Header Ads
Showing 72001 words to 75000 words out of 201974 words

Chapter 25 - DAMA TA BIYU completet A'isha Nalado .txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

1705

Ads at the middle of Article

murmushi mai kayatarwa ta sakar mata, a hankali cikin sassayan muryarta tace"haba amaryar mu wannan kuka haka sai kace sato ki mukayi, oya ki daina kuka haka bana son yaya yazo ya same ki haka bazai ji ɗaɗi ba, kinsan yadda yake sonki bazai so ganin hawaye a idanunki ba, nasan kina kukan rabuwa da family ɗinki ne ko," gyada mata kai batool tayi, ido jajur ansha kuka, taci gaba da cewa "to kidai na kuka jinki, insha Allah mu zamu zame miki sabon family masu kaunar ki zakiji dadin zama da mu ƙilama fiyye da naki familin" dagowa ta sakeyi ta kalleta jin tace wai fiye da familin ta, murmushi ta mata tace "eh mana nan gaba zaki tabbatar da abinda nake gaya miki, kedai kawai ki kula mana da babban yaya,kuma sai kinyi hakuri kin zama jaruma,kinsan yaya na tuzurune sai a hankali" daga bakin kofa suka ji wata murya shigen na wannan tana cewa "yayi kyau zubaida, kuma kamar a kunnen yaya kika faɗa , ba tuzuru ba, shuka kikai a idan makwarwa, zuwa zañyi nace kinje kin samu amaryar shi kina ta tsoratata harda cewa idan bata bika a hankali ba sai ka dinke ta kamar kwarya" kwalalo ido tayi tare da cewa " dan Allah yaya amrat ki rufa min asiri yadda yake dokin amaryàn nan, wlh kina faɗa yarda zaiyi kijamin bakin jini ɗan alert din da nake ji karshen wata kisa wannan watan nan naji wayam," Dariya yaya amrat tàkwashe dashi, tace"to cigaba da tsoratar mai da mata, Allah zan saka ya saka ki a black list wannan month din, oya ki taso mu wuce anzo daukar mu".




Kallan batool tayi tace "amaryan mu zan wuce anzo daukar mu,amma zan dawo very soon, ni sunana ashmat, sister na kuma amrat dukan mu kannen Dr ne amrat ke binshi a haihuwa sannan ni, dukkan mu matan aure ne amma akwai sauran kannen mu mata su uku, zaki sansu very soon, autar mu ma kila kuzo mate da juna, dan Allah a kula mana da yayan mu muna sonshi sosai shi kadai ne namiji a cikin mu,"sake hannun batool tayi saida ta kai bakin kofa kusa da yaya amrat tace "amaryan mu a buɗe ma yayana ƙafa da kyau anjima fah" dariya kawayen batool suka kwashe dashi, yaya amrat kam kunnen ashmat ta kama ta jata, suka fice tana cewa"kedai bakin nan naki har yanzu bazai tsarkaka ba ko?".




Batool manya wata uwar harara tà raka su dashi,tare da jan wani dogon tsaki tace"A'a ba ƙafa zan buɗe mishi ba baki zan bude mishi, iskancin banza kaii" cikin dariya daya daga cikin kawayen ta tace"bakin ma inta kama ki bude, budewan zakiyi" aiko dai nan batool ta hayayyako mata da masifa kamar zata cinye ta ɗanye, haushin su ashmat data kunsa duk ta sauke shi akan ta, suko kasancewar sunsan halin mutuniyar yasa basu kulata ta ba saima dariya da suke mata saida tayi mai Isar ta tayi shiru.




Ita yanzu duk Wanda ya shafi Dr bash haushin sa takeji, balle kuma Wanda zaice tamai biyayya, ji take kamar ta shake mutum, shi karan kanshi jiran shi take yi dan ta kudiri aniyar antaya mai bahon rashin mutunci a ka , har sai ya gaji da halin ta ya maida ta gidan su, tunda dai ita bata Ce tana sonshiba,.




(Hmmmmm nikam dai nace batool abi a hankali yanzu dai gidanku daya da Dr Allah yasa ya iya jure rashin M dinki, kada shima ya miki kalan nashi rashin M d'in).




Su ashmat na wucewa, motocin abokanan ango suka fara dira a compound d'in gidan, falo kawayen batool suka fito, su biyar ne harda angon, samari yan kwalisa, sunsha wankan shadda sai tashin kamshi sukeyi , bayan yan gaishe gaishe da addu'o'i zaman lafiya, akayi siyan baki , aka dan taba wasa tsakanin abokan ango da kawayen amarya, nan sukace tunda sun siya baki a fito musu da amarya su gaisa, Dr bash yace "wata amaryan za'a kira muku ku gaisa, abeg ku tashi na rakaku jooo, koni banji muryar ta ba tukun saiku gandan gandan daku"dariya suka saka suna cemai yayi duk abinda yaga dama zasu rama ne,daya daga cikin su yace dan allah dr abi mana ƙanwa a hankali fa.




Rakiya ya musu suka tafi tare da kawayen batool d'in zasu sauke sua gidajen su






Batool kam tun jin shigowar su kawayenta suka fita mikewa ta yi ta shiga toilet tayi wankan ta ta fito ta ɗauki kayan bacci Riga da wando ta saka ta faɗa gado abinta ta kwanta, acewar ta ita ba amarya bace tunda auren dole aka mata da mijin ba sonshi takeyi ba,.




Dr bash na dawowa ya buɗe bayan boot ya fito da tsarabar amarya da abokan shi suka siyo, ya nufi dakin amaryar a falo ya ajiye ledar shi ya nufi dakinta da addu'o'i fal bakin shi.




Tsaya wa yayi a bakin bedroom din da yake da tabbacin tana cikin sallama ya shiga yi a hankali, shiru ba amsa , har yayi so uku ganin haka yasa a hankali ya murda handle din kofar ya shiga gaban shi na faduwa dan baisan mai zai tarar ba, dakin duhu ba haske wayar shi ya laluba ya haska ya kunna wuta mai haske, a kan gadon ya hangota kwance ta gudun dune da bargo baka ganin komai nata sai fuska, "ikon Allah" Dr bash ya furta a zuciyar shi, ya saba kallo ko a film amare lullubi suke sha ango yazo ya bude musu fuska, amma shi tashi amaryar ta fita daban da sauran amare,.




Duk sallaman da yake ta kwadawa tana jinshi ta share,saidai ta amsa a zuciyar ta,jin ya kunna wuta yasa ta bude idanunta da sauri, sai cikin na bash kallon kallo aka shiga yi, ba komai ya fado mata a rai ba sai zanan da mummy ta mata ranar da ta hau iskan karya, take wani haushin shi ya kara turnike ta, Daga kwancen da take tace"lafiya Mallam?" bai tanka ba sai karaso wa da yayi bakin gadon zai zauna ta wani zabura ta karasa can karshen gado tana antoyo mai harara, shi dariya ma ta bashi amma ya dake baiyi ba, zaman yayi abinshi, yana kallonta, shiru ya ratsa na wasu mintuna shi yana kallonta ita kuma tana hararan shi, can dai yace "ke baki iya gaida mutane bane, ko haka aka ce miki ana ma miji," cikin tsiwarta tace "mijin wa Allah ya kiyaye nidai kai ba miji na bane ehee , tun wuri ka nemi matarka dan ni ba sanka nake ba auren dole akayi min" bash yace"to nima sonki nake aka gaya miki , mace sai muni haka , bari na gaya miki abinda baki sani ba, ina zaman zamana Alhaji baba ya kirani, da nazo yace, wai ga batula nan dan Allah na taimaka na aure ta tayi kwantai duk , yan uwanta an kawo kudin aurensu amma ita bata da mashin shini na taimaka, ganin bazan iyamai musu ba yasa na karba, badan inaso ba don ni inada budurwata Fateema, da muke soyyaya ita zan aura, amma tunda an riga an manna min ke dole haka zamu hakura mu zauna da juna mu hayayyafa, kila albarkacin ƴaƴan naji na dan fara sonki kaɗan" batool da tunda ya fara magana bakin ta ke bude tana binshi da kallon mamaki jin abinda yace wai su hayayyafa bata San sanda tace "kutumelesi, kaida wa zaka hayayyafa, to wlh ahir dinka karma ka taɓa tunanin ko yatsar hannunna zaka samu tabawa balle jikina, balle har ta kaimu da haihuwa, jikina rabon masoyina ne , ba wani ƙato ba, " tunda ta fara magana dan bakin ta yake kallo yadda take masifa tana wani tsuke shi ba karamin burge shi yake yiba,aiyana irin taushin da lips ɗinta zasuyi in ana kissing ɗinsu yakeyi, zuciyar shi ce ta bashi shawara da cewa yaudai gaka ga wannan ɗan bakin da ke hanaka sukuni, kadan tsotsa mana ka rage zafi, kallon ta yayi yace" tunda dai baki da masoyin yanzu jikin naki ya zama raboda ai tunda na biya sadaki bari ma ki gani" mika hannu yayi zai riko ta, aiko ta daka tsalle ta dira daga gadon zatayi waje da gudu, fisgota yayi ta faɗa jikin shi baiyi wata wata ba ya hade bakin shi da nata ya shiga kissing dinta cikin wani irin salo mai birkita tunanin ɗiya mace,.




Wohohoo Dr bash an samu abinda aka dade ana mafarkin samu, gaba daya wutar kanshi daukewa yayi, yadda yake tunanin zakin saliva din ta abin ya wuce haka, yadda yake tunanin laushin lips dinta abin ya wuce haka, uwa uba yadda yaji taushi da tsantsin fatar ta ga wani mahaukacin kamshi dake fitowa daga jikinta yana shiga hancin shi, ai sai ya birkice mata gaba daya,.




Ita kam batool da farko tsoro ne ya kamata , tunda take ba'a taba kissing dinta ba sai yau, tanajin kiss a baki amma bata taba sanin haka yake ba sai yau, da farko kokawar kwatar kanta ta shigayi amma da yake ba rikon wasa ya mata ba yasa ta kasa kwacewa , da tafiya tayi tafiya lukusss tayi a jikin shi tana amsan sakon da yake aika mata, (maganin hajiya addawiyya na aiki),.




Bashir kam gaba daya ya fita daga control, shida yayi niyar kiss sai gashi yana neman wuce gona da iri, tuni ya fara kai hannunshi sassan jikin ta, rigar jikin ya shiga kokarin zarewa , jin haka yasa hankalinta dawowa jikinta kuka ta fashe dashi tana ci gaba da kokawar kwatan kanta, zuwa time din jikin shi gaba daya ba karfi, hakan yasa tayi nasaran kwatar kanta a dis time, toilet ta nufa ta rufo kofar da karfi ta jingina bayanta a jikin kofar tana maida nunfashi,.




Dr bash kam kifa wa yayi ya kwanta akan bed din ya runtse ido yana sauke ajiyar zuciya, hannunshi ya mika ya kama ya kama AK47 dinshi jin yadda take harbin iska,.






Saida ya kwashe kusan thirty minutes a haka, kafi ya yunkura ya mike ya fice daga dakin gaba daya,.




Madam batool kam saida ta gama maida numfashi, hankalinta ya gama dawowa jikinta , taji yadda lips dinta ke mata wani irin raɗaɗi, gaban mirror dake tsaye a toilet din ta karasa gani tayi lips dinta yayi jajur, gashi ya dan kumbura, kuka ta fashe dashi tana shafa lips dinta, ruwan dumi ta hada tayi wanka tanayi tana ma bash Allah ya isa, data gama ta fito ta canja wasu kayan bacci ta hau gadon ta ta kwanta tana mastar kwallah,.


Bash kam wani bedroom din ya shiga , tube shaddar jikin shi daya gama cukurkudewa yayi ya fada toilet, wankan janaba yayi sannan ya daura dana sabulu, yana fitowa shiryawa yayi cikin kayan bacci dogaye, ya lallaba ya koma ɗakin batool, dan shidai bazai yarda da kana wani ɗaki matar ka na wani ba,gara su saba kwana tare tun yanzu,.






Yana shiga ya sameta can karshen gadon kudun dune cikin bargo, duk da cikin duhu ne hakan bai hanata antaya mai harara ba, ganin ya kwanta a daya side din yasa tayi wuf ta dauki pillows ta jera a tsakanin su, asuba ta gari , amarya da ango.............




nikam nida yan rakiyana ummu muhammad naser da ameera, ganin sun kwanta yasa muka lallaba muka hito bakin titi dare ya tsala aiko daƙer muka samu napep, gulma yayi ɗaɗi😜








Toh mutanena gobe da wani gidan zamu fara ne, gidan Aslam ko gidan kamal ko Amir, kokuma bidda zamuje?










Oum ummeetarh
07041130088




















Share
And
Comment
Fisabillilah🙏


💖DAMA TA BIYU💖


BY


~AYSHA NALADO~




FREE BOOK
















{Nasadaukar da wannan book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}












Page 83 & 84















~AMIRA~












Sai gurin sha daya su Amir ya suka gidan zuwa lokacin tuni kawayenta sun kama gabansu kasancewar unguwan da aka kaita unguwace mai shegen nisa, suna ganin goma babu Wanda yazo yasa kowacce ta zargawa karenta igiya, dan dai yanzu ba'a yayin kwana gidan amare balle ma an mata jeranta gidanta komai tsab,.






Itama dai ganin goma da rabi , tun tana zaune tana hamma bata San sanda bacci ya kwashe ta ba, koda motocin abokan ango sukayi parking a harabar gidan bataji ba, baccinta yayi nisa,.






Zama sukayi a main parlour, Amir kuma ya haura sama dan dubota, tazo su gaisa da friend's ɗinsa, dan shidai ɗan bagu ne, yana so suga kalar zabin sa, tunda ba'ayi dinner balle su ganta a can iya kacin su da ita a hoto,to yafiso suga zahiri, su san shima ya kace raini.






Yana bada baya ɗaya daga cikin friend dinsa ya kalli na kusa dashi yace sagir "fatan dai ka bashi" , sagir yayi murmushin mugunta yace "bar dan iska ai biyu ma na bashi, kuma saida na tabbatar yasha" ɗayan ne yace yana zaro ido "kai sagir har biyu, be mai yawa ba kuwa, karfa kasa ya farke yar mutane " sagir yace "ai alkawari na daukar ma kaina idan Amir ya tashi aure sai namai ramuwar gayya ka manta iskancin da yamin kenan ni babyna ba yar mutane bace, shima yaji inda ɗad'i, " dayan da sai yanzu ya tsoma baki yace"ai sagir kamin daidai dan ma bani bane da uku zan antaya ma hege, nima ka manta haka yamin, yasa ni aikata aika aika, " sagir yace "OK harda kaima yama ko , to ku rabu da dan bura uba, shima yau zaiji a jikin shi".




(Allah sarki Amira na tausaya miki wollah😪)






Daidai nan Amir ya karaso wurin su yana zame hulla zama yayi yace"guys baby tayi bacci" Anas yace " hada dai bacci tun yanzu, aikuwa gara ta tashi yau ba ranar barci bane" Ahmad ne yace " ba wani baccin da tayi kawai wayau ne irin nasu na amare, ta kulle ido kamar tana bacci" sagir yace "aiko dai komin wayan amarya sai ango yasha manta ko ba haka ba friends"dariyar shakiyanci suka kwashe da shi dukkan su.




Haka suka zauna suka taba cafta irin tasu ta abokai kafin, daga karshe ya musu rakiya ya kulle gidan ya dawo ciki, gaba daya jin jikinshi yakeyi wani iri don pill's d'in da sagir ya bashi d'azu a cikin fura tuni ya fara aiki daurewa kawai yakeyi,.






Dakin da Amira ke kwance ya koma, babban rigar jikin shi ya cire ya linke ya ajiye,zama yayi daf da ita yana kallo ta, tunani yake ta ina zai fara tashin ta, dan yanayin da yakeji a jikin shi ya fara bashi tsoro, ga hajiya babba sai haniniya take mai, tana azalzalar shi, cikin haka wayar shi ta dauki ringing,.




Karar ringing din wayar ya ratsara har cikin dodon kunnenta, da sauri ta ware idanunta , sai cikin nashi , murmushi ya sakar mata, itako saurin lalubar mayafin ta tayi ta rufe fuskarta irin da amare keyi ɗinnan.




Dariya ya kwashe dashi yace"kin makaro yarinya Ai na riga na gama gani ba wani yangar da zaki min" shiru tayi bata tanka shi ba, karasawa gabanta yayi ya yaye mayafin, yace, tashi na tayaki yin alwala muyi nafila mu mika godiya mu ga Allah , daya mallaka mana junan mu a yau, cikin ɗan jinkunya ta kalle shi, tana sakar mishi murmushin ta mai kayatarwa, shagala yayi da kallonta, gani yayi ta kara wani bala'in kyau dan kwana biyu nan da bai ganta, dan tunda aka shiga satin biki, shida ita sai gani daga nesa,.




Ji yayi kamar ya saka ta a jikin shi ya rungume ta amma ya daure, har toilet ya rakata ya barta tayi alwala, shima wani bedroom yaje yayi alwala ya dawo yana dawowa tana fitowa pray mat ya shimfiɗa musu, suka gabatar da sallah nafila raka'a biyu, bayan sun idar ya kama goshinta ya shiga jero addu'o'i, bayan sun gama mikar da ita yayi ya ya zare mata hijab din jikinta, sai sissinne kai takeyi, taki yarda su hada ido shiko sai kallon fuskarta yake yi yana sakin murmushi,.




Cak taji ya raba kafafunta da kasa, ya mata irin daukar da ake ma jinjirai, zaro ido tayi tana tana kallon fuskar shi gabanta na faduwa bai dire ko ina ba sai a kan kujera 3 sitter dake karamin parlour, kitchen ya nufa ya dauko plate ya juye gasasshiyar kazar da ya da shigo dashi sai kamshi yake bazawa jan gashi, cup ya dauka ya juye fresh milk mai sanyi a ciki, komawa yayi kusa da Amira dake zaune kamar tsatus tana binshi da kallo ya zauna dago plate ɗin kazar yayi yace baby "haaaaa😮" girgiza kai tayi alamar A'a shima ya girgiza mata alamar Eh, murmushi ta saki kafin a hankali ta buɗe ɗan bakin ta ya saka mata.






nikam da nake laɓe wani busassan miyau na haɗiye mukut, wollah raina ya biya tana tauna ina mata haɗiya😋 naji kamar na miƙa hannu na dauki yanka ɗaya amma ba dama, dan idan na kuskure Amir ya ganni ina musu laɓe hmmmm😬






Haka ya dinga ciyar da ita yana bata fresh milk a baki , saida ya tabbatar ta ƙoshi ya ƙyale ta, ganin yana tattara plate da sauran kazar zai mayar kitchen yasa ta bude baki a hankali tace"yaya" juyowa yayi ya kalleta tare da ɗage mata gira tace tana nuna plate ɗin hannun shi"bakaci ba" yace "na ci nawa tun ɗazu kina bacci" yadai faɗa ne, kawai dan hankalinta ya kwanta, amma badan yacin ba dan baya jin zai iya cin komai a halin yanzu inba😛.






Dawowa yayi ya kara daukarta zuwa bedroom, tana ta mutsu mutsu ya sauketa ta taka yaki, tuni dankwalinta ya zame a falon dogon sumar kanta daya sha gyara ya bayyana,bai tsaya bi ta kan dankwalin ba yaci gaba da tafiya.




Bakin bed ya ajiyeta ya ya buɗe wardrobe ya Ciro wani kayan bacci red colour masu kyau da sulbi, hannu ya mika zai zuge mata zip, kaya yake

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads