara kwantar mata da