Showing 138001 words to 141000 words out of 201974 words
Chapter 47 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt
cewa "dan Allah my husnah karkice no, ki bani dama muma mu samo namu cikin yau" kallon cikin idanunshi take ta kasa cewa komai, marairaice fuska yayi yana binta da irin kallon pls ki tausaya min ɗinnan, lumshe dara daran idanunta tayi ta buɗe akan fuskar shi, sake tambayarta yayi cikin marainiyar murya, "kin amince min ko my husnah?" A hankali ta sake lumshe idanunta ta buɗe a cikin nashi, a cikin kwayar idanunta ya fahimci mai take nufi, hakan na nufin ta amince mai su zamto Abu guda kenan, wani irin Sanyi yaji yana ratsa zuciyar shi, wayyo dadi yau shi Aslam zai mallaki husnar shi, yau shi husnah ta amince ta mallakawa kanta, wani irin shauki ne yaji ya ɗibeshi a zafafe ya haɗe bakinshi da nata ya shiga bata wani irin hot kiss mai birkita brain.
Bai kara birkicewa ba saida yaji ta mika hannu ta tallabo keyar shi, ta shiga mayar mai da martani da irin nata salon da bata san ma tanayi ba, birkice mata yayi take ya shiga mika hannun shi ko wani sako da lungu na jikinta, tun daga sama har kasa yake laleta, yayinda bakinsu ke nan manne cikin na juna, yadda take jin sakon shi nayau na shigarta ya linka na kullum so goma, hakan nada nasaba da haɗin ingantattun magungunan da ummi ta mata ɗuransu ɗazu, ita karan kanta a halin yanzu da zaice zai barta haka to ba shakka baza tasan sanda zata nemeshin ba kamar yadda yaso tun farko.
saida suka kwashe kusan 20 minutes a haka kafin ya raba bakunan su dana juna,ajiyar zuciya suka shiga saukewa, idanuwansu sun rine kamar gauta, tayar da ita zaune yayi kafin ya shiga kokarin rabata da rigar jikinta yau kam bata hanashi ba, saima taimaka mishi data shiga kokarin yi ta hanyar daga Hannayenta harya samu nasaran zare riga, take fararen madaidaitan cikakkun yan biyu ta suka bayyana ɓaro ɓaro babu ko bra a jikinsu.
Yaune ganinshi dasu na biyu a haka zahiran muraran tun ranar daya fara ganisu a ɗakin mummy ranar daurin aurenshi da zee har yau daya sake ganinsu a karo na biyu daidai da minti daya hotonsu bai taba gogewa a brain dinshi ba.
Yau kam kallon ƙurillah yake binsu dashi kallon halal ba irin kallon tsoron da ya musu ɗakin mummy ba, tabbas kallon tsoro dan yaune yake ganin Asalin kyau da tsari da cikar da Allah ya masu, a hankali ya mika hannayenshi tare yi musu wani irin cafka cikin wani irin style na musamman.
Asmah ji tayi kamar numfashinta zai dauke tsabar wani irin shock da taji a lokacin da hannayenshi suka sauka a kansu, shikam Aslam wutar kanshi ne ta dauke dif na wucin gadi, duk yadda yake hasaso taushi da laushinsu abin ya wuce haka, ya Daɗe yana mafarkin wannan ranar da zai cika hannayenshi da wadannan kyawawan halittu na kirjin husnar shi.
Wani irin murza ya shiga musu na musamman yana wasa dasu cike da kwarewa, take jikinta ya kama wani irin karkarwa tana neman ta kasa zaunuwa charging point dinta kuwa ji tayi yana mata wani irin zillo mai gigitarwa, ganin haka yasa ya kwantar da ita kan kujeran tare da kifa kanshi a kirjinta ya cafki boobs dinta guda ɗaya ya shiga tsotsa cike da kwarewa dayan kuma ya kifa hannunshi akai yana murzawa.
Shikenan kuma Aslam ya idasa birkitata, take ta matse kafafunta da karfi dan ji take kamar ƙasanta zai zillo ƙasa,hannu ta saka ta ƙara danna kanshi sosai a kirjinta, tana yamutsa suman kanshi, saida ya tabbatar gaba daya bata cikin hayyacinta bata ma San me takeyi ba, sannan ya mika hannunshi ƙasa ya zare dogon wandon dake jikinta, ya cillar ya rage daga ita sai pant,gaba ɗaya hankalinta ya gushe bata san wainar dayake toya wa idanunta a runtse suke ta kasa buɗewa ta kalle shi, shima gaba daya jikinshi rawa yakeyi, nashi kayan ya shiga zarewa da ɗaɗɗaya yana cilli dasu, saida ya rage daga shi sai boxer, gaba daya burinshi bai wuce ya jishi yana iyo a tekun zumar ta ba, baya jin yana da karfin da zai iya daukarta zuwa ciki a halin yanzu kuma ya tabbata baza ta iya takawa da kafarta ba, gara kawai su tsaya anan ɗin haka allah yaso su kuma a falo zasu fara cin nasu amarcin,cikin rawar jiki ya miƙe ya kashe wutar falon ko ina yayi duhu sai dan hasken dake ratsowa ta window.
Dawowa yayi ya saka hannun shi dake karkarwa ya zare pant din daya rage mata a jiki yayi cilli dashi, yatsar shi manuniya ya mika a hankali ya shiga zageye charging point dinta dashi, yana mata wasa da gurin,ji yayi gurin yayi wet sosai ga wani irin taushi da yake dashi.
Jin Abu na yawo a indai ke mata ƙaiƙayi yasa ta shiga wani irin mimmiƙewa tana sakin wani irin nishi mai tayar da hankalin mai sauraro idanunta dai a runtse batama San tanayi ba, ganin haka take yaji marar shi ta wani irin kulle ga Ak dinshi sai wani haniniya take yi ba shiri ya janye hannun shi da sauri tare da gyara mata kwanciya dakyau akan sofan yadda zaiji dadin harka, ya maye gurbin hannun shi da Ak 47 dinshi data kumbura ta kara girma da tsayi.
A hankali yayi niyyar shigarta, saidai yadda yaji gurin a tsuke sosai kamar ma babu alamar akwai hanya, yasa yaga kamar idan ya tsaya bi a hankali zai bata lokaci ne , burin shi a yanzu bai wuce ya mallaki husnar shi ba, gani yake kamar idan ya jinkirta wani Abu zai iya mai shamaki da hakan, take kawai ya danna kai da karfi bayan ya karanta addu'ar saduwa da iyali, dan ma Allah ya taimake ta wurin a jike yake shakaf.
Wani irin gigitaccen ƙara ta saki tare da ƙamƙame hannayenshi daya riketa da kyau dashi, dan ji tayi lokaci ɗaya kamar amsa reza an mata ket a wajen,kafin kuma raɗaɗo ya baibaye wajen gaba daya,take hawaye ya shiga ambali a fuskarta idanunta dai a runtse.
Aslam kam suman wucin gadi yayi jinshi a wata wata sabuwar duniya ta daban, Wanda bai taba tunanin mutum na iya zuwa ba, take ya rasa a ina yake ne mawai, sama yake ko ƙasa, duniya yake ko a aljannah , ji yayi kamar ya kurma ihu tsabar daɗin da yaji, daƙer ya samu ya hana kanshi aikata hakan, da zafi zafi karfi karfi ya shiga aiki ba ji ba gani, to an Daɗe ba'a hadu ba.
Asmah kam tunda ta saki ƙaran nan na farko bata kara buɗe baki ba, ji tayi kamar andanna ma bakin ta padlock, yama ki buduwa kwata kwata, sai hawaye dake sharara, tana juya kanta left and right, wani irin azaba takeji Wanda zata iya rantsuwa tunda tazo duniya bata taba jin irinshi ba, wai damma ita din mai juriya ce sosai.
Aslam bai sarara mata ba saida ya samu cikkaken gamsuwa wannan tunda yake bai taba samun irinshi ba, kamkameta yayi baisan sanda hawaye ya fara bin fuskar shiba shima, a fili ya shiga furta, "alhmdllh rabbil alamin,alhmdllh alhmdllh" dagowa yayi ya kalli face dinta daya kenan gaja gaja da hawaye ya sakar mata kiss a forehead, tare da kara rungume ta ya manna bakin shi saitin kunnen ta a hankali ya shiga raɗa mata"nagode my husnah da kika mallakamin kanki, nagode da wannan babban kyauta da kika bani, nagode da kika adana min kanki kika kawo min budurcin ki,Allah ya saka miki da alkhairi, kin shayar dani zumar da ban taɓa shan mai zaki irin shi ba, nagode Asma'ul husnah ina sonki da dukkan zuciyata " duk da halin da take ciki na radadin azabar da charging point dinta ke mata ga kuma sanyi sanyi da ta faraji kamar zazzaɓi na shirin rufete, saida ta saki murmushi mai kayatarwa, ji take kamar ta furta mishi itama tana matukar sonshi a halin yanzu saidai kuma kunya baza ta barta ba.
Sake ta yayi tare da lalubar boxer dinshi ya mayar, sannan ya kunna wutar falon, duk da idanunta a runtse suke har yanzu hakan bai hana ta gane ya kunnan wuta ba, tuna a halin da take ciki na tsiraici yasa tayi sauri ta juya baya ta fuskanci jikin bayan kujeran, juyowa yayi ya kalleta jin motsinta, gani yayi ta juya baya, murmushi yayi a fili yace a hankali yadda baza ta jiyo shi ba, "sarkin kunya kenan wanna ai shi ake kira bonono rufe daki da barawo" ya karashe maganar idanunshi na sauka akan lafiyayyen hips dinta, da kuma ash dinta dake nan mai kyau da daukar hankali, take Ak dinshi ya fara haniniya, kallon wurin yayi tare da bubbuga hannun shi akai yana cewa"easy mana kai" zuwa yayi ya sunkuceta ta baya bai dire ta ko ina ba kuwa sai bed room dinta, ajiye ta yayi kan bed ya lulluɓeta da duvet, sannan ya wuce toilet ɗin tsarkake jikin shi ya fara yi sharp sharp sannan ya haɗa mata ruwan dumi cikin jacuzzi, dauro tawel a kugu yayi ya fito, samun yayi ta a yadda ya barta saidai da alamu kamar barci yadan kwasheta, duk da dai dama idanunta a lumshe yake, amma daga yanayin yadda take sauke nunfashi ya fahinci hakan duk da haka sunkutar ta yayi zuwa toilet din.
Jinta a hannun shi yasa ta farka daga dan baccin daya sureta, jinta kuma a cikin ruwa yasa a firgice ta ware idanunta da tunda aka fara wasan suke lumshe, take suka faɗa cikin nashi da sauri tayi maza ta mayar ta rufe su.
Wani irin dadi taji lokacin da ruwan ya fara ratsa ta, take ta nemi raɗaɗin da takeji ta rasa, bata San sanda ta fara ware ƙafa ba, saida ruwan ya salance ya kara canja mata wani kusan so biyu, duk wannan abinda akeyi taƙi yarda ta bude idanunta, haɗa wani ruwan yayi ya shiga yi mata wankan tsarki, tana jinshi tana so tace ya bari tayi da kanta amma baza ta iya bude baki tayi magana ba, dan wani irin yanayin ciwo ta fara ji ajikinta haka ya gama mata wankan tare da daura mata alwala, sannan ya nannaɗota a tawul ya fito da ita.
Kamar kar su fito daga toilet ɗin, take wani zazzafan zazzaɓi ya rufeta cikin abinda baifi five minutes ba, kwantar da ita yayi akan gado ya kashe Ac dake kunne ya rage gudun fanka, sannan ya bude wardrobe ya dauko mata riga da wando masu kauri, rigar mai dogon hannu, mai kamar rigar sanyin don harda hulla gare shi da wandon shi shima dogo mai kauri ya sanya mata, kara taba jikinta yayi yana nan da zafin shi saima karuwa da zazzabi yakeyi, hankalin shi kuma take ya tashi, me zai bata tasha ya saukar mata da zazzabin,wani taimako zai bata na gaggawa, take zuciyar shi ta bashi shawara ya kira Dr James ya gaya mishi, tsabar rudewa yama manta sunada first aid box a gidan, dako paracetamol ya bata, garin kiran Dr James kasancewar a rude yake ya dannawa Dr bash kira, saboda sunan su kusa da juna yake kasancewar Dr dake gaban sunan kowannen su.
Suna cikin baccin su mai daɗi kanannaɗe da juna, wayar shi dake yashe gefen fuskar shi ya fara vibration, kasancewar sa mara nauyin bacci yasa take ya buɗe idanunshi da suke cike da barci, dan suma basu daɗe da yin barci ba an gama shan harka ko wanka ma basuyi ba, duk tunanin shi daga asibiti ne kiran, dan sau dayawa yakan samu kiran tsakar dare musamman idan aka kawo Mara lafiya babba Wanda ba kowa ni likita ne zai iya duba su ba, sai a kirashi saboda yadda Allah ya bashi kwarewa sosai akan aikinsa, hannun ya mika ya dauko wayar, sunan da yaga yana yawo a gaban screen ɗin wayar ne yasa take idanunshi suka watsake, har hannun shi na rawa wajen saurin amsa call ɗin karya tsinke.
Aslam bai Ankara da Wanda ya kira ba saida ya tsinci muryar Dr bash na rafka sallama ta cikin sifikan wayar shi, sauke wayar yayi a kunnen shi ya duba sunan aiko dai Dr bash ya gani a rubuce madadin Dr James da yake tunanin ya kira, Dr bash jin shiru yayi yawa yasa ya shiga cewa "hello Aslam ya akayi ne" Aslam dai baida wani mafita tunda ya riga ya kirashi, tunda dai dashi da James din duk Abu daya zasu iya mishi, dama shi tsoron shakiyancin bashir yasa ya ga gara ya kira bare, inba don haka ba ai Dr bash dama ya kamata yakira tun farko.
Aslam yace "Dr bash pls taimakon gaggawa nake nema wlh husnah ce yanzu yanzu jikinta yayi mugun zafi, daga yin wanka" Dr bash da dama tunda yaga kiran abinda ya kiyasta a ranshi kenan, ya kece da dariya kafin yace "attakbir Allahu Akbar, masha Allah, masha Allah, ango kasha kamshi, Allah yasa dai ba farke ta kayi ba, yasa har zazzabi ya rufeta haka" Aslam ganin zai cikashi da surutu yace"bashir zan ci ubanka fa, ka faɗi min abinda zanyi wa matata, tana jin jiki, kaƙi kuma kana Neman ka cika min kunne da surutun ka na wofi" Dr bash cikin dariya yace"kaga Mallam bani ne fa nakar zoman ba, ratayar ma ni ba'a bani ba, ka hauni da zagi sai kace ni na daura mata ciwon ,kokuma uban wani yace ka haike mata karka bita a sannu, ka nemi paracetamol da panadol ka bata mu gani zuwa safe idan abin yaƙi ku taho asibiti na dubata daga nan idan da dinki na dinke ta " Aslam yace "Allah ubangiji ya tsari gatari da saran shuka, dana bari ka dinketa bashir ai gara na dinketa da kaina" yana gama faɗin haka bai jira amsar dr bash ba ya katse kiran.
Dr bash a can bangaren dariya ya kwashe dashi, dama tsokanan shi yayi dayace ya ɗinketa yaba son yaji abinda zaice, a fili yace kuji dan banza, wai wani ya dinketa da kanshi.
Dakin da first aid box dinsu yake ya nufa ya bude,cikin sa'a kuwa ya samu paracetamol din da panadol, dauko wa yayi tare da ruwa mara sanyi yazo ya tallabota ya bata, har sannan jikin da zafi, saidai tana shan magungunan kafin kace kobo barci ya kwasheta, hayewa gadon yayi shima ya jawota jikinshi ya rungume , zafin jikinta na shiga nashi ya ja musu bargo, kasa barci yayi sai tunanin abinda ya faru yan awannan baya da suka wuce yakeyi shi kadai yaketa sakin murmushi kamar wani sabon kamu fatan shi bai wuce Allah yasa ya jefe kollo a raga a cikin wannan daren ba..........
Oum Ummeetarh
07041130088
Share
And
Comment
Fisabilillah🙏
.💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}
Page 114
Baisan sanda bacci barawo ya kwashe shi ba, sai kiran Assalatu daya ji a kunnen shi ya farkar dashi, kallon fuskarta yayi har lokacin bacci takeyi sosai, mika hannu yayi ya taɓa jikinta, alhmdllh zazzabin ya sauka babu zafin nan kau kamar na jiya sai lan dumi Wanda dama shi nomal ne.
Zare jikinshi yayi a hankali don karta farka ya lallaba ya shiga toilet alwala ya dauro sharp sharp yazo ya shirya cikin dogon jallabiya ya kabbara sallan nafilan raka'atanil fajr, yana idar wa ana shirin tada sallah a masallaci, don haka ya fito ya nufi masallaci donya samu jam'i, daya iso main falo saida ya tsaya yana kare mai kallo jin alwalan shi na shirin earewa yasa ya fice da sauri.
Tun farkawan shi itama ta farka saidai batajin zata iya motsin da har zai fahimci ta farka ɗin, matsanancin kunyar shi takeji, bata jin zata iya kuma haɗa ido dashi.
Yaye bargon daya rufe ta dashi tayi, sannan a hankali ta lallaɓa ta tashi zaune tare da ziro kafarta kasan bed din,jikinta gaba daya ba karfi, saidai taji sauki sosai akan yadda take ji jiya, radadin da kasanta ke mata ma, yanzu taji ya ragu kusan kaso talatin cikin Dari, a hankali ta taka kafarta kasa ta mike tsaye, ji tayi gurin yana mata zafi, kasancewar ta mace mai juriya yasa haka ta daure taci gaba da takawa, duk in ta taka sau daya saita dan dakata, ga tafiyar agwaggwale da kadan yafi na dan kaciya.
Da'ker ta karasa toilet din bayan tayi fitsari ruwa tasa mai dumi sosai tayi tsarki dashi, take taji gurin yadan sake mata bakamar yadda ta tashi barci dashi ba,neman guri tayi ta zauna sannan ta fara gabatar da alwalanta cikin tsanaki, koda tazo fitowa tafiyarta tadan gyaru ba kamar yadda ta shiga ba saboda ruwan zafin da tayi tsarki dashi yanzu.
A tsaye ta gabatar da sallanta don tana ganin a tsayen zaifi sauki ma akan tace ta zauna ta lankwashe kafa, Allah Allah takeyi ta gama ta koma ta kwanta abinta kamar bata tashi ba, bayan tayi salati ga ma'aiki, tayi tasbihi, azkar dinta tashiga gabatarwa bayan ta gama kuma ta fara gabatar da addu'o'inta nayau da kullum kamar yadda ta saba, da sauri takeyin komai yau don ta samu ta tashi kafin ya shigo, saidai cikin rashin sa'a tana shafa addu,an yana shigowa dakin, shi kuma yau kasa tsayawa yayi a masallacin yayi addu'o'in shi gaba daya hankalin shi na kanta karta farka baya nan shiyasa ya dawo da wuri, ganin ta kan pray mat kuwa abin ya matukar bashi mamaki, da sauri ya karaso cikin dakin.
Jin sallaman shi ba karamin faduwa gaban ta ya yanke yayi ba, runtse idanunta tayi a ranta tace,"shikenan sauri ya kare, ya tadda ni, wayyo na shiga uku da kunya niya zanyi" tunanin ta ya katse lokacin da taji alamar ya tsuguna a gabanta.
Kallon fuskarta yakeyi cike da wani irin soyayya da tausayawa, hannun shi ya mika ya kamo nata, cikin tattausar murya yace "alhmdllh Allah mungode maka, lallai jiki yayi sauki,tunda gashi har kin iya tashi da kanki kiyi sallah, to fatan kin tashi lafiya ya