Showing 102001 words to 105000 words out of 201974 words
Chapter 35 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt
maah tayi dama, tsoranta kar bashir yace mata ba cikin shiyasa ta fitittike tana ta fada ba gaira ba sabar, tace"ah to to madallah yanzu naji batu," juyo da kallonta tayi kan batool tare da cewa "sannu kinji batula Allah ya raba lafiya" kara kasa da kai batool tayi, ganin ta takura sosai yasa Afrah ta mikar da ita tace"antyna mu shiga daga ciki ki fada min abinda babynmu ya ke so na girka mishi" don suma su Afrah ba'a barsu a baya ba murna sukeyi jin cewa matar big bro nada ciki, dan suma kamar maah dinne wajen son kananan yara,
Suna wucewa maah ta kalli Dr bash tace "dan Allah bashir ka kulamin da yarinyar nan da abida ke cikinta, duk abida take son ji ko sha kanemo mata, kar ka barta ta dinga aiki masu wahala, saboda cikin karamine, aiki mai nauyi zai iya girgiza shi, sai kuma Abu na karshe bashir dan Allah kar kaje kata haike mata da yawa azo cikin nan ya zuɓe a rana in kayi so ɗaya ya isa shima a hankali, kana jina ko?"
Bashir kunya ne gaba daya ya gama lullubeshi, ya riga yasan halin mahaifiyar nashi haka take magana ita, bata da boye boye komai fadi takeyi abinta gaba gaɗi, saidai kai data fadawa kaji kunya.
Ranar a gidan batool ta wuni taga gata iya gata tuni ta saki jiki sosai a gidan dan samun guri harda wani shagwaba shagwaba take musu magana, sai dare suka baro gidan bayan maah ta kara tsare su na kusan 30minute tana sake jaddada ma bashir abubuwan da zai kiyaye.
Bayan wucewar su ne maah ta bude ledan tsarabar da batool ta kawo mata, "wai wai wai cancadi, wainnan tsala tsalan zannuwa da lesuka haka masu mugun kyau haka"turaren ta dauko tana dubawa, zaro ido tayi ganin irin launikan turarukan, masu mugun kamshi da tsada wa'inda ba'a koina ake samun irinsu ba a Nigeria, ledar kayan ta dauka ta duba a ina akayi wannan kayataccen siyayar haka, tana gani murmushi ta saki tare da cewa a bayyane"dama nasan saidai can inba a R & U global enterprise ba a ina za'a samu irin wadannan kaya masu kyau haka duk fadin garin nan "
A hanyar su ta komawa gida kuwa shiru yayi a motar, tunda suka taso ba Wanda yace da dan uwan shi kala, kowa da sake saken da yakeyi a zuciyar shi, Dr bashir gaba daya tausayin maah ne ya kamashi ganin yadda ta dauki son duniya ta daura ma cikin data kakaba musu, yanzu mai zai faru idan ta gane babu cikin nan, wai ranar yasan a kwai gwarama, fatan shi dai kafin lokacin su daidaita da batool, don yanzu baya tunanin za'a iya samun ciki nan kusa.
Batool kam gaba daya jikinta yayi sanyi da wannan lamari, amma fa duk da haka ba wai ta saduda bane ita dai kawai tasan ta tausayawa maah, a fili ta tace Allah sarki maah na tausaya miki, kin dauki kwanda wahala kin daura wa kanki Wanda bansan ranar da zaki sauke shiba, dan nidai da ɗanki, ba haihuwa a tsakanin mu tunda bawai son juna mukeyi ba,................
Oum ummeetarh
07041130088
Share
And
Comment
Fisabillilah🙏
💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
DAMA TA BIYU💖 ƘIRƘIRARREN LABARI NE MALLAKINA NE BAN YARDA WANI KO WATA SU JUYAMIN LABARI TA KOWACCE SIGA BADA IZININA BA❌❌❌
(In 👂👂👂 yaji gangar jiki ya tsira 👌 a kiyaye pls)
{Nasadaukar da wannan book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiy,Allah kajiqan iyayen}
Tallah!💖 Tallah!!💖 Tallah!!!💖
Albishirinku manyan mata! ma'abota kwalliya da
_Rantsattsun lesussuka💃,
_Atamfofi manya da k'anana💃
_Galla gallan shaddodi manya da k'anana muna da su kowani iri💃
_Akwai kuma yadiddikan maza kamarsu koranza,plan yard dadai sauransu💃
_Munada mayafai, takalman maza da mata,sarqoqi, awarwaraye,da duk sauran nau'ikan kayan ado na maza da mata muna dasu 💃
Akanfaninmu na""R & U""Global Enterprise Dake Nan Garin Minna Niger State, saikunzu..........
Ga numbern mu kamar haka👇
08062160424
08066891424.....
Sayan day'a ko sari acikin farashi mai sauqi👌
Kubamu odern ku,danshine aikimmu akoda yaushe da yardar Allah........👌
Sai an gwada akansan na kwaraiiii💃💃💃.....
Page 99
Kallon ta Dr bash yayi jin abinda take cewa, wai basa son juna, juyawa yayi yaci gaba da tukin shi, a haka har suka karaso gida, yana yin parking suka fito suka nufi cikin gidan, batool ɗakin barcin su ta wuce ta rage kayan jikinta kasancewar tayi wankan ta fess a gidan maah kafin su taso, kananan kaya ta sanya Riga karami mai kyau nashan iska, pink colour, da wando legis mai kamar jeans blue colour, tayi parking gashin kanta mai tarin yawa, tayi kyau sosai dass da ita kamar yar tsana babie, takalminta na yawo a ɗaki tàsako ta ɗauko wayarta ta dawo falo ta zauna tana kallon tv.
Dr bash kam wanka ya shiga koda ya fito bata dakin, tsane jikinshi yayi , yayi shafe shafen shi wardrobe ya bude da nufin ya samu kayan shan iska ya saka shima, sai kuma idanshi ya sauka akan wani rantsasttsen suits da wani abokin karatun shi ya bashi kyuatar shi da zaiyi aure, mai mugun tsada ne dan kudin suits din zai ishi wani mara karfin zama babban attajiri a dare daya, kalan shi ash ne mai duhu, na cikin shi kuma fari, samun zuciyar shi yayi da sha'awar saka kayan dan yama batool kwalliya ya burgeta,ciro kayan yayi ya Sanya bayan ya saka inear Wear's a cikin, masha Allah kar kuso kuga Dr bash hmmm abun ba'a magana, koni kaina badan badan a kwai Abban ummeetarh ba ko hmmm bari dai nayi shiru kar batool ta jini, su rabi iyayen gulma saura kuma ki je ji gaya mata, dan nasan zaki aika.
Tsayawa yayi a gaban mirror yana kare ma kanshi kallo, shi karan kanshi yasan ya haɗu iya haɗuwa, wani irin kayataccen murmushi ya sakar ma kanshi, cumb ya dauka ya kara gyara gashin kanshi ya canza mai style take ya fito kamar wani jarumi salman khan.
Tana kwance a 3sitter tana kallon wani carton mai kyau da ake haskawa a mbc 3 batool ma badai son carton ba kamar Oum ummeetarh,bata gajiya da kallon aljanan roba, kamshin tsadaddan turaren shi ne ya mata sallama, a hankali ta lumshe idanunta tare da shakar kamshin har cikin zuciyar takejin kamshin na taɓawa.
Cike da wani irin takun cikakkun maza, ya taho bai zame ko ina ba sai gabanta yayi wani irin tsayuwa mai kayatarwa tare da saka hannayenshi a aljihu, fuskar shi dauke da kayataccen murmushi.
Jin kamshin na daɗa karuwa a hancinta, yasa ta bude idanunta daga lumshe sun da tayi, idanunta bai sauka a ko ina ba kuwa sai cikin nashi, yana tsaye a gabanta yana sakar mata wani irin tsadadden murmushi, zuciyarta ne ya shiga bugawa da wani irin sauri, ba karamin kyau ya mata ba , ji take zuciyarta na bata umarnin ta tashi ta rungume shi kawai, ko zata samu saukin yanayin da takeji game dashi a zuciyarta, amma dake jinin alhaji baba ce badai tauri kai ba.
Tabe baki tayi tare da dauke kanta daga gareshi kamar bata ga komai ba, alhali kuwa taurin kanta ne kawai ya hanata rungumarsa.
Zaro ido Dr bash yayi ganin irin kallon da tamai ta dauke kai, mamakin karfin hali da taurin zuciya irin na batool yakeyi, sarai ya daɗe da sanin itama ta kamu, a zuciyar shi yace, lallai yarinya man kaza nikuma yau nayi alkawarin sai naga karshen taurin kanki.
Batool jin har yanzu yana tsaye a kanta bai matsa ba yasa ta dago kai ta harare shi tare da cewa "lafiya mallam nifa bana son tsayuwa a kai, mutane na basa son ana tsayamin a kai toh na gaya maka, inba so kake yanzu kaji shaka ba kuma to" kin tashi yayi a kannata ya tsaya yaga karshen rashin kunyar ta, tashi tayi zaune tace"dan allah wai bakaji mai nace bane, nace maka bana son ana tsayamin akai " Dr bash yace "naji abinda kikace sarai shakar da kikace zaki min nake jira tukunna" karamin tsaki taja tare da komawa ta kwanta tana dan cuno dan karamin bakinta tana gungumi kasa kasa, cikin son ya tsoratata ya miko hannu kamar zai kamo ta ai ba shiri ta dunkule wuri daya, dan bata manta da muguntar da ya mata da safe ba ya matse mata lips har yanzu zafi wurin ke mata.
Komawa yayi kujeran dake facing Wanda take kai, zaro wayar shi yayi ya dan lallatsa kamar yayi dialing wani number, can kuma ya kara akunne, cikin kashe murya yace da dan karfi yadda ya tabbatar batool zataji "Amincin Allah ya tabbata a gareki yake saurauniyar birnin zuciyar Muhammad bashir"
Kamar saukar guduma haka kalman ya daki zuciyarta, bata San sanda ta tashi ta zauna ba, idanun shi baya kanta amma sarai yana kallonta ta kasar ido, ci gaba yayi da cewa "lafiya kalau sweetheart ya karatu yasu mom, ya kuma fama da soyyaya ta," shiru yayi alamar ana mai magana ta daya bangaren, kwashewa yayi da wani irin dariya cike da farin ciki yace"wow naji daɗi sosai my teema, a she har haka kikayi kewata, gsky na yarda ba karamin sona kikeyi ba, nima kuma ina mutuwar kaunarki bana iya hada soyayarki data kowacce mace a zuciyata," dan dakatawa yayi kamar yana sauraren daya bangaren can kuma ya tabe baki tare da cewa"tana nan gama tanan tana jina, karki damu kanki da ita, ba wai sona takeyi ba, nima kuma ba wani sonta nakeyi ba kawai dai ba yadda na iya da itane" shiru ya danyi kafin yace "wlh baby yadda kikayi kewata haka nima nayi kewarki sosai, yanzu dai albirinki, ki bani nan da 20 minute gani nan zuwa gida yanzu nan" shiru yayi can kuma ya kwashe da dariya yana cewa"baby duk murnan zuwanane haka, gsky naji dadi nasan kuma kina ji dani, yanzu ki tashi kije ki shirya min kwalliya ta musamman, nima gani nan zuwa na caba miki ado irin Wanda nasan yana matukar burgeki" daka tawa ya danyi, sannan yace "OK baby bye sai na iso I luv 2 " ya fada tare da ba wayar wata irin kiss mai sauti muuuaaahh💋, kashe kiran yayi tare da rungume wayar a kirjinshi ya lumshe idanu yana sauke ajiyar zuciya.
Wani irin huci yaji a kanshi ba kakautawa, dagowan da zaiyi yaga batool a gaban shi rike da kwankwaso, fuskarta murtuk kamar an aiko mata da saƙon mutuwa, idanunta sunyi ja tsabar wutar masifar kishin daya kunnu a zuciyarta lokaci guda, hankalinta ba karamin tashi yayi ba dama duk wannan uban kwalliyar da yaci ma wannan yar iskan fatiman yayi, aiko dai akwai bala'i yau a gidan nan, ko sama da kasa zasu hade yau bazai fita agidan nan ba saidai duk bura'uban da za'ayi ayi ta yau.
Murmushi ya sakar mata yana mike wa tsaye, baya ya danja yana dudduba jikinshi yana kakkaɓe kakkaɓe, can kuma ya dago ya kalleta cike da zumudi yace"batool pls tayani duddubawa ina da inane basuyi ba" yana magana yana dan jujjuyawa a gabanta, wani kululun bakin ciki ne ya tokare ma batool makoshi, ji tayi kamar ta lailayo ashar ta kunduma mai, amma ba hali, jin shiru bata ce komai ba yasa ya dago ya kalleta, yi yayi kamar baisan halin da take ciki ba, yace mena miki kuma kike harara na, daga naiman taimako,ki duba min inda baiyi ba na gyara dan na birge baby teemah shine zaki kama harara na ,in bazakiyi ba kawai kice bashir bazan duba ba, ba sai kin harareni ba"cikin tsiwa tace "wai kai mallam me kake nufi naga kamar shirin fita kakeyi" amsa mata yayi da "eh wlh sauri ma nake yi zanje zance ne wajen baby teemah" tace "kana nufin a cikin tsohon Daren nan zaka fita ka barni a gida ni daya kamar wata tsohuwar mayya, to wlh baka isa ba babu inda zakaje ka barni ni daya" dariya ke cinshi,ganin gaba daya yadda hankalin ta ya tashi daga ji yace zaije zance, dakewa yayi yace "zan fita zanje gurin masoyiyata, mai son farin ciki na wacce zata iya haihuwa dani ta samar ma mahaifiya ta farin ciki, idan kin isa kin cika sunan ki batool ki hanani fita" yana gaman fadan haka ya juya ya kama tafiya, a guje batool ta biyo bayan shi, ganin haka yasa ya fice da gudu daga falon yayi waje binshi tayi saidai yana zuwa parking lot ya lalubi makullin motar yaji wayam, sai lokacin ya tuna yana aljihun kayan daya cire, dafe goshin shi yayi tare da cewa "kash, amma banji dad'i ba wlh" dai dai lokacin batool ta iso da gudu saida ya bari ta miko hannu zata rike mai riga, ya wala ta yabi ta gefenta ya kara kwasa da gudu, zuwa ciki zai dauko car key, bata yi kasa a gwuiwa ba ta rufa mai baya, koda ta iso falon ya haura sama,da sauri ta maida kofar ta rufe da key,tare da zare makullin, rasa inda zata boye tayi jin takun shi yana sakko yasa ta Saka key din a rigarta ta sama, ta boye shi a tsakanin boobs dinta, saurin tashi tayi a wajen ta koma kan kujera ta zauna.
Saukowa yayi hannunshi dauke da makullin mota, a ranshi yana mamakin mai ya hanata biyoshi har sama, mamkinshi ne ya dadu ganin ta zaune abinta tana kallon tv ko kallonshi batayi ba, har karkada key yayi irin wai ko bata San ya sakko bane, tanaji tayi kunnen uwar shegu, dage kafala yayi alamar ko ajikina d'in nan, ya nufi kofa abinshi zai fice, saidai yana tura kofar yaji shi a garkame, kuma ba key a jiki.
Juyowa yayi ya kalleta, still idanunta nakan tv bata kalli inda yake ba, cikin dan muryar fada fada yace "kee ina key din kofar nan yake" inda kukasan da dutse yayi magana, ya sake cewa "wai baki jina ne nace ina key, ki bani makulki zan fita" share shi tayi yanzuma bata tanka ba, yace "OK wato ga ɗan iska na magana kin kyale ni ko"
Dawowa yayi fa fara dube dube a falon , lungu da sako har su kasan kujera , har cikin flower vase, harda su kasan center carpet, ba key ba dalilin shi , batool na zaune duk abinda yakeyi tana kallon shi ta kasan idanu, duk inda yasan zata iya saka key dinnan ya duba a falon nan bai gani ba, take zuciyar shi ya bashi key dinnan na jikinta ta, dagowa yayi ya kalleta daidai tana gyara zaman rigarta da kyau, itama cikin sa'a lokacin ta kalleshi, yace "batool ina key" cikin tsiwa yace"ni ban dauka key ba, ka dameni da tambaya,ko ka bani ajiya ne wai" kara maimaita mata tambayar yayi "nace ina key yake" ya fada yana nufo ta , ganin haka yasa tayi wuff ta mike, hakan yaba key din dake jikinta daman yin kara kasancewar makullin ba daya bane a hade suke wajen guda hudu, tsab yaji karan kuma yaji daga ina karan ya fito, nufota yayi gadan gadan, aiko ganin haka yasa ta juya a sittin ta yanka da gudu, binta yayi taku biyu ya cimmata ya damko ta.
Mutsu mutsu ta shigayi tana neman kwatan kanta, cikin tsiwa da rashin kunya take cewa "wlh nidai ka sakeni babu wani makullin Dana dauka ka sakeni ka sakeni " bai saurari hargaginta ba ya hade hannayenta wuri daya ya rike, ya manna bayanta da kirjinshi ya matseta da karfi yanda ko motsi bata iyawa.
Daya hannunshi yasa ya shiga cajeta tun daga kasa, yana labubeta shine hannunshi har cikin pant dinta yana neman key, bai samu anan ba hakan yasa ya dawo da hannunshi sama, saka hannu shi yayi a cikin rigarta ta sama, wani shork ne ya ziyarcesu a tare daga shi har ita, lumshe idanu yayi jin yanda boobs dinta keda wani irin laushi da dadin tabawa, lalube ya shiga yi yana matse mata boobs da sunan yana neman keys sarai yaji key din a wajen amma haka kawai yaji ya kasa Ciro hannun shi daga wurin, luf batool tayi tana jin wani irin yanayin da bata tsintar kanta a ciki ba, na ziyartar ta.
Dr bash kam mantawa yayi ma wai key yaje dauka, idanunshi alumshe, yake ya daddage sai lagudeta yake yi, cika hannunshi yayi da guda daya kafin cikin yanayin fitar senses ya matsa da dan karfi, jin zafi kamar daga sama yasa batool fashewa da kuka, kafin ta daddagewa ta kwalla ihun kiran mummy "wayyo Allah na mummy na, zai fasa min" wannan sound din ne ya dawo da Dr bash hayyacinsa, da sauri ya sake mata ya zare key ɗin tare da sakinta, idanunshi har sunyi jajur tsabar fitina, baya ta matsa idanta dagaje dagaje da hawaye ta watsa mishi wani mugun harara, tare da cewa "Allah ya isan min mugu kawai ɗan iska" zaro ido bash yayi, jin abinda tace harda su mugu dan iska, ziciyar shi ce ta ba shi shawara da cewa ya kamata dai yau ka fidda wannan rainin dake tsakanin ka da yarinyar nan ka nuna mata kwaruru ba tsarar wake bane, cikin yanayin da yake ciki na tsantsar bukatuwa yace yana nuna kirjinshi "ni kike kira mugu dan iska dan na tabaki, da sadakina akanki kike kira na da dan iska ko?, aiko yau zakiga iskanci zahiran muararan, zan nuna mini ni cikakken dan iska ne akanki" yana maganar yana balle maballan riga yana nufo ta, ja da baya ta shiga yi dan sosai ta tsorata da wannan yanayin nashi, duk jijiyoyin kanshi da jikin shi sun mimmke, ƙule ta yayi a bango yasa hannu ya dago fuskarta baiyi wata wata ba ya hade bakinsu waje daya, kissing dinta yake yi a yunwace, yadda yake tsotsan lips dinta kamar wani tsohon maye, batool kam sai zare idanu takeyi dan ta tsorata iya tsorata, saida yayi mai isarsa sannan ya sureta sai tsakiyar bed dinsu.
Ashe wargi ma wuri ya samu, batool ko uffan